Showing 39001 words to 42000 words out of 79243 words

Chapter 14 - GAMO DA KATAR COMPLETE

murnan ta warke ne da kuma missing dinta da yayi sai da ya tsotseta san ran shi sannan ya sake ta itako bata sake kallon shi ba tayi inda babanta ke kwance .

Shima tada shi tayi tana fadin baba ta shi kakusan makara sallah

Malam hardo ya tashi b

akin'shi dauke da adu,ar ta shi daga barcci ya Yi meqa tare da kalmatar'shahada dauke A bakin shi Narim kece?"Akbar cuta ba mutuwa komai ya Yi farko to yanda qarshe haquri dai keda wuya .

Hakane baba cewar Narim ta kamashi ta kai'shi baking toilet tajir

a sai ya Yi Alwalah ya fito ta jawo sandar'shi Amar sai binta da kallo yake.

Sannan yace ah ah Narim daga ta shinki bara na kai'shi malam har'do yace Ammaru kaga ikon Allah ko"? Amar yace ei wallahi baba Nagano Malam hard'o yace ai babu Abinda fake

dauwama sai ikon Allah hakane inji Amar yana kama sandar malam suka fita zuwa masallaci ita kuma Narim ta haura kan gado wajan Inna tana fadin Inna tashi muyi salla aiko Inna jin muryar Narim yasa ta tashi zaune .

Tare da fading Narimatu Narimatu kin

tashi ouuuoo Allah mai iko da hikima .

Dayake tasan halin shurutun Inna intafara zuba to sai Allah kamata tayi tanufi toilat da ita tai tai Alwarlah suka tada salla ...

Suna zaune. Su malam da Amar suka shigo dan shi Amar gidansu ya Shiga ya kama

ruwa wanna ya fito sallah kuma sai da yai'ma Ammyn shin Albishir na Narim ta warke

Sun'dawo Narim ta basu labarin yanda sukayi da Alhaji malam da kuma takarda da chazbin da ya bata ta nuna masu shima Amar ta gaya mashi yanda Alhaji malam yace ta s

anarda shi . sukayi hamdalla ga Allah mai kowa mai komai

qarfe bakwai dai dai na safe Ammy tazo gidan su hannuta dauke da plask na ruwan zafi shayi ne da madara da sugar da bomviter da many an breadi guda ukku.

Sai sannu takema Narim ta jawot

a ta rungume ta Tanama Allah godiya da yaba yarta lafiya.

Tace yarta mizaki ci Narim tace Ammyn na shayi zansha mai zafi uwar hanjina ta qulle Inna tace"kai Allah na gode maka yaushe rabon da inji wanna kalma har na tunada bara da kika fadi uwar hanjin

ki ta qulle wallahi MMN Amar in Narim ta tashi tsiyarta sai munyi nisa da bara sai ta Aza hannu bisa ta fasheman da kuka tana fadin wayyo ita wayyo kanta yinwa take ji uwar hanjinta ta qulle haka Zara Tara man. Mutane ba arziki zamu dawo gida .

Gaba d

ayansu suka bushe da dariya Narim tace Inna ai in ba haka nemaki ba Baki Gane na gaji da yau wan .

Ammy ta hada mata shayi hadin kabri ta. Bata sunata hirar'su cikin hara Ai Amar na dubawa yaga Narim ta sanqame ledar biredi guda ido ya zaro

😳

ya dub

eta ya dubi ledar biredi itama ido ta zaro dan bata San ta sanqame Leda guda ba dariya sukayi gaba day an su Ammy ta dube su tace kai lafiya Inna tace ai ta samu sunfara kenan .barsu suyi yaushe Rabon'da muji haka Amar yace Amyy dubi doyarki ta tashi

da Leda guda ta biredi Ammy itama kanta tayi mamaki Aman duba da yanda Narim din ta dau lokaci baci ba sha sai tace da Amar INA ruwanka ban San. Sa'ido tace Ammy nifa bai'mafa isheni ba ban'qoshi ba Ammy ta sake kwance mata wata ledar biredi ta

meqa mata .

A ta qaice sai Narim ta sanqame laida biyu burodi

Sannan ta danji Nauyi nauyi

Wallahi INA mamakin yanda mafi yawancin group na writer's suke bala'in samun comments daga Readar din su FNS din su namasu comments yanda ya kama

ta Wanin group din sai kasamu comments sama da gufa Dari masoyan'su sun mashi Abin *yana matuqar birgeni so sai wallahi Aman ni ban samun haka ko miyasa"? Koko typing ne ban iyaba koko labarin ne ban iya tsarawa ba"? Narasa Gane dalilin da yasa ban samu

n comments yanda ya kamata kamar na sauran yan uwana marubuta shiyasa na dakata da rubuta littafin Abra saboda. Ba comments shima gamo da katar insha Allahu indai ban samun comments to shima INA maku da Albishi da zan da *katadashi cinda banyi nisa* ba .

*Inkuma wata matsalace tasa ban samun comments dinku to INA maraba da shawar'warinku na Gode*

Ammyn khairat Ce

😄😄

golden girl

💃🏻💃🏻💔

🥰

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*NA*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

*LABARI MAI TA6A Z

UCIYA*

(¯`*•.¸,¤°´

✿

.

。

.:*

ք

ʀ

օ

ʄɨ

ƈ

ɨɛ

ռ

ȶ



ա

ʀɨ

ȶ

ɛʀ

ֆ

*.:

。

.

✿

`°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/profici

ent_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*PAGE2

️

⃣

0

️

⃣

*

________________

📖

India new Delhi hospital momy da Alhahi Isah da kuma yar'su Narima yau'kwanan'su ukku

hankalin'su duk A tashe domin har'yazuwa wannan lokacin Nurem bai'farka ba kulum yanda yake haka yake kamar matacce ,

Aman Dr sanje ya sanar'dasu cewa komai yana tafiya dai'dai domin yan'zu numfashin'shi ya dai'dai'ta yanda Ake so kuma wannan barcin'na

shi duk yana'cikin nasara aikin'su so Aman yace"su su kwantar da hankalin'su su'cigaba da yi'mashi Adu'a kulum suna'cikin jiran tsammani na ta'shin'shi basu Aiki sai yi'mashi Adu'a ba dare ba rana .

Khaziya ma'aikaciyar jinya kya'kyawar mata'shiyar budu

rwa kuma ba India wadda ta k'ware Akan aikin ta Khaziya itace ba India da ke kula da Nurem sanye take da doguwar Riga fara wadda tsayin'ta iya'karshi gwiwa sai farar safar'ta wadda ta kawo mata har'gwiwa sai sandal da taxa suma fare farin Agogon'ta ka

nta kuma ya sha gyara irin nasu na India sanan lipe dinta yasha dark peank na jan'baki.

Saman goshinta tayi dan qaramin point na jan'baki.

Hannuwata dauke da wasu takardu .tafiya take zata shiga room din da Nurem yake domin gudanar da Aikin ta dai

'dai zata shiga room din Narima ta biyu ta da gide tana'fadin holle Khaziya 'Khaziya taja ta tsaya domin suna shiri da Narima so'sai suke hira da ita cikin harshe n turanci kulum intazo Narima nabinta zuwa inda Nurem yake domin su ba'a barin su shiga sa

i time to time .

Shiya'sa take dakon Khaziya idan tazo sai tasamu ta biya ciki. Da yake Khaziya bata matsala jini'ta ya hadu da Narima so bata hanata shiga dan haka Atare suke shiga .

Bayan sun gai'sa. Suka yai cikin inda Nurem ke kwance Narima taja

kujera ta zauna kusa da shi ta ruqe hannun shi cikin tausayawa tace Allah ya tashi kafadun ka ya'ya dan Allah ka tashi ko dan masoyiyarka .

Haka dai take sa'shi gaba tana sabbatu ya'yin da ita kuma Khaziya ke aikin ta ita ke kula da shi da duk wani

motsi na shi wajan juya mashi kwanci da dai sauran su Khaziya lokacin da taga Nurem ta tausaya mashi Abisa hanlin da yake ciki sannan bata ta6a tunanin dan Najeriya bane . duba da kalar'shi ba tai kama da tasuba Atunaninta wani balarabe ne kokuma bature

sai da ta duba takardun shi ta samu cikakken bayani shi da kuma inda ya fito tayi mamaki ba kadan ba da kuma ta iyayan'shi sai ta qara yarda ita dai Khaziya tana matuqar son Nurem so sai kuma yake bata tau'sai wani lokacin in daga ita sai shine haka

take sa'shi gaba ta tsare'shi da ido tana shafar sumar kanshi har ta kai ta kawo intana tare da shi ta kan rasa natsuwar ta wani lokacin har dugawa take ta kai bakinta sai tin na shi ta tsotse'Abinta San ranta "" baqaramin jindadin kissing din shi take ba

ko yanzu da suke tare da Narima qagare take da tafita domin ta samu sakewa cikin harshen turanci tace da Narima ta fita zatayi wani Aiki Narima tace oky ta fita matso da kujerata gaba tayi tasa hannun'ta tana jamashi Zara zaran yatsun qafar qarshe tasa bak

in'ta ta sumbaci qafarta shi tofa koba Afada ba kunsan India wa da sumbata sai kallon shi take yanda fuskar shi kefitar da shaiqi gashi kwance Aman bakin shi dauke da tattausan murmshi .

Ba Abin dan da ke burgeta ga mai'dashi irin cute lipes din shi mashi

tau'shi da su gasu kamar yana shafa masu jan'baki saboda colour din su peank ne yau'ma kasa Haquri tayi sai'da ta tsose Abinta San ran'ta tana murmushi duk jinta take a cikin farin ciki gefen gadon shi tara6a ta kwanta tare da kalelaye shi tofa Abin Ya

yi qamari Khaziya ....

Abuja yau kwana biyu kenan Narim ke fama da mafalkin shi duk ta shiga da muwa domin yana cikin matsala duk da har'yanzu takasa ganin fuskar shi ... Aman halin da yake ciki tasan yana cikin hali na mugun ciwo ..

Iya da muwa ta

damu bugu da qari Amar nata shira shiran ta fita Malaysia duk Kansu A cikin da muwa suke shi yana damu zai'tai ya barta itama tana da muwa da rashin'shi A kusa da ita gakuama tunani majin yacin da bata San inda yake ba balle taje ta tai maka mashi.

Ya

nzu Amar saura kwana ukku ya tafi duk wani Abun buqata ya gama shirya komai ranar kawai yake jira.

Ya siyoma Narim yawa ya kuma buda mata WhatsApp wanda zasu ruqa chart in ya tafi ta kuma ji dadinta so sai ko bakomai zata ruqa dai be mata kewa yau da

yamma maman Umar ta dawo itada dan ta Umar domin yi'ma Narim godia danta ya dawo tare suka shigo da maman maryam suyi mata godiya .

Kuma Ana cikin haka Yar Miro ta hau sukayi magana da ita ..sannan Yar Miro tace Akira mata Ammyn yanzu yanzu nan maman mary

am ta taje ta kira tazo bayan su gai'sa Yar Miro tace dalilin da yasa nace Akiraki shine ke uwace ga Narim dan haka dolle ne Ai'ma Narim girka dolle ne mutane su'san da narim na bada magani sanan Abu nagaba shine inaso ki samu gero ayi gumbar shi asa mata

sugar gobe Atara Mutane gidannan Araraba masu ita idan Allah ya kai'mi gobe da safe zamuyi magana daku daku kan Wanda ya halarta nizantafi sai Allah ya kai'mu suyi ban kwana ta sauka

Ammy tace da maman maryam to sai kizaga ko inana makwafta duk kifadam

a kowa daganan har bayan Layin mu nima zan gayyace duk Wanda ya dace kema mman Umar ki gayyaci naki mutanan Ammy ta fito da kudi daga cikin jakkarta dubu biyu taba maman maryam tace sai gero da sugar aiyi gumba .

Bayan sun tafi sai Ammy tace da Inna t

o Inna kin dai'ji yanda maryam tace Inna tace naji Allah shi'kai mu Ammy tace Ameen Inna to Inna yanzu dai dolle ki'kira dangin Ku ki sanar da su halin da ake ciki dan suma su samu zowa ai gaban idon su inda tace INA Narim Ammy tace ta fita Inna tai Ajiya

r zuciya tace dan Allah bari maganar nan karda Narim taji Kedai Kawai a cigaba ba sai An fadomasu ba dan dan' gina Baku sa suke ba

Ammy ba tace komai ba dan tun ba'yauba ta ta fuskanci Akwai Abinda Inna ke boyewa game da Narim domin ita kan'ta Nari

m tasha fad'a mata tun'da tatashi batasan wani dangi nata ba Inna bata kai'ta kuma wani bai'zo wajan'suba ita she'da Ce saboda tun'da suka zo da Narim tana goye basu ta6a zuwa ko 'ina ba kuma wani nasu bai'ta6a zowa ba Ammy tayi Ajiyar zuciya tace to shi

kenan Inna bari ni na koma gida sai Allah ya kaimu gobe n Inna ta'"to Nagode Allah shi'kai mana Ran da lafiya Allah ya bar'zumince Ba Abinda zamuce sai'dake sai dai Allah ya biyaki da gidan Aljannar Firdausi Ameen Inna ba'komai Ai An'zama yiwa kai'ne Narim

yarta Ce .

Tun'da safiya tayi gidan su Narim yake cike da dan mutum sai kace ana biki sai hayaniya ke ta shi ya'yun'da kowa kefad'in Albarkacin bakin shi Wanda mafi yawancin'su yan gulma sunfi yawa wasu kuma kejin tau'san Karim suna ganin tayi yar

inya qarama .

Sai da gida ya gama cika da dan mutum sannan Ammy tasa Aka shin fid'a babbar tabarma tsakar gidan tsakiyar Mutane yanda kowa zai'ga Abinfa ke faruwa Ammy tace da Narim tazo ta zauna tafara Aiki da yake Narim tayi mafalkin Alhaji malam y

ace da ita shi zai'fa sau'ka dan haka kafin ta zauna sai 'da yai Alwalah ta shafa turare so sai Ajikin ta sannan ta shimfid'a darduma kan

tabarma sannan ta budeAl'Qur'ani sannan ta sake fashe turare ko Inna sai ta dau cabzi tafara kamar yanda'shi malam ya

sanar da ita bayan tayi salati ga Annabi Muhammad (S.A.w.) sai tafara fa falaqi da nasii kafin kace me sai tafara gyratsa qeeeeeeeey tana tayi kowa ya'yi shuru an'natsu Ana kallon sarautar Allah zuwa can sai ta fara hammma sai kuma tayi shuru idanun'sun

cika da gwalla domin Alhaji malam Akwai qarfi gare'shi shiyasa yafi zomata A mafalki dan in yace ko da yaushe ya Runqa hawa kanta to wahala za'tai .

Bayan su muntina qalilan dan sai da Alhaji malam din Yayi karatun dan laf6an narim din suna motsi Aman

bakaji mitake fada to karatune Alhaji malam din ke'yi zuwa can sai ya'yi masu Salama cikin natsuwa da kwanciyar hankali yan'da yake magana kamar kana magana da mutum gaba daya suka Amsa mashi salama inda yace da su bai son hayaniya su Natsu suji mike tafe

fa shi .

Wuri ya qarayin tsit yace da farko sai mun shiga jikin wannan yariya ne badan mu cuta mata ba dan mudin ba ma'cuta bane haka Allah ya'qaddara mamu zama jikin'ta dan da tai'makon Allah da tai 'maku da ita kanta domin muma mu bada tamu gudumu

wa A gareku Bil'Adama gumuwar'mukuma itace ta irin 'baiwar da Allah yai'mana tasani wasu magunguna na cutitika dake damun Al'umma ..da sauran kuma wasu matsaloli na yarn Uwammu masu shiga Jikin Bil'Adama dan cutar dasu saboda Akowacce qabila da Allah ya

halitta Akwai mutanan kirki A kwai na banza to haka ma muma A cikin mu Dana kirki da na banza 'kai tsaye bazamu iya ba da magunguna ba da tai'makon da muke sonyi sai munbi ta hanyarku han'yar kuwa itace ta shiga jikin daya daya daga cikin'ku Wanda Allah

ya qaddara'ma hakan kamar dai ita Fatima to wannan shine dalilin Tara Ku Anan dan kusani mai'wata matsala ko shi ko wani Nashi Insha Allahu yana iya zowa domin mubashi tai'makon da zamu iya ba shi Aikin mu ba shirka A cikin shi dan mu ba mashirika bane wa

nnan shi no zantafi sauran bayani yan uwana suyi maku yanzu dan muna da yawa sai Anjiman Ku . bawan da ya iya cewa qala daga cikin mutanan basu gama wannan tunani ba suka sake jin wata murya irin ta yar'bawa ta masu salam sun Amsa sallamar inda gaba daya

zaman Narim ya canza sai kada kai take bakin ta ya dan turo laf6anta suka qara tsawo yace" da su mommma da kannene sannuku da fatan kunzo lafiya kuma kuma muna maku barka da zuwa kuna Gane hausana nifa ba Hausa so sai Aman inaji small small .

Yana magana yana kada kai suka ceda shi munaji muna gane yace ayhenn yawa yawa to to to ni dai sunana soja ne soja Ake ke ce man kuma kuma nima musulmi ne kun gani dai wannan yarinya muna tare da itace ne domin murinqa tai maka maku daga maganin kamar

yanda Alhaji malam yace daku ai kun gaisa da shi ko sukace da shi ei mun'gai'sa yace to to yawa yauwa to to shi Alhaji malam duk shine babbanmu kuma shi bai'son hayani haka yake ko cikin mu kuma shi Adu,o'i ne yake badawa mukuma muna bada itatuwan maganin

e Ai yamaku bayani ko ya mana sukace yace"yauwa yauwa to to ya'yi ya'yi wannan shine dalilin ta raku Anan domin kusani ita wannan yarinya tana bada magani Niyam Niyam koko nifa nifa sunana ta yana man wuya suka Narim take OK OK hakane Ammy ya kira sunan

tare da juyawa inda take Ammy ta Amsa mashi da na'am soja yace yauwa yauwa daman dan infada maki kayan Aiki nane Wanda yarki zata siye ta Aje mani yauwa zata sai Mani bindiga da Mayan sojoji Yauwa

yauwa sai ta Ajemani bari na tafi dan yan uwan suma s

u gabatar da Kansu Ammy tace to shikenan soja Angode sai Anjima kuma za a sai maka kayan ka yauwa yauwa na gode to to sai anjimanku .

To shi dai soja haka yake maganar shi ba ba haushe bane Aman musulmi ne kuma soja ne A cikin su.

Narim ta sake y

ain meqa zuwa can wani ya hau cikin muryar kutare ya Yi masu sallama sanan Hannuwan Narim suka juye da bakin ta suka koma na kutare

Bayan sun gai'sa yace da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login