Showing 102001 words to 105000 words out of 365093 words

Chapter 35 - Zakuna Biyar

26 Sep 2026

6181

ta iya danna wayar mammy ɗinta, ba in da bata iya shiga a ciki ba.

Sai surutu take yi mashi, shi dai bai ce kala ba har suka sauƙa ƙasa. Ya ɗauki motarsa suka wuce katafaren super market dake ƙasa a cikin C-P ɗin, a nan ya saya mata katuwar waya mai kyau da tsada, ya saya mata sim card, basu ɓata lokaci ba suka dawo gida.

Yau ma a tare suka wuni har yamma, robot suka yi masu girki, a baki ya dinga bata da zasu yi lunch, sai can yamma ya ce ta je ta cire wayarta a caji ta yi hira da kawarta bari ya je gidansu, ta so ce mashi zata bisa gidan nasu, amma sai ta tuna zata yi waya da Rimsha, dan haka ta fasa binsa.

Da gudu ta wuce ɗaki ta ɗauko wayar, shi kuma ya fice zuwa gidan Lion. Kunna wayarta ta yi, ta ɗauko notebook ɗinta na school ta ɗauki number da Rimsha ta rubuta mata, kira ta danna mata, bata san Aryan ya yi setting ɗin wayar tata ta yadda dik maganar da zata yi zai dinga ji ba, kome zata yi da wayar zai sani ne, sai da ya saita komai sannan ya bata.

Rimsha na ɗauka suka fara hiran yaushe rabo, sai murnushi take yi. Ƙasan bed ɗinta ta sauƙo tare da wucewa zuwa wajen view, a wajen curtains control ta tsaya tare da danna open, take labumayen suka buɗe kansu, wani makeken glass wall ya bayyana, tsayuwa ta yi a wajen suna hira Rimsha gwanin burgewa, unexpected idanunta suka kai ƙasa.

A daidai lokacin Leo ya fito daga cikin mota zai shiga cikin gidansu, sun dawo daga in da suka je da Lion kenan. Wani irin ihu Seraphina ta yi na faɗin. "My uncle". Ta faɗa tana zazzare idanunta a kan fuskan Leo. Da sauri ta fara kwala mashi kira, amma ina ba zai iya jiyota ba, saboda tana sama hawa na uku ne, shi kuma ƙasa, kuma view ɗin a rufe ruf yake.

Da gudu ta juya ta fito parlo, sai tambayarya Rimsha take yi lafiya, amma ina, hata amsa ba, ƙoƙarin fita gidan ta yi, amma ta rasa hanya, ga shi bata san yadda ake buɗe elevator ɗin bama. Ganin hakan yasa ta dawo room ɗinta da gudu, ta nufi view, sai dai kuma wayam ta gani babu kowa, kalle-kalle ta fara yi a wajen ko zata ga alamarsa, amma ina bata gani ba.

Idanunta ne suka ciko tab da kwallah, murya a raunace ya amsa Rimsha da cewa. "Rimsha i saw my uncle now, wannan uncle ɗina da nike zana hotonsa, he's the one, please Rimsha help me, ya zan yi in sake ganinsa?". Babbar magana, yau ake yinta, Leo kuma shi ne uncle ɗinta? Kanin daddynta da mammynta ta ce da shi kawai zata yarda? How? Kenan Champion kara ya yi wa Lion saboda kaunar da yake mashi yasa yake kula da Seraphina ne ko me alƙalamina yake nufi? Akwai cakwakiya in kuwa haka ne!. Dama Campaion in baku manta ba ya taɓa cewa Lion ne ya yi mata huɗuma, to ni dai kaina ya kulle, na yi gaba abuna, ina zan iya wannan rikicewar.

"Seraphina you should calm down, in dai a nan kika gansa zaki sake ganinsa watarana! A ina ma kika gansa ɗin ne?"...... Zama ta yi a gefen bed tare da fashewa da kuka tana faɗin. "Rimsha ni ban san sunan in da na gansa ba, a kusa da gidanmu ne, ni ina sama shi yana ƙasa". Cikin kuka ta faɗa. Rarrashinta Rimsha baiwar ALLAH ta fara yi, kuma ita ma Rimshar yanzu fa ta gama shan kuka na takaicin uncle Harleen ɗinta, amma take rarrashin wata baiwar ALLAH.

Da kyar Seraphina ta yi shiru suka cigaba da hira suna farinciki, Rimsha har da faɗa mata wai breast ɗinta suna ta kara girma sosai, ita ma Seraphina ta ce nata suna kara girma sosai amma daddynta ya ce kada ta nunawa kowa, ita ma Rimsha ta ce uncle Faryan ya ce kada ta nunawa kowa, amma ta je zata nunawa Yah Vash ya dinga mata faɗa har kamar zai doketa, daga nan ta shiga bawa Seraph labarin Vash da yadda suka shaƙu a baya, yanzu kuma ya zama mugu ya canza mata gabaɗaya. Haka dai suka cigaba da tattaunawa tsakaninsu na ƙawaye da shiriritar yarinta.

Shi kuwa Aryan yana zuwa gida ya isko su Lion sun dawo, guru na kwance a kan gado rike da waya, while Lion na tsaye a tsakiyar ɗakin yana tsane gashin kansa da white towel, jikinsa sanye da bathrobe fari, da alama daga wanka ya fito.

A gefen guru Champion ya zauna tare da cewa. "Missed you guys"....... Harara Lion ya dallah mashi ba tare da ya yi magana ba. Guru kam ko kallon in da yake ma ai bai yi ba.

Shi ma harara ya mai da mashi da shi tare da miƙewa ya nufusa. Wucewa gaba Lion ya yi, ya zauna a saman chair kusa da wata haɗaɗɗiyar mirror.

Zuwa Aryan ya yi kusa da shi, ya jona drayer ya hau busar mashi da kai yana faɗin. "I love this your blonde hair my guy". Shiru Lion bai yi magana ba. Busar mashi da kyau Aryan ya yi tare fa fito da mayukansa, ya hau shafa mashi yana cigaba da yabon tsantsar kyan gashin. Take ya hau kyalli na gyara da ya ji, abinku da golden hair, har wani ɗaukar ido take yi.

Abin tsaga gashi Aryan ya ɗauko tare da raba gashin gida biyo, ya tsaga ya hau yi wa Lion kitso, kalba irin wanda Leo yake yi shi Aryan yake yi mashi, idan baku manta ba su kullum kansu da kitso shi da Leo, ashe Champion ne mai yi masu, Seraphina tana mamakin a ina ya iya kitso har ya kitsa mata jelar gashi to ga in da ya iya nan.

Tsab ya kitsa kan Lion, ya tara kitson ya ɗauke mashi ta ƙasa wajen wuya, ya cukuikuye jelar gashin ya naɗe mashi kamar donut, sannan ya ɗauki hair sprayer ya feshe mashi gashin da kyau, sai ya ɗan kwanto da kansa a gefen wuyan Lion ɗin, yazama suna kallon kansu a mirror, can ƙasa ya ce. "Yanaga ka ramene bro?".

Damko gashin kansa Lion ya yi tare da jawosa da karfi, gabaɗaya Aryan ya tafi ya faɗa jikin Lion, ɗan zubawa face ɗinsa ido Lion ya yi na second uku kafin can ƙasan maƙoshi ya ce. "These past two days, what has been occupying your mind? What has been making you leave the house so often? Where do you usually go? And why haven't you been getting enough sleep lately?" Magana one after the other, cike da class, ga sharp and sexy voice.

Harara ya dallawa Lion kafin ya ce. "Shi ne da irin wannan damka? Hakkinka nike tayaka saukewa, sakeni in miƙe". Ya faɗa in a cool way..... Gabaɗaya Lion ya manta da wata Seraphina a duniya, ɗan sakin gashin kan Aryan ya yi ba tare da ya yi magana ba, a cewarsa zai sakawa Aryan ido ya ga me yake yi.

Miƙewa Aryan ya yi tare da mannawa Lion sumbata a kumatu kafin ya koma saman bed ya kwanta kusa da guru, sannan ya ja Bluetooth ya sanya a kunne, ya kunna wayansa dan ya duba me dame Seraphina ta yi a wayarta, sannan maganar me suka yi da Rimsha, dan voice ɗinta dik ya yi recording a wayansa.

Shiru ya natsu yana jin kalamanta, sanyayyar muryanta, yadda take magana da Rimsha, shagwaɓarta har izuwa kukan da ta sha kan ta ga Leo kuma ta rasa hanyar fita ta je ta same shi, ya so yasan waye ta gani takamamme, dan shi bai san da batun tana zana uncle ɗinta ba, lallai da a lokacin da ta gansa ne ya ji wannan voice ɗin da ya koma ya ga wanenen, amma ya duba time tin 20 mins da suka wuce ta yi wannan magana, bai ji daɗi ba, amma ya cigaba da sauraron hiranta da Rimsha har zuwa lokacin da suke cewa breast ɗinsu na girma, Rimsha ta ce ai Ammie ta ce breast ɗinta basu girma sosai dan haka zata haɗa mata maganin su kara zama manya masu kyau, har da cewa idan aka haɗa mata zata bawa Seraphina.

Rimsha ta sake cewa ai Ammie ta ce breast shi ne mace, dan haka ta kula da nata, kada ta bari wani ya gani bare ya taɓa mata zai kwanta ne, kuma idan ya kwanta babu wanda zai so ta bare ya aureta.
Shiru Aryan ya yi yana mamakin hali irin na mata, wai dik wannan Ammie ce ta zauna takewa Rimsha huɗuba, kai jama'a, Ammien tasa fa, ya maimaita a ransa........Ni kam na ce to tsakanin kaka da jikarta akwai kunya ne? Aryan bama son iskanci da sa ido fa, ban da shegen gulma irin naka ma ina ruwanka da wayan ƴan mata suna hiransu? Watarana sai ka ji abin da zaka kasa barci ai.

Amma kuma ɗan banza ya ji daɗin yadda Rimsha ta dinga faɗawa Seraphina muhimmancin surar jikinta kamar yadda Ammie ta gaya mata, yasan Seraph tana kara girma, kuma zasu koma school, nan gaba kaɗan zata fara tashen balaga da rawan kai, ga rashin uwa, ga shi kuma ba musulma bace bare ace a islamiya za'a koya mata, kunga babu abin da ba zai iya faruwa ba idan ta koma school, tina hakan nema yasa ya ji ba zai iya mayar da ita boarding school ba, sai dai su karɓi izinin ta dinga dawo gida.

Hirar good 2 hours suka sha, kuma dik sai da ya yi zaman sauraren abin da suke faɗe har karshe, a wasu hiran nasu ne ma suka sanya ya ji gabaɗaya feeling ya taso mashi, musamman yadda Seraph take cewa amma kuma ai idan suka yi aure shi mijinsu zai taɓa kuma ba zai zube ba, Rimsha ta ce ai Ammie ta ce mata hannun miji malaiku sun saka mashi albarka.

Jinjina kai Aryan ya yi a ransa yana faɗin lallai ma Ammie, ko ba malaiku sun saka mashi albarka ba. Gabaɗaya ya shiga wani irin mood, ya kwanta shiru kamar mai saureran ƙira'a, yana jin gabansa har wani zogi take mashi saboda mood ɗin da ya shiga. Ga shi kuma a tsari da dokar IRON FIST babu soyayya kuma babu aure, su sun sayar da rayukansu ne kawai dan gyaran duniya, baku ga shiyasa suke hora kannensu ta yadda ko sun mutu zasu karisa abin da suka fara ba? Shiyasa basa kusantar in da mata suke, sun keɓe kansu, kuma sun cusawa kannensu tsanar mata, dan ga kudurinsu a kan kannen nasu, shiyasa zaku ga Leo baya ko ɗaga ido ya kalli mace, already Yayansa ya cusa mashi ra'ayin cewa mata rauni ne kuma su ɗin kashe buri ne, idan ka haɗa hanya da su dik wani burinka sai sun lalata maka, shiyasa baya yarda haɗa hanya da mace, shiyasa da Ummien Zaynish ta zo gaishesa bai amsa ba, aiki da sadaukarwa kawai yayansa ya koya mashi, shi Leo a yanzu ba'a bakin komai yake ɗaukar ransa ba, ko a yanzu mutuwa ta zo a shirye yake.

Wannan dalilin yasa Lion ya ce kada a kawo masu Seraph gida, dan ya ce mace ko ba matarka ko kanwarka ba, ko ma wacece mace mace ce kuma rauni ce ga namiji, dan haka ko inuwar mace baya son ganin a kusa da su, tsabar sun sanya abin a ransa ma wlh basa feeling a kan mace, kamar wasu duwatsu, kuma hakan ya samo asali ne saboda basa haɗa hanya da matan, ku kun san da suna haɗa hanya da mata dan ƙaniyarsu dole su yi feeling, ba ga shi yanzu Aryan daga jin hiransu Seraph ya fara jin shauki ba, abin da Lion yake gudu kenan. Kuma 33 years suke da shi yanzu a duniya, amma kullum burinsu su tsabtace duniya daga ƙazanta, sun shiryawa mutuwa a koda yaushe ta zo, bayan wannan basu da wani buƙata!.

E to da matsala. IRON FIST basa soyayya kuma sun haramtawa kansu aure ko haɗa hanya da mace, MUHAMMAD KHAIZA'ANS HOUSE kuma an haramta soyayya sai auren haɗi, kai watau ana badaƙala a littafin nan. (Uhm ina ma Abba ya samo wata ƴar duma-duma kawai ya kai sadaki a aurawa Champion, da na fi kowa murna ɗan banza ba, ALLAHN Rimsha ya kamashi ta hanyar aura mashi mace mummuna, ƙazama, mara kunya kuma mara jin magana mu ga ya zai yi, Abba kuma ya ce in bai zauna da ita har suka haifi yara ba zai tsine mashi.......)

Bai san time da Lion ya hauro saman bed ɗin ba sai ji ya yi Lion ɗin yasa hannu zai cire Bluetooth dake kunnensa, ƴar zabura ya yi tare da janyewa baya yana jefawa Lion ɗin harara. Guru ne ya ce. "Guys is time for pray". Tin bai gama rufe baki ba suka miƙe, Aryan sai faman kokarin danne abar yake yi, sai satar kallon Lion and guru yake yi, shi ya rigaru faɗawa cikin toilet.

Ganin babu lokaci sosai yasa suka faɗa toilet na sauran ɗaku nan gidan. After some minutes suka fito dikkansu a sanya da arabian throbe mai shegen kyau farare kal. Daidai lokacin shi ma Leo ya fito suka nufi masallacin cikin C-P ɗin dan gabatar da sallar magrib.

-----------------------🔥

NIGERIA.

Diran magrib su Ummie suka yi a Naija, basu ɓata lokaci wajen kama hanyar gida ba, Zaysh sanye yake da uniform ɗinsa wanda yasa da suka isa unguwar su Ummie kowa ya ja da baya ya bata hanya, kun san kwarjinin soja karshe ne.

Kai tsaye gidanta suka nufa, a rufe ta isko gidan nasu, hannu tasa ta fara knocking, amma shiru ba'a zo an buɗe mata ba, haka ta dinga bugawa. Cike da Mama Zaysh ya ce. "Ummie lafiya? Ko dai babu kowa a gidan ne?".

Nisawa ta ɗan yi kafin ta ce. "Akwai, haka take, sai ayi ta bugawa tana ciki sai lokacin da ta yi ra'ayi zata fito ta buɗe"........ Kamar zai sake yin magana sai kuma ya ɗan ja baya ya yi shiru yana bin unguwar da kallo, ita kuma ta cigaba da buɗewa. Sai da suka shari good 20 mins a wannan waje a tsaye kafin amarya ta zo ta fara buɗe kofar tana sababin uban waye mai buga mata gida da daddaren nan.

Tana buɗewa ta ga Ummie, wani irin dogon tsaki ta ja tare da cewa. "Awwa juya kece dama? Sai yau aka dawo daga yawon bin mazan kenan? To fatan dai a wannan tafiya kin samo koda ɓatar wata ne"......... Zaynish dake bayan Ummie ta gefe ne ya ɗan matsa kaɗan dan ya ji kamar kunnuwansa suna mashi karya ne! Bin maza kuma? Ya tambayi zuciyansa.

"Bani hanya in wuce cikin gidana". Ummie ta faɗa a ɗan taƙaice..... "Da an yi magana sai ki fara gadara da wannan gida, bayan ko kwai baki ajiye a gidan ba, ke fa yanzu ko rabuwa kuka yi mayafinki kawai zaki ɗauka ki fita, ba ɗah ba jika, amma a haka kike ƙoƙarin ɗagawa uwar magaji murya? Mai ɗauke da cikin ɗah na farko a gidan Yaya Faisal, magajin ubansa kuma magajin wannan gida da kike gadara da shi, ni kina bani mamaki ta yadda kika yi sake dik mazan da kike bi baki dage ɗaya ya maki ciki dan ki wuce goro ba.........". Ai bata iya karisar da maganar ba sakamakon bayyanar Zaysh da ta gani a gabanta, da yake kofar gidan akwai bulb ta koina, ga wutar lantarki, haske ta ko'ina.

Wani irin ihu amarya ta kurma tare da cewa. "Na shiga uku jama'a, ta kira mun sojoji sun zo su kasheni!!". Ta faɗa tare da kamo addu'ar da bata san me take karantawa ba, da gudu ta juya ta yi cikin gida tana kara ihu. Gabaɗaya fuskan Zaysh ya canza, kun san wani lokaci sojojin nan ba man kai suka cika ba, musamman sabbin yayewa da a lokacin jininsu a tafashe yake, sun fito daga horo babu tausayi ba imani, a wanna lokaci da kansu suke neman balai ya zo su buga da shi, suna jinsu tamkar wasu zakuna.

Haba ai bayan amarya ya bi cikin fushi, yana wani irin huci tamkar zai kama da wuta, da sauri Ummie ta bi bayansa dan ta rikesa kada ya daki matar mutum, wannan ma idan ya ce zai daketa a yadda ya fusatan nan yaushe zata yi saura.

Ihun amarya yasa jama'a suka fara taruwa a kofar gidan, rufo kofar gidan Ummie ta yi, har tana haɗawa da ɗan gudunta ta bi bayansa.

Ai tana shiga ta tsaya turus tana kallon yadda Zaysh yake dukan kofar ɗakin amarya, dan ya shigo ne ya sameta a tsakar gida, a tinaninta ba zai shigo ba, tana ganinsa ta watsa da gudu sai cikin ɗaki, shi kuwa ya bi bayanta, yau sai ta faɗa mashi a yaushe ƴar uwansa take bin maza da ta ambata, cikin fushi ya koma baya ya take kofar tata da karfin gaske har sai da ta jinjiga tamkar zata ɓalle, ya koma baya zai sake duka na biyu ne Ummie ta shigo.

Da gudu ta yi kansa tana ƙoƙarin cewa ya dakata, sai dai ina, kafin ta iso ya sake kaiwa kofar duka a karo na biyu wanda ya sanya kofar rugujewa ya faɗa ta ciki. Gabaɗaya ya canza tamkar ba shi ba, a fusace ya dimfari cikin ɗakin, yana taku irin na mazan gaske.......

E kam yau akwai rikici a gidan comrade Faisal........😂

https://aihausanovels.com.ng/hausa-novels/zakuna-biyar-page-16-by-princess-teema

STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥

ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥️
[10/01, 9:15 am] PRINCESS TEEMA YOLA: 🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥



PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.




STEP 1🔥


2025-11-19.🔥



اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login