Showing 138001 words to 141000 words out of 244256 words

Chapter 47 - GANIN IDO COMPLETE BOOK BY MAHMUGEE

MAHMUGEE   

08 Aug 2026

462

qamshin daya gama kama jikinsu dan kuwa hatta tafin hannuwansu da kafafunsu qamshi yake fidda sbd abubuwan da aka basu suna amfani dasu duk da bata wani amfani dasu sosai sbd kamshin yana wani irin yawan dayake saka jikin duk mai shaqa sanyi da samun nutsuwa.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

81
Tana isa bakin kofar shiga bangaren dan dakatawa tayi tana dan sake sauke ajiyan zuciya a sanyeye kafin ta miqa hannu daya ta bude dan tasan ba amfanin bugawan tinda babu wanda zai bude mata kuma shi yana kurya ba lallai yajita ba.

Tana shiga bayan rufe kofar sake dan jan numfashi tayi kadan a sanyaye har lokacin kafin ta daga kafafunta a natse tayi tsakiyar palon ta nufi hanyar palonsa zuwa lokacin babu sauran faduwan gaba sbd ta riga da ta saddakar da ganinsa tinda dai batada zabi ko mafitar kaucewa hakan duk da tana fatan ace yana bedroom dinsa baya palon ta yanda zata ajiye ta juyo ta fito.

Tana isa kofar itama a natse ba kowace hayaniya ta bude ta sako kai tareda dan sake sauke numfashi mara sauti da karfi sbd qamshin daya ratseta daya isa har kirjinta zuwa cikin zuciyarta.

Takowa tayi tana isowa cikin tsakiyar palon da babu motsin komai bayan flat screen tv dake aiki ba murya ma sosai.

Jin kamshin na sake ratsa hancinta da kirjinta ya sakata dagowa a tsanake da sanyi ta kalli inda ta doso idanuwanta suka sauka akansa yana zaune sanye da black silk pajamas na Fernandos Miami da suka saka wani haskensa da kwarjininsa fitowa suka cike idanuwanta da sukai nauyi mai tsanani a take tareda nauyin kirji ta dan daukesu daga kansa tana qarasowa cikin natsar da kanta da kamewanta me sanyi.

Ipad ce a hannunsa da farin eyeglasses na ragewa idanuwansa hasken screen din daya sake sakasa mai tsantsar fixgan hankali da nutsuwan duk macen da zata samu nasara da saar ganinsa a irin wannan lokacin dayake shi dinne da bayyanar fitinannen hot jikinsa.

Kafafunta kusan kokarin kasa qarasowa da ita sukeyi sbd wani irin nauyi da sukai tareda sauyawan kowane bugawan kirjinta duk tayi taku daya.

Gabansa ta tsaya tareda dan durqusawa a natse ta ajiye tray din hannunta akan table din dayake gabansa ta dan dago batateda ta iya dora idanuwanta akansa ba ta bude baki da wani sautinta mai sanyi da ratsawa tace

"Ina wuni"

Bai amsata ba sai kusan da maganar tai seconds masu yawa kafin ya dan kalli kayan data ajiye ya amsa a taqaice yana ci gaba da duba abinda yake dubawa.

Wani iri taji tana kasa motsawa daga inda take din ta dan dan dago ta kallesa idanuwansa sam basa kanta ta sake bude baki a natse da sanyin da jikinta yake tsanantawa tace

"Ga tea da snacks inji Dr Mum"

"Thank you" ya furta shima a qataice yana dan juyawa ya kalli wayarsa dake gefensa data fara ringing daga America ne numbern ma fuskansa a kame kaman yanda take ta asalin FLEET ADMIRAL RAHEEM HAKEEM JEERAH dinsa.

SANAAH jin tayi kirjinta yayi wani irin nauyin gaske da fuskantar wannan yanayin daga garesa jin tai idanuwanta sunyi nauyi suna cikowa da wasu irin hawayen da batasan daga inda suke kokarin fitowaba ta miqe tsaye tana kokarin juyawa ta bar gurin sbd kada su sauko sedai tana kokarin juyawan yana dan dagowa a cikin idanuwanta kai tsaye nasa idanuwan suka sauka a tsanaken daya hango tahowansu dan haka tana juyawa taku daya tayi ba tsammani taji anriqo hannunta daya da dayan hannunsa batareda ya motsaba daga zaunen daya ke...

Itama cak ta tsaya a gurin tana rufe idanuwanta ahankali hawayen dake cikinsu suka gangaro ahankali ta saka hannunta daya cikin nutsuwa ta goge tareda qasa da kanta sbd jin tasowansa ya tsaya gap da bayanta har suna dan gogan juna ta sake rufe idanuwanta tana jin zuciyarta na shiga daci gabaki daya.

Shiru sukai su duka biyu sbd shi kansa wani irin mugun nauyin da bayajin akwai abinda zai taba sauke masa shi yaje ji a kirjinsa tin jiyan dako ganin kowa a rayuwarsa bayason yi ita kanta zuciyarsa dake wannan zafi da nauyin bata buqatan ganinta sbd kaucewa illar da zai iya yiwa kowa idan zafin ya rasa yanda zai riqu....

Ganin hawayenta ya saka yaji wani sabon zafi da radadin kirjinsa ya qaru bazai iya shima dauka ba dan kuwa daga ranar daya tabbatarda Son dayakewa Nasir na jini ya dawo kanta batareda saninsa ba harya kai wannan matakin dayake kai ayanxu da baisan yaya yake ba zuciyarsa ta rasa kowace control cikakke akanta.

Bai saki hannunta ba kaman yanda bata juyoba hakama shima bai dawo gabanta ba tsawon seconds zuciyoyinsu na yaqi da tsananin abinda suke ji a cikinsu kafin ya juyo da ita cikin wani irin slow yana saukar da idanuwansa masu kaifin gaske akanta da wani slow shima kaman wanda ya zuqi cocaine.

Tashi tsigar jikinta sukai gabaki daya ahankali sbd yanda kallan ya ratseta ta rufe idanuwanta ahankalin da wasu sauran hawaye masu dumi suka qara gangarowa daga cikinsu ta bude idanuwan da wata sanyayyar sanyin daya sakasa bin hawayen da idanuwansa yanda suke tafiya haka yake binsu da idanuwansa har suka sauka zau diga ya saka tafin hannunsa daya suka diga a tsakiya ya zuba musu ido yayi musu wani kallo kafin ya dago idon ya sauke a fuskanta har lokacin taqi kallansa...

Bude baki yayi da wata sautin data shaqe bata fito duka ba yana sake matse hannunta kadan cikin nasa dayan hannun har sai data lumshe ido yace

"Bazaki taba sake amfani da waya ba sai bayan lokaci......

Lumshe idanuwanta tayi da wani irin nauyin kirjin daya ratseta sbd bata tsammanin jin hakan ba duk da tai tsammanin hukuncin...

Yanda ta lumshe idanuwanta da wani mutuwan jiki ya sanyasa sauke mata wani numfashi mai dumin gaske yana matsota sosai fuskansu na hadewa ta gefe yanajin har lokacin wani irin radadin gaske na soya zuciyarsa da jininsa ya rintse idanuwansa shima yana janyewa daga gareta tareda juyawa zai wuce bedroom dinsa wani sautin numfashinta dayake kokarin boye kukan daya taho mata na wannan hukuncin yasaka idanuwansa sake sauyawa sosai sbd har jininsa ne yake tafasa tin jiyan wanda a yanda yake tin jiyan idan ya shiga filin yaqin ruwa mutanen dazai raba da kansu da grenade sunada yawan gaske.

Kofa ta daga kafafunta itama ta nufa tana danne kukanta sbd jin takeyi zuciyarta gabaki daya tayi duhu hakama gangar jikinta..

Sauri sauri ta fara yi dan ta fice ma da sauri ta isa daki ta nufi kofar barin barin palon nasa...

Tana isa kofar tana dora hannu a kofar hawayenta na fashewa hakama hannunsa na sauka akan nata ya birkitota gabaki daya yana manneta a bango tareda kama fuskanta da tafukan hannuwansa duka biyu ya hade da fuskansa yana bude bakinsa da ziro harshensa waje yana hade bakinsu da zura harshensa ciki duka a lokaci daya yana fara mata wata irin tsotsan data daka hawayenta qarasa gangarowa tana kokarin kwacewa amma irin kyakkyawan riqo da tafin hannuwansa sukaiwa fuskanta da yanda suke a jikin bangon ya saka ta kasa hakan tana jin wata fitinanniyar tsotsa na ratsa kowace sako na bakinta da wani zazzafan yanayi.

Wata zuqar data ji ta har cikin kwakwalwanta ta ratsa yayi mata tareda hadiye wasu yawun da saida maqoshinsa yayi sama da qasa yayi mata yana bude idanuwansa da sukai jajir na abubuwa da yawa dake kuna a jininsa suna kunnasa tako ina da zafi da wutar da idan ta kama kowa zata iya konawa.

Kallan fuskanta yayi da idanuwan da suka saka takejin zafin wutar datake ci a cikinsu har a jikinta da kirjinta dan haka taso tayi baya dan tafiya da basa daman raguwan wutar dake cinsa....

Jinin bangon ya sake dan danneta ahankali yana zuba mata idanuwansa yana bin fuskanta da kallo zuwa wuyanta da jin babu kowace sauki dayake ji daga kirjinsa har jininsa dayake ta dannewa yana riqe control tin jiyan har zuwa yau dan kuwa datasan irin wuta da zafin dayake dannewa da bata taho gurinsa ba dan kuwa ganinta ya qarasa hura wutar kirjinsa da suka kunna masa daga lokacin da kunnuwansa suka ratsu da sunan wani namijin akanta.

Baisan abinda zai kashe masa abinda yake jin ba dan haka ya sake kama fuskanta da wani irin zafi ya hade bakinsu yafara mata wata sabuwar tsotsa yana kama hijabinta ya fincikesa daga jikinta yayi wurgi dashi yana saka kansa a wuyanta yayiwa kamshinta wata irin shaqar da saida gabanta ya fadi ta rintse ido da karfi sbd wata damqar dambu da yayi mata bayan kamshin ya masa wata muguwar ratsa tin daga hanci zuwa kwakwalwansa da kirjinsa da zuciyarsa dake wata irin zillon rasa control gabaki daya.

Fixgota daga bangon yayi kirjinsu ya hadu da wata karfi da mannuwan datakai kai masa tsinin kirjinta kai tsaye har cikin kansa ya bude ido da kyau yana kamo wuyanta da hannunsa daya dayan yana shiga rigarta ta qasa zuwa cibiyarta ya cusa kansa wuyanta ya sake shaqota ya zuqo kamshinta ya feso wani numfashi mai karfin gasken daya sauyasa kwata kwata daga Raheem din da kowa ya sani zuwa Admiral of the navy Soldier ya saka hannunsa bayan qugunta ya mannota jikinsa da wani irin salon daya saka hankalinta tsananin tashi tana shiga wani irin farbaba ta bude idanuwanta da sukai rau rau ya sake manno wuyanta cikin fuskansa ya saukar mata da lips dinsa da suka sakar mata wani fitinanniyar kiss a fatar wuyan ta qanqame rigar jikinsa da karfi jikinta na daukan rawa.


Akan kunnenta ya sake saukar da lips dinsa ya sakar mata wani kiss din daya sake tsananta rawan jikinta...

Hannunsa daya taji ya sauka a gaban rigarta da yayiwa wata damqa daya tareda wucewa qasa da botiran gaban rigar gabaki daya lokaci sedai tajisu qasa suna zuba gabaki dayansu.....

Da hannu daya ya sake kama rigar sai kawai ya rabata da ita ya jefar tareda dagata gabaki dayanta ya dora akan wata doguwar drawer dake gurin mai kyau datake hade da wasu wall decors daya saka hannu yayi qasa dasu gabaki daya suka zube suna fidda wata irin qarar data sake sakata shiga wani tsoron da bata taba shigaba sbd yau yanayinsa daban yake.

Tsakiyar kafafunta ya shiga yana kama gashinta dayake zuba wani mayen kamshi ya saka a hancinsa ya shaqa ya sake fidda wata numfashin data sauka a fatar kirjinta take tsigar jikinta suka sake miqewa kafin ta motsa yayi baya da kanta ya cusa kansa kirjinta yana bude gaban rigarsa da itama botiran suka xube gabaki daya ya jefar da ita yana zagota ya matsota cikinsa da wani irin slow sbd jikinsu gabaki daya daya shiga wutar da ayau abu daya ne zai kasheta daga jininsa maidata cikakkiyar matarsa ta har abada.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

82
A daidai wannan lokacin Dad jeerah a zaune yake cikin wani irin zafi da bacin rai da takaicin daya gama tado duk wani bacin ransa akan maganar da RAHEEM din ya fada masa a daren kafin shigewansa wato idan ya tafi Morocco daga can zai saka matarsa da yarsa wucewa America ba lallai su dawo ba wanda hakan kai tsaye na nufin ya zai koma kenan ko me??

A yanda yayi maganar a kame da zallan isarsa da ikonsa da kamewansa ya tabbatarwa Dad din da akwai hukuncin daya yanke wanda shi kuma hakan ne ya fusatasa sosai duk da a tinaninsa farko da SANAAH din zaa koma din America amma da yayi magana da Imran a daren yaji cewan bada SANAAH aka shirya tafiya America dinba Miami zaa kaita take ransa yayi mummunan baci dan haka a cikin daren ya yanke hukuncin a goben kowa zai shedar da mummunan bacin ransa da basu saniba rayuwarsu kaf dan kuwa sai an basa takardar SANAAH a goben wannan karan tabbas ya tsani ma kansa da yayi hadin tinda zai dauki yarinyar mutane yakaita wata qasar ya aje sbd bazai iya hadeta da matarsa bane ko sbd me??

Dr Mum ya kira wadda kaman ba zata amsa ba amma jin irin fushin dayake cikeda shi ya sakata dole fitowa a daren ta samesa ya rufe ido tareda mantawa da babu aure a tsakaninsu ya ringa zuba mata fadan da itama jikinta yayi sanyi duk da ta sani indai RAHEEM zai aje SANAAH a wata qasar ne daban to tabbas yayi hakan ne sbd nesantata daga meenah da zata iya mata illa hakama a duk qasar daya zaba din to hakan na nufin aiki mai tsayin zama ne zai kaisa qasar amma sbd baya fadawa kowa hukuncinsa da abinda yake ransa haka yake tin yarinta Nasir ne kadai ya sansa ya saka ake rashin fahimtarsa wani lokacin dan haka ita hankalinta tashin da yayi shine maganar Dad jeerah din wadda ya yanke a cikin tsananin fushi da bacin rai dan haka dole a karan farko ta bude baki tana kallansa tace

"Kayi hakuri kada ka yanke wannan hukuncin tinda dai harya yanke daukanta ya kaita wata qasar daban daga bayan ai hakan ma cigaba ne sosai a auren"

Wani kallo ya juyo yayiwa Dr Mum din yana danne zafinsa mai tsananin gaske sbd cewan wai saima daga baya zai sake waiwayan SANAAH din kaman koyaushe zai sake tsallakewa ne ya tafi yabarta bayan duka wannan lokacin daya saka masa ido yana kallan hukuncin dazai yanke na auren yarinyar sun ajeta a tsakiyarsu shida matarsa suna mata kallan 'ya.

Dr Mum da itama duk abin yafara isarta amma sbd SANAAH din datasan zata iya shiga hadari a hannu meenah daga ranar data sani ya saka take dan taqaitawa itama tana fatar ma Meenah din ta koma America sai SANAAH anan ita ta samu daman karban cikakkiyar matsayinta na matar Fleet din tinda gashinan haryanxu aure kusan shekara nawa amma haryanzu bata zama matar ba.

Irin yanda zata iya bada ranta akan wannan auren na RAHEEM da SANAAH sbd Nasir dinta ya saka ta aje girman kanta da zafinta ta roki Dad ta ringa rarrashinsa akan sassauci amma ransa yayi mugun baci wannan karan dan harga Allah bazai taba yadda Raheem ya sake barin SANAAH da aurensa ba ya tafi gwara ya raba auren kawai kowa ya huta yarinyar ta samu yancin samun wani namijin a rayuwarta tinda yanada tabbacin babu iddar RAHEEM din akanta.

Tana palon nasa tana fama dashi Umma ta shigo da hijabinta har qasa tana qamshi mai sanyi tazo kwana tiraka,

Kallan juna sukai a karan farko da suka hadu face to face haka a guri daya dan duk zuwan da umman keyi gurin mommy idan abu ya faru tinda suka taho ta dena zuwa kwata kwata dan haka sai yau suka hadu haduwan gani ga ka.

Dr Mum din Dad ya kalla a natse sbd maganarta data taqaita ta kama kanta sosai kaman ba ita ba ta koma dr mum dinta da babu sakewa ko kadan tsakaninta da duk wanda bata saniba ko batada raayi.

Umma ma gabanta faduwa yayi sosai taji tana shiga wani fargaba da tashin hankali amma ta danne ta nutsu itama da kama kanta cikin nuna matsayinta na cikakkiyar matarsa ta qaraso ta zauna kusa dashi tana kallanta da mutuntawa da basarwa tace

"Ina wuni Dr,ya gida tinda kikaxo bamu hadu mun gaisaba"

Maida kallanta tayi akan Dad din da murmushi da kokarin nuna kulawa da kauna tace

"Ranka ya dade barka da dare"

Akan Dr idanuwansa suka sauka ya kalleta itama shi din ta kalla kafin ta bude baki a taqaice ta amsa gaisuwan umman tana miqewa tsaye tai musu saida safe ta nufi kofa tanajinsa yana binta da kallo harta fice.

Umma shi take kalla da wani irin mutuwan jiki itama a natse har saida ya dan juyo ta dauke idanuwanta daga kansa tana danne abinda taji yana taso mata da shiga wata tsaka me wuyar sani da zasu shedar idan ba Allah ya rufa musu asiri ba.

******
Bayanta da babu komai a jikinta ya shafo da lafiyayyan tafin hannunsa kafin ya mannota da karfi kirjinsa suka manne yana goga gefan fuskansa da nata zuwa cikin kirjinta yana bude baki da wata shiver murya ya ambaci sunanta a karan farko rayuwarsa cikin kunnuwanta daya saka gashin jikinta miqewa gavaki daya ta kama kansa da wani irin rawan jiki sbd a sautin ya ratseta ne da saukan hannunsa daya akan cibiyarta dayawa wata shafa zuwa mararta da numfashinta ya yanke ta shaqosa da wani slow da sautin daya sauka cikin kwanyarsa direct ya sake shiga tsakiyan kafafunta yana manneta jikik bango hannunsa a bayan wuyanta ya mannota bakinsa yana cigaba da bata wani zazzafan kiss din da babu abinda baya zuqowa a bakinta yana sake mata numfashi mai tsananin dumi a kan fatan fuskanta datake shaqar numfashinsa direct tana rasa kanta da wani irin tsoro da rawan jiki...

Sama ya sake dagata a jikinsa yana cigaba da kissing dinta passionately da wasu abubuwan dake fita daga jininsa da zafi suna ratsa jijiyoyin jikinsa da suka fara fitowa tako ina daga jikinsa sun bayyanarda wani karfin dayake cikeda kakkarfan jikinsa ya shige lafiyayyan gadonsa data kife jikinta na wata irin daukan zafi tako ina idanuwanta na rintsewa da karfi.

Bayanta dayake fari qal da wata lafiyayyar fata mai daukan ido ya kalla da idanuwansa dake jajir a buge yakai tafin hannunsa daya akai ya shafa yana kai fuskansa ya goga a fatar bayan yana rintse ido da wata sabuwan wutar dake tashi a cikin kansa ya saka lips dinsa yai sauke wata zazzafan kiss a tsakiyar bayan nata daga qasa wanda tajisa har cikin mararta ta motsa da wani shock tana rintse ido da karfi...

Hannunsa daya ya saka a qarqashinta da wani irin slow kawai ya dagota yana manne bayanta da kirjinsa tareda dora hannun daya ya rungume kirjinta dashi dayan kuma ya dora a cikinta yana saukar da sauran abinda ya rage a jikinta tareda cusa kansa ta bayan wuyanta ya shaqi qamshin dayake rabasa da duk wani hakurinsa da control da tini aka rasa.

Kuka ta fasa wanda ba zato ya taho mata sbd komai ya wuce hankalinta ayanxu koina jikinta wuta ce kaman take ji....

Fatar bayan wuyanta ya tsotsa yana birkitota da karfi tareda qarasa jefar da abinda ya rabata dashi ya sake hade bakinsu ya mata wani mayen kiss yana mata matsar data sakata sake fasa kuka wannan karan mai sautin dayake sake ratsashi yana rabasa da notin kansa ya kwantar da ita flat

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login