Showing 36001 words to 39000 words out of 79243 words
shi kuma ya jima a tare da shi t
un ciwon na qarami har ya girma zuciyar shi Ce ta huje shine ta Tara jini Acikinta shine dalilin da yasa Iran Yayi tari yake Aman jin yanzu dai zasuyi mashi cikon zuciya.
Haka sukayima su momy da Abba bayani India Alhji Isah ya sa hannu A takardar A
ikin .
Sukyi zanzaune suna jirna tsammani domin Aikine mai matuqar hadiri Aikine na tsakani Rayuwa da mutuwa Akin zuciya ba qaramin Abubane domin zuciya itace mutum To Nurem Allah yasa Ayi Wiki Lafiya
Kusan likitocin Sun shade Awanni kusan Bihar
Karin sufito
Dan qarfe 6 suka fara yimashi aiki sai wajan goman dare suka fito
To Aiki dai Anyi Aiki lafiya sai Neman dace da nasara Akan Allah yatashi kafadun shi
Yana kwance sanye da bulolin kaya da oxygen A hancin shi domin numfashi ga comp
uter nan tana nata Aikin kwance yake kamar matacce jikin nan mashi Yayi sharda shi
Ta taga Duke leqan shi domin ba'a basu damar Shiga inda yake ba momy da Narima sai kuka suke gani suke kamar Nurem Ba zai ta Shiba mutuwa zashi
Hhhhhh to ni
ma dai haka nake gani
😫😄😄
*more comments more typing*
Ammyn khairat ce
🥰
*GAMO DA KATAR*
(yar makahi)
*Na*
Yar mutan jibiya
*AMMYN KHAIRAT*
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*
(¯`*•.¸,¤°´
✿
.
。
.:*
ք
ʀ
օ
ʄɨ
ƈ
ɨɛ
ռ
ȶ
ա
ʀɨ
ȶ
ɛʀ
ֆ
*.:
。
.
✿
`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.co
m/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*PAGE1
️
⃣
9
️
⃣
*
______________
📖
Abubuwa sun taru'suma Amar yawa ga ciwon Narim ga shira'shiran ta tafiyar'shi Malaysia Abubuwa duk sun taru sun run'ca6e mashi mahaifin'sh
i ya sanar dashi cewa komai na tafiyar'shi Malaysia ya kammala NEXT to weake zai zai tafi .
Shi kuma ba zai iya tafiya ya bar masoyiyar'shi cikin wannan hali na Rashin lafiya ba, sai dai ya fasa ta,fiyar har sai taji sauqi dan ko ya tafi bai'da kwanciy
ar'hankali dan ba karatun zai yiba tunanita zai tayi da kuma halin da yabar'ta Aciki.
Gashi kwanan'nan Abubuwa sai qara ruki'cewa suke in dare yayi basu barci ko kadan dan sai dare yayi dare za'suyi ta jin wasu bak'in Al'amura saman shigifar su kokuma
A tsakar gidan'su ji'suke tip tip tip Ana fad'owa saman kwanan gidan ko kuma tsakar gidan wani lokacin kuma gud'a za'suyi taji kamar ta fasa kunnuwan su su dukan su A tsro'race suke dan yanzu har ta kai suna zulumin dare ya'yi har ta malam hard'o yan'zu w
annan lamari na daga mashi hankali .
Inna bata'da Aiki sai kuka gashi malam Alhji shuru kamar Anyi ruwa an dauke tunda Narim ta kwanta ciwo rabansu da shi kulum cikin da kon zuwan'shi suke Aman shuru.
Amar ya gama shirin'shi na zuwa gidan su Narim Am
an tsoro ya hana'shi tafiya saboda jiya da dare. Bayan sugama jin rugugi da qara wadda ta tsorata su matuqa .fitsari ya kama shi ya tashi kenan zai shiga Toilet Aka'ce da shi koma ka kwanta dan duk ka tashi sai dai wani ba kai ba taya muna sauka ga waje
kace zaka ta shi Inna da malam duk sunaji Abinda ke faruwa domin yanzu saboda tsoro d'aki daya suka dawo da kwana .
Koma'wa yayi ya kwanta jiki na tai mashi rawa ita kanta Inna tanaji Fitsarin jin Abinda Aka cema Amar yasata yin likimo.
Malam har'do
sai Adu,a yake tare da fadin Allahumma Azirini fimasibatib
Ku gyara man Adu,ar nan idan ba dai dai take ba.
Acewa malam wannan masifa ce A she duk yanda Aljani ya kai ga sonka sai ya cuta ma
Allah ka karemu daga sharrin jinni Ameen
Ammyn ta k
alli dan"nata da tun dazun yake zaune ya'yi shuru ya'yi tagume
😱
Ta gyara muryarta tace Amar yau baka zuwa wajan diyar'tawa naga tun'dazun kashirya gashi har"10 da rabi Aman baka tafi ba koka gaji da jinyarta ta kasan jinya A kwai cin rai cinda ba sani
ranar waraka mutum ya'yi ba?"
A jiyar zuciya Amar ya'yi sannan yace"Ammy koda Narim za tai shekarar Annabi Nuhu bata lafiya bazan ta6a gajiya da jinyar taba balle ma kulum INA mata fatan ta'shi ina mata Adu'a kamsu salawati Allah ya bata lafiya Allah
ya ta shi kafadunta
Ameen Ammy tace sannan Amar yaci gaba da cewa wallahi Ammy laluran nan ta Narim na da muna shin baza a rabata da Aljannun nan ba ta futa yarinya qarama bata isa daukar wannan BABBAN lamari ba
Narasa ya zanyi narasa wacce hanya
zanbi na tai maki Narim na rabata da Aljannunan ..Ammy na dan Allah ki tai make ni yazanyi kibani shawara ..
Ammy ta nisa sannan tace hummm ... Amar kenan yaro dai yaro ne Narim. Tun tana jaririya take dauke da mutannan b'oyan ta har'yazuwa yan'zu r
abata dasu baqaramin ta shin hankali bane bama zai ta6a yuyuwa rabata dasu cikin sauqi ba shawara da zan baka A matsayina na uwa itace Adu,a Adu,a kawai za kai tai mata na Allah ya bata lafiya domin sai sun'gama muqurqusar'ta sannan su sake ta to shikenan
Ammy na na gode da shawaraki Aman cinda har sun rabu da ita to sai nayi sanadiyar rabata da su ko tawanne hali ai bayan wuya sai dad'i humm
Ammy tace to shikenan ni dai ban baka shawara ba Aman kai Ba yaro bane ta shi kaje dare keyi Allah ya shige man
gaba Ammen "" yace yai mata sai da safe ya fito zuwa gidan su Narim.
Tunda yasa qafar shi ya fito daga gidan su sai ya runqajin kamar Anabin shi Abaya tafiya yake Aman ji yake ana take mashi sau kuma ya juya bai ga kowa ba dan haka tsoro ya kama shi ya
Arta Aguje kuma yaji Ambiyo shi da gudu gudu yake Anbin shi da gudu Adu,a yake sonyi Amman ya kasa kafin ya isa gidan cikin shi ya motsa gidan su Narim kusane da gidan su Aman sai yaga kamar an gara'masi nisan gidan da ya samu ya isa gidan da man shike
rufe gidan ya ja qeure zai rufe gidan qeuran gidan ya cije yaqi jawuwa duk Atsorace yake .
Sai zan'zana yake saboda cikin shi dake ciwo Alamar zawo zai sauka fadi yake wa'innahi mi'sulaimanu
Fad'i yake wallahi ni da wasa nake INA ai'ni ban isa na ra
bata da kuba Atare naganta daku wallahi na rantse da Allah da wasa nake ya jawo qofar yaji ta tafi ya rufe gidan yai ciki da gudu toilet ya yi direct.
....sai da ya'saki iskan shi ya samu ya fito kokafin ya zauna cikin shi sai'ya sake juyawa ya koma
da gudu ya hau Masai ba wai zawo bane yake iskane kawai ya fitarwa da qarfi da qarfi ji kake fuuuuuuuuo fututututututu fiiiiiiiiiiiiiy
Sai ya jima ya fito kafin ya samu ya zauna sai yaji kamar zawo zai kubce mashi sai kuma ya kwasa ya koma ,
I
nna da barci ya dauketa dan ita ba tasa da zuwan Amar ba har gara malam dake sallah ya ga shigar"shi toilet.
Inna ta falka kenan zata juya kwanci taji Amar na sakin iska da qarfi fuuuuuuuuo"tututututut'fuuuuu0 Ai da sauri ta koma ta lafe tana fad'in t
o'fa kuma minenene wannan daran ya'yi na Ahanamu kwana Kai wannan masifa dami tai'kama a cikin ranta take fad'in haka ita A tunanita duk Aljannune bata'san Amar ne ba....hhhh inna kin ban dariya.
To dai Amar An ji jiki haka ya kwana ya'yi fitar da
iska da kuma barci ya dauke shi suyi ta bashi tsoro yai taqara bawan Allah bayi barci ba
.suna mashi gargadi cikin dan barci da kesatar shi sunce da shi madamar bai bar qudurun shi ba to zasu dawo kan shi su runqa hana shi barci suna tsoratar'da sh
i ...
To ya'yin da dare keyi Anaha na su Inna barci ita kuma Narim a lokacin suke ta fiya da ita cikin mafalki suke tafiya da ita cikin dokar daji daji ne qurgummin shi daji ne Wanda ba komai cikin shi sai gan'yanyaki da namun daji da nau'in halitu
kala kala to Ahaka za'suyita janta suna kutsawa da ita suna nuna mata nau'in itatuwa kala kala icce kaza yana magani kaza wannan magani ciwo kaza ne ...
To haka kulum dare suke tafiya da Narim daji suna da yawa masu tafiya da ita ba mutum guda bane i
n yau wannan ya tai da ita gobe wani zai tai da ita duk kan'su kowa da irin nau'in magani shin.
Yanzu ko Amar ya shafa ma kanshi lafiya ya zubama sarautar Allah ido ga hannuwan Narim sai a wayi gari da safi duk taji ciwo da su wani lokaci sai yasa A
l'lura ya cire qayoyi da suka soke mata hannu har takai ta kawo yanzu hannuwan nata sa6a sukeyi ..
Alhmdll kwana biyu yan'zu suna dan samun barci domin an'd'an rage tsoratar'dasu.
Kuma cikin wannan time d'inne Narim tayi mafalkin Alhaji malam yazo
mata tana kwance yai'mata sallama yace"Fatima Narim tashi zan gwada maki Wani Abu A mafalkin Narim ta tashi su biyu Alhaji'malam shida wani duk kan'su suna sanye da farin tufafi da farin Rawani A kansu da doguwar chafzaha sunaja ,
Bayan Narim ta ta shi
sai Alhji'malam ya Amso wata kwarya dake hannun Wanda suke tare da shi dugo ki'gani yace"Narim "Narim ta leqa kanta cikin kwarya yace da ita mekika gani A ciki Narim tace wannan ai nono ne gaskiya ne nono mai'kyau marar'hadi .
Sannan yace da ita to
natsu kiga mi'zai'faru Narim tace" duk ta mai'da hankalinta ga malam Alhaji Adu'o'i ne ya runk'a tofawa a cikin nono ya jima yana tofin inda nono yai'ta za6al'6aka kamar talge zuwa wani time nono ya daskare kamar tuwo Narim dai na kallon ikon Allah sai mal
am Alhaji yace da wanda suke tare meqo'man kwaryar'nan sai ya bashi wata kwarya daban sai ya kife nono n ga gudar'kwarya yafito kamar mal'malar'ruwo sai ya aje nono qasar sannan yace"da Narim natsu kiga mi'zai faru Narim race*mintuna kad'an sai nono'nan'n
an ya kama da wuta sai'da ya cinye sannan Alhaji malam yace"da Narim kinga Abinda ya faruko tace" ei mekika fahimta yace da ita Narim tace malam ni ban fahim'ci komai ba Alhaji malam ya'yi murmushi yace Ai bazaki fahimta ba sai Amfahi
mtar dake nan minene y
a nuna mata ganshi wani qaton farin zakara ne
🐓
Narim tace zakara ne wannan Malam ..
Alhaji malam yace to saurareni kiji kinga Abinnan da yafu to maganine BABBAN magani mai'inganici Aljani kowanne irine duk taurin kan'shi Wanda ya garari Bil'Adama anyi
magani yaqi fita to idan kikayi mashi wannan Adu,ar duk taurin kan'shi sai yafi dan qonewa zaiyi..
Duk Wanda yazo maki da matsala ta bak'in Aljani to zaki sa'shi ya kawo maki nono mai'kyau marar'hadi to sai kiyi mashi'wadannan Adu'o'in da kikaji nay
i kinayi kina tofawa cikin nono da kin gama sai ki bashi ya tai ya runk'a sha kwana ukku zuwa kwana ba'kwai to da yar'dar Allah sai ya rabu da matsalar Bak'in Aljani .
Dan yanda kikaga nayi Adu,a nono na za6al'6aka to haka jikin bak'in Aljani zai 'yi
qashe ya kama da wuta ya qone babu'shi sai dai Labarin shi .
Wannan kuma farin zakara dakika gani to shine ladar aikin ki duk wanda ki'kai ma aiki irin wannan to zai'baki farin zakara in'yaso ki yanka kick in'kinso kiyi sadaka da shi ba tare da kinyan
kashi ba kokuma kiyanka kiyi sadaka da naman kokuma inkina so kibar Abinki ki kiwata shi ni Aikina ba shirka A cikin ko bai' nace A kawo maki farin zakara bane kiyanka saboda shirka ah Ah ba haka bane sadaka tace ta Aikin da kikayi ni bana shirka na kuma
tsani mai'shirka .
Domin Allah subahanahu wata'ala ya hane mu dayin shirka kuma magani bamu keyi shikeyi mu iya karmu bada magani aman sauqi yana waja Allah domin shine mai'bada lafiya bamu'ba sai dai inzamu bada magani muna badawane da yaqini ..said
Allah ya dubi zuciyarmu ta Alkairi sai Abinda mukayi ya tabbata Allah yasa mudace Wanda suke tare sai yanzu Yayi magana dan harda shi suna hada Baki wajan cewa "Ameen"
Sannan Alhaji malam ya dubi Abokin ta fiyar'shi yace da shi malam bani takarda'nan d
a chafzi shikuma yasa hannu cikin Aljihun rigar'shi ya fiddo wata
zuqeqiyar takarda da far in chafzi ya miqama Alhaji malam shikuma ya bude takardar Rubutune na Ajamin A cikinta Alhaji malam ya meqama Narim tasa hannu biyu ta Amsa sai yace da Narim wannan
takarda ki ruqeta A hannunki yanzu zammaki bayani ta Alhaji malam ya cigaba da cewa duk wata cuta da Allah ya saukar da ita Akwai maganinta ta duk wani magani Akwai'shi rubuce A cikin takardar nan kuma dalilin kawoki daji dan kika magunguna Wanda da kank
i inkin'ga daji zaki iya shiga ki diba kokuma inkinje kasuwa ki siyo kinga cinda kin San su baza abaki Wanda ba suba ne.. Dan ko Ambaki wadanda basu bane zaki Gane
Yanzu dai ita wannan takarda zam'maki bayaninata sannu Ahankali Alhaji malam ya cigaba
da fadama Narim Abinda Me rubuce A cikin takarda mai ciwo kaza ga iron Abinda zaki mashi mai mada daka ga shi rubuce kaza zaki mashi mai ne man wani muqami ga Abinda zaki mashi wadda Aure ya gagara Ga Abinda zaki mata dan kasuwa ga Abinda zaki mashi mai r
ariyar hannu ga Abinda zaki mashi ..komai sai dai yai'mata bayani shi sanan yace dalilin Baki wanan ni ba mazauni bane wani lokaci zaki kirani kijini shuru baninan nayi nasa aman cinda ga wannan sai Aiwatar da komai sanan wanan chazbaha da na Baki itace sa
ki runqaja kinama Annabi salati da kuma falak'a da nasi in zaki kirani sanan kisamu Al'qur'ani izab sittin ki ajeman tare da turare black oud ban San hayani duk Wanda yazo wajanki dan nai mashi aiki ki gaya mashi ban son hayaniya nafiso mutum ya natsu yai
'man bayani Abinda ke tafe da shi sanan kafin ki'kirani ki tabbatar kinada tsarki da Alwalah kuma kishafa turare so sai sannan ki bude man tsakiyar Al'Qur'ani domin kafin nayi magana sai nayi karatu .
Iran kuma duk kikayi wadan'nan A bubuwan da nasak
i kikaji shuru to banina sai ke kiyi Abinda yaka mata cinda tashi Arubuce da fatan Fatima ta fahima Narim ta daga kai tace'ei malam na fahimta na gode malam ya shafa kanta yace bakomi yata ba kuma godiya tsakaninmu haka Allah ya tsara maki Rayuwarki .
Domin mukanmu bayin mu bane yin Allah ne run ranar gini ranar Zane qaddaraki Ce haka ki Amsheta A hanunu biyu kima yima Allah godiya in zan'tafi sai kuma wani lokaci Allah ya tai'maka Allah ya shige mana Gaba ki gai'she man da Inna da malam banina IN
A Umara Abubuwa da da ma sun faru daku To Aman yanzu komai ya wuce kiyi haquri Abokan'aikin kine dolle da man sai sun ta6aki .ki cema Amar da Ammyn shi muna matuqar godiya Allah ya saka masu da Mafificin Alkairi domin sunyi Matuqar qoqari dolle Ai masu go
diya A kuma jin'jina masu da Amar ya shirya ta tafi Malaysia wajan karatu domin Akwai nasara so sai Atare da shi Assala'mu alaikum .
Alhaji malam ya 6ace mata
Lokacin da Narim ta falka daga bacci anata kiraye kirayen sallar Asuba dan haka da kan'ta
taji ta tashi zaune tayi tana kallon inda take kwance takarda da chanfzin da Alhaji malam ya bata gasunan gefan ta . su Inna sai kwana suke harda munshari ai dolle su Inna anada qara'in bacci
Dubanta ta kai kan Amar dake kwance kan doguwar kujera ya
nda yake kwance da kagani kasan A takure yake malam ma kan kujera yake kwance hannun shi ruqe da chazbi da Alama yana lazumi barci ya dauke shi..
Inna ko ba'a magana ga sandarta nan kisa da ita.
Narim ta shi tayi da kanta duk jinta take sawai batada
qarfi da kuzari toilet ta nufa ruwa ta had'a tai'wanka tare d'oro Alwalah kai tsaye wajan kayanta ta nufa doguwar Riga tasa ta shafa turare sannan tazo ta shinfid'a sallayya ta tada sallahr nafila da ta ida sai ta ta shin dan Ta tada malam hardo ya tai
masallaci dan shine ilmain masallacin unguwar'su kuma taga Alamun zashi makara
Amar ta fara tadawa a hankali my Amar tana dan bubbuga gefen kujera'shi Amar can cikin barci yakejin kamar murya da kulum yake jira ya jita idon'shi yafara motsawa qarshe
ya bude tarrrrr Akanta dayake wutar d'akin A kune take sai ya'yi tozali da Narim tana mashi murmushi ai bai San sadda ya tashi ba yana murza idanun shi da hannuwan shi Narim kece'ko mafalki nake ei nice my Amar ta shi kayi salla time din sallah na wuce
wa Ai bai'san sadda ya jawo'ta ya rungume taba ya hade baki shi da nata Narim ta zaro ido
😳
ijin Abinda my Amar dinta kema ko Baki bai wanke ba shiko jikin shi har'rawa yake qyaleshi Narim tayi domin tunda suke da shi bai'ta6a Yi mata haka ba yanzu ma dan
duk