Showing 24001 words to 27000 words out of 79243 words
nifa ranan da maryma ta birkice man tana ta kuka nima data gaba ne nai ta kukan Inna tace " mmn maryam da tare kuke ni Aikoji ban Yi ba Fatima na kuka Nima Ai
gab naka da kukan.
Amar Anshi kagani ko tayi shuru
An sarta, ya,Yi jiki na mashi rawa domin ya qagara Inna tabashi ita kujera Yar tsuguno yazauna tare da yimata wasa madara ya bats tako kama tana,sha
Dai da taqoshi sannan tabar Amsa harda turo
sauran tacikin bakinta da harce maman maryam to kingani gashi tayi shuru kuma tasha madara ta qoshi .
Inna tace" ai naji maman maryam race"
Kayane hajiya ta bado race Nazo na gyara making dad'in ki Ai kinji Anata Aje kaya, ko Inna tace naji da shirin
magana name once minene. Aketa Ajewa to kayane inji maman maryam .
Inna tace kai hajiya da da wait niya take na code Allah yasaka mata da Alkairi .Ameen maman maryam tace. Indai hajiya Ce sai kingaji domin ita hannunta sama yake kowa haka take mashi
India yana buqatar tai mako to data tai maka.mashi iya qarfinta ..to Allah shi biyata Ai haka tafi.
Malma yafito saga kewaye yana dogara sandar.shi Inna tace malam kaga yana hjiy ta Aiko ?
Malam yace Maya wadanne irin Maya gasunan dai wallahi Maman
maryam gayamashi tunda bamuda ido balls mugani
Maman maryam tace katifa Ce da bargo da fillo guda biyu sai laidar qasa da Akwatina guda ukku wadan da zakusa kayanku
Abun zuba ruwa dardumar sallah buto ci kuloli komai dai Na buqata ta hado maku.
Kai Allah ya saka mata da Aljanar fiddausi inji malam suka "Amsa da " Ameen"
Maman maryma ta shiga dakin tafito da kayan da kecikin tana miqama Inna Rana Ajewa domin shi Amar wasanishi yake tai ma Narim itama harda dariya tana daga qafa,
Ta fito d
a komai na dakin ta share daman basu kaya bane masu yawa Mayan Narim ne masu Kyau da tsada maman maryam tayi mamakin kayan ko INA suka same su oho Aikinta taxi gaba dayi Inna na tai maka mata ta gyara mata komai tsab harta da kayan su said da tasa mus
u cikin Akwati Narim duk ta cire su daga cikin laida ta shirya mata su ita ma Inna na shrya Na malam cikin Akwatin dadi da ba wash Maya bane masu yawa kala goma ne kuma Rabin su duk tsumma har Inna tafi shi kaya .
Maman maryam ta,Yi mamakin yawan kudi
n da tagani cikin Kayan Narim ita kanta batasan yawan kudin ba .
Said tacema Inna ga wannan kudin ki Adana su Inna tace sasu cikin kayan Narim maman maryam ta sasu ko ta Aje .
Sai da suka gyara komai sannan tai ma Inna sallama Inna Na tai mata
godiya sannan tace, ta sake miqa gai,suwar ta ga hjiya Karin ta shigo
Tace to
Maman maryam race Amar nan zan barka ko Ah Ah yace yana shafa sumar Narim dake kwace ga kanta Baki kirin da ita kamar ba ai mata Asking suna ba sabida tsawon ta da yaw
anta
Inna gata tayi barci bara naje nai sallahr Azahar sai Na kawo maku Abincin rana to Amar malam sake Alwalla yace Amar
A kwai. Masallaci Nan kusa Amar yace ei Akwai qofar gidanmu to muje ka kai no yace to ya kama sandar shi suka tafi inda maman
maryam ta qara yima Inna sallama tabisu
*more comments more typing*
*Golden girl me magana mai son far in cikin Ku da nushadin Ku*
Ammyn khairat
🤍
*GAMO DA KATAR*
(Yar makahi)
*NA*
Yar mutan (jibiya)
*AMMYN KHAIR
AT*
*LABARI MAI,TA6A ZUCIYA*
(¯`*•.¸,¤°´
✿
.
。
.:*
ք
ʀ
օ
ʄɨ
ƈ
ɨɛ
ռ
ȶ
ա
ʀɨ
ȶ
ɛʀ
ֆ
*.:
。
.
✿
`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://
www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*BISSIMILAHIRA-HAMANI-RAHIM*
*PAGE 1
⃣
4
⃣
*
_________Bayan sun fito daga gidan su Inna Ama
r Jaye da sandar malam,har'bikin Masallacin qofar'gidan su ya kai shi sannan yace"malam ga masallacin'nan kashi ga, nima bara Nayi Alwalla malam yace to,Amar na gode Allah shi maka Albarka Ameen inji Amar ita kuma maman maryam ta shiga zuwa cikin gidan sal
ama tayi hajiya Jidda na ,zaune maman maryam kun dawo INA Amar halan shi can ya tsaya"? tare muke da shi sallah ya tsaya,yi
Okay dan nasan shi game da San,yara wallahi kam wani yaron haka yake da San yara inji maman maryam tace" hajiya An gyara mata ko
mai ya Yi tsab tana godiya kuma
Ahh ba komai maman maryam ai yiwa kai ne to ga Abinci can cikin kula ki wuce da shi Allah ya hutar da,gajiya Ae kin'sha aiki.
Bakomai Hajiya daman mu mun saba da wahala wannan ba komai ba ne. Humm maman maryam to shi
kenan na gode, to sai Anjima Bayan Amar yaci Abinci hajiya Jidda tace ya dau Nasu Inna ya kai masu. Ammin kenan mutum niyar kirki,
Shi malam hard'o Bayan sun fito salla nan ya hadu da malam halliru wato mai gidan da suke haya,
Malam halliru yace
malam An'samu fitowa "?malam hardo yace wallahi na samu fitowa Kasan zaman gida sai mata,wallahi hakane to muqarasa rumfar tawa kagan'tacan ba nisa ke Akwai ba suna tafe suna hira kamar sundad'e da sanin juna,
Bayan sun zauna malam halliru ya jawo Abinc
i sukaci suka hauda da fura mai dan karan sanyi tasha madara da nono gami da k'an'k'ara
😋
sai dad'i
😋
da suka qoshi suka shiga hirar duniya.
Akan siyasa da kuma kasuwanci da Yayi tsaye chak saboda rufe boda da baba buhari ya,Yi kowa na jinjiki ba musu k
ud'n ba talakka'wan babbar matsalar ma yanda zubar da jini ya Yi yawa haka dai suke hirasu kuma malam halliru na tukkar igiyar shi.yace malam yanzufa sanar hannu Ce kawai mutum zaiyi ya jidadi itace kawi baka faduwa gareta, Aman komai za,kai sai Ahankali d
a kajaraba sanar Hannun nan kagani to malam koyamani yanzu kuwa Nan ya hada mashi igiya ya bashi ya kuma nuna mashi yanda zai Yi dayake ba gani yake ba sai yace karunga saqawa hagu da dama duk yadda zai Yi ya fada mashi da Baki Abinka ga mai kwakwalwa ya
iya dan danan.
Ata qaice Nan malam hardo ya koyi tufkar igiya da tabarma shiyasa Akece mashi malam hardo mai igiya.. Bayan malam halliru ya Rassu sai ya gaje shi. *Agurguje Nake maku*
____*LAGOS* kimani wata biyu kenan da 6atan Narim bata ba labarin
ta Momy Na fama da jinya ta ciwon zuciya domin haryazuwa wannan lokacin itama ba daran da bata kwana kuka tana sallahr nafila tana gayawa Allah kuma tana dan samun sauqin da muwarta ganinta kawai Ake tana daurewa,ne saboda Nuraim Alhaji BELLO kuwa ya'zuw
a yanzu yasaki zan can wata Narim yakama harakar gaban shi,
Ga Nuraim yau lafiya gobe ciwo momy na tausaya mashi ba kadan ba.
Yanzu su Narima suna da wata ukku da haihuwa tun ranar da suka dawo hospital Nuraim ya shiga D'akin shi ya dau book da
bro ya fara rubutu Akai wato kamar diya rine yake rubuta WA
Duk missing dinta da ya,Yi saida ya rubuta da kwanta WA ciwo da Yayi dominta sai da ya rubuta da mafalkin da yake na dan tsohon nan shima ya rubuta hatta maganganu da suke da tsohon ya rubu
ta.
Nuraim ya tashi daga yanda kuka San shi bai,da Aiki sai Na kallon droying din Narim da yazana yake bai wal wala bai magana da kowa mutum mai raha da tsokana ya komai miskili.
Ko wajan momy bai zama yana d'aki kamar kullum yai tai ma zanan Narim
wasa kamar yanda yake mata in Tanana n Abin na damun momy sosai.
Ko makaranta da yake zuwa yaro ne mai qoqari da hazaqa malamai Na Alfahari da shi Aman yanzu duk yasa'karce za,Azo Ana darasi zahiri Allo yake kallo Aman hankalin shi bai wajan wani lok
aci sai An ta6o shi yake dawo WA hayacin'shi kokuma in,malam ya tambaye shi game da Abinda ya koyar mai makon yabada Amsa sai kaji ya Ambaci sunan Narim mai makon rubutu sai yaci gaba da zanan sufar Narim ko class work Aka basu to shi Narim zai zana kal
a suna mashi fada wani lokacin harda bugu yanzu sun qyalai shi domin Abin Na shi ya girmama kwarai sukejin ba,dadin Abinda yasamu dalibin nasu mai hazaqa Wanda ko kafin malam yai tambaya shi Yayi inkuma malam yai tambaya shine farko Amsawa kulum shike Na
daya class din su bai ta6a wuce Na daya ba Aman yan',zu har na biyar yake bai gane komai bai fahimat komai sai wannan Zane ,
Malam mansu sungaji sun kawo qarashi gida India sukace d'an su yana da damuwa so sai bai da wal wala bai Gane komai gashi sun ki
rashi sun tambaye shi matsalar shi yace ba komai to ko yanda junnu duba da yane da yake dan dai kwa,kwal warshi bata iya zana wannan Zane na macce kuma maccen ma jaririya duk suka bude ma Alhj Bello books din shi duk wada ka buda drowne din Narim ne Alhji
BELLO yace ya gode kuma zai tsawa ta mashi komai zai dai dai ta sannan ya shaida masu cewa photo n qanwar shi Ce yake zanawa wadda ta 6ace watanni ukku kenan to sun shaqu sosai. Suka Ce to A dai tayashi da Adu,a kuma Abin cikin lafiya shi karda Abin y
azo ya ta6a mashi qwa'qwal'wa su zasu tafi Allah ya kyauta gaba inji malam man su.
Bayan tafiya su Alhaji Bello tagume
😱
Yayi duk Abin duniya Ya sha mashi kai ya Dade dayin Dana sani na Abinda Yayi yanzu gashi dan shi Wanda yafi soyuwa Agare'shi ke ci
kin matsala,
Momyn Nuraim yanzu ya zamuyi kinji Abinda malam man yaron nan sukace miye Abinyi to tayi Ajiyar zuciya in Alhaji banda ta cewa wannan lamari sai Adu,a ka wai zamuyi to kira man shi ta tashi ta nufi d'akin Nuraim yana kwance kan gado ya Yi r
ubda ciki shi kad'ai yanata surutu yasa drowning din Narim yana cewa matana kinyi qiba fa wata ukku sai kace kinyi wata biyar wannan kuma tu haka yanyanyan Kinfi Narima Kyau da qiba gaki Yar bulbul..to dariya ta isa hakanan sarki dariya tashi kisha Madar
a yauwa sai yatada takardar zanan zaune momy tajima tsaye tanajin Abinda yake cewa shi bai Masan ta shigo ba .Nuraim momy ta kirashi ya juyo ya tashi zaune tare da rungume takardar kamar ya rungume jariri yace Na,am momy yaushe kika shigo Nuraim kenan inj
i momy to tayafa zaka San na shigo cinda Narim ta dauke maka hankali wallahi kuwa momy wasa name mata to task Abban ka na kiran ka yace to da takardar zanan yafita zuwa Kiran Abban Na shi momy tabi shi da kallon hawaye masu zafi suka zubo mata lallai Nur
aim ya zauce wannan qaddara Ce babba Allah ya doro masu Allah kabani Ikon cinye ta Ameen
Goge hawayen ta tayi sannan tabi Bayan shi
Zaune yake kan carpet gaban Abban na shi, yace Abba gani momy tace kana kirana ei Nuraim Abinda yasa na kiraka shin
e kasan dai malam Lanka sunzo to qarakka suka kawo sunce yanzu baka maida hankali ga karatu sai shirme da Zane hakane .
Abba nifa INA karatu suke ganin kamar banyi Aman duk Abinda suke inaji kuma INA ganewa.
Kana ganewa to miyasa kake faduwa ko Not
bakayi sai Aikin banza dago kanshi Yayi ya dubu Abban Na shi yai murmushi yace Abba ba Aikin banza bane name Zane kuma matana nake zanawa tafiye man komai da komai itace rayuwa kai Nuraim yaro da kai har kasan rayuwa duka shekara ka nawa shekara takwas
s humm to wallahi zanyi maganinka cinda Abinka iskan cine bai yuyuwa INA zuba maka kudi baka karatu inayin Asara
Bani mugani minene hannun ka ya kwace takardar hannu shi ouu shirmenne Wanda kasa bayi run makaranta ya ya he takardar dan Allah Abba kar k
a yagaman kaya wallahi zan dai zanyi karatu sosai nazama dan kasuwa kamar yanda kakeso dan Allah karka yaga Aman INA sai da ya yage takardar gutsin gutsin sanan yace har sauran na dakin ka yau sai na yagesu cinda Abinka iskanci ne ya tashi yanufi dikin sh
i da gudu Nuraim yabi shi yana fadin Ah Ah Ah Abban dan Allah kar kai Mani haka
Ita kanta momy magana take da ya barmashi kayan shi Aman INA Nuraim sai kuka yake kamar ranshi zaifita momy kice ya,Yi haquri momy dan Allah
Duka harta da books din shi
gaba daya ya yayyagasu duk wata takarda da ta danganci Narim sai da yalalatata yazuwa yanji Nuraim ya Yi wata irin qara yaja dogon gurnani ya sulale qasa some momy tayo kanshi da hanzari Alhji kaga irin ta zaka kashe man yaro nace kabari yarinta Ce zai
bari Aman kaqi har yau shene zai bari kinaga yaron nan Abinci shi sai gaba yakeyi Abu wata ukku yaqi ci yaqi cinyewa ko shi ya haife ta Ai ya isa ya manta da ita ya haqura qara da nai mashi haka yanzu zai manta da ita Arayuwarshi
Humm Alhj kenana idan
kuma haka Allah ya tsara mashi ka isak ka canza qaddara shi
Sai Kasan yanda za kai da shi na zuba mashi ruwa bai tashi ba ko nufashi baiyi inkuma ya mutu ka futa . tafita Rana zuba kwalla dakin ta ta nufa dan taji Narima na kuka
To kadan
dai ne kuyi maleji da shi
Takuce
Golden girl
*GAMO DA KATAR*
YAR MAKAHi
*NA*
YAR MUTAN (JIBIYA)
*AMMYN KHAIRAT*
(¯`*•.¸,¤°´
✿
.
。
.:*
ք
ʀ
օ
ʄɨ
ƈ
ɨɛ
ռ
ȶ
ա
ʀɨ
ȶ
ɛʀ
ֆ
*.:
。
.
✿
`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү
α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writer
s?s=09
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*
TARE DA ALQALA'MIN
✍
🏻
*GOLDEN GIRL*
PAGE 1
⃣
5
⃣
_____________duk inda hankalin Alhji BELLo yake ta'she yake; duk wani tai makon da zaiba Nuraim ya'bashi Amman Abu yaci tura,hajiya hajiya kina jina?" Wann
an wane irin Abune?"kin San halin da yaro nan yake ciki,Aman kin tafiyar'ki Momy da ta dauko Narima daga d'akin ta tace" inna'son halin da yake ciki ya kake'so nai maku?" Koma wanne hali yake ciki ai kai kasa'shi, sai kasan yanda za'kai da shi.
Ouuu
!!! Haka ma zaki "Ce" ei haka zance wai ya kake'so muyi dani da yaron'nan tafashe mashi da kuka hankalin Alhji BELLO in Yayi dubu to Atashe yake dami zai'ji kukan matar shi ko suman dan shi yasan ba'qaramin Abubane kesa Hajiya Asama'u kuka ya'san cewa rant
a Yayi qololuwa wajan 6aci; haba hajiya ba kuka zakiyi ba;kamata ya Yi ki tai maka man musan Abinyi ko?" Hummmm hajiya tace dolle hospital zaka kai'shi cinda bai falka ba sun kutar'shi Yayi duk ya memmeqe sai kace matacce haka yai waje da shi yasa mota mo
my tabiyo shi baya sa6e da Narima ita ta shiga ta zauna yaja motar da gudu Aka bude masu get.........
Sun isa nurse sun bashi tai mako yanda ya kamata ya fal'fado Aman zuciyar shi ta samu matsala kuma sunyi mamakin yaro qami dan shekara takwass da lal
ura zuciya kuma sunyi fad'a so sai sun Ce sakacine da RAshin kula gashi yanzu ya samu matsa babba A zuciyar shi sun tabba tar mash in basu kiyaye ba to zuciyar dan su zata buga duk da ko yanzu ba tsira sukayi zuciyar ta kamu da ciwo Wanda sai sum bashi mag
ani yana sha in Allah ya tai make su ya warke inko bai warke ba to sai Anashi cikon ta domin ta huje
🤔😝😫🙊
Sun shiga ta shi hankalin so sai sun tausayawa dan su bama kamar momy shi kan shi Alhji Bello ya Yi Dana sani mara'r Adadi domin yasan duk shi
ne silar komai shine silar shigar dan shi wannan hali yanzu ko ya Yi kai'co da da nasani n biye WA zuciya da sharin shaidan da nayi haquri da yarinyar nan da duk hakan bata faru ba wannan shi Ake'kira da kashe maciji baka sare wuyan'shi ba Allah ka kawo
man sassauci da dauki Acikin wannan Al'amari Allah yafe man wofintar da Amanar da kabumu na wannan yarinya in tana Raye Allah kasadamu da ita ba dan halina ba Allah,
Ya kai duban shi ga Nuraim tunda wan'nan qaddara ya fada mashi yaro yabi ya zure ya
rame ya fita hayya'cin shi
Satin au biyo Aka salamo su sun Dora shi kan magani ba laifi yana samun sauqi.
Haka Rayuwa tace gaba da tafiya da dad'i da ba dad'i mafalkin Narim bai dai nayi ba sai Abin da yaci gaba duk ranar da yayi mafakin ta da
wasan da yai mata sai ya Rubuta kuma sai ya Yi drowned din ta yanzu iya yan shi zun zura mashi ido kuma suna taya shi da Adu,a ba su San 6acin ran shi ko kad'an saboda ciwon zuciyar shi har in yai zanan shi Aljhi Bello na cewa ya dauko mashi ya gani y
ana mamakin yanda yake zanan Narim