Showing 69001 words to 72000 words out of 79243 words

Chapter 24 - GAMO DA KATAR COMPLETE

wajan ga wasu surutai da suketayi cikin wani irin hars

her Baki ba gani suke fada harda jima junansu ciwo Amar ne ya ta shi wani Qur'ani da ya gani ya dauko ya buda ya fara ruqiya Baki bagani yake ta karatu duk hankalin su A tashe kowa yayi tsaye jikin nake mashi rawa ba kamar mom da Alhaji Isah mamaki su Nur

em Nada Aljannu da man

Sai da Amar ya nisa da karatun Sannan suka fadi qasa narem ta taushe nurem

Ganin haka Amar yasake matsowa kusa da su yana karatu zuwa wani time kamar sunyi bacci sannan Amar ya bar karatun da yake

Kowa ya nemi waje ya za

una

Ya zuba sarautar Allah ido

Zuwa can suka falka Narem tayi mamakin ganinta visa jikin Nurem to ya haka shima yayi mamakin haka suka ta shi wuqi wuqi da su Suna kallon Mutane.

Hat qara Nurem ya Dan tuna Abinda ya faru ya tuna ta shin shi zuw

a ceton zainab daganan to bai San Abinda ya faru ba

Narem ta ta shi taje tayi Alwarlla tazo ta shinfida darduma ta zauna ta fesa turare akanta da dakin gaba daya ta fesa su dai sai kallon ikon Allah suke Dan basu San mike faruwa ba suko su Ammy da mo

m koda sukaga haka sun San malam zaizo ..

Qur'an in ta buda ta jima bakinta na motse sannan da hannuwanta kamar tana lazume ko da yake shine takeyi

Zuwa wani time ta fara gamma da shaquwa kamar maijin qishi tare da gyatsa tana susar kunnan ta zuwa

wani time sai sukaji muryarta ta canza suwa muryar na miji yai masu sallama su Ammy da mom suka Amsa

To Alhmdll inji Alhaji malam narem ina tayaki murna da ganin Mahaifinki Ahalinki .

Alhaji mustafa barka da ganin yarka. In sunan Alhaji malam na ka

sace ina tare da Fatima buzuwa cewa da matar katar tun tana yarinya nake tare da it a to da ALLAH yasa tayi tsawon rai da ita zata zama kamar narem zata kasance tana bada magunguna kamar iyayanta dandai su iyayanta baiwa ce daga ALLAH yasa masu sanani yay

an ita tuwan maganin

Da Kansu suke shiga dani dibar magani to Ananne na hadu da Fatima naji ina son ta in son Shiga jikinta domin muma munada namasani na magunguna Dan mubada tamu gudummuwar ga Adama

To sai wannan qaddara tabata da gida Wand

a nai ta bibiyar rayuwarta had yazuwa haihuwar yata da mutuwar ta

Dalilin barinta gida kuka zakuji A wajan YAR miro

Yanzu YAR ka Alhaji tana bada ma munguna na kowanne ciwo da ikon ALLAH kuma Awarke indai ciwon ba na Ajalibane kai ma ciwon ka ba

na asibiti bane Asirine Akai maka na gaba da kaji Wanda yai maka shi wajan Yar miro

Dan Haka a hada narem da danginta na wajan UWA

Sannan momy da Inna da malam da kuma UWA ta gari Ammy ina godiya A gareku kai Alhaji sai ka miqa godiyarka ga wad

annan jarumen iyaye domin sun bada gudun muwa so sai A gurun yarka

Alhaji yayi. Godiya sosai ga iyayan ruqon YAR shi

Duk wani iska fake jikin Narem sai yayi magana harda Gimbiya hadiya wadda da zata hau sai da narem ta koma kan kujera sannan

tayi irin zaman su na Sarauta ta gaba tar da kan' ya daya till ga sarkin Aljannu

Bayan ta tafi ta dawo kan darduma ta zauna

Yar miro ce ta ranqada masu sallama tace kafi ince komai A kawo Mani sugar kunsan sha zaqi sai da sugar Dan Wallahi ya

u Akwai tonan silili YAR miro bata boys

Ammyn khairat ce

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*Na*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

*Dedicated to Ameniya ta Maryam Nasir*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυ

ι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER

: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*

🅿

️

3

️

⃣

6

️

⃣

&3

️

⃣

7

️

⃣

*

__________

📖

bayan Yar miro ta sha sugar ya kai mata karo tace yauwa da kai zamfara mudansir ta cigaba da cewa Alhaji mustafa Dan ka yanada matsalar Aljana na tare da shi kima so tak

e ya Aure ta wannan dalilinne yasa suke samun sa6ani da matarshi domin bai bata hakkinta yanda yaka mata dan ma Allah ya hada shi da macce mai 'haquri da ka waici

Aljana suhaima musulma ce kuma tun dan'ka na yaro take bibiyar shi san shi take sosai da A

ure sannan d'akin shi tana kawo mashi maqudan kudade harda sune yake dauka yana sawa cikin harakokin kasuwancin shi Arzikin shi ya bunqasa

Kuma lallai lallai dole sai ya Aure ta kamar yanda ta buqata idan kuma yaqi hakan to wata rana za,a wayi gari ba

shi ta dauke shi ta taida shi sunyi Aure yana mafalkin ta domin tana so mashi cikin bacci har magana tana mashi Dan bai sauraranta ne

Yar miro tace duk Abinda na fada Akwai Wanda ba gaskiya yace ei duk anyi haka Alhaji mustafa yace to duk wannan Abu na

faruwa da kai dani da mahaifiyarka ba Wanda kataba fada mawa mudansir yace wallahi Abba ni duk daukar Abin nake kamar komai mafalkine nake Ashe zahiri Abin ke faruwa Yar miro tace gaskiya ne qara da Allah ya kawoni

Abu na gaba shine dakin ka guda zaka

gyara mata kasa mata katifa da sauran kayan buqata ka hado mata lefe sannan ka Aje mata sadaki yanda kaga ya dace sai Abu na gaba idan ka kayi kwana biyu da matar ka itama za kai mata kwana biyu dakin da ka fidda mata sannan ka natsu inta zoma cikin bacc

i zata fada maka yanda zakayi ka kirata inka na son ganinta wannan shine Abinda zakayi cikin satinnan domin suhaima gab take da daukeka saboda duk tana gama maka tana kuka ka sota Ka Aure ta Aman kana daukar Abin da wasa dukiyar da take baka ta halkace gum

intace bata wani bacce ta dauko ka duba kaga duk kishi irin na junnu Aman ta haqura da kishinta ta taushe shi tazabi zama da kai da kuma kishi da bil Adama

Mu munfi mutanan Ku kishi saboda mu mazanmu basu qara Aure saboda tsanani kishin mu fada Muke

sosai harda yanke yanken juna gashi ba mutuwa mukeba balle ka kashe kishiryar ka futa duk da hakan haramune kishi halkene Aman gudun ta shin hankali kesa maza mu haqura da mata daya idan sun Aura

Aman ta tabbata suhaima Nada haquri matuqa ba Abinda zai

faru zamba khadeeja magani Wanda zatasha ya qara mata qarfi da saawa domin mu Akwai qarfi da saawa garemu dolle idan ya Aure suhaima shima sai ya canza daga yanda yake Dan mu ana kwana kanmu ana ayi kafin musamu gamsuwa Dan haka khadeeja Dan kar'ashiga

hakkinki zan tai'maka maki

Ko yayi shuru yana jimamin wannan lamari tofa koya kadeja zatayi kishi da Aljana

Yar miro ta sake cika bakinta da sugar sannan tai gyaran murya tace sai kai Alhaji mustafa ciwon ka sihiri ne matar"ka tai makashi taso ta ka

she ka domin ka mutu Araba masu dukiya ta tai ta Auri wani Alhaji da takeso to sai hankan bata samu ba Aman duk dare na Allah sihirinta na ta siri Ajikinka ta kanzo tayi shidda barunta ta sarrafa ka ta kashi dukiyar'ka ta qara gaba kuma wadda tai maka Ab

in tanan cikin mu

Ko dakin shuru yayi ana kallon kallo kowa ido ya raina fata musamman matan gidan

Yar miro tace nifa ba boye to nawa zanyi ba kowa bacce illa matar ka ta biyu gatan tana jinka aiko Hjy mama ta tashi tana borin qarya tana fadin qa

rya ne wallahi niza aima sharri

Yar miro ta aha'a niba bil Adama bace tsaya infito maki ta hausawa ni Aljanaci ba mutum ba karki yarda ki kawo mani wargi yanzu inyi maganinki muna fukar banza da wofi ke da ma zaman auranki sai kinci wutar Allah

cikin diyanki ma Akwai Wanda ba Dan shi bane can wajan yawon iskanciki kika samu cikin shi da dai zanrufa maki Asiri to tunda Abinki inskanci ne sai na tone komai Alhaji mustafa wancan Dan iskan yaron mai sace sace ba danka bane ita ta San urban shi sannan

matar ka wadda ka saki uwar wadancan yan iska ita tai ma Fatima Asiri Dan ta haukace tabi duniya sai haukan bai samu ba tabi duniya waccan zainab din ita ta binne sihirin da kuma hayaqin da tai ma kuma gabanta Fatima ta bargida shiyada Nerim taci uwarta

Duk da ita ma zai'nab din tana tare da iska ita iskanne yasata bin maza duk da uwarta ta jamata hakan iskan Anturo shine domin ya shiga jikn Fatima yasata bin maza da auranta Dan kaji ka tsaneta har kasaketa sai bai samu da marhakan ba ya komama yard

a zainab sai gashi ita uwar tasu kai'kai ya koma kan masheqiya ta haukace kuma hardani cikin turan haukanta Dan nima ina jiyararta insata bugebuge tai ta gume kanta ka gini insata cizgar gashin kanta Dana qasana insata biya ma kanta bugata gafili Gavan jam

aa tana Neman maza gidan mahaukata idan sunqi ta dau icce tai ta rarukar kanta

Sai uwar gidan ka ita kuma macce mai kishin qware sai ita Akwai kissa bata da matsalr komai zamba Narem magani ta baka zaka warke da yardar Allah zainab ma zaa abata magan

i domin tayi nadama tayi tuba mai Kyau

Sai kai mudansir kayi duk Abinda nace

Ni zan tafi

Yar miro tayi sallama dasu ta wuce

To mai karatu labarin mudansir da gsky ne Abin ya faru

Bayan narem ta dawo sukayi mata sannu da jimamin Abinda

ya faru take Alhaji mustafa yace ya sake Hjy mama Aman ya bata wajan zama ta zauna dakinta Aman ba Auran shi Akanta yai masu nasiha ma ratsa sassan jiki da sa jiki sanyi kuma yace da su yayafema kowa Dan da akace ba nashi bane yace zai ruqeshi A matsayin

Dan shi ..

Bayan kwana biyu narem ta zaqa dangin iyayanta buzaye masu shegen Kyau jinin narem ya hadu sosai da wata Yar uwar mamanta mai suna Feenar Feenar na matuqar San Narem sai INA nakasa INA naka Aje suke da ita lallai narem taga gata da lele ga d

angi ta ko INA ita Akeso dagani Dan Narem har kuka tayi na dadi Ashe haka take da dangi da yawa haka kamar qasa tayi kukan murna ta kuma gode ma Allah da wannan gata da yai mata

Yau an wayi gari su Inna suna gani tar kamar kowa murna suke kamar sutaka

kan jariri musamman da sukayo to zali da Abar qaunar su Narem sunyi kuka na farin ciki so sai rungumar Narem suke suna sunsunarta suna samata Albarka Narem itama sai murna take tarasa inda zata sa kanta da wannan farin ciki cewa take Inna baba yanzu nan

kuna gani kuna ganina

Kowa yayi murna da samun sauqin su Inna Dan su Inna harda Azume sukayi na godiya ga Allah da yabadu lafiya da ikon gani kamar Iowa

Narem taba kadija magani kuma mudansir duk Abinda Yar miro ta gaya mashi yayi baban Narem sauq

i ya fara samuwa tunda har yafara ta kawa da kanshi itama zainab tana shan nata magani da hayaqi Aman har yanzu basu shiri da Narem so sai

Soyayya ta qara zaki da Zuma tsakanin Nurem da Narem kowa yasan da wannan soyayyata su soyayyace suke my kyau da

tsaffa idan ka gannu sai sun birgeka

To gobe ne zasu koma najeriya tun komai ya lafa narem ta zaga dangi shatara ta Arziqi An ciki su da ita tukila tukila harta da dangin Narem na wajan uwa sun bado nasu Abin Arzikin

An tsaye da maganar Auran Nar

em da nurem wata biyu masu zuwa kuma Alhaji mustafa yace Abar narem ta qara ganin Dangin ta kafin time din bikin kuma ya shaida masu saboda Nisan waje zai aiko da kudi a sai mashi gida A Lagos Dan idan time din biking yazo ayi shi A Lagos

Sunyi murna so

sai da karamci Alhaji mustafa suma su Amar da Narima Ansa basu lokaci daya da nasu narem domin Ammy ta kira mijinta tai mashi bayani yace bakomai ASA ranar Allah ya tabbatar da Alkairnsa

Narem da Nurem baduji dadin hakan ba musamman nurem gani yake a

n rabashi da Abar qaunarshi jin yake wata biyun da Akada kamar shekara biyu Ce ita anta Narem ta Shiva da muwa Aman ta kwantar mashi da hankali

Su Inna badasu za"a ba sunan tare da yarsu sai lokacin biki ya matso da saura sati biyu zasu shirya su tai

da Narem yolla garin su Inna da malam dagana sai su dawo Lagos sannan mutanan cote d viore sun iso

Atun Asubar fari suketa shirin ta fiya domin jirgi mabanbanta zasu shiga jirgin Ammyn jirgin Abuja zatabi Amar na Malaysia zaibi domin makarantar su

anata Neman shi sukuma Alhaji isah da iyalin shi na Lagos

Air part sai ban kwana suke da juna da Ayyafe inda masoya hudu ke kukan rabuwa da juna

Suna Narem na tsaye sai da jirgin kowa ya tashi sannan suka juya gida Narem NATA kuka wayyo

Jirg

i ikon Allah cikin mintina qalilan kowa ya sauka ma saukin shi Ammy Agajiye take domin batada isassar Lpy kuma ta fuskanci cikine da ita Dan sai Abinka ga babba shiyasa ta keta daurewa Aman da tuni Angane mata

Labari sai Alhaji BELLO ya shashi wajan Am

my ta sanar da shi narem Yar Mayan Mutane Ce ga train dangi kamar qasa harta da MMN maryam da maryam Ammy sai da ta basu labari sunyi farin ciki da jin haka sun taya Narem murnnar kasancewa da Ahalinta

Kowa ya cigaba da harakokin shi nurem kulum suna

maqale da juna ta waya suna video call da chart da musayan zafafafn kalaman love

Kuma ya maida hankalin shi ta harakokin zanan shi ana turo mashi disegn ta qasashe da dama yana masu suna biyan shi makuddan kudade

Arzikin shi sai qara tumbatsa ya

ke

Gawni qaton gida da ya zana ma kanshi yasamu kwararin masu gini Suns Gina mashi inda zai zauna da matar shi Acewar shi gidan shi duk fadin Lagos babu kamar shi

Agurguje biki sai qara matsowa yake

Kashi banda change kuyi hakuri

Ammyn khairat Ce golden girl

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*Na*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

*Dedicated to Ameniya ta Maryam Nasir*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε м

σsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://tw

itter.com/pro__writers?s=09

*kudun dai ne kunsan kanku ba sai na Amba ce kuba kunsan kanku masoyana masoyan GAM da KATAR inaji. Dadin comments dinku na gode Allah ya bar zumunci ina jin dadi kasan cewa tare daku musamman Ku yan group GAM da KATAR ni Amm

yn khairat golden girl INA godiya marar Adadi

💃🏻💃🏻💃🏻👏🏻👏🏻👏🏻😄

*

🅿

️

3

️

⃣

8

️

⃣

&3

️

⃣

9

️

⃣

_______

📖

haka su Inna da NAREM suke tafiya cikin kauyan hardo NAREM na dauka picture's da video na Abubuwan kan hanya komai na kauyen birge NAREM yake mus

amman yanda fulani ke harakokin su wasu sun koro sanu da awakai wasu kuma sanu suna bakin ruwa suna shan ruwa wasu fulani na tafiya da kwarya akan su haka tai ta daukar su tana murmushi domim bata taba zuwa kauye ba

Sun Gane gidan da zasu sauka nan m

otar su ta tsaya qofar gida yara kauye da mota musamn fulani da kauyanci sun sagaye matar Ana sauko kaya suna Shiva dasu cikin gida

Sai da Aka Shiga da kayan sanan NAREM ta biya mai motar sai kallom NAREM yan kauye keyi Dan tayi gayu Abinda wasu hartaba

kayanta suke ita kuma sai murmushi take kauye da mutanan kauye na birgeta

Da salama suka shiga matan cikin gidan duk sunyi cirko cirko kamar kajin layya suna jira suji daga INA wadannan kaya suke salamar suka Amsa masu kowa yayi tsaye Ana kallon kal

lon Abinka gan jini sun Gane su Inna cikin farin cikin sukayi kansu suna murna da Ambaton sunan juna gidan ya kacame da murna tsakanin yara da manya da tsofafi ginda masu kuka nayi Dan sun riga da fittar da ran su Inna na Raye Dan ba yaubane suka bar gid

a bayan murna da koke koke Abinka ga kauye labari ya karade kauyen su Inna sun dawo domin kaf kauyen hardo babu wandda bai San Inna da malam ba Kasan cewar makafi koda wanne lokaci suna karade kauyen wajan yawon bara Inna da malam Auran gidane yan uwan j

unane

Idan ana maganar kara to kazo kauye tuni Aka cika gaban su da kayan Abincu makwabta ta ko ina zowa suke ganin su inna kuma duk Wanda zaizo Da kwanan Abincin shi cimaka iri iri kwanan Abinci da Aka laya masu ya kai Ashirin kan fura da nono da mam

ma kan shi kan shi dawo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login