Showing 132001 words to 135000 words out of 135595 words
yana juya fuskarsa da manna shi a fatar wuya na.
yarika yin haka har muka kwanta kan katifa,
ya k
an kame ni gam-gam ko kyakkyawar motsi ba na iya yi,
magana ya soma cikin jan numfashi
"HAMDAHHHH kar kiyi nesa da ni dan Allah kada ki kara yin nesa da ni, na tabbata kika sake bari na babu ko shakka yanzu kam mutuwa zanyi,
ban san yanda zan misalta mi
ki yadda nake ji cikin zuciya ta ba,
amma ki sani zan iya mutuwa idan kika kuma bari na,
kiyi min alkawarin bazaki sake bari na ba, zaki zauna dani duk wuya duk rintsi ina mai baki hakurin abun da ya faru,
amma ki sani bada sona hakan ta faru ba."
ture
sa na shiga yi ina faÉ—in
"Idan bada son ka ba tilasta ka akayi, ka wulakanta ni ka tozartani kayi min kazamin kazafi da tabo mai muni, ka kazantamin Æ´aÆ´a na kasa mahaifina yayi min korar kare kasa Ummi na ta zubda hawayen ta, kasa na shiga duniya rayu
wa ta takusa salwanta har da na Æ´aÆ´a na da basujiba basu gani ba,
Ya SALEEM bazan taɓa yafe maka ba, ka sani ka rabu da ni babu wani yafiya saka nin mu,
wannan komawar auren kaddarar zan karɓe sa zuwa san da zaka gama samin lafiya zan yi tafiya ta na
yi nesa da nan bazaka sake gani na ba,
kaje ka zauna da matar ka mai gaskiya wacce bata karya bata kuma kawo maka wani gardi gida da cikin shege gida ba da auren ta, ni kuma zan zauna da nawa halin a haka da kuma Æ´aÆ´an da basa da uba sai uwa a duniya."
da karfi na ke ture sa ina son kwatar kaina, ganin ko kyakkyawar motsi bana yi cikin hannunsa.
sai kawai na saki kuka ina cigaba da ture sa da faÉ—in
"Ka sake ni ka rabu da ni."
lips É—in sa ya taune da karfi tare da rumtse idanunsa yayin da sautin bug
un zuciyarsa ya karu.
fuskar mu ya haÉ—e guri guda, yana goga fuskar sa kan nawa, yaÉ—an fisgo numfashi kana yace
"Kiyi hakuri dan Allah ki mance da kukkanin abun da ya faru cikin duhu babu haske, ki kuma daina dan ganta min Æ´aÆ´a na da mara sa uba."
n
ayi matukar mamakin jin fitar kalmar hakuri daga bakin Ya SALEEM wai ni yau yake baiwa hakuri, cikin tattausan lafazi da sigar lallaɓi da kuma neman gafara haɗe da sulhu.
ganin numfashin sa yana yin sama-sama da sauri na haÉ—iye kukan ina faÉ—in
"Ya SA
LEEM na kira su Abbu ko Dr Farooq?."
kai ya girgiza min yana ta kokarin janyo numfashin sa, tsoro ne ya kamani sosai ganin yan da yake yi sai na shiga jera masa sannu a kiÉ—ime.
kansa ya É—an É—ago da kyar yana kallon cikin kwayar idona yakuma yanyo numf
ashi da kyar kana yace
"Ke ce maganin idan kika yafe min nasan zan warke."
da sauri nace "Nayafe maka nayafe maka Ya SALEEM."
wani murmushi ya sake har sai da hakoran sa suka bayyana, a hankali ya sauke lips É—in sa kan nawa ya tsotsi baki na sosai kana
ya zare bakin sa tare da faÉ—in
"Nagode." kwanciyar sa yaÉ—an gyara batare daya sake ni ba, har kuma lokacin numfashin sa bai dai-dai ta ba,
lamo nayi a jikin sa ina jiyo bugun zuciyarsa,
a sannu a hankali bugun zuciyar tasa da kuma numfashin sa suka
fara dai-dai ta, har sukayi normal.
idanunsa a lumshe kamar mai yin bacci fuskarnan tasa yayi fayau da shi.
numfashi naÉ—an sauke ganin ya sami salama daga halin da yake ciki hatta zafin jikin ma babu shi yanzu,
a hankali nashiga kokarin zame jiki na, s
ai ji nayi ya daÉ—a rike ni gam
da sauri na kalli fuskarsa idanunsa a lumshe, sai na mai da kaina a raina ina ayyana idan baccin sa yayi nisa zan tafi abina, ban san san da bacci ya É—auke ni ba sai kiran sallar asuba najisa a kunne na.
ko da na buÉ—e id
anuna baya gadon, jin karar buÉ—e kofa yasani kallon kofar bathroom,
jikin sa na É—iga da ruwa da alama wanka yayi, a sannu ya tako bakin gadon
ya dube ni da kyau kana yace
"Taso kije kiyi al'wala kizo muyi sallah."
yayi maganar yana ruko hannuna tare
da mikar da ni zaune,
ganin yan da yake bina da wani irin kallo da sauri na kalli in da yake binsa da kallon, cikin hanzari na janyo blanket narufe kirji na, na gama mance wa babu riga jiki na sai bra,
baki na É—an turo tare da janyo riga ta na saka kana
na mike na shige bayin,
sai da na wanke baki na da burosh É—in sa kana nayi wanka sannan na É—auro al'wala na mai da kayan da na cire na fito.
a kan sallaya na same sa yana zaune yana azkar,
yana gani na ya mike tare da É—aukar hijab É—ina dake bakin g
ado ya mika min na saka, kana na tsaya bayan sa yaja mana sallar ko da muka idar addu'a sosai ya rika kwararo mana na neman kariya da samin falalar Ubangiji.
muna shafawa na mike
"Zo mana." ya faÉ—a yana mike wa kan sallayar bakin gado ya zauna, a hanka
li na tako in da yake,
sai ya ruko ni yace "Zo ki rufe ni na fara jin tsanyin."
sakiyar gadon ya haura nima na hau ina kokarin jan bargo na rufe shi, sai ya janyo ni na faÉ—o jikin sa.
ya zagaye ni da hannayen sa, a sannu ya mirgina ni zuwa kasa shi ya
dawo sama na,
hijab É—in jikina ya zare kana a hankali kamar maiyin raÉ—a yace
"Zaki taya ni hira?."
kai na girgiza da sauri nace
"A'a." idanunsa ya lumshe tare da kuma buÉ—e su cikin nawa sannan yace
"Please ki gwada dai."
kai na girgiza a lamar a'a
dan yafara sanya min kasala da narkakkun idanunsa, sai naji baki na yayi min nauyi.
asannu yashiga kissing É—ina da shafa ni, yakuma tare ni ta in da bazan iya motsawa ko yunkurin dakatar da shi ba,
cikin kankanin lokaci ya kashe min jiki da salon sa,
har ya sami nasarar zare rigar jiki na, a sannu ya kife fuskarsa sakankanin ababen kirji na ya zura harshen sa yana latsar tsakiyar su da gefe da gefen su,
gantsare wa nayi jin yan da harshen sa ke yawo sakankanin nonuwa na,
hakan dana yi kuwa ya bashi
dama wajen zura hannunsa ta kasan baya na, ya ɓalle maɓallan bra na a sannu cikin wani irin salo mai wuyar fassara ya zare bra'n.
wani nannauyar numfashi ya sauke, yakafe ababen kirji na da ido,
wan da suke tsaye kyam sun cika tip-tip tamkar babu É—an
da ya taɓa sha, kana ya ɗago hannunsa da tuni suka kama ɓari ya sauke su kan ababen kirji na, wani irin cafka yayi musu tare da kuma sauke numfashi, nan yashiga shafa su da matse su kana ya kafa bakin sa kan ɗaya yayi masa kyakkyawar cafka tamkar zai c
inye shi.
yarika tsotsar sa yana kuma matse É—ayan,
sai da ya tsotse su son ransa kana yaɗa go yayin da gaba ɗaya jikin sa ya ɗauki ɓari ya zare wandon jiki na, ina kwance ko yatsa ta bana jin zan iya ɗagata dan gaba ɗaya ya gama kashe min jiki da
salon sa.
jallabiyar jikin sa ya zare haÉ—e da boxes,
nan ya cigaba da latse jiki na tundaga kan nonuwa na har zuwa kan HQ É—ina jin yanda yake juya tongue É—in sa cikin HQ É—ina yasani bankare wa tare da cusa hannuna cikin sumar kansa.
"Ya SALEEMMM ka
bariiiiii." nayi maganar jiki na na ɓari, sama yayi da hannunsa batare daya ciro bakin sa ba ya zura min yatsar sa cikin baki ba shiri na cafke yatsar nashiga tsotsar sa.
sai da yagama birkita ni ya kuma birkita kansa kafin ya É—ago yayi min rumfa yana k
aranto addu'a.
da sauri ya shige ni a tare muka sauke numfashi a fili,
kamar dai da suna na yarika kira yayin da yake sama da kasa a kaina kamar jarumin dokin daya sami katon fili yake sukuwar sa son ransa,
Ya SALEEM jarumi ne bana wasa ba ina daÉ—a tab
batar da hakan ne a duk san da ya kusan ce ni, a yauma na daÉ—a gaskata hakan dan kuwa na gurzu a hannunsa bana wasa ba, sai da na nimi daya yi hakuri ya kyale ni.
bayan yasami sauke abin da ke cikin matar sa yayi lamo a kaina yana maida numfashi,
a hank
ali ya zare jikin sa ya kwanta gefe tare da janyo ni ya rungume ni a jikin sa sosai, yayin da yake jin sa wasai tamkar an zare masa ciwon da ke damin sa.
idanuna na lumshe ina mai sauke numfashin gajiya,
a hankali ya shafi gefen fuskata a sannu na buÉ—e
idanuna muka haÉ—a ido da shi,
lallausar murmushi ya sakar min kana ya mike ya shiga bayi,
yana mai jin zuciyarsa wasai,
siffofin HAMDAH ne kaÉ—ai ke yi masa yawo a ido yan da yaganta ta kara cika ko ina ya ciko tip-tip da shi sai tsole idon mai kallon
sa yake.
yana wankan yana sakin murmushi lokaci zuwa lokaci,
yadda ya sami HAMDAH bayyi zaton samin ta a haka ba sai kuma tayi masa ba zata dan yadda ya jita sai yake jin taÉ—are sanin sa a da' bayan yayi wanka ya fito, ya karaso baki gadon yaruko hannu
na yana faÉ—in
"Taso kiyi wanka."
ina mike wa da sauri na koma na zauna ina mai mamakin kaina dajin abin da nake ji a duk san ya ya kusan ceni a wancan lokacin,
hakika Ya SALEEM na daban ne.
"Yaya dai."
yafaÉ—a yana mai ruko ni da sauri, hannu na yar
fe nace
"Jiri nake ji."
kansa ya É—an dafe tare da faÉ—in
"Oh sorry na mance zauna bari na samar miki abin da zaki ci."
tea ya haÉ—o mai kauri ya mika min na sha kana ya taimaka min na mike naje nayi wanka, yana tsaye har na gama duk motsin da zanyi i
danunsa a kan bottom da breast É—ina.
ina fita na saka kaya da sauri na fita a É—akin, gudun kada su Mamie suzo naji kunya......
Kwana na goma yau na É—aura aniyar komawa saboda kiran danake ta samo daga can,
banbi ta kan Ya SALEEM ba na sami Bappa
na sanar masa dan nasan inta shine kam bazai barni na koma ba.
Bappa yasame shi da maganar yace bazan tafi ba ko zan tafi ba yanzu ba,
sai da Bappa ya nutsar da shi da kyau game da ayyuka na, da kyar ya amince na tafi...
kwana na uku da dawowa ya biyo n
i,
ranar da yazo yace shi bazai bakwana a side É—ina ba,Bappa yayi dariya yace yasan abinda yake damin SALEEM kishi ne kawai kishin ma da wan da ya mutu,
a side É—in ba'ki ya kwana, washegari kuwa can naje na taya sa kwana.
washegarin kwanan sa na uku t
un da yafita da safe sai yamma ya dawo yana dawowa yace, mu tattara mu koma gidan sa dan shi bazai zauna cikin gidannan ba,
Bappa yace gidan nasa a ina yake kuma yaushe ya siya, yace tuntuni yana da abinsa yau kuma yasa aka zuba komai na amfani.
a daren
ranar aka raka mu sabon gidan sa,
babban gida ne sosai dan girman sa ya kai wan da muka baro,
an shirya komai na more rayuwa.
wancan gidan kuma nace su Abbu su dawo ciki su zauna da su Bappa cikin wata É—aya nasa aka rushe É—aya side É—in gidan da Mama
da su Talatu suke zaune ciki aka gine shi iri É—aya da ginin side É—ina,
Abba da Ummi suka dawo É—aya Abbu da Mamie suka zauna a É—ayan.
kana aka gine wani gefe guda É—an dai-dai Mama ta koma ciki,
gidan mu na Bauchi kuma a ka kulle shi, aka barshi n
a saukar mu idan muka zo Bauchi ko wani hidima idan ta tashi acan muna da masaukin sauka ciki,
gidan Ya SALEEM kuma ya barwa Ya Mas'ud dan shi bai dawo Abuja sabo da aikin sa, yace idan yayi aure yasaka matarsa a ciki......
Bayan wata uku da komawa
r mu sabon gida Aunty Rafee'at ta haihu, muka tafi bauci duka har da su Ummi.
bayan suna da kwana biyu, mukayi shirin koma wa, motar su Ummi ya riga namu tashi dan Ya SALEEM
ya fita bai dawo da wuri ba, ya na dawo yakwashe mu,
muna fita daga layin un
guwar mu kira ya shigo wayar sa bayan ya sun gama magana da wan da ya kira shi ya dube ni cikin kula yace
"Wani aboki na ne nayi masa alkawarin haÉ—uwa da shi idan nazo yanzu yake tuna min da hakan, bari mubi gurin sa sai mu wuce daga can."
nace to, yaju
ya akalar tafiyar izuwa gurin abokin nasa,
a bakin get É—in wani asibiti yayi hon a ka buÉ—e get É—in yasa kai ciki,
yana dai-dai ta parking muka fito, yana É—auke da Ahmad yayin da yake rike da hannun Naseem, niko ina rike da Nasmah muka nufi cikin asi
bitin,
a bakin kofar da zai sada mu da cikin asibitin muka haÉ—u da abokin nasa,
gaisawa irin na abokai suka fara tare da É—an zolayar juna,
abokin nasa ya dube ni yana faÉ—in
"Madam da so kike ki tafi da shi baki bari mun haÉ—u ba ko."
dariya nayi ta
re da gaishe sa ya amsa yana yiwa su Naseem wasa,
ya dube Ya SALEEM yace "MuÉ—an je daga can kada wari ya dame ku anan."
Ya SALEEM yace "Wari kuma ina ma'aikatan naka suke da bazaka sa su gyara maka cikin asibitin ba, ai hakan sai ya iya karawa masu jiny
a ciwo."
yace "Wlh kai dai bari wata mara lafiya ce ke wannan warin ba datti ba,yanzu haka da nake faÉ—a maka ta kora min kostoma, duk wani wan da zai kawo majinyaci nan da zaran ya shigo yaji wannan warin sai ya juya da majinyacin sa,waÉ—an da suke nan k
afin ta fara wannan warin suma suka tattara sukayi gaba,
hatta Æ´an'uwan ta kasa zama sukayi a kanta sai kuÉ—i suke turawa na jinyar ta, to suma inaga yanzu sun gaji ne dan wata biyu kenan rabon da suturo da kuÉ—in,
nima yanzu nagaji sallamar ta zanyi na
sa a tattara ta akai ta duk in da tace a kaita dan zata kashe min kasuwa."
kai na jinjina cike da tausayin matar, nace "To me ya same ta haka wani irin cewo ne gare ta?."
yace "Wlh hatsari tayi tasami kariya a kafa da hannu an É—aure kafan bayyiba karshe
ruɓa yayi dole sai an yanke kafar shine yake wannan warin, ƴan'uwan ta kuma su kawo kuɗin ai kin sun gagara gashi nan ta ishe mu da wari."
Ya SALEEM yace "KuÉ—in har nawa ne haka?."
yace "Miliyoyin uku."
kai na girgiza ceke da jin tausayin ta nace
"Ayya ko zamu iya ganin ta?."
ido ya waro yace "Wa wai kushiga inda take?, ai bazaku iya ba tana cikin É—aki kofa a kulle wari yana fito wa har nan ta ya zaku iya shiga inda take."
nace "Zan iya muje na gaishe ta, Allah ban ganta ba amma tausayin ta ya
cika ni."
"To muje in zaku iya."
yafaÉ—a yana shige wa gaba muka bi bayan sa.
sai da ya shiga office É—in sa ya É—auko turare haÉ—e da facemax ya bamu muka saka kana yayi gaba yana fesa turare muna biyo shi har muka isa bakin kofar É—akin da take ciki.
sai da ya shiga ya fesa turare mai yawa kafin yace mu shigo,
muka kusa kan mu ciki, duk da turaren da ya fesa bai hana É—akin tashi da wari ba, kamshin turaren daban warin shima da ban.
ido na kurawa matar dake zaune a kan gado kuda suna binta, ina ta s
on tuno in da na santa.
hannun ta na ɓari ta shiga nuna mu tana faɗin
"HAMDAH SALEEM." sai kuma ta fashe da kuka, da mamaki nake kallon ta nace
"Na'ima ke ce?." kuka sosai take tana faÉ—in
"Dan Allah dan Allah HAMDAH ki yafe min kinga yanda Allah yay
i dani ko kowa guduna yake, nakuma san alhakin ki ne ke bina, ki yafe min na roke ki, SALEEM dan Allah ku yafe min, HAMDAH ina É—an da kika haifa na roki gafarar sa ko shima zai yafe min.
Naseem da Nasmah na nuna mata nace "Gasu nan." hannu ta miko tana f
aÉ—in
"Kuzo ku yafe min ko zan sami sassauci gurin mutuwa."
da sauri Ya SALEEM ya janyo su jikin sa tare da binta da mugun kallo yace
"Kul kada ki sake ki taɓa min yara."
ya sasu gaba sukayi waje ina kiran sa bai ko saurare ni ba.
kuka Na'ima ta kuma
fashewa da shi tana cigaba da niman gafara ta,
kwalla na share nace "Na yafe miki Allah ya yafe mana duka, Allah kuma ya baki lafiya."
godiya ta shiga min ba kakkautawa,
na fita ina yi mata Allah ya sawaka,
a cikin mota na tadda su Ya SALEEM sai tofar
da yawu yake rantsa a ɓace.
a take a gun na karɓi account ɗin Dr nayi masa transfer ɗin kuɗin da ake nema ayi mata aikin, nace "Ayi mata aikin dan Allah cikin gaggawa dan naga alama tana jin jiki sosai."
yace "Insha Allah za'a yi sa cikin gaggawa t
un da ga kuÉ—i ya samu."
ina shiga motar Ya SALEEM ya figi motar da gudu bai ko tsaya yi wa abokin nasa sallama ba.
har mukayi nisa babu wan da yayi wa wani magana,har lokacin kuma fuskarsa babu annuri,
kamar an zabure sa