Showing 57001 words to 60000 words out of 79243 words
yanzu Allah ya Nuna mana Narem ta kusan'to ga Dan ginta Aman Anan bazance komai ba Dan Banan ya kamata ayi kom
ai ba Dan haka Inna malam kushirya jibi kutai Lagos tare da su momy haka ma Ammy baza'a barki Abaya ba dake za'a Dan ko bakomai ke uwa'ce ga Narem kintaka rawar gani sosai da ita ..
Yayi masu sallama ya tafi Dan daga cikinsu babu Wanda yasamu bakin m
agana ..
Sunjima shuru daga bisani Ammy tace to kutashi muyi gida momy tace ita tananan wajan su Inna qarshe dai Ammy da Maman Amal sukayi gida Ammy tace da MAMAN Amal nifa wannan lamari narasa gane kan'shi
Maman Amal tace wallahi Ammy nida man koda
naga Narem nace maki kamar nata6a ganini ta Asheko hakane Nasha ganini photos gidan su Momyn Narima sosai wasun su tun tana jaririya harya zuwa yanzu girman ta kai khadeeja Abunfa Akwai daure kai tunda nake dasu Inna basu ta6a zuwa ko inaba taya zakiga p
icture's dinta har na jarinta da kuma na girmana nifa kai'na ya dau'zafi ki kwantar da hankalinki koma menene zamuji haka suka isa gida Ammy na cikin da muwa koda dare yayi Alhaji Bello yazo tai'mashi bayani yace da ita gaskiya Abin Akwai daure kai A cikin
shi Aman nida man kocan ina tunanin kamar da man Narem ba diyar su Malam bace duba da koka Dan bata kama da su to kuma ganin tana shayar da diyarta na ko kauda tunani ... Aman ko mekenan kibisu. Lagos din kiji to shikenan hakan za'ayi
Ammy ta kira Ama
r ta sanar da shi komai ke faruwa hankalin shin duk A tashe yace"da Ammy su hadu a Lagos din da shi aza'a sun samu hutun kwana biyu duk hankalin shi A tashe Ammy ta kwantar mashi da hankali yace"Ammy shiyasa yau na tashi da faduwar gaba Ashe Wannan la
marin ne zai'Auku nidai Ammy zan fada maki Abinda Baki sani ba ban kuma SANI ba ko kin fahima Wallahi Ina son Narem so ba nawasa ba Akan ta zan iya rasa rayuwa ta Dan Allah karki bari ta ku6uce mani ya kashe wayar shi bayan ya gama fada mata Ammy ta hurar
da iska tace" tur'qashi Amar na Dade da sanin kana San Narem tun ba yau'ba tun kafin ma Kasan menene so na fahimci haka kuma nima inason haka ta kasance to Aman da kamar wuya wai gurguwa da Aure nesa ..domin na fahimci wani matsiyacin so da Nurem kema Na
rim Allahu ka kawo man dauki ..
To Ammy Ameen
Gidan Inna momu tayi ta gume Tana tunani Ayuwar duniya Allah mai iko wato da tarasa Narem sai Allah ya kawo ta wajan makafi wadanda ko kadan basu gani kuma suka reneta har gashi ta girma tazama mutum Alla
h kenan mai'iko da hikima ..bayan da baya juya Al'amarin shin can malam ya tashi zai'fita Narem tai maza ta kama sandar shi ta fito da shi suka bita da kallo Nurem yai maza ya tashi ya bita Narima tace momy kinga Ikon Allah ko momy tace na gani Narima ..
Nurem da Narem ba magana tsakanun su sai dai Ido kawai kuma ya zame mata kamar wani cingam duk wani motsina A kan idan shi kafin tayi yunqurin yin Abu zai rugata yai mata har mamakin shi take ya akai yasan Abinda ke cikin ranta ..
Ammy ta aiko masu da
Abinci sunci sun sha Narima sai Jan Narem take da hira kuma Narem din tasaki jiki da ita duk da daman ita Narem din bata cika magana so sai ba ko can hirarta da Amar CE sai kuma Ammy da Inna ..
Narem taji tana son Narima da kuma momy da mai'gayya uban
ta fiya wato Nurem Wanda tasama suna mayen ta saboda dolle yaci suna maye kuma kurma da baya magana sai kallo har tsar guwa take. Da irin kallon da yake mata ko toilet zata shiga sai yabita ya tsaya bakin qofa har',ta fito momy dai binsu kwai da ido take
Dan tasan ko ta mashi magana Babar zai'yi ba ..sun Dan ta6a hira da Inna momy taji tana son Inna Dan yanda Inna ta sake suna hira kamar sun shekara da sanin Juna
Wajan qarfe Ukku na dare Narem ta ta shi Akan ido Nurem shima ya tashi duk Abinda ke far
uwa momy itama don ta biyu Dan bata samu bacci ba Alwarlla Narem tayi banya ta fito taga mayen ta tsaye tayi mashi na kurame da hannu take mashi magana ya daga mata gira guda ta jaye ta ba shi wuri toilet shima ya shiga Alwarlla yayi shima ya fito Narem
har zata fita taga Inna ta cibre waje guda kamar mai jin sanyi ta haura sama ta gyara mata kwancin ta ta tofa mata Adu'a sannan ta sako duk akan iron momy wato momy ba qaramin birgeta Narem keyi ba gata dai ta ta shi hannu makafi Aman ta samu tarbiya yan
da ya kamata kuma bugu da qari tana matuqar San iyayanta kamar yanda suma suke son ta d'akin aikin ta ta nufa Wanda yake aqa'ida kulum dare sai taje d'akin Dan gudanar da aikin ta ganin tayi Nurem ya biyo ta bata bata ce da shi komai ba ta qyale shi ta sh
iga sallaya ta aje ta tada salla shima yabita sukayi sallar A tare bayan ta gama tayi Adu'o'inta suka safa sannan ta kunna tsintsiyar qamshi ta fesa ture ta zauna kan sallayya tana lazumi zuwa wani lokaci duk fitilar d'akin ta dauke wutar sai wani qara d
a yamamaye dakin da ruquqi duk hankalin shi ya tashi tsoro ya kamashi ya jawo wayar shi sai kunna waya taqi tashi ..
Cikin lalube yayo wajanta ya shige cikin jikinta jikin shi sai rawa take kamar mazari sai yaji andaka mashi tsawa kai sakatta cikin ka
duwa yace wallahi ban sakin ta suwanene Ku hhhhhh yaji an fashe da dariya iya tsora ta Nurem ya tsora ta sun tsoro ta shi ba kan ba sai daga baya suka gabatar da Kansu gare shi duk Aljanin dake kan Narem yazo yayi ma Nurem barka da zuwa kuma sun gabatar
da Kansu da sunayen su gareshi daga cikin Aljanni harda wani wai'shi Dan Yaro ..
To daman Narem takan ta shi duk cikin dare bayan tayi sallah tayi lazume sai su tazo mata daya bayan daya tana ta fira dash Aman ba'a kanta suke hawaba magansu kawai zatai
ta taji ..
Da safe dukkan su Ukkun suka kama mata aikin gidan Amar ya kira Nurem yafi Aqirga Aman wayar ta Akashe yayi jifa da wayar shi Narem ya zaki man haka meyasa kika kashe wayarki ina ranar ta ..haka dai Amar yake Acikin da muwa kona biyu kacal duk
yarame ya fige ya fita hayacin shi..
Sun gama shirya komai Dan zuwa lagos jirgin safe sukabi
Lagos airport jirgin su na sauka na Amar ya sauka ya kira Ammy. Yace gashi ta kwatan ta mashi inda suke sai gashi yana zuwa wajan sukayo ido hudu da Nurem
gaba dayan su biyun suka jaro ido suka nuna junan su Amar Bello inji Nurem Amar yace"Nurem isah suka ta6a suka rungume juna bayan sun saki junansu Sukace Ashe zamu hadu ..Amar yace"wallahi aboki ban'ta6a tunani zamu ta6a haduwa da junaba ina kashige duk wa
ta kafar SA darwa na nemaka Aman ban sameka ba nayi maka massege's duk ba Amsa Nurem yace wallahi friend banida lafiya ne kusan watana ukku kwance ba lafiya INA India shiyasa kajin shuru kuma da na warke banda Natsuwa ko kadan ..
Sudai momy da Ammy gal
ala sukayi su suka suna kallon ikon Allah daman sun San junane ..
Amar yace"kai Aboki ba dai matsalar nan bace da kake fada Mani humm kabar kawai wallahi itace Aman yanzu ta kai momy kin abokin nan nawa da nake fada maki shekaramu biyar da shi muna Abota
A social media ..
Allah sarki. To kumu tai kun barmu tsae tsaye. Suka kama hanya sai gidan su Nurem
Kuyi haquri wallahi INA cikin hiduma ne
*GAMO DA KATAR*
Yar makahi
*Na*
Yar mutam jibiya
*Ammyn khairat*
*LABARI MAI
TA6A ZUCIYA*
*Dedicated to Ameniya ta Maryam Nasir*
*PAGE3
️
⃣
0
️
⃣
*
___________
📖
koda Narem ta kawo nan da karatun sakon maman'ta sai ta fashe da kuka tun kafin tai"nisa da karatun taji Ajikinta cewa maman "ta ta sha wahala gidan Auranta
suma kan" su labarin ya daki zuciyar su basu hanata kuka ba sai da tayi mai isarta sannan tai'shuru momy tace ta bar karanta saqon sai ta huta ta ta shi ta watsa ruwa tayi sallah suma suyi sallah ..san'nan ta zo ta ida masu labari Narima ta kama ta ta kai
ta d'akin ta tayi wanka ta chanza kaya tayi sallah sai nan nan da ita Narima take da ita tana San Narem so sai kuma ga labari na cinta tana so ta bata labarin irin son da Dan uwanta ke mata Aman Nurem ya hanata yace karta saki ta fad'a mata komai .
Ita
kanta narem tana son narima ganin yanda take bata kulawa yanda ya kama ta.
Sun qulla kawance sun zama Abokan juna
Bayan ta fiyar su duma su momy kowa ya ta shi yayi haramar sallah Amar Da Nurem dakin Nurem suka Nufa kowa ya Yi wanka suka fito zuwa m
asallaci Dan yin sallah..
Sai da dad"dare bayan sunci dinner din su san'nan Narem ta Dora daga inda ta tsaya ..
*C'est la raison qui m'a créer des problèmes envers tout les mondes, leurs jalousie envers moi dépasse mes pensées et mon âge. Ce qui m'a
encore crée du haine envers eux c'est parce que ma belle mère m'aime beaucoup malgré que je ne suis personne que la fille du pauvre Touareg qui vendait des médicaments..*
*Le vas et viens du chaque femme de la maison ce de faire tout pour me séparé de m
on marie et ma belle mère. Je me sentais un peu mieux* *quand j'étais avec sa première femme avec son fils aîné Mudansir qui m'aime énormément, un gentil garçon qui étudie bien le Coran...*
*Elles fond des pièges et charlatan pour me séparé de* *mon mar
ie mais sa n'a pas marché, maintenant elles sont retourner à lui faire envoûté pour qu'il me déteste est sa marcher, il* *m'a détesté, j'ai beaucoup souffert avec mon enfance, il s'en fiche de moi il à même oublier que j'existais*
*J'étais dans cette
période* *que ma belle mère m'a prise* *et m'a ramener chez elle, ont priées beaucoup et Dieu à exocet nos prières, maintenant il me chercher dans la maison mais ses femmes ne l'ont pas dit ou je suis, parce que à chaque* *fois quand il vient saluer sa Ma
man elle me dise de se caché pour qu'il me voit pas, il ne savait pas que j'étais dans la maison. Partout où il pensé que j'étais il à* *chercher mais il ne m'a pas vue, comme il m'aimait il se soucis de moi jusqu'à coucher à l'hôpital malade, c'est en se
moment que sa* *Maman m'a ramener a l'hôpital pour s'occuper de lui...c'est ce qui à poussé ses femmes pour me détesté encore surtout quand ma belle mère leurs à* *empêcher d'eller le voir, c'est seulement moi qui s'occupe de lui, après avoir le libéré de
l'hôpital ses femmes* *m'insultaient beaucoup. Y'a une de ses fille qui s'appelle Sakina elle était venu jusqu'à ma chambre pour me frapper en disant que sont* *papa n'aime personne que moi est que je l'ai envoûté pour qu'il les détestes, elle m'a frappé
jusqu'à je sais pas me levé parce qu'elle *plus âgé que moi. Si elle savait se que m'avoir frapper va lui causer elle n'aurait pas dû le faire parce que son papa l'avais chasser de la* *maison et à divorcer trois fois sa mère...*
*Il m'a conduit vite a*
*l'hôpital,* *nous ne savons pas que j'étais enceinte jusqu'à ce que les médecins nous ont dis que j'attends un enfant de trois mois, Alhaji Mustafah était très content* *jusqu'à il à envie de piétiné la tête d'un nouveau né ...c'était comme si c'est le p
remier enfant qu'il va avoir, il s'occupait bien de moi* *parfois il ne part même pas à son travail au marcher, il est toujours à mon côté il prend bien soin de moi ..il à fait Lomond des beaucoup d'argents CFA...*
*Les femmes du maison son trop inquie
t de voir comment leur mari est trop excité, y'a des autres qui sont juré* *qu'elles vont détruire ma grossesse, sa mère viennent à chaque fois me voir et à chaque fois quand elle vient elle les insultes et leurs dise que c'est maintenant qu'on va lui acco
ucher petit enfant bien aimé*
*Elles se fâche beaucoup *quand elle leurs dire sa, donc elle voulait dire que leurs enfants ne sont pas ses petits enfants ou quoi..*
*Quand je me sentais un peu mieux mon marie m'a ramener à Jordanie pour le* *lune d
e miel que j'ai beaucoup regretté, cette voyage m'a créer tand des regrets et à fait la cause que j'ai quitter mon pays natale définitivement
😭😭😭
*
*wannan dalili ne ya jaman tsana ga kowa na gidan ga bakin kishi Wanda ya girmi tunanina da shekaruna
bugu da qarin tsana ta da yan gidan sukayi shine soyayyar uwar muji da nasamu gashi kuma qarin tsanar ni ba yar kowa bace yar talakawa ce yar buzaye masu sayar da magani..*
*Kowace macce a cikin gidan* *shige da ficcen su shine su rabani da mijina da k
uma uwar mijina uwar gidan wajan ta kade nake jin dadi zama a wajan ta gami da* *babban Dan ta mai'matuqar so na mudansir Yaro mai kirki mahardacin Al'Qur'ani ..*
*Duk yanda suka so surabani da mijan wajan shirya Mani makirci da tukku aman hakan bai
samu ba sai suka koma ma mijin wajan ban kama shi Asirin da zai'ji ya* *tsaneni tsafi* *gaskiyar mai'ashe sai gashi sihiri ya'yi ta siri agare shi na shiga qunci rayuwa da qarancin shekaruna na shiga qangin rayuwa ba ruwan shi dani baya tani Asalima ya
manta da yanada wata* *matar ni*
*Ana cikin haka uwar mijina ta daukeni daga gidan ta* *mai'dani wajan ta muka duqufa Adu'o'i Allah maji roqon bawan shi sai gashi sihiri yana karewa har yafara nai'mana a cikin gidan Aman basu fada mashi inda nake* *ba
saboda ko yaushe zai'je gai'she da mamman shi sai tasa na 6oye Dan haka bai'san ina gidan ba duk inda yake tunani ya ganni ya duba banana nan da yake yana* *mutuwar so na sai ya shiga damuwa matuqa da muwar da ta kai'shi kwanciya Asibiti ganin haka ya Sa
mahaifiyar shi kai'ni Asibiti domin jinyar shi .. Aikam jinyar shi da nayi ta qarasa wutar tsana ta ga* *matan shi musaman da mahaifiyar shi ta hana su zuwa ganin shi ba mai'kula da shi sai ni bayan An salame shi nasha baqaqen maganganu da habaice habaic
e inda daya daga cikin yan iskan diyan shi mata mai suna sakina ta isko ni har daki tai'mani shegen duka wai'na mallake masu uba bai'son kowa sai ni kuma ni nai'mashi Asiri ya tsane su jinajina sakena tai'mani kasantuwar sakenat ta girmeni nai'sa ba kusa
ba da tasan mi zai'faru da bata dukeni ba Dan buguna da tayi ya zamata korar kare da ubanta yai"mata tare da sakin uwar ta ... Ni kuma ya'yi Asibiti dani cikin ikon Allah Ashe inada shigar ciki* *wata ukku murana wajan Alhaji mustafa kamar ya taka kan j
ariri ..kamar ba'a ta6a yimashi haihuwa ba haka yai'ta murna tun kafin na haihu sai kafa kafa yake dani ko kasuwa sai ya dai'zuwa sosai ko da yaushe yana bangare na baya bani kulawa ..ya'yi sadarkar ma qudan sefofi ga Al'uma duk na murna inada ciki ..*
*Matan gida sun shiga da muwa so sai da rawar kan da mijin su keyi ..kuma ciki daga cikinsu su sha,alwashi* *ganin bayan cikina mahaifiyar shi kulum sai tazo ganina kuma duk tazo sai ta yada masu baqaqen maganganu tana ce dasu ita yanzu ne za'a haifa m
ata jika Dan gaban goshi*
*bakin ciki na kama su da maganar da take to kenan tana nufi su dinyan su ba ya'ya bane kuma bata dauke su A matsayin jikoki ba ..*
*Koda na Dan fara murmujewa sai mu'katafi yawon shaqatawa wanda nayi nadama da da nasani naw
an'nan tafiya tafiyar da tajazaman qaddarori da dama daga cikiko harda barin qasata mahaifata
😭😭😭
*
Na ma Narem kuka ne yaci qarfin ta sosai ta kukan ta Wanda Nurem yakejin kukan'nata har cikin qahon zuciyar shi ..
Ta shi yayi ya bar wajan yayi wa
jan shaqatawa na cikin gidan waja ya samu ya zauna tare da safe kai yaushe ne masoyiyar shi zata samu kwanciyar hankali da natsuwa ko kadan bai"son kukan ta bai'son da muwar ta intana kuka ji yake zuciyar shi na bugawa
Message ya tura ma Narima yace
ta san'yarda tayi ta kawo mashi Narem yana wajan shaqatawa ko da Narima taga"saqon shi sai tace da Narem my Anty taso muje ki huta gobe kin qarasa bamu labarin ta kama hannuta sukafito Amar ya bisu da kallo
Wajan da yake suka nufa waje ne mai