Showing 171001 words to 174000 words out of 244256 words

Chapter 58 - GANIN IDO COMPLETE BOOK BY MAHMUGEE

MAHMUGEE   

08 Aug 2026

487

kawai da daman akwai soya masa kawai tayi da fruits da basa wasa sam dasu.

Qarasowa tayi ta ajiye akan table din dakin batareda ta dago ta kallesa ba tana dagowa tajisa a bayanta sanyin jikinsa ya ratsa rigarta da batada kowane irin kauri ya ratseta ta dan ja numfashi sbd jikinta dumi ne dashi dan haka taji sanyin sosai taqi juyowa tana daga kai ta dora idanuwanta akan makeken mirror din dakin dayake saiti dasu ta kalli fuskansa ta cikin mirror din tana sauke ajiyan zuciya.

Nasa idanuwan ya sauke a mirror din shima yana kallanta ya bude bakinsa yace

"Yaya kuke??
Yaya na sameku?

Amsa zata basa ya juyo da ita suka fuskancin juna sosai yana rankwafo kansa ya saka a gefen fuskanta ya shaqi kamshinta kai tsaye tareda dan rufe ido ya bude yana jinta tace

"Lafiya kalau,babu damuwan komai"

Dagowa yayi bayan ya sake shaqarta tukuna ya juya ya kalli abinda ta kawo masa ya sauke numfashi yana jefar da towel din hannunsa na kansa daya goge yana nufar sofa ya zauna yana dan kallanta yace

"Bismillah" alaman tazo ta zuba masa.

Ajiyan zuciya ta sauke kafin ta juyo tareda takowa ta iso gurin ta durqusa ta zuba masa tea din tareda miqa masa.

Karba yayi tareda zaunar da ita a kafafunsa ya kurba tea din ahankali wani qamshi ya shigesa ya dan dago ya mata wani lafiyayyan mayen kallo ya bude baki da wata sanyin sauti yace

"Hmm Nice,thank you"

Meatballs din ta saka hannu ta dauki fork ta soka daya ta dauko masa takai masa bakinsa cikin nutsuwa ya bude bakinsa idanuwansa na mata wani mayen kallon nutsuwa ta saka a ciki ya tauna ahankali tareda sake wani kallan mai kyau yana dan gyada kai ya daga mata hannu da alaman "this is fuckin good"

Murmushi tayi tana sake kai masa wani bayan ya cinye na farkon ya kara amsa yana taunawa tareda jin dadinsa sosai sbd yanda ake ciyar dashi din da alama yanda taga yaji dadinsa kuma yana sakata farin ciki dan haka ya zuba mata idanuwansa basa kawai takeyi yana amsa har sai dayaji ya koshi ya riqe hannunta cikin wata slow yana bude baki ya kalli cikin tsakiyar idanuwanta yace

"I'm full Alhamdllh may Ya Kadir reward you"

"Amin" ta furta da sautin tana kai yatsarta daya akan bakinsa ta dan goge wani dan maiqon daya tsaya gurin tana gogewan har saman lips dinsa sai bude bakinsa yayi ahankali yana kama yatsar tata ya totsa abinda ta gogen yana kallan hannun wanda shine abu daya na farko daya fara sani akanta da shine first Obsession dinsa.

Sake tsotsan hannun yayi yana dago idanuwansa itama shi ta kalla suka hada ido ya matsota jikinsa yana jinginar da bayansa gabaki daya baya yana zagaye da ita yana taho da ita ta kasance itace tai masa rumfar da numfashinsu yake haduwa sosai dan hancinsu daya hade dana juna.

Yatsan nata ya sake tsotsa ahankali tareda kallanta fuskansu na hade da kyau ya sake mannota da hannunsa daya kirjinsu ya sake hadewa ya sake ajiyan zuciya yana sake yatsar da bakinsa ya bata light kiss a baki tareda sauke numfashi mai sauti a fuskanta yace

"I missed you SANAAH KHALIL"

hannunta daya ta dora akan fuskansa tai masa wata sanyayyar shafa sbd yanda ya ambaci sunanta ta shafa tindaga saman gefen fuskan nasa har zuwa kunnensa kafin ta cusa hannunta daya a cikin gashin kansa daya sakasa lumshe idanuwansa bakinsa na furta "YA KADIR" da wani tosashen sautin daya sakata zaro hannunta ya dafe yana hanata zarewa ya sake bata light kiss daya sakata sake cusa hannun cikin sumar tasa dakeda sanyin daya sake ratsata ta bude baki zatai magana a kasalance ya rufe bakinta da nasa yana mata wata lafiyayyar mannowan da sukai wata muguwan haduwan data saka wata kakkarfan numfashi fito musu a tare.

Kissing dinta yafara a wata fitinanniyar slow dake ratsa jini da kwakwalwa tareda sanyaya su da basu nutsuwa....

A natse suke kissing juna yana mata wata irin tsotsar dake sakata kissing nasa itama yana sake mannota da matseta kaman zai shige da ita cikin cikinsa da jin babu abinda yakeda wannan jin rashin kosawa kaman akanta.

Da hannuwansa ya bude gaban rigarta gavaki daya yana zamewa da slow yana kallan yanda fatar ta ke daukan idanuwansa da wata hasken data qara sosai da glowing.

Qugunta ya kama da tafin hannuwansa biyu tana kansa ya gyara mata zama ya shafi mararta zuwa cibiyarta da tsakiyar bayanta tayi wani baya tana kama numfashinta dayake neman daukewa shikuwa hakan ya basa daman saka kansa a cikinta ya sauke lips dinsa akai yayi mata kiss din daya tayar da tsigar jikinta ta dafe kansa da hannuwanta duka biyu tana dawowa daidai yana bude bakinsa yayi mata wani lafiyayyan kamu a kirjinta yana mata wata lafiyayyan matsowa da cukuikuya a bayanta taji tana neman rasa bugun zuciyarta gabaki daya ta sake nishi mai kaifi tana sake cusa hannunwata a cikin gashinsa daya sakasa kasa riqe sanyi da nutsuwansa yafara mata wani zafaffen romance din daya saka nishinsu cike gurin ya matso duka pillows din dake kan kujeran yana juyewa da ita akai sukai wata irin juyewan da bakinsa yake sake shigewa nata yana rabata da sauran abinda ya rage a jikinta yana jin hakurinsa da control dinsa sun tsinke yafara tsotsanta da wani irin salo mai zafi tin daga bakinta har zuwa wuyanta yana zafafa koina na jikinta har zuwa gangarowa kirjinta a kuma daidai yana bata kansa.

Wasu fitinannun numfashinsu ne da jinsu kadai zai saka wani somewa tsabar ratsa jiki da wata irin zazzafar love datake kasancewa a palon yana sake tabbatarda ita din macensa ce da shine kadaine a rayuwarta har abada.

Koda suka gama a jikinsa ya rungumeta bayan ya dawo da ita samansa suka ringa sauke numfashi ahankali wanda takejin kasalanta na zama kaman bacci ta lumshe idanuwanta a jikinsa kaman yanda yake sauke mata wasu numfashi ahankali a gefen wuyanta da wata rungumar da ko allura bazaya shiga tsakaninsu ba dan a manne take da jikinsa ya mata tsam tsam.

Sai da suka jima sosai a palon taci fruits din dake ake table sbd yunwa dataji tanaji da kansa ya tayata ci yana bata tana ci ta sakasa cin kadan shika tukuna ya dauketa suka shige cikin bedroom dinsa.
#MAMUH
09033181070
[10/06, 12:57 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

105
Suna shiga shine yafara sake wanka yafito ya shirya cikin dogon wandon bacci mai tsantsi tana fitowa ita kuma rigar tasa ta wandon ta saka kawai ya janyota suka kwanta yana shigewa jikinta ta rungumesa kaman babynta.

Bacci mai nauyi da nutsuwa da dadine ya daukesu sai asuba suka farka a tare sukai sallah suna gamawa ta kallesa ta gaidasa da nutsuwa da kulawa.

Amsawa yayi yana tambayarta yaya ta tashi,

Murmushi tayi tana qin amsawa tareda miqewa ta zare jallabiyarsa data saka ta maida closet ta shiga bathroom zata jefa rigar data cire tasa ta bacci cikin qaramin laundry basket bag dake gurin.

Tana shiga zare rigar tayi daga jikinta tareda janyo towel qarami ta daura a jikinta zata juyo ya shigo bathroom din ta dan kallesa tana ja da baya ahankali fuskanta dauke murmushi mai kyau da sanyi ganin yanda yake tinkaro ta.

Jikin glass din shiga shower taji bayanta ya jingina dan ta dan juya ta kalla taga tako karshen kenan tana dawowa da kallanta yana mata wata rumfa tareda dafa hannunsa daya a jikin glass din yana zagayota da dayan ya dan motsata jikinsa da wata karfin da mararsu tai wata hadewan data rasa balance dinta suka sake komawa jikin glass din suka jingina.

Kallan juna sukai ta bude baki zatai magana yakai kunnensa ahankali bakinta tace

"Gari yana haske fa"

Bai kalletaba ya qarasa shigar da kansa cikin wuyanta yana goga fuskansa tareda zira hannunsa daya qasan towel dinta yafara bin cinyarta da wata shafar data sakata dan riqe hannunsa tana sauke idanuwanta akansa ta dan girgiza masa kai zata bude baki tayi magana ya saka bakinsa a cikin nata din yana matseta jikin gurin da sake bin cinyarta da shafa zuwa cibiyarta.

Hannunsa daya ya saka ya fizge towel dinta yana dagata sama yayi cikin shower da ita tareda mannata jikin bango yana bin kowace fatar jikinta da wasu kisses da tsotsan da duk yanda taso ta zame kasawa tayi dole ta biye masa suka fara wani fitinannun kisses yana zagaye kafafunta da qugunsa tana kan kijinsa ya sake juyawa da ita jikin dayan bangon tareda qarasa raba kansu da sauran abind ya rage a jikinsa.

Wani irin riqo yayiwa qugunta yana maida bakinsa wuyanta yana mata wata kiss din daya sakata zagaye wuyansa da hannuwanta tana fitar masa da wani kasalallen nishin da kanta da gangar jikinta take jin takasa dauka...

Wani irin tiriri ne yake futowa daga kansa yana jinsa har kunnuwansa yana fita dan haka yayiwa bangon wani dukan da sai akan makunnin shower take ya balle ruwan suka fara fitowa daga shower data kunnu tana sauka akansu.

Sauka ruwan yake akansu amma babu wanda ya damu da hakan wani irin fitinannen love suke gudanarwa wanda hatta bathroom din wata amsawa yakeyi da nishin dasuke fitarwa.

Babu control da dukkaninsu zazzafan son dake zuciya d gangar jikinsu suka gudanar da love dinsu suka gama sukai wanka tana fitowa kanta kawai ta busar da hand dryer dinsa ta saka kayanta ta fito dan gari ma yayi haske sosai har masu aiki sun fara.

Tana isa kofar bedroom dinta ta bude ta shiga tana rufo kofar kofar shigowa na budewa Mum na sako kai cikeda jin nutsuwanta ta dawo jikinta ta sauke ajiyan zuciya sbd bata sanar da tana tafe ba mota ma daga airport drop ta dauko security dake gate ne kadai ya ganta amma ko harabar gidan duka securities dinsa basa nan da Imran babu wanda ya tashi bare fitowa.

A palon ma ganin ba kowa kai tsaye hanyar bedroom dinta ta isa tana jin dadin zataiwa kowa suprice dan haka tana shiga ta rufo kofar.

Ajiye suitcases dinta guda biyu tayi gefe takeda fadawa bathroom dan tana jin gajiya gaskia.

Wanka da brush tayi tana fitowa sallar asuba da bata samu yiba tayi ta gama ta saka kayan bacci tana kallan time karfe 7 na safe da mintina ta fito ta nufi dakin mijinta.


SANAAH kuwa bacci tayi na tsawon awa daya da rabi ta tashi karfe tara tai wanka ta shirya cikin dogon ripped jean da farar riga mai fadi da scarf mai santsi ta fito ta nufi kitchen duk da tanajin tsananin kasala da rashin karfi halinda suka shiga.

Masu aikin sunyi nisa a aikin breakfast din amma hakanan ta saka hannu tana qarawa da dora masa sauce din potato da kidney mai yawa sosai a ciki mai dadi dayake qamshi.

Jere komai sukai a dining tana komawa kitchen ta hado ice coffee da shi ita zata sha batason mai zafi sai ga Fammah ta shigo wadda itama batasan Mum dinta ta dawo ba.

Rungume SANAAH din tayi ta baya tana cewa

"Baby Fammah na jin yunwa"

Dariya mai kyau SANAAH din ta sake tareda juyowa ta kalleta tana kai cup din hannunta a bakinta tace

"Ai tinda kin gama yawon School kiwonki nake kiyi dan jiki kadan"

Sha famma tayi tana lumshe ido tace

"Ummhh i love this and i love you"

Dariya SANAAH tayi tana sake kai mata bakinta tasha tukuna ta saketa tana karban cup din ita kuma ta sake hada wani suka baro kitchen din suka shiga dining room karfe goma da mintina kalilan lokacin suna fammah na kokarin zama SANAAH na tsaye daidai nan Kamshinsa ya ratso dakin wanda ya saka Fammah juyawa da sauri ta kalli kofar daidai suna sako kai yana sanye da Ash balenciagas kaya yayi wani irin fresh da wani kwarjini da haiban dake fita fuskansa Mum dake gefensa tana riqe da hannunsa data saka cikin nasa sanyda da riga da skirt masu kyau black a jikinta fuskanta na bayyanarda wani irin farin ciki da jin dadi da dokin dawowa cikin familynta.

SANAAH ma data juyo a natse ba tsammani taga Mum din wadda ta sakata gabanta mummunan faduwa har sai dataji mararta tai wani nauyi ta dauke idanuwanta da wata irin nutsuwa tana tsayar da kallanta akan Mum din kadai wadda ta sake hannunsa tana warewa Fammah hannu ta isa da sauri gurinta ta rungumeta suna murna.

Sakin mum din tayi tana fadawa jikin Dad din shima wanda ya rungumeta yana dago idanuwansa ya sauke akan SANAAH wadda ta sake wani murmushin tsananin karfin hali tanawa Mum din sannu da zuwa wadda itama ta dan rungumeta tana mata wani Kallan mamaki mai tsananin daya saka su fammah din kallanta ta bude baki tace

"SANAAH kin sauya sosai"

Murmushi fammah tayi tana dawowa gurin Mum din tace

"Tinda tazo koina bata zuwa fa tana gida kullum tana bacci"

"What?baki fita da ita bane taga qasar?
Aikuwa tinda na dawo koina zan kaita taga gari"

Dariya fammah tayi banda SANAAH da ta danyi murmushi tana bude baki tace

"Thank you"

Itace tayi serving kowannensu su ukun batareda ta bari ko inda yake ta iya kalla ba duk da a lokacinda ta isa gefensa tana serving nasa taji idanuwansa akan hannuwanta amma bata dago ba tana gama zubawa fammah da itace karshe juyawa tayi a natse zata bar gurin Mum tace

"Ina zaki kuma ke ba abincin zakici bane??

Juyowa tayi a natse ta dan sake fuskanta da kulawa tace

"No Mum azumi nakeyi yau Thursday"

Da mamaki fammah ta dago ta kalleta dan batasan yau ta tashi da azuminba dan ta dauka coffee din dazu sha zatai ashe ita ta hadawa,

dan dagowa shima da kamewansa yayi a tsanake ya kalleta amma bata sake cewa komaiba ta juya ta fice daga dakin mum kuwa cikin sakewanta tace

"Nima inason iya azumin Mondays da Thursdays dinnan amma na kasa gashinan ta huta ita tanayi"
#MAMUH
09033181070
[11/06, 9:29 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

106
Tana ficewa daga gurin kai tsaye dakinta ta koma ta zauna ahankali akan sofa tareda sauke ajiyan zuciya mai dumi da dan dafe kanta da tinda ya sara yake mata ciwo ta rufe idanuwanta ahankali tana jin wani masifaffen nauyi ya danne kirjinta taji kwata kwata a take gidan da qasar take son bari kawai Nigeria take son komawa kuma ita kadai batareda kowaba.

Su kuwa acan Dining din tinda tayi maganar datai din ya dan dago ya kalleta baice komaiba ko bayan barinta bai furta kalma ko daya ba duk da maganar da Ms Meenah ke masa shiru kawai yayi tinaninsa na tsayuwa akan kalmanta na azumin da kaf duniya shine yasan babu kowane axumin dayake bakinta sbd ko bayan asuba sunyi making love.

Yanayin fuskanta dataqi ko kallansa sam a lokacinda tai maganar ya dawo masa ya dan sauke wani boyayyen numfashin da babu wanda yaji ko yaga fitowansa yana maida kallansa akan abincin dake gabansa wanda tai serving nasa kuma daga kamshinsa kai tsaye da ganinsa ya sakasa tabbatarda itace ta girka masa duk da appetite dinsa ya dauke a take spoon ya saka yaci kadan dan ko bata kusa tinda shi tayiwa cinsa ya zama kaman dole a gunsa dan haka yanacin kadan ruwa kadai ya iya sha kadan suma ya zari tissue ya goge bakinsa tareda miqewa tsaye yafara kokarin barin Dining din wanda da mamaki Mum ta kallesa xatai magana ya katseta da rashin son hayaniya da cewa

"Zan fita office see you later"

Da mamaki Mum din ta kuma kallansa yana barin gurin sbd tasan yau kaman da gobe duka hutunsa ne.

Yana barin gurin ya fito palo har xai wuce ya dan juyo ya kalli hanyar dakinta datake rufe ya juya anatse ya wuce yana dan sake sauke numfashi mai dumi.

Dakinsa ya koma ya shirya cikin wasu kayan ya kira Imran akan wainda sike tsananin son ganinsa yau aka sanar dasu ba dama shirya zai gansu.

Koda ya fito Imran harya daka an juya kan motocinsu suna tsaye jikin motocin suna jiran fitowansa.

Yana sako kai Imran ya bude masa motar wadda yana isowa a cikin kamewa da nutsuwa shiga kawai yayi da wata isa take aka rufe suka ja motocin suka fice.

SANAAH dake dakinta zaune taji ficewan motocin data tabbatarda shine ya fita dan haka taji kirjinta ya dake nauyi ta sake jin ta tsani qasar gida takeso.

Su Mum kuwa suna gamawa sbd jin tana azumi sai basu nemeta ba dan kada a damar da ita suka zauna palo suna firarsu da firan bikin da aka qarasa babu su da sauran hidimar data riqe Mum din bata dawoba harsai yanxu.

Hankalinsu kwance da farin ciki suketa firarsu har lokacin sallah yayi.

Sallah tayi tin kafin Fammah ta shigo ta kwanta sbd jikinta daya fara mutuwa da wani irin yunwar datake jin kaman zata mace amma taurin zuciya da abinda takejin ya hanata ko iya fitowa.

Baccin wahalalliyar yunwa ne yadauke ta wanda ta dan jima tana yinsa kafin ta farka ta dauki ruwan robar dake dakin nata tasha kadan take taji kaman zatai amai ta miqe ta lallaba tayo alwala taxo tayi sallan laasar tana idarwa fammah ta shigo dakin taxo kusa da ita ta zauna tana kallanta da kulawa taga yanda tayi wani irin laushi tace

"Ai an kusa shan ruwa"

Lumshe idanuwanta tayi batateda ta iya barin Fammah din taga idanuwanta ba da tsananin damuwa da wata irin azabace take cikinsu.

Fira famman ta ringa mata cikeda kulawa da rage mata lokacin har kusan time din shan ruwan ta fice.

Kitchen taje ta hado mata fruits da yan abubuwan da zata fara shan ruwan dasu ta kawo mata ta juya ta fice ta koma kitchen din dan bata umarnin a hado mata a abincin a kai mata daki.

Fammah na ficewa fruits din ta kalla idanuwanta na cikowa da wasu hawayen da batasan ma sun tahoba.

Gangarowa sukai ta saka hannunta a natse ta dauki tissue ta goge tareda miqewa ta fada bathroom tayo alwala tana fitowa ta zauna taci abincin da aka aje mata zuciyarta ba dadi sam jikinta ma duka a mace tsakanin karya da gaskiya takai axumin da babu shi.

Da daddare zasuyi dinner bai dawo ba itama data sakawa ranta ta gama zama Dining a cikinsu tace ta koshi dan haka ko fitowa bataiba tana sallan ishai dinta ta kwanta.

Fammah ganin yanayin nata na yau da bata ganewa komaiba ya sakata xuwa dakinta suka kwana a tare wanda SANAAH na buqatan hakan dan damuwa ce take cikinta sosai dan haka xuwan famman tayi kokarin hanata shiga gabaki daya.

Da safe ko data

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login