Showing 9001 words to 12000 words out of 79243 words
kibari zan ahigo sai mun tafo tare to sai kazo ta dauki kalar Abincin su inna ta yi gida
Da sallama ta shiga gida Inna na zauna kan ta barma tana saqar kaba shikuma malam ya Gama wanka hula yana lazime inna malam kuna zaune sannu ku yaw
a Narim sannu kema yakika baro mai jikin tace" Mai jiki da sauqi malam sai tsemgume inna tace ina ruwan Amar mijin nawa kikecema Mai tsegume zan fad'a mashi
Kai inna kar kifad'a mashi Kin san shi da san girma yanzuma sai da mu Kai fad'a
Nar
im inna wa yabata maganinnan cikin ranan ni Na baka maki shi to inna Na gode Narim kenan injin inna
Wuri ta dauko ta zuba masu Abinci sannan tace debo masu ruwa tazo ta zauna Kamar kulum indai tananan ita Ke ciyar da mahaifanta Dan haka ko yanz
u bsmll tayi ta fara basu a baki tana basu tana masu jira sai suka qoshi suka sha ruwa sukai mata adu.a fatan Alkairi da nasara a rayuwata ta kusan ta kwashe takai inda ake ajewa ta aje ta nufi d'akin su tsaye ta yi da shigarta d'alibai Sakamakon w
ani daddad'an qamshi da taji d'akin nayi wandda yafi Na kulum
Ajiyar zuciya ta dauki sannan tace kwana biyu ban jikaba da fatan ba laifin nayiba?
innayi laifi ai man Afuwa Abisa kuskure ne; kaji na son kana jina own maganane kayi haka dai tai
ta sabbatunnata ita kad'e da itama tace fito wajan su inna ta koma kwance ta yi ta Aza Kanya baika jikin inna tace inna ina cikin da muwa inna Na tubkar igiya ta aje Dan sauraran gudan yarta har Karun baki suke ita da malam wajan Cewa damuwa tame NArim g
aba Dayan su suke tambayar
Gani sun damu ta tashi zaune ta dubesu sumar ita suke duba duk d kuwa ba ganisuke ba Aman sun zuba mata idanu Kasancewar dukansu idanu su bude Suke gani dai Ke basuyi Aman wanda bai San makahi bane in ya gansu zai yi tunanin
suna gani.
Narim tace" haba inna daga Cewa ina cikin damu duksai ku tashi hankaliku to ni bakomai ku kwantar da hankalinku ba wani Abubane
ta koma ta kwanta ah ah Narim cinda Kika ce haka Nina san Kinada damu gayaman bakida wanda zaki fa
d'a mashi da multi bayan mu sauko Ammy da talauci daukeki yar
Hakane inji inna NArim ki gyara mana Mike da munkI
Yanzu kuwa zan fad'a tace inna kwana biyu ban daina kinaji kisani laifi ne mashi"?
Kin dai Na kinaji shiwa" Kai inna kenan Kina nuf
i baki san Wanda nake'nufi ba
Aman ai yau kinjin da'kin ki ya canza qamshin Yafi na kulum
inna tace naji ai wannan ba baqon Abubane wajanki Narim in dai qamshi ne ai Kin Saba kinaji minene na da zuwa " inna har yanzu baki gane Abinda nake nu
fi ba Dan inna nake nufi kwana biyu ban bar jinshi"
dan inna wanene kuMA Dan inna kai inna Ke nan sai kita Abu kamar baki Sani ba to inna Sani na tambaye kine Narim
wannan Mai man yauwa cikin d'alibai Ouh haka Dan inna sunan shi we hakane sunan s
hi to ni ai Kinga baki tsuwar shi nake ba ban son kwana biyu bai dawani ba to Kokuma laifin ki kai mashi ah ah ban mashi komai ya bar zowa indai yai takai nima na kan Rama to wannan ai babban laifi ne kaima mutum takai wannan shine laifinki NArim idan
unta suka cika da hawaye to ai inna Na baka shi. Haquri
sai yanzu malam yai magana yace NArim ki kwantar da hankalinki zai dawo ba fushi ya yi nayi Kin yata' zai dawo wannan shine da muwar tace a kwai wata da ban fad'a maku ba
yau kusan sati biyu
kenan nake mafalkin shi yana cikin mayuwacin Hali yaban naiman taimako Na bai da Lafiya sosai kulum sai ya kira Sunana
yace"Narim kizo ki tai maka man banda lafiya shekara shatakwas kenan nake fama da rashin Lafiya Kece magani ciwona kece zaki ba
ni magani Ke taimakaman
Narim kazo gareni shekaru da dama inajiranki Dan Allah kizo kuka Yake so sai tare da wani nishi na wahala dakaganshi ka san yana jinjiki GA shi akasin da Akai samu ban gani fuskarshi dan inda yake kwance ya juyaman bay
a muryar shi kawai nakiji da kuMA bayan shi da nake gani da nayi yunqurin zuwa gaban shi sai Na falka to yana ban tausayi
tafdi inji su inna to wanna Al. Aaron Narim sai mutayaki da Adu.a Allah ya bashi lafiya Ameen inna to yanzu inna baza ku
kai ni wajan shi ba Dan ni gaskiya inaso na tai maka mashi malam yace tai mako dai shine NArim kibishi d adu.a Dan mu ba musan inda shike ba balle mu kaiki wajan shi
kuMA ba duka mafalki ke zama gaskiya ba ki dauka mafalki ne ba gaske ba
Narim ta
nason fashe da kuka Wallahi malam gaskiya koda yan mafalki shi mararadadi lafiya gaskiya ne kuMA indai ina Raye sai Na ne moshi naba shi magani ya warke Insha Allahu
Allah Allah ya cika nufi muma ai munfi son ki same shi ki tai makamashi Allah
yana San masu rai mako Allah yai maki Albarka tace Ameen Allah yasa insamo shi sukace mata"Ammen"
ta gyara kwnacin ta inna Na shafa mata kanta har barci ya dauke ta sai Ajiyar zuciya take inna tace malam ta yi barci yau kuMA kaje wani s
abon Al. Amarillo
malam yace" Naji tare da jinjina kai yace ita kuMA haka tatashi qaddarar take Adu. a Kawai zami tai mata shine kawo Abin yi inji inna
*wacece Narim kuMA suwaye su inna yanzu zami shiga ai Nahin tarihin su Danji suwaye su*
inn
a hafsatu shine ai nafin sunan inna sai kuma malam halliru shine ai nafin sunan malam dukansi fulanine haifafin Adamaw yolla
kuma da man can su makafine da malam da inna Auran gidane suka bayan suyin Aure sai suka yanke shawar zuwa legos ne man kudi
domin sunji labarin cewa mabarat na samu a legos
dan haka suka shiya suk dauki hanyar zuwa lagos kafin su isa legos sun tsaya garuruwa da dama suna yawon bara san ahankali har suka isa legos legos garin ne mai dumbin Alu uma jinsi daban daban yaruka
kala kala
bayna sun isa sai subi layin mabarata inda suke ta ruwa suna bara kama yanda suka samu labarin cewa legos ana samu wato mabara na samu Abin bara to hakane
dan kudi ko da kayan sawa da Abinci suna samu sai dai masukine yai masu wahalar sam
u in dare ya yi basuda wajan kwanci dan haka sai suyita rabe rabe
wata rana ana ruwa cikin dare ka san cewar bakin wani saqo suke kwnce sun sha kashin ruwa so sai sai suka dauki hanya cikin daran suna tafiya har Allah ya kai su wani kangon gidad suka
shiga ginine ake ba a ko yi nisa da ginin ba Aman akwai wani waje mai kamar shago inda samanshi akwai kwanno aman ba marfi waro ba door nan suka shiga suka raba duka da kuwa shima rufin d'akin An zuba aman ba so sai ba
hka dai rayuwa ta ci gaba da ta
fiya in dare ya yi za su dawo nan su kwana da safe su tai wajan bara duk da cewa masu wajan sun gansu aman ba su kore suba yanzu kusan sun samu shekara biyu a legos wajan da suke kwana an gyarashi aman mai wajan na da kirki dan haka ya hadasu da mai gadin
wajan suna kwana mai gadi da d'akin shi suma da nasu d'akin subiyu
*M j pravet hospital baban hospital ne na manyan masu kud'i duk wani wanda yake ji da kanshi a gatin legos to wannan hospital d'in yake zuwa*
domin hospital ne in ka shige shi kama
r a turai
ga ma ai kata kwarari na gida da na waje maza da mata
leabour room d'akin yan haihuwa
macce biyu ce a ciki kowacce da gadonta suna fesin din juna ba tazara so sai tsakani wannan gado d wannan na quda suke ba qaqqautawa kai dagani kas
an
suna shan wuya duk da ga likito cinan suna bakin qoqarin su to Aman da man ita haihuwa ta Allah ce
sai Adu.a suke Allah ya sauke su lafiya yayin da ita dayar na Adu.ane da hausa dayar kuma da larabci sai zufa su duk da sanyi A C da na fanka ga kuma
sanyi gari saboda ba a dade da gama ruwan sma ba hakan bai hanasu zufa ba saboda ciwo da zafi dake da na quda
ciwon haihuwa ba qaramin ciwo bane dolle inka ga mai na quda k tausaya mata ;
cikin hukuncin Allah dayar ta sauka lafiya ta haifi yarta ma
cce kyakyawa da yar kuma jikinta dug yamace
ya yi sanyi ta wahala aman hai huwar bata zoba ta juya kanta da qyala ta dubi wadda ta haihu saboda taji kukan jarir da qyala ta buda bakinta a hankali tana murmushin qarfin hali cikin hausarta da bata goge b
ace mashannu Alla shirya tace mata Ameen kema sannu Allah shi saukeki lafiya ta motsa labbanta Alamar Ammen hawayen nabin fuskar ta nursing sun gyara bby suka miqa mta ita bayan itamata sun gyara ta zasu kaita dakin hutu kafin ta tafi sao ta matso kuda da
wannan ruqe da bbyn ta tai mata adu.a ta to famata itama cikin qarfin hali ta amshi bbyn tai mata adu.a sun dan jima ahaka sannan ta tafi dan hutawa bata jima da ta fiya ba na quda ta taso mata gadan gadan antaru kanta zuwa can Allah ya bata sa a ta haihu
itama macce maishegen kyau ga gashi wanda ya rife mata fuska dan ko ganin fuskarta ba a yi sai da nursing din tasa hannuta ta maida gashin bayanta gashin kwance da tsawan shi kamar kayi parking dinshi
bbyn ba fara bace dan bata kai hasken babyn da a
ka haifaba gata da dan karan kyau na wuce misali sai daukar ta suke wannan ya dauka wannan ya dauka sunatai mata photonuna
Acewarsu ba,a ta6a haihuwar kyakyawa irin taba mai kayu da gashi
sun miqata ga mahaifiyar ta wadda tunda ta haihu take kuka ta
amsheta ta jima tana kallon ta tare da yimata Adu.a sannan tai murmishi tace da likitan da ke gabanta da ta kira mata wadda ta haihi likitan tace to ta fita
more comments more typing
takuce mai son farin cikinku da nushadinku
*GOLDEN GIRL*
*GAMO DA KATAR*
(yar makahi)
*Na*
Yar mutan jibiy
*(Ammyn khairat)*
(¯`*•.¸,¤°´
✿
.
。
.:*
ք
ʀ
օ
ʄɨ
ƈ
ɨɛ
ռ
ȶ
ա
ʀɨ
ȶ
ɛʀ
ֆ
*.:
。
.
✿
`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιт
εя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*page 9
⃣
*
*Labari mai t
a6a zuciya*
"*BISMILLAHI-RAHMANI-RAHIM*
Bayan likitar tafita kira mata wadda suka haihu tare sai ta juya tana kallon yar da ta haifa mai shegen kyau tana kuma kuka tare da yimata Adu,a Cikin kuka take cewa yata Allah shi maki Albarka ya ku
ma yara manke Abisa sunnan Annabin mu Allag shikare manke daga sharrin masu sharri Allah ya baki ilimi mai Albarka kiyi haquri da qaddaraki ki rungumeta hannu biyu kiyi imani da ita kijajirce kijure da hanlin da zaki tsinci kanki dan na son banmaki Adalc
i ba hadai tai ta sabbatu ita kade "
Tare da likitar suka shigo hannu ta guda sa6e da yarta an gyarata ansa mata kayan sanyi sai wani kyakyawan yaro kamar dan turawa shekarun shi basu wuce
8 ya sha t shat din shi mai dogon hannu da wanda jus blue rig
ar kuma reat da a gogon hannun shi na yara kyakyawane sosai yaro
Masha Allahu tace yar uwa kin sauka ke ma ta Aje yar tata kan daya daga cikin gadajen dake wajan ta zo ta amshi bby cikin farin ciki tace sannu da qoqari ina can ina maki Adu,a tace na
gode tace kikoga bby nan mai kyau da ita sai tai murmushi tace na gode shikuma yaron da ta shigo shi cewa yake momy bani ita na gani da ita da taki wacce tafi kyau duqowa tayi tanuna mashi tace boy ya ka ganta yace wwo momy so beutifull momy cute girl
Ina sota sosai ya matsa kusada mahaifiyar ta dake kwance kan gado tana kallon su tana dariyar qarfin hali yace momy zaki bani cute ta shafa kan shi tace na baka ita dana kana dai son ta ko yace eh so sai tace to na baka ita kariqeta amana yace insha All
ahu yaron ya bigeta so sai kuma ya kwanta mata a rai sai ya juya ya ce momy kinga ta bani ita nasamu mata inason ta so sai bani itanan tace boy ka cika shime to gata riqe kware hannu biyu yasa ya Amsheta ya rungume harda lumshe ido tare da ajiyar zuciya j
iyai yafi sonta abisa qanwar shi da momy dinshi ta haifa momy ta matsa bakin gadon tace yar uwa kin aika kirana da fatan lafiya cikin cije lipe dinta tace lafiya lau tare da ruqo hannuta sai boy ya matso kusa da su yace momy itama matata zan iya yi mata
suna kamar yanda naima qanwata momy tace kajika da rigima bara momyn ta tai mata suna sai tace qyaleshi da yi mata suna mikake so kasa mata momy tace yar uwa kar ke biye shirman *Nuraim* tace bakomai qyalaishi sa mata suna kaji dana yace to cinda ni sunana
*Nuraim* qanwata kuma Nasa mata *Narima*
To mata ta" kuma zan sa mata *Narim* ko matata ita kuma bbyn ta buda ido ta kalle shi tare da wasa da yan hanuwanta tana cilla qafaunta yace yauwa matata kunga ta kalleni ko sunan baiyiba momy tace eh baiyi ba
Na Na din tayi yawa sai tace qyaleshi ni sunan yai man dadi *Narim* suna ya yi sai A runqa kiranta da Fatima *Narim* yace momy sunan wanene fatima tace sunan kakar tane yace to shikenan Allah shiraya fatima *Narim*
Ya koma can inda aka aje qanwarshi yan
a tai masu wasa
Ta dubi momy tace yaronki ya man akwai wayo momy tace indai Nuraim ne ai inkina tare da shi sai kingaji da surutun sa ta juya ta kalleshi sai wasa yake ma fatima Narim farin ciki ya kamata da kuma tausayin yarta
Tace momy Abinda y
asa na kiraki wata Alfarma nake naima duk da nason zaki so jin koni wacece to sai dai lokaci ya qure da zan baki labarina ni dai ba yar nan qasar bace kuma yata da ubanta sanan tunda na ganki naji kinkwanta man dan Allah ta kamo hanunta idanuta cike da haw
aye tace yata fatima Narim na biki ita aman kiriqe tamkae kekika haifeta tajuya ta kalli yata hawaye nabin fuskarta tace wanna kwanciyar da kikaga nayi to bata tashi bace inso dan Allah ki riqe yata Amana Allah ya tayaki riqo ta kwance wani quli dake g
a zananta sarqace ta gwal sai saiqi tace mai harafin f suma yan kunnan haka suke da wannan harafi sai dan haunu dukansu na yara ta zubasu kan hannu momy tace kisa mata su sannan in tayi tsawan rai gawa jikacan kibata tanuna ma momy jikar dake kusa da gadon
ta tace kibata komai na dangance da tarihinta yana ci karkibata sai shekaeunta sunkai ta mallaki hankalinta dan Allah ke man wannan Alfama ina son ki hankina ya kwanta dake na son kuma zaki ruqe Amana da na baki sai
yanzu momy tanisa dan tunda tafara maf
ana bace komai ba tace haba yar uwa ai cuta ba mutuwa bace ki daina irin haka insha Allahu zaki tashi tace kaiya baki son yanda nake jibane kedai inafatan ki ruqe aman da na baki sai tari ya sarqeta tari take ba qaqqautawa momy ta buda biki tace likita shu
ru da yake ba kowa sai su sai kuma Nuraim da hankalinshi kega matarshi kamar yanda yake cewa kafin momy ta ankar sai aman jini matar take momy hankalinta ya tashi sosai tace sannu insha Allahu bazaki mutuba zaki tashi harkiga auran Fatimarki ki daurw kinji
bari naje nakira likita cinkin qarfin hali tace aha ha kokin kirasu ba Abinda zasu iyayi dan batashi zanyi ba idanuta suka juye baka gani bakin sai farin tajuya tana kallon yarta daketa cilla qafafu sama kan gado Nuraim na tai mata wasa tana so tayi m
agana aman ina bikinta ya mata nauyi