Showing 63001 words to 66000 words out of 79243 words

Chapter 22 - GAMO DA KATAR COMPLETE

muka ganeki ba saboda me muka ganeki saboda shi dayake zanaki ..

Shi Dan tsananin son da yake maki bai

manta da kamanin kiba duk dare na Allah sai yayi mafalkinki ranar da bayyi"mafalkin kiba to sai ya tashi da matsane cin ciwo zuciya Ashekaru Ashirin da shidda kenan yana fama da dakon sonki

Ko Alabarin novel ban taba cin karo da labarin soyayya iri

n wannan ba da marubuta novel zasuji na tabbata sai sun rubuta wannan labarin

😝😝😝😝

Ba abin da Narim take sai kuka tare da bin illahirin dakin da kallo ga kayan birthday dan kala kala ga ko wanne picture nata ko ina daga qasa kalaman soyayya ne arubuc

e gani qatan picture dinta nan an mata birthday lokacin tafara girma ga zanan mutanenan da yawa an sata tsakiya suna dariya ana mata happy birthday.

Daka cikin mutanan harda momy da Alhaji Isah da narima da sauran mutanan da bata San suba ..

Anan nar

ima ta barta dakin tana kuka Amar yaga time din da narima tafito daga dakin tana kuka Dan hka shima dinkin ya shiga nan ya Tatar da narem nata kuka Da kuma Abin Mamaki da ya daure mashi kai ta kowa yayi wajan Narim ya tada tsaye ya rungumeta yace"narim b

asai nace komai Iya Abinda idona ya gane man ya isheni Nurem shine ya dace dake bani ba inasonki Aman son da yake maki yafi nawa Dan haka kiso shi ki riqeshi da aman Dan samun kamar shi sai antona

Nurem ya cancanci Aso shi ko ta wanne fanni

Aboki

nane shi kuma ya jima yana bani labarin soyayyar shi Aman a lokacin ban San cewa kece da yaketa haukan nema ba

Dan Lokacin da yake bani labari na dauka junnu ne suka shafe shi ..

Ni Na Amince ki auri Nurem Dari bisa Dari Dan zaki samu kulawa agare

shi da kwanciyar Hankali Alan kisani nima ina mahaukacin sonki .

Ba da San rai na zan bari wani ya Aureki sai ance ka soma Dan uwanka Abinda kaso ma kan ka nakamu da soyayyarki nima tun ranar da na fara ganinki azannan goye ..Narim INA sonki so sai..

kiriqe Abokina Nurem da Amana ..

Na barki lafiya shima ya cireta daga jikin shi ya fits ya barta nan

A in duniya Ku ya taru yama Narem yawa yini ranar haka gidan ya yini ba walwala

Da safe Amar ya nuna komai ya wuce sai ma wani Sabon salo da ya

bullo da shi na cema Narem my knwata bayan sun gama karyawa yace da Narima tazo ta rakashi ya zaga gari Da man shirye take ta tashi ta bishi suka Fita Narem ta bisu da kallo..ban kowa parlour Ammy da Su Inna suna can Masaukin su sunata hira Momy na dakin

mijinta suna tsara tafiyar su gone cote dvioer

Qamshin turare ne taji ya cika mata Hanci tana dago kanta sukayi ido hudu da shi yana saukowa dga up ster

Ba qarimen kyau yayi ba aman kuma duk yarame idanun nan mashi sun qara haske so sai sumar kans

hi tasha gyara duk ta kanenade gwanin kyau waya CE yake kuma da macce khaziya da Ambata sai da gaban Narem ya fadi khaziya in bata manta ba kamar itace mai jinyar shi Wadda tayi mafalkin ta

To mike hadin shi da ita da man ya naji India nice .

Ta

dago ta sake kallon shi sanye take da blue din wando da farar t shart mai dogon hannu gaban rigar An rubuta smart boye da prank din colour..

Ko inda take bay kalla ba kan dinner ya yuce ya zauna kan charia kan kujera sai a ya maga wayar shi sannan ya

zuba breakfast din shi yaci ya tashi ya rabata ya FIta tabi shi da ido duk a in duniya duk ya taru ya mata yawa

Lallai tayi kuskure babba na fada mashi baqaqen maganganu harda fada mashi bata San shi lallai inta rasa wannan zuqeqen saurayi tayi asara b

abba

Ina ba zai yuyuba dolle in son Abinyi

Tu Asuba suka shirya kayan su Dan jirgin qarfe 8zasubi zuwa cote d viore

Ammy ta fadma. Mai gidan ta ya turo mata da kidi ta bank shi kuma Amar ya kira Malaysia makarantarsu ya qara dauka excuse na

sati daya Dan haka da shi za a air port jirgin su ya daga ya Lula sararin samaniya to Allah ya kaiku lpy

Kuyi Haquri da mistek Dan Allah ban samun damar Yi kamu editing da fatan dai kuna gane Abinda nake rubutawa

Na gods

Ammyn kharat

CE. Golden girl

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*NA*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ω

яιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Dedicated to Ameniya Marya

m Nasir*

Sadaukarwa page ga masoyana kun San kanku ba sai na Ambata ba

🥰🥰🥰

ina jin dadin comments din Ku A cigaba da gashi

❤❤

*

❤❤❤

*golden girl na godiya*

*

🅿

️

3

️

⃣

4

️

⃣

*

_______

📖

K'sar Côte d viore jirgin su ya sauka

A gsky Côte d viore qasa ce

mai Kyau da tsari Ashe haka qasar take

FNS

Ba'a barni baya ba domin nabi yar miro Dan dauko maku ra hoto ina bacci yar miro ta tadani tace Ammyn khairat ta shi mute Côte d viore ko ba'dake za'a ba nace da ita yar miro INA zuwa sai dai yanzu tsoron

jirgi nake saboda shegiyar cutar nan mai sanqame numfashi wato corona

😝😝

Yar miro tace ke ni ban iya kicihi ba ta shi mitafi ko mudawo ..

Na dubi yar miro. Na ce wai yar miro da haka qasar nan take yar miro tace hehehehe Yaro man kaza kaji ba kauya

nace ai dolle nayi kauyanci cinda ban ta6a zowa ba ai dolle na ba idona hakkin shi

Zowa qasa kamar wanan Ai sai katara maquddan kudade yar miro lallai ninan da kike ganina daya rana sai Nazo Côte d viore sau ukku arana sau ukku yar miro na fada ina z

are ido

😳

Yar miro tace yo ei mike da wuya A ciki ai mu Allah ya yarje mana yin komai cikin qyaftawar ido shiyasa A kulum muke godiya ga Allah da irin wannan baiwa da ya bamu ..eh gaskiy ne yar miro Allah Abin godiya Muma muna godiya A gareshi ..

Ci

nda inyaso sai ya buda maka yabaka dukiya mai tarin yawa kazaga duk qasar da kake so ..

Yar miro tace hakane ..

Nacet to kin gani muma yan Adam da ta mu irin baiwar da Allah ya mana ..

Yar miro tace Allah kenan mai yanda yaso nace da yar miro muyi

sauri kar subarmu yo ko sun barmu mu ba sai mu tafi sun isko muba yo kinasan gidanne hhhhh Ammyn khairata kina wasa dani kinsako gidanan Akwai tonan silili ..

Wai ke ranar da kika Aje maganinki kinata buda Baki ganishi ba nifa na dauke shi kai yar m

iro da gsky hummm kina wasa dani ba aje magani kikayi ba kikaqi sha kikaqi yin hayakin kwana ukku ina lusafi Baki ta6a maganin nikuma da dauke shege Dan naga bakisan mahimmancin shi ba ko lokacin da kike Neman magani ina kusa inata dariya ... Kika laqama

Abban khairat kikace shi ya yarda maki magani daga ya tai'maka ya maki gyaran d'aki Dan Baki lafiya kai yar miro to Abar maganar karda FNS suji kina Mani to nan silili

Yo ni ina ruwa kinsani bajeta nake ba abinda yai mani zafi sai da Akai kwana ukku k

in ban tausae na mai'do maki shi cikin kayan kwalliya ko ba nan kika Ganshi wallahi kuwa nan na Gandhi

FNS wanan labari da gsky ne yar miro ta bani magani daga nayi kwana ukku banyi Amfani da shi ba ta dauke Abinta naci bida har na gode Allah sai daga b

aya na ganshi cikin kayan kwalli kafin time din ba maganin Dan har cikin kayan kwalliyar na duba ba maganin Ashe ita ta dauke Abinta ..

Ta tsani ta baka magani ka Aje ba kai Amfani da shi ba

Gidan Alhaji Mustafa ba boyayye bane kowa ya San shi suna

tambaya direct can Aka kai'su sai ware ido suke suna kallon gari a gaskiya garin yayi ya masu ya hadu iya haduwa qasar Côte d viore ta hadu

Sunyi tafiya mai Dan nisa suka isa wani tan gamemen gida Wanda ya cika illahirin unguwar

Gidan wata duniyac

e ta musamman ga ma aikata nan birjet ta ko ina gaba da bayan gidan Wanda yai masu jagora zuwa gidan shi yai ma jami'an tsoron maganar ga Baki nan Anyi sai da Aka bin'cike kayan su gaba daya sannan wata macce ma aikaciya ta bin'cike jikin su Narem sai kace

wadanda sukayi sata suma mazan maza suka bincike jikin su lallai wannan gida da tsaro yake..

Tun kafin su shiga kidan sun San cewa gidan Naira ta zauna A cikin shi ..

Dan ko harabar gidan Aka barka ta isheka rayuwar duniya inaga kashiga cikin gid

an ...

Bayan Angama chicken din su sannan suka kira waya daga cikin gidan sannan suka bude masu hanya sukace su wuce ..

To turqar shi tun kan A tai ko ina gidan ya fara rudasu domin gidan ya hadu iya haduwa bada labarin shi ba ta time sai dai mifadi

Dan Abinda ya sawaqa sun kasa Gane qofar da zasubi da ida isa cikin katafaran gidan

Duk Kansu jikinsune yayi sanyi domin sun San cewa Narem yar manya CE gaba da baya ta tsere masu tafi du komai ..

Wata yar aikice tai masu mgana cikin harshen Franc

e tana tambayar su Narem tace cikin gidan suke son shiga su baqine ita tai'masu jagora ya zuwa cikin gidan Wanda za'a iya kiranshi da Aljannar duniya tsabagen haduwa irin ta gidan ..

Sun bude danun su Tass sunaba idanunsu Abinci gami da kauyanci duk da

kuwa sun zaga qasashen waje Suna ganin tsarin gini Kala kala Aman wannan da bane ..duk waye warka sai kayi qauyanci sai dai ka basar

Allah sarki su inna suma Ahakan suna hasashen gidan da irin kyanshi da tsarin shi..

Wani katafaren parlour ta kai

"su fadin tsari da haduwar falon hummm kuyi image kawai fns sai qamshi da sanyi A'C ke ta shi gawasu durka durkan kujeru dake nishi da Kansu Dan cikarsu da girman su kana zaunasu zasu lume da kai Dan tsanani laushin su da taushi

Yar aikin ta kawo masu

Abubuwan motsa Baki

Ta Aje masu

Ba abinda suka iya ta6awa saga ciki

Duk Kansu kowa yayi shuru yana tunanin wannan gida da kuma irin tarin dukiya ta ban mamaki

Sun dau kusan muntina 30 sai ga"wata dadtijuwar mata tafi to ta wata hanya dake ci

kin parlour .

Taci Ado nakece rai ni wuyanta da hannuwanta duk zinarine hohoho wata miyar sai Amakwabta

Iya haduwa to ta hadu sai dai yanayi na manyanta tattare da ita domin ta haura shekara 65 Dan dai ma Ana samun Hutu..

Hakimce ta hakimce kan

daya daga cikin kujerun falon sannan ta kai dubata garesu da niyar gai dasu taga kuma suwaye Baki to zali tayi da Abinda yasata ta shi tsaye bata shirya ba tace da qarfi FATIMA keceeeeeeee da kina raye ta nuna Narem da ke zaune tasake fadin Fatima tana m

urza ido wai ko dai idona keman gezau

Bata CE komai ba tabi ta qofar da tafito da sauri hartanayin tun tu6e

Suka bita da kallo

Zuwa wani Dan lokaci sai gata da wani babban mutum An turo shi visa wata kyakyawar kujera wani matashin saurayi ya

turo shi!!!!!

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*Na*

Yar mutan jibiya

*Ammyn kairat*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

*Dedicated to Ameniya ta Maryam Nasir*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυ

αℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__w

riters?s=09

*sadaukarwa gareku masoyana*

Ameniya

Ummul Khairi

Nusaiba

Mmn Ilham

Mmn mrdy

Mmn Aryan

Da big Cherie ta

Daga ba dayanku yan group GAM da KATAR INA son Ku kuma inajin dadin comments dinku Ku cigaba da suburbudo man shi INA Sanqa

mewa

❤❤❤

🥰🥰

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

*

🅿

️

3

️

⃣

5

️

⃣

*

_______

📖

ga Baki daya Alhaji mustafa jikin shi rawa ya dauka bakin shi na bari ya nuna Narem da hannu yana shirin saukowa kan kujerar da aka turo shi wajan ya sauko ya fado gaba daya sukayo

kanshi matashin da ya turo shi ya mai da shi kan kujerar bakin shi ya Jirge da qyal ya iya fadin Fatima kece Ah'Ah wanan ba Fatima ta bace sai dai Abinda ta Haifa man Dan Allah INA Fatima ta ina matata zonan yata ya kira Narem ta tashi jiki A sanyaye tayi

wajan shi ya kamata ya hada da jikin shi ita kanta Narem jinta take cikin farin ciki marar musaltuwa sunjima Ahaka ya dago yace hajiya wanan yarinya jini nace ga kamanan da mahaifiyar ta ya sunanki yata Narem tace da shi sunana Fatima Narem Allah sarki All

ah mai"Iko Allah ya jikan mahaifiyarki ko Baki fada ba nasan Fatima bata raye domin na Dade da jin haka ajikina bugu da qari ganinki ba tare da ita ba yaqara tabbatar Mani da bata raye ya fashe da kuka Allah ya jikanki Fatima Allah yai maki Rahama Mata ta

gari Ina Alfahari dake na yafe maki duniya da lahira Allah yasa Nima kin yafe man kuka yake mai shiga jikin domin dolle jikinka yayi sanyi yanda yaketa yaban matar shi da dabi"unta na qware daji kan mutumniyar kirkice kuma ita kanta Narem sai yanzu taqar

a San mahaifiyar ta duba da yanda mahaifinta ke yabanta tasan ta dace da UWA ta gari wadda ta samu soyayya da shedar mijinta haka Akeson ko wacce macce ta kasance ta kware ko bayan rant shedar mijinta ta bita

Ganin kuka bana qarewa bane yasa su Alhaji

Isah bashi Baki suna lallashin shi

Sun tausaya mashi sosai ga kuma yanayin rashin lafiya Atattare da shi

Sunci sun sha Abin ci mai Kyau dadadi .

Sanan aka basu masauki mai Kyau Dan su huta

Kauyanci dai sun shashi A gidan ita kuma Narem baban

ta yace sashen shi za'a kai ta Dan haka can tayi masauki duk wani motsinata yana kan idon shi bayan tayi wanka tana zaune tana tunani rayuwasu da su Inna Da irin gidan da suke kafin Amar da baban shi su sai masu gidan su gyara masu

Da katan gar gidan su

ko Yaro qarami sai ya haura sam a haka sukaita rayuwa har suka samu canji Aka gyara masu Ashe tanada bata gidan ubanta wata duniyace da ban yanda aka tsara gidan Kamar ba,za a mutu ba

Hummmm ta nisa su Amr sun taka rawar gani A rayuwar su ba abinda z

ata CE dasu sai Adu,a

Tana zaune aka turo shi kan kujerar shi kan wata kujera ta musamman Aka Aje shi sanan aka cika gabanshi da kayan motsa Baki kayan fruit me ba Abinda babu .

Kiranta yayi yata Narem zonan kusa dani kiji dumi babanki ta tashi ta m

atsa kusa da shi kamar yanda yace

Ya jawota jikin shi yana mata hira karshe ita dai bacci yai gaba da ita visa cinyar shi ..

Inda shi kuma yaketa kallonta yana tuna mamarta kamarsu daya Dan dai ita mamarya farace so sai ita kuma Narem wanka tar

'wadace chaculet colour

Aman komai nata na mahaifiyar tane gaba daya ba inda ta ragota

Farin cikin da yake mara misali domin shi ya fitar da ran zai sake ganin Fatima ko irinta sai gashi rana tsaka Allah ya kawo mashi Abida yafi so duk duniya Wato Fa

tima Ko Dan ta ko diyarta

Acan kuma ban garana su mom bayan sun watsa ruwa mom tace da mjinta Alhaji kaga ikon Allah Ashe yarinyar nanyar manya Ashe tanada gata haka Allah mai yanda yaso Alhaji Isha

Yace wallahi ban taba tunani Arziqin baban ta ya k

ai haka Ashe YAR manyan gida ce sai yanzu nake qara kunya da danasin Abinda nai mata Haba Alhaji ai komai ya wuce A tarbi gaba

Yace hakane lallai Narem tanada gata

Nurem duk ya shiga da muwa na nisanta shi da akayi da masoyiyar shi duk da ya San cew

a hakan shine Abinda ya dace ko shine Abinda baban ta yayi shi zai Yi Aman dai ya damu Allah Allah yake dare ya Yi domin ya ganta yaji dadi

Suko su Narima da gogan Nata Amar waje suka fita suka samu wani Dan lambu suka zauna kan kujeru suna tsinkar f

uran su domin soyayya mai qarfi ta qullu tsakani su

Nurem ganin zaman ka dai'cin ya ishe shi yasa shi ta shi zuwa inda ya hango su Narima da yake benene kana hango Wanda me qasa

Dan haka yaga wajan da suke ya mashi Kyau ya sako zuwa can

Ammy k

uwa tunda ta watsa ruwa ta kwanta baccin ga jiya domin kwana biyu jinta take ba dai dai ba bata in dadin jikinta daurewa ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login