Showing 3001 words to 6000 words out of 79243 words
yayi Inna tace ".to *Narim* Allah yai maki albarka yanda kike mana Allah yabaki masuyi maki kema ".ameen Inna ta".sai mun dawo to ku dawo lafiya Allah ya kiyaye".
Kayan data daure ta dauka ta aza ga kai ta kama sandar Baba ta dauki kofin maishayi
dan kai mashi abinshi,
Suna ta fiya duk inada ta wuce sai kaji ana fad'in 'yar makahi
Sai ta yi murmushi tace"na,am dan musu ido ko 'yar masu ido in macce"
wajen mai shayi ta biya ya kwashe kayanshi amman sunan shida abokan shi masu zaman majalisa
" rumfa cike take
haka tai sallama ta gaishesu ta bashi kofin shi Ah Ah *Narim* sai ina haka wallahi kasuwa zamu" saida kaba to nima ina siya inji mai shayi to tabarma kake so ko igiya"?
"Duka ma ina so da tabarma da igiya nawa suke?"." to duka bad
a naira dubu an ragama". to shikenan abani to"
Ta kwance daurin ta ba shi shima nan wani yace yana so Abashi "
Mutum biyu ya siya dubun su biyu ta daure sauran suka tafi wasu kuma sadaka duka basu"
Wasu 'yan iska daga cikin su kai yarinyar nan ba
dai k'yau ba tun yanzu ke nan ina ga ta qara girma" ko yanzu dai bata rasa na latsawa wata rana sai na latsata "
nan ko rigima ta barke tsakanin su musu san *Narim* na kareta sun fada "
hummm ita bata san Abinda ke faruwa tafiya take tana cewa Baba
n ta yai mun fito a sa,a tun kafin mu kai munyi dubu biyu ga kudin sadaka"
hakane *Narim* kin san na Allah bai qarewa indai za kai dogaro da kan ka to Allah zai da famaka" hakane Baba shiyasa na guji kwadan Abin wani yauwa yata haka Akeso Allah yai ma
ki Albarka Ameen Baba"
yace kinga in muka sai da sauran kudin ki riqesu ki sai duk Abinda kike so kai BaBa na gode yau za ai wash sha gare wallai"
Baban ta ya yi dariya yace"minene kuma wash sha gare wallai" *Narim*
dariya ita ta yi tace dadi
man za musha dadi BaBa
to dadin shine wash sha gare wallai *Narim* Allah ya kai ki gidan hutu inda zaki shadadi"
Daku zan tafi ai duk wanda zai Aure ni sai na fada mashi daku zan tafi in ya Amine meyi Aure in bai Amince ba ya qara gaba dan ba ind
a zani na barku"
Ah Ah *Narim* kin taba gani mutum ya yi Aure ya tai da iya yan shi i Baba A fara kai na Baba mubar maganar Auran nan
ba isa yin shi naiba bari na baka labarin Abubuwan kan hanya"to *Narim* ina jinki mike wakan kan hanyar
n
an dai wajan yan Aski ne to shagon Askine i shine kai nima inson yin Askinnan to BaBa bari mu dawo Asawo reza nai maka"
to wai da ki bari cinda munzo wajam masu Askin mu biya su yiman"
Ah Ah Baba ni ban son Askin da Aska daya ce kowa ya zo da ita za
ai mashi sai mutum ya kwashi cuta shi yaa kaga ban kawo ka nafi so nai maka da kai na ko idi wanzame ban son yana maka
ranar da naga yana maka Aski har kuka nayi saboda wani naga ya yi mawa kan shi cike da guraje kuma da Askar da ya yi mashi ce yai maka
tun daga ranar nace ba mai qara yi maka Aski sai nî
*Narim* *Narim* *Narim* na,am BaBa Allah yai maki Albarka ameen BaBa
sun kai igiyar su da tabarmar su wajan yan sari suka bada sarin su Aka basu kudin su sukaje wajan yan naman kai ta siyo kan
rago na dubu ukkû da cefane da biredi da talliya da shinkafa "
sabili omo ba abinda bata sawo ba sau ran dari biu ta sama baban cikin Aljihu
suyo gida da zowar su kayanta ta cire tasa na aiki ta ta zuba ruwa ta wanke kan sosai ya yi haske
säi ta kunna gas ta dora wankakar tukunya ta dora ta zuba ruwa ta yanka Albasa magi gishiri ta zuba"
ta koma ga kayan miya ta rugü tashi kadan citta da ta farnuwa karanfani kadan sai gyadar miya guda biyu
sai daddawä guda daya sai danyan tummatur
shima ba mai yawa ba ta gyara su ta daka
na man kanta nata tafasa ta da kau kayan dä ta gyarä ta zuba ta qara ruwa ta rufe ta dauko majinta kalar wanda takeso ta qanqare mintain kadan ta budê ta zuba ta rufe ta ta shi zuwa sallah Azahar
bayan
kai ya dahu gidä sai qamshi yake ta däuko wata kula mai kyau ta zuba ta rufe ta dauko wani pilat mai fadi da zurfi ta zuba saurän ta barshi cikin tukunya ta kashe gas din
mahaifanta na cikin d'aki suma sunyí tasu sallah malam ya dawo shine limami masal
lacin unguwar
gaban su ta kawo wanda ta zuba a filat sai ta fita ta debo ruwa cike da kofin sulba ta kawo ta ajr biredin ta dauko tazo ta zauna gaban
tai bisimilla ta fara basu a baki in sun cinye sai ta basu na man kan haka tai tai masu in tabasu b
iredi sai ta basu nama inna sai santi take tana cewa dadi nada
*Narim* ba dai iya sanwa ba kî dän rinqa dan gwalo mani miyar sosaî
dariyä *Narim* tayi tace kaji inna nan kikace kar asiyo naman kai gashi nan kinfi kowa sänti
inna i cinda nace kar
asiyo kuma an siyo ai qara na more hahahaha kajifa BaBa Abinda take cewa
kyaleta *Narim* da man na son haka za ai sai suka qoshi tace inna kin qoshi BaBa ka qoshi sukace i tace"to Alhmdllh"
bari nima naci nawa sukace da baci kike ba tunda zun mukik
e ba tace" i ingä kun qoshi shi ne samun na tsuwata Allah sarki suka ce
basu sake cewa komai ba sukai shuru suna tunani ita kuma ta ci gaba da cin romon ta tana säntin Abinta tana cewa Ashe da gaskiyar inna ya yi dadi umum
bayan ta gama ta wanke pil
at din ta sha ruwa ta dauki wanda ta zuba a kula tace da su na tafi in kaima amar na shî ina yanzu ya dawo makaranta kuma zan tsaya daukar karatu su duka su kace to sai kin dawo Agaishe da hajiya da Alhaji to za suji tace ta fita zuwa gidan su amar da kûl
a a hannu
_Comments d'inkû shi zai sä na cigaba ina jiran ruwan comments._
*GAMO DA KATAR*
(yar makahi)
*Na*
*yar mutan jibiya*
AMMYN KHAIRAT
*Dedicated to sarauniya beelat*
(¯`*•.¸,¤°´
✿
.
。
.:*
ք
ʀ
օ
ʄɨ
ƈ
ɨɛ
ռ
ȶ
ա
ʀɨ
ȶ
ɛʀ
ֆ
*.:
。
.
✿
`°¤,¸
.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/grou
ps/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*Bismillahir-rahmanir-rahim*
Page4
⃣
Gidansu Amar nan ne *Narim* ta nufa gida ne na alfarma wato had'ad'd'en gida duk unguwar *gwarinpa* dake *Abuja* babu gidan da yakai nasu
Amar had'uwa *unguwar gwarinpa dake Abuja*
kowa yasan unguwa ce ta talakkawa"
Alhaji Bello shine mahaifin Amar da matar shi hajiya Jidda
masu kudi ne sosai kuma masu tai makon talakawa mutane unguwar na jin dadin zama dasu duk kuwa da suna da ku
di baisa su wulaqanta talakawa ba tai makon su suke sa6enin sauran masu kudi"
Da sallama *Narim* ta shiga gidan su Amar"bayan mai gadi ya bude mata get"
hajiya Jidda wadda Amar kecema Ammi tana zaune bisa kujera taji sallamar *Narim* ta amsa mata tar
e da fad'in"'yata shigo mana yau idona ya yi ja wajan ganin ina zanga kin 6ullo shuru lafiya"?
*Narim* ta shigo "wallahi lafiya lau hajiya"." Ah ah yanzufa mun 6ata ban hanaki ce man hajiya ba bakiji yanda Amar kece man ba kefa "yata ce *Narim* kamar ya
nda Amar yake dana ko baki dauke ni uwa ba"?
"Ba haka bane Ammi kiyi haquri mantawa nayi"." yauwa ko kefa"
"Da safe banganki amsar koko ba mesa"?
"Ammi yau Inna ta matsa sai da mukaje bara kuma sai da malam yace" mubar zuwa bara mu bari muruqa said
a kaba ta ishemu amman ta matsa muka tai ko naira ba musamu ba sai sanyi da mukasha nai tai mata kuka"
"Kukan me?". Inji Ammi "tap ai kuka na fashe mata da shi uwar hanji na ta gulle tai ta kuka quuuuu qulululu "
"Ko ta fiya na kasayi shi yasa nai ta
i mata kuka da ban mata haka ba to da yanzu ba mudawo ba "."kai *Narim* ta inna"
"Ai ba maishiga tsakanin ki da Inna to yanzu menene aka kawo man cikin kula"
Ai yau romo muka sha"
Ina Amar yake shi na kawo mawa to lallai Amar kade Eh harda ke to bani
qamshi ya cika man hanci nasan kuma diya ta a kwai iya girki"
Ammi ta buda naman kai qamshi ya baje falon ta iba ta kai baki sai da ta rufe ido
Itako *Narim* daya daga cikin kujerun ta samu ta zauna tare da daukar apple tana ci tana matuqar son app
le"
Ammi tace" *Narim* wannan nama ya yi dad'i haka nake so ki dage kiko yi girki kinji ko ai Ammi duk Abinda kika koya man sai na yishi ai nagani har ma kinso kifini iya ".
" *Narim* Ammi yaza ai nafiki iyawa ke dai kina santi ne kifa ra gema Amar wai
yana ina"." ai dole na raga mashi nina isa na cinye shi bai dade da dawowa ba wanka yake to kingan shi gashinan ya fito
Ammi na wanne shagali ne ake qamshi ya cika man hanci to nama ne qanwarka ta kawo maka kai na gode kusa da *Narim* ya zauna
y
ana fadin yau ban ganki ba da yanzu nake son naje naji lafiya lafiya lau ya makaranta lafiya lau to masha Allah
shima yaci naman yana santi da ya gama yace kai wanna romo ban ta6a cen mai dadi irin shi ba itako sai murna take Amar ya yaba da romon ta"
yace to yanzu ta shi mutai wajan karatu kafin la asar tayi malam yazo
to mutai wai tsaya ma inaso dama na tambaye ki jiya da naji kina turanci keda wannan waya koya maki
to kaji Amar humm bance karki qaraceman Amar to yaya hummm ni dai ba shi ba to
my yauwa yanzu dai waya koya maki to ba kai ne ka koya man ba ah ah gaskiya bani bane ai nafima ban iyaba kin kusan muti shabiyar kuna turanci ni kuma ban iya turancin munti shabiyar kuma ni wanda nake koyamaki daga were are goine sai from were ke nanu
dai ne nake koya maki "
"humm ni dai bawani kai ka koya man ni wallahi ban koya maki bah duk abinda suke Ammi na jinsu sai tace" Amar na gaya maka lamarin *Narim* ka dai na yawan bin cike"
"wallahi Ammi abin na ban mamaki hakafa suke fama da ustaz
in yazo koya mata karatu sai ya gama ya yi tambaya wanda bai gane ba ya yi tambaya sai kiji tace ni dai ya ustaz dan gyara ne sai yace to inne zan gyara maki sai tace ah ah kaii zam mawa inda kace kaza ba kaza yake ba sake dubawa ka gani kuma da ya du
ba sai yace" na,am sayyada *Narim* haka yake"
"to Ammi a kwai abubuwa maka manta wadannan dake daure man kai sai Ammi tace" to kabar su a dauran nade gaya maka yawan bincike akan lamarin *Narim* ka daina ba naka bane ta shikutai
sai *Narim* tace" wallahi Ammi shike koya man Ammi tace na sani qyale shi yata haka suka ta shi suka tafi wani dan lambu suka nufa dake cikin gidan gefe guda ga somun full nan cike da ruwa tsuntsaye farare sai shawagi suke sun kuka mai dadin saurare
"
bisa wasu fararan kujeru suka zauna ya fito da books din shi ya fara koya mata hausa suka fara sai lissafi sai suka dawo turanci kuma duk Abinda ya koya mata ta ruqeshi kenan wani lokaci kuma ita ke mashi gyara musamman wajan lissafi ko turanci"
w
ani lokaci har tsoro take bashi duba da *Narim* bata ta6a zaman ajiba shine daman ke koya mata inya dawo abinda aka koya ashi sai ya koya mata"
aman da yazo koya mata mistake guda zai yi sai tace mashi ba haka bane kaza yake dole ne ta daure mashi kai b
ai mantawa wata rana Ammi ta aikesu shapping mall
to masu shagon basu jin hausa kafin ya ankara yaji tanata speech bayan sun fito ya tambaye ta ina ta koya tace" wajan shi kari biyu kenan yana ganin tanayi kuma tace" shi ya koya mata
hummm Amar k
enan abinda baka sani ba *Narim* kusan yare goma takeji
bayan su kammala karatun su tace mashi zata gida la,asar ta gaba to in tai sallah sai ta dawo sannan ustaz yazo yace" mata to suka taso zuwa cikin gida tai ma Ammi sallama ta tafi gida
zaur
e ta yi ki ci6es da malam za shi masallaci dan haka sai ta kamashi ta kai shi sannan ta dawo gida inna ce ta fito daga ban d'aki da sanna tana daddogarawa"
*Narim* inna ta alwarlla zaki Eh *Narim* kin dawo na dawo inna nima sallah zanyi na koma to hak
an ya yi "
ta kama inna ta zaunar da ita kan kujera ta yi alwarllah itama ta shiga ta kama ruwa ta fito bayan sun gama takama sandarta zuwa d'aki dan yin sallah abinsa sallah ta shin fida masu suka tada sallah bayan sun gama
*Narim* tace inna niko
in tambayeki inajinki *Narim* yauwa inna Allah yasa yau kin bani amsa tambaya ta wai inna kinji abinda na keji"?
mekikeji *Narim* baki ji anayi man magana cikin d'akin nan wani lokaci zakiji ana fadar sunana ko kiji ana cema sannu *Narim* ko kiji an
a maganar dani banji mi sukecewa" inna duk kinaji wannan koko ni kade keji"?
" *Narim* kullum ina gaya maki ki daina sa komi garanki ni banjin komai kunnuwanki ne ke jimaki hakan aman bawani abu". "Hummmm Inna kenan nifa ba wani kunnuwana ke jiman ba y
anzu inna ko motsi ba kiji?"." Eh banji *Narim* ki bar maganar nan"." to shikenan Inna naji bakijin komai aman ai kinajin d'akinnan na qamshi ko shima bakiji ba?".Inaji *Narim* hummmm Inna kenan in haka ne to shi qamshi wake sa shi ni dai ba turare nake si
ya ba sannan kuma shi wannan Alhaji malam din wanene"?
sai inna tace wanne kuma Alhaji malam?"." wanda nake fadamaki".
Inna tace" *Narim* ni ban san komai ba kamar yanda baki sani ba ki tattara komai ki aje gefe kita adu,a inda sabo yace ace kin saba d
an ba yau kika saba gani ko jin abubuwa irin wannan ba tun kafin shekarunki su kai haka to ki barma Allah komai a matsayi na na mahaifiyarki zan tayaki da adu,a kinga dai mu makafi ne ba ido gare muba karkije wajan binciken ki nasani abinda baki sani bah
kijawo mana wani abun ,kibar ma Allah komai shine masanin komai koma minene Allah zai bayya na maki shi"." to shikenan Inna aman kinga *Narim* ta shi kije kar Amar suyi jaranki Allah yai maki albarka" ameen inna" bari naje nasan yanzu ustaz malam yazo y
auwa to ki gaishe shi" to zai ji sai na dawo" to tafita
Inna ta yi ajiyar zuciya ita kanta lamarin *Narim* na d'aure mata kai sannan kuma duk abinda ta fada tanajin wani"
ta dai tana adu,a Allah ya bayya na masu komai kuma mafi alkhairi.
Koda
ta isa gidan su Amar ustaz malam yazo ita kawai akejira dan haka inda suke d'aukar karatu ta nufa da sallama ta shiga suka amsa mata bayan ta gaishe da ustaz
sai ya gyara zama tare da fad'in su karanto inda ya gaya masu jiya suka karanto mashi yace n
a,am jazakumullahi kairan
sai yai masu qari daga inda suka tsaya saida ya tabbatar sunbiya sannan yasa suka qara karanto wa daga bisani yace" mai tambaya ya yi tambaya
sukace babu
ustaz yace "yau sayyada *Narim* ba tambaya tace Eh sai yace Alhmdll
sai suka koma kan sauran littafe bayan ya magama to nan *Narim*
tai tambaya ko nace gyara dan kamar kullum ce mashi ta yi" ya ustaz inada tambaya ".Sai yace" na,am ina jinki aman ki gyara harshenki akullum ina ce maki ba ustaz ba ne sayyadi ne "
.Yana magana yana shafa gemonshi to
"ya sayyadi daman dan nace ka duba ka gyara waje kaza inga kaza yake". Ustaz yace" to". Ya kuma duba yaga gaskiya ta fad'a
bayan ya gyara ce mata nima" ya sayyada *Narim* in ba damuwa zan maki wata 'yar tamb
aya kad'an".
Tace" malam ina jinka mi nene?". tambaya sai ustaz yace "wato ainahi tambayar da zammaki bayan ni wake koyar dake karatun qur'ani,ani da sauran littafai". Sai *Narim* tace" wato ainahin ya sayyadi bayan kai a