Showing 30001 words to 33000 words out of 244256 words

Chapter 11 - GANIN IDO COMPLETE BOOK BY MAHMUGEE

MAHMUGEE   

08 Aug 2026

498

da hannunsa.

A lokacinda Baba Khalil ya cika Nasir na Nigeria a hannunsa ya cika bayan ya rokarwa yayansa gafara a gurin Nasir din wanda tinda yake basu taba maganar mahaifinsa a tsakaninsu ba dan magana ce da babu abinda zaa fada akanta.

Wani irin numfashi me zafi da tsananin mutuwar jiki Nasir ya sake a lokacin daya shafe Baban yanajin wani irin dumi da zafi na ratsa shi,
Wani abu ya tsaya a maqoshinsa idanuwansa sukai jajir ya zubawa Baby SANAAH idanuwansa a lokacinda ta yanke jiki ta fadi a jikinsa jin Babanta ya cika yabar duniyar har abada.

Tinda akai rasuwar Nasir ya kasa cewa komai ya rasa dukkanin sauran kuzarinsa da walwalansa.

Maamah ta iso Nigeria ita kadai sbd dr  Mum batama nan tana Greece gurin wani taron likitoci.

Maamah tayi kukan rashin baba khalil sosai sbd sun rasa ginshikinsu na karshe ,
Nasir a yanzu baida uba baida dangin uba yazama uba a ahalin kenan,

Mommy zainab ta fice hayyacinta itama sbd ta rasa bangon rayuwarta itada yayanta.

RAHEEM JEERAH ya tattara abinda yakeyi ya ajiye ya sauka Nigeria dan jajanta wannan rashin da sukai dan kuwa ya taba Nasir sosai tabawan da baa sake gane kansa ba.

Sati daya akai aka gama zaman gaisuwan daga nan suka koma su kadai,
Maamah bazata komaba sai anyi auren Nasir din kaman yanda baa dagaba saisu tafi da Baby SANAAH din.

Gidan babu wata hidima ko hayaniyar bikin da ake kokarin yi,

A cikin kwanakin SANAAH ta rasa nutsuwanta gabaki daya tafara wata rama haka kawai sbd anyi anyi ta sake ta kasa sakewa musamman da Nasir ya koma musu sabon mutum sai rasuwar ta kasa sakin kowa suka ajeta a rai sbd wanda ya kamata ya zama me yaye musu damuwan ya kasa dawowa shi din.

RAHEEM JEERAH dazai komai tareda Nasir suka tafi zasu dawo tare idan kwanakin auren suka kusanto sosai.

Tafiyarsu a tare Raheem ya shiga mamakin dayafi wanda ya shiga a lokacinda ya fahimci matarsa ta aure is obsessed with him amma a yanxu abinda yake gani a tattareda Nasir yafi kusan abinda yake gani a tattareda Meenah akansa,

Bai taba sanin irin son da Nasir yakewa baby SANAAH ba yakai matakin da hankali ma baya daukaba,
Bai taba sanin ana irin wannan son ba wanda a matsayin cuta yake kallansa,
A yanzu kam ya tabbatarda duk duniya babu abinda zai taba bawa Nasir duka nutsuwan da mai rai yake nema bayan mallakar Baby SANAAH a matsayin matarsa.

Wani irin tsananin tausayi da sabuwar kaunar dan uwansa rabin jikinsa me tsananin gaske ne ta cike kowace bangare na zuciya da gangar jikinsa dan haka ya yanke shawarar Nasir din ya koma kawai shi zai taho idan lokacin auren yazo gap.

Nasir din bai komaba sbd yana buqatan kasancewa da Dan uwansa a lokacinda zaa qaddamar dashi ga sabon matsayinsa wanda sbd shine ya taho dan haka bazai tafi ba zai jira har sai anyi taron wanda zaayisa kwana uku cif before daurin aurensa.

Duk wata hidimar qaddamar da Raheem din dazasuyi ta familyn jeerahs da duk wanda zai taho daga Nigeria da Morocco Nasir ne ya shiga ya tsaya yake gudanar da ita cikin qwazo da farin cikin ganin Raheem din ya kai wannan matsayin da sukai burinsa tare amma shi kadaine Allah ya bawa ikon cika musu.

Sir hakeem jeerah ya iso qasar da kansa dan taya 'dansa farin ciki tarera ahalinsa,
Dr mum ma ta iso tana qasar sbd taya Danta farin ciki da nata iyalin dan haka kusan kowa na Raheem jeerah yana qasar a tareda shi.

SANAAH da Nasir koyaushe suna waya tana tambayarsa yaushe zai dawo an sakata a cikin lalle.

A duk lokacinda tai masa wannan tambayar jin yakeyi inama ba hidimar dan uwansa rabin jikinsa akeyiba da tini ya dawo gareta ya dawo ga hidimar aurensa da shine burinsa a yanxu dayafi kowane buri,
Shine abinda yayi shekaru masu yawa yana jira,shine abinda yafi komai mahimmanci a garesa yanzu amma kuma Raheem da kowace hidimarsa tafi gaban komansa da farin cikinsa dan haka bazai iya dawowa ba sai bayan qaddamarwan.

*****A ranar taron qaddamar bawa Raheem stars dinsa na taka matsayin REAR ADMIRAL a ranar kowa ya sake tabbatarda irin matsayi da girman kaunar dake tsakaninsa da dan uwansa dan kuwa iyayensa ya sarewa ba ba matarsa ba yarsa ba rabin jikinsa ya sarawa tareda qamewa a gabansa saida Nasir din ya dago jajayen idanuwansa ya kafe Raheem dasu yana zubo da wasu irin hawaye a karan farko na rayuwarsa tin bayan girmansa.

Shi kansa Raheem kafesa da idanuwansa yayi har saida Nasir din ya miqe tsaye ya rungumesa da karfi irin na mazan da suke jin karfi da mazankuta.

Anyi taron daya karbi manyan qasar kusan gabaki daya da manyan sojojin kasar gabaki daya kuma anzuba tsoro da asalin mulkin sojoji da wani irin tsarin daya saka taron tabbatarda babu wanda ba wani mai duniya da kanta ba daya halarta.

Nasir shine kaman pa din Raheem jeerah dan haka komai nasa da kulawa da komai nasa da gudanar da komai nasa yana hannunsa dan haka suka sake zama busy a kwana biyun,

A ranar daya kamata su tafi Nigeria wani aikin Raheem me mahimmanci ya sake riqesu kuma Nasir din yana tareda shi,

Ana saura kwana biyu rak daurin auren dukkanin wanda yake qarqashin rear admiral yana gurin wani taron da shine ya tsaidasu kuma iyayensa da duka familynsa na gurin a yau suna gamawa komai dare xasu bi jirgi sauka Nigeria.

Koina akwai tight securities da tsaro da komai ana jiran isowan Rear Admiral Raheem jeerah wanda ya iso tareda securities da Nasir dayake sake duba abubuwan dake rubuce da Raheem din zai tattauna akansu.

Suna shigowa aka rufe koina koina ya sake daukan tsit Raheem ya isa inda zai fara bayani da securities a bayansa.
#MAMUH

GANIN IDO
Mamuhgee
1k
Vip 5k
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

20
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.

*******
RAHEEM na bude baki zaiyi magana ko fitowa muryansa bataiba qarar wani mummunan explosion ya watse gurin gabaki daya.

Tsit komai na gurin yayi sbd daukewan ji da ganin kowa dake gurin tareda mummunan yanayin daya karade gurin kafin ihu da kukan mutane yafara tashi ahankali cikin wani hayaqi da zubar qasar bangunan gurin da rufin gurin dake zuba sosai sbd tarwatsewan da gurin yayi.

Cikin mummunan yanayi da tsananin tsoro da tashin hankali kowa dake gurin yake ambatar sunan nasa yana nemansa cikin rashin gani sosai.

Dr Mum ce ta iya bude idanuwanta daqyar bata gani sosai kunnuwanta na bada wani irin sauti mara bata daman jin komai ta kalli inda Raheem yake gurin yayi munin watsewa ta bude baki daqyar ta ambaci sunansa da wani irin sauti kafin ta juya inda Nasir yake shima ta qwala kiransa dukkanin jikinta na wafa irin rawa tana son tashi ta kasa.

Raheem dayake kwance a qasa cikin wani irin yanayi jini na fita gefen fuskansa sosai bayaji sam,

Motsawa yayi ahankali cikin wani irin karfin hali sbd sanin duka familynsa suka gurin,
Iyayensa duka biyu da matarsa da 'yarsa da Nasir dan haka bai iya jiran taimakon daya kamata ya jiraba sbd ko gani baayi sosai.

Rarrafawa yayi ya miqe daqyar yana jin muryan mahaifiyarsa sama sama tana ambatar sunansa cikin matsanancin tashin hankali da sarewa tareda yankewan murya.

Girgiza kansa yayi da karfin gaske har saida jininsa ya watsu sosai ya samu idanuwansa suka dan fara gani ya bude baki daqyar ya ambaci sunanta.

Nasir da yake a yashe gefe fuskansa jini sosai take fitarwa sbd mummunan buguwan da yayi shima motsawa yayi a hankali yana rarrafawa sbd baya jin komai jinsa ya dauke dip hakama ganinsa.

Haske da jijiyoyin jamian tsaro da motocin ambulances ne suka fara gauraye gurin da gaggawa ana kokarin shigowa ta inda ya zube gabaki daya dan fara fidda wainda suka rasa ransu da wainda suka raunana sosai harma da wainda basu raunana ba.

A lokacin ne idanuwan Raheem suka sauka akan mahaifinsa dayake gefe a zube cikin mummunan yanayi sbd babban ginin daya zubo a kafafunsa hakama fuskarsa jini sosai idanuwansa a bude jajir cikin mummunan hali ya kasa motsawa duk da yanajin sautin Dr fammah yana shiga kunnuwansa amma bazai iya tashiba bare bata ceto a cikin mugun halin nan.

Raheem da jiri me karfi ke diba sbd jinin dayake fita a gefen fuskansa da goshinsa dayake shiga har cikin idanuwansa gurin Sir hakeem din ya nufa yana kallan mummunan karfen chandelier nai tsinin gaske dayake seti da Dad din daga sama kuma fadowa yake kokarin yi wanda yana fado masa a tsakiyar kirji shikenan.

Wani karfin halin gaske yayi ya isa ga Dad din yana tattaro karfinsa da jarumta da karfin zuciya yafara kokarin dauke masa bangon daya danne kafafunsa amma sbd yana cikin mummunan hali da jirin jininsa dake qasa kasa daukewa yayi take hankalinsa yayi mummunan tashi dan bazai iya kallan rasa mahainfinsa akan idanuwansaba gashi abin yayo qasa sosai yana qara tahowa tareda wata babban bangon sama.

Masu kokarin shigowa bada ceto suna ganin abinda yake shirin faruwa sauri da gaggawa suka gurin janye manyan banguna dan isowa garesu suna ambatar sunan Raheem din ya janye daga gurin amma sam baida niyar janyewa bare kokarin daukewa mahainfinsa bangon.

Dad din bude baki yayi da wani irin karfin hali cikin azaba yace Raheem din yayi gaggawar janyewa daga gurin,

Bama ya jinsu cigaba da abinda yakeyi yake baa hayyacinsa ba yana jin muryan mahaifiyarsa na ambatarsa da karfi cikin mummunan tashin hankali tana son isowa garesa dan janyesa amma ba hanyar abubuwa da yawa sun raba tsakaninsu.

Tashin hankali mara misali kowa ya shiga da tension din abinda suke ganin zai faru dan haka gurin duk ya sake rikicewa,

Kuka mai tsananin gaske Dr Mum ta fashe dashi tana zubewa qasa tana kiran Raheem din hakama Dad din turesa yake kokarin yi da hannuwansa duka biyu yana basa umarnin barin gurin sbd yanda bangon saman ya rikito gabaki daya tareda tsinin karfin saiti da Raheem din dayake durqushe gaban Dad din bayaji baya gani daidai nan Dr Mum ta fasa qara me karfin gaske tana rintse idanuwanta da karfi komai nata na wani irin rawar gaske....

Dad ma hannu ya saka da karfin gaske zai ture Raheem sbd tsinin ya gama saukowa da karfin gaske sedai hannunsa bai isaba Nasir da basusan daya iso ba gurin ya ture Raheem da karfi daidai nan Tsinin karfen ya ratsa tsakiyar wuyansa da karfin gaske jininsa yayi wani irin watsin daya fesu a fuskan Raheem gabaki daya har jikinsa da fuskan Dad dayake qasa.

Wuta cak suka dauke dukkaninsu hatta bugun zuciyarsu cak ya dakata yana dauke wuta cikeda wani irin shiru daya ratsa gurin kaman daukewan ruwan sama dip.....

Dr Mum ce ta bude idanuwanta data rintse ahankali tareda daga hannunta da harcan jinin ya fesar mata ta daga akan gaban idanuwanta ta kalli jinin hannuwanta na wata irin kakkarwa zuciyarta na dena bugawa a hankali sbd daukewan da zatayi ta rasa numfashinta da ganin jinin a hannunta....

Dagowa tayi hatta fuskanta rawa takeyi kaman yanda jikinta ke rawar gaske ta kalli gurin cikin slow jajir da idanuwa.....

"Nasirrrr" ta ambaci sunan a cikin wani mummunan slow jikinta na sakewa alaman zata zube.

Kafin ta zube ta sake bude bakinta ta ambaci sunansa da wani irin karfin da duka gurin sai daya amsa kafin ta zube gurin a sume.

Kasa bude idanuwa Raheem yayi jikinsa na wata irin mummunan mazarin rawar dayake jijjiga har akan abinda yake bugun zuciyarsa ya tsaya cak.

Dad daya bude idanuwansa kallo daya yayiwa nasir din ya rintse idanuwansa da wani irin karfi radadin jikinsa na bacewa bata sbd nauyin dayaxo ya danne kirjinsa da mummunan tashin hankali.

A mugun slow din dayake tafiya da rawar jikinsa me tsanani ya fara bude idanuwansa yana saukewa akan Nasir dayake gabansa tsaye qyam sbd karfen daya ratsasa yana maqale dashi dan haka yake a tsaye kaman a rataye.

Kallo daya yayi masa kafafunsa suka sare da karfin gaske kaman an dakesu ya zube qasa da karfin gaske yana riqe kafafun Nasir din yana ficewa daga hayyacinsa gabaki daya.

A wannan lokacin ne masu rescue suka samu bude hanyar suka iso hankali tashe suka zare karfen daga wuyan Nasir ya fadi qasa kwance Raheem yayi saurin taresa jikinta koina nasa na rawa sam sam baya hankalinsa ya rasa kansa gabaki daya.

Karfinsa ya saka kawai ya sunkuci Nasir din yana kokarin ficewa dashi ana kokarin taresa amma sam babu wanda ya iya taresa bare karban Nasir dan haka wasu suka biyo bayansa da sauri ana cewa bude Ambulance duk da sunsan kai tsaye Babu rai a tattare da Nasir din amma ba alaman Raheem jeerah yasan da hakan san haka kowa ya sake shiga damuwa ganin yanda yake gudu da gawar yana tsiyayar jini daga fuskansa shima.

Karban gawar akai da gaggawa ana kokarin basa taimako shi dayake da rai amma sam yakasa tsayawa ya kuma kasa magana har lokacin komai na jikinsa jijjigar rawa yakeyi yana nuna musu Nasir din.

Kasa riqesa kafafunsa sukai ya sake sarewa qasa akan gwiwowinsa a gurin sbd ganinsa daya dauke dip hakama jinsa take ya zube gabaki ba alaman rai a jikinsa shima.

Daukansa akai da sauri akai asibiti dasu da sauran familynsa da suma tini akai asibiti dasu da wainda aketa fiddowa dad ma an fiddosa anyi asibitin dashi.
#MAMUH

GANIN IDO
1K
VIP 5K
09033181070
GANIN IDO 2026
Mamuhgee

21
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.

*******
Gabaki dayansu babu wanda ya farfado sai bayan tsawon lokaci dan kuwa saima tsakiyar dare sosai Dr Mum ce tafara farfadowa tana sake tabbatarda Nasir ya rasu yabarsu sai data sake yankewa ta fadi aka riqota ta fasa wani irin kuma mai tsananin tsima zuciya koina nata na mugun rawar da saida nurses din kanta suka sauke kai sbd mutuwan jiki.

Kuka takeyi sosai tana jin kaman zuciyarta zata fashe,
Kukane dayake ratsa kunnuwan duk wanda yake dakin da kusa da dakin,
Kukane dayake ratsa har kunnuwan Sir hakeem jeerah dake dakin kusa da ita yana jinsa har kirjinsa shima tareda radadin dayake yanka kirjinsa sbd kusan jinin Nasir babu wanda bai zubarwa ba a cikinsu,
Radadi ne da harsu mutu bazasu manta ba sbd yayi wannan mummuman rasuwar ne gurin cetar da ransa dana 'dansa wanda yasan bazai taba fita trauma rasa rabin jikinsa ba harya mutu ya bar duniya.

Ko da Raheem jeerah ya farka bai motsa ba idanuwansa kadai ya bude ya zubawa matarsa da fammah dasuke dakin zaune idanuwansu jajir da alama su babu abinda ya samesu.

Kukan mahaifiyarsa ne yafara ratso kunnuwansa cikin wani irin sanyin slow yana shiga kunnuwansa,

Idanuwansa cak suka tsaya basu motsawa kaman yanda ko kyaftawa sun kasa yi sai jikinsa ya sake fara rawa ahankali ahankali harya fara tsanantar da meenah ta fashe da kuka mai ratsa zuciya tana furta masa kalman hakurin daya saka hatta gadon dayake kai jijjiga yakeyi dole aka kira doctors da sauri.

Yanayinsa neman munana yakeyi wanda ya saka dole aka dinga banka masa allurai masu karfi haryayi baccin dole da wahala amma wasu hawaye masu tsananin zafi da siranta ne suka ringa gangarowa gefen fuskansa a cikin baccinsa wanda ya saka Meenah ringa zubar da hawayen itama tana shigar da hannunta a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login