Showing 234001 words to 237000 words out of 244256 words
rayuwansa sam.
Sun jima a tare kafin Al'amin ya fice duniyarsa na buduwa zuwa wata sabon babin dabai taba tsammaniba a lokacin.
Kasa iya kiran Fammah yayi sbd baisan tayaya zasu iya magana da juna ba kaman yanda sukai kwanaki batareda ji ko ganin juna ba.
SANAAH ce ta kirasa sukai magana tana tayasa murna fammah na zaune tana duba abu a waya tana jinta tana kuma jinsa shima baisan me zai fadaba sai kame kame yake nasa farin cikin bame iya rawan kai bane jinsa yake har jijiyoyinsa dabai san yaya zai iya fidda abinda yake jin dinba sedai a cikin tsakiyar idanuwansa da zaa iya karanto zazzafan yanayin dayake cikinsu da babu me iya kallan cikinsi idanba fammah dinba kila itama hakan ba qaramar karya garkuwan jikinta zaiyiba idanma ta iya kallan cikinsu kenan.
Shi kansa sanin fammah na tareda SANAAH din a lokacin ya sanyasa kasa kowace irin doguwan magana hakama itama datake jinsu shirun tayi tana sauraron kalamansa da basuda kowace hayaniya.
Da daddare dukansu haka suka gama surutunsu sukai bacci SANAAH na lafewa damuwanta kowane dare na tasowa na rashinsa dake cinta a ciki kaman zai kasheta.
Washe gari fita sukai tareda Dr Mum wadda zuwa wani tsadadden luxury spa da kusan acan suka wuni gabaki daya ana gyara sai dare suka dawo abinci kadai SANAAH taci ta kwanta sbd dan zazzabi da damuwanta datake tasowa ta rashin Fleet wanda shi kasa hakurinsa ya gama qarewa tako wane bangaren babu sauran kowace nutsuwa a tareda shi dan hakanne ma bai sake zuwa gidanba har aka biya sadakin Fammah din wanda Al'amin dinne ya biya da kansa da dollar kuma sun karba.
Washe gari haka suka sake fita basu wuni ba basu zauna ba sai dare dan haka ranar da akai kwana ba uku basu fitaba koina sbd SANAAH da sam ta kasa jin dadi duk da tayita daurewa sbd kada ta hana komai na hidimar.
Har ayau da ake gobe daurin auren Fammah da Al'amin din basu hadu ba bare yin magana sbd a nasa bangaren ya kasa iya zuwa ganinta sbd nasa son mai zafine da yake rasa kansa gabaki daya idan yana ganinta dan hakanne ya saka yake nesanta da ita tin farko sosai,
Ko a yanzu dazai mallaketa jin yakeyi bazai iya kasancewa a guri daya da itaba har sai anyi bikin da ake buqata an basa ita gidansa.
Wunin ranar gidan da wani irin farin ciki sosai harda Sammy ma tana gidan da wasu abokan karatun famman data hadu dasu anan suka wuni sai dare suka watse.
Washe gari da wani irin mutuwan jiki rashin sanin tinanin yi fammah ta tashi sbd Mum dinta batai maganar aurenba kuma ita ta kasa sanin yanda zata fada mata karshe dai Dad ne ya kirata ya zaunar da ita ya sanar da ita ya kwantar mata da hankali da sanar da ita sai bayan daurin auren kafin ayi biki ta tare zaa kaita gaban mahaifiyarta a fahimtar da ita komai.
Sosai ya kwantar mata da hankali harta samu nustuwa ta fito ta dawo daki tana jin zuciyarta na bugawa da sabon bugu mai sanyi da nauyi na rayuwar da zata hau kanta ayau da zata xama matar wani itama.
SANAAH cikin kulawa da kauna da jin ranar itama har cikin kirjinta zaunawa tayi gefen famman tana dan kwantawa jikinta tace
"Zakiyi rayuwan farin ciki mai dorewa da Yaya Al'amin insha Allah sbd yana miki son dabai san iyakansaba son da baisan yaya zuciyarsa zata iya daukaba"
Numfashi famman ta sake tana hadawa da ajiyan zuciya tareda zubawa SANAAH din idanuwanta sbd batasan me zatace ba dan ita kanta jin takeyi kaman kirjinta bazai iya daukan abinda zuciyarta ke ji ba akansa hakama wata irin kunya ce mai tsananin girma da tarin yawa a tsakaninsu da basusan tayaya zasu fara fuskantar junaba.
Acan Nigeria ma yau da wata farin ciki da hidima sosai suka tashi sbd daurin auren duk da ba anan zaayiba hudimarsu sukeyi sosai da farin ciki sosai musamman Mommy datake jin farin cikinta sosai sbd Al'amin shine nata SANAAH kam tasu Dr Mum ce da Dad dinta Dad jeerah dan haka hidimar gaske sukeyi da biki wanda sukai gayyata sosai.
A bangaren Fleet kuwa mutanensa manya da dama tini suka sauka a qasar tin daren jiyan duk da a kurarren time suka samu gayyatar wadda kusan saida labarin daurin Auren yarsa din ya fita dan haka a take manya da dama suka fara sauka a qasar italy din dan haka baqinsu sosai suka sauka.
Su Abbu ma sun sauka qasar da asuba tareda su Barr Shakur harma da matarsa da yarsa daya.
Karfe 1 zaa daura auren dan haka kusan duk wanda yazo ya halarta babban mosque din da zaa daura larabawa da turawa ne kawai ke shigowa tako ina cikin shigar alfarma da zallan daula dake nunawa daga kowa tako ina.
Al'amin ango tareda Dad suka iso sbd Dad din ne ya biya ya daukesa motar abokansa suka biyo bayan motarsu da Dad din suka iso gurin yana sanye da wani sky blue tsadaddiyar yadi mai tsananin taushi daya zauna akan farar fatarsa da hula da yayi wani irin lafiyayyan kyau asalin Al'amin dinsa ya fito matashi mai ji da kyau da ilimi da hutu da nutsuwa da kamun kai.
Motocin fleet ne suka iso da securities dinsa bayan isowansu Dad din wanda ya fito cikin motar da Imran ya bude masa yana sanye da wani Navy blue tsadaddiyar cashmere yadi a jikinsa daya fidda haskensa da kwarjininsa daya cike gurin tareda wata kamewa fuskansa na fidda wata freshness da nustuwa da calmness tareda izza.
Imran ma fararen kaftan kayane a jikinsa na wani lafiyayyan luxury yadin shima da hular da ita kanta fiddo wani kyansa tayi.
Babu bata lokaci aka daura auren AL'AMIN KHALIL da FAMMAH RAHEEM JEERAH da mutane da yawa suka sheda akan sadakin dala....
Ana gama daurin auren wata lafiyayyar reception luch sukai wadda acan ne hotunan daurin auren suka fita media aka qara sanin da daurin auren jeerahs din da akai a italy daganan kira yafara zuwa tako ina.
Acan gida ma bayan daurin auren farin cikin kowa karuwa yayi suna miqawa Allah dukkanin godiyansu.
Fammah kasa kowace hayaniya tayi tana daki a lafe itada SANAAH duk da su Sammy na gidan har sai magrib kowa ya watse gidan yayi tsit Anna ta sake gyara koina gidan aka kunna kamshi tareda jere abinci lafiyayye a dining da aka hada sbd anan zasuyi dinner yau hadda Fleet da Al'amin din tareda Dad dasu.
Bayan angama jere komai Dr Mum ce ta fito ta leqo dakinsu ta tadda SANAAH tana wanka fammah kuma tana zaune itama ta fito wankan.
Shigowa tayi ta tayata shiryawa tana nuna mata kulawa sosai da wata tarairayanta sbd tin yanxu tafara kewanta duk da dai auren gida ne duka.
Ficewa tayi tabarsu su qarasa shiryawa.
Doguwan fitted rigar data lafe a fatar jikinta dake sheqi tana daukan idanuwa fammah ta saka dark army kala data fiddo haskenta sosai da kuma sheqin datakeyi hadda yar ramarta sai veil daya daj nada tana rufe wuyan rigar dayake V kuma ya shiga qasa sosai.
Koda SANAAH ta fito a kasalance ta shirya tanajin kaman bazata iya fita cin abincinba amma tana jin yunwar da babu yanda zata iya kwana bataci abinci sosaiba.
Straight skirt daya kwanta a jikinta itama ta saka da riga light pink mai kyau daya fidda itama hasken data qara sosai sbd cikin dayake jikinta.
Itace ta fara ficewa zuwa kitchen ta dauko sauran guava drink din data saka a fridge tana kokarin fitowa taji kamshin data dauko kwanaki batajina ya ratsi hancinta zuwa kirjinta dataji wani irin mutuwan jiki na shigarta ta dago idanuwanta ahankali tana kallan kofa da jin bugun zuciyarta na sauyawa zuwa wani mai tsananin sanyin da idanuwanta suka kawo wasu hawaye masu sanyin gaske.
Kasa motsawa tayi saida ta dauko mintina biyu a gurin kafin ta dago kafafunta ta sako kai ahankali ta fito daidai fitowan fammah suka qarasa dining din a hankali a natse da wata nutsuwan da babu wadda ta iya dagowa.
Dad da Fleet da Al'amin da Dr Mum ne a dining din dukansu a zaune...
#MAMUH
09033181070
[27/06, 7:17 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
148
*_SHUWA INCENSE AND MORE_*
07042293387/09118783317
Ina masoya kamshi da gyaran jiki na asalin matan da suka amsa sunansu mata?
Kinaso/kunaso ku kasance a cikin kamshin da duk inda aka jisa a tattare dake ko gidanki sai ankasa hakuri an tambayeki?
Shuwa Incense And more itace karshen inda zaki samu asalin kamshi da abubuwan gyaran jiki da mayukan gyara gashi masu inganci da kyau wanda mukeda guarantee dinsa,
Kowace irin turaren wuta na asali na gasken a gurinta ne zaku samu wanda qamshinsa kam har nesa da maqota hakama babu kalan dilka ta gyaran fata data fuska da babu a gurinta,
Kada kubi labari kawai ku siya ku gwada..SHUWA INCENSE AND MORE 07042293387.
***********
Wani kallon datake jinsa ne yana ratsawa da kutsawa cikin kowace hanyar tsigar jikinta zuwa cikin jininta taji yana sauka akanta daga idanuwansa da suke cikin wata lafiyayyar kewanta da kadan ya rage tayi ajalinsa dan kuwa bai taba samun cikakkiyar nutsawan tinaninsa da kwakwalwansaba harma da gangar jikinsa a tsawon kwanakin daya share batareda sakata a cikin idanuwansaba tin a Nigeria ya dago dago manyan fararen idanuwansa masu kyau da kwarjinin gaske da sukai wani qasa da wata laushin da baa ganewa ya sauke mata su a wata slow da kamewan da kusan ko iyayensa dake gurin saida sukaji tension din sbd dagowansa ya kalli abu kai tsaye wani abu ne daba dabiarsa ba amma yanda kai tsaye ya dago din yana saukewa SANAAH su saida ya saka Dr mum juyawa ahankali ta kalleta taga kanta a qasa yake bata dagoba sbd a nata bangaren tana dagowa ta kallesa zata iya kasa riqe hawayen tsananin kewansa dake kasheta a kowace daqiqa a wannan lokacin.
Takowa suka qarasa yi suna isowa suka zauna,
Fammah ce ta iya dago kanta ahankali da wani irin sanyi itama tana sauke idanuwanta akan mahaifinta da sai a lokacin ya iya dauke zafafan idanuwansa da wani irin slow daga kan SANAAH wadda taja wani irin numfashi mara sauti ko daya tana jin dukkanin jikinta na mutuwa da wata irin zafaffiyar soyayyarda duke take neman raba ruhinsu da kowace irin nutsuwa da kuzari.
Akan fammah ya sauke idanuwansa da suka sauya a take da wani irin dumi yana dan tsayar da idanuwan nasa akan fammah wadda ta bude baki ta gaidasa tana jin itama jikinta na wata irin mutuwan da daqyar ta qarasa gaisuwan sbd saukan da idanuwan Al'amin sukai akanta da nasa slow din sbd kasa riqe kansu sukai daga sauka akanta sbd muryanta datai masa wata irin ratsa a kunnuwa duk da ya hana kansa kallanta dan riqe composure dinsa a gaban mahaifinta da Kakanta amma muryanta kadai yanke duk wata iyakar jarumtarsa da kamewansa tayi saida ya dago ya kalleta yana sauke wani lafiyayyan numfashin da baida sauti ko daya.
Muryan Fleet din a coshe take da maqoshinsa da yawu ya dauke masa a take da idanuwansa suka sauka akan SANAAH da wata deep strong voice ya amsa gaisuwan yana qin kallan inda SANAAH take tareda sake kamewa da kulawa.
SANAAH dince ta bude bakinta cikin sanyi da sautin daya sakasa dan dagowa bai kalletaba amma ta gaidasa a taqaice tana kin kallansa itama sedai wata ajiyan zuciya me sanyi data sauke mai dan sautin daya isa har cikin kunnuwansa ya bude baki da rashin hayaniya ko kadan ya amsa.
Fammah data rasa yanda zata iya gaida Al'amin shiru tayi kawai tana kasa cewa komai ana dake kawo sauran kayan qarasa jerawa tayi tana barin gurin Dad jeerah na fara magana da Al'amin wanda kowace lissafinsa ta kunce amma ya riqe nutsuwa da kamewansa batareda ya sake kallan inda fammah take ba dan hakan nada damuwa.
SANAAH ce ta miqe a natse tafara serving Dad da Dr mum kafin ta iso gefensa cikin sanyi ta tsaye tana fara serving nasa ya sauke idanuwansa ahankali akan hannuwanta dake serving nasa yana mata wani kallan datake jin kaifinsa ta dan dago idanuwanta ta kalli fuskansa cikeda wata lafiyayyar kaunarsa dake neman sakata rudewa.
Yanda ta kallesa din ya sakasa dago idanuwansa ya sauke mata a natse yana dan riqe hannunta da hannunsa daya sbd rawan dayake sauran kadan ta zuba abincin baa cikin plate ba ya kalli cikin idanuwanga da take sukai wani sanyi suna neman cikowa da hawayen da batama san da suna tahowaba.
Cikin idanuwan nata ya sake zuba idanuwansa da suka dan sauya ya bude baki da wani sauti da kusan a shaqe yake yace
"Dont"
Babu wanda yaji abinda ya fada sbd kowa da inda hankalinsa yake.
Dauke idanuwanta daga cikin nasa tayi tana dan qarasawa da barin gefensa sbd ganin sauyi a tattare dashi da zai iya sakasa barin Dining din.
Qarasa serving kowa tayi ta koma ta zauna suka fara cin abincin kowannensu na farawa a natse ana dan magana da fira cikin walwala da sakewa da wayewa da kwanciyan hankali musamman Dad da kai tsaye yaketa firarsa dasu Dr Mum na kamawa Fleet na dan saka baki sama sama sbd ya rasa appetite dinsa gabaki daya sbd ganin matarsa dayakeda tsananin kwadayin gani tsawon lokaci.
Al'amin ma ya danne rudanin da zuciya da tinaninsa suke ciki yana magana a tsanake suna firar.
Fammah dai da SANAAH babu wanda ya iya cewa komai bakin kowacensu ya mutu.
Suna gamawa SANAAH ce ta fara silalewa tabar gurin ya bita da wani kallo batareda ya dago gabaki dayaba harta bace.
Wayarsa ce tayi haske alaman shigowan kira ya juya idanuwansa yana dorawa akan wayar ya saka hannunsa daya ya zari tissue ya goge bakinsa yana daukan wayar a natse yabar gurin yana daga wayar.
Dining room din ya fito wayar na kunnensa ita kuma daidai lokacin ta fito daga kitchen dan acan taje tasha ruwan sanyi sosai dataji tanaso sbd kanta yayi sanyin abinda take ji.
Tana fitowan yana sako kai daga dining room din ta tsaya cak zata zuba masa idanuwanta da abinda suke cikinsu ya kasa boyuwa na azababbiyar sonsa da tsananin kewansa ba tsammani ya saka hannunsa daya cikin wata slow ya kama nata yana janta ya nufi kofar palon yana ficewa gabaki daya da ita.
Imran dake waya tin daxu a harabar gidan mai mahimmancin da kaman ma meeting ne yakeyi yana ganin fitowansu kai tsaye motar Fleet din ya isa tin basu isoba ya bude yana kunnawa ya fito yana budewa fleet din bayan motar wadda yana qarasowa da ita a hannunsa ya fara sakata kafin ya shiga take imran ya rife motar yana barin jikin motar da yin nesa sosai dasu yana cigaba da wayar.
Kallan Fleet din tayi da idanuwanta zatai tana juyowa da kallanta gabaki daya akansa ya bude baki cikin wata taqaicewan data fita da wani steez da slow yayi sallama da wanda yake waya batareda iya qarasa wayarba sbd kansa da yayi nauyi baya buqatan kowace hayaniya da jin muryan kowa ya ajiye wayar yana juyowa da zuba mata idanuwansa gabaki daya yana qin cewa komai sbd babu abinda yake buqata na maganarsa ko tata kallanta yakeson yafara yi na lokaci.
Ita kanta bacewa kalamanta sukai bakinta na rasa kowace kalma ko daya a cikinsa zuciyarta na narkewa da sanyaya da sanyi mai sanyin daya sakata kasa ko numfashi mai karfi tana dan sauke idanuwanta daga cikin nasa tanayin qasa da su.
"SANAAH KHALIL" ya ambaci sunanta da wata murya mai kauri yana dan dauke idanuwansa daga kallanta sbd abinda yakeyi akanta yana fara wuce iya riqewa.
Kaman daga sama ta bude baki ta amsa da wani sautin daya saka gashin jikinsa miqewa gabaki daya yana dan waiwayowa kadan ya kalleta da idanuwansa da wannan karan ja suka fara yana sauke wata lafiyayyar ajiyan zuciya da itama ita ta sauke tana sake bude baki a dan shaqe da wani tsananin sanyinta daya qaru tace
"I'm sorry da abinda ya.....
Rintse idanuwansa yayi da wani irin karfi da slow a lokaci daya yana jin wani irin kaifi yana ratsa tsakiyar kirjinsa da kunnuwansa daya saka maganarta dan takaitawa kafin ta sake bude baki zata qarasa maganar bayan ta hadiye wata numfashi mai dumi tana bude bakin ya kasa riqe kansa daga iya barin kunnuwansa suji abinda har abada babu abinda zai saka a tada maganar da zata iya sakasa makashi idan yanaji......
Hannuwansa kawai duka guda biyun ya saka yana kamo fuskanta ya hade da tasa da wata irin hadewa yana rintse idnauwansa da shaqar numfashin data fitar ya jasa cikin kansa da wani karfi yana feso wani numfashi mai zafin gaske daya sakata rintse idanuwanta itama ya bude bakinsa dayake gogan nata da wata shaqaqqiyar muryan datake fito masa da wani azababben kishinta dayake kona kowace drop ta ruwan jikinsa yace
"Ba kece SANAAH din baya ba,bazaki taba SANAAH din baya ba,you're my woman now da har abada babu ko a gurin magana wanda zai hadaki da SANAAH din baya da babuta kwata kwata a yanxu,
Karki furta komai dazai sakani zama makashi SANAAH KHALIL.....plsssss"
Ya qarasa maganar wadda take fita da wani slow da shaqewa yana shaqar numfashinta da bude idanuwansa da sukai wani irin ja a take da saidai taji tsigar jikinta na tashi da wani slow..
Idanuwanta da suka narke da kalamansa da suka shigeta kaman ruwan sanyi ta sauke a cikin nasa tana bude baki da wata muryan da itama take a shaqe da laushi da azababbiyar sonsa tace
"I love you ABDULRAHEEM JEERAH"
wani irin tashi tsigar jikinsa sukai cikin wani fitinannen zafaffen slow sbd kalamanta da suka shigesa a wata irin bazatar da kaf duniya idan ba Maamah ba babu me kiransa da complete sunansa sai ayau data kira da wani irin slow da bayyanarda isarta akansa shi nata ne tareda kalaman dabai taba tsammanin ji daga gareta ba kai tsaye....
Lumshe jajayen idanuwansa yayi yana sake hade fuskansu sosai hancinsu yana hadewa da mannewa da juna a tare suka bude baki yana saka bakinsa cikin nata da sanyi ya kama lips dinta ya musu wata tsotsa mai sanyi data sakasu jan numfashi mai karfin gaske na tsananin kewan da sukai na juna na tsawon lokacin da daqyar kowannensu yayi surviving ya iso wannan lokacin.
Cikin bakinta ya bude bakinsa yace
"SANAAH KHALIL you've won"
Wata lafiyayyar kiss tai masa cikin tsakiyar bakin tana sauke numfashinta yana mata wata irin rungumar daya janyota jikinsa gabaki daya yana dorata akan kafafunsa da hade bakinsu cikin wata fitinanniyar