Showing 90001 words to 93000 words out of 135595 words

Chapter 31 - HAMDAH BOOK4 COMPLETE

/>
"To ga kanin ku nan yafito duniya kuzo ku ganshi."

tsallen murna suka shiga yi suna faÉ—in

"Yeee Mommy ta samo

mana yaro."

Naseem yace "Daddy kabani shi na rike shi."

yace "To gyara ka zauna na baka shi."

ya zauna har da tankwashe kafafu, yasaka masa yaron kan cinyarsa yana rike da shi batare da yasake masa shi ba..

Nasmah ma tace itama sai dai a bata, ya É—ago

shi itama yasaka mata shi kan kafarta.

murmushi nabisu da shi ganin yan da

suke ta murnan ganin yaron. Ahmad ya dube ni yana faÉ—in

"Ya dai kyakkyawa ta komai normal ko."

baki na turo nace

"Ba kun sami baby kun share ni ba."

ido ya waro yace "Wane

mu ai kece tauraron mu bakya taɓa disashe wa."

murmushi nayi shima murmushin ya bini da shi.

A ɓangaren

Hajiya Karima lokacin da labarin haihuwar nan ya isketa hankalin ta yayi mummunar tashi, Musamman da aka ce mata na miji aka haifa,

awani É

“arin zuciyar nata kuma shirin da suka haÉ—a kan kawar da É—an ta tuno a fili tace

"Lokaci yayi."

a shirya taje gidan Inna Wuro ta fito mata da jaririn,

ta kafe shi da ido tana dariyar yake da faÉ—in Allah ya raya..

Ranar da muka cika kwana uku da

safe bayan Inna Wuro tayi masa wanka muka shiga bayi nima tayi min, bayan mun fito na shirya cikin riga da zani na atamfa, ina zaune a bakin gado ina cin abinci,

yayin da jaririn ke rike a hannun Inna Wuro.

Ahmad ya shigo, ya leka fuskar yaron yana gai d

a Inna Wuro,

ta amsa da murmushi tana faÉ—in

"Gashi nan ai yana so yaji abibcin sa cikin baki, gara dai kabar ta itama ta ci dan ka samu ruwan nono mai yawa."

murmushi mai sauti yayi yace

"Kodai bai sha ba tun É—azu shiyasa yake nima."

tace "A'a kam w

annan acicin yanzu aka cire shi daga bakin nono shidai yafi son ko da yaushe ya kasan ce a bakin ci."

hannu ya mika ya karɓe shi yana ɗan jijjiga shi,

ya dube ni yana faÉ—in "Madam ayi sauri a ci a bashi yasha dan Allah, Allah sarki ga yana buÉ—e baki

yunwa yake ji."

baki na turo nace "Ai nima yunwar nake ji."

yace "To ai ke babba ce zaki fishi dau riya."

cikin shagwaɓa nace "To Allah sai na fasa cin abincin kuma bazai sha."

ido ya waro yace "Asara biyu kenan, yi hakuri ci abincin ki ni bari na rar

rashe shi."

kasa Inna Wuro tayi da kansa cikin yanayin shiga jin kunya.

ya juya yana faÉ—in

"Inna Wuro bari ayi masa huÉ—uba."

tace "Yakamata kam yau yau uku."

yayi waje rike da shi yashige É—aya É—akin da ke kusa dana su Naseem..

har na kammala ciki

n abincin bai dawo da shi,

Inna Wiro ta fita tace bari taje tayi wanka, niko na gyara na kwanta har bacci yafaraÉ—a É—auka ta kafin ya shigo.

a hankali ya hayo gadon yace

"Yi hakuri kyakkyawa ta tashi ki bashi nono kin ji, Allah yunwa yake ji kiga fa sa

i latse baki yake."

na mike zaune tare da karɓar sa dan nasan yanzu kam yana bukatar nonon sosai.

kiciniyar janye rigata sama na shiga yi, sai ya maso ya taimaka min yaja rigar sama, yasaka hannun sa cikin bra ta ya ciro nonon da kansa ya saka masa shi

cikin baki niko naÉ—an tallafe masa saboda kada yayi masa nauyi a baki.

ya sunyar da kansa ya sumbaci saman nonon, kana ya É—ago ya saka hannu ya ciro É—ayan, a hankali ya manna bakin sa ya sumbace sa shima,

yace "Nayi missing É—in ku." sai ya saka hannu

yarika shafa nonon,

a sannu ya leko fuskar yaron yayin da hannunsa ke manne kan É—aya nonon yace

"Yau wa sha sosai ka kara kato."

murmushi nayi tare da duban sa nace

"Wani suna ka saka masa ne?." baki ya washe yace "AHMAD." ido na waro nace "Wane Ahma

d fa kace Ahmad kuma."

yace "Eh Ahmad sunan da yanzu nayi masa huÉ—uba da shi kenan."

kai na jinjina nace "To me za'a rika ce masa kenan?." yace "Babu wani sunan da za'a rika kiran sa dashi face sunan sa Ahmad Ahmad Tijjani Sabil."

baki na rike nace "Ta

ya za'a rika kiran sa da Ahmad bayan sunan ka kenan ai sai a nemo wani sunan da za'a rika kiran sa da shi."

yace "A'a kyakkyawa ta sunan da za'a kira sa da shi kenan asalin sunan sa Ahmad."

baki na turo gaba nace "To har yara ma haka zasu rika kiran sa d

a shi?."

murmushi mai sauti yayi kana yaja kumatu na yace

"To ai su yara basu ma san sunana ba kuma ko da ace sun sani ma nasa daban ne nawa daban, bare ma basu sani ba Daddy kaÉ—ai suka sani, sai dai idan kece zaki faÉ—a musu."

da sauri nace "Yaushe."

kumatu na yakuma ja yace "Duk san da kika cigaba da kira na da sunan."

nace "To ba sunan ka ba kenan Ahmad."

ido ya waro tare da yin dariya yace faÉ—ar sa bai miki nauyi a baki ba, ko da Ahmad karami kike?."

kai na sunkuyar ba shakka sunan tayi min mugu

n nauyi, yauce rana ta farko tun farkon haɗuwar mu da shi har rana mai kamar tayau ban taɓa kiran sunan sa kai tsaye ba sai dai narika yin komai a dungu, bana taɓa iya kiran sunan sa.

hannu ya saka ya ɗago haɓa ta yace

"Me kika ce sake faÉ—a naji ni

Ahmad É—in?."

kai na daÉ—a sunkuyar wa ina murmushi, ai ko ba komai shi babba ne, hakan baya rasa nasaba da rashin iya kiran sunan sa da nake kai tsaye, ko ba komai ya girme min nesa ba kusa ba, ga wata babban girman wato da yake a matsayin miji na.

fus

ka ta ya leko yace "To in ba so kike ki sanar musu da sunan nawa ba, to a canza min suna yanzun nan adai na yimin abu kamar bani da suna arika kirana da sunan babu."

ban yi magana ba sai zare nonon da nayi abakin yaron ganin yayi bacci, na gyara na shinfi

É—a shi, sai na yunkura ina kokarin mike wa,

cikin hanzari ya janyo ni na faÉ—o jikin sa, sai ya rungume ni yashiga ai kamin da zafafan sakwannin sa, masu birkita min lissafi, yashi nuna min yan da yayi missing É—i na na wanaki uku.

duk kanin mu numfashi

muke sauke wa a hankali ya kawo bakin sa saitin kunne na cikin yin kasa da murya yace

"Kyakkyawa ta wani suna aka bani? oya faÉ—a min naji."

a hankali cikin yanayin da yagama saukar min da kasala nafurta

"My."

wani irin runguma yayi min kamar zai cusa

ni cikin kijin sa yace

"Wlh yayi kai amma gaskiya ni mai sana ne komai kin iya kamar yan da kika iya haifo min wannan kyakkyawan santalenen yaron nan haka kika iya zaɓar min sunan da ya dace da ni, ina son ki HAMDAH

ina yimi ki son da banayi wa kaina."

bakin sa ya dadaÉ—a mayar wa cikin nawa, nan ma yashi sau ke min wata sabuwar kasalar, tuni idanunsa ya gama sauya wa sai fidda numfashi yake.

gaba É—aya ya birkice yakuma birkita ni, joystick É—in sa ya damke da hannun sa da karfi a hankali cikin fizga

r numfashi yace

"Zafi yake min ki tai maka min."

ido na waro nace "Ta ina ko ka mance akwai jini kuma akwai ciwo agurin."

kai ya girgiza yace "Na sani bata nan ba."

sai ya cusa hannunsa cikin wando yazaro sa, yana tsaye kem sai zillo yake.

hannuna ya

kamo duka biyu ya saka kansa yaÉ—an matse, fahimtar me yake nufi da sauri nace

"Inna Wuro zata shigo fa." yace "Bazata shigo yanzu ba." a hankali na gyara na shiga kokarin taimaka masa ta hanyar sarrafa shi da hannu da kuma baki na, dan nasan yana buƙat

ar taimako na a wannan lokacin duba da yanda yake ta matse ido.

sai da na tabbatar da nasama masa nutsuwa kana na zare bakina kan abar tasa, nayi amfani da toilet paper wajen kawar da madarar sa.

sumbatar goshi na yayi tare da faÉ—in

"Nagode sosai kyakk

yawa ta."

idanuna na lumshe tare da kuma buÉ—e

wa...

Ya juya yana faÉ—in "Bari naje nayi wanka."

bayan sa nabi da kallo har ya fita, sai na sauke numfashi tare da mai da bayana na jingina da jikin gado a hankali na lumshe idanuna.

fitar sa da kamar

minti 30 Inna Wuro ta shigo, ta leko fuskar yaron tace "Bacci yake ne?." nace "Eh."

kofin da ta shigo dashi rike a hannun ta ta mika min tana taÉ—in

"Gashi kisha maganin da Malam yace a dafa miki ne."

nace To tare da karɓa, nace "Inna Wuro kinji sunan

da ya sa wa yaron nan wai Ahmad."

Inna Wuro tayi dariya tace "Ai yanzu yake faÉ—a min a hanya ta tazuwa nan, nace to kaji Ahmad baban Ahmad, Allah ya raya shi da imani yaÉ—au ko halin uban sa da kakasan sa."

nace "Wai fa haka za'a rika kiran sa nace a c

anza masa yace a'a taya za'ayi a rika kiran sa da sunan."

tace "To shi haka yaga yafi tun da shi yace sai a rika kiran sa da hakan kawai."

kai kawai na girgiza kana nashiga shan maganin..

Washegari da sassafe Hajiya Karima tazo lokacin ana shirin

yiwa Ahmad karami wanka, a parlour'n sama ta zauna, sai da Inna Wuro tayi masa wanka ta shirya shi kafin ta mika wa Faty da ke zaune tana zaman jiran a gama masa wankan a bata shi.

Inna Wuro tace ta kai wa kakar sa shi a parlour.

sai a lokacin nima na mi

ke na fita parlour'n, Faty tazo daf da ita zata mika mata É—an mukajiyo maganar Ahmad a sama.

"Da kata Faty!." cak Faty ta tsaya batare da ta mika mata É—an ba,

É—an razana Hajiya Karima tayi a É—an daburce ta É—ago kanta.

ya karaso cikin parlour'n yay

in da idanunsa ke kan hannun Hajiya Karima, Rasheedat na biye da shi..........!

29

Da sauri cikin dabara Hajiya Karima ta mai da hannun ta cikin mayafin ta.

murmushi Ahmad yayi ya mika hannu ya karɓi Ahmad karami yana faɗin

"

Ke Faty haka ake rukon yaro a garin ku? ya zaki fito da shi a sanyin nan babu wani isasshen kaya a jikin sa, bani shi nan budurwar kauye kawai."

Faty tace "Kai Yaya Ahmad ba ga kaya ajikin sa ba."

yace "Ke yaushe kika san yan da ake rainon É—a haka zakij

e gidan ustaz É—in nan kina fidda masa É—a babu kaya a sanyi ko."

dariya tayi tana rufe fuskarta.

baki na buÉ—e nace "Wani Ustaz É—in?." yace

"Ita ta sanshi ai."

da sauri tayi waje tana faÉ—in "Ni babu ruwa na."

ya dubi Hajiya Karima yana daÉ—a faÉ—aÉ

—a murmushin sa yace

"Hajiya so take tasa angon ki ya kamu da mura wannan kayan ai baiyi a fito da shi ba."

baki Hajiya Karima ta washe cikin É—an kame-kame tace "Eh haka..haka ne."

wani murmushin yakuma sake wa kana ya juya ya shige cikin bedroom É—ina

.

zuwa can yafoto da shi cikin wani katon towel ya karaso inda take ya mika mata shi yana faÉ—in

"Hajiya ga angon naki."

baki ta washe tace "A'a kaga Ahmad É—an Ahmad jika ga Tijjani sabil, kaman kai lokacin kana jariri."

baki ya washe yana zama kan ku

jerar da ke fuskantar ta yace

"Hajiya da gaske haka nake lokacin ina jariri anya nakai sa kyau lokacin kuwa?."

tace "Sosai yan da ka ganshi haka kake kai da gashi har yanzu kyan naka na nan bai gushe ba."

kallo na yayi tare da É—aga min gira.

niko baki

na taɓe a ɓangaren Aunty Rasheedat ma haka a bin yake itama bakin ta taɓe sannan tace

"Hajiya kice kun sha kallo lokacin can."

fuska Hajiya Karima ta É—an suke tana yimata kallon kasa-kasa.

itako Rasheedat wani murmushi ta sake tare da jijjiga kai.

Ahmad kuwa idanunsa a kan É—an da kuma hannun Hajiya Karima. tana kokarin mike wa da sauri shima ya mike yana faÉ—in

"Hajiya badai tafiya zakiyi ba?."

dariyar yake tayi tace "Gidan wani biki nake son zuwa direba ma yana waje ya zaman jira na, dama nazo

ne naga jikar nawa gashi nan sai baccin sa yake Allah ya raya mana shi muga girman sa."

karɓar ɗan yayi a hannun ta yace "Amin amin gun gode Hajiya."

yayi mata sallama ta fita. tana fita ya matso in da Rasheedat take ya zauna tare da jan towel É—in da

ya naÉ—e yaron ciki yace

"ÆŠau ke shi ban da towel É—in."

ta É—ago shi da iya abin É—aukar sa da É—azu aka fito da shi ta rungume shi a jikin ta tana sumbatar goshin sa.

shiko Ahmad mike wa yayi rike da towel É—in a hannunsa yanufi kasa..

numfashi Rash

eedat ta sauke dan tasan komai akayi akwai wani abun.

ta dubeni da murmushi ganin yaron ya farka yana mutsumutsu tace

"HAMDAH bashi nono kin ga ya farka."

nace "Allah Aunty Rasheedat yaron nan yafiye tsotso Allah ni bacci ma nake ji kuzau na da shi kawa

i ki bashi madara ya sha."

na mike tsaye na nufi bedroom É—ina. dariya tayi tace

"Madara kuma ah da sauran sa tukun kidai tai maka ki bashi É—in."

ta biyo nita cigaba da faÉ—in

"HAMDAH karɓe shi kibashi kin ga zai yi kuka."

Inna Wuro da take cikin É—

akin tana gyara, ta karɓe shi ta miko min shi...

Rasheedat na fita daga É—akin lokacin Ahmad ya hauro, da fuakar tambaya ta dube sa, sai ya ruko hannun ta ya janyo ta cikin bedroom din da suke kusa da shi.

suna shiga tace "Aboki me ke faruwa ne ina ka

kai towel É—in?."

numfashi ya sauke yace "Nasa aje a yar da shi ne, tazo da wani irin guba mai amfani da fatar jiki yana saurin yiwa yara musamman jarirai illa acikin mintuna kalilan, shine a hannunta duk da yana cikin kwalba

amma yana da hatsarin gaske,

taso yin amfani da shi wajen sakawa yaron a jikin sa, bayan ƴan mintina kuma zai shige cikin jikin sa daga nan kuma sheke nan, fatan jariri bashi da karfi koda kwalbar kaɗai ya taɓa jikin sa za'a iya samin matsala, shiyasa na saka masa towel ɗin nan t

a in da koda kwalbar ya taɓa shi ma zai tsaya a iya jikin towel ɗin ne."

Ido Rasheedat ta waro cike da tsananin tsoro tace

"Aboki ya kamata kayi wani abu fa, matar nan babu É—igon imani tare da ita, zata iya bin tawata hanyar tun da taga yanzu bukatar

ta bai biya ba, nikam nafara jin tsoro."

murmushi yayi yace "Babu abin da zata iya yi."

tace "To amma dai zaka faÉ—a wa HAMDAH ko dan tasan me ake ciki tadaÉ—a sanya ido sosai, kada ranar da baka nan kuma tazo."

yace "A'a baza'a faÉ—a mata ba idan aka

sanar mata hankalin ta zai tashi dan ba ni da É—an kaÉ—ai take hari ba har da ita, idan taji kuma hankalin zai tashi za'a iya samin matsala."

cikin kaÉ—uwa tace "Har da ita?."

kai ya jinjina kana yace

"Muje babu komai."

Ana gobe suna da daddare Ahm

ad ya shigo, Inna Wuro na ganin sa ta fita, É—an madaidaicin akwatin da ya shigo da shi ya aje kan table,

sai da ya sumbaci goshina sannan ya sumbaci Ahmad karami dake bacci.

yaÉ—a go kana ya zuge zip É—ip É—in akwatin wasu kaya ne na alfarma a ciki, do

gayen riguna ce irin na amare haÉ—e da jaka da takalmi da sarka da Æ´ankunne da abun hannu na gold,

tsayuwa kwatan ta muku kalar tsaruwan kayan ma ɓata lokaci ne, ya haɗu yayi kyau ya tsaru iya tsaru wa.

da sauri na mike na É—ago É—aya daga cikin rigu

nar na manna shi a jikina nace "Wannan fa kai gaskiya sunyi min kyau sosai."

murmushi yayi yace "Yanzu naje na amso su a airport jiya nasa a siya

yau aka saka a jirgi."

murna yahani tsayuwa naji daga wata kasa yasa asiya, naÉ—ago sarkar da sai wal-wal

yake yana É—auke ido nace

"Kai gaskiya wlh duk sun yi kyau sosai fa."

dariya yayi yace "Ashe nima na iya zaɓe kenan."

nima dariyar nace "Gaskiya yayi kyau sosai ka iya zaɓe kam."

wayar sa ya É—auka ya daddanna yace

"Zo ki gani." gefen sa na zauna in

a leko cikin wayar.

hotunan wani katon hall ne wan da tsaruwan sa yakai ya kawo yace

"Anan za'ayi toron bikin mu dana suna gobe da karfe sha É—aya na rana za'a fara za'a tashi karfe 11 na dare."

da mamaki nace "Ina a gida za'ayi taron."

yace "Ina ai b

a iya taron suna ba ne kaÉ—ai har da taron bikin mu, yanzu haka ina da ba'ki waÉ—an da suka zo daga kasashe masu nisa sosai suna masaukin da a ka tanadar musu wasu kuma zasu iso cikin dare wasu gobe da safe."

kai na jinjina jin da faske yake nace "Allah y

a kaimu, Ukhtee ma ta kusa iso wa wata kila jirgin su ya sauko karfe 9."

yace "To bari a sa direba ya shirya zuwa taro ta, ya kamata ya isa airport kafin saukowar su."

kira ne yashigo wayar sa ya mike yana faÉ—in

"Wani abokin Daddy na ne daga É—an Nig

eria ne mazaunin Ingila, jirgin su ya iso kenan bari naje nasa a taro shi, bani number Ukhtee na baiwa direba ya tafi yanzu time zai yi."

nace to. ina bashi yafita da sauri.

da misalin karfe 9 kuwa jirgin su Ukhtee ya sauko, direba ya É—auko ta zuwa gid

a, har farfajiyar gida naje na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login