Showing 6001 words to 9000 words out of 79243 words

Chapter 3 - GAMO DA KATAR COMPLETE

kwai wani babban malami d

a ke koya man sunan shi alhaji malam".

"wa nene shi wannan Alhaji malam d'in kuma wace makaranta ce wace unguwa yake?". Sai tace" mashi makarantar Allo ce sai dai ban san sunan unguwar ba"." To kuma kike zuwa?"."Eh shi ke zowa ya tai dani"." Shiwa?". Sh

i malam d'in"."To da wane lokaci ne yake zowa ya tai dake dan nima inson na hadu da shi dan na qara daukar darasi wajan shi".

"aiko dai ya sayyadi da ko ya koya maka dan makarantar cike take da masu daukar karatu dan nima acan har koya mawasu nake".

Amar yace" ke *Narim* har kina koya ma wasu karatu baki ta6a gayaman ba kuma ni ban san ma kina zuwanta ba".

"wacce makaranta ce ta Alhaji malam da har kika shiga baki gayaman ba?". "Nifa yaya Amar ba fa shiga nayi ba shi ke zowa yana tafiya dani".

"to naji da yaushe yake zowa in yazo mu tai tare?". Sai tace masu "da daddare yake zowa tafiya dani kuma da fararan kaya ake zuwa k'arfe biyu na dare sai ku shirya tunda kuna zuwa!". "K'arfe biyu na dare". Suka fad'a tare da zare ido.

"karfe biyu

na dare *Narim* ina zai ganki ?"."Aiko shike zowa ya tadani kuma shi zai ta daku in zakuje". Sai ya sayyadi yace" wato ainahin ni ba zanje ba ki gaida shi". "in yazo malam ko kuwa". Nace

ya sayyadi ya d'auki qur,aninshi da sauran littafenshi yai masu

sai anjima ya qara gaba yana ambaton wa innahu mi sulaimanu dan yazu magana ta gaskiya *Narim*

al'amarinta harda jinnu a ciki shiya wasu abubuwa nata kebashi mamaki........

*kai na gaji gaskiya inga ruwan comments inba haka ba na barshi dama b

iyu na hada bayan shi ina wani*

taku ce golden girl

💔

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*Na*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

`*•.¸,¤°´

✿

.

。

.:*

ք

ʀ

օ

ʄɨ

ƈ

ɨɛ

ռ

ȶ



ա

ʀɨ

ȶ

ɛʀ

ֆ

*.:

。

.

✿

`°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ω

яιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=

09

*page 7*

Bayan Narim tagama komai na aikin gida sai tayi sallama da inna ta gaya matacewa zataje ta kai ma Amar magani inna tace sai kin dawo ah ina kika samu maganin sai Narim tacewa inna Abbah ne ya banishi jiya da daddare cikin daji

mukatai harma

na d'ebo wasu gasu can na shanya inna ta nisa tai shuru batace komai ba sai zuwacan tace Abbah kuma waye Abbah Narim?"

Sai tace mata shima tare suke da Alhaji malam sai inna tace to jeki Allah ya bashi lafiya Narim tace"Amme" inna sai na dawo.

Inna

tace"to" inna cikin ranta tace Narim kenan mai jinnu da yawa.

Da sauri ta nufi gidan su tana shiga ana rabon koko dan haka kechine ta nufa ta dauko cop taje aka zuba mata koko sannan ta nufo parlour da sallama

Ammi ta fito daga d'akin da Amar ke kwan

ce tace"Narim kece tace nice Ammi ina kwana ya mai jiki Ammi tace" lafiya lau mai jiki da sauqi zamuce Narim .

Sai Narim tace "Allah ya bashi lafiya da man maganine na kawo mashi na hausa Da koko akesha ko hura ko nono zai sha kamar sau ukku a rana sai

a jiqa kad'an da ruwa Ashafe mashi jikin shi Ayi kwana ukku Ana mashi insha Allahu zai samu sauqi

Ammin tace" to Narim da man ba a gwada mashi na hausa ba nima nayi tunani haka Allah ya shige mana gaba ina kika samu magani sai tace wallahi Ammi nima ji

ya Abbah ya bani shi kuma ya shaida man cewa ciwon Amar ba na asibiti bane duk inda za.a dashi kashin kudine sai yace inkai mashi wannan da yardar Allah zai samu sauqi sai Ammin tace" to Allah yaba shi lafiya shiga yana ciki sai kibashi ganinan zuwa sai ta

ce to" tayi gaba zuwa cikin d'akin ya yin da Ammi ta bita da kallo.

Ita lamura Narim bata cewa komai tun tana yarinya ta fahimce Narim na tattare da Abin Al.ajabi wato tana tare da mutanan boye dan bata mantawa wata rana tana qarama da ta sa aka amso ma

ta ita dan saboda ta shiga ranta bayan an amso mata ita sai ta Ajeta ta shiga kichine za can sai taji diya tayi garau da kuka

Sai tafito da gudu koda da fito Abinda ta gani ya tsora tata wato wani qaton macijine ya laulaye ta ita kuma ta zata Abin wasa

ne da tazo zata kamo kanci sai ya noqe ya juya mata bindi shine take kuka dan ta kasa kama Kanshi dan tayi wasa Ammi ta tsoro ta ba kad'an ba cewa take Na shiga ukku ku tai makaman d'iyar mutane maciji zai sare ta ba mai jinta saboda ita kadece cikin gida

kuma duk ihun da take ba Aji kuma tsoro ya hanta ta fita sai kuka take wiwiwi

Tare da Ambaton duk adu ar datazo bakinta shiko macijin ko ajikin shi wasani shi kawai yake da Narim itama da tabar kuka takoma dariya tana wasa da bindinshi.

Ammin sai tayi

tunani Ada anama maciji magana kuma yaji dan kakarta ta ta6a bata labarin wani maciji lokacin Akwai wani k'aton tabbaki qauyan su wada ake d'ibar ruwa cikin shi domin amfani.

Sai take cema wata rana tun da safe taje d'ibar ruwa sai ta isko wani qaton

maciji ya yi gammo waje guda ya kwanta ya tare ta ida zakabi kad'ibi ruwa ta ce koda naga naji tsoro Amman ba sosai ba sai na daure nayo wajanshi sai nace mashi kai sarki tunda safe haka kazo tatare hanya halan yau baza Abarmu d'ibar ruwana inko akai haka

ba a tai maka mana ba dan in banan ba ba inda zamusamu ruwa yanzu manan da kaga nayo wannan saukon ba muda ruwa ko

anini gashi ammana haihuwa tunda safe ko d'iyar ba.a wanke ba saboda ba ruwa inka hana d'bar ruwan ina zamu samu wasu Atai makamani sai ya

dago kai ya kalleta sai kuma ya koma ya maida kanshi qasa kamar yanda yake sai taqara cewa dan Allah ka tai makamana kodan tsufana shuru tagaji da tsayuwa bai bata hanya ba sai tace to shikenan cinda na hada ka da Allah kaqi to bari na tafi anjima na dawo

sai taga ya sake dagowa ya kalleta duk ta yi kalar tausayi sai taga ya saisad'a ya tafi nesa da ita yabata hanya taje ta d'ebo runwa ta dawo har inda shike kwance tace" mashi to saraki na gode kallonta ya yi ya maida kanshi ya kwanta ita kuma ta tafi tan

a tafiya tana waiwayanshi sai taga yatashi daga inda yake yakoma ai nahin inda ta isko shi wannan ya nuna cewa macizai naji magana koda Ammi ta dawo tunani da take sai itama tai qarfin hali da tarin adu.oi. cike da bakinta ta dan qara matsawa kad'an sai ta

ce bawan Allah karka cutar da yar mutane nima ba yata bace yar Amana ce na amso ka taimakaman na mai da yar mutane gidan su lafiya kaga ita yarinya ce bata san komaiba kaji saraki nida kebabba ai kaga na tsorata dan Allah ta hade hannuwanta waje guda Alama

r ban haquri ga mamakin ta sai taga du laulayewar da yayi jikin Narim yana warwarewa sai yai gamo waje guda ya maido kan shi inda Ammi take ya kalleta ido cikin ido itama Ammi ta kalle shi daga nan bata sake sani mike faruwaba sai bayan mitina kusan 30 san

nan ta tashi Ashe summa tayi sai nanufi Narim sai barcinta take kan kujera gawani mayen qamshin turare da take wanda shi kanshi d'akin qamshin yake nan ne Ammi ta gane cewa ba maciji bane jinnu ne duba da suma da ta yi ga kuma qamshin da Narim ke yi kuma h

ar yau Ammi bata gayamakowa Abinda ya faruba ko tazo zata fad'a sai bakinta yai mata nauyi.

Narim na shiga d'akin Amar na kwance tai mashi yajiki ya d'aga mata kai saboda bakin shi cike yake da quraje

Maganin ta kad'a mashi ta ba shi ya sha da qyal ya

ke ha'diye shi ban yasha sai ta fito tace"wa Ammi ta d'ibi kad'an ta shafe mashi jikin shi Ammi ta amsa taje ta shafe mashi jikin shi.

Agurguje Amar sauqi na samuwa inda Abbwn shi ya soke maganar zuwa indiya

jiki yayi sauqi quraje sunfara sa6a ta war

kewa baki yasamu da kanshi yake cin Abinci Narim hankali ya kwanta inna ta warke daga mura ga kuma my Amar dinta ya warke inda Abban Amat ke tambaye Ammi inda tasamu magani da taba Amar.

sai tacel mashi Narim ta kawo shi yace akira mashi ita Amar da kansh

i yaje ya kirata Abban shi yace ma Narim yata inakika samo wannan magani inso kikai wajan mai magani nai mashi godiya da kuma Alkairi

sai Narim tace ah ah Abba wallahi kabarshi ma na gode cindade Allah ya bashi lafiya ai shikenan sai mugodema Allah dan

shine Abin godiya sai yace duk da haka sai Narim tace Allah Abbah ka barshi tana magana tana gyatsa sai tai ta gyatsa zuwa can idanunta suka cika da hawaye Ammin tace Ah Ah Narim lafiya miyafaru Narim tai shuru da man suna zaunane kan kafet itada Amar

ana cikin haka sai sukaji muryar Narim din ta chanza zuwa waya murya ta daban Assalamu.Alaikum shine Abinda A kace da su.

dukkan su cikin tsoro suka Amsa sallamar sai sukaji ance masu ina kwana ya Amar da jiki ko da yake ai naga jiki ya yi sauqi to A

llah ya qara Afuwan sukace Ameen duk cikin tsoro sai yace ni sunana Alhaji malam

Nasan bakurasa jin sunana Abakin Fatim mumman ma kai Amar ya nuna Amar da jikin shi keta rawa cikin sarqewar murya yace ayye tana ban labari

sai yace Alhaji bello Abi

nda yasa kaga nayi magana shine ka matsa Narim ta kai ka wajan wanda yaba dan ka magani to tada ta cewa domin bata san inda zata kai kaba ba kuma wanda yabata magani tare yake da ita ko yanzu dan ya yi nisane zuwa wani waje da shi zai hau kanta yai maka

magana munada yawa ajikinta tuntana jinjira muke tare da ita mun za6e tane domin tai tai makama Al.uma musulme masu fama da cutika daban daban dan ta ruqa basu magani insha Allahi inkuma Allahi subahanahu wata Ala ya yarda dan shine mai yin komai ikarmu b

ada magani lafiya kuwa shi ke badawa mu musulmae ne kamarku yanzu haka ban yi niyar magana ba ba yanzu na so mu bayyana jikin taba ma.ana mufara magana da mutane cinda ita ako da yaushe tana ganin mu muna zo mata ta mafalki naso mubari sai nan gaba shekar

unta sunqara ja kamar shekara Ashirin zuwa Ashirin da biyar to aman kasan kana kana Allah na na shi sai gashi Allah ya jarbci dan uwanta da ciwo ta shiga damuw sosai shiya sa muka baya wannan magani taba shi kuma cikin ikon Allah ansamu waraka munso muyi

shuru sai kuma ka matsa da tambayar da batada amsar ta shiya nai magana da fatan ka gane tabdi dukkan su ajiyat zuciya sukayi Alhaji bello yace mungane Alhaji malam to Allah ya tai maka kuma mun gode da tai makon da Akayimana Alhaji malam yace bakomai A

llah shine Abin godiya ni zan wuce sai Anjima amar na tafi Amar yace to nagode sai sukaji Narim din ta koma yin gyatsa zuwa can sai tai kalmar shada wato la ila ha illalahu muhammadur rasulilahi s.w

Ammin tace Alhaji kaga ikon Allah yace nagani hajiya

Allah mai iko sukace sannu Narim ta dai sai wiqi wiqi take da ido kuma taji jikinta ya mata nauyi kamar wadda tasha duka tace yawwa da mamakin sannu da suke mata ga Ammar ya zuba mata na mujiya

kai nagani wallahi inba

*comments zan aje shi dan n

a gaji mutum ya yi wahalar typing ama yimashi dan commets ba ay*

😎😎

By golden girl

*GAMO DA KATAR*

(yar makahi)

*Na*

Yar Mutan(jibiya)

*AMMYN KHAIRAT*

*DEDICATED TOO SARAUNIYA BILEET*

(¯`*•.¸,¤°´

✿

.

。

.:*

ք

ʀ

օ

ʄɨ

ƈ

ɨɛ

ռ

ȶ



ա

ʀɨ

ȶ

ɛʀ

ֆ

*.:

。

.

✿

`°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.

com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*page* 8

⃣

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

*BISSIMILLAHI -RAHMNI-RAHIM* "

*TSARABA GAREKU MATAN AURE HADINA MUSAMMAN DAN QARIN NI'IMA*

*UWAR GIDA KISAMU GARIN HA

BBATUR'RASHAD COKALI(4)KIKULA HABBATUR'RASHAD DABAN HABBATUSSAUDA DABAN HATTA KALARSU BADAYA BACE ANASAMUN HABBATUR'RASHAD SAI ASAMU GARIN RUMAN COKALI(2)SAI INABI SHI KUMA COKALI BAKWAI SAI AHADE SU WURI DAYA ARIQA SHA DA ZUMA SAFE DA YAMMA BAYAN ANSH

A SAI ASHA NONON AKUYA DA D'AN SUKARI KAD'AN ZA'A SHA MAMAKI* *TO GARIKI UWAR GIDA KAR A BAKI LABARI HAD'I NE MAI KYAU*

Alhaji ya dubi hajiya Ammi yace" hajiya ni zan fita to Alhaji sai ka dawo Amar da NArim sukai mashi Allah ya kiyaye yace" Ammen

NArim ki gaida su Inna Narim tace" to zan suji yasa kai yafita

Ammi MA ta dubesu tace to zan shiga kichine yau Baku karatune"? Amar ya gyara zaman shi gaskiya Ammi yau huwa zamuyi Nidai banda lafiya Ammi tai Darius tace"Amar Kenan Aman baka lafiya

ka iya surutu to no na yi nan Narim tace" Ammi tsayani yau zan shiga kichine MI zamuyi ne? Diyata yi zamanki

kuMA ki huta Ah ah Ammi ni inason na iya girki so sai to ai Kin iya sosai yata Ammi Nidai mutafi bayan da Ammi batayi tai zaman Taba aman ya

qi ita Ammi Na tausaya Mutane; Saboda wahalar da Tasha yanzu ta Junnu A haka dai suka shiga kichine tare sukaji girkin Amman Na qara koya mata Abinda bata iyaba"

Amar kuma iya kanshi kallo Dan shima binsu ya yi sauqi surutu da ya damesu da shi baya

n sun Gama shi Akaba ya jerasu A derning table

Ammi ta zuba wani GA kula tace" Gana su Inna nan in Kingama sai ki wuce da shi Narim tace" AMMY na gode miye Abin Godiya kefa yata'ce ban son haka to Ammy na Bari yauwa ko kefa; Amar ne ya dawo yace" nifa

yunwa na keji qamshi duk Yacikaman ciki kunake jira Aman kun tsaya kus'kus nifa Ammy nagafa ana wareni? Sai kuyita Abu ba'a sani

Ammy tai dariya to inbanda abinka harakar muce ta mata kai kuMA ai ba macce bace to shekenan Narim ko sai da Riyatake

n mashi Ammy Kin gani ko dariya take Man Narim tace" to ai naga daga ta abinka sai Rigima harma da kishi Ammy tace kema dai kingani Wannan ciwo da ya yi ya koyi tsegume

Narim tace gaskiya ne Ammy Kin San yaro da man da ya yi ciwo sai tsegumi Amar

ya Saki baki tare da zaro ido yana kallon Narim wai shike yaro yace Narim Yau nikuma Ke yaro Ammy Kina junta ya fita da gudu sukayi parlour yana fadin inna kamaki sai kifadaman wanda Kika Cema yaro Dan Amar a kwai San girma Dan yaji haushin cemashi ya

ro da tayi kan kushin ya zauna inda aka jerasu Abinci sai hutai yake duk ya gaji Dan taqi Bari yakamata daman ba lafiya ce da shiba Dan haka Dan da nan ya gaji sai hararanta yake wajanshi tazo tayi kalar tausayi tace" haba my Amar kayi haquri

da wasafa nake taya zance maka yaro to ki nace maka yaro ai kowa yasan kai ba yaro bane babban mutum ne ko AMMY Da yake Ammy ta san halinshi wajan san girma tace hakane man daman wa zaicema babana yaro

Yanzu dai kuMA tsotsai much Abinci gaba da yan

su ta zuba masu Abinci waje guda sunaci sunaci nushadi Amar sai santin Abincin yake ya yin da itama NArim Ke cikin nushadi bakomai yanata nushadi ba aryuwar Narim tanason ta ganta kan Dani tana cin Abinci Abin nasata nushadi

Ita yafara tashi Sa

boda ita ba wani con Abincin taken so sai ba

Har Kin tashi Ammy ta tambayeta Na qoshi Ammy Narim miyasa baki son can Abinci Shiyasa gakinan ko da yaushe bakida qiba chalet chale dake Iska Na dauka sai Amar yace nizan wallahi ban son macce Mai qiba

NAFI son ta haka Aman macce da qiba ko kafin tai maka girkin ai aikine to Acici cigaban dai da cin Abincin ka

Narim tace" Ammy santin ne yake tace nasani Narim Ana ko magana NArim tace Asamashi waigi Katya fad'in Ammy koma yar ki magana tafa ra

i Nani nakamata batayi dad'i;

Narim tace ni Bari MA na wuce gida kafin ka kamani Ammy ni zan tafi to yayi ko Haida Mandy inna da malam to zasuji my Amar na wuce sai Na dawo zuwa anjima Oky to Kokuma ni in ahigo ba kwana biyu ban fita ba jimamain ci

wo

yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login