Showing 126001 words to 129000 words out of 244256 words

Chapter 43 - GANIN IDO COMPLETE BOOK BY MAHMUGEE

MAHMUGEE   

08 Aug 2026

448

sake cusa kansa cikin wuyanta zuwa kirjinta da zafi hakama hannunsa yayi cikinta zuwa mararta take ta fasa wani fitinanniyar kuka mai sautin daya qarasa taba lafiyar kwakwalwansa ya gangaro da fuskansa kirjinta ya goga ahankali ta bude baki zata fasa wani kukan tashin hankalin abinda taji na yanda fuskansa tayiwa kirjinta wata fitinanniyar guga.

Dagowa yayi yayi a natse yayiwa fuskanta wata kamawa da hannu daya dayan nayin sama zuwa kirjinta ya manno fuskanta a tasa ya hadesu yana saka bakinsa cikin nata a lokaci daya saukar hannunsa akan fatar kirjinta da kaf duniya babu hannun daya taba sauka akai sai yau dan haka numfashinta ya yanke cak.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

74
Lafiyayyan kissing din da bata taba sanin yaya dandanonsa yakeba yafara mata yana tsotsan harshenta a cikin wani tsanakakken sanyi da nutsuwan datake ratsashi yana sake manna hannunsa akan kirjinta daya sakasa fizgan wani numfashi mai tsantsan dumi da sautin daya ratsa bathroom din yana sake manna fuskanta da tasa bakinsa na sake kutsawa cikin bakinta da wata zazzafan tsotsan datake jin numfashinsu na haduwa nasa dayake fitowa da zafinsa kawai take shaqa babu sauran kowace iskan datake jin tana shaqa.....

Kaman zata rasa kanta takeji sbd abubuwan dayake faruwa dasu musamman rigarta ya zare daga zaman ahankali batareda taji ba sedai taji rigar na neman sauka ta bude idanuwanta da sukai laushi sosai tana kasa kallansa ta dafe rigar ahankali tana fidda numfashin dayake fita da tashin kirjinta sama yana sauka yana sake shafar nasa kirjin akowace hawa da saukansa yana saka jijiyoyin kansa dana hannuwansa fara bayyana ahankali sbd yanda kowace tasowan kirjinta ke gogan nasa kirjin yana jin asalin tsininsu suna kunnasa.

Tana sake fidda numfashin ya gogesa sai jinsa tayi ya mannata jikin mirror gabaki daya da wani slow yana hade kirjinsa da nata tareda kama fuskarta da hannuwansa duka biyi ya dora lips dinsa akan nata ya gogasu a wata fitinanniyar slow kafin ya bude bakinsa da qamshinsa da nata ya hade a ciki ya kama lips dinta da wata nutsatsiyar maita mai aji ya tsotsa kadan ya lumshe idanuwansa yana feso mata wani sanyayyan numfashin data qanqamesa tana rintse ido da karfi ya sake lips din ya fidda harshensa ya lashi lips dinsa cikin slow kafin taji saukan harshensa a nata suka ya musu wata lasa tin daga farko har karshe kafin ya zira mata harshensa a cikin bakin yana bude jajayen idanuwansa da babu abinda yake acikinsu yanzu sai abinda shima kansa bai saniba.

Ya kama cikin bakin ya mata wata zazzafar zuqar data jita cikin kwakwalwan kanta direct ta qanqamesa gabaki daya tana wani irin fizgo numfashi da karfin daya sakasa sake mata wata lafiyayyar zuqa ya hadiye wasu mayun yawu yana fara mata tsotsar data saka jikinta fara rawa tana qanqamesa da hannuwanta duka biyu gabaki daya tana fidda numfashi.

Hannuwansa duka biyu ya saka a cikin rigarta ta qasa ya tsaida daya a mararta yayi mata wata shafar dataji zata some kafin ta riqe numfashinta ya dora dayan a samanta ta sake jin abinda yafi na farkon ya qarasa juyar da kwakwalwanta da qara rufe bakinsa da nata yana mata ja da tsotsa mai tsananin sanyi da tsanaki tareda zazzafan zafi duka a lokaci daya dan haka temperature din jikinta tayi sama gabaki daya.

Sama yayi da ita ta hanyar daukanta ta qugunta da tafin hannuwansa biyu batareda ya raba bakinsa da nata ba wani lafiyayyan kiss yake bata dayake shigarta da kyau sbd jikinta ya dauki zafi tako ina.

Bedroom ya dawo dasu ya zauna a bakin lafiyayyan gadonsa da ita akan kafafunsa yana shigo da ita jikinsa suka hade sosai har babu inda ko numfashinsu zai fita batareda sun shaqi na junaba yana cigaba da bata wani hottest kiss da zuwa lokacin takejinsa yana kamata da shiga jini da ruwan jikinta ta ringa fidda numfashi ahankali mai zafin temperature dinta dake sake hayewa sama yana shaqar numfashin nata dayake qara masa wani zafi da kuncewan dayake kokarin controlling.

Lumewa ya sake yi da ita a jikinsa yana zagayota da hannuwansa yana sassauta yanda yake kissing din nata da dukkanin kulawa da saka feelings din dayasan bata san bata saniba.

Ahankali ya sassauta mata yana rungumeta cikin jikinsa ahankali tareda yin baya ya kwanta da ita a jikinsa yana sake shigar da ita da tsantsan kulawa da bata daman sauke numfashinta daya gama hargitsawa a natse.

Wani qamshi ne mai sanyi yake fitowa daga asalin fatarsa da babu komai a jikinsa yake rungume da ita itama tata rigar dik ta nade dan haka rungumar ta shigar da qamshin jikin junansu da dumin jikinsu kai tsaye a cikin na juna tana sauke sanyayyar numfashi mai cikeda kasala da narkewa idanuwanta a rufe.

Shi kansa nunfashin yake fitarwa mai cikeda control yana jin kowace bugawa zuciyarta a kirjinsa ya lumshe idanuwansa da suke ba nasa ba sam.

Shiru ne ya ratsa dakin tsawon lokacin wanda bacci mai cikeda rikicewan tinani da rashin madafa ya dauketa.

Shima rufe idanuwansa yayi yana samun nutswa da kwanciyan hankali na shigarsa dan haka bai motsaba sai dare sosai tukuna ya gyara mata kwanciyanta a narke jikinsa kaman baby tana bacci.

Kyakkyawar fuskarta da kamannin dan uwansa suke bayyane akai ya kalla yana tsayar da idanuwansa akai kafin ya shafa kanta a natse yakai bakinsa kunnenta daya har saida lips dinsa suka shafesu ta motsa ahankali batareda ta farka ba a narke tana koma masa kaman ranar daya fara daukan ta a babynta.

Wata adduar tsari yayi mata a tsanake tukuna ya rufeta bayan ya sake gyara mata kwanciyan ya miqe ya nufi bathroom ya shige.

Ko daya fito daure da towel goge jikinsa yayi ya saka wasu kayan baccin yaxo ya hau gadon a tsanake ya kwanta yana janyota jikinsa ta bayanta ya hade bayan nata da kirjinsa tareda kwantar da kansa a bayanta yana rufe idanuwansa take bacci mai nutsuwa shima ya daukesa.

Da asuba ta manta inda take sam sai da yayi alwala yayi shirin fita sallah masalacci ya yaye fuskanta ahankali kadan ya shafa fuskanta da hannunsa mai dan sanyi ta motsa cikin wata kasala tana bude baki zata ambaci sunan fammah ya dora yatsarsa daya a bakinta yace

"Sallah zaki tashi kiyi"

Bude idanuwanta tayi sai akan fuskansa data rankwafo dan haka ta maida idanuwan ahankali ta dan rufe kadan tana gyada kai.

Juyawa yayi ya fice,
Sai daya dan dauki mintina da ficewa ta iya tashi zaune tana dan yayi rufarta idanuwanta suna kallan dakin ta dan sauke numfashi mai nauyi tana sako kafafunta qasa ta miqe ta nufi bathroom din.

Tana fitowa hijabinta ta saka hakanan tayi sallah tana idarwa tayi adduointa tana gamawa ta miqe tsaye idanuwanta suna sanyi jikinta ma mutuwa yayi sosai tana tinanin yanda zataje ta iya fuskantar su Dr Mum gashi kamshinsa takeyi sosai koina jikinta da rigar jikinta duka kamshinsa ne.

Yana dawowa a palon ya ganta zaune akan sofa ta dunqule guri daya ta kwantar da kanta bacci ya sake dauketa da alama cikin damuwa take wadda kai tsaye yasan ta yanda zata iya komawa ne gurin wadda ta turota.

Numfashi ya sauke mai sanyi da nutsuwa yana sanya da farar jallabiya mai kyau data sakasa zama kaman wani lafiyayyan balaraben uztaz.

Bai tada itama sbd idan ya tabata ma da niyar gyarata zata iya tashi ta sake shiga damuwan datake damun nata.

Wucewa ciki yayi ya sauyo kayan jikinsa ya fito yabi wata qaramar hanyar dake palon ya bulla wata hanyar datake dauke da geam room dinsa daga baya.

Koda ya isa Imran yana ciki yana push-up da Bluetooth a kunnensa yana waya.

Yana ganin shigowan Fleet din ya taqaita wayar tareda sallama ya kashe yana miqewa tsaye ya gaidasa sa girmamawa da kulawa yana karban ipad din daya miqo masa da wasu bayanai akai ya bude baki a natse da kamewa yace

"Ka duba cikin bayanan a fitar dasu ta yanda zaa san matsayar gabatarwan da zaayi"

"Aiit Fleet" imran ya fada yana karban ipad din da fara duba bayanan kai tsaye kafin ya ajiye sukafara geamin din.

Ita kuwa gari na qara wayewa sosai guraren 7 da mintina ta farka tana dan kallan inda take.

Ajiyan zuciya ta sauke tareda miqewa taje ta tattara kayan datazo dasu din da daddare ta fice tana rasa yanda zatai tinda dole zata koma amma dai a cikin wani mawuyacin hali take na kunyar kanta dama rayuwarta gabaki daya.

Ta baya ta biyo cikin saa ta tadda kitchen din a bude Safiya na aikin breakfast tana ganinta ta karbi kayan hannunta tana mata ina kwana da murmushi da sakewa sosai a fuskanta.

Amsawa SANAAH din tayi a sanyaye tana kallan safiyan a dan taqaice sbd kunyar kallan kowama takeyi tace

"Su Dr Mum sun tashi??

Aa duka basu tashi ba" safiya ta fada tana dariya tace

"Amma bara na dubo miki"

Palon taje ta dubo taga babu kowa ta dawo ta fadawa SANAAH din tukuna ta shiga a sukwane dole dakin Mommy da batanan ta rafi ta shige ta sauya kaya zuwa wata doguwar rigar mommyn sabuwa datai mata yawa ma sosai amma hakanan ta saka bayan tayo wanka duka jiki a mace taji ma kaman zazzabi takeji sbd yanda jikinta yake a mace da wata kasala.

Bata fito ba har guraren 11 tana daki tana bacci cikeda rashin kuzari.

Yazo bangaren hankalinsa kwance a kame da kamewansa da ajinsa da tsanakinsa ya gaisa dasu Dr Mum din harma ya dan tsaya sukai magana kafin ya tafiyarsa.
Yana baro bangaren fita yayi gabaki daya da securities dinsa zuwa wani meeting da zaiyi da wasu ministers guda biyu da suka samu appointment na ganinsa duk da dai sunsansa tin a America daman.

Sai datai sallan azahar ta iya shahada ta fito sanye da doguwar hijabin mommy har qasa ta nufi dakin Maamah tafara gaidata cikeda jin nauyi da rashin sanin yaya zatai.

Maamah sam batama nuna tasan baa nan ta kwana ba a sake da kulawa ta janyo mata zancen Al'amin tana yi mata.

Dakin Dr Mum ta nufa tana kaiwa kofar Dr Mum din na fitowa ta kalleta da kulawa itama a sake da basarwa tana cewa

"Yanzu fa nake cewa yau kwata kwata ban sakaki a idonaba"

Murmushin karfin haki SANAAH din taso janyowa amma ya kasa zuwa sbd nauyin datake ji yayi yawa ta bude baki ta gaida Dr Mum din tana cewa

"Kaina ne yake dan ciwo shiyasa ban fitoba amma yayi sauki"

Qarasowa sukai palon Dr Mum din ta zauna tana nuna mata gefenta ta zauna ta jata wani zancen dazai sakata sakewa.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

75
Lafewa tayi shiru a gefen Dr Mum din har laasar suna palo fammah ma ta kirata sun dan yi magana tsawon lokaci wanda famman ta fahimci SANAAH din tayi sanyi sosai da alama tana missing dinta dan kaman baby take indai mommy bata kusa itama datake tarairayanta bata kusa dan haka ta ringa tarairayan nata a waya ita kuma tana sake jin kewanta musamman yau din.

Data gaji da zaman bayan laasar kitchen ta nufa gurin safiya tana saka hannu a aikin daren wanda Dr Mum ta kirata tace ayi hadda na RAHEEM din.

Sbd hadda nasa din da sukai sai suka kai har magrib kafin suka gama komai aka aje a dining tukuna ta fito kitchen din tana waya da Mommy ta nufi dakin mommyn.

Karban waya Ms Meenah tayi itama SANAAH ta gaidata cikin nutsuwa da sanyi tana tambayarta taron.

Amsawa Mum din tayi tana janta da firar da dole SANAAH din take amsawa cikin kulawa da girmamawa tana kokarin boye sanyin jikinta da nauyin dataji tanaji.

Sun riqeta da fira tsawon lokaci kafin sukai sallama ta tashi ta fada toilet tayi wanka da alwala ta fito ta tayar da sallah tana gamawa sai datai ishai ta fito a natse ta tadda su Dr Mum na shirin cin abinci a dining ta zauna itama tana sake gaidasu da serving dinsu tana bawa Maamah amsar tambayar datai mata na abincin Fleet.

Wayon datai suna gamawa tasan a daidai wannan lokacin bai dawoba dan haka taje dining ta jere komai danma kada anjika ace takai dan haka da yar nutsuwa ta sanarwa maamah din ai harta kai ta aje masa.

Murmushi kawai Dr Mum tayi tana cewa

"Eh lallai sannu da kokari kin huta sbd anjima ko?

Sauke kai tayi tana rasa abin fada ta juya taje ta kawo ruwa da juice masu sanyi ta ajiye tana zaunawa.

Abincin sukaci cikin walwala da sakewa suna gamawa tayi kitchen hada shai din Dad safiya kuwa ta tattara dining.

A natse tayi aikinta ta gama shirya a tray mai kyau ta fito tana nufar daki ta sako doguwan riga mai fadi sosai da datake da zip tin daga sama har qasa akan black kayan baccinta ta yafa veil qarami akai ta fito ta sanar dasu mommy dake palo zaune suna fira ta fice da cewan ta tafi gurin Dad jeerah.

Ko data isa gurinsa shi kadaine yana ganinta farin cikinsa ya bayyana yana tabbatarda yayi kewan yar tasa kwana biyu.

Itama cikeda kulawa da kewansa ta qaraso ta zauna tana gaidasa da sakewa a gabansa sosai.

Cikin kulawa yace

"Nasan hadda kewan Likita qarama ya sakaki kasa fitowa sbd kina kewansu hadda mommynku"

Murmushi tayi mai kyau daya bayyanarda kyawunta a tsanake tace

"Ai Dad idan zasu sake tafiya zan bisu duk inde da fammah zaa tafi"

Dariya yayi yana sake janta da firar da suka kwana biyu basu yiba.

Murmushi ne sosai mai kyau akan fuskanta ta sake sosai tana cikin walwalanta sai kamshinsa taji yana shiga hancinta ta dago kai da sakewanta da murmushinta suna cigaba da fitowa sai ganinsa tayi ya sako kai cikin palon a tsanake da wata kwarjini da kamewa dan haka ta dan shanye Murmushin dayake kam fuskarta tana qin sake juyawa ta kama nutsuwanta cikin sanyi da wata irin kunyar datake shigarta da sanyi a gaban Dad din wanda ya dago ya kalli RAHEEM din da sauran murmushinsa akan fuskansa yana maida kallansa akan SANAAH din wadda tai sanyi gabaki daya a take da wata irin nutsatsiyar kunyar data kara masa kaunarta ya bude baki yana amsa gaisuwan Fleet din da maida kallansa a sake da kulawa.

Wani numfashi mai sanyi da nutsuwa ta dan ja mara sauti tareda dan waiwayowa kadan ta bude baki tace

"Sannu da zuwa,ina wuni?"

Jefa mata idanuwansa yayi wainda taji saukansu akanta ta sake qasa da kanta tana kasa dagowa ko Dad ta kalla.

Acikim nutsuwa da kamewan datake a jininsa ya amsa da sautin daya saka Dad dan dagowa ya kallesa duka a tsanake ya amsa gaisuwan.

Sallama ta bude baki tayiwa Dad din ya tsayar da ita suna firarsu RAHEEM din yana zaune yana jinsu wayarsa ma ta ringa ringing bai dauka ba sbd yana gurin Dad din.

Ta jima sosai kafin ta miqe ta sake masa sallama ta fice daga bangaren.

Tana fitowa batai wani nisa ba shima ya fito yana bayanta har zuwa kofar bangaren su tana bude kofar tajita a rufe take gabanta yayi mummunan faduwa ta dakata cak tana jin kaman zufa zai karyo mata amma ta sake kokarin bude kofar tana murdawa da turawa amma shiru da alama dai sun rufe sun kwanta.

Tanajin isowansa a bayanta qamshinsa ya shigeta ta kasa juyowa ta janye hannunta daga handle din a hankali tana tinanin wane hali take ciki ayau gashi tana shakkar bugawa tinda dr mum batason bugawan hakama bata fito da wayarta.

Muryansa taji kaman daga sama ya bude baki yace

"Kada ki damesu tinda sun kwanta"

Girgiza kai tayi batareda sanin meyasa ma ta girgiza dinba ta bude baki batareda ta juyowaba tace

"Call Dr Mum pls"

Baice komaiba ya ciro wayarsa ya daka mata kiran dan baya buqatan cewa komai.

Ringing wayar dr mum din takeyi harta yanke bata dauka ba saida ya sake kira ta daga a tsanake tace

"Yes RAHEEM"

Miqa hannu yayi ya juyo da ita ya miqa mata wayar yana kallanta da oily eyes dinsa.

Kallansa ta dago da sauri tayi tareda girgiza masa kai tana masa alaman bazata iya magana ba shi yayi.

Girgiza mata kai yayi shima yana sake miqa maga wayar wadda muryan Dr Mum ta kuma bayyana da sunansa.

Hannunta ya kama zai saka mata wayar ta janye da sauri tana cewa

"No" ahankali da sautin qasa qasa wanda kai tsaye ya sauka a kunnuwan Dr Mum.

Cikin Kalamansa masu nutsuwa yace

"Tana kofa ne ko akwai wanda zai bude mata??

Da mamaki dr mum tace

"Like seriously RAHEEM??
Are you for real??
Akan hakanne zaku kirani da wannan lokacin dana riga na kwanta?
Ku tafi mai budewan ta riga ta tafi itama sedai gobe kuma,
Allah ya tashemu lafiya"

Tana gama fada ta kashe wayarta tana fita lamarinsu.

Baice komaiba ya juya yabar gurin da kama hannunta sbd shima yana buqatan hutawa baya son kowace gardama da rigimarta.

Itama tsabar damuwa da mutuwan da jikinta yayi batai gardama jiki a mace take taka kafafunta.

Suna isa bangaren bedroom dinsu na baya ta silale ta shige tayi kwanciyarta ba jimawa kuwa bacci ya dauketa sbd akwai yar gajiya a jikinta ta aikin datai.

Koda ya gama wanka da shirin baccinsa yaxo har dakin ya dubata yaga tayi bacci mai nauyi a tsanake dan haka sai yabarta sbd kada ya tadata ya tafiyarsa.

Abincinsa yaci kadan a dining tukuna ya koma dakinsa ya zauna yana wani karatu a ipad dinsa tsawon lokaci har dare sosai kafin ya kwanta.

Da asuba koda ya dawo daga masallaci kai tsaye can bedroom din ya wuce ya tarar da ita zaune ta gama sallah tana lafe a sofa idanuwanta biyu amma.

Gaidasa tayi da sauti mara karfi tana dan motsawa kadan.

Amsawa yayi yana mata kallan nutsuwan daya fahimci atleast yau dai bata cikin damuwa zaiyi magana wayarsa tayi ringing ya daga ya kalla yaga Ms Meenah ce mai kira ya juya a natse ya fice yana daukan wayan sbd shine ya kirata jiyan da dare bata daukaba.

Karfe 8 saura ta baro bangaren ta dawo ta wuce daki ta kwanta sai a lokacin zatai baccin safenta hankali kwance.

Da rana kai tsaye dr Mum tace yauma tayi masa abincinsa daban.

Wuni tayi a kitchen tana aiki sbd hadda snacks sukai sbd Maamah da itama tace ayi masa.

A gajiye sosai takai dare dan haka wanka da sallah kawai tayi taje takai abincin tana dawowa Maamah ta sake maidata kai fruits tana dawowa ta tadda an rufe dan haka bata wahalar da kanta ba tinda batada me kira ta koma tayi kwanciyarta a inda ta kwana jiya.

Shima bai dameta ganin tayi bacci da wuri kuma da alama ta gaji dosai sbd duka snacks din daya gani yasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login