Showing 57001 words to 60000 words out of 135595 words
shamaki sakani na da ke meye nayi min wannan tambayar kyakkyawa ta."
yayi maganar yana kokarin ruko hannuna, nayi baya da sauri cikin É—an É—aga murya nace
"Kafita min a É—aki Malam."
ido ya zuba min babu ko kakkauta
wa yana bin jikina dawani irin kallo, da sauri na kalli jikina, riga da wando na bacci ne a jikina rigar mai tsiririn hannu irin mai gidan bra É—in nan, mai tsamtsi ne sosai ya bi jikina ya lafe.
kan na an kara har ya matso daf dani har jikin mu na gogan
juna, baya nayi da sauri na matsa baya kasan cewar ina tsaye daf da bakin godo ne sai ji na nayi na zube kan gadon.
da sauri na mike zumbur na saka hannaye na bibbiyu na ture kirjin sa na bi gafen sa nasa kai zan wuce,
sai ji nayi ya cafko hannuna ya ja
nyo ni jikin sa har sai da na garu da jikin sa,
"Ka sake ni idan ba haka ba wlh sai nayi maka abin da baka taɓa tunani ba."
É—an rankwafowa yayi saitin fuskata a hankali ya furta
"Za ki sa a zo a fitar dani ko? wani sam bazai iya ba kin taɓa ganin in
da aka fidda miki É—akin matar sa."
sai kuma ya saki murmushi mai sauti a sannu ya sauke yatsar sa kan baki na yana É—an zagaye lip É—ina, sai ya lumshe idanun sa a lokaci guda ya buÉ—e yace
"Suna da kyau sosai gwanin ban sha'awa."
yayi maganar tare da
ɗan matsa laɓɓana,
da sauri na bige hannun sa, ina wasa masa harara.
na fizge jikina da sauri na nufi kofa na buÉ—e nafita,
É—akin su Nasmah na shige na maida kofar na rufe tare da murza key, nahaye tsakiyar su nayi kwanciya ta.
A ɓangaren Ahmad
kuwa bayan ta yabi da kallo har ta fita, kana ya sauke numfashi a sannu ya masa bakin gadon ya zauna yakai tsawon minti 20 kafin ya mike yafita a É—akin, kasa ya sauka ya É—au jakar kayan sa ya dawo dakin,
yabuÉ—e jakar ya ciro jallabiya mara nauyi ya tuÉ
“e kayan kijin sa ya saka sannan ya haye gadon ya kwanta tare da janyo pillow ya rungume a jikin sa yana mai shakar daddaÉ—an kamshin dake tashi daga jikin pillow'n zuwa gadon gaba É—aya
a fili ya furta
"Yarin yar akwai son kamshi."
sai kuma yasaki mur
mushi yana daɗa rungumar pillow'n, ya ɓata tsawon lokuta masu tsawo kafin bacci yasami nasarar ɗaukar sa.
Washegari kiran sallar asuba a kunnen sa ya mike yashiga bayi yayi al'wala yafito da É—an sauri ya fita dan lokacin ana kokarin tada ikama, har
zai wuce yadawo kofar su Naseem ya bubbuga, kamar a mafarkk najiyo buga kofar da ake na mirgina cikin magagin bacci na É—an É—aga murya nace
"Waye?."
yace "Kitashi kiyi sallah lokacin salla yayi."
tsaki naja jin muryar sa dan ni nagama mance wa ma da wa
ni cikin gidan, najuya na gyara kwanciyata na mai da kaina na cigaba da bacci na, dan ina fashin sallah...
Bayan an idar da salla Ahmad ya iso gurin Bappa dake zaune sakiyar masallacin yana koyawa masu aiki da security karatu, shima yaÉ—au Kur'ani akaci g
aba da yi da shi, sai da guri yayi haske sosai kafin Bappa ya tashe su, kowa yafita zuwa gurin aikin sa.
Ahmad ya gyara zaman sa yashiga gai da Bappa ya amsa kicin kula da sakin fuska sannan ya É—aura da faÉ—in
"Ashe dai anan ka kwana." kai Ahmad ya sun
kuyar yace "Eh." Bappa yace "Masha Allah to ya cikin gidan?."
yace "Lafiya lau alhmdllh."
É—an shiru Ahmad yayi kansa a kasa, Bappa ko farin ciki ne fal cikin zuciyarsa da yau HAMDAH ta kasance matar aure yana da tabbacin daÉ—a samin nutsuwa cikin rayuwa
r ta, kuma yana hasashe da sa ran mijin datake aure bazai hofantar da ita ba.
Ahmad yaÉ—an muskuta har lau kansa a kasa yace
"Da jiya naso mutafi can gida na da ita amma sai nayi tunanin hakan ba mai yiwuwa bane."
Bappa yace
"Gaskiya kam yiwuwar hakan
abune mai wuya dan nasan HAMDAH bazata yarda ba, sai dai kawai karika zuwa nan É—in, a hankali idan ka shawo kanta sai ku koma can É—in."
kai ya jinjina shi kansa yasan hakan shiya sa ma bai fara tinkatar ta da wannan batun ba.
ganin yayi shiru bai kuma
cewa komai ba sai duba agogo yake, yasa Bappa cemasa ya tashi yaje dan ya fuskanci nauyin sa yake ji.
Bappa ya daÉ—a jinjina girman soyayya da aure, duba da babban mutum kamar Ahmad Tijja Sabil dayafi karfin komai sai gashi yana rusunar da kai da kuma gi
rman sa akan mace.
A hankali nayi mika tare da yin salati na mike zaune ina mussuke ido,
kallon gefe da gefe na nayi, su Naseem sai sharar baccin su suke.
a hankali na zamo bakin gadon na mike nashiga bayi, wanka nayi sosai kana na janyo towel daga
cikin towel É—in wankan su, buÉ—e towel É—in nayi ina binsa da kallo, bashida wani girma sosai kuma a hakan duk shine babba cikin sauran towel É—in da suke jere a ma ajin su cikin bayin.
a haka na É—aura bai karasa kai min guiwa ba rabin cinyata a buÉ—e y
ake,
nafito najima tsaye cikin É—akin na rasa ta yanda zanyi na fita a haka, gashi ina jin alaman jini na kokarin sauko min,
da sauri na nufi kofa ina jan tsaki dan bani da yadda zanyi pat É—ina na bedroom É—ina.
a bakin kofa na tsaya ina, shiru banji a
lamun motsi ba, a hankali na tura kofar sai da na leka kaina ciki babu kowa cikin É—akin,
a hankali nasa kai nashiga gaban wardrobe na isa na buÉ—e, pant da pat na fara cirowa ina kokarin kwance towel É—in, naji karar buÉ—e kofar bayi da sauri na mai da
toewl É—in na É—aura,
da É—an sauri na shiga ciro kaya na na juya zan wuce sai ganin sa nayi daf da ni,
kaucewa nayi kokarin yi yataro ni da sauri ya janyo ni na fado jikin sa.
"Meye haka!?." nafaÉ—a da karfi ina ture sa.
a hankali yacusa fuskarsa a g
efen wuya na tare da shinshinar fatar wuya na yaja
numfashi, da sauri na shiga ture kansa tare da faÉ—in "Wai meye haka ne kam dalla ka kyale ni."
yaciro fuskar sa sai ya sakalo hannayen sa a kuguna yace
"Tun É—azu nake cikin bathroom nakasa yin wanka
ban iya yi ni kaÉ—an ba sai an taya ni, muje ki tayani kinjin kyakkyawa ta.'
ɓata fuska nayi nace
"Nice zan taya ka wanka? capÉ—i lallai bazaka yi ba, zaifi maka kayi gaggawar zuwa in da aka saba taya kan, sake ni malam."
nakarasa Maganar da buge hannu
nsa na juya da sauri sai ji nayi ya.......!
Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:56 - Ummi Tandama😇: *HMDH*
*WASA FARIN GIRKI*
*NA*
*RASHEEDAT S DIRECTOR
19
Washegari da safe bayan sun karya tace masa ya tafi,
yace ba yanzu ba duk yan da taso yatafi da safen yaki sai da dare yayi bayan sallar isha kafin ya tafi.
Ina zaune a parlour sai ganin sa nayi, fuska na haÉ—e dan sam banso ya kuma zuwa ba,da baya gidan naji sakat na kwana É—ayan nan yazo ya takura min ya
hana ni sakat nida gida na.
fuskarsa É—auke da murmushi kamar kullum ya karaso,
daf dani ya zauna har muna gogan juna, É—an rankwafowa yayi jikina har ina iya jiyo sautin fitar numfashin sa, ya ruko hannaye na duka biyu a sannu yashiga murza su cikin taf
in hannun sa, ido yalumshi tare da buÉ—e wa sannan yace
"Kyakkyawa ta babu ko É—an barka da zuwa."
gajeren tsaki na ja ina yunkurin mike wa, sai yayi saurin sake hannuna yasaka hannayen sa duka ya zagaye ni ta baya, ya janyo ni ya daÉ—a mannani da jikin
sa sosai, a sannu ya kawo fuskar sa daf da nawa ya haÉ—e goshina da nasa, yayin da numfashin mu ke garwaya dana juna, É—ina a hankali ya manna bakin sa kan lip É—i na yayi kissing nashi,
kokarin tura harshen sa yake cikin bakina da sauri nakawar da kaina
gefe.
numfashi mai karfi ya sauke tare da rumtse idanunsa da karfi yakuma buÉ—e wa, daÉ—a rungumoni sosai yayi a jikin sa kana cikin kasa da murya da tausasa shi yace
"Please HAMDAH ko sau É—aya kibani dama kin san yan da nake ji a kan ki kuwa?, ki taim
ake ni son ki na shirin illatar da ni."
"Ka sake ni ni ka sake ni nace."
nafaÉ—a cikin É—an gaÉ—a murya ina kokarin kwatar kaina.
bai sake ni ba sai idon daya kafe ni da shi kamar zai cinye ni, niko narika mutsu-mutsu da tutture shi ina cigaba da faÉ—in
"Ka rabu da ni dalla Malam ka sake ni bana so."
bai ce kamai ba sai idon daya cigaba da bina da shi zuwa can a hankali yasoma magana
"HAMDAH me yasa bazaki saurareni ba, baki yarda da gaske ina son ki bane ban shigo rayuwar ki dan na cutar da ke ba, so
n da nake miki shi yakawo ni cikin rayuwar ki,
meyasa bakya sona mene ne aibu na?."
Da karfi na daddage narika ture shi ina faÉ—in
"Ka rabu da ni ka kyale ni bana son ka kaima zai fi maka ka daina so na."
daga saman step muryar su Naseem ke tashi yayin
da suke saukowa da gudu suna faÉ—in
"Mommy kijo ki canja mana kallon ansa me dodo ne."
da sauri ya sake ni ganin yaran suna daf da sauko wa, suka karaso da gudu suka zube a jikinsa, da sauri na mike ina wasa masa harara haÉ—e da murguÉ—a masa baki,
m
urmushin nan nasa ya bini da shi sannan cikin É—an É—aga sauti kaÉ—an yace
"Kyakkyawa ta ina son ki son ki a nan É—ina yake yakuma haifu a sassan jikina, in da duk gilmawar da jinan jikina zai yi dake yake numfasawa."
ya nuna dai-dai sai saitin zuciyarsa
sannan ya cigaba da faÉ—in
"Bazai fita ba baku ma zan taɓa dai na sonki ba, kema kuma zaki soni."
muryar Naseem na sinkayo yana faÉ—in
"Daddy muma kana son mu?."
dariya yayi yana rungume su a jikin sa yace
"Kwarai ma kuwa ina son ku, kuma son ku a
nan É—ina yake da ilahirin jikina gaba É—aya."
yanuna ka san zuciyarsa kasa da inda yace anan nake.
murna suka shiga yi suna faÉ—in
"Yee muma Daddy yana son mu."
tsaki naja najuya na nufi sama,na barsu nan zaune suna ta tikar dariya har da shi.
dogon
tsaki naja ina haurawa step's
"Mutum kamar mara zuciya duk abin da zaka masa bazai taɓa jin haushi ba, kullum fuska ɗauke da murmushi kamar gonar auduga."
nakuma jan gajeren tsaki ina shigewa parlour'n sama...
Da daddare bayan sallar isha nafito dag
a bedroom É—ina bayan na sarkake jikina nayi wanka tare da É—auro al'wala dan yau nagama
period, sallaya na shinfiÉ—a na gabatar da sallar isha ina idanrwa na mike naje na saka kaya,
ina kokarin fita a ɗakin ya shigo ganin yana kokarin matsoni,na ɓata
fuska tare da kaucewa nayi waje abina.
É—akin da tun ranar da yazo na dawo kwana ciki, nashige nayi kwanciya ta ci ki.
sai da nagama danne-dannen wayata nakai wajen karfe 11 kafin bacci ya É—auke ni...
can cikin bacci narikajin ana tattaɓa ni firget n
a mike zaune, ina ware idanuna, ni dana kwanta da haske sai na tsince ni cikin duhu yanzu,
hannun mutum naji yakuma mai dawa jikina yana daÉ—a laluma ni ai da sauri nashiga lalumo wayata, ina É—auka nayi saurin danna shi ya bada haske, ai da sauri na duro
a gadon nayi saurin kunna wutan cikin É—akin.
yana zaune a sakiyar gadon yayin da yake ta jan numfashi da kyar cike da alamun zurfafa cikin matukar bukatuwa, zamowa yayi bakin gadon ya mike yana yunkurin maso ni da sauri na É—aga masa hannu nashiga ja da
baya ina faÉ—in "Me ya kuma kawo ka nan? kafita nace ka fita!."
Na karasa maganar cikin É—an É—aga sauti ina kuma yi masa nuni da kofa kan ya fita.
numfashi ya ja a wahalalce yace
"Kar kiyi min haka HAMDAH kar ki mance nifa mijinki ne ina da hakki a ka
nki, HAMDAH son ki da bukatar ki zasu iya yi min illa ki taimaka ko sau É—aya ne ki bani dama."
da sauri na katse shi da faÉ—in
"Ban san wannan ba kafita kawai kar kasake ka matso ni."
"HAMDAH ki saurare ni."
"Babu abin da zanji daga gare ka fita kawai
."
Kan sa ya dafe da hannaye sa duka biyu yana mai rumtse idanunsa da karfi, a hankali ya juya cikin jan kafa yafita a É—akin.
numfashi na sauke da sauri na isa jikin kofa narufe kofar tare da murza key,
na dawo na kwanta, nakai tsawon lokaci kafin ba
cci yakuma É—auka ta.
washegari bayan tafiyarsu Nasmah School ina yin breakfast na tafi sashin su Inna Wuro dan sam bana so na kasance inuwa É—aya da shi.
a parlour na tadda su Inna Wuro da Bappa na zauna muka ta hira, daga baya Bappa ya juya hirar izuwa
nasiha, ya mai da hankalin sa sosai a kaina tare da kiran sunana ya cigaba da faÉ—in
"HAMDAH cikin gidan naku lafiya dai ko?."
kai na gyaÉ—a da faÉ—in
"Lafiya lau Bappa." yace "Masha Allah Allah ya daÉ—a dauwamar mana lafiya da kwanciyar hankali, to H
AMDAH yanzu Allah ya kawo ki wani lokaci na musamman sai kin jajirce wajen gudanar da lamarin ki, Allah ya É—aura miki wani nauyin da dole sai kin bada kulawa sosai wajen isarwa da kuma sauke wa,
kiyi kokarin sauke duk wani nauyi da hakkin daya rataya a w
uyan ki,
ta nan ne kaÉ—ai zaki da É—a ganin falala da ci gaban rayuwa,
HAMDAH mijin ki yana da hakki mai girma a kan ki, kiyi kokari ki jajirce wajen sauke duk wani nauyin daya rataya a kanki,
ki guji duk abin da zai kaiki da halaka,
miji yana da hakk
i mai girma a kan matar sa kamar yadda itama take da hakki a kansa,
amma ki sani aljannar mace yana karkashin kafar mijin ta ne,
idan tayi masa biyayya ta sauke dukkan hakkokin sa, to babu makawa da yardar Allah zata shiga aljanna cikin sauki.
idan kuma
ta bijire masa to tana cikin asara,
kiji tsoron Allah aduk inda kike kizamo mace ta gari in da zakiji daÉ—i ranar gobe kiyama,
aure ba abin wasa bane darajar sa yawuci duk in da ake tunani, idan kayi wasa da shi ko ka nimi ka wulakanta shi ko ka É—auke
shi abin banza, hakika zaka ga rashin daidai a rayuwar ka tun anan duniya,
yan da idan kayi biyayya ka tsare dokokin sa zai kaika ga aljanna, haka zalika idan ka hofantar da shi zai jaka izuwa wuta, Allah ya tsare mu da yin abin da zai kaimu ga shiga wuta
."
Inna Wuro ta amsa da
"Amen ameen ameeeeeen ya rabbil izzati."
Bappa yaci gaba da yi min nasiha mai matukar shiga jiki da tsoratar wa, ba shakka jikina yayi sanyi zuciya ta ta kariya,
lallai duk kan musulmi mai imani babu wanda zai so ganin sa cikin
azabar Ubangiji.
muna nan zaune Bappa bai gushe wajen cigaba da yimin nasiha ba.
har Ahmad ya shigo shima ya zauna Bappa yaci gaba da yi mana nasihar tare, babu wariya ko nuna banbanci...
Bappa ya É—au tsawon lokaci yana yi mana nasiha daga bisani ya ru
fe taron da addu'a.
Ahmad yayi ta masa godiya kana ya tashi ya fita.
fitar sa bada jimawa ba,
Inna Wuro ta dube ni tace natashi naje ko zai bukaci wani abu ni ina nan,
na mike jiki asanyaye tare da yiwa Bappa godiya natafi..
A parlour'n sama na ta
dda shi yana zaune yana waya, na wuce shi na shiga bedroom É—in dana koma kwana ciki, na kwanta bakin dago jiki ba kwari dan gaba É—aya jikina yagama mutuwa da wa'azin Bappa,
shiga ta bada jimawa ba ya shigo, har ya karso in da nake ban É—ago ba,
ya tsa
ya ta gurin kafafu na
"Bacci zakiyi ne?." yayi maganar idanunsa a kaina,
tsintar kaina nayi da gyaÉ—a masa kai.
kai ya jinjina yace "Kiyi bacci mai daÉ—i ni zan fita akwai waÉ—an da suke jira na zamu yi zama, sai na dawo."
nan ma kai na gyaÉ—a ma sa, y
a juya yafita da murmushi.
ina dai kwance badan bacci ya É—auke ni ba har su Nasmah suka dawo daga school..
shiko tun da yafita bai dawo ba sai daf magriba, yana shiga kuma ya ja Naseem sukayi masallaci.
sai bayan sallar isha suka dawo..
Tun daga ran
a mai kamar ta jiya Ahmad bai sake tinkara ta da bukatar sa ba, yakuma dai na yunkurin taɓa jiki na, zai dai zauna a inda nake yayi ta jana da hira haɗe da wasa, tun ina yin banza da shi har yakai ga nakanyi murmushi da jin wani zancen nasa.
Yau kimanan
in satinsa biyu kenan a gidan,duk bayan kwana biyu yakan cemin zaije ya duba Kawa, idan kuma ya dawo zai zo min da sakon cewa tana gaishe ni.
Zaune na ke a É—aki ina jiyo muryar su a parlour shi da su Naseem kasan cewar yau weekend ne, shima babu in da
ya je har yanzu wajen karfe 12 da rabi, a hankali na mike jin an fara kiraye-kirayen sallar azahar,
nashiga bayi nayi al'wala na fito,
Nasmah ce ta shigo tace
"Mommy Daddy sun tafi masallaci yace nayi salla na a gida zan sami lada da yawa da yawa kamar
haka."
ta kwatanta da faÉ—in hannayen ta