Showing 48001 words to 51000 words out of 79243 words
koyazo ya dauke shi aiki Nurem yayi murmushi yace da shi Ah'ah domin shima yana kishin qasar shi Dan haka qasar shi ya kema
aiki domin karuwar qasar shi da cigabanta har'ma wasu ta kardu Nurem din ya nuna mashi na qasar London inda suma sun so yai'masu Aiki yaqi Aman wani time yana zuwa idan du nemeshi akan wani drowning daya shige masu sai yaje yai masu *Kumar* yayi Ajiyar z
uciya yace ta Dan Allah in badamu kaga wani zanenan kusan wata ukku kenan nake yinshi Aman har yanzu na kasa hada shi ko zaka duba man Nurem yace da A dauko zanan ya gani Aka dauko kallo daya yayi mashi yayi murmushi domin shi A wajan shi tsohon ya Yi ne y
a Dade yana yinshi cikin muntuna qalilan ya hada mashi shi sai ta6a mashi suke suna sumbatar shi da rungumar shi ..
Mrs Kumar yayi matuqar barin cikin Dan harda hawayan shi ya bama Nurem a Ward din shi da Akabashi shima A India Ama tsayin shi na sugaban
yan Zane na India da yafi kowa iya Zane sai gashi yau yaga Wanda ya dame shi ya shanye wajan Zane Zane be Aka bashi na meliyoyin kudi wata ukku yana fama da zana shi Aman ya kasa sai tashi Nurem cikin minti talatin ya kammala shi dolle'Nurem a yaba mashi
Nurem qin Amsar kyau tar shi yayi yace Acewar wannan kyauta CE mafi girma da daraja bai kamata da ya bada kyautar taba ya Aje Abinshi bar diyan diyan shi sugani suyi Alfahi da ita su San cewa kakansu gwarzo ne *Mrs Kumar,* ya fashe da kukan farin ciki inda
Anan take suka qula qawance da kuma harqallar kasuwanci duk da cewa Mrs Kumar ya girmi Nurem dagana Kumar sukayi musa
yan number kuma yabama Nurem kaso biyu na kudin Zane da Aka bashi Nurem yaqi Amsa sai Kumar yanuna 6acin ranshi sannan ya Amshi kaso daya
da zai tafi Mrs Kumar yace suyi slfei
๐ฑ
Nurem yayi dariya ya dau ta kardae Zane ya zanasu shida Mrs Kumar ya Yi rubutu daga qasa my friend biyu ya zana ya dau daya yaba Kumar daya har hotal din su Mrs Kumar ya kai Nurem inda sukayima juna Alqawarin ziyar
tar juna sun gai sa harda momy ..da Narima da khaziya Mrs Kumar ya tafi Nurem yabama Khaziya zanan su ta buda tana gani tare da fadin wwo domin sun hadu Aman khaziya ta tsai da kallon ta ga Narem ta hadu iya haduwa duk da yana Zane Narem ta hadu INA ga ta
ganta A zahiri dolle Nurem ba zai kula kowacce macce ba domin Narem ta hudu ta ko INA ta hada komai ita kanta khaziya ta Rena kanta duk da kasancewarta ba India kuma kyakyawa Dan ko A India tanace gasar sarauniyar kyau duk shekara Aman gani Zane Narem ya
sa duk jikinta yayi sanyi domin ta fita ta ko INA kuma yanzu tasan Nurem yafi qarfin ta Dan mai kamar wannan to bashi bawa ta macce gashi kuma yace olly wafe yana nufin daga ita ba qari ..
Jiki A sanyaye tai masu sallama kowa jikin shi yayi sanyi domi
n sai momy ta fusanci khaziya nasan danta
Sun qara yima godiya Narima ta biyo ta har bakin harabar hotal din inda ta Aje motar ta khaziya tace da Narima Ashe yayanki dizayinane Narima tace da ita ei
ya koyi zanene saboda wannan a ta qaice sai da Narima
ta bama khaziya labarin Nurem da Narem kuma ta sheda ma khaziya cewa rashin Narem ne mafarin ciwon yayan ta khaziya harda kuka domin ta tausayawa Nurem ba kadan ba tai'mashi Adu'a da fatan Alkairi duka rabu ..Narima itama ta shigo jikin duk Asanyaye tana
tausan khaziya sosai idanunta sun cika da kwalla koba komai Dan zaman da dukayi sun shaqu da khaziya gashi kuma tana San yayaynta duk mai San yayanta itama tana San shi..
Nurem yaba momy labarin yanda sukayi da Mrs Kumar da kuma kudin da yaba shi mom
y tayi masu Adu'a da fatan Alkairi akan Allah ya dauka'ka kasuwancin nasu
Jirgin karfe goma na safe sukabi Yanzu kuma jirgin su ya sauka A Lagos inda Alhaji Isah ya zo da kanshi ya dauke su cikin farin cikin Dan ganin Dan Nashi jiki yayi sauqi
To su
Nurem Allah ya hutar da gajiya
Bara Mu leqa. Nurem
*Abuja*
Yau su Ammy ita. Yar tata Narem sai Aikin girki Duke domin Ammy kanwarta dake Lagos zata zo mata ziyara dakuma kawo YAR ta ga Narem Amsar magani YAR nafama da rashin lafiya ta faduwa
lokaci zuwa wani lokaci shine Ammy tace Akawota wajan Narem Aga ko Andace. To shine yai zasu zo!!!!!!!
Kuyi haquri naso nai maku dogon page yai to hakan bai samuba INA cikin hidimar Viki
๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐
Ammy khairat golden girl
*GAMO DA
KATAR*
Yar makahi
*Na*
Yar mutan jibiya
*Ammyn khairat*
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*
*HAPPY BIRTHDAY
๐๐๐๐
YAYA HAYAT ADIMIN OF ADIMINS*
*My Allah long life and more blessing u yahayat*
๐๐ป๐๐ป๐๐ป
happy birthday too u
๐ฉ
๐ง๐ง
๐ฉ
๐ฅฎ
๐ก๐ก๐ก๐ก
๐ก
๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ
Yaya hayat Allah ya qaro shekaru masu Albarka Ameen
๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*
ัะฝฮต ฮฑะฒฮนโฮนัาฏ ัฯ gฯ
ฮนโฮต ฮนs ัะฝฮต ะผฯsั ฮนะผฯฯััฮฑฮทั qฯ
ฮฑโฮนัาฏ ฮฑ ฯัฮนัฮตั cฮฑฮท ะฝฮฑvฮต, ฯฮต *_ฯัฯาฮนcฮนฮตฮทั ฯัฮน
ัฮตั's ฮฑssฯcฮนฮฑัฮนฯฮท_* ฯฮนโโ sะฝฮฑัฮต ัะฝฮตsฮต qฯ
ฮฑโฮนัฮนฮตs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*wannan page sadaukarwa'ne
ga yan ungiyar proficient writers Association ungiya mai hadin kai Allah ya qara mana fahimtar juna Ameen
๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป
*
*Page2
๏ธ
โฃ
5
๏ธ
โฃ
*
_____________
๐
suna Narem da Ammy sun'gama komai na tarban bakin su inda Ammy ta z
ubama Narem Abincin su tace da Narem nasan Baki tsayawa kici Abinci kina ce ki tsaya saboda haka ga shi kije kuci ki shirya kafin bakin su iso nima bara na shiga wanka Narem tayi godiya ta fita Ammy ta bita da kallo tana murmushi halayan Narem summata ...
Narem ta isa gida ta zuba Abinci itada inna sukaci sannan ta dibi wani a kula ta fita rumfar malam hard'o tanufa tai'sallama taba shi Abincin'shi ta dawo gods domin shiryawa toilet ta nufa tayi wanka ta shirya cikim diamond din doguwar rigarta mai'sheg
en Kyau mai dogon hannu CE rigar irin hannun nert dinnan tayi kwalliya Abinta tayi Kyau ta feshe jikin da turare masu qamshi da dadi tayi ruling din kanta da gyalan rigar sannan ta fito zuwa gidan Ammy saboda kiran Ammy daya shigo wayar'ta hello Ammy tace
bayan da daga kiran can Ammy tace"maza kizo gasu nan sun iso OK ganinan zuwa tace''tare da kashe wayar Narem ta dubi Inna da duk ta mai'da hankalinta wajan tufkar igiyar ta tace" da ita Inna sannu da aiki bari naje na dawo na kama maki aikinnan yawwa Nari
mat
u wallahi duk nagaji jikina duk ciwo yake naso na Dan yawata na motsa jikina qafafuna duk sunyi man tsame ayya Inna sannu bara to nai'sauri na dawo sai na Dan mammatsa'maki qafafun kiji ko sun Dan sake ..kaiyya Narem ba'abinda zai'sake qafafu'nan inba y
awatawa nayi ba hummm Inna kenan cewar'Narem to Inna ina kikeson zuwa ...Inna tace ni'dai Narem jeki dawo mudan zaga gari kinga kwana biyu bamuje yawon bara ba Narem ta zaro ido tace" Inna yawon bara wacce irin bara kuma ni nazata kin bar'batun bara gaski
ya Inna nidai nayi girma da bara ba inda zani Inna tace" eyyyaye Narem kinyi girma da bara wanne iron girma kuma
yaushe kikayi girman har'ni bansani ba duka taushe na dai'na Yi maki wanka Halan kinfara gulallai ?Narem ta ruqe haba
๐ค
tace"kai Inna menene kum
a gulallai kaji ja'ira inji Inna kina nufin Baki San gulallan ba "?wallahi Inna ban SANI ba to shikenan Mateo na gwada making Narem ko ta matsa Inda Inna ke zaune Inna tasa hannun'ta tana lalubar Narem Narem ko tsaya tana jiran ganin Ina gulallai Duke A
jikin'ta sai dai taji Inna tayi charaf da nono ta Narem taja baya Inna ta Dora Hannu Aka tace" Narimatu innalilahi kece gulallai suka cika maki. Gaba haka ni ban sani ba Narem tace" kai Inna daman wanan shine gulalai to inafa zaki sani cinda Baki gani gas
kiya malam ya dawo Aure zammaki Aure kuma Inna wanne irin aure"
In kinga Ammy sai kirana take bari naje..
Inna ta Dade tana Al'ajabin jin mono Narem da girma har'haka yazama dolle A'Aure da yarinyar nan inji Inna to wazan Aura mata Inda ma Ammaru n
anan sai Mu Aura matashi Dan gaskiya yanzu Narem ta girma ina ni Ina zama dabudurwa haka nono cike da gaba .. Ina Ma Ace Ina gani da idanuna na Aura da diya ta naga d'akin ta da mijinta Har'ma da jikokina Hummm Allah Alhmdll
Allah ka bayya nama Narem
dan'ginta domin suyi mata Auran gata..Ameen haka Inna tai'ta zancan zuci..
Kanwar Ammy mai'suna khadeeja da yarta Amal..
Sun sauka lafiya sunci sun sha tunda khadeeja Momyn Amal taga Narem taji yarinyar ta shiga ran'ta so sai kuma tana yi mata kal
lon SANI Dan gani take kamar ta San ta kokuma mai'kama da itace ta ta6a gani taji dadi kuma da yanda taga Narem Najan Yar'ta Amal itama Amal din tasake da ita..
Kasa haquri tayi ta dubi yayar'ta Ammy tace" Ammyn Amar Inason diyar nan take sosai ta
i Mani gata da shiga rai Wallahi sai nake ga kamar'na Santa ko ko kama CE Ammy tace" to sai dai kama Dan Narem tunda take bata"ta6a Baron Abuja ba to wallahi nasan kamace ""Aman yarinyar ta Mani
Ammyy tace hakane Narem Akwai shiga rai ..gashi more A
binda yafi birgeni da ita natsuwar ta ga Ladabi da biyya tunda make bata ta6a 6ata man'rai'ba ina masifa sonta fiye da tunaninki Narem kenan diyar Inna da malam yarinya Yar makafi mai dauke da Abubuwan ban mamaki da Al'ajabi ... Dan in da like ganin
ta tanada Aljannu a qalla sun kai goma ...Aljani har'goma Ammyn Amar wallahi kuwa inji Ammy Mmn Amal tace tafdi lallai Al'ajabi Dan koya gareka ai sai kaji Ajikinka Allah sarki Ashe iya iyanta makafine Aman Ba yannan ..qasarbace ko?don naga bata yanayi
da yannan qasar Ammy tace YAR qasace iyayanta fulanine na yola Allah sarki aman wallahi bata kama da fullani Wallahi nima mmoyn Amal haka nace Sam Narem bata kama da Fulani"Aman sai gashi fulanin Suka hai'feta .
Allah ya basu inji Momyn Amal haka
dai sukaci gaba da tattaunawa da ganan kuma suka cigaba da hirasu ta zuminci ta yaushe gamo..
Ita kuma Narema taja Amal sukayi gidan su..
Said date ta mai'do ta sunjima suna fira gata bisani tai' masu sai da safe sannan Ammy tace da ita zasuzo
da safe Dan Aduba masu Amal to Allah ya kai'mu Ameen ta tafi gida ..
Bata Dade da kwantawaba Amar ya kirata suka sha firasu daga bisani sukayi. Sallama ta nufi gida ..
qarfe goma na safe Su Ammy sukayi sallama gidan su Narem bayan sun gai'sa da Inna sun
Dan ta6a hira sannan suka nufi d'ikin da Narem ke aiki bayan ta ga batar da komai...
Alhaji malam ya hau yai'masu SLM suka gai'sa sannan yace da Ammy sannuki da qoqarari ya fama da Fatima Ammy tace Alhmdll ..Alhj malam yace to masha Allahu .Allah ya b
iya ya saka maki da mafificin Alkairi Ammy tace Ameen malam ba komai ai'yiwa kai'ne hakane Ammy ta bada nera Dari kudin sadaka sannan malam yace yarinyar na fama da ciwon faduwa ne Insha Allahu zata samu lafiya Akwai Adu'oi da zanbaku kuna mata sau ukku
A rana to In Allah ya yarda za'a dace . yanzu Maryam zatazo da kwai magungunan da zata Baku da hayaqi sai kuje kujaraba Allah ya tai'make Mu suka Amsa da "Ameen"
Bayan mintina kad'an YAR Miro ta kwada masu sallama suka Amsa sannan YAR Miro tace da Ammy
ta debo mata sugar Ammy ta ta shi ta debo mata suga ta kawo mata jikin YAR miro na rawa ta ciko hannu da sugar ta watsa Baki hard a rufe ido take Wanda ya zuba qasa shi kan'shi ba tabar'shi ba sai da tasa hannu ta Dan gwale Abin ta su dai'su Ammy na kallo
n ikon Allah YAR miro tace kuyi magana kunyi shuru Ammy tace ai bamuda tacewa YAR miro tayi dariya tace Alhaji malam ya Baku Ayar Allah ko sukace ei tace to bari na qulla maku sauran magungunan ta jawo wata kwarya kusa da ita wadda su Ammy basu San da ita
ba magun'gunane cikinta ta qulla masu ta basu da hayaqi da nasha Dana wanka sannan tace to gasu kuba Narem dukiya dubu biyar zaku bata ..
Sannan ke Khadija kinda kishiya bara na Baki wani tai'mako Dan naga kin'shiga raina ita kuma kishiyarki tsaye tak
e wajan budebudan magani Asiri Dan ta mallake miji ke kuma kina zaune Baki komai to hakan da kikayi ba qaramin birgeni kikayi ba da kika barwa Allah komai Dan haka kesan misulumi na kware ya kasance mai tauhidi da dogaro da Allah Akan komai kinga mata
masu budar Asiri haushi suke bani.. Akwai wata mata Agadas ita kamar Narem muna mata Aiki to mafi yawan masu zuwa wajanta da na hau zakiji su Aikinsu na ai'ma kishiyar'suka ne kokuma A haukatata kosuce ai masu aikin da zata zama ba bakin komai take ga mi
jin ba kunjifa diyan banzan yanda suke cewa bakomai kuma sukema wannan kishin ba illa bindin mijin saboda bindi mata suta kai'kansu mahallaka ..nikuma haka zanta zuqa masu uwayen saifofi nasu inci banza bawani aikin da nake masu cinda ba Allah ne ga bansu
ba gurunsu su cutar da Dan uwansu da yake sun sama Ransu Abin koya na basu magani sai kiji sakarkarin sun dawo suna godiya wai'magani yayi aiki kunji banzaye. Nifa indai ga sugar gabana tofa Akwai lafiri inasha ina zuba zance yauzu dai me khadeeja zan
Baki magani Ammanfa kiji tsoron Allah idan magani yayi aiki banda cutar da Abokin zama da shikan'shi mai'gidan dan'dai kisamu yancin kanji mijinki ya rinqa ganini qimarki da darajarki shiya SA zan Baki to sai kiji tsoron Allah Adukan Abinda zakiyi Idan k
uma naga kina kauce hanya nida kai'na zanje na 6ata
harakar na6ata aikin dani ba'a hada kai'dani ayi cuta yar miro ta qara cika bakinta da sugar tace" garin martaba ne zan Baki Wanda Aka hada da zuciyar zakara har diyanki ki rinqa ba dan'kisamu zuciyar
su ta qulla mata Dan kadan ta bata tace ukku zaki kasashi khadeeja ta Amsa tanata godiya YAR miro tace ba komai na dai gaya maki ki dai ji tsoron Allah insha Allahu YAR miro zankiyaye ..
Ammy tace to nima Maryam A bani yar miro ta bushe da dariya tac
e heheheee yoke mizaki da shi mijinki yana sonki komai yimaki yake so kike ki kashe shi sai dai na Baki na qarfin maza Dan naga mijinki yanada matsala bai'da isashiyar lafiyar bindi shi yasa kita jin haushin'shi shikuma yanayi bakin qoqarin shi bindi
ne ke saurin kwanta wa kekuma gashi inba sau ukku yai'maki ba Baki gamsuwa ai yana ma qoqari Ta dai Ammy kunya duk ta kamata gaban kanwarta sai tonan silili YAR miro take mata to bara na Baki dake da shi kutasha kibashi naki kisha naki to Maryam na god
e.ta tabasu .
Sannan tace kuma kicema danki wallahi ya mai'da hankalin shi ga karatu yabar tunani Narem yayi Abinda ya kai'shi zanfada mashi insha Allahu .to nizan tafi bako zanyi qara naje na shirya Karin yazo to mungode bayan tatafi sukayima Narem
sannu suka fada mata duk yanda sukayi ...bayan kwana biyu Alhamdll jikin Amal sauqi nasamuwa yanda ya kamata inda khadeeja tayi tunani ta kira kawaeta dake lagos ta sheda mata labarin Narem ko takawo dan'ta mai'fama da lalura tun yana Yaro gashi yanz
u har'ya girma Aman ciwo yaqici yaqici cinyewa Dan. Haka ta shawarci Ammy akan magana ta ko takirata ta fada mata ta kawo danta Ammy tace ei in'kinaga ba matsala kina iya fada mata.to shikenan bara na kira wayarta naji ko sun dawo Dan bata qasar suna
waje suka fidda yaron Dan jikin shi yayi tsanani..
Ammyn khairat CE golden girl
๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐
*GAMO DA KATAR*
Yar makahi
*Na*
Yar mutan jibiya
*Ammyn khairat*
*LABARI MAI TA6A ZUCIYA*
*Directed to Aminiyata maryma Nasir*
*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*
ัะฝฮต ฮฑะฒฮนโฮนัาฏ ัฯ gฯ
ฮนโฮต ฮนs ัะฝฮต ะผฯsั ฮนะผฯฯััฮฑฮทั qฯ
ฮฑโฮนัาฏ ฮฑ ฯัฮนัฮตั cฮฑฮท ะฝฮฑvฮต, ฯฮต *_ฯัฯาฮนcฮนฮตฮทั ฯัฮนัฮตั's ฮฑssฯcฮนฮฑัฮนฯฮท_* ฯฮนโโ sะฝฮฑัฮต ัะฝฮตsฮต qฯ
ฮฑโฮนัฮนฮตs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https:
//mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*wannan page nakine my Feenar ina'gai'she da mutanan yamai*
*masu comments*
*Na gode sosai Allah yabar qauna*
*ina matugar godiya ga yan group gam
o da katar gaba dayanki ina sonki ina Alfahari daku
๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐๐๐๐ป๐๐ป
*
*page2
๏ธ
โฃ
6
๏ธ
โฃ
*
____________
๐
hakan za ai Ammyn Amar zan kira'ta na fada mata su taho tare da yaron Dan ganinake ciwon na shi kamar harda iska A cikin shi, inji maman Amal
to ki'kirata idan taga da hali kafin kitafi sai'su tafo Ammy tace da ita to hakan za'ayi .... Amal na samun sauqin falfadiyar'ta Dan tunda tafara shan magani har yanzu bata fad'aba Ana ganin