Showing 72001 words to 75000 words out of 135595 words
dawo amma ba yau ba."
yayi maganar yana cigaba da tafiya.
kwafa nayi ina bin bayan sa da harara..
ina nan zaune har aka kira sallar magriba
, ya sauko cikin shigar tafiya masallaci, tun kan ya karaso na mike da sauri dan nasan sai ya zo in da nake, nashige kitchen, sai da naji fitar sa kafin na fito,
na haura sama, ina idar da salla na fito, a hankali na nufi saman dinning in da fridge yake n
a nufa dan kishin ruwa nake ji, na buÉ—e na ciro garar ruwa mai sanyi haÉ—e da cup dasuke a jere gefen fridge É—in, na tsiyaye ruwan na sha.
kana na mai da ragowar ruwan, har zan rufe fridge É—in sai idanuna ya sauka kan wani yoghurt dake baki-bakin fridg
e É—in ya É—au tsayi har bayan gorar yana zufa, na É—au gorar haÉ—e da cup na rufe fridge É—in na koma É—aki.
a bakin gado mazauna na bude gorar na tsiyaya yoghurt ɗin cikin cup, a hankali nakai cup ɗin baki na ɗan kurɓa, a hankali na lumshe idanuna j
in daÉ—in yoghurt É—in da sanyin sa ya baibaye min baki.
narika kurɓar sa ina sha cike da jin daɗin sa, har sai da na shanye wanda nazuba cukin cup ɗin nakuma karawa, sai da naji cikina ya cika tam kafin namike nashiga bayi na kuskure bakina na fito na
haye kan sallaya jin an tada sallar isha,
wata doguwar hamma na sake cikin sallata a raka'ar karshe, yayin da naji ilahirin jiki na yana yimin wani iri, a haka na idar da sallar, yayin da nake tajin yanayin na daÉ—a karuwa,
idanuna na mutstsuke da duka
hannaye na biyu na mike tsaye tare da yin mika dana ji ya taho min babu zato ko sammani.
a hankali na ninke sallayar na kai ma'ajiyar sa haÉ—e da hijibin.
na dawo bakin gado na zauna, na É—au wayata ina É—an daddana shi.
mika na kuma yi, cikin jin yanay
in dake daÉ—a shiga ta, nakasa tantance yanayin.
aje wayar nayi na gyara na kwanta tare da lumshe idanuna,
shiru nayi a hankali nake daÉ—a jin abin da nake jin na karuwa, a hankali na mirgina tare da yin mika na kankame jikina tare da buÉ—e idanuna da su
ka gama sauyawa kamar me maye, hannuna na cusa sakankanin cinyoyi na na matse da karfi.
jin karar buÉ—e kofa yasa ni buÉ—e idanuna a hankali na zubawa kofar,
daga bakin kofar ya tsaya yazuba min ido, kana ya mai da duban sa kan gorar yoghurt É—in da ke a
je tsakiyar É—akin.
a sannu ya tako ya iso bakin gadon ya rankwafo kaina yace
"Kyakkyawa ta."
shiru nayi na mai da idanuna na lumshe.
sosai ya kura min ido ina jin yan da idanunsa yake yawo a jikina, hannu ya sauke gefen fuskata ya shafo a hankali yace
"Ya dai kyakkyawa ta wani abun ne?."
a hankali na buÉ—e idanuna dasuka gama sauya wa nazuba masa sai kuma na mai da idon na rufe.
takun tafiyar sa naji na buÉ—e ido na zubawa bayan sa har ya fita.
juyi nayi nakuna sakin dogon mika.
ido na waro cikin
matukar mamakin gano yanayin da nake ciki, da sauri na mike ina tangaɗi kamar ƴar kwaya na shige bathroom, kayan jikina natuɓe da sauri na cika ruwan zafi nashige ciki, ina mammatse ido,
shiru nayi ina jin É—umin ruwan na ratsa ni. madadin saukin yan
ayin sai ji nayi kamar daÉ—a karuwa yake,
nasha mamakin kaina da abun da nake jin.
da sauri na fita na zo gaban wardrobe naciro rigar bacci na zura ban ko tsaya tantance wata iri ce ba bare na kaiga sa pant, dan nakai kololuwa wajen jin filling. sai da n
a saka naga bata karasa kai guiwa ta ba, mai tsiririn hannu ce da gidan bra..
baya nayi na zube kan gado tare da cusa hannaye na sakankanin cinyoyi na, nashiga juya kai cikin mawuyacin hali.
wace irin sabuwar al'amari ce ke faruwa da ni yau?.
hawaye yas
higa zubo min nazube kan gado nayi ta juyi ina matse cinyo yi na, wai ko dun zanji saukin abin da nake ji,
amma ina babu sauki cikin lamarin, a hankali na mike zauna jin wuya na ya bushe kantakarau sai haÉ—e miyau nake da kyar,
ragowar yoghurt É—in da na
sha É—azu nasha na rage na É—auka na kafa kaina sai da nashanye duka na ajiye gorar,
na koma na kwanta. nan ma juyin na cigaba da yi gaba É—aya nagama jikewa, tamkar daÉ—a ruramin wutar abin da nake jin ake.
Zumbur na mike tsaye ina jan kafa na fita,
can na hango shi zaune cikin parlour yana kallo, jin karar buÉ—e kofa yasa shi juyowa ya zuba min ido dai-dai lokacin da nasaki wata doguwar mika.
idanuna na matse da karfi kana na buÉ—e, a sannu nashiga É—aga kafafu na nazo na wuce ta gaban sa,
dinnin
g na haura nabuÉ—e fridge naciro garar ruwa na kafa kaina nasha sosai.
ruwan na shiga cikina tamkar daÉ—a angizo min da wata muguwar filling yayi, sake gorar nayi yafaÉ—i kasa sai ga hawaye sharr, baya nayi na zube kan kujerar dinning nahaÉ—e cinyoyi na n
a batse, na kifa kai na saman dinning ina cigaba da ba
matse cinyoyi na da yuya kai.
kuka na fashe da shi da karfi, nashiga bubbuga kan dinning É—in da hannaye na biyu...
da sauri ya mike yazo in da nake yana faÉ—in
"HAMDAH mene ne me ya same ki?."
ba
n ce komai ba sai kukan dana cigaba da yi,
da sauri ya kamo kafaÉ—a ta ya É—ago ni yana cigaba da tambayar abin da ya same ni.
jikina nashiga janye wa daga nashi jin kamshin sa ya baibaye ni yana daÉ—a kara min abin da nake ji.
yaruko hannuna da kyau ya
janyo ni muka dawo cikin parlour,
ido ya kuramin yana kallon yan da hawaye ke sauka a idona na sai ya girgiza kai a hankali yace
"Kyakkyawa ta me ya same ki?."
kai na sunkuyar ina ci gaba da matsar kwalla.
a hankali ya janyo ni ya rungume jikin sa ya
manna kai na a kirjin sa, wani nannauyar numfashi muka sauke a tare,
a hankali yashiga shafa kaina kana yace
"Kiyi hakuri HAMDAH amma ki sani wlh shine Allah ina son ki."
lamo nayi a jikin sa ina É—an jujjuya kaina cikin kirjin sa cikin mawuyacin hali.
sai kuma nayi yunkurin janje kiji na daga nashi jin yanda zuciya ta take ta fizga na izuwa gare shi dan samawa kai na saukin abin da nake ji,
da sauri yayi hanzarin mai dani jikin sa, sai kawai nasaki kuka.
da sauri ya manna bakin sa kan nawa yashi tsot
sa, ɓari jikina ya kama jin yana daɗa angiza min wutar fitinar da ke azalzala ta.
cak ya É—ago ni yayi da ni cikin bedroom É—ina wan da yake kwana ciki,
a kan gado ya dire ni, sai ya zauna gefe na tare da tsura min ido,
kana a sannu yaÉ—an rankwafo ka
ina yace
"Kin shirya karɓar bakonci na yau?."
ido na rumtse da karfi tare gantsare wa jin yan da jiki na yake wani tsuma tam kar allura ake min.
a hankali yakai hannunsa jiki na yashiga shafani, da sumbata ta,
a sannu yakai hannunsa izuwa kafaÉ—a ta
yashiga murza hannun riga ta yana yin kasa da shi, a hankali yayi kasa da shi har zuwa saman kirji na,É—an sakai tawa yayi a sannu yadawo da hannun nasa kan kirji na dai-dai saman, ababen kirji na ya daÉ—a rankwafofa kai na sosai ya saka yatsar sa guda ya
janye rigar tayi kasa nonuwa na suka baina a fili.
kai na najuya gefe da sauri,
ido ya kafe ababen kirjina dasu yayin da fitar numfashin sa ya karuwa, maganar sa najiyo a sama
"Wai da gaske kin shayar da yara biyu a lokaci guda kodai gidan raino kika k
aisu?."
hannu na yarfe ina murza kafafu na kan katifa, gaba ki É—aya idanuna sun gama rufewa da wutar fitinar da bansan da zuwan sa ba.
hannunsa ya sauke su kan nonuwa na.
idanuna na rumtse da karfi jin É—umin tafin hannunsa kan ababen kirji na, a hanka
li yashiga shafa su da matse su,
mimmikewa na shiga yi gaba ki É—aya jikina yadaÉ—a amsa wa, babu abun da nafi bukata a yanzu kamar naji sa cikin jikina.
da sauri na rirrike hannunsa jin ya shagalta wajen mammatse ababen kirji na, ya É—ago ya zuba min id
anunsa da suka gaba canza kala a hankali murya can kasa yace
"Ya dai kyakkyawa ta kina marhaban da ni?."
ido na rumtse sai ga hawaye shar. kai ya girgiza min da sauri yace
"Kiyi hakuri." yafaÉ—a yana
zame hannunsa da ga rukon dana yi masa.
a sannu naj
i É—umin bakin sa kan brest É—ina, wani irin bankaro kirjin nayi.
billahil azim in da yasan kalar abin da nake ji da bazai zauna yimin waÉ—an nan abubuwan ba,
haushin kaina da tsanar yanayin da bansan yan da akayi ya zo min ba ya tabaibaye ni.
a sannu y
ayi kasa da rigar yaraba shi da jikina, yayin da yaci gaba da shafa sassan jikina, zuwa can ya É—ago a galabaice ya zubamin fitinannun idanuwan sa murya a sarke yace
"HAMDAH ki na maraba da ni kin shirya karɓar bakwanci na?."
wasu hawaye ne masu É—umi s
uka zubo min ganin bani da mafitar da ya wuce abin da yake nufi, har idan ina son kai na da lafiya.
sai na rumtse idanuna tare da gyaÉ—a masa kai hawaye na cigaba da tsiyaya ta gefen ido na.
wani murmushi ya sake ya mike jikinsa na ɓari yazare gajerin w
ando da singlet É—in jikin sa ya haye kaina yayi min rufma.
sumbatar fuskata ya shiga yi yayin da hannunsa ke kan ababen kirjina yana ta aikin matse su,
kai na shiga yuyawa cikin matsanan ciyar filling, cikin rufewar ido da cushewar ƙwaƙwalwa naɗago h
annaye na na sauke su a bayansa, ido na matse da karfi.
najayo sa izuwa jikina.
da sauri yashiga karanto addu'a cikin hanzari ya isa da marar sa izuwa nawa, har jikin sa na ɓari,
ido na rumtse da karfi jin yanda ya ziyarce ni.
wani irin dogon numfashi
ya sauke tare da faÉ—in
"Washhhhhhhhhhh ahhhhhhhh kyakkyawa ta ashe haka kike shine kika ringa nisanta kan ki gare ni? me yasa kika son haram tamin wannan ni'imar, kyakkyawa ta washiiiiiii aaayyyhhh Allah dai ya saka miki tabbas Allah ya miki baiwa washi
iiii Allah wahhhhyyy."
wasu irin sambatu yarika yi, yayin da yake nutsu cikin gona ta.
numfashi nashiga sauke wa a hankali a hankali, duk da ina cikin yanayin nan amma sai da naji zafi dan ya dage kwarai da gaske yana ta sukuwa kaina, sai dai zafin ma b
anbanci ne ina jin sa ina kuma jin wutar fitinar da take azalzala ta.
sosai ya dage yake kai koma a kaina yayin da yaci gaba da sambatu
"Wai da gaske kin taɓa aure amma dai bai taɓa lumewa in da na shiga yanzu ba, washiii ahhhhyy HAMDAH ina son ki ina
son ki I love You I love You,
HAMDAH dan Allah ki soni ko rabin yan da nake son kine, na tambata zakici gaba da shayar da ni wannan daÉ—in, wayyooo HAMDAH tai maka ki rike min nan."
ya nuna kugun sa da yake sama da kasa kamar zai ɓale.
Ya shari tsawo
n a wa huÉ—u a kaina zuwa lokacin a hankali narika jin abin da nake ji yana raguwa, yayin da wani zafi da mugun raÉ—aÉ—i suka biyo baya, kai na nashi ga juyawa ina shure kafafu na,
lokaci guda na nimi filling É—in da nake jin na rasa, kamar a mafarki nake
ji da ganin abun,
ido na zuba masa ya haÉ—a gumi yayi sharkaf duk da sanyin AC da ke tashi cikin É—akin,
yayin da gefen idanunsa ke tsiyayar da kwalla.
firgigit nayi kamar wacce ta farka daga bacci.
sai na saki kuka ina ture kirjin sa da shishure kafa
fu kan katifa, cikin Muryar kuka nake faÉ—in
"Ka kyale ni ka rabu da ni katashi min a kai wayyo Allah na wayyo zafi, nidai ka rabu da ni."
zuwa lokacin bai iya furta komai sai dai idanunsa da ke tsiyayar da kwalla, ta gafe idananun kuma suna rufe.
kuka
sosai nayi ta yi ina faÉ—in ya kyale ni, amma tamkar baya jina hasali ma idanunsa a rufe suke,
sai kuma ɓarin da jikin sa ya ke.
da karfi ya fizgo wani numfashi sai kuma yashiga sauke numfashin da karfi-karfi yayin da gudun sa ya karu na wasu Æ´an mint
oti, zuwa can ya kankame ni kamar zai ɓalla ne tare da sakin kara wan da idan mutum yana cikin parlour zai ya jiyo sautin sa..
lamo yayi a kaina yarika sumbatar fuskata, yana mai sauke numfashi a kai a kai...
da karfi na shiga ture shi ina faÉ—in
"Kat
ashi min a kai nikam ka tashi min a kai."
a sannu yazare jikin sa ya kwanta gefe, yana mai cigaba da sauke numfashi.
niko cikin takaici da bakin cikin tuno abin da ya faru tun da fari sai nakuma sakin kuka, ina bubbuga kafafu na kan katifa..
a hankali y
a mike yaÉ—au gajeren wandon sa ya saka ya mika hannu ya É—ago ni ya rungume jikin sa tare da bubbuga baya na cikin yanayin rarrashi,
fizge jikina nayi nakoma nakifa fuskata da jikin katifa, na cigaba da rera kuka na.
da sauri yakuma É—ago ni yana faÉ—in
"Dan Allah kiyi hakuri ki dai na kukan nan haka, toma wai kukan me kike yi ne iye kyakkyawa ta?
kin samar min da farin cikin da ban taɓa samin irin sa ba hakika ke ɗin ta musamman ce,
ban san da wani irin baki zan yi miki godiya ba, amma ki sani kin
sanya ni cikin farin cikin da bansan taya zan iya misalta shi ba,
Allah ya saka miki da mafificin rahamar sa, yan da kika sani cikin farin ciki da kwanciyar hankali, ya dauwamar dake cikin farin ciki da kwanciyar hankali har abada,
dan Allah kyakkyawa ta
ki dai na wannan kukan har cikin kasan zuciya ta nake jinsa."
fuska ta ya leko tare da sakin wani lallausan murmushi yace
"Wai kukan me kike yi ne kam ko bai ishe ki bane na kara."
sautin kukan na kara ina tutture shi cikin muryar kuka nashiga faÉ—in
"Wlh Allah ban yafe ba ni ka rabu da ni."
Æ´ar karamar dariya yayi yace
"Baki yafe ba da aka yi me?."
"Taɓa ni da kayi." na faɗa a hatsale cikin sautin kuka.
dariya sosai yayi yana daÉ—a kankame ni a jikin sa yace
"Ai ni ban taɓa ki ba sai da aminc
ewar ki ba ke kika ce nayi ba."
dukan kirjinsa na shiga yi ina faÉ—in
"Ni ban faÉ—a ba."
"Kin mance tun a parlour kike ta jana nazo na baki har a kan gadon nan ma jana kike, dan yanzu kin gama biyan buƙatar ki shine zaki ce haka ko."
yayi maganar ciki
n muryar dariya sosai haÉ—e da zallar zolaya yana leko fuskata.
kai na tsunkuyar cike da tsananin jin kunya, tuno da abin da ya faru É—azu, tabbas ni kaina nasha mamakin kaina irin yan da nake ji É—azu, tabbas nayi mamakin kai na ba É—an kaÉ—an ba,
"Yau
wa kin tuna ko to kada ki sake ganin laifi na, ai dama na fada miki sai da amincewar ki zan kusan ceki,
ina son ki kyakkyawa ta."
baki turo gaba da sauri nace
"Ni ka tashi kaje kaje ka kawo min abinci Allah kasa na faÉ—i bazan yarda ba."
da sauri y
a janyo pillow ya gyara min kwanciya ta kan pillow'n. ya mike da sauti yana faÉ—in
"Me kike so kici?." ban amsa shi ba sai yayi waje da sauri.
A hankali na mike zaune na É—au riga ta na saka, a sannu na zamo baki. gadon dan fisari ce ta matsani, sai da
i ina tsoron na mike kada na faÉ—i,
a hankali naɗan rika mikewa ga mamaki na sai naga na mike garau, nayi taku ɗaya zuwa uku babu alamar jiri ko ɓarin jiki tattare da ni.
nayi matukar mamakin bana jin ko É—aya daga cikin biyu.
kai na jinjina da mamak
in karfin jini irin na Ya SALEEM, ban isa ya kusance ni na iya mike wa tsaye da kaina ba har sai na sanya wa cikina wani abu, haka jikina kuma zai yi ta ɓari har sai jinin sa ya gama garwaye jikina...
da sauri ya shigo rike da tray yazo ya dire saman tab
le, ya zo in da nake da sauri ya ruko hannuna yace
"Zo ga abincin kici kinji."
yana kokarin janyo ni, hannu na yarfe nace
"Ni fisari zanyi."
kafin na karasa faÉ—a ya kinkime ni yayi dani cikin toilet,
yana tsaye yace nayi fitsarin kafaÉ—a na make na É
“ata fuska nace ya fita.
basan sa ya juya yace "To bani ganin ki kiyi."
babu yadda na iya dan na matsu sosai. sai da nayi amfani da ruwan zafi wajen yin sarki dan ba karya HQ É—i na yana yimin zafi sosai.
ina gamawa yataho in da nake yace
"To muyi wank
a ko."
baki na turo nace "Ka fita."
kai ya girgiza kamar karamin yaro yace
"Tare zamuyi daga yau har kullum ma."
ido na waro kafin na ankara ya ɗago rigata ta kasa ya zare ta a jikina, ya tuɓe gajeren wandon sa.
duk wani kina da tirjewa ta haka yasa
mukayi wankan nan tare.
yaso ya É—auko ni ya fito da ni naki fir nace da kafata zan tafi.
gaban wardrobe na isa na ciro doguwar rigar bacci har kasa na zura, na É—au pant zan saka yayi saurin matsowa in da nake yarike shi tare da girgiza