Showing 45001 words to 48000 words out of 79243 words

Chapter 16 - GAMO DA KATAR COMPLETE

saboda har yanzu tsoronki yake kulum gani yake kamar Alhaji malam zai isko shi Narim tayi dariya tace insha All

ahu Amar yaciro wani kyakyawan zobe ya Samata yace zoben Alqawari ne kiman Alqawari bazaki kula kowaba har sai na dawo tace my Amar nayi Alqawari yace

nagode daganan sukayi gida Ammy taga Maya sannan gaba dayansu sukayo gidan Inna Akajera ma Narim kay

an Aikin ta.

Sun Raba dare suna hira Narim da Amar domin dai gidan su Amar ta kwana saboda ta fiyar safe da zai'yi ya bats wayar ya bude mata WhatsApp domin Idan ya tafi surunqa chart ta kuma jidadin hakan tayi murna sai wajan qarfe biyu suka rabu yayi

d'akin shi ita kuma tayi kicin din Ammy ta fara aiki cikin daran ta soya mashi miya tai mashi dambun kaji da nanama da na kifi duk ta zubasu Inda ya kama ta sannan ta koma daki ta rubuta mashi zungureriyar wasiqa ..

Tun Asuba suka gashi bayan sunyi s

alloli Ita Da Ammy suka shiga kicin Dan hada Abin kari sannan taje tayi wanka ta shirya cikin doguwar Riga Marum tayi Kyau so sai Abinta tamkar balarabiya sai zuba qamshi take Ammy sai kallonta take dakin shi ta nufa yana toilet yana wanka ga kayan da zai

sanan bakin gado sums suit ne marum kalar nata gefe guda kuma akwatinan da zashi da sune tai'maza ta bude Akwati guda tadamashi Abinda ta kawo mashi da wasiqar da tai'mashi.

Tana zaune ya fito ita kuma ta juya mashi baya murmushi yayi Narim na birge

shi saboda kunyar ta sai da ya shirya tsaba tanajin fesa turaran shi yazo ta bayanta ya rungume ta yana shaqar qamshinta

Ta da ta yayi tsaye suka kalli junan su ta mirror sunyi Kyau Abin su wayar shi ya dauko sukayita zuba photo na sunyi Kyau soso A ph

otona

Time na tafiya suka sauko parlour suka karya Wanda duk ba wani Abinci kirki suka ciba..

An dau kayan shi Ansa mota suka fito danyi mashi rakiya zuwa airport sai da yake ya qarayima su inna bankwana sai Adu'a suke mashi da fatan Alkairi Inna

harda kukanta sabo kenan turken wawa daman shi Akewa kuka..

Airport sun isa Narim suna zaune kan kujeru kafin jirgin su ya tashi duk sun Shaga damuwa ita kanta Ammy da Alhji Bello daurewa kawai suke musamman Idan sun kalli su Amar sai suji duk ba

dadi domin sun saba da juna koda Aka fara kirna fasinjoji Narim ta laqanqame Amar ta fashe da kuka shima idanunu shi jajir sai lallashin ta yake koda Aka kira sunan shi sake ruqe shi tayi GAM da qyal Ammyy ta kwaceta jikin shi shikuma tunda ya juya ya taf

i bai wai'wayo suba yanaji Narim nakiran shi my Amar Aman ya qyalata domin kuka ne yake sai da jirgin su ya saga sarararin samaniya ya bace ma ganin su sannan suka juya gida suna mashi fatan Alkairi da fatan sauna lafiya.

Amyyn kharita

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*NA*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*

(¯`*•.¸,¤°´

✿

.

。

.:*

ք

ʀ

օ

ʄɨ

ƈ

ɨɛ

ռ

ȶ



ա

ʀɨ

ȶ

ɛʀ

ֆ

*.:

。

.

✿

`°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεη

т ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*P2

️

⃣

3

️

⃣

*

_______

____

📖

Inna ta samu ta lalla6a Narem ta samu tayi shuru tana jiran malam ya shigo su tautauna Akan wannan matsala da ta kuno kai " ita kuma Narem bacci ya dauke ta sai Azahar ta tashi tayi wanka tayi sallah sannan ta kunna wayar'ta message din Amar ne ya

shigo har guda biya duk dai Akan tambayarta ko lafiya ta kashe waya ko kafin ta gama karanta massage din ya sake kiran'ta salam tayi mashi sai',da yaja ajiyar zuciya har'tana jiyo shi sannan ya Amsa mata salamar domin shi kad'e yasan yanda yakejin zuciy

ar shi cikin sanyi murya yake mata magana Wanda ita kuma duk ta rud'e da tambayar'shi ko lafiya cewa take my Amar lafiya naji muryar'ka wani iri ko baka lafiya 'numfashi yaja yace"da ita lafiya lau kawai'dai ina kewarki ne Ina kewar'gida .

Aman naga ke B

aki kewata Narem Baki damu dani ba my Amar miyasa zakace haka Kai kanka kasan na damu dakai fiye da tunanika hummm kindamu dani kika kashe wayarki kuma kinsan zan nemeki .

Tunjiya nake nemanki ban samu ba kindami dani kika 6oye mani Abun Shekara

da shekaru kina fama da shi kika 6oye man shine zakice kin damu dani

Ban'ta6a tunani haka daga gare'kiba Narem Aman ba komai Na gode kuka ta feshe mashi da shi tana bashi haqiri domin yanda takejin muryar'shi yana magana ba haka tasaba jin'shin

domin daji Kasan ranshi 6ace yake Dan Aduniya bata San 6acin ran My Amar dinta kamar yanda shima yake gudun 6acin ranta bai'so ya ganta Ada'muwa kuma bai'son ganin kukanta ko kad'eb yanzu hankali'shi ya tashi duk ya rud'e.

Aiko cikin rudewa

yace to kuma miye na kuka kin san'dai ban san kuka kinji yanda nakeji idan kina kuka cinda kince nayi haquri na haqura Aman"dai kar'asake yimani irin haka ..

Kuma inan dawo'wa kan wannan matsala taki domin ni hankalina bai kwanta da wanna

n mafalkin yaron dakike'yiba ?

Haba Dan Allah my Amar karka dawo katsaya kayi karatun'ka komai zai'wuce cikin Ranshi yace Narem kenan Dan bakisan yanda nakeji bane Dan tunda ya karanta letter ta ya kasa natsuwa da cikakken bacci Dan har'mafalki ya

ke yarasata.

Sun juma suna hira sannan ta kai'ma Inna suka gai'sa ya kashe wayar'shi bayan sunci Abinci rana tana zaune tana yankan farce sai taji salamar Baki sun shigo su ukku sun gai'sa sukace wajan'ta sukazo tace to ta kai'su d'akin aikin ta suka

zauna ita kuma ta shiga toilet tayi Alwalla ta fito kan darduma ta kuna tsintsiyar qamshi tare da fesa turare. Sannan ta zauna ta fesama kan'ta da jikin'ta ture sannan race l kubado sadaka sukace to nawane Abin sadakar Narem tace dasu Dari suka bada sann

an ta jawo cazbi tafaraja tare da yima Annabi salati ..

Zuwacan Alhaji malam yayi masu salma suka Amsa suka gai'sa maganar shi cikin natsuwa da kwanciyar hankali ...sannan yace dasu wake fama da matsalar zubar jajayen ruwa guda daga cikin matan tace w

allahi nice malam kusan wata shidda kenan INA zubar dajin kuma naje Asibiti sun bani magani Aman har'yanzu dai shuru bai'dauke ba kulum cikin zubda shi bake malam yace'ai matsalar bata Asibiti bace matsalar shed'anu Aljannu'ci yace iskane kike tare da shi

kuma acikin gidanku yake so yake ma ya rabaki da mijinki Baki mafalkin ruwa da jarire kokuma ana saduwa dake ketajin yawan bacin rai kiji mijin naki ya fita ranki yana Baki haushi Baki San kokad'en yace zai'sadu dake .

Matar ta gyara zama tace"wallahi

malam duk Abinda kalisafo babu Wanda banji duk ina fama dasu ...

Malam yace to baqin Aljanine Aman zan Baki Wasu Adu'oi da ayoyi kije kiyi insha Allahu za'a samu waraka da yardar Allah kuma Akwai hayaki da Fatim zata Baki kina turarawa sau ukk Arana

zaki rabu da shi kuma kema sai kin yiye dawasu Abubuwan ki dai'na shigar banza da sauran su kiji kisa A rubuta maki suratu baqara ko Yi tofi kinasha kina shafe jikinki sai bakwai zaki idan kika karanta ta sai kitofa A ruwa sai kira sau ukku kina sha har

na tsawon kwana ukku kiga tanada tsawo to ukku zaki rinqa raba duk kika yi sai kikasa ukku har tsawan

sati guda hakama in rubuta maki za aiyi kikasa ukku shima ukku zaki kasa idan kika shanye asake yimaki har sai kinyi kwana bakwai..

Sai inna Anza

rnahu filailatul qadir itama kulum ki tofa Aruwa kina sha kafa bakwai kije kiyi nan da sati daya sai ki dawo muji...

Tayi godiya tace to malam mizani bada na sadaka yace keje ba sai kinbada komai ba iyaka kiyiman Adu'a tace ta gode

Itama da

yar tabada tata sadakar yace da ita kema taki matsalace ta Aljani shike'saki sace sace da dauke dauke Aman ke sai kin sake dawo'wa aikinki domin sai kin kawo Mani mono marar'hadi cikin shi zammaki Adu'a kije kina sha zaki kawo ma Fatima farin zakara domin

shine ladan aikinki tace to sukayi sallama ya tafi da Narem ta dawo sukayi mata bayani komai tana dubwa gefenta sai taga garin magani qulle da qyallen Atamfa ta buda shi hayaqi ne ta qullama Matar sukayi salma suka tafi.....

*India*

Amar jiki

ya fara sauqi domin ya fara motsa yatsun qafar shi kuma ya bude idanun'shi yana ganin kowa sai 'dai bai"ma kowa magana..

Sai dai ya bika da ido.

Tunda ya fara ganin kowa ya fuskanci khaziya na mashi shi'shigi sai shi'shige mashi mata kulum bata

ai sai kallon shi dayi mashi yan ta6e ta6e shi har mamaki take bashi ga shegen surutu duk da acikin harshen English take mashi shi dai iya karshi ya bita da ido intaga yana kallon'ta har wani daga mashi gira guda take. Yauma kamar kullum ta shigo bayan a

n sauya mashi kaya wasu fararen kayane masu guntun wando da Riga itama mai gajeran hannu antado mashi da kan gando ya danyi zama kadan Dan yayi dadin kwanci gashi fatarnan ta shi tayi fresh da ita yayi Kyau ba kadan ba tunda taturo qofa ta shigo ya dago

kanshi yaga itace ya dauke kan'shi daga gare ta ta jima tsaye tana kallon shi ba qaramin Kyau yai mata ba yanaji idanuta Akanshi yayi banza da ita Dan haryanzu ba magana yake ba takowa tayi wajan gadon shi ta fallo magunguna ta miqa mashi ya Amsa ta bude

robar ruwa ta kafa mashi A Baki har qwarewa yayi wajan shan magani domin ta sama shi ido sai tari yake ga ruwan duk sun wanke mashi jiki sai haqiri take bashi eiyyyya sorry sorry please ...

Ta kama hannun shu ta ruqe tare da shafa sumar kanshi qwace ha

nnun shi ya'yi ya gyara kwanciyar shi ya juya mata bata ..

Itako khaziya murmushi tayi Dan ita har ga Allah sonshi take ba kadan ba musammn yanzu da ya tashi ta qara ganin kyanshi ...

Cigaba tayi da aikin ta ..

Yanzu Alhaji isah shi ya koma Lagos

wajan harakokin shi domin dai yanzu jikin Nurem da sauqi Momy hankalinta ya kwanta kulum sai godiya ga Allah take tare kuma da kai'kukanta Ga Allah ya kawo masu Narem aduk inda take Allah yasadasu da ita domin dai itace cutar dansu..

Da yamma Narima

ta shigo tayi ci kwaliya domin zamanta da khaziya har gidan su take binta sanye take da sari yayi matuqar Yi mata kyai domin ta koyi SA sari a wajan khaziya tayi Kyau so sai Abin ta yanda ba India Dan dai ita Narima baqace Aman ba wuliq ba ..

Nur

em ya dago suyi ido hudu da ita ya qyafitota da hannu ta qarasa wajan shi ta kamashi ya tashi ..

Yace my sis wannan irin gayu kinyi Kyau so sai yeyyyyyyyye Narim tace tayi tsalle ta fada jikin shi tana murna Yaya Nurem yau kai ne kayi magana kai Allah

na gode maka Alhamdulilla Allah na gode maka....

Shima dariya yayi gani far in cikin qanwar'shi shima yayi farin ciki so sai domin yana son qanwar'shi so sai yanda take kulawa da shi sumar tsaye khaziya tayi ba qaramin Kyau Nurem yayi ba da yayi

dariya dumful din shi ya lotsa ga haqoran shi farate tass dasu da siririyar woshiryar shi ..

My Nurem jiki yayi sauqi ko ya daga mata kai yace ina Momy ta Narima ta Fita shikuma ya lumshe idanun shi gani khaziya ta nufo shi Momy ta shigo jikin ta har

rawa yake tana fading Alhmdll sauqi ya samu ta rungume shi ..

Tana mashi sannu da ya jiki sai murna suna ta fira cikin yaren Hausa khaziya tayi kasaqe tana jinsu domin ita dai bajin Hausa take ba sai Hausa tasu ta birgeta taji tana sha'awar koyan Ha

usa ...

Inda Nurem yace ma Momy shifa ya gaji da hospital dinan Asalme shi cinda yajik sauqi kuma jinkinshi ya bashi ya kusan haduwa da Narem kwananna Dan haka shide A Salme shi Momy tace to insha Allhu Aman ka qara haquru jikinka ya qara murmurewa .

.

Nima ba kai'ba ni kai'na inaji ajikina yarta ta kusan dawo'wa inajin hakan Allah dai ya sadamu da Alkairi Sukace Ameen.......

Ammyn khairat

*GAMO DA KATAR*

Yar makahi

*NA*

Yar mutan jibiya

*Ammyn khairat*

*LABAR

I MAI TA6A ZUCIYA*

Daga Alqalamin golden girl

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.in

stagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*wannan PAGE sadaukarwane ga yan group gamo da katar inajin dadin sharhinku*

@musamman ma

Aminiyata

Maryam

*mmn Ilham

Ummul khairi

Nusaiba iliyasu

Mmn mardiya

Feenar

*Mmn Nusaiba*

*Dakukan masoyana na group gamo da katar golden girl na godiya da comments* *dinku mai* *matuqar sata nushadi*

*PAGE2

️

⃣

4

️

⃣

*

__________

📖

bayan kwana biyu jiki

n Nurem yayi sauqi Aman dai har yanzu yana Aman jini domin shine matsalar'shi Abin ciken Sanje babban likitan ya sanar dasu zuciyar shi ta warke bawata matsala Aman abinda yasa shi shiga damuwa shine aman jinni da yake Wanda har yanzu basu gano musabbabi

n shi.

Yayin da shikuma yaji garas ya matsa da a sallame shi haka ko akayi yau an rubuta masu ta kardar sallama

Sun shiga garin na India domin shaqatawa ya siyi sari kala kala masu shegen Kyau da tsada ga zobuna diamond da na zinari ya siya guda biy

u masu Harafin N&N

Momy sai kallon shi take wani lokaci sai tai ta ganin Dan nata kamar zautacce .

Haka Narima tai'ta tayashi suka judo kaya kamar mai'shirin hada lefe.

Duk Abinda ya siya sai domin Narem sai yaji farin ciki ya kama shi dudine suka

kasa bakadan ba sudawo A gajiye Allah sarki khaziya duk ta shiga damuwa so sai Dan tunda take aikin jinya bata ta ta6a jinya marar lafiyan da ya shiga ranta ba irin Nurem tana jin shi cikin jini da 6argo..

Itama ta hada ma Narima tsaraba sari kala kal

a da qananu kaya sarqa goal da A warwaro zobuna da yankune masu kyau na fashation



Narima sai zuba mata godiya take inda sukayi exchange din number

Dan suriqa gai'sawa momy sai da khaziya tai mata Alkairi duk ta damu domin hotal zasu su kwana

da safe subi jirgi .

Inda Nurem yake ta nufa duk ta da birce tarasa miza tace mashi gani haka Nurem yai mata murmushi yace cikin harshen su na India domin yanaji yaran ido yace da ita khaziyyyyyyya sai da yaja sunanta itako harda rufe ido jin take Nur

em yafi kowa iya fadin sunnan ta

Yaci gaba da yimata magana da indiyanci Wanda ita A tunanita ko baijin India Ashe yanaji Dan yanda yake yaren nasu Kai. Ka dauka shima ba India ne

Godiya yai mata Abisa kulawa da taba shi inda yace da ita zasu tafi A

llah yaqara qaddara saduwar su da Alkairi kuma shi zai runqa dawo wa lokaci zuwa lokaci domin gani likita ..

Hawaye suka zubo mata ..

Ta kawo wani Dan qaramin Abu nade da wata Leda mai'walkiya ta bashi ya Amsa yai mata godiya..

Da motar ta ta kai s

u har hotal din da zasu kwana Dan taso suje gidan ta su kwana Nurem yaqi suna zaune a hotal sai kallon shi take indashi kuma yaqi kulata sai satar daukar shi photo take ya dago suka hada ido domin yaji qara daukar shi photo da tayi kuma ita da Narima ya

naji tana fadamata tanasan yayan ta inda Narima tace to ta fadama shi khaziya tace tsoron shi take bai'dariya kulum cikin tsare gida yake harda kukan ta ..

Magana yayi masu yace. Da khaziya ta bashi muntina kadan zaije ya dawo tace to

Fita yayi waj

an inda Ake sai da kayan Zane yaje ya hado komai ya samu wuri wajan ya zauna domin wajan duk masu drowning irin na shi kowa da Abinda

yake drowning shima ya cigaba da nashi drown din Narem ya zana sai shi gefenta ya dafa ta sai khaziya gefen Narem inda

daga qasa ya rubuta Narem is my olly wafe

Khaziya my friend..

.ya gama sunyi Kyau so sai inda wasu daga cikin India wa suka zagaye shi suna kallon Dan ya birge su ya iya Zane so sai sugaban masu Zane na wajan shima yazo ya gani inda ya tambayi Nurem su

nan shi ya gaya mashi harda qasar da yake sannan inda Kumar sugaban masu Zane nawajan yace da Nurem zanan shi ya birge shi Dan Allah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login