Showing 75001 words to 78000 words out of 79243 words

Chapter 26 - GAMO DA KATAR COMPLETE

sai gashi dauke da Filat guda biyu da cops duk yazu Abinda ke cikin ledojin yasa hannun shi yayi

bismllah ya nufi bakin ta ta kada kanta taqi Amsa A bakin shi yasa sai da ya tammana sannan ya kawo kanta tana kubce kubce ya hade bakin shi da nata yana dura mata A haka cikin bato ya runqa dura mata shi har ta qoshi

Ya kashe kayan ya mayar kitchen y

azo ya da gata ya sunkuce ta yayi tolet da ita wwo wato shi kanshi toilet din Abin kallone ni kaina Ammyn KAIRAT sai da nayi Kyau yanci Amarya Narem ware idanunta tayi tana kallon duniya

Arwalla sukayi sannan suka fito ga sallaya nan Aje suka tada Sal

lah bayan sunyi sallah sun sallame ya dafa kanta yata kwararo masu Aduo'in zama lafiya da zuri'a dayyaba"sannan yai mata yan tambayoyi game da Addinin 'ta kuma yasameta kamar yanda yayi tsammani ta bashi Amsa daganan sai ya kama hannu'ta sukayi wani waje

cikin d'akin wasu danjojine naga liqe ga ginin d'akin su Danna wadanda keda harafin N&N sai naga wajan ya wangame Ashe qoface masha Allahu wani hadaddan bed room ne da yaji royal bed sai qamshi ke tashi gami da sanyayyan sanyin A'C

Iya haduwa d'akin ya

hadu bakin gado yai mata masauki shikuma ya shiga cire kayan shi idonta ta rufe daga shi sai gajeran wando ya tsaya wajan ta yayo yasa hannun shi ya zuge mata zip din rigar ta k'amk'ame jikinta tayi shi kuma bai fasa zage zip dinba tare da tada ta tsaye t

a rufe idonta gam breziyar ta ya 6alle tayi cikin shi ta lak'an k'meshi shima rungumeta yayiji yake kamar ya mai'data cikin jikin shi saitin kunnan ta yake rada mata ki natsu matana kin dai San haqqin miji Akan matar shi ni ba cutar dake zanyi ba sai dai y

au ranace mai dumbun tarihi rana Ce da bazan ta6a mantawa da ita ba kuma dolle na kafa tarihi a wannan ranar qarama ki natsu kisaki ranki Dan bazan daga maki ba dolle be yau kisan irin son da nake maki yaune zannuna maki zallar soyayyar daba Algusu A ciki

n ta Aman idan harkin natsu kin bani hadin kai ki sani kowacce macce indai tayi Aure to sai ta fiskanci wannan rana mai qunshe da farin ciki da Annashuwa Naremmmm yaja sunanta INA sonki so na haqiqa soyayyata a gareki bazata bari na cutar dake ba

Ha

ka yaci gaba da gaya mata kalame masu dadi da ratsa zuciya har sai da yaga ta samu natsuwa hankalinta ya kwanta ta gamsu Dari bisa Dari da kalaman shi ya cire mata kayanta duka yasa rigar wanka ya rufata ya dauketa sukayi toilet "

Cikin bahon wanka ya

sata shima ya shiga ya zauna bayan ta ya kunna famfo ta Kasan su ruwa masu dadi su ba masu zafi ba su ba masu sanyi ba,

Sukai ta bulbulowa iya Adadin da suke so ya kashe famfon lallausan soso ya dauko tare da wani sabulo mai daddadan qamshi ya fara

goga mata sabulun Ajikinta fatarta ga tafshi sai sheqi take daya zuba mata ruwa sai ruwan suta ganfara basu tsaya wa haka yaci gaba da yimata wanka da yan ta6e ta6e ita dai Narem idanunta A Rufe tana tuna nasihar Inna inda Inna kece mata Narem shi Aure s

iri ne bakuma Abin wasa bane kikula da mijin ki domin shine sirinki kema kece sirinki duk lokacin da yazo maki da buqata to kibashi haqqin shi ba tare da fushi ko baqar magana ba idan kikaqi Allah da mala"ikun shi zasuta tsine maki kuma du k Abunda Nurem

yai maki to haka Akai ma duk Wata maccen da tai 'aure karki dauka Abinda yake maki ko iskanci ne Ah'ah ko kadan shine Auran shine sirin danake fada maki lokacin da tadawo tunanin taji hannun nurem nata murza kan nonon ta " tai Ajiyar zuciya ahaka dai suka

gama wankan su ya dauko ta

Bakin gado Ya Ajeta ya shafa mata body lotion masu dadi da qamshi yace da ita Rayuwa kenan na tuna lokacin da kina jaririya ina shafa maki mai da fampos kowannan lungu da saqo najikinta sai da ya shafa mata turaruka kala k

ala ga jikinta ya dauko rigar bacci mai budaddan gaba yasa mata sanan ya kwantar da ita yaja bargo ya rufa mata shima ya shirya kan shi ya kashe wutar d'akin ya bar marar haske ya kwanta gefen ta"

Ya jawo ta jikin shi ya rungume ta yana shafa ta w

asanni masu wuyar fassa ruwa dadadan wasanni na ma Aurata ta ko ina ya rukita Narem so sai da salon shi sai miqe take tana qara jawo shi jikin ta shima ya fita haya cin shi

Tsutsar nono nta kawai yake cikin wani irin salo da kware wa itako sai Jan

numfashi take tana gantsaro mashi girjinta

Qafafun ta ya ware kai bakin shi yana lashar ciyanta tare dasa ya tsan shi yana wasa da qasan ta jiqi take shakaf da ruwan ni'ima sai tin Yar qifar yasa hannun shi yana Dan tura yatsan shi kandan yanada bazat

aji zafiba wata qara ta saki ta dadin bakin ya kai wajan yana lasar wajan tare da socking din wajan itako said auuusshhhh shiiiishhii take na dadi tana qara dunguna kashi da hannunta tsutsar gaban ta yake sosai itako sai Ambaliyar ruwa take shima duk ya

fita hayacin shi ya zura harshen shi ga Yar qofar yana qara budar ma kanshi hanya ..daga nan yayi Adu'ar saduwa da iyali Ahankali yake bita ita har ya cimma burin shi ya mai da ita cikakkiyar macce sun jima maqale dajuna tana kuka shikuma yana Samara Alba

rka tare da kalame na so da qauna bayan sun futa da kanshi ya sake yimata wankan suka dawo suka koma baccin su mai dadi

Da safe narem da qyae take taka qafarta ciyanta dukk sun mata nauyi bayan sunyi wanka sun shirya sai shgwaba take mashi shikuma sai

nannan da ita yake yana riritata kamar jaririya koya ta motsa har cikin ranshi yakeji tana mata sannu

An kawo masu breakfast sun kayar gidan ya qara cika da dangi suna qarayimata yan gyate gyare

Amarya Narima sun gama shirya komai na tafiya ind

a suka dauki shatar jirgi yan uwa da Abokan Arziki jirgin su ya daga Abuja gidan Ammy nan Aka sauke su suna tarbba da karamci ga Ammy dadare yayi Akai sakenyi wata dinner sannan Aka wuce da Amarya gidan ta hadadde da shi bayan Abokai sun rako Ango suma su

raya wannan dare Nasu daman Amar ba dai soyayya ba

Bayan kwana biyu dangin narima sukayi mata bankwana zasu tafi taci kuka har ta gode Allah

Sun koma Lagos suna yaban Ammy maccen kirki Narima tayi dacen sirika

Soyayya mai zafi Su Nurem keyi

kulum cikin nuna ma junansu so suke inda Nrem ta Nura Nurem baya gajiya da sex yauma ya dawo cin Abincin rana bayan sun gama suna zaune ya zuge mata zip din rigarta yana ta wasa da nonuwanta Wanda Abinda tanura nono na birge ido suka hada ya kashe mata ido

guda yace uhum uhum ni ni kibaki insha haka ya kama nono ta yanasha kamar qaramin yaro tun tana daurewa har ta kai ta bashi hadin kai Dan itama babu Abinda tafi so irin Arunqa sutsar nonon ta ko HQ din ta

Sai gurnani suke sun rikita sun rikita junan s

u daukarta yayi bakin shi hade da nata sukayi d'akin shi bisa gado ya Ajeta da sauri da sauri yake cire kayan shin ita ma ya cire mata nata yabi gado yai mata runfa yana wasa da kan nono nta itako sai washhhhh da shiii chiiii oky oky my dear ouuuuuo A

shheeeee take yesssssss

Shima ya rukice said kissing dinta yake itama tana mai damashi martani bindin nashi ta kama tana wasa da shi sannan ta kai bakinta tana lasa game da tsutsawa shiko said qara yake ta dadi

Yana Sabbatu yana Jan numfashi hann

u shi taja ta kai qasanta da taji yana mata zut zut yanasa hannun shi kan Dan Abinta ya murza ta saki qara kamar zata shude shiko ganin haka ya kwantar da ita ya kai bakin shin yana tsutsar wajan ruwa nata fitowa yana shanye su itako sai hade ciyonta ta

ke tana fadin dear saman yatsa yatsan shi yasa yana tura mata cikin qofar dadi takeji so sai shiiiii take tana fading ciga ciga haka ya rukitata tana Ambaliyar ruwa

Sannan ta tashi ta hau saman shi iririn position dinnan ta maido duwawunta bayan shi t

ana ta up an down

Har suka samu natsuwa

Bakin su sun koma su Inna sun dawo wajan su da zama ban gare guda ya fitar masu Narem taji dadin haka Alhaji Mustafa da ta wagar shi sunkoma qasar su

Haka Rayuwar su taci gaba da tafiya bangare guda nure

m kasuwanci said qara habaka yake

Su khaziya said suka Amshi Musulinci inda Kumar ya koma Ahmat khaziya ta koma khadeja

Narem tana cigaba da Aikinta Nurem bai hanata ba ya fidda mata daki guda komai Nasu ya zuba mata

Amar da Amaryar shu sun s

aga Malaysia domin ya Samar mata gurbin karatu

Ammy yanzu cikinta watan shi shidda yafito yayi girma so sai

Ammyn khairat ce

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*NA*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

*Dedicated to Ameniya ta Marya

m Nasir*

*Labari mai ta6a zuciya*

*Jan gajar'ce labarin nan saboda Azumi*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓ

ιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚

🅿

️

4

️

⃣

0

️

⃣

4

️

⃣

1

️

⃣

__________

📖

rayuwar su Abar burgewa suna zaman su lafiya da mutun ta juna ita kan'ta Inna tanajin dadin yanda sukula da ita Dan tasan koda Narem batada kowa to ta samu miji har miji Wanda zai zame mata uwa da uba ..

Yanzu watan su biyar da Aure Inna ta lira yarta

ta Nada shigar ciki duba da yawan kwanci da take ga kasala ga barci sai yawan fitina ita miji shi ya kasance mai naci da jaraba ita kuma cikin nata baya so haduwarta da mijin Dan ko qamshin turaran shi taji sai tayi Amai

Sai Inna ta kira shi ta fayya C

e mashi komai domin Narem kokusa da ita bata so yazo da ta ganshi sai gudu shikuma ya shiga da muwa da Inna tai mashi bayan karkuso kuji marna .

Dan said da yaba Inna kyauta ta musamman tunda garanar Ya qaraba matar shi kulawa da soyayya mike so mizakic

i mike maki koya ta motasa sannuce zai tai mata cikin tausayawa

Bayan Dan wani lokaci ta taina laulayi suka dawo zaman su kamar da har gashi suna shirin tafiya qasae cote d viore

Domin khadeeja ta haihu zasu suna

Cote d viore sun sauka lpya ma

haifin ta da yan uwan ta kamar su hade ta Dan murna

Masha khadeeja yarta taci sunan Narem bayan sati guda da haihuwarta Suhaima ta haihu tofa Aman itama Yar macce ta Haifa mai shegen kyau dangi kade suka San da haihuwar Dan ba Wanda yasan da mudansi

r na Auran Aljana ita taci nata sunan sai dai Yar Ruwa biyu Ce tana rikida kamar uwarta to Allah shi kyauta kuma Allah shiraya

Sun dawo Lagos Narem cike da kewa yan uwanta

Mom kulum sai ta aiko ma Narem da kayan maqulashe idan Narem raje gidan kama

r ta goyata takeji tai ta riritata tana mugun son Narem da Abinda ke cikinta gaskiya Narem na ganin gata ta ko INA,

Yau sun tashi da farin ciki Ammy ta haihu ta samu yan biyu duk maza murna wajan yan uwa da Abokan Arziki Abin baa Magana

Narem tafi

kowa murna da farin ciki haka Amar farin cikin shi bai boyuwa

Alhaji Bello sai sadaka yake da dukiya Dan Farin ciki Dan jiyake kamar wannan itace haihuwa ta farko da Akai mashi ita kanta Ammy duk da tana tsofuwa to taga gata da kulawa marar musaltuwa

Narem ta matsa da tazo Abuja ta kannanta bayan nurem bayyi da itaba da ta bari sai Ana gobe suna cindade anturo mata yaran ta waya Aman Narem taqi qarshe na ta fashemashi da kuka Dan haka ya shirya masu tafiya Aman sai sun fara biyawa yola Dan harda

shi zaa Inna taga danginta shima Nurem yaga dangin su Inna da Malam

Hakako Akayi jirgin su yola ya sauka daga nan suka day shatar mota har kauyen su Inna Narem sai murna da farin ciki take domin tana son qauyan su Inna yana birgeta sabida ni'imar sh

i da dadin zama

Dangin Inna da Malam sunyi matuqar farin ciki da ganin su kuma basu manta Narem Dan da labari yabazu suzo mafi yawancin su saboda Narem sukazo suna takawo mata Alkairi domin sunji dadin maganin da ta basu

Kwanan su biyu Nurem ya cik

asu da Abin Arziqi suka tafo yola Dan yaga tunda Narem taje bata hutaba wajan yimasu aiki

Abuja tare suka duro dash Amar a airport suka hadu Narima Anzama manyan mata tayi Kyau tayi qiba shi kanshi Amar din ya canza kamar bashi ba harda wani saje da g

emuya Aza Wanda yaqara yimashi Kyau

Itama Narima da Dan qunshinta na ciki kamar lokaci guda suka same shi da Narem

Mom tayi murna da ganin diyanta Dan Acewarta dukansu ya'yantane ita batada sirika ko suruki duk ya'yane wajanta

Qarin farin cikinta

ganinsu da Albarkar Aure masha Allah yara sun hadu kamar yaran turawa sai daukar su pc Duke

Ranara suna Ansha gagarumen biki Wanda aka kashe naira so sai kowa yayi tashi bajitar

Unguwar gwarifa sai da tacika sosai da jama'a Abin kamar harda Aljan

nu Dan Mutane sunyi yawa koda yake harda su Yar miro duk sunzo bikin suda ta wagar su

😫😫

Taro ya tashi lafiya yara sunci sunan hassan da Hussein Allah shi rayaku Ammyn Allah ya bada lpya

Su Nurem sunkoma Lagos harda Narima Inda Amar yace ta bisu

idan ya tashi zaibi tacan sukoma Malaysia

Lagos mom tayi Murna da ganin yarta sosai take lelanta kwanata ukku Amar yaje suka daga Malaysia

Ammy ta aiko ma da Narem Abun Arziki tace harda turmin Zane tace Aba Yar miro ta gode

Haka rayuwa taci ga

ba da tafiya cikin jindadi Narem batada matsalar komai ga Innata nan kusa da ita

Yanzu ciknta ya shiga watan haihuwa inna na bata jiko tana sha saboda zaki shima Alhaji Malam yabata wanin maganin tana sha yace zai taimaka mata sosai wajan haihuwa hard

a shi take sha

Ranar wata safiyar litini Narem na dakin da Aka fidda mata na aiki tana sharewa tare da fesa turaruka domin za tai ma wata mata Aiki Aman ta mance wane kalar magani zata bata shine ta yanke shawara kinran su Alhaji malam taji domin Aikin

na hadin gwigwane dukansu Aljannun zasuyi aikin to tana cikin kiransu Ciwon na quda ya kamata tofa Anan ciwo ya taso gadan gadan zai zufa take tana salati da Kiran sunan Allah duk ta fita hayacinta A take

Su Yar miro da gimbiya da barahaza suka ba

yyana bayan sun sata ta fita hayacinta yanda bazata iya tanyance suba tofa susuka duqufa Ansar haihuwar Narem

To fa Aljannun da kar6ar haihuwa

Bayan tsawon wani lokaci Narem ta Haifa yaranta yan ukku biyu mata daya na miji kyawawa dasu ga hanci ga ga

shi Wanda duk ya zubo ya rufe masu ido

Yar miro cewa take kai yara tubarkalla

Gimbiya duba kigani gimbiya ta kada kai Barahaza tace masha Allahu kamar ta bani su

Yar miro tace bata ko Baki ki Dage ki haihi naki

Dan Nina yanzu Aure zanzo nayi

naji inason haihuwa sun yanke cibi mahaifar su guda duk sun Aje gefe Yar miro ta dauko Zane ta Ajesu sun ma yara Adu'a sannan suka shafi fuskar Narem ta falka sukuma suka bacce Aman suna ganin Narem din Inna na zaune gabanta nata faduwa taji muryar Alhaj

i malam yana mata sallama ta Amsa duka gaisa yace da Inna kije dakin da yarki ke aiki kiga jikokinki Ai Inna ko qara sauraran shi batayi ba da sauri tayi d'akin Inna ta isko Narem tana ta yan qyafce qyafcen idanu tana kallan yaran sake kwance Narematu sa

nnu Narematu haihuwar nan ta kamaki tashi Inna ta daga ta ta fito da ita zuwa d'akin ta ta Ajeta sannan ta Shiga toilet ta hada mata ruwan zafi sanan ta kamata zuwa toilet Dan tai mata wanka acikin ruwan Da inna ta hada taga sun canza kala Anzuba magani c

iki mai qamahi Inna tasan Aikin mutan taninta ne dan hka tayi bisimlla tasa ta cikin ruwan A hankali tai mata wankan jego sai da ita gasata tsab sanan ta fito da ita ta hada mata tea mai kauri ta bata

Kukan jarire sukaji bayan su Inna na dubawa taga j

arire kan gado laye sunsa hannu cikin Baki suna tsutsa suna kuka Inna ta Aza hannu Aka

🙆🏻

‍♀

️

tace ikon Allah yoni ta diyata nake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login