Showing 33001 words to 36000 words out of 79243 words
mintina d'akin ya Yi shuru kowa da tunani da take na wannan Al'amari sai suka ga Narim tayi zumur ta ta shi kamar An'tsikare ta da ido suka bita da kallo darduma da turare da cabzi shine Abinda ta dauko ta dawo gaban matar nan ta shinfida ta zauna Ak
an dar'dumar sannan turaran da ta dauko ta feffesa shi a cikin d'akin gabas da gamma kudu da Arewa sannan ta komo ta feshe jikinta da shi so said take fesama jikin ta turaran musamman ma kanta duk sunyi zuru sun zura mata ido Suna kallan sarautar Allah h
arda Inna daba gani take ba
Bayan ta fesa sai tace da matar kawo Abin sadaka Naira Dari zaki kawo matar jikin ta na rawa ta kance zananta ta bada naira Dari said Narim tace mata Ajenan kasa idanun Narim sun cika da hawaye .
Bayan ta Aje darin sai
Narim taja cabzinta ta fara salati ga Annabi tunda ta fara salatin take gyatsa kamar wadda taci Abinci ta qoshi sai gyatsa take kuma ba ta
FASA salatin ba sai da ta gama yima Annabi salati sannan ta Dora da falaqi da Nasi .
Zuwa can sai sukaji wata mu
rya wadda bata Narim ba ta masu sallama kuma muryar ta maccece Cikin tsoro tsoro suka Amsa Sallamar . sai sukaji wannan muryar wadda ba ta Narim ba tace masu ni sunana maryam Aman Anti ceman Yar Miro .
Ta Dora da cewa Inna barka dawar haka Min sameku
lafiya Inna tace lafiya lau Yar Miro to masha Allahu cewar ita Yar Miro ta sake cewa maman maryam barka da zuwa At a qaice dai Duke kan yan dakin sai da ta gaisa da su Amar sai zare ido Ake da man. Ga naMiji da tsoro kamar farar kura
😫😄
Kar mary
am ko taji labari cikin ta sai katsawa yake
Yar Miro ta dubi maman Umar tace maman Umar danki Umar yananan lafiya lau cikin qoshin lafiya
Sai dai ba kusa yake ba kuma ba hannun muta ne yake ba yana hannun Iska ma'ana iskokai suka tai da shi Ama
n ba wai dam su cuta mashi ba dan dai su tsaira tar'dashi daga Uqubar Matar ubanshi domin tana cuta mashi idan uban shi. Bai nan sai tai ta gana mashi Azaba yawan Azabtar da shi da take yasa junnu shigar shi saboda tausan shi da suke da farko dai da
said junnu suka sa shi yin yawo bai zama gidan balle har ta cuta mashi sai su sa shi yawon gari ba shi nan bashi nan sai dare Yayi sannan yazo ya kwanta Uban shi na San shi so sai sai kuma ta shiga tsakanin shi da Uban shi sai Uban ya kama shi yai ta
bugu ba tare da haqqin shi ba wannan wahala da yaro kesha yasa wata rana da daddare ya kwanta barci jinni ya dadda6a shi ya ta shi daga barccin da yake sannan suka sashi fita cikin wannan dare suka tai da shi to yanzu dai yaron ko na wajan su. Kuma yana
cikin qoshin lafiya
*Nan zan tsaya maku sai naji kuman comments din kware na cigaba*
*More comments more typing*
Ammyn khairat ce
😄💔
*GAMO DA KATAR*
(Makahi)
*NA*
Yar mutan jibiya
*Ammyn khairat*
*LABARI MAI
TA6A ZUCIYA!!!*
(¯`*•.¸,¤°´
✿
.
。
.:*
ք
ʀ
օ
ʄɨ
ƈ
ɨɛ
ռ
ȶ
ա
ʀɨ
ȶ
ɛʀ
ֆ
*.:
。
.
✿
`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.co
m/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*PAGE1
️
⃣
8
️
⃣
*
____________
📖
Yar Miro taci gaba da cewa Aya'zu maganar da nake maki dan'ki na hannu'nsu cikin
qoshin lafiya,
Maman Umar ta nisa tace naji jawaban'ki Yar Miro to yan'zu ya za'ai Yar Miro tace wannan'kuma daga gareki ne ke zaki fad'i yanda za'ai .
Mman Umar tace"nidai buqatata Dana ya dawo hannuna danki zai dawo Aman yanzu zan maki aiki kiba
ni dukiya sai nai maki aikin da danki zai dawo to shikenan Yar Miro nawa zan bada Yar Miro tace" dubu biyar zaki bada nan da sati daya yaro'ki zai dawo
Mmn maryam tace. Haba yata kinsan sunan yata gareki Adai duba wannan Al'amari A gani ki dai Rag
a mata dan Allah yar Miro ta bushe da dariya to shikenan cinda farko ne ta bada dubu biyu Abinda yasa Aiki ne babba Ai da ko kyauta sai ai mata yar Miro tayi miqa tace" kai ni na gaji tafiya zanyi kuma ga lokacin sallah Yayi sauka zanyi dan Fatima ta samu
yin sallah da wuri nima insamu inyi tawa.
Ku sallame ni koko intafi sai wani lokaci Ah'ah yar Miro Yi haquri cewar maman maryam tace to ke maman Umar inkinzo da kud'in kibata maman Umar tace to
ta kwance zananta ta fito kud" tabata daman suke nan dubin
biyu yar Miro ta Amsa ta Aje kan dardumar da take zaune tayi masu sai Anjima ..
Narim tace gaba da gyatsa tare da miqa da kuma salatin Annabi dauke Abakin ta zuwa can sai ta dawo dai dai tana ta fiki fiki da ido tana kallan'su daya bayan daya suma su
n zuba mata ido sukace mata sannu Narim Amar ya matso kusa da ita ya kama hannuta yana murzawa yana kuma yimata sannu yauwa ta Amsa masu maman maryam ta gaya mata duk Abinda ya faru da kuma yanda sukayi da yar Miro jinjina kai Narim tayi bata Ce koma
i ba domin Abun ya wuce tunaninta
San'nan ta koma tunani Abinda ya faru A lokacin da take cema maman Umar ita babu wani tai makon da zan iya Yi maki sai dai in tayaki da Adu,a ..
Inbaku mantaba maman Umar sai tace dan Allah ki tai maka man kwana uk
ku kenan INA mafalkin Akan in zo wajanki zaki tai maka man Alokacin sai Narim tayi shuru bata Ce komai ba
To A lokacin cikin kunnuwanta takeji maganar Alhji malam yana sanar da ita da ta ta shi ta dauko dar'duma da cabzi da turare shi ya sanar da ita
duk Abinda tayi har Yar Miro ta hau kanta.
Wanan kenan
Godiya su mama maryam sukai mata suka tafi maryam ma tabi bayan su tana cema kawartata bara tayo sallah ta. Dawo. Ya rage daga ita sai Amar da Inna Amar sai kallonta yake da kuma tunani wanna
n Al'amari dake shin kama Narim shi tana tausaya mata Aganin shi Narim tayi qaranta da daukar wannan BABBAN Al'amari duka duka yanzu take cikin Shekara ta sha hudu
Shima sallam yai mata yace bara yaje yayi sallah da kai ta Amsa mashi domin duk jikin
ta ciwo yake kamar Ambata kashi ga harshanta da yai mata nauyi
Ita kanta Inna har yazuwa wannan lokacin bata Ce qala ba
Inna ta ta shi itama dan yin sallah gani Inna ta ta shi Narim ta kama ta ta kai toilet din cikin d'akin su domin yin sallah tare
. Suka shi ga buta biyu Ce cike da ruwa ta dauko daya taba Inna gani Inna. Ba gani take ba ta juya bayan ta tayi fitsarin ta tayi tsarki sannan ta Dora da Alwallah ..
Tare. Suka fito ta shin fida masu Sallaya suka tada sallah
Bayan kamar mintina
talatin Amar ya dawo gidan dauke da kulolin Abinci shima malam hardo An kai mashi Nashi Rumfar da yake zama dan yanzu in yafita da safe sai dare yake dawowa
Bayan sunci Abinci inda Amar yazuba masu shida Narim sunci Inna nacin nata koda Narim ta qosa
hi Inna bata gama cin nata ba Narim taje tana bata Abaki
Amar na jinjina soyayyar Narim. Da Inna suna kula da junan su sosai duk da Inna bata gani Hakan bai hana ta ba Yar tata kulawa ba soyayyar su ta uwar da yar ta na matuqar birge shi sai da Inna t
ace ta qoshi sannan Narim ta rabu da ita
Yau an wayi Gari Narim ba lafiya tunda Abinnan ya faru Narim tarasa lafiya to yau ciwon yau yafi na kullum batacin komai sai Ruwa bata magana ba Um ba umum
Kanci take sai In lokacin Sallah Yayi Inna t
a kama ta ta kaita yai Alwalla tayi sallah ita ma daga zaune batada Aiki sai kwanci hankalin Inna dana Amar dana Ammy wato Ammyn Amar duk hankalin su Atashe yake kulum Ammy sai tazo duba Narim sai dare take komawa gida haka maman maryam da ita kanta mar
yam din kulum gidan su cike yake da yan dubiya domin Narim ba dai tarin masoya ba
Inkaga Narim. Sai ka tausaya mata domin tana Jinjiki duk ta rame ta qare kamar kud'in guzuri
Amar yayi Yayi ya kai ta hospital Aman Narim din taqi kuma tahana Akir
a likita kodan ya dubata dayake magana ke batai Aman tanajin komai
Maganar gaskiya Narim na jinjiki sosai dan in dare yayi basu barcci kwana suke kanta Amar ya dawo gidan da kwana saboda dare. Ga halin ciwon Narim. Cinda su inna ba ganin suke ba dol
le sai da tai makon mai ido
Kulum Ammyn ita kema Narim wanka domin bata iyayi da kanta Alwallar ma yanzu sai Ammata domin hannuwanta basu iya daukar komai
Narim tazama Abin tausai dan in kaganta sai ka koke ta Amar bai da aikin da ya wuce kuka d
a Adu,a haka ma Inna gani suke kamar Narim din mutuwa zatayi malam hardo ne kawai mai dan taurin zuciya domin ita kanta Ammy in tanama Narim din wanka har kukan take sai dai Narim din tai ta girgiza mata kai Alamar tayi shuru to duk Wanda taga yana kuka h
aka take mashi
Alhji Bello shima da yazo yaga halin da Narim ke ciki sai da ya koka kuma ya kira likitan shi ta duba Narim duk wasu Aune Aune sa gwaje' gwaje Am'mata ba'a gano komai ba
Iya damu cikin damuwa suke
To haka Al'amarin jinnu suke
duk yanda suka kai ga sonka to sai sun wahalar'da kai
To Narim sai muce Allah ya dawo sauqi
😫😭😝😎😄
Bara mu leqa Nurem danjin shi wanne hali yake ciki
*Lagos*
Gidan Alhji Isah momy 'momy duk inda Hankalinta yake to Atashe yake bat
ada kwanciyar hankali ko kad'an .
Tsawon sati daya kenan tana fama da mafalkin mahaifiyar Narim kulum ta kwanta barci to sai tazo mata tana kuka da hawaye tana fad'n kincin Amana ta banyi tunani zaki watasar da Amanar da na bar makiba nayi tunani nama
Narim gata na barinta wajanki Ashe bahaka ba ne na gode da Abinda ki kai man sai kuma ta6ace mata kokuma ita ta falka daga bacci yannan Abu yana matuqar da munta kuma yasata Adamuwa so sai
Kuma yanzu ta tabbatar da Narim duk inda take to tana rai d
a dai tana tababan hakan aman yanzu yawan mafalkin mahaifiyar ta yaqara tabbatar mata da Narim din na raye kuma duk inda Narim take to tana cikin wani hali marddadi saboda tana jin haka ajikinta duba kuma da mafalkin uwar da take da Narim na cikin qoshin l
afiya ta tabbata bazatayi mafalkin uwarta ba duba da tarin shekarun da Aka dauka bata ta6a mafalkin Uwar Narim ba sai wannan lokacin da jikinta kebata da Abinda ke faruwa da Narim!!!!
Kulum adu,ar ta itace Allah ya bayyana mata Narim cikin qaushin laf
iya
Yanzu da take wannan tunani jikar da mahaifiyar Narim din Ce taba ta tace mata komai Narim yana cikin kuma kar taba Narim jikar nan sai ta kai shekara Ashirin ko Ashin da biyar lokacin ta mallaki hankalinta
Tana son buda jikar Aman takasa sak
amakon tunani da tayi na baika mata ta ga shin jikarba saboda haka ta maida ta ta Aje inda ta Adanata kuma haryau babu Wanda yasan da zaman jikar sai ita.
Tana cikin da muwa so sai Akan wannan lamari musamman ma ciwon Nurem da yaqici yaqicin yaiwa domi
n Narima ta fad"a mata duk halin da Nurem yakeci na rashin Lafiya Wanda itama taga hakan Atattare da shi
Domin a tsai tsaye ciwo ke cin shi da kagan shi ko ba'a fad'a ba kasan ba shida lafiya domin ba shida kuzari ko kad"an
Ya Rame ya qare bakom
ai cikin shi sai dogon wuya da tsini hanci sai uwar sumar shi data qara fito da ramarshi
Yanzu da ciwo yai tsanani sakamakon yawan bugun zuciyar shi da take buga mashi da qarfi qarfi kuma sai yaji zuciyar ta shi na tsira mashi tana mashi zugi kamar t
anajan Ruwa
Ga tari daya Addabe shi daya Tara sai Aman jini jinine yake Amayowa baqi qirin da shi .
Nurem ya tabbatar da Narim din shi ba lafiya duba da mafalkin ta da yake cikin wani hali yake ganinta mar'musaltuwa kulum yana ganita A kwance n
e cikin matsane cin ciwo
Wannan Abu ya qara hardasa tashi na shi ciwo .
Yau dai gidan A hargitse ya ta shi saka makon ciwon Nurem da ya tsanata
Narima ta shigo d',akin shi da safe ta iske shi kwance ba numfashi ga Aman jinin yayi yana kwa
nce A cikin shi ai da gudu ta fita ta gayawa momy da Abban su halin da dan Uwan nata ke ciki sai kuka take tana fada masu yaya Nurem ya rassu .
Da gudu sukyi dakin shi cikin kaduwa bakin gadon sukaja birki momy ta tatta6a shi takara kunnanta sai tin zuc
iyar shi taji shuru bata halbawa ta duba hannun shi nan ma shuru ai sai ta yanke jiki ta fad'i Narima ko ta sake Rushewa da kuka tai kan momy tana girgizata mommy momy mommmmmmmmmy kita shi dan Allah kar Ku mutu kubarni ta ta shi tayi kan Nurem yaya yaya y
aya yaya Nurem dan Allah ka tashi kar ka mutu ta shi kaga momy ta fadi ta shi mu kai ta hospital kaji yaya yauwa yaya na ta ta shi yaya Nurem dina ta shi nice kanwarka ta shi dan Allah ta shi yaya ta shi na baka labarin Anty Narim ta shi kaji jiya muns
ha hira da ita har tace na gai'she ka kuma tace man tananan dawo'wa kaji to kaji yanda tace ko kayi farin ciki ko yaya LA yaya ta shi gama tanan ta so ..
Shuru dai ita keta ta sabbatun ta yaya ta fashe da kuka dan Allah yaya ka tashi ta kuma ta shi ta
koma kan momy momy tana girgiza ta ta daubo ruwa ta zuba ma momy Aman INA momy batako motsa ba!!!
Dul Abinnan da Narima keyi Abbanta na tsaye kamar butum butumi kallon ta kawai yake Kallon shin Narima tayi race Abbah kayi tsaye lace wani Abu mana t
ayi wajan shi ta girgiza shi faduwa zanne Yayi idanun shi sakayi lum zai lumshe su Ah'ah 'ah Abba Inji Narima ka tashi dan Allah tasake girgiza shi cikin kuka zuwa can ko ya dawo gaya cinshi momy ya sunguma yai waje da ita cikin mota ya sata ya dawo ya d
auki Nurem shima Narima na biye da shi sai kuka take ma aikatan gidan sunyi cirko cirko suna jimamin lamarin ..
Hospital suka nufa An duqufa kansu dan veto Ratuwar su Anti Nasara momy ta dawo hawan jini nai yai mata mugun kamu jint ya hau sosai ..
Da ta ta shi ta dan ta take sai fadi take INA my boy INA Nurem Alhj Narima INA dan uwanki ko dai ya mutum da gaske likita yace kwantar da hankalin dan Allah Baki da lafiya jininki Yayi mugun hawa komai zai iya faruwa fake to likita taya
hankalina zai kwa
nta INA Dana yana bai mutum gashi can Ana qoqarin gani An veto ranahi .
Said Adu,a Duke Narima baiwar Allah sai zaryya take bakn d'akin da Akasa Nurem Adu,a kawai take
Anyi Nasara numfshin shi ya dawo kadan sanan
BABBAN likitan Hospital din
yai masu takarda dan FIta da shi qasar India. Yau yau dinnan yace masu domin INA aka wuce yau zasu rasa dan su Aljhi Isha ya tai gida ya hada duk Abin buqata komai sun shirya jirgin qafe 4 zasubi suna hospital din hudu tayi da mortar Hospital din Aka k
ai su air part
Yanzu dai jirgin su ya daga qasar India harda Narima da bada it's za,aba gani kukan da take yasa Abbanta ta fiya da ita
*India Dalhi*
BABBAN Hospital na qasar India dake Dalhi nan suka nufa Shahararan hospital na *Dr Bhai
Dharma Nana suka nufa*
Kwararan hospital ne sun Kware Afanni Matsalar zuciya ko A India suna Alfahari da Hospital din da kuma manya'manya kwaririn Dr.'s din su daga cikiko hard a mai hospital din wato Mrs sanje bhai sharma.
Cikin gaggawa Aka Ams
hi Nurem kwarin likito'ci da suka kware wajan Akin su suka duqufa ceto Ruyawar Nurem
Sun jima suka bincike Akan matsalar shi kafin sufara yi mashi Aiki Sun gano gyanbo ne Acikin zuciyar shi bi Ma,ana ciwo ne da zuciyar