Showing 63001 words to 66000 words out of 135595 words

Chapter 22 - HAMDAH BOOK4 COMPLETE

kafin nayi auni ya zare ta a jikina, wani irin nannauyan numfashi ya sauke,

ido ya kurawa fararen nonuwa na da suke cikin bra, numfash

i ya fizga da kyar,

da sauri ya haÉ—e kirji na da nashi tsam ya rungume ni.

niko turesa na cigaba da yi ina fadin ya sake ni, bai kula ni sai da muka kai tsawon minti 20 a haka,

kafin yashiga sassauta min rukon da yayi min, yayin da gudun numfashin sa

yakaru.

da sauri na janje jikina na duro a gadon ban ko tsaya É—aukar rigata ba nayi waje, sai da na koma É—aya É—akin kafin na sauya kaya....

Washegari da misalin karfe 9 muka fito parking lot, Inna Wuro da ma'aikatan gidan suna ta yi mana Allah ya t

sare,

Ahmad da Bappa tuni sun shige cikin mota dan shi zai kaimu airport na isa jikin motar na buÉ—e gefen mai zaman banza na shiga, yaja motar suna É—aga mana hannu muka fita,

dashi da Bappa sunata hira yayin da yake ta bina da kallon kasan ido, baki na

murgaÉ—a masa na kawar da kaina.

har muka isa airport bai fasa bina da kallon ba.

yana dai-dai parking Bappa ya fita ina kokarin buÉ—e motar naji hannun sa kan cinya ta, yashiga murza shi da sauri na juyo muka haÉ—a ido, a hankali yace

"Zanyi missing É

—in ki." kai kawai na kawar na buÉ—e motar na fita.

bai bar airport É—in ba sai da jirgin mu ya tashi..

ko da ya koma gida jiran lokacin tashin su Nasmah yayi daga school lokaci nayi yaje ya É—auko su yawuce da su can gidan sa...

Ranar da muka isa

Lagos washegari aka shiga da kayan aiki cikin katafaren Company, aka shirya komai a ma'ajin sa, aka rufe Company sai an É—ibi ma'aikata kafin ayi bikin buÉ—e Company.

Kwanan mu uku a Lagos muka juya Abuja.

ko da muka iso nayi mamakin ganin sa a airport

ya kwashe mu yayi da mu gida.

muna isa gida baccin gajiya na kwanta dan tun da muka tafi ban sami nayi baccin kirki ba.

sai yamma lis na farka,

na faÉ—a bayi nayi wanka nafito naci abincin da naga an shirya saman dinning, nayi ta zuba idon gani su Nase

em sun shigo shiru,

na mike na sauka kasa Talatu na tarar a kitchen tana gani na ta kara yimin gaisuwar yaya gajiya,

na amsa nace

"Su Naseem fa basu dawo bane?."

tace "Eh gaskiya ban gansu ba naga Alhaji ya shigo amma ban da su ina ga bai dawo da su b

ane."

ban kuma cewa komai ba na juya na koma sama, zuwa yanzu kam ina so na gansu duk da kullum sai munyi waya da su ta wayar Ahmad a rana fin sau biyar.

bayan sallar isha ina idar da sallar na shiga bayi wanka na kuma nafito É—aure da towel,

turus na

ja natsaya ganinsa zaune a bakin gado, fuska na ɓata na karaso cikin ɗakin ina ɗan jajjan towel ɗin kasa dan rabin cinya ta ya tsaya.

ido ya zuba min babu ko kiftawa.

tsayuwa nayi a tsakiyar É—akin na É—an dube sa nace

"Ka fita zan sa kaya."

ido ya

kanne yace "Ɓoye min halal ɗi na za'ayi, to shike nan bari na rufa idanuna kisa kayan ki."

ya kai hannunsa duka biyu ya rufe fuskarsa yana faÉ—in

"Narufe kisaka." É—an guntun tsaki naja na isa in da hijabin salla na yake na É—auka ina kokarin saka sai

ji naya an fizge,

da sauri na waigo nace "Meye haka? ka bani hijabi nasa."

cilla hijabin gefe yayi yadaÉ—a matsowa daf dani sosai har muna gogan juna, a hankali ya sauke hannunsa kan kafaÉ—a ta yashiga murza shi a hankali, yace

"Me yasa zaki cigaba da

sanya masa hijabi a sakanin mu, kyakkyawa ta bakya tausayi na ne? a koda yaushe zaman jiran ranar da zaki juyo gare ni nake, sam bana so nayi miki dole, har yaushe zamucigaba da irin wannan zamar, kin san daya nake iya bacci da ciwon sonki da bukatar ki,

shin kin mance ina da hakki a kanki ne, bakya tsoron Allah ya tambaye ki kan hakki na?."

da sauri na kai hannuna kan nashi jin yana gangaro da hannun izuwa saman kirji na, na janye hannun shi ina faÉ—in

"Wani hakkin ban san shi ba."

murmushi ya sake yac

e "Dagaske to bari na nuna miki."

cak ya É—ago ni yadire ni kan gado shima ya hau ido na rumtse da karfi jin ya sauke hannunsa kan kirji na yana kokarin kwance towel É—in da ke jiki na.

da karfi na rirrike hannunsa nace

"Kada ka kunce na rantse idan ka

kunce..."

cak na haÉ—iya ragowar maganar tawa jin ya..........!

Mommyn Twins ce

8/19/22, 10:57 - Ummi Tandama😇: *HMDH*

*WASA FARIN GIRKI*

*NA*

*RASHEEDAT S DIRECTOR*

20

Nayi sallama ina kus

a kaina cikin É—akin, wata Æ´ar dattiju war mata ce ke hakimce a kan kujera, ta amsa sallamar tana mai faÉ—aÉ—a fuskarta da murmushi,

tace "A'a manyan ba'ki ne agidan namu? barkan ku dai sannu ku da zuwa,zo zauna nan É—iya ta zo maza ki zauna a kusa da ni

."

ta nuna min gefen kujerar da take kai na alfarma.

a hankali na karaso ina kokarin zama a kasa gefen kafafun ta tace

"A'a tashi ki zauna a sama."

kai na sunkuyar cike da jin kunyar cewa na zauna a sama in da take zaune sai na gyara zamata a kasa gefe

n kafafun ta ina mai cigaba da tsunkuyar da kai.

a sakiyar É—akin ya zauna kan lafiyayyen carpet mai laushi da É—aukar ido, in da su Naseem suka zauna a gefen sa.

a hankali cikin sunkuyar da kai nace

"Inayini Hajiya mun same ku lafiya."

fuskata ta leko

tana faÉ—in

"Lafiya lau amarya kunzo lafiya?,

wato Ahmad sai yau yakawo min ke ko, ai ko Allah yayi albarka ace rayuwa tana yin dai-dai."

kai na daÉ—a sunkuyar wa ina wasa da Æ´an yatsu na ina murmushi.

shima ya gaishe ta ta amsa tana mikawa su Nasmah

hannu tace

"WaÉ—an nan kyawawan yaran sune jiko kin nawa kuzo kusa da ni, kai ma Allah ya nuna min ranar da zanga naka haka tafe da kafar su."

murmushi yayi yana amsawa da amin

Naseem ne kaÉ—ai yaje gurin ta Nasmah kam kin zuwa tayi sai daÉ—a lafewa j

ikin sa tayi...

nan da nan ta saka aka cike mu da kayan ci da sha,

ta dube ni cikin kula tace

"Ban ga kinci wani abin kirki ba, ko da wani abin da kike bukata ne daban akaso miki?."

kai na girgiza nace "A'a waÉ—an nan ma sun isa nakoshi ne."

baki ta w

ashe tace

"To madalla ai koshi shi mukafi so, ka shigo gida kamar wannan kafita bada koshi ba ai shigar batayi amfani ba."

murmushi nayi ina cigaba da wasa da yatsun hannuna.

murmushi yayi yana yimin kallon kasa-kasa.

hira sosai Hajiya tayi ta jana d

a shi har na É—an fara sake wa can ya mike yana duba agogon dake É—aure a hannunsa yace

"To Hajiya zamu koma." da sauri tace

"A'a tun yanzu? na É—auka sai dare ai ku koma."

yace "Yaran suna da islamiyya ne ga lokacin zuwan su yayi sai ranar da babu maka

ranta zasu zo su wuni miki."

tace "Amma kam banji daÉ—i ba ace yanzu kuzo yanzu ku koma, to in za'a sake kawo min su a kawo su da wuri su wuni min."

yace "To insha Allah."

tace "Allah ya tsare min kai gaban ka da bayan ka yarabaka da sharrin makiya ya

bada Sa'a."

"Amin amin." ya amsa da shi fuska É—auke da murmushi yana kuma yi mata godiya,

Ummi na ne ta faÉ—o min "Hakika lallai uwa akwai daÉ—i Ummi na kiyi ta bina da addu'ar ki nasan a koda yaushe shi ke sani nutsuwa." kayan tsarabar da nayi mata na

ajiye mata tayi ta godiya nan ta karɓi number ta mukayi sallama, har kofan parlour ta rako mu tana ɗaga mana hannu.

muna isa gida kiran Hajiya na shigo wayata tayi min sannu da hanya nayi mata godiya.

Talatu tayi wa su Naseem shirin islamiyya suka tada

daru su sam Daddy'n su ne zai kaisu ba direba ba, haka ya É—ibe su a mota ya kaisu makarantar,

ko da lokacin tashi yayi ma shi yaje ya É—auko su....

da daddare ina kwance har bacci yafara É—auka ta naji karar wayata, na É—au wayar ganin mai kiran nawa s

ai na É—aga da É—an sauri nakai wayar kunne tare da yin sallama.

daga cikin wayar Hajiya tace

"HAMDAH kuna lafiya kada ace dai na tashe ki a bacci?."

murmushi nayi nace "A'a babu komai wlh lafiyar mu kalau."

tace "To madalla a gaida yaran."

nace "To m

un gode sai da safe."

ina sauke wayar sai ganin mutum nayi tsaye a kaina, yaɗan tsura min ido sai kuma ya tsunkuyo kaina ya shafo gefen fuska ta, da sauri na ruko hannun sa nace "Kabar taɓa ni."

ido yakuma tsura min kana ya saki murmushi a hankali kama

r maiyin raÉ—a yace

"Nataya ki bacci?." da sauri nace "A'a." sumbatar kumatu na yayi yami ke yana faÉ—in

"Kiyi bacci mai daÉ—i sai mun haÉ—u a mafarki."

baki na murguÉ—a lalkausan murmushi

ya sakar min ya juya yafita tare da jamin kofa...

Bayan kwan

a biyu yau ta kasan ce ranar asabar,

da safe ina zaune a É—aki ya shigo cukin É—akin cikin shiga ta alfarma yayi kyau sosai ga annurin fuskar sa da ke abaytane mai karawa fuskarsa kyau,

ya karaso ya zauna a gefe na,

plt É—in da ke gabana mai É—auke da k

ayan fruit mai sanyi ya kai hannu ya É—au fork É—in da nake ci da shi ya É—iba ya kai bakin sa, ido ya numshe yana taunar sa sai kuma ya buÉ—e idon a kaina yace

"Kice kayan daɗi kike ci shine kika ɓoye a ɗaki kika barmu can parlour Babu ko ɗan tayin n

an ma."

fuska na yamutsa a kasan raina nace

fruit É—in ne shine kayan daÉ—in."

"Kayan daɗi ne mana baga shi kin ɓoye saboda kar muci ba."

ido naɗan waro dan banyi zaton maganar tawa ta fito ba sai kuma na taɓe baki.

ya É—ibo fruit É—in ya kawo shi

saitin baki na yace "BuÉ—e baki na sami kyakkyawa ta."

fuska na kawar ina tura baki gaba, murmushi mai sauti yayi yace

"To ni saka min gashi na buÉ—e baki na."

ya buÉ—e bakin wanda jerarrun fararen hakora sukayiwa kawanya ciki, harshe mai taushi yakara

daÉ—a masa kyau gwanin burge wa.

fuska na ɓata na kai hannu batare da na ɗau fork ɗin da ya ci da shi ba naɗau yankakken ayaba na kai bakina, zaman sa ya gyara da kyau ya janyo ni jikin sa, hannayen sa duka biyu ya saka ya tallafo kaina da kyau in d

a bazan iya kwatar kaina ba,

da sauri na rufe idanuna ganin yana kokarin jefa fitanannun idanun sa cikin nawa,

saukar lips É—in sa naji kan nawa kafin nayi wani yunkuri sai jin É—umin harshen sa nayi cikin bakina,

a hankali cikin wani irin salo yake juy

a harshen sa cikin bakina, a sannu yashiga tsotsar ayabar haɗa da harshe na, wani irin fitinannen numfashi yake fiddawa da sauri da sauri ya ɓata tsawon mintu goma a haka, sai da ya tsotsi ayabar nan ta narke duka ya shanye ta. kana

a hankali yazare ba

kin sa a tare muka saki numfashi dukan mu,

baya nayi na jigina da jikin gado tare da hararan sa dan naka sa magana,

shiko murmushi yayi tare da kashe min ido yana mai jan numfashi da kyar yana mammatse fitinannun idanun sa da suka sauya kala, baki na tu

ro gaba na kawar da kaina gefe.

a hankali ya shafo gefen fuskata yace "Kin wa hajiya alkawarin zaki je ranar weekend sai kirana take tun sassafe."

shiru nayi ban ce komai ba, dan jiya nima ta kira ni nace mata zamuzo ranar asabar ko lahadi.

yace "Sai k

i tashi ki shirya ki cika alkawarin da kika yi mata muna jiran ki a kasa."

ya mike tare da sumbatar goshina ya juya yayi waje.

numfashi na sauke a hankali na mike na faÉ—a bathroom.

cikin minti 25 nagama shiri nafito na same su a kasa, ban ko kalle sa b

a duk da tulin kallon da yake ta aika min da murmushin sa mai bayyanar da ainahin kyan fuskarsa, nayi waje suka biyo ni yana faÉ—in

"Ba jira ne Madam?."

nam ma ban tanka shi ba.

har muka shige mota yanata zolaya ta da jana da wasa wani bin,

idan yayi a

bib dariya sai na sinci kaina da yin murmushi amma aɓoye bana bari ya gani.

a haka muka isa gidan.

Yana dai-dai ta parking ya dube ni tare da ruko hannuna ya matse cikin nashi, yaÉ—an rankwafo ya sauke min kiss kan kumatu sannan ya É—ago,

fuska na É“

ata na turo baki gaba

murmushi yayi yaÉ—an ja lip É—in na kaÉ—an cikin kasa da murya yace

"Idan kika turo shi gaba kyau kike karawa, kamar nayi ta tsosa."

hannun sa na bige ina murguÉ—a bakin

Æ´ar karamar dariya yayi yace

"To ai hakan ma duk kyan yake

kara mi."

hannu na yarfe nace "Ni ka kyale ni."

dariya ya kuma har yana tafa hannu.

sannan yace "Ni zan juya daga nan zanje wani guri idan kun shiga kice wa Hajiya zan dawo zuwa anjima."

ban amsa shi ba nayi sauri na buÉ—e motar nafita, su Naseem suka

biyo ni.

Da sallama nashi cikin parlour'n kamar rannan mutane ne tam ciki,

yau kam ina yin sallama suka amsa har da yi min sannu da zuwa,

wasu Æ´ammata guda biyu suka dube ni da murmushi suna faÉ—in

"Sannu da zuwa Aunty HAMDAH matar Yaya Ahmad."

da

sauri sauran Æ´an cikin parlour'n suka waigo, wasu na faÉ—in

"La itace HAMDAH mai *HAM'NAS* Co Petroleum Nigeria Limited."

wasu daga cikin su suka basu amsa da faÉ—in "Eh fa itace."

nan suka shiga yimin sabuwar gaisuwa.

murmushi nayi ina faÉ—in "Sannu

n ku."

wata dake gefen su tana ai kin danna waya taɗago taja dogon tsaki tamike tabar cikin parlour'n, da mamaki nabi bayan ta da kallo, inata son tuna in da na taɓa ganin ta,

cikin kankanin lokaci na tuna anan gidan na santa ranar da na fara zuwa, ita

ce wacce ta yi mana iso gurin Hajiya.

maganar É—aya daga cikin Æ´ammatan nan naji tana faÉ—in

"Bari nayi miki magana da Hajiya."

nace to. ta shiga jim kaÉ—an ta fito tace "Kishiga tana ciki."

naja hannun su Naseem..

nayi sallama bakin kofar daga ciki

ta amsa a hankali na shiga ina mai kara yin wani sallamar.

tana hakimce kan wani tattausan dadduma ta kishin giÉ—a da wasu filulluka na alfarma.

fuska ta faÉ—aÉ—a da murmushi tace

"A'a manyan baki ne haka, sannun ku da zuwa ku karaso nan ga gurin zama."

ta nuna min gefe da ita.

na karaso na zauna tare da gaishe ta ta amsa tana washe baki da shafa kan su Nasmah.

tace "Ina shi Ahmad É—in?."

nace "Yace nace miki zai dawo anjima yatafi wani guri ne."

kai ta jinjina ta mike zaune.

hira tari jana dashi,

niko sai binta da murmushi nake wani bin kuma na amsa mata, ina mai jin nauyin ta.

har aka kira sallar azahar muna zaune tana ta jana da hira, na É—an muskuta nace mata zanyi sallah.

tace nashi ga bayin nan cikin É—akin,

bayan nayi al'wala na fito na t

arar bata É—akin har da su Naseem, nagabar da salla, ina zaune ina tasbihi ta shigo wata na biye da ita da tray mai dauke da kayan abinci, ta dire a gefe na sannan ta fita.

Hajiya ta zauna tana faÉ—in

"Yaran nan sun sami Æ´an uwan su yara suna can suna t

a kan wasa."

murmushi nayi nace

"Ai su Naseem akwai son wasa."

tace "Yaran kenan ai kai babba wace wasa zaka tsaya yi, ai sai dai in akwai wasan nera to kaÉ—ai zaka tsaya kayi shi."

"Uhm." kawai nace badun da fahimci karin maganar nata na karshe ba.

t

ray'n abin cin ta tura min gabana tace naci.

É—an sakurar abincin nayi dan bana jin yunwa, na tura tray'n gefe ina faÉ—in

"Nagode."

tace "Nayi zaton zakici da yawa dan gidan nan babu kaÉ—an komai mai yawa ne."

"Nakoshi ne."

nafaÉ—a a takaice tare da

yin murmushi..

Zaman ta ta gyara da kyau kana taÉ—an sunkuyo in da nake a hankali ta soma magana

"Ai ita kogi bata ki yayyafi ba komi akwai É—in ka zaka so kari, ko ba haka ba?."

kai na gyaÉ—a ina cigaba da murmushi bawai kodun sanin inda batun nata

ya dosa ba.

baki ta kuma washewa tana mai jinjina kai kana ta daÉ—a gyara zaman ta

kana a hankali tace

"HAMDAH."

takira sunaan, na amsa tare da duban ta jin yanda ta kira sunan nawa a sama, tace "Kuna lafiya dai babu komai ko."

kai na gyaÉ—a ina mai k

uma amsa sabuwar gaisuwar nata.

ta mike ta fita jim kaÉ—an ta dawo, É—auke da plt ta dire a gabana,

ta ce "Ki ci wannan wata kila zai fi miki sauran." kallon plt É—in nayi tare da yin

murmushi dambun naman kaza ce a ciki sai tashi da kamshi yake,

nace

"Nagode."

É—an shiru tayi taÉ—an waiga gefe da gefe kamar mai duban wani abu sai kuma ta kuma mai da hankali ta kaina cikin yin kasa da murya tace

"Akwai maganar da nake so muyi yanzu mai mahimmanci ne zaɓi kuma a gare ki, moriya da amfanuwa duka."

k

ai na jinjina ina mai sauraren ta.

tace "Shi arziki kogini idan ka yi tsayuwan daka wajen niman sa samun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login