Showing 42001 words to 45000 words out of 79243 words

Chapter 15 - GAMO DA KATAR COMPLETE

su shi sunan shi Abba kuma shi yana bada maganin da ya shafi quraje masu ruwa da k'ai'k'ai masu

mugun yauki wadan da ke futuwa cha6a'cha6a a jiki wadan da Ake cema Abba kokuma Urban da waki ko dan sabara ko kuma daji duk cikin muryar kutare yake masu jawabi yace Mutane da dama suna mashi ciwo suna daban da ban kamar yanda na fada maku Aman Ai'nafin

ciwo Abba ne sunana shi. Duk mai'fama da matsalar yazo za'abashi maganai.

Sannan yace idan Fatima ta ta shi ta sai mashi kayan Aikin shi Hular kaba da jikar buhu irin wadda zai ruqa ra tayawa Akafad'a sai kalami na roba rufafi farare sai fararan kaya

Riga da wando rigar Yar shara ..

Kai masu sallam ya tafi zuwa can sai ga muryar macce bayan sun gaisa tace dasu sunanat a barahaza acema Narim ta sai mata Zane fari mai saqa itama tana bada maganine.

Bayan ta tafi zuwa can narim ta juye ta koma wa

ta masaka kamar mai cutar Inna baki ya juye komai na halitatta ya chanza bakin ta da ya juye ya karkace sai meyo ke zuba tayi sallama cikin wata rin murya wadda ta haddasama duk wani Wanda ke zaune wajan tsorata wasun su kamar zasu guru dan tsoro tace da

su koban fadi sunana ba da ganin yanayina zaku iya ganeni Sunana Inna mai shanye sannan jikin bil Adma ya dawo haka kamar yanda nake duk mai fama da irin wannan matsala ta shanyewar'6aran jiki to yazo aba shi magani .

A cema Narim ta ta nadar Mani b

aqin Zane da turmin Atamfa sai Anji man'ku.

Kowa ya tsorata da yanayin Inna sun qagara ta tafi Allah karabamu da cutar Inna Ameen.

Zuwa dan Wani lokacin sukaji wata murya ta macce ta kwa da masu sallama tana yarfa hannuwa tace sassannunku da zuwa

nice Yar Miro Yar Miro masha sugar idan kana so kaji Labari na sheka Ashin to kabani sugar nasha nikuma nai'ta suburburo maka can Ce to Ammy ki dai'cema Amar kafin ya tai Malaysia ya sai buhun sugar ya Ajema wallahi ko na hana karatun .

Sannan ita

kuma Narim ta sai man turare mai dan karan qamshi da kayan kwalliya hudo mai Kyau da eye shadow

Gaga badaya dariya Akayi sukace keko Yar miro mi zaki'yi da kayan kwalliya tace mizanyin dasu lallaima. Tana magana tana yarfa hannuwa tare da fari da ido

tace

kwalliya zanyi niba qazama bace kamarku dan in ragada kwalliya tanake saboda samarina samari kuma ei kai na gaji tafiya zani mai dai matsala yazo za'ai mashi Aki aman nifa San kudi gareni inni zanyi Aiki sao Anbani dukiya mai'yawa dan ni harda

kayan mata nake badawa Wanda zaku kwana kuna Aiki kai da da sugar da na tsaya kun sha labari Ku gai'da gida An'gode .

Yar Miro tayi gaba ba qarimin birgesu Yar miro tayi ba domin yAR miro Akwi bar'kwanci gareta.

Zuwa can sukaji wata irin tsuwa

kamar tsun'tsu wasun su kuma sunyi tunanin qara wayace yana tsuwar shi wadda haka shi yake maganar'shi da zasu natsu da sunyi mi yake fada zuwa can sukaji shuru ya tafi sai Yar miro ta dawo tace na tafi na dawo Ba Abin kunya bane

Kun'qi natsuwa kuji mi

yake fada shi haka maganar shi take sai ka natsu make fahimta shi sunani shi dan Inna Abokin Narim tun na jaririya tare da ita yana mata wasa da tafara girma ya rinqa rikida A qaramin maciji tana wasa da shi.

Kayan Aikin shi Ammy Shine zummuwa asi

ya Shi ma A aje mashi .

Muna da yawa Aman sauran sunyi nisa sai wani lokacin kunji su Yanzu sqi Gimbiya faima ita kuma diyar sarki Aljannu Ce. To baza ta zoba domin bata zama a qasa. Sai kan kujera shiyasa ba zata zoba Aman duk tanajin Abinda

ke faruwa akwi. Mulki da izza A tattare da ita dan ba ta cika. Magana ba. Kai in taso kuyi ta magana tana jinku bazata tan kaba muma haka muketa fama da ita .

Ni zan tafi zakuji qarin bayanin ta ga soja wata rana domin shi ke sonta

Zuwa

wani lokacin Narim tayi kalma shada ta dawo dai dai jikinta sai ciwo yake mata sai sannu suke mata. Kwance tayi kan tabarma. Da dama sun tausayawa mata

Ammy tasa maman maryam duka taraba musu gumba kowa Aka basu. Ammy race to yanzu dai. Kowa yaji

kuma idon shi ya Gane ma wanan shi dalilin taraku mai matsala sai yazo

Dan Allah. Mun gode da lokacinku da da kuka bamu Allah ya saka da Alkairi Allah ya maida kowa gidan shi lafia bayan haka Alhaji malam ya ba da magunguna suna cikin sabuwar tukunyar

da suke kawo idan Yayi Sati za Arabashi ga Al'umma babba da yaro kowa yasha nan da sati daya ga mai buqa ta sai ya dawo ya Amsa sai Anjimanku kowa ya fara kama gaban shi cike da Al'ajabi gaskiya ne Aljani gaskiya ne Allah kasa mudace Ameen

More comments more typing

Ammyn khairta

💔💃🏻💃🏻💗😄

golden girl

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*NA*

Yar mutan jibiy

*Ammyn khairat*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

(¯`*•.¸,¤°´

✿

.

。

.:*

ք

ʀ

օ

ʄɨ

ƈ

ɨɛ

ռ

ȶ



ա

ʀɨ

ȶ

ɛʀ

ֆ

*.:

。

.

✿

`°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓι

тү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*PAGE2

️

⃣

1

️

⃣

*

__________

📖

Bayan kowa ya watse yana fad'in Albarkacin bakin shi na mutanan boyen da suka sami Narim babu wadda tafi birgesu cikin Aljannu irin YAR MIRO.

Bayan sun watse Ammy tace da I

nna to Inna yanzu dai Anyi Ma Narim girka sai muta yata Da Adu'a Allah ya tai'maka yabada 'sa'a kuma zan'sa A'anso mata maganini Baki saboda tayi yarinya da yawa kowa da Abinda zai'ce game da ita ni zan tafi ke Narim ta shi ki koma d'aki ki kwan'ta ki hut

a Narim tace" Ammy na gode ta Yi daki Ammy ta bita da ido tana tausan Narim sosai Arayuwae ta bisa gado ta kwanta ta mimeqe saboda gaba daya ta gaji da yawa gashi dukkan illahinrin sassan jikin ta ciwo yake Ammy ta ta shi ta nufi dayan d'akin da Aka ware m

a Narim Dan gudanar da aiki tukun yar da Alhaji malam yace"ya aje da

sasaqen mugunguna gasu nan kala kala sai Ammy ta zuba ruwa sai da ta cika tukunyar da ruwa sannan ta rufe sai bayan sati daya maganin ya jiqa sai A rabawa Al'umma kowa yara da mayan sada

ka,

Da tafito tayi ma Inna sai Anjima tayi gida .

Narim ta samu barci sai wajan Azahar Amar ya shigo dauke da kulolin Abinci rana ya isko tana kwana bakin gadon ya zauna sai bacci take cikin kwanciyar hankali Aman duk da haka kana gane bacci ne na g

ajiya duba da yanda tayi dai' daya bisa gado ya wayar shi ya Ciro yai mata slfi

📱

dai dai fuskar ta da gashin kanta ya zubo mata sai Abin ya birge shi dadda6ata yayi ta motsa tana Dan bude idanun'ta da sukayi mata nauyi da shi tayi karo ya dau wanka cikin

qananun kaya blue din Wanda da farar riga kan shi ya sha gyara duk da ba suma gare'shi so sai ba aman ya mata gyara irin na samarin Zamani sai qamshi yake zubawa sake rufe idonta tayi sannan ta sake bude shi akan shi . .

Yace sannu masoyiya ta shi time

din sallah na wucewa gashi kuma yunwa nakeji ya dafe ciki tare da fad'in wayyo Allah na ai da sauri ta ta shi zaune tana fad'in my Amar lafiya sai ya dago kan shi cikin wani irin salo yace wallahi uwar hanjina ta qulle dukan wasa ta kai mashi suna dariya

tace" uwar"hanjin'nan Abata haquri har'inyi sallah .

Tayi toilet sai kallon ta yake yanda yanzu girma ya fara kama'ta komai nata na budurci ya fiti more Abinda sukafi rinjayar'ta nonuwanta da hips dinta UWA uba mazauna domin koya tayi tafiya ko ta motsa

jikin'ta sai sun juya haka take ga gashin kanta Wanda yanzu tsayin shi ya wuce misali Dan ya qara saukowa har wajan mazaunan ta gashi da santsi duk yanda A kai mashi sai ya war'ware Dan kwanaki har sai'da ta datse shi Wanda Ammy tai',tai mata fada tace ta

yi butulci bai kamata Allah yai'maka bai'wa kalalata wani yanacan yana nai'ma bai samuba Ammy tace kar'nakomaji kar'nakoma gani kin datse gashinki to Narim tace ta kuma ba Ammy Haquri domin taga ranta ya Yi mugun 6aci.

Amar ya'yi Ajiyar zuciya yace tun

yanzu kenan da shekarunta basu wuce shabiya ba aman ta ko INA ta hada komai komai yaji INA ga ta kai Ashin hummmm shiya SA kokadan bai'son nisa da Narim Dan kar wani yayi mashi shigar sauri Narim CE ta fito daga toilet ta shin fida sallaya ta ta da sall

ah kafin ta ida ya shiga kicin ya dauko filat da cop ya zuba masu Abincin da ya kawo jalab din shinkafa da taji naman kaji da kayan lambu sai qamshi take tun kafin Narim ta ida sallah taji cikin ta na murdawa saboda qamshi da ya cika mata hanci

😫

Amar naj

in ta sai da yayi dariya

😄

Ko sallayar bata nade ba ta nufo shi koda ta zauna shikuma ya dau spoon yanata sanqama'mata Abaki yana bata yana kallon ta ido cikin ido har ta kai dai Narim ta tsargu da kallon da yake mata ta kware da sauri yake mata sannu y

a dauko ruwa ya bata tasa shi yazata zafin Abincine ya kware ta Dan haka ya koma bata da hannun shi idan ya dibi Abinci sai yasa bakin shi ya hura matashi sannan ya bata kuma duk da haka bai'dai na yimata wannan kallo ba Wanda bai'ta6a Yi mata irin shi ba

ita ma Narim din hannuta tasa ta dibi Abinci tana bashi ya kuma bude bakin shi ya lamushe a haka su kai"ta ciyar da Kansu karshe da ya qoshi ya cije mata yatsa aiko tasaki qara yana yarfa hannu idanunta taf hawaye da man

Narim ba dai shagwaba ba Inna duk t

abatata da sangarta ba Abinda yafi birge Amar yafi sashi mushadi irin yaga tana shagwaba musamman ma yanzu da junnu suka sauka gare ta duk muryar ta ta chanza ta kuma kar ta yara mai dadin gaske.

Gani hawayen sunqi tsayawa wani na Koran wani yasa ya kamo

hannu nata yasa cikin Bakin shi ya tsotsawa da fitowa yana hura mata iska yana mata sannu cinda tunda ta ta shi jinya ta tashi da rigamar gsky jawota yayi ya rungumeta yana lallashinta ta hanyar buga bayanta sunjima A haka sannan ta ta shi jin Inna ta shi

go ta kamata ta zaunar da ita tace Inna sannu Inna tace yauwa Narim Allah yai'maki Albarka Narim tace Ameen Inna .

Abinci ta zuba ta bata taci ta qoshi ..

Sannan ta dawo wajan Amar tace"da shi my Amar tunda kashigo naga kana cikin damuwa gayamani mik

e faruwa kamar jira yake yace maganar tafiya tace Malaysia gobe shine kikaga dukk na damu Narim ban San tafiya na barki ban San yin nesa dake kokadan.

Jinake kamar nafasa tafiyar nan sabodake ban San wani hali zan Shiba idan Aka wayi gari ban ganki ba .Na

rim yazanyi yazanyi ina cikin damuwa...

Duk da itama ta damu so sai Dan gabanta sai faduwa yake ita kanta tasan rashin my Amar dinta kusa da ita babban ta shin hankaline Dan sai tafishi shiga damu fiye da tunanishi tun tashinta ta tashine ta ganta da A

mar dinta mai'sonta mai'son gani farin cikin ta Wanda bai 'da damuwa sai tata farin cikinta shine nashi bai'taba cuta mata ba dai'dai da rana guda suna matuqar San junan'suda kuma girmama juna bai'ta6a tafiya wadda take ta kwana ba kuma duk saboda ita D

an yasan cikin damuwa zai barta dai dai da yini guda sukayi basu haduba sai sunji Ajikin su Dan harji su basu lafiya .

Aman gashi yanzu An wayi gari zasuyi nesa da juna tafiya har ta tsawon shekaru biyar zuwa shidda .

Aman yazama dolle na qarfafa mashi

gwiwa akan tafiyar shi domin ciganmu ne Dan Idan har yagano ban San tafiyarta shi to sai ya barta Dan ba tun yawo ake shirya tafiyar yana murjeta ba Idan kuma tayi haka tayi sankai .

Dan haka tayi Ajiyar zuciya tace kai haba my Amar kace gone jirgink

u zai'daga sai Malaysia Kai Ubanji Allah ya tai'maka Allah ya bada sa'a Allah yasa Aje asa'a ai karatu mai Amfani INA matuqar murna my Amar sai',dai zanyi kewar ka wallahi Aman tafiya karatunka shi babban farin cikin na Ina Alfahi da da hakan tunda tafar

a zuba ya'yi ta gumi yana zuba mata ido duk da yasan Narim qarfin haline take Amaganganuta Dan dai ta kwanyar mashi da hankaline take haka Aman shi yadan ba haka bane domin yaga tarin da damuwa da fargaba a tare da ita shuru yayi yana jinta har ta gama m

aganganunta bai'ce komai ba da ta kai Aya yace ta ta shi ta SA hijabin ta zasu fita tasa su kai Inna salama suka fito gidansu suka nufa bayan sun gai'sa da Ammy yace ma Ammy sun tafi sai sun dawo Ammy tace to kar kujima Matar shi ya shiga suka dau hanya k

uma har yanzu bai magana ba Narim duk ta damu sai tariyo maganganu da tafada mashi take taji Ko Akwai inda ayi kwaba sai taga babu wata magana ta Bacin rai A ciki

Kasuwa suka nufa ya gyara parking suka fito yace da ita kayan da mutantaniki ki sukace Asai

masune za a siya daga haka bai'sake cewa komai ba ita bata Masan da za'a asai masu wasu kayaba duk Abinda Aljanun suka fadi A sai masu Ammy

tayi ma shi Bayani komai sun hado masu turarika kuma ba'a magana sai buhu biyu na sugar na YAR Miro sai zummuwa

ta Dan Inna

Daganan sukayi shagon shopping inda ya hado mata kaya nagani nafa kayan kwaliya ko ba'a magana turaruka kalolin Wanda take so wajan bara da pants suka nufa sai zabo bireziyoti yake da wanduna ita dai ido ne nata Dan tarasa bakin magan

a sai ma kunya da yake bata idan yana daga bireziya ko wando sai ta rufe Idon ta daga nan wajan shaqatawa suka nufa aka kawo masu Abinci da nasha

Yace da ita cikin daura fuska gobe jirgin qarfe takwas na safe zanbi zuwa Malaysia saboda haka Narim

ke ba yarinya bace kisan Abinda kikeyi banda Tara samarin banza kuma inda so nazama samu ban son ki saurari ko wanne saurayi domin har'yanzu ke yarinya CE saboda haka kikiyaye kiji tsoron Allah a duk inda kike kisan Allah yana tare dake da da dayanzu ba

daya bane yanzu kin fara girma kowanne na miji hankalin shi na wajanki Dan haka sai kinyi taka tsantsan kin kama kanki kinsa Allah A gaba sai Allah ya dafa maki Inna dai ba gani take ba kuma basan ita da Ammy sun Baki tarbiya yanda ya kamata Dan Allah ki

riqe tarbiyar da suka Baki hannu bibiyu Wannan shine nasiha ta A gare ki Narim tunda yafara take mashi kuka saida ya kai aya yace"da ita to kuma minene Abin kuka nasihar kebaki so komai dago kanta tayi tana kuka tace ba kai bane kake fushi dani gashi kuma

ban maka komai ba A'a ni ban fushi dake ganinayi ke Baki damu daniba nace zan tafi inata jimamin rabuwa dake kekuma sai murna kike zan tafi ban ta6a sanin na takura maki ba irin na yau.

Shiyasa ka sai kikaga na damu rungume shi tayi ni wallahi baka t

a kuraman ba Indian tani bakin kayi zamanka ba kulum muna tare INA kollon ka to sai dai in son kayi karatu shiyasa Aman bakaji yanda zuciyata keman zugi da zafi ba .

Hummmm bawani ke kina so naje nai'karatu Aman ke kinqi naki karatun ni da kai badayaba

my Amar aqalla inajin yare ya kai shidda daga cikiko harda na qasar kwaddi buwar jikina yana bani kamar inada Alaqa da yan qasar domin INA yawaita tunani qasar inajin yaruka dadama Wanda duk Alhaji malam ya koma masun shida qanan shi sannan ABU nagaba ya

fi Nana taman yaran kwaddi buwa kuma nima nafi son shi duk cikin yarika nafi jinshi Ajikina duk da dai malam yace ma kwaddi buwa qasace mai tarin yaruka kala kala Aman ya sanar dani wata rana zanje qasar sannan India zani da wannan yare Wanda ya koyaman

zanyi magana ..

To kaga Niko karatun mi zanyi bakin gwargwado India sani cinda ni nasan nafika sani wasu Abubwa a kwai yaran da nakeji kai bakaji shiyasa nake kaje kayi karatu ka koyi yaruka kala kala .

Amar yyi ajiyar zuciya domin yanzu lamarin Nari

m yabar bashi mamaki yace da ita to naji kuma zan dage sannan idan ya sayyadi yazo ki rinqa zuwa daukar karatu kuma Dan Allah kibar bashi tsoro

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login