Showing 18001 words to 21000 words out of 79243 words

Chapter 7 - GAMO DA KATAR COMPLETE

na dauko ta kazo kai'ta Abinda kasaba jeka ka dauko'ta kada ruwa suhuce nai mata kwanta kaga ita Narima har na shirya ta mmy mmy mmy"

Wallahi nima bata waj

ena" Na tashi ban'ganta ba shiya sa nace kin dauko'ta ina barci mmy ta dube shi da kyau dan'tasan dan ta bai mata qarya dan haka tace kokuma kana can kana barcika tafada bayan gado ba matsaman can shiya tun cikin daran na so daukarta

D'akin shi tanufa

shima ya bita baya bayan gadon ta duba batanan Abu kamar wasa duk inada suka duba batanan hankalin momy ya tashi Narim dai ba tafiya take ba balle Ace tayi wani waje Nuraim da yaga da gaske Narim bata hannu momy sai ya fashe da kuka sai kuma mafalkin da

ya'yiya dawo mashi akai kamar yanzu yake yinshi momy momy sun kwace'man mata sun tafi da ita nashiga ukku mmy yazanyi mutuwa zanyi mmy Abirkice tayo wajan shi suwanene kuma ina zanan dake tare da ita kagaya'man suwanene suka tai da ita mmy mafalki nayi ku

ma da na tashi sai naga batanan nazata'kekika dauke ta na shiga ukkû shine Abinda mmy tace innalilahi wa inna Alaihi rajun"

Nuraim mizan gani mikake san cewa yar mutane ta bata yar Amana marainiya Allah nayi sakaci Nuraim da na barka da ita miyasa na

i haka Ya ubngiji kasa ba gsky bane mafalkine ba Abinda nuraim yake sai kuka mmy d'akinta ta'shiga tarude nema Narim din take qarshe dai ba Narim sai ta fashe da matsanecin kuka ta ta shi ta shiga toilet Narim yata Narim yata karki man haka kina ina du

k ta zauce da tafito toilet ta zame jiki ta fadi ta suma;

Da gudu Nuraim ya yi d'akin dadin shi daman Alhj isah tun da yayi sallar Asuba yake zaune yana'tajiran tsammani ya jishuru;

Kai lafiya ya cewa Nuraim Nuraim bai ce mashi komai ba sai qofa da

yake nuna mashi da hannu kai buda baki kai man magana miya'faru cikin tashin hakali Nuraim ya bude bakin shi da yai mashi Nauyi yace Dadi" Narim mmy yana yi yana hutai shedar shi kamar zata dauke idanunshi sun juye yatafi lum kafin Alhj isa yai wani yunqa

uri ina Nuraim ya kai qasa"

Hankalin shi ya tashi ba kad'an ba; ruwa ya dauko ya yayya'famashi aman bai" tashi ba dan haka ya dauke shi yai wajan mota da shi. maigadi da yan sanda sukayo kanshi subahanallah Alhj lafiya miya faru cikin rawar murya yace

ba lafiya bude man mota yasa shi ciki

Kuma ya koma gida d'akin momy ya nufa yana sa kanshi kukan Narima ya cika mashi kune sai tsalla kuka take ita kade ya duba bai ga uwar ba haka d'akin ta bata ciki ddayan d'akin ya sameta ,, kwance some haka ya isk

o ta ruwa ya zuba mata ta tashi zumur Alhj yar mutane ta bata wasu sun dauke ta yanzu ni Asama'u ta zube jikin shi jijjigata yake Yana kiran sunanta Aman bata ta shiba daukarta ya yi itama yai waje da ita hullar kan shi har faduwa take aman bai kula taba

bata ita yake ba" cikin mota yasata itama yana fadin kubude man get gidana ba lafiya ,sukan su masu gadin hankalin su ya tashi to miya faru?" tun da safennan"? Allah ya basu lafiya, suka bude mashi ya fita gudu yake da mota kamar yatashi sama yana tuqi ya

na leqan su bayan mota gasu kwance kama gawa ba mai motsi cikin su

Allah dai ya kai shi Asubiti lafiya cikin gaggawa Aka A mashe'su mmy dai anyi nasara ta shin ta aman Nuraim kau har yanzu bai tashi ba mmy Alhj ina Narim"? taya za ai ace Narim ta6a sai

kace wata Aljana" sai dai in daukar ta Akayi hajiya nifa ban gane mikike fad'a ba ina Narim din take?" kamarya za a ce ta6a Abin da mamaki nifa hankalina atashe yake mutum ya bace gidana dolle hankalina ya tashi in'kaga yanda ya tada hankalin shi kai k

ace da gsky bai son komai ba

Bilhaqqi da gaske yanuna tashin hankalin shi A fili mmy taso zargin shi gani yanda hankalin shi ya tashi ta fidda zargin da take mashi ina Narima ina Nuraim sukade muka baro yace innalillahi Narima nace na baro Nuraim ku

ma tare muke da shi shima An bashi gado

Wayar shi ya fiddo yai kira hello difio kazo gidana akwai matsala dan Allah" hjy bari naije muyi bincike Akai

Tace" to shikenan Allah yasa Adace Ameen yafita jiki na tai mashi rawa mmy ta yarda bashi ya dauke

Narim ba

Kafin yaje difio ya riga shi zuwa nan ma aikantan gidan sukasan mike faruwa bin cike ya tsane ta inda kowa yace bai ga yarinya ba to" yariya dake jaririya ba fita take ba wazai dauke ta sai dai in daukarta Akayi"

Alhji ya shiga gida ya b

arsu suna ta binciken su Narima ta gajida kuka ta yi barci daukar ta yayi tausayi ta duk ya kama shi duk ni nasaku cikin wannan halin kuyi haquri Abinda nayi shine dai dai yanzu zaki samu soyayyar uwa da ta dan uwanki cinda wadda ta dauke masu hankalin yan

zu bata nan tabi ruwa ko ta mutu cikin ranshi yake wanan tunani bayan ya dauki Narima yace ma difio kuci gaba da bincike ko ina ko mun sumu wata Alama bara na kai yariyar nan na dawo ok

sukace mashi hospital ya nufa momy na zaune ta yi tagume Abin duniy

a duk ya isheta hawaye kawai kema ta zuba gashi likitoci sunce danta fa bai motsaba sai dai zuciyar shi na halbawa kad'an su dai tai mashi Adu,a hjy haquri zaki komai zayi dai gashi can Ana bin cike Akai" kayya Alhj in'ba yarinya nan nagani ba ina hankali

na zai kwanta ta sake fashewa da kuka;

kiyi haquri insha Allahu za a ganta dan Allah ki daina kuka

Hummmm tace ta Amashi Narima ya dubi Nuraim dake kwance kamar gawa me'sukace hajiya suncce mu tayashi da Adu.a dan sai wani ikon Allah ta shin

shi Aman yanajin komai Ake cewa hawaye ne na tausayin Nuraim suka zuboma Alhj isah daman yasan sai haka tafuru dan shaquwar Narim da Nuraim sai Allah Aman nan da dan wani Lokaci yasan komai zai zama tarihi ya share hawaye; yanshi hjy muna cikin tashin

hankali Allah ya kawo mana mafita tace Ameen yace" bari na koma can gida naji yanda Ake ciki tace" to

Bincike ya yi bincike bawani labari bawani sheda da aka samu kuma Abin yabama jami' an tsaro'mamaki inda Alhj isa yace nidai jiya nafita Akan kayan

an da suka shigo to ko bayan fitata kun bar gidan bude har wani yasa mu nasara shigowa cinda inba ta get dinan ba bata inda za,a shigo gidanan"

Kokuma dai An rufe gida da barawon cinda mudai ba mubar get bude bah to cikin byu anyi daya ko kun bar get

bude bayan fitar shi ko kuma da shi Aka rufe gidan Aman komai kenan zamuci'gaba da bincike yanzu Abamu photon yarinyar mutai da shi shine zai tai maka mana wajan bin'cikin mu"

Gsky basu da photo inji Alhji isah ya fada masu kaji matsala yanzu kai Alhj

wanan zamani Ace yara basuda photo kunyi kuskure

Wallahi yanzu da da photon komai zai zo da sauqi yace bari dai A tambyi uwar ko tanada shi to shikenan bara mutafi zamu dawo zuwa anjima to shikenan na gode Allah yasa dace harda kwallan muna finci

suka zubo mashi kowa ya tausaya mashi Ahankali 6atan yar shi ya cika ko ina sai jaje Ake mashi Ana fad'in Allah yas Adace cikin xuciyar shi na fad'in ba Ameen bah Afili kuma fadi yake Ameen"

Abuji tunda safe Narim ta tashi dan kukan tane ya tada su inn

a ta tashi ta dauke ta Narim kin tashi ko to yishuru kinji yata"

Malam yanzu ya zamuyi ina madara mubata kafin nafara shan magani

Yace" to yana yasa hannu shi yana lalubar madara sai gata yagani yace Amshi kiji ko itace naga kamar goran ruwa ta Amsa

ta buda sai taji wani tsini kamar kan nono tace inaji fidace inna tace zuba ga hanun ta harda zafi ga qamshi madara na tashi tace ikon Allah malam harda zafin ta to miye na mamaki cinda kin san komai" bata kawai tasha

Bari intai inyi sallahi malam ya

fito sai yaji Ana salama dan haka yabi ta inda yake jin murya yana dogara sandar shi har yakai zaure

Cikin lalube ya samu kuba yabude yace nan ake salama?" mutum yace bayan ya bude sun gaisa yace d'a zun na fito sallar Asuba sai na hadi dawani bawan Al

lah yake ceman gidana na haya ansamu masu haya sannan kuma har sun shiga ya bani haquri abisa shi shigi da akayi mani aka shiga ban'saniba nace ba komai yace man yan uwan shine ku zuwan dare kuka yi to daman ya san gidan na hayane shisa kuka shiga Aman ya

ce inyi haquri nace ba komai yabani kudin hayar ku na shekara goma shine nace bara nazo naga mazauna gidan malam yace eh anyi haka to na gode yace bakomai anzama yan uwa shekara goma ai ba yau bace malam ya yi dariya yace hakane bayau bane awajan mu aman

A wajan Allah kamar gobe ce Allah yasa mudace yace Ameen ni sunana malam haruna mai kaba inka fito kace yara sukai ka runfata sai murunqa hira malam yace na gode nikuma sunana malam halliru to masha Allah sunan namu kusan irin dayane to sai kafi ya tafi s

hikuma ya koma ciki yanemi toilet ya shi Alwalla yayi yai sallam Narim tasha madara ta qoshi ta koma barci inna itama tayi sallah

Tofa mao karatu kundai ji wanan

Banda*charji kuyi maleji da wanana

*Not editing*

More commetes *more typing*

Glden grl ke magana mai son farin cikinku

Akoda yaushe

*Ammyn kairat*

*GAMO DA KATAR*

(yar makahi)

*Na*

Yar mutan *(jibiya)*

AMMYN KHAIRAT

*LABARI MAI TA6a ZUCIYA*

(¯`*•.¸,¤°´

✿

.

。

.:*

ք

ʀ

օ

ʄɨ

ƈ

ɨɛ

ռ

ȶ



ա

ʀɨ

ȶ

ɛʀ

ֆ

*.:

。

.

✿

`°¤,¸.

•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/group

s/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*BISMLLAHI-RAHMANIR-RAHIM*

*PAGE* 1

⃣

2

⃣

Malam kadawo"? Inna take tambayarsa ei Na dawo harkin'yi sallah ei Na yi

Barci Narim din ta koma wallahi tunda ta sha madara t

a koma bacce wayyo bai war Allah"

Kai dai Bari malam yarinya Abin tausai haka Allah ya tsaro mata"

Wai malam wake buga mana gida?" tunda safe gashi mu baqine ba sanin mu Akayi ba

Wallahi mai gidan'ne yazo yace"man bayan ya fito daga salla

h Asuba ya hadu da wani bawan Allah" yace mashi yan uwanshi sun kama hayar gidan shi"

Kuma ga kud'in haya har Na shekara goma tapdi shekara goma malam yace" wallahi haka yace"

Kai Allah dai yasa'kama Alhji Malam da Alkairi da Ana samun' irin

'su An cikin 'Alu'ma da Anji dad'in zama dasu gashi dai ba mutum bane Aman yasan yaka'mata "

Allah yabiya'shi malam yace" Ameen" inna tace malam bama 'zauna da yunwa ba ta shi nake Nafita maqwabta Na samo mana Abinda zamuci" ei gaskiya hakane fi

ta kigani tace"to"

Narim dake kwance ta d'auka ta goya sannan ta d'au sandar malam tare da mayafi ta yafa ta fito da tafito waje tsaye tayi tana tunani ina zata nufa tadubi gaba da yamma daga bisani tayi gabas tana tafe tana dogara sanda"



Har' takawo wajan kwata sai wata mata dake tafe yata Nata faman kuka tace" baiwar Allah tafo Nan wajan Nan kwatace takamo sandarta ta tsalla kata inna tace" mata Na gode tace bakomai Amman ku baqine dan Naga ban ta6a ganin'kiba inna tace" ei Baqine ji

ya muka zo Allah sarki nufa ko ince inji matar Ai ni makwabciyar'kice gida na Na kallon gidan'ku Allah sariki inji Inna to ita wannan mai kukan ki kama'ta sai kuka take;

Wallahi haka take dawan'nan shegen kukan Inna tace daman shi yaro haka yake da

rigima wallahi ba kamar' maryam rigimarta ta6a'ce tana magana tana zakud'a goyo kuma har iyawo sandar Inna na hannuta tana mata jagora sai'da ta'kawo gidan'da zata shi'sannan tace ina ta janki da hira bansan ko ina zaki'ba Niga gidan da zan'shigan kuma

sunana saude Aman Ana'kirana da maman maryam gatanan yau kwananta sittin Aduniya sai kuka da rigima,

To Allah shiraya mana ita Ameen to yanzu ina kika nufa in'banisa Nai maki jagora to kin dai ganni ban masan inda zani'ba cinda ban'son ko ina ba Bar

a dai ce Nafito ; to cinda hakane mu'shiga nan inda zani gidan Alhji BELLO duk nan layin shi kad'ai ne mai kud'i yanada mahaukatan kud'i bana wasa ba gidan shima Abin kallo'ne Inna ta ware ida'nunta kamar tana gani tace" masha Allah

Shi lamari

n ubangiji haka yake ya yi wani mai kud'i ya yi wani talakka wani yaba shi haihuwa wani ya hana shi wani yaba shi ya'ya mata wani ya bashi ya'ya maza wani kuma duka zai had'a mashi da mazan da matan wani kuma sai ya hana mashi haihuwar gaba d'aya

Ya y

o ka kurma ya yoka bebe wani kuma zakiga qurqu ne wani qafa daya ga'reshi wasu kuma duka biyun ya basu wani hannu daya wani hannu biyu wani ido daya wani ido biyu wani ko dayan sai kiga bai da shi wani kuma duka yana da du Aman bai gani kamar nina'n inba

kin sani ba ko kin' ganni da sanda bazaki ta6a cewa ban gani ba haka Allah ke Al'amarin shi kuma duka yana son bayin shi babu wanda yafi wani Awajan'shi sai wanda yafi jin tsoron' da bauta' mashi 'dayin duk Abinda ya umar'ta Allah kasa muda'ce maman maryam

tace"Ameen"

Inna tace ni sunan Inna inada yata daya gata goye sunan ta Narim muma ba mu dad'e daga'ma wanka'ba

Ah Ah masha Allah Allah shiraya mana Narim Ameen

To tunda haka'ne Bara zaki to mushiga dan yau Nama'yi lati dan yanzu haka ji

ra nacen sadakar kunu'ne Akeyi kulum kuma Alhji Bello yanada matuqar kirki munajin'dad'n zama da shi

Kasan'cewarmu talakkawa bai qya mace'muba yana nan'nan damu matar'shima Akwai kirki so sai"

Inna tace" Haka Ake'son mtum ya kasan'ce ko da'yaushe m

ai tai'makon ma buqata in'dai Allah ya'hore maka kai 'kokad'an'ne bada sai Allah yaqara bud'ad'a

maka Aman mutane basu gane hakan kowa kanshi yasani Allah kasa mudace' Ameen

Inna taci gaba da cewa gashi ni ban sani ba ai da natafo dawuri Na zuba kunu, m

aman maryam tace bakomai mu'shiga sai kije wajan hajiya zata baki waje Azuba'mako in ki'kai mata'bayani batada matsalla to shikenan mutafi

Haka suka tsallaka zuwa gidan Alhaji Bello mai gadi ya bud'e masu qofa suka shiga harabar gidan cike take da yan A

msar sadakar koko garo'bobinan da kwanoni Anjera birjet suma masu Amsar kokon dun jera layi ya'yin da yara qanana suma ga nasu layin sunyi Abu qa quruciya sai turoroniya suke wannan ya ture wancan wancan ya ture wancan haka dai suke ta'yi ya junansu wasu

kuma matan suna zaunene bisa benci,

Bayan maman maryam tabi layin kokonta sai tace'ma Inna mu'shiga ciki ki Amso Abin zuba kokon Inna tace to ta jata zuwa ciki

Da salama suka shiga hajiya na zaune kan kushin hakimce dan ta kuma yana gem salamar ta

Amsa musu tare da yi masu baraba maman maryam ce kushi go suka shiga suka gaishe'ta ta Amsa masu fukarta sake,

Narim dake goye ta motsa tana kuka Inna sai jijigata take baiwar Allah ku zauna mana kukayi tsaye maman maryam ba quwa'kikayi naga ban

sonta ba? Ei wallahi hajiya baqine jiya sukazo gidan malam halliru suka sauka wannan gidan na haya Ayya Allah sarki to ku zauna ki bata ta sha take ta kuka maman maryam tace hajiya ta fiya zamuyi da man Abin zuba kunu zaki Ara'mata, to shikenan kai Amar t

ashi shiga kichine d'auko mata kofi mai marfi oky wanda takira da Amar yace yaro ne bai wuce shekara 8 da gudu ya shiga kichine baiwar Allah ki sauke yarinyar nan kibata nono tashi kiketa faman jijigarta"

Inna tabi umar'nita ta zauna ta sauke Narim sa

i ga kofin Amar ya kawo to ke maman maryam jeki bi'mata layin kunu kafi ta gama maman maryam tace" to tafita,

Inna dai bata ba Narim nono ba cinda bashi ke gare'taba ta dai kifatane ga cinyarta tana rurugata hajiya tace dan Allah kiba ta sha

dan wannan bayi mata zai'yiba ba'shi zai sa tayi shuru ba' Inna ta d'ago ida'nunta kamar tana'gani tace' batada 'ruwan nono sun dauke madara'ce nake bata,

Allah sarki inji Hajiya kai wannan matsalace babba ta rashin ruwan nono kawo tanan mugani Hajiya

ta matsa inda Inna ke zaune ta Amshi Narim ta d'aga ta sama tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login