Showing 222001 words to 225000 words out of 365093 words
shi suka haɗu a shopping, kuma ta gane shi ne ya taɓa mata jaka ɗazun, idan ta cinka daidai shi ne ya bata teddyn nan dake hannunta. Kyafta mata idanunsa sau biyu yai ganin yadda ta tsare shi da kallo.
Lokaci guda ta saki haɗaɗɗen murmushin da bata san ta sake ba, da sauri ta ɗaga teddyn hannunta ta rufe fuska tana cigaba da murmushi. Ƙayataccen murmushi shi ma ya saki tare da zaro book guda ɗaya daga cikin littafan nasa, ya fara rubutu a board da maker dake gefen board ɗin a ajiye.
Topic ɗinsu ya rubuta da date kafin ya juyo da kallonsa a kan ɗaliban, dik sun fito da note books ɗinsu, ajiye dik wata shirme ya yi ya fara koyar dasu yadda yakamata, da yake su a kan abin da suke so babu abin da ha zasu iya ba, sai ga shi ya iya koyarwan, kuma bai taɓa yi ba fa, wannan ne karonsa na farko.
Bayan ya gama sai ya ce ya basu 5 mins su yi copying na note zai goge board ɗin, da sauri suka fara rubutawa. Kewaye ya fara yi yana duba handwriting ɗinsu, sai yaba masu yake yi, ba laifi sun iya rubutu sosai. A daidai saitin chair ɗin Seraphina ya tsaya, zubawa rubutunta idanu ya yi, sosai ta iya rubutu wanda yasa ya dinga yaba mata.
Juyawa yai zai tafi sai ya ajiye mata wani haɗaɗɗen chocolate a kusa da hannunta, ba tare da ya kalli face ɗinta ba ya wuce gaba, ya koma wajen table ɗinsa. A saman chair na malamai ya zauna kafin ya ɗago da kallonsa a kanta.
While shi ita ma take kallo, irin kallon nan na Uncle chocolate kuma?. Kashe mata ido ɗaya ya yi wanda ya sanyata sakin murmushi, ta sunkuyar da kai ta cigaba da rubutunta, after ɗan lokaci sai ta ɗago ta saci kallonsa, dik in zata ɗago sai sun haɗa ido, dan ita ya tsare da kallo kawai babu ko kyaftawa.
Kallonta ya ɗauke mashi hankali yasa ya wuce 5 mins da ya ɗeba masu, har 10 mins ta kai, sai da Rimsha ta ce. "Done sir"....... Da sauri ya zare kallonsa daga kan Seraphina tare da miƙewa tsaye, ya ce dik su ɗaga pen ɗinsu sama, zai goge board lokaci ya cika, in ma basu gama ba su suka sani.
Tamkar zata yi kuka ta ce. "Please sir ka kara mana five mins, ban ƙarisa ba".... Ya ALLAH, ai wani irin spark da zuciyansa ya yi bai san lokacin da ya amsa mata da okey ba. Murmushin da ta sakar mashi gabaɗaya ya yi melting heart ɗinsa, sai ya zauna saman chair yana sakin murmushin shi ma.
Yaki sake ɗagowa ya kalleta dan ma kada ta sanya ya manta lokaci. After 5 mins ya ce kowa ya ɗaga pen ɗinsa sama, da sauri suka ɗaga pen ɗinsu alamar dik sun kammala. Share board ɗin ya yi kafin ya sake fara wani rubutun yana bayani. Bayan ya gama rubutu ya sake yi masu bayani da kyau, sannan ya ce 10 mins su yi copy a notebooks ɗinsu.
Ya sake komawa saman chair ya zauna, kaman shi ne master na class ɗin nasu. A wannan karon babu wasa, a gaggauce suka yi copy suka kammala. Bayan sun gama ya ce da Seraphina ta zo ta goge board ɗin yana da ga zaune. Kawai so yake ta miƙe ya kara kallonta da kyau.
A natse ta miƙe tazo ta ɗauki doster ta goge board ɗin, tin da ta miƙe ya tsareta da idanu har ta zo ta goge ta koma seat ɗinta. Shiru class ɗin yai, ya ce su karanta abin da ya koya masu zuwa break time, haka kuwa aka yi, dik suka buɗe littafansu suka fara karatu. Shi kuma ta ɗauko wayansa yana dubawa, amma fa Seraphina yake kallo ba wayar ba, dan wayar kam ya riketa ne kawai dan kada ƴan aji su zargi wani abin.
A haka suka kasance har lokacin tashi break, ana buga break matasan dik suka fara fita waje. Kowa ya fita ya bar Rimsha da Seraphina. Miƙewa Rimsha ta yi tana faɗin bari ta ɗauko lunch box ɗinta, ita kuma Seraphina bag ɗinta ta ɗauko zata buɗe ta fito da kayan cimarta, dan bata zo da lunch box ba, ta ce wa daddy sai next week zata fara zuwa da shi, wai sai ta zo ta ga yanayin makarantar sai ta yanke shawarar zata dinga zuwa da abinci ne ko dai iya small chop ya isheta!
Rimsha na fita zuwa in da aka tanada dan ajiye lunch box ya miƙe ya nufi Seraphina dake ƙoƙarin fito da kayan cimarta. A kan chair ɗin dake gaban nata ya zauna tare da miƙa hannu ya ɗauki chocolate da ya ajiye mata ɗazun, ya ɓare ledar, mai ƴaƴa ne, sai ya ciro ɗaya ya kai saitin ɗan bakinta yana faɗin. "Please don't say no, don't say anything". Cikin muryar shagwaɓa ya ɗan faɗa, ashe Noor gadon shagwaɓa ya yi.
Muryan nasa ya daki zuciyanta matuƙa, sai ta tsinci kanta da murmusawa kafin ya buɗe baki ya sanya mata a ciki, siririn murmushin da ta ƙara mashi kyau ya yi kafin ya ce. "You're so cutie, jiya na kwana mafarkinki, can you be my girlfriend please?". Ya kai karshe tare da ɗaukar chocolate ɗaya yasa a bakinsa....... Ai gabaɗaya ya goge mata hadda, ya ALLAH, ya haɗu, ta ko'ina, ga iya zallar madarar soyayya, ga salo mai ɗaukar hankali da shagwaɓa, kalamai masu narka zuciya, ya rabb.
Miƙewa ya yi, bai jira amsarta ba, ya ɗan sunkuyo kanta kaɗan, tamkar zai yi kissing ɗinta, ta ɗago kai suka kurawa juna idanu, muryanta na rawa tana ɗan kyafta idanu ta ce. "Yeah, why not?".
Wani irin musulmin ajiyar zuciya ya sauke tare da sumbatar forehead ɗinta. "I love you". Ya furta tare da miƙewa, ya juya ya nufi chair ɗinsa, bayansa ta bi da kallo tana jin wani irin daɗi a cikin ranta. A daidai lokacin Aisha da Rimsha suka shigo. Saita natsuwarta ta yi tare da karisa fito da small chop ɗinta.
A chair ɗin da uncle ya miƙe a kai Aisha ta zauna, ita kuma Rimsha ta jawo chair ɗinta zuwa kusa da Seraphina, ta hau fito da kular abincinta, tin bata gama fitarwa ba kamshi ya buɗe ko'ina a cikin class ɗin, mandi rice ce da ya ji nama da kayan kamshi, sai drinks da Ammie ta haɗa mata, dama ta ce a sanya mata a babban kula saboda tare da Seraphina zasu ci.
A natse suka fara cin abincin, Uncle ya zubawa ɗan bakinta idanu tana kara narka mashi zuciya, ya mace a kaunarta. Ita ma dik bayan minti ɗaya sai ta ɗago ya saci kallonsa, ya ALLAH, dik ya narka zuciyar baby cherry ɗin daddy.
Bayan sun kammala cin abincin suka tattare komai, suka gyara komai, Rimsha na ɗagowa ta ga Uncle na kallonsu, cike da kunya ta ce. "Sorry Uncle bamu ce ka zo mu ci ba"....... One side smilling ya saki tare da cewa. "Thank you dear".
Dik kunya ya kamasu basu ce mashi ya zo su ci ba, a haka aka dawo class suka cigaba da karatu. 1:30 daidai suka tashi school, fitowa suka yi ita da Rimsha, Aisha dake SS1B ma ta fito, su kuma SS1A suke. A ƙasar wata bishiya dake kusa da gate na garden ɗin makarantar suka tsaya. Rimsha ta ce. "Zamu ga waye za'a riga zuwa ɗauka, nasan Uncle Faryan ɗina yana hanya".
Ɗago kai Seraphina ta yi da nufin ta yi magana unexpected idanunta suka sauƙa a kansa, yana tsaye a kofar offince da yakasance mallakinsa, ya rungume hannaye a kirji, kallonta kawai yake yi. Suna haɗa idanu ya sakar mata ƙayataccen murmushi, tsintar kanta ta yi da mayar mashi da martanin murmushin.
Daidai lokacin motar Faryan ta shararo kan titin wajen, ya gaji da jiransu a parkin lot ya ce bari ya shigo cikin school ya dubata. Rimsha na hangosa ta yi gaggawar nufo motar, yana ganinta shi ma ya kashe tsayar da motar.
Kama hannun Seraphina ta yi tare da cewa. "Zo mu je ki gaisa da uncle ɗina kuma husband to be ɗinki"...... Cike da shirirta ta ce. "Husband biyu zan haɗa kenan? Daddy and Uncle Faryan".
Suna nufarsa Rimsha ta ce. "A'a ba wani daddy, ki manta da daddyn nan naki please, ni dama bana son shi tin da kika ce ya cika faɗa da sanya dokoki, idan kika bari ya aureki wahala zaki sha, gara ki manta da shi ki so Uncle ɗina, Uncle Faryan zai baki soyayya, zai kula dake, zai maki dik abin da kike so, ga shi Uncle Faryan kyakkyawa kaman mugun Uncle Aryan ɗina, da uncle Aryan ba mugu bane, da yana kula mata da shi zan yi maki fatan ki aura, amma bakin mugu ne, baya kula mata, ALLAH ki so Uncle Faryan yana kama da uncle Aryan, ki shigo cikin zuri'armu, nasan kema zaki so zama cikin familynmu, idan kika auri Uncle Faryan kullum muna tare". Ta kai karshen maganar daidai lokacin da suka isa wajen motar.
Hakika kalaman Rimsha sun fara tasiri a ranta, musamman yadda ta ce idan ta auri Uncle Faryan zasu kasance a tare, tana son Rimsha sosai, tana son zama da ita, ko dan su kasance gida ɗaya zata auri Faryan, zasu zama ƴan uwan gaske.
Sauƙe glass na motar Faryan yai, a natse ya ce. "Tauraruwa mai haske, kin kara kyau sosai"....... "Good afternoon Uncle Faryan". Ta faɗa a ɗan shagwaɓe tana turo baki....... Idanunsa a kan nata eyes ɗin ya ce. "Afternoon my princess, ya school? Hope komai daidai?".
Kai ta gyaɗa mashi alamar e kafin ta ja baya, Rimsha ta shiga gidan gaba na motar tana murmushi....... "Uncle daddyn Seraphina bai zo ba, ko zamu yi dropping a gida?". Cewar Rimsha.
Da sauri ya ce why not, su shigo ya saukesu. Da sauri ita ma Rimsha ta fito ta koma baya, Aisha ta shiga gidan baya, Seraphina ta shigo gidan gaba. Tada motar ya yi suka nufi side ma benen su Seraphina, suna tafiya yana ta jan Seraphina da hira har suka isa. Yana parking Rimsha ta kalli Seraphina, a sanyayye ta ce. "My star lady, kada ki manta idan kika yarda da uncle Faryan zamu kasance tare na har abada, zaki shigo cikin zuriarmu, zamu je school tare, shopping tare, mu ci abinci tare, komai tare zamu dinga yi".
Sosai waɗan nan kalamai suka yi tasiri a zuciyarta, sai take jin ta aminta da Faryan, amma kuma shi Aryan kada ku manta soyayyar tin yarinta tai mashi, pure soyayya kenan, hakika idan zata so Faryan yanzu sai dai dan kalaman da Rimsha ke yi mata, shi kuma Aryan sonsa yana ƙasan zuciyanta ne wanda ba zata iya haɗa shi da kowa ba, amma yanzu yarinta yasa ba zata iya banbantawa ba, a halin yanzu kowanne a cikinsu zata iya cewa tana so, amma kowanne da dalilin son nasa except daddy Aryan da pure love da babu dalili take mashi.
Zata so Uncle ne kawai dan irin kulawa da kuma nuna soyayya da yake mata, kunga su IRON FIST basu iya soyayya ba, daddy Aryan bai iya dik waɗan nan tausasawa ba, sai bada umarni ya iya, ko ta ce tana son abi sai dai ya kaita ta zaɓa, ya biya kuɗi, ba irin kyautar masoyan nan, ba kalamai irin na Uncle, shi dai umarni.
Jinjina kai ta yi tare da cewa. "Zan yi tinani". Tana faɗa ta buɗe kofar motar ta fita. Da sauri Faryan ya buɗe shi ma ya fito. Zata wuce ya ambaci sunanta, juyo da kallonta a kansa ta yi. Wucewa Aisha ta yi ta basu waje.
Dawowa Seraph ta yi, a kusa da shi ta tsaya, tana kallon face ɗinsa ta ce. "Uncle gani"...... Ajiyar zuciya ya ɗan sauƙe kafin ya ce. "Nasan Rimsha ta faɗa maki ina sonki, haƙiƙa haka ne, ina sonki kuma ina fatan in ɗaukeki zuwa cikin zuriarmu, please kada ki ce a'a".
Shiru ta yi tana tinanin kalaman Madam dake ce mata dik wanda ya ganta sai ya zaci wata babba ce, sai a ɗauka 16 years take da shi, yanzu kowani namiji mai lafiya ya ganta sai ya sake ganinta, samari zasu yi tururuwan zuwa wajenta, dan haka ta kula sosai, a wannan lokacin komai zai iya faruwa da ita, wannan lokacin shi ne lokaci mafi haɗari ga rayuwar ɗiya mace, kada wasu kalaman soyayya su kwasheta ta faɗa cikin wani rayuwa, su nan turawa ne, ba ruwansu da sex after marriage, su before marriage suke yi, dik wani dokokin musulunci ba binsa suke yi ba, dan haka ta rike mutuncinta, kada ta kuskura ta bari wani namiji ya shiga gonar da ba nasa ba.
Waɗan nan kalamai ma Madam sun ratsa zuciyarta, hakika yanzu ta fara gasgata Madam, dan yadda ta ga kowa in ya ganta ya ce yana so, lallai ba shakka haka ne, suna mata kallon babba ne, alhalin 13 years kawai take da shi.
Juyawa ta yi ba tare da ta yi wa Faryan magana ba, ta wuce cikin room da zai sadata da elevator ɗinsu. Bayanta ya bi da kallo yana jin tamkar ya mallakawa kansa ita. Sai da ta ƙurewa ganinsa sannan ya shiga mota suka bar wajen.
Tana shiga gida ita kuma room ɗinta ta wuce, wayarta ta ɗauko ta hau kiran number Aryan tin kafin ta cire uniform, tana shigowa gida shi ne a ranta. Ga mamakinta sai ta ji wayansa a kashe, ta ɗan shiga damuwa na jin wayar a kashe, amma ta ajiye wayar ta hau cire uniform.
A lokacin shi kuwa yana can yana barcin huce wannan zazzafar zuciyar, kuma koda idanunsa biyu ma ba zai ɗauki kiranta ba kuma ba zai je ɗaukota ba sai dai ta dawo da kanta, dan yau har ita haushinta yake ji, dik ya tsani kowa, Abba ya kara rikita mana zuciya da kwakwalwarsa, yana son mai da mana da shi ruwa mun samu mun kwatosa daga dokokin IRON FIST na babu mata a tsarinsu da kyar!.
Wanka ta yi, ta canza kaya, pjs ta sanya dan shan iska, ta fito parlo dan yin lunch, a nan ta isko Aisha zaune saman dinning, zama ta yi, masu aiki suka zuba mata abinci, sai suka fara ci a tare.
-------------------------🔥
Tafiya take yi tana ƴan waige-waige, bata ji motsin kowa ba sai ji ta yi kanta ya bugu da bayan mutum. Da sauri ta ɗago da kallonta dan ganin wanene? Daidai lokacin shi ma ya juyo slowly dan ya ga waye ya bugesa.
4 eyes suka yi da juna, wani irin yawu mai wuyar wucewa ta haɗiya, ya ALLAH, sai ta tina ranar da ta fara ganinsa a school ɗinsu, ranar da ta matsa dab da shi irin na yau, ita kaɗai tasan me ta gani wannan rana.
Wani irin kallo mai kama da kina da hankali kuwa Leo ya wurga mata kafin ya ɗan ɗauke kansa yana ƙara ɗaure fuska. Ɗaure fuska tamau ita ma ta yi, a ɗan ƙule ta ce. "Nan wajen tsayuwa ne da zaka tsayawa mutane a hanya?".
Shiru babu alamar kamar ya jita, sai ma juyawa da ya yi, ya gyara hannayensa dake cikin aljihu, ya cigaba da kallon sabbin sojojin dake karɓar horon bar 1. Wani irin takaici ne ya turnuƙeta, a ƙule ta ce. "Nan cikin barrack muke ba wajen aiki ba, yanzu kai ba a sama dani kake ba, ɗiya ga GAT nike, dole ka mun biyayya".
Shiru babu alamar zai amsa mata, ganin hakan yasa ta ja dogon tsaki, a fusace ta juya ta nufi office na GAT, tana zuwa ta ce mashi tana son wannan Nirash ɗin ya kaita shopping yau, kuma idan ya kaita shi zai ɗauko kayan ya shigar mata cikin mota, idan ta dawo gida ma haka ya ɗauka ya shigar cikin gida.
Cike da mamaki daddy ya tambayeta meyasa? Sai ta ce ai ya cika girman kai da jiji da kai, tana son ta sauƙe mashi. GAT ya gano, dama shi yasan halin Arya bata son raini, dik yadda aka yi Leo ya nuna mata ƙasƙanci ne, haka take, bata ɗaukar raini, bata ɗaukar walaƙanci.
"Baby Nirash suka ƙarƙashin Mission ne, babu wani soja dake da iko da su kai tsaye, dole sai sun gama mission sun dawo cikin barrack da aiki shi ne nike da ikon sakasu komai, yanzu suna ƙarƙashin ministan tsaro da gwamnati ne, ba sojoji ne kamar sauran sojiji ba, saɓawa dokan soja ne sanyasu wani aiki, ko shi Noor da na bashi wannan aiki akwai dalili". Ya ɓoye mata cewa saboda Noor ƙanin matarsa ce, sai ya fake da cewa akwai dalili.
Sam bata ji daɗin waɗan nan kalamai ba, ta so daddy ya bata power ta wahalar da Leo, amma ba komai, zata gwada mashi ɗiyar GAT take.
Ganin tana cikin ɓacin rai ne yasa GAT ya ce. "Baby yakamata ki koya mashi hankali ne da kanki ba sai daddy ya shigar maki ba, ki kwaci ƴanci da kanki, ba ke mace bace? Ki gwada mashi dik wani jiji da kan namiji a gaban mace ba komai bane". Dan ya sanyaya mata rai ya faɗa.
Ta ji daɗin kwarin gwiwar da ya bata, a fusace ta juya ta fita, ko kaɗan bai damu ba, dan shi yana son ya ga yaransa suna yin abin da suke so, kuma suna kwatawa kansu ƴanci.
Tana fita suka ci karo da Manassa wacce ita ma bata jima da barin office na GAT ɗin ba, ta tsaya a gefen office ɗin tana chat da Vash, lokacin da Arya ta zo wucewa ranta a ɓace ne yasa bata ga Manassa ɗin ba, yanzu kuma daddy GAT ya kwantar mata da hankali, zuciyar ta ɗan yi sanyi.
"Bloody daddy ya ce mu je sir Noor ya kaimu shopping, suna wajen parking lot"....... Haɗe rai Arya ta ƙara yi kafin ta wuce gaba Manassa ta rufa mata baya.
A zaune suka isko su Noor suna jiransu, Arya na zuwa ta ce lallai sai V ta dawo gidan baya sun zauna su huɗu kamar yadda suka saba, ai Noor boy ɗin daddynsu ne, kuma driver ɗinsu, dan haka ba zata zauna a gidan gaba.
Yana jinsu bai ce