Showing 63001 words to 66000 words out of 244256 words

Chapter 22 - GANIN IDO COMPLETE BOOK BY MAHMUGEE

MAHMUGEE   

08 Aug 2026

454

ta shige kokuma tana can tana waya.

Washe gari da safe Suna breakfast ga tsananin mamakinsu saiga Samad ya taho gaida mommy.

Boye mamaki da shakkarsu sukai mommy ta dan sakar masa fuska suka gaisa SANAAH kuwa ko kallansa batai ba tana gama breakfast dinta a natse tabar gurin tayi dakinta tana wayoyinta.

Da yamma ma haka ya sake zuwa gaida mommy wadda zuwa yanzu lamarin itama yafara sakata tsaka me dan kuwa ya dauko hanyar sauyi da gaske wanda har abada bazasu taba samun nutsuwa dashiba.

Da daddare yauma a gurin dad din suka hade shi da SANAAH dan haka bata dade ba ta baro ta dawowanta.

Ga mamakinsu da baya qarewa cikin lokaci qanqani Samad ya maida bangarensu gurin zuwa gaida mommy safe da yamma cikeda girmamawa da danne tsananin maitarsa akan SANAAH da control daqyar.

Mommyn ce kadai ta iya dan ringa kulasa tana amsawa da mutuntawa a duk lokacinda zai zo gaidata amma SANAAH sam batama bari yana ganinta duk inda zasu hadu ta toshe hakan ta nesa kanta dashi sosai,

Ko gurin Dad da suke haduwa ta dena zuwa a lokacinda tasan yana zuwa sai suka dena haduwa kwata kwata wanda hakan yake neman zautar dashi sbd a yanxu kam ya kasa riqe kansa akanta,

Fakewa yayi yayi dakon lokutan dayasan tana zuwa bangaren Dad da barowa da daddare dan haka ya ringa bibiyan hanyar dan samun magana da ita amma ta fitar masa da duk wata mummunar tsanar datai masa.

Kasa hakuri yayi ya kasa riqe kansa da hakurinsa sbd neman rasa tinaninsa dayayi ya daure ya cire tsoro ya samu Dad da maganar ya shirya aure kuma SANAAH din yake so.

Ko kalma daya Dad bai masa kan maganar ba saima sallamarsa da yayi daga gabansa wanda hakan na nufin koda wasa kada ya sake masa maganar.

Wannan hukuncin ya sakasa rasa kansa ya rikice yaji yana neman zama abinda bashiba dan haka ya turo mahaifiyarsa gurin Dad din ba dan taso ba cikeda shakka itama taje tayiwa Dad magana kalma daya ya fada mata wadda ta sakata kusan somewa a zaune tsabar shock shine "DUK TA SAKE MAGANAR SANAAH DA SAMAD A BAKIN AURENTA HAR ABADA"

ko data dawo bangarenta bata gani sosai tsaban tsananin tashin hankali dan haka ta zaunar da Samad ta fada masa tana kallo ya kusan sanqamewa shima daga zaune dan haka suka shiga tashin hankali a cikin kwanakin.

SANAAH na fara zuwa makaranta ta sake zaba busyn da kwata kwata ya dena ganinta a gida sedai haka ya ringa bibiyarta har makaranta dan hana kowane namiji ko kusantar inda take batareda ta saniba.

*****duk yanda hajiyar Samad ke tinanin son SANAAH a zuciyarsa masifa ce to a yanzu ta sheda lamarin ya wuce nan dan a bayyane rasa kansa da yayi akan SANAAH yake yanxu,

Shi kansa Dad zuwa yanzu yasan abinda yake faruwa duka sbd yanda cases suka fara yawa daga waje akan irin mazan da Samad yake amfani da power yana illatawa idan suka kusanceta da sunan soyayya dan haka yan jaridu suka fara samun fada da yadawa akan ahalin jeerah da Samad din daya zare ana kiransa mai tabin hankali.

SANAAH damuwa mai tsananin gaske da tsoro ne ya fara dawowa rayuwarta dan kuwa ko a cikin gidan yanzu a tsorace suke itada mommy hankalinsu ya tashi sosai fiyeda tsammani.

Dad ma zuwa yanzu ganin yanda abubuwan suka juye da halinda su SANAAH suka shiga ya gano kusan a cikin hukuncinsa na kawosu cikin gidansa akwai kuskure dan gashinan kaman ya kawowa Samad din SANAAH dinne har gida batareda aure ba.

A cikin girman kuskuren hakan shine babu inda kaf duniya SANAAH zataje batareda Samad ya nemeta ba tinda harya ajeta gidansa karkashin ikonsa amma yake hakan.

Hukuncin daya sake yankewa shine na zabar SANAAH ya yafe Samad dan haka ya sanar dashi ya tattara yabar qasar gabaki daya ya koma America kada ya sake dawowa har saiya nemesa.

Hukuncin Dad din kusan kashe Samad din ya kusa yi dan babu ma fuskan ya roki sassauci kuma wlh yasan yana tafiya bazai taba nemansa ba sai ranar daya tabbatarda ya aurar da SANAAH dan haka yaji ko zai rasu baxai iya tafiya batareda ya maida SANAAH cikakkiyar macensa ba sbd kawai a aura masa ita dole dan haka kawai zaiyi Dad ya aura masa ita.

****Da daddare yau bayan takai masa tea Nasiha mai bada nutsuwan datake rasawa Dad din yayi mata ta kuma samu nutsuwan sosai ta fito jiki a mace ta nufi bangarensu.

Shiru koina sai haske koina da security cameras dake daukan koina a hanyoyin gidan.

Tafe take tana tinanin yanda zataci gaba da rayuwa a cikin tsoro da shakkar Samad har takusa isa bangarensu taji an fizgota baya da karfi tareda rufe bakinta ruf ya dagata sama ya juya da ita.

Bata taba shiga mafi girman tsoro da firgici tareda ficewa hayyacinta lokaci dayaba sai lokacin dan haka ta fara wata irin fizga da karfi tana kokarin kwacewa da neman bude bakinta amma kwanjin gaske na zamowansa kakkarfan namiji ya bude mata gabaki daya yana tafiya da ita.

Bangarensa dayake can nesa gefe daban ya nufa da ita tin bai qarasa isa ba ya saka bakinsa ya kama rigar jikinta ya fizgo da karfin gaske ta yage daga saman tana dan bayyanar da saman kirjinta dan haka ta saka karfin da batajin ma tasan nata ta fizge da karfi tareda kwallara wani irin ihun mai karfin gaske daya ratsa wasu gurare na gidan.

Damqota ya sake yi da karfi tareda shaqeta da karfi yana danneta jikin kofar palonsa dayake kokarin budewa ya kasa dan haka tin anan ya qara saka hannu ya qarasa yaga rigar jikinta yana bugata jikin kofar da karfi hannuwansa na rawa ya qarasa bude kofar yayi ciki da ita wanda yayi daidai da biyowan Safiya ta hanyar zata wuce bangarensu na masu aiki taga abinda yake faruwa da gudu ta juya ta koma ta sanar da mommy jikinta na rawa sosai dan itama tsoro taji duk ya rufeta.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

40
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.

*******
Mommy da zancen ya daki kirjinta da mummunan karfin gaske kasa tashi tayi daga zaunen datake idanuwanta suka fara nauyi dakyau ta iya bude baki ta safiya tace ta sanar da Dad.

A rikice safiya ta fice tana kama hanyar da tinda take aiki a jeerahs bata taba xuwaba sbd baa barinsu zuwa can bangaren da wani babban bangaren da shima babu ma wanda ya taba zuwa ance na dayan 'dan Dad dinne wanda baya qasar tsawon shekaru.

Safiya bata samu isa bangarenba sbd batama san ina zata bi ba sai kawai tayi bangaren hajiyar Samad din hankali tashe tana kaiwa Hajiyar na fitowa da waya a hannunta kaman ta sani zata nufi bangarensa sbd sai ayau taji hukuncin da Dad ya yanke masa dan haka take cikin tashin hankali itama.

Safiya na ganinta ta bude baki cikin rikicewa tace

"SANAAH ce Sir Samad ya tafi da ita mommy tace na sanarwa Dad.....

Hajiyar data ji saukan zancen kaman saukowar aradu ture Safiya din tayi da karfin gaske tana jifa da wayarta tayi bangaren nasa da tsananin sauri da gudu gudu sbd balai da masifar da zai janyo musu idan yayi nasarar bata SANAAH ta sani har aurenta ya qare kenan har mahadi ya bayyana.

Safiya ma bayanta tabi da gudu sai kuma ta fasa ganin ba dad zaa sanarwa sai tayi bangaren Umma wadda take zaune a natse a palonta tana kallan wani shirin sharia da akeyi a tv na black Americans.

Mai aikin bangaren ce ta budewa safiya kofar datake bugawa.

Iso tayi mata har gurin umman wadda ta juyo ta kalleta da dan mamakin ganin mai aikin Mommy a lokacin.

Da tsoro Safiya tafara wa Umman bayani tana jin kaman ma Samad ya gama lalata SANAAH idanuwanta cikeda hawaye.

Umma tasowa tayi da bayanta daga jikin kujera tana jin mamaki da fargaba itama me tsanani na abinda zai biyo bayan wannan balain na Samad daya debo dan haka wayarta ta dauka tana son saka kiran Dad amma sai ta fasa ta miqe tsaye kawai tayi bangarensa da sauri.

Koda ta isa yana zaune shiru yana shan tea din sa SANAAH ta kawo masa babu inda inda ta sanar masa da abinda safiyar tazo ta fada mata.

*********Koda Hajiyar Samad ta isa yanata kokarin qarasa yaga kayan jikin SANAAH din tareda shaqeta tana neman ceton rayuwarta data mutuncinta,

Kusan zarewa zanin jikin hajiyar ya kusa yi ya fadi sbd mugun firgitan datai tayi kansa da sauri kafafunta na hardewa tsabar rawa ta damqosa da karfi tana kiran sunansa da karfin gaske.

Bayaji baya gani idonsa ya rufe SANAAH kawai yake buqata a lokacin dan haka ya kasa sakinta yana cigaba da damqota jikinsa.

Ihu hajiya ke son yi tsanar rikicewa amma ta kasa dan haka ta cakumo da da karfin gaske tana dagosa ta ware hannuwanta ta sauke masa wani mahaukacin marin daya sakasa zubewa qasa akan gwiwowinsa ta sake daga hannu ta saukar masa da wani tareda cakumosa ta ture gefe tayi kan SANAAH din hannuwanta na rawa ta cire mayafin jikinta ta rufawa SANAAH din tana janyeta daga qasa a rikice tana cewa

"SANAAH karki bari kowa yaji ya sani zan masa hukuncin,kada kiyi kuka,kada ki bari Dad ya sani,kada ki bari a sani martabarki zata tabu kinji,
Kada ki fada abinda Samad din yayi zaki rasa mutuncinki zaki rasa......

Bata qarasa ba SANAAH datake wata jijjiga ta zube a gurin Some numfashi bata fita daga kirjinta...

Hannuwa biyu hajiyar ta saka ta cakumota tana bude baki da sabon tashin hankali ta ambaci sunanta daidai nan Dad da kansa ya sako kai palon tareda Umma wanda tayi kan SANAAH da tashin hankali itada Safiya da mommy wanda kallo daya tayiwa SANAAH ta zube musu itama.

Ajiyan zuciya da numfashin da sautin fitarsa kadai ya saka Hajiya zubewa qasa gabansa tana fasa kukan da batasan ma ta fasa bai mai tsananin gaske.

Umma da safiya ne sukai ta SANAAH da mommy wainda aka kwasha aka fice dasu,

Kallo daya yayiwa Hajiyar batareda ya kalli Samad ba ya juya ya fuce da idanuwansa jajir wainda yaketa danne zuciyarsa daga zama makashin datake ingizashi.

Bangarensu aka koma dasu tareda kiran likitoci da gaggawa suka iso cikin daren.

Abinda aka fara dubawa da tabbatarwa shine babu abinda ya faru da SANAAH din dan haka Umma ta fito taje ta sanarwa Dad wanda yake zaune shiru komai nasa na fidda hucin bacin rai mai tsananin gaske.

Mommy kuwa shock ta samu daya bata attack dan haka tayi laushi lokaci daya..

Dad bai rintsa ba daren har garin Allah ya waye yana zaune yana jin abinda bai taba ji ba na tsananin bacin rai tin bayan na rabuwarsa da fammah idan aka cire na rashin rayukan da suka dan yi na iyaye da yan uwa.

Duk abinda Samad yakeyi yana danne daci da fushinsa ne sbd a yanxu kaman shi kadaine 'dan dayake dashi amma kuma ayanzu yakai karshen girman bacin ransa dan haka koda gari ya waye Abu na farko daya fara yankewa shine aurar da SANAAH ga wanda yasan ko hauka zata kashesa bazai taba gangancin ko sake kallanta a matsayin macen daya taba so ba bare,
Zai aurar da ita ga wanda ko bayan ya rasu aurenta garesa zai zama haramun bare mallakarta,
Zai aurar da ita ga wanda babu me sake ce masa komai ko saka masa ido zaa barsa a barta da kansa zai gudu yabarta,
Zai aurar da ita ga wanda yake uba a garesa kuma uban da bai taba hada girmansa da darajarsa da komaiba rayuwarsa hakan shine karshen nisa da kariyar dazai bawa SANAAH da ko baya duniya ta riga tayi nisa daga sharrin kowane namiji..

Baice komaiba kuma baida niyar cewa Samad da mahaifiyarsa komai sbd ya gama dasu ya gama ciresu daga cikin zuriarsa babu shi babu su dan haka koda ya kwana da wannan hukuncin nasa mai zafi asubar fari Al'amin ya kira bai ce masa komai daya faru ba ya sanar dashi zai aurar da SANAAH ga babban dansa FLEET ADMIRAL RAHEEM JEERAH.

Shiru Al'amin yayi sbd zuwa yanzu baida kowane irin zabi akan SANAAH yabarwa Dad din duk abinda ya yanke akanta shi mai biyayya ne da fatan alkhairi dan haka yace ya amince Allah ya sanya alkhairi a auren.

Ajiyan zuciya da wani sanyi da nauyin dayake kirjinsa na shekaru ne yaji ya sauka a cikin sanyi sbd daga karshe dai bayan bawa SANAAH rayuwar da zata samu kariya da aminci shima lokacin da dansa zai dawo garesa yayi hakama da auren wadda Dr fammah bazata taba iya daga ido ta zabi rabasa ba koda rashin son hakan zai rabata da duniya da numfashinta.

Da wannan aka qarasa wayuwar gari a jeerahs dan haka koda mommy ta farfado da kansa akai masa iso har bangarensu ya bata hakuri a cikin kunya da qanqantar da kai akan abinda Samad yayi kafin ya dago ya kalleta yace

"Kuma ina neman izininki a matsayinki na mahaifiyarta zan aurar da ita ayau dinnan idan har kin amince"

Shiru mommy tayi kafin ta dago ta bude baki a natse da sanyi tace

"Kaine Uba a gareta yanzu duk hukuncin daka yanke akanta zamuyi fatan alkhairi ne kawai"

Numfashi ya sauke tareda mata godiyan girman data basa dan haka da kansa ya rarrashi SANAAH data kasa dawowa daidai tana cikin firgici har lokacin ya fice.

Shiru shiru babu zancen komai ba aiken kira daga garesa gurin su hajiya da Samad din dan haka suka sake katsewa da shakka da tsoron me zasu fuskanta har gari ya waye shiru aka kuma kwana shiru.

Ranar da akai kwana na uku cif da lamarin kuma ranar ta kama ranar jumaa a ranar duniya ba zato ba tsammani ta shedar da auren bazata na wanda baa taba tinanin aurensa a yanxu ba sbd tsarin rayuwarsa dayake baturen asali kuma wanda kaman baida sauran kowace alaqa da Nigeria bare aure a cikinta wato FLEET ADMIRAL RAHEEM HAKEEM JEERAH of the navy wanda akai baya qasar bada saninsa ba a bisa hukuncin mahaifinsa daya isa dashi ya kuma nuna ikonsa akansa.

AN DAURA AUREN FLEET ADMIRAL RAHEEM HAKEEM JEERAH da SANAAH KHALIL IBRAHIM akan sadaki dubu dari biyu kacal bada yawa ba sbd kwatanta yanda yafi dacewa a daurin kowane aure da sadaki qalilan,

Alh AbdulAziz Jeerah qanin Dad tin na baya da baya qasar shine ya iso a daren jiyan ya karba wa Fleet Admiral Auren SANAAH KHALIL a hannun Dad Jeerah wanda aka daura dubban mutane suka shaida tareda taqaita komai a tsare a hankali kwance kuma a cikin girma da gata da ilimin addini dana zallan boko.

Bayan daurin auren wanda Al'amin ya shedar a waya sbd Kabeer ya halasta sujjada yayiwa Allah godiyar sheda wannan ranar da jin wani nauyi ya sauka a kirjinsa na ganin ranar da aka daurawa SANAAH dinsa aure.
#MAMUH
09033181070GANIN IDO 2026
Mamuhgee

41
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki  Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki  Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce  For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.

*******
Mommy dake zaune tana jin nauyin danne da kirjinta sbd tinda abin ya faru ta rasa walwala da farin cikinta dan halinda SANAAH take ciki har lokacin ya zama kaman yana neman tabata kiran Al'amin ne ya shigo wayarta ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login