Showing 135001 words to 135595 words out of 135595 words

Chapter 46 - HAMDAH BOOK4 COMPLETE

cikin faÉ—a ya kalli inda nake

yace

"Matar da taso hallaka rayuwar ki dana Æ´aÆ´an ki wai ita kike jin tausayi, ko yau ta tashi sai ta nimi abin da zata hallaka ki da shi, ita ba abin tausayi bace, wai har kuÉ—i kika biya ayi mata jinya, to bari kiji har idan kinsan kuÉ—in maraya kika

É—auka kika bada ayi mata aiki dashi, kiyi gaggawar maida masa abin sa dan nasa ne ba naki ba."

murmushi nayi nace "Ayya Ya SALEEM wlh ta ban tausayi ne, idan muka yafe mata Allah shi ma zai gafarta mana, kuma ba kuÉ—in Ahmad na bada ba kuÉ—i na ne, kai m

a kayafe mata dan Allah."

a fusa ce yace "Bazan taɓa yafe mata ba kin san girman laifin da ta aikata min kuwa! ta raba ni da ke da kuma ƴaƴa na, shi ne kike cewa na yafe mata!!."

ya karasa magaran cikin karaji.

kai na girgiza nace "To ba gashi mun da

wo gare ka ba yanzu, babu abun da baya wucewa."

ganin bai kuma magana ba sai huce yake, nasan ransa ya ɓaci sosai, a hankali na ɗan matso tare da kwantar da kaina jikin kafaɗar sa.

nasaka hannuna nazagaye shi,

numfashi ya sauke a fili kana yayi kasa

da idon sa ya kalle ni, murmushi na sakar masa, yawani lumshe idanunsa tare da kuma sauke numfashi.

da sauri na tashi a jikin sa nace

"Ya SALEEM ka buÉ—e idon ka karkasa mu faÉ—i."

ya buÉ—e idon a kaina tare da sakar min murmushi mai sanyi.....

Bay

an shekara É—aya

zaune nake a parlour natasa katon ciki na gaba Ya SALEEM ne suka shigo shi da Naseem da Nasmah da Ahmad.

tun kan ya karaso yake bina da murmushi yaran ko da gudu suka iso in da nake zasu zube kaina, da sauri Ya SALEEM ya É—aga kafa ya t

aro su yana faÉ—in

"Kai ku tsaya kada ku danne baby ciki mana,

ku zauna a nan." ya zaunar da su gefe kana ya zauna gefe na tare da shafo ciki na ya ce

"Wai yaushe zaki haifo mana babyn mun masu mu gansa fa."

baki na turo nace "Nima na matsu na sauke na

huta."

Naseem yace "Mommy yaushe zaki zamo mana baby." baki na turo banyi magana ba

Ya SALEEM yaÉ—an yi karamar dariya yace

"Bashi amsa mana,yauwa Naseem me kake so a haifo mana mace ko na miji?."

baki ya washe yace "Namiji."

yace "To Aunty Nasmah fa

me kike so a haifo mana?."

tace "Daddy na mace."

ya ce "To duk naji naku saura na my Ahmad É—ina, kai me kake so?."

yace "Mace na miji."

dariya mukayi dukan mu nace "To kai duka kake so mace da na miji kenan."

rungume shi Ya SALEEM yayi yana faÉ—in

"I love You my son Allah ya kawo su masu albarka irin ku."

dariya nayi ina kwantar da kaina jikin kafaÉ—ar sa,

gefen fuska ta ya shafo yace "Inayi miki son da baki ba zai iya furta wa ba, idanuna na lumshe ina sakin murmushi,

nikam nasan nayi dace a ray

uwa ta da kallamar sona Ahmad ya mutu gashi a yau gorzo jarumin maza ABDALLAH IDRIS ABDALLAH yana faÉ—a min girman son da yake min a zuciyar sa wan da baki bazai iya furta wa ba sabo da girman sa.

hakika ni HAMDAH nagodewa ALLAH...............!

TAMMATBIHAMDILLAH

Ina godiya wa tabaraka ma É—aukaki mabuwayi mai izza da ya nuna min wannan rana da littafin nan ya kawo karshe,

ina yiwa É—aukacin masoya fatan alheri....

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login