Showing 15001 words to 18000 words out of 79243 words

Chapter 6 - GAMO DA KATAR COMPLETE

tana sauke numfashi shikuma ya lakuci hancinta yana fadin cute k

infara qiyuya ko tawangale baki tana dariya dumful dinta ya lotsa shikuma yai mata kiss dai dai wajan dumful dinta sororo dady ya yi yana kallonsu wato shi takema kuka tun tana qarama tana nuna bata son shi inaga ya cidata ta girma humm zakibar gidannan d

olli yau yau dinnan momy ta tashi tai d'akinta dan shiryawa zuwa anjima ta dawo wajan mijinta shikuma Nuraim daman fita ya yi d'akin shi ya nufa da ita kan gadon shi yai mata masuki

Yana tai mata wasa qarshe yace" cute school bag din shi naga ya dauko y

a dawo kan gadon ya zauna bag din ya buda wata zungureriya ta karda ya fiddo da pencil.

Sanna yace cute yau zane zamuyi ke zan zana itako kamar taji miyace sai dariya take tana wuntsila qafafu sama da hannuwa.

Wajanta ya matso ya Aza takardar b

isa wani book sai ya Aza bisa gado ya duqa yana kallon Narim yana zanawa sai ya zana sai ya goge sai yasake zanawa sai yadubi Narim sai yaga baiyiba Haka yai tayi yana gogewa qarshe yai na sara zanata wato *(duroyin*)

Ban iya turanciba ku gyara

😝😍

Lafiya lau ya zanata harda dumful dinta gatanan kwance hannuta guda cikin bakinta ni kai na nayi makin ganin yanda ya zanata sosai da ka kalla kasan itace

🤔

mamaki yaro qarami da iya zane har'haka inda ya6a Abu ga quricciya kala da yasa

🤣🤣

shi an

ashi gani duk qarin kyaune kokafin yagama Narim ta yi barci dagudu yafita zuwa d'akin momy sai kwalla mata kira yake da ta kardda zane hannu shi lafiya boy wannan kira haka duba kigani momy nayi duroyin dinta .

Momy ta duba tace" kai kai kai gaskya da

yayi Narim ce gatanan harda hannu cikin baki boy ya yi kyau ina ka ko yi zane nima dai momy naga na zanata

To yanzu ina ka barota tana d'akina tayi barci to da ta tashi ka kawota ta sha madara yace to ya"fita momy ta jinjina kai.

Da dadare momy t

aje ga mijinta daman haka takeyi idan taje ta ba mujinta haqqin shi sai ta dawo saboda Narim cinda bai so Ajeda ita d'akin shi yasa take komawa nata d'akin tunda ta haihu

Tabar su Nuraim da Narim kwance d'akinta Aman da ta dawo sai bata gansu ba koda t

a shiga d'akin Nuraim sai ta ganusu kwance ya rungume ta kamar zai maidata cikin ciki sai barcin su suke ga madara nan gefansu inta farka ya bata momy har' zata ta da shi sai ta qyaleshi ta matsa da niyar daukan Narim taji rungume yake da ita sai kace wani

zai qwaceta.

Nuraim sarki rigima inji momy Nuraim na Narim yau kuma nan Akadawo hijira a kai mani Adu,a ta tofa masu sannan tafita tai nata d'akin duk da dai duk waje daya suke. Babban porlour ne mai dauke da kichine da da kuna guda ukku kowanne da

toilet din shi to Nuraim nada d'aki guda yana kallon yana kallon d'akin momy .

Tunda momy tabaro d'akin Alhj isah yake tunani wacce hanya zaibi yau ya fitar da yarinyar nan daga gidan shi dan shifa wallahi bai rugon dan kowa balle tsintarciyar

mage wadda bai san Asalinta ba.

Sai tufka da warwara yake shin gidan marayu zai kaita to inya kaita gidan marayu cikin wannan daran sai sun tuhumeshi daga ina yake da ita?"

Kuma shi bai son kowa yasan shi ya dauke ta.

Haka dai ya yanke shawar

a guda shine ya dauketa ya jefa cikin ruwa kifi ko kada su hadeta Ahuta ko kuma ruwa su tai da ita dan inba haka yayo ba to ko ina zai kaita momy zata iya samunta dan za Abaza a kafafan yada labari"

Sai da yabari dare ya yi sosao wajan qarfe biyu na

dare sannan ya tashi yasa jallabiyar shi ya dauki kye din motarshi yasa Aljihu yafita zuwa d'akin momy sadaf sadaf take tafiya Ahankali ya tura door din d'akin dan kartaji qara kuma batajiba saboda qofar batada qara shiga ya yi yasamu sunata barcin su to i

na Nuraim ya laiqa fuskar diyar dake gaban momy dayake Akwai hasken fitila irin wannan fitilar mara haske sosai ga mamakinshi sai yaga Narima ce gaban ta .

wani dadi yaji ya lullu6eshi kenann Nuraim na tare da ita dan haka cinki hanzari ya fita jikin sh

i har'rawa yake yana shiga ya gansi kwance suna barci Aman shi Nuraim ya juya mata baya duk da haka ta bayan shi saida ya Azamata hannu dan yarinqa jinta Allah sarki Nuraim kana son Narim sosai gashi za,a rabaka da ita

😭😭

cikinn'sanda yasa hannun shi

Ahankali ya dauke hannu Nuraim dake bisa jikinta dayake barci yayi Awan gaba da shi dan bai dade da tashi ba yabata madara da ta farlka shiyasa da ta koma barci shima ya juya kwanci sai barci yai gaba dashi barci baka kyauta

😢

daukarta ya yi tare da

zananta ya fita zuwa waje motar shi ya bud'a baya ya Ajeta sai ya ciro wayar shi yaje yaga mai gadi na barci wayar qarya yake kasan cewar akwai yan sanda sai yai bige yana cewa oky oky bani minta goma ganinnan zan tafo kayan sun iso kenan?

Yan sadan ya

ce su bude mashi get zaije kayansu suka iso suka bude mashi get ya tada motar shi yafita kan titi sai tunani yake ina zai kai ta .

sai ya tanke shawar kai ta bakin ruwa ya aje ruwa sugaba da ita haka kau akayi can ya nufa ya kashe motar shi ya bud'a

ya fito da ita rungume da ita Allah sarki Narim jin sanyi wajan da kuma isaka shi yasata bude ido tana kallon shi shima ita yake kallo ko tau sai bata bashi ba

haka ya matsa da ita bakin teku ya aje dayake akwai hasken farin wata kamar rana sai kalle k

alle take zuwa chan ruwan teku sukayi'qugi wanda ya tsora ta ta ta fashe da kuka shi kan shi sai da ya tsorata yai tsalle ya matsa gefe domin ruwanne suka tafo cikin hukuncin Allah sai basu kawo inda Narim ke kwance ba

ko tau santa bai jiba haka ya yaj

uya ya komawar shi cikin mota bai ko wai wayotaba zuciyar shi wasai Narim sai kuka take yanajin kukanta haka yatada motar shi ta tafi....

Kai jama,a wannan rashin tausai ne ko rashin imani?

shifa da nakowane kuma ba kasan wannada zai tai makekab

a kuma kowanne dan Adm da irin baiwar da Allah yai mashi Allah shi kyauta Allah kasa mufi qardin zuqatanna Alhji isah kayi kuskure babba..

tun da yafito daga gida yake biye da shi har yazuwa yanzu da ya Aje Narim.

duk Abida ya faru akan idan shi ku

ma ya tur da halinshi ya so ya dau mataki akan Abida yayi Aman sai ya qyale shi duniya ta horashi.

wajan Nar din ya nufa wadda keta tsala kuka sanyi da iska sun isheta hannuwanshi yasa guda biyu ya dauke ta ya rungumeta aman still bata dana kuka ba dan

haka sai yasa hannushi guda kan fuskarta ya shafa fukarta take barci ya dauketa ya yi tunani ya tai da ita wani waje daban aman sai yaga zamansu waje guda ba zai yuyuba.

shin waye wannan bara muji sanye yake da doguwar riga fara qal jallabiya mai do

gon hannu tsayin rigar har qasa domin ko qafafun shi baka gani kanshi kuma qaton rawanine shima fari sai doguwa cabzaha wato cabci dogo shima manyan duwatsu shima fari.

ya jima dau da Narim bakin ruwa yana mata Adu o,i yana tofa mata daga qarshe ya yi

murmushi yace" Alhji isah kayi kuskure..

wata hanya yanufa da ita bai zame ko ina ba sai wata rufar kwano mutanene kwance waja birjat sai yaja ya tsaya yana duban mutanan dake kwance wajan

yanan tsaye yaga wata mata tafito daga wani shago tana tafi

ya zuwa bayan shagon da yar buta ga hannu har ta kawo wajanshi ta wuceshi yana tsaye harta dawo zata wuce shi yai mata magana sallama yafara yimata

ba zato ba tsammani taji maganar shi duk da cewa sallamace yai mata sai da gabanta ya fadi jikinta na tar

awa cikin karkarwa bakinta na rawa ta amsa mashi sallamar tace bawan Allah lafiya cikin darannan ?"

karka cutar dani ni makamniyace ban ko gani dan Allah kar kacuta man yace" inna kwantar da hankalinki ni ba mucuci bane kuma na san da make bagani kike b

a shiyasa nazo wajanki

magana yake antar cikinta kadawa take jitake wani sanyi na shigar ta tace ti nida ba gani nake ba wanne tai mako zan iya yi maka kane mi masu ido yace bawani dogon zance tai mako nake so kuma ke zakiyi manshi ai naga masu idon na

nufo ki to ina jinka fadi inji..

sai yace " yauwa na gode inna kawo hannuki sai ta miqa mashi hannuta guda sai yace" biyu saki kawo ta miqa maahi hannuwanta biyu ya dora mata Narim bisa hannuwanta jikinta na tarawa yace" natsu kar kiyarda mana inna

tototo haka take Ambata

tace bawan Allah ya naji kamar jariri yace" eh jinjira ce kuma kena ba Gatanan Amana to nida banida ido ya za ai nayi reno yace Allah da yabaki yafi ki sani yanda za ai kidai ruqe Amana dan na son zaki iya to ina uwarta batada u

wa marainiya ce Allah sarki to bawan Allah yanzu dai bani kade nake ba ina tare da mijina dan haka mutai gani gaka gashi kai harda ma mutanan dake wajannan A tadasu ayi ga bansu suzama shaida ko ya kace yace hakane inna

karki damu dan yanzu zakubar

garinnan yanzufa kace bawan Allah cikim darannan ina zamu samu mota kuma niko kudi bandasu yanzu yanzu ai sai Allah mubari dai har garin Allah ya waye yace inna mutai wajan malam tace to suka tafi ta shiga ta tado malam shima yaji Abin Al ajabi bayan inna

tai mashi bayani sai malam Yace bakomashi Al amarin ubangiji sai kallo dan haka zamu Amsheta da hannu biyu kuma zamu ruqeta Amana

aman kai bawan Allah wanene kai sai yace masu ni sunana Alhaji malam kuma ni ba mutum bane kamar ku

aman ni musulmi

ne

inna tace" malam nashiga ukku Allah na gode maka da kayini makamniya kai malam da munagani da munyi muqun gani

nifa nayi mamakin kai tsaye ya kama sunanan wani Abu sai Aljani malam yace ke dan Allah natsu akace maki shi wannan cutar dake zai y

i

koda kina gani baza ki ganshi cikin mummunar kama ba

kamar mu cikin mutane akwai na kirki Akwai na banza to suma hakane malam yace"Alhaji malam ina jinka rabu da shirman mata

Alhaji malam yace kamar yanda nace maka ni ba mutum bane to wannan

yarinya gatanan sunan ta fatima Narim kuriqeta Amana zakuji dadin zama da ita kuma nima zan kasance tare da ita Akoda yaushe ina tare daku idan Allah ya rayata zata kasance da Abubuwan ban mamaki saboda haka yanzu kushirya ina kukeson zama garunku zaku

koma da zama ko ina sai malam yace yanzu dai mun baka za6i sai yace to kuzauna Abuja zaifi Dan haka can zamu akwai gidan da zaku zauna Ba kowa cikinshi kuma unguwace ta talakawa sunan unguwar gwaripa saboda haka yanzu kushirya mutafi sai sukace bawani shi

rin da zamuyi kayanmu kawai zamu dauka kubar kayan zan kai maku yanzu kurufe idan ku zamu tafi sukace to suka rufe idanunsu kafin wani lokaci sai yace subude suka bude idanun su yace nan kuna cikin gidan da nace maku sukace to yace bari naje na dauko ma

ku kayanku

tofa masu karatu kunji wani Abun al ajabi ku dai biyoni dan jin ya abin zai kasance

*more comments more typing*

takuce mai san farin cikin ku a ko dayaushe

Golden girl

Ammyn kairat

*masoyan Abrah ina qara baku haq

uri zakujini nan bada jimawa koda ranar juma,a ne zan maku typing nagode kware da kulawa*

🥰🥰🥰🥰🥰

😘😘😘

*GAMO DA KATAR*

(yar makahi)

*Na*

Yar mutan (jibiya)

*Ammyn khairat*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

(¯`*•.¸,¤°´

✿

.

。

.:*

ք

ʀ

օ

ʄ

ɨ

ƈ

ɨɛ

ռ

ȶ



ա

ʀɨ

ȶ

ɛʀ

ֆ

*.:

。

.

✿

`°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https:/

/mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*paje* 1

⃣

1

⃣

Inna rungume da NArim duk da bagani takeba tasan yarinyar mai kyauce"tun lokacin da tashafa fuskar ta

Kun'san makafi Allah yai masu baiwa

ta musamman

Baiwar itace" ta zuciya suke ganin Abu ko ta hanyar ta6awa da hannu"

Sai shafa t take tace" fatima Narim Allah shirayaki'Abisa sunna manzon Allah "(s.w)

Malam yace Ameen bani ita na gani Allah mungode maka" da wannan kyuata"da kab

amu " inna tace" Ameen" malam kaga shekara da shekaru munta nai man Allah yabu haihuwa bai bamuba"Ashe tana kusa" Allah mungode maka"Abisa wannan kyauta" da kaimana.wadda ba mai iya yimaka ita" sai kai" Allah ka tayamu ruqo"Ameen

Malam naji ina son yar

inya nan so sai malam yace" bake kad'e ba nima ina son ta baki kaini sonta ba"

Suna cikin tattaunawa sukaji salama Alhji malam yace" sannuku ga kayanku ni" zantafi kuma ga madaranan da kayan da zakusa mata" komai na hado mata inna Allah ya tayaki ruqo

inna tace "Ameen"

Sai yace" kuma ga wani maganinan idan kina buqatar shayar da ita sai kisha shi da nono ko hura ko koko ruwan nono zasu'zomaki in'kuma madara zaku' bata to shawara ce inna tace in dai shayar da ita zaifi malam yace "haka shine dai dai

ko dan maganar mutane kar aganki" diya baki bata nono ayi zargin wani Abu Alhj malam yace" shiyasa nima nai tunani qara ta shayar da ita "

Alhj mlm yaci gaba dacewa"ni zan tafi Aman zan ruqa leqoku lokaci zuwa wani lokaci sanan kuma" Narim zata tashi da

wasu Abubuwa na ban mamaki to karku'damu komai zakuji ko kugani ko ta baku labari in lokaci yayi to bawani Abubane mune kuma isha Allah wanan makantat taku idai Ana warkewa to zaku warke Aman bayan'zuba zai dau tsawan lokaci sai yarku" ta girma idan Alla

h yasa zatayi tsawan rai daku da ita kunsan komai na Allah ne kana naka Allah na nashi muna fatan ubangiji Allah shi kaimu lokacin"

Ni zantafi zan runqa leqoku Aman ba lallai bane kuji magana ta sanan itakuma Narim ga Abokan hiranan zan bar'mat

a sai da safenku"

..sukace to mungode dawannan tai mako Allah yasaka da Alkairi Allah shikaimu yace Ameen"

Sun kakka6e inda zasu kwanta suka kwanta dan har'yanzu Narim barci take bata ta shi ba"

Wannan kenan

Bari mu leqa Alhj isah

Cikin nushadi yake driveng din shi jin shi yake sawaye a cewar shi ya rabu da qaya" Narim ce qaya sai kace bisashi take murmushi ya yi tunowa da yanzu ruwa sun tafi da ita kai ko ruwa ba su tai da itaba sanyi zai kasheta kafin safe"

Gida ya nufa yai ho

n a ka bude mashi ya shiga d'akin shi ya nufa ya kwanta yana jiran gari ya waye yaji mizai wakana"

Tunda Nuraim ya koma barci bai ko juya kwanciba" wani barci'ne yake mai dan karan dadi sai karfe shidda ya ta shi a zabure saka.makon mafalkin da yayi na

Narim ta yi nisa da shi wasu sun qwace mashi ita sai binsu da gudu yake yana kuka" yana fadin matana kubani matana dan Allah Aman ina tuni sun bace mashi"

Ya juyo kenan yana kuka sai ya hadu da wani tsoho" yace"mashi yaro lafiya kake kuka sai yace

matana suka tafi da ita kuma marainiya ce" Amanata'ce sai tsohon ya gyara tsayuwa shi yace" kar kadamu suma zasu riqeta Amana sanan zu dawo maka da ita Aman bayan zuba sai an'dou wani tsawan lokaci kuma duk Abinda kaga ya faru laifin mahaifinka'ne shi yaja

'maka"

Dan haka sai kayi haquri kajira lokaci kaji dana yace" to Aman baba da kamar yuwa haqurin'nan wajena dai dai nan ya falka tare da murtsika idanun shi yana dube dube aman ba Narim ba labarinta hankalinshi ya tashi sosai"

Adu.a ya yi ya duba a

gogon bango yaga y makara sallah dan haka toilet ya shiga wanka yayi da Alwalla" sanan yafito ya tada sallah ya jima yana Adu,a sanan ya koma lazumi qaramin yarone sai yai ta Abu kamar baban mutu yasamu tarbiya ga mahaifiyar shi haka yana da kyau ga kowac

ce uwa"haka

*Akeson uwaye sudage wajan bama yaronsu tarbiya*

Sai qarfe bakwai ya fito mmyn shi na shirya Narima ta mata wanka tace kai my boy yau ranar barci kayi yace" wallahi ko mmy ina kwana tace lafiya lau kun tashi lafiya?" yace lafiya lau mm

y tace" yanzu nake cewa najiku shu bari naje nata'doku in ma yarana wanka tace" jiya haka kayi man daga naje na dawo sai ku gudu d'akin ka anya my boy murmshi ya yi yace" momy gani nayi bed din ya mana kad'an shi yasa"

Hummm bawani to yanzu ina diyar

tawa ko bata tashi ba diya kuma momy bayan kin dauko ta tun kafin Na tashi son kenan ya za ai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login