Showing 114001 words to 117000 words out of 365093 words

Chapter 39 - Zakuna Biyar

26 Sep 2026

5923

sai ta dinga kunna mata video, ba kunya suna gani a tare wani lokaci, ita kuma V a karance-karancenta, da shige-shigenta a waya ta koyo soyayya, so bata san me sex yake nufi ba shiyasa ta aminta da su yi, a tinaninta daɗi zata ji.

Tinawa da yadda Angelina ta faɗa mata ai maza suna son ayi wasa da gabansu ne ma yasa bata wani damu ba ta kai hannu ta kama bananansa wanda hakan yasa ya ɗan saka mata ƴar kara tare da kara ƙanƙameta da kyau. Can ƙasan maƙoshi ya ce. "My Juliet should I enter you now?"........ Kai ta jinjina mashi tana ƙoƙarin capko ɗan bakinsa ta fara kissing.

Da sauri ya rankwafo ya bata bakin nasa ta fara kissing, yasa hannu ya karɓi bananarsa da ta rike, slowly ya gyara hawanta da kyau tare da buɗe kafafunta, sai kissing ɗinsa take yi abinta. Saita bananan nasa ya yi a daidai, slowly ya fara ƙoƙarin shigarta a hankali dan shi yasan da zafi, zata ji a jikinta. Kuma dik yadda yake jin jikinsa na motsawa tamkar alluransa na son motsawa ya yi ƙoƙarin ganin ya rike kansa dan ya yi mata a hankali.

Ƙanƙamesa ta yi, ta zame bakinta daga nasa tare da faɗin. "My Room it hurt". Tin ma bai shiga ba kenan. Hannu ɗaya yasa ya fara shafa gashin kanta izuwa wuyanta, ya kwanto da kansa a gefen wuyan nata, a kunne ya raɗa nata. "Yeah it hurt small, amma zan maki a hankali kin ji? Trust me! And kada ki yi kuka kin ji my Juliet?". Yana mata raɗan yana sake ƙoƙarin shigarta a hankali cikin dabara.

Sake ɗan turesa ta yi tare da cewa. "My Romeo, it hurts more, kuma kaga penis ɗinka ba zai shiga ba, your penis is big more, my virginity is too small". Tamkar zata sa mashi kuka ta yi maganar. Har cikin ransa ya tayata jin zafin da zata ji idan ya shigeta, amma ba zai iya hakura ba.

ALLAH ka dawwamar damu cikin addinin musulunci, ka kashemu muna musulmai masu bauta maka, addinin Musulunci duniya ne, addinin Musulunci karshe ne. Ban ce komai ba, amma fa yau Noor ango yake, su da basu da addini ai basa ɗaura aure, kawai zobe zai saya ya sanyawa V a hannu an gama ta zama tasa, sai su party da za'ayi, dan haka su suna angwancewa ne ma kafin aure, wani lokaci sai sun hayyafi yara dayawa ma suke yin aure, a wannan karon dik wata al'ada, addini ko kabila da na ɗauko zan yi rubutu a kansu babu abu guda ɗaya da zan cire daga aladunsu, komai zan rubuta ne dan ku samu ilimi, na sani a littafina ba'a zina kuma kuma kun shaida, ban kuma taɓa rubutu ana zinace-zinace ba, but wannan dama na faɗa maku daban yake da dik littafaina! Zan rubuta komai yadda suke ne!.

A yayin da suke ta wannan taƙaddama na kada ya shiga da zafi, shi kuma daddy yana can, ya yi wanka ya shirya, daga karshe dai ya gagara hakura, da daddy Noor ya dawo bedroom da aka saukesa, sai ya fito fili ya sanar mashi dalilin zuwansa, kuma wajen waye ya zo.

Sosai daddy Noor ya yi farinciki, ya ce ai in dan wannan ne babu wata damuwa, Lisa tana room ɗinsu, kuma ya bashi ita tin da yana sonta, idan suka daidaita tana son shi kawai gobe ya sayo zobe ya zo ya sanya mata ta zama tasa. Abinku da ba addini ne da su ba dikkansu biyu, haka suke aurensu, musulunci ita ta san da sadaki, su sai dai kuɗin sayan mutum za'a ce, abin da amarya ta yanka shi kawai ake bata, gara ma bikin kiristoci a kan nasu, wannan ma masu hankalin cikinsu na zaɓo maku, mara hankalin kam ai sai dai su wuce da yarinya, wata sai ya haifi yara 3 idan namijin ya yi ra'ayi sai azo a sayi zobe a sanya, abu dai ba tsari sam-sam.

ALLAH yasa Noor namu dai yana da rabon musulunta, idan ya musulunta tamkar V ma ta musulunta ne, In Sha ALLAH in dai yana tare da su Leo zai musulunta ne.

Sosai GAT ya ji matuƙar daɗin wannan amsa na daddy Noor, sai ya ce idan ba damuwa daddy ya haɗa shi da Lisa. Daddy Noor bawan ALLAH, inai mashi fatan musulunta, sai ya ce daddy GAT ya shirya zai turo mashi ita yanzu, idan sun gaisa sai su fito su yi dinner.

Wai na ce me kuke tinani tsakanin zaman su Arya da Lisa a matsayin second mother ko step mother za'a ce ne? Kunga dai yadda suka nuna basa sonta tin ma basu san ubansu na ciki ba. Hmmm.

Shiri cikin hoodie daddy GAT ya yi saboda bai saba da sanyin US ba. Bayan ya kammala shirin sai ya je ya ɓuya a bayan kofar shigowa yana jiran ta. Slowly ta tura kofar ta shigo, daga ita sai sleeping dress, kuma ko kaɗan daddynta bai ji wani abin ba ya ce ta zo wannan ɗaki ta ɗauka mashi wayansa, so yake daddy GAT ya cika bazatan da ya ɗauko mata. Kai shiyasa na ce maku musulunci karshe ne, da yanzu musulmai ne yaushe uba zai bar ƴarsa da kayan barci ya turota wajen wanda ya zo neman aurent?.

Wando guntu zuwa gwiwa take sanya da shi, sai riga mai karamin hannu kalar wandon, bata sanya bra ba, gabaɗaya kana iya ganin girman tula-tulanta, har shatin nipples ɗinta a bayyane suke.

Sai da GAT ya bari ta isa tsakiyar ɗakin zata nufi wajen gado ta ɗaukawa daddynta wayan da ya ce. Fitowa ya yi, a hankali ya lallaɓo ta baya, hannu yasa ya rufe mata ido. Da yake dikkansu da turaren kamfani ɗaya suke amfani sai ta ce. "Daddyna meyasa ka rufe mun ido?".

A kunne ya raɗa mata. "Dan in tsorataki". Shi a tinaninsa da ta ce daddy ta gane shi ne, ita kuma tana nufin daddynta. Ai tana jin voice ɗinsa bata san time da ta zabura ta juyo garesa da sauri ba.

Buɗe hannayensa ya yi ya rungumeta gabaɗaya, wani irin murmushi ta fara yi, ta gagara hakuri sai da ta ce. "Daddy yaushe ka zo?"......... Yana shafa kanta izuwa tsakiyar bayanta da hannu ɗaya, ɗayan hannun nasa kuma ya rungumota ya amsa da. "Yanzu ba jimawa, na zo ganinki ne ai".

"Daddy gaskiya ka kyauta, where's my daughter's?"......... Cikin sanyin murya ya ce. "Are you ready to accept them as a daughter's?"........ Ɗago ido ta yi, wani irin kallo mai rikita zuciya ta wurga mashi ta fararen idanun nan nata wanda ya sanya zuciyar GAT kara narke mata, can ƙasa ta ce. "Already they're my daughter's, where's my V?".

Sosai ya ji daɗin kalamanta har da ɗan kara jawota jikinsa sosai kafin ya ce. "Do you mean you accept my love?"..... Kai ta girgiza mashi alamar a'a tare da ɗan ja da baya, ta raba jikinsu tana cigaba da kallonsa, wucewa ta yi, ta zauna a saman bed, wani irin kallo ta wurga mashi kafin ta ce. "Ni bana soyayya ai, and i can't do it"........... Yawu GAT ya haɗiye har sai da maƙogoronsa ta yi sama tana harbawa, kafin ya tako gently ya dawo kusa da ita, a saman side sofa ta zauna, gabaɗaya ya susuce mata, sai kallon surar jikinta yake yi, yana satar kallon kirjinta dake cike dam suna mashi kwalele ta cikin riga.

Sarai ta lura da dik wani motsinsa, amma ta basar kamar bata gani ba, ta zuba mashi ido tana jiran jin ne zai sake ce mata. Hannu ya miƙe ya riko nata hannayen, a natse ya ce. "Daughter please accept me, su V suna buƙatar mother, and ina buƙatar mata, please ki ji tausayinmu, ki zo garemu, ki rayu damu, muna buƙatarki".

Nisawa ta ɗan yi tare da cewa. "Daddy ni bana soyayya, kuma bana son yi". Gabansa ne ya ji ya faɗi, har sai da ya ji kansa ta ɗan sara mashi, bata bashi damar sake yin nagana ba ta rigasa da cewa. "Amma zan iya zuwa gidanka, zan iya rayuwa tare da ku, zan iya kula da su V, zan zame masu second mother, bcos nima su V sun shiga raina, ban taɓa ganin quadruple a zahiri ba sai a kansu, da tinaninsu nike kwana kuma nike tashi, gasu dik lafiyayyu cikakkun halitta, kansu ɗaya, kyawawan gaske, komai nasu iri ɗaya, identical suke, abin ya mugun burgeni, zan zauna daku daddy".

Ko a haka ya ji matuƙar daɗi, dan a cewarsa ta yarda ta zo gidan nasa shi ne mai wahala, idan ta zo tin yaushe zai narka mata zuciya da salonsa. Kara kankame hannunta ya yi, cike da murna ya ce. "Thank you so much my daughter, dama daddy ya ce in nemi izininki, zaki bimu mu koma tare?".

Kai ta gyaɗa mashi cike da tsantsar soyayyarsa a ranta. Wani irin daɗin da ya ji bai san lokacin da ya jawota jikinsa gabaɗaya ba, ya rungumeta sosai. A daidai lokacin daddy Noor ya shigo cikin room ɗin. Kara rungumeta GAT ya yi yana yi wa daddy Noor barka da shigowa.

Daddy sai murmushi yake yi ya kariso ciki, yadda ya ga suna rungume da juna yasan sun fahimci juna kenan, ya ji daɗin hakan matuƙa, dama abin da ya zo dubawa kenan. A gefen bed ya zauna tare da cewa. "I'm so happy to see you like that"........ Tana murmushi ta kwantar da kanta a kirjin GAT kafin ta amsa da. "Daddy he's a nice person". Sai kuma ta miƙe daga jikinsa, da gudu ta koma jikin daddyn nata, a kunne ta fara raɗa mashi cewa tana matuƙar son GAT, kuma ta yarda zata bisa su je su rayu a gidan.

Daddynta ya gane tana wasa da hankalin GAT shiyasa tai mashi raɗa a kunne, dan haka sai bai yi magana ba, ya rungumeta kawai yana jin wani irin farinciki. Daga haka ya ce to su je su yi dinner, GAT ne ya ce ai shi wannan amince da ta yi yasa ya ƙoshi, ba zai iya cin komai ba. Cike da farinciki ta ce. "Bari in kawo maka green tea nasan zaka sha".

Daddy Noor dai goodnight yai masu ya miƙe ya fita abinsa, da sauri ita ma ta miƙe da nufin ta je ta kawo mashi green tea. Bayanta ya bi da kallo cike da tsantsar so da kauna yana tinanin irin mantar da ita komai da zai yi da soyayyarsa idan suka koma.

Yana zaune a wajen har ta dawo ɗauke da kyakkyawan plate and cup mai ɗauke da green tea. A jikinsa ta zauna tare da fara bashi tea ɗin a baki, ta ajiye plate ɗin a ƙasa. Ai manta komai daddy GAT ya yi, ya saki jiki sai yadda ta yi da shi, ya zama ɗan yaro a hannunta. In takaice maku dai wannan dare bai je ya yi wa su Arya goodnight da ya saba ba, bayan ya kammala shan tea ta fitar da cup ɗin, dawowa cikin ɗakin ta yi tare da zama a jikinsa.

Miƙewa da ita ya yi suka koma saman bed, ya zaune tare da jingina da jikin headboard na bed ɗin, ta kwantar da kanta a saman kirjinsa, hira suka fara cike da tsantsar so da kaunar juna, yana ta zuba mata salon soyayya mau narka zuciya, tin tana basarwa har ya fara kureta ta fara ƙoƙarin fito mashi da nata salon. E kam gidansu Noor ya ɗauki launin malam buɗe takarda. Bari dai mu je wani wajen mu dawo.

----------------------🔥

Zaune Seraphina take a saman gado, hannunta rike da waya tana dannawa, tin da aka sayi wayar nan yarinyar ga bata barshi ya huta ba, sai barci ne yake rabata da dannarsa. Madam tana parlo tare da ƴar kakkawar ƴarta, suna breakfast ne, a tunaninsu Seraphina bata tashi daga barci ba, shiyasa basu nemata ba, dan Aryan ya ce kada su bari wani abin ya taɓata, idan tana barci a bari sai ta tashi a yi dik abin da za'a yi, kada a tadata, shiyasa basu shigo room ɗin ba.

Ita kuma nan ta tashi har ta shiga buga game a waya. Tana sanye da sleeping dress, guntun wando zuwa cinya, da kuma ƴar vest, dikka farare kal, kyakkyawar ash hair ɗin nan nata dik a wargaje saboda barcin da ta tashi, ɗan pink lips ɗin nan nata a bushe alamar yunwa take ji, ko brush bata yi ba, dama Rimsha zata kira sai kuma ta tsaya buga game.

Ta yi nisa cikin game da take bugawa, ko kaɗan bata ji shigowarsa ba, kuma ya yi sallama, amma bata ji ba. A kusa da ita ya kariso tare da sanya hannu ya kwace wayar, cikin zafa ta yunkura zata bi wayar ta kwace. Tana ɗago ido ta ga mutum a tsaye, wani irin zabura ta yi tare da kurma ihu, baya ta ja tana faɗin. "Who are you?".

Zama a saman sofa Aryan ya yi tare da cewa. "Your daddy, baby taɓa wayarki ya yi yawa"....... Zuba mashi waɗan nan gulu-gulun eyes ɗin nata ta yi, bata yarda shi bane, amma kuma muryansa ne, yau da ainahin fuskansa ya zo mata, daga yau ba zai sake ɓoye mata kansa ba ya ce.

Ganin ta bushe da kallonsa ne yasa ya kyasta mata yatsunsa a kan fuska, zabura ta yi tare da cewa. "Is this a dream? The voice is for my dad, but your face isn't". Ta faɗa tana ɗan ja da baya. Dama yasan ba zata yarda lokaci guda ba, dan kada ku manta shekaru biyu kenan yanzu suna tare, kuma da wancan fuska ta san shi, rana tsaka ta gansa da wani face kun san ai za'a kai ruwa rana kafin ta yarda.

Hannu yasa zai kamata ta yi saurin ja da baya tana zazzare ido, sai satar kallon kofar fita take yi, tana son dira kasan bed ta gudu. Yunkurawa ya yi zai kamota ta yi saurin dirowa ƙasa da gudun gaske. Miƙewa ya yi cikin zafa, taku ɗaya ya yi ya damkota ta waist ɗinta tare da sanya hannu ya toshe mata bakin da take ƙoƙarin zunduna ihun nan.

A saman bed ya zauna da ita tare da matseta da jikinsa sosai, ya rike hannayenta gam kafin ya ce. "Natsu ki ga wani abu". Ya faɗa tare da zame hannunsa daga bakin nata. Zuba mashi ido ta yi, kallon mamaki da firgici haɗe da ruɗani dik take binsa da shi. Shima ɗan zuba mata ido ya yi na a kallah minti ɗaya kafin ya fito da wancan face ɗin nasa ya sanya a fuskansa.

A maimakon ta natsu ta yarda da shi sai ta kara firgicewa tana ƙoƙarin guduwa, kankameta da kyau ya yi tare da fara ƙoƙarin shawo kanta. Da kyar ya samu ta yarda ta natsu kuma ta aminta da shi. Sai kuma me? Dariya ta fara yi tana faɗin. "Daddy I'm crazy, see me running away from you, ko ina zan je? My daddy you're so handsome over, oh my God, see beauty, amma daddy ka yi kama da Rimsha friend ɗita, bakinku da idanunku iri ɗaya, but ka fita kyau sosai". A ruɗe take maganar, ta ga kyan jinin ƙuraishawa dik ta rikice, zallar madarar kyan da babu mix!

Lokaci guda ya ɗan ɗauke wuta, kalaman Ammie ne suka dawo cikin kansa, in da take ce mashi. "Arya ba zaka taɓa iya barranta kanka da Rimsha ba, kai ubanta ne, dik wanda ya ganka ya ganta yasan kai mahaifinta ne, jini ba wasa ba, ka daina nuna tsana a gareta, ina mai tabbatar maka dik in da ka shiga in dai an sanku to fa sai an kira maka sunanta, ka sani da ku Rimsha ta yi kama yadda zai baku tabbacin ita ɗin taku ce ba ta mahaifiyarta ba, kamanninku ALLAH yasa mata ba kamanin uwarta ba, meyasa zaku cireta daga cikin ku?".

Shafa lallausan kumatunsa da Seraphina ta yi ne ya dawo da shi cikin hayyacinsa, da sauri ya nisa tare da dawo da kallonsa da kyau a kanta.............. "Daddy tinanin me kake yi?".... Kai ya girgiza mata alamar babu komai. "No daddy, kana tinani mana, faɗa mun abin da kake tinani in tayaka tinani a kansa?".

Yarinya mai shegen wayau ga hankali da tinani. Sumbatar lallausan kumatunta ya yi tare da cewa. "Muje toilet ki yi brush queen of pressing phone"...... Turo ɗan bakinta ta yi tare da cewa. "Daddy ka bari in kira Rimsha to"..... Yana binta da wani irin kallo da idanunsa da yau suka yi zubin munafukai marasa gaskiyar nan ya girgiza mata kai alamar a'a bai yarda ba.

Shagwaɓa ta sanya mashi tana turo mashi ɗan bakinta, sumbatar ɗan bakin nata ya yi, wani irin yanayi ya ji lokacin da lips ɗinsa suka taɓa soft lips ɗinta dake da laushi kamar audiga, sai da ya ji shock a jikinsa, da sauri ya miƙe da ita tsaye tare da nufar toilet da ita. A gaban wash hand base ya sauketa tare da ɗauko brush ya hau zuba mata mayukan goge baki.

Tana turo baki ta ce. "Daddy i realized something"...... Da sauri ya kalleta yana jiran jin me zata ce ba tare da ya yi magana ba. "Daddy why, why baka son Rimsha? Anytime idan na ce zan yi magana da ita sai ka ce I should leave her, kuma idan ina faɗa maka hiranmu baka son ji, ka santa ne daddy da yasa baka sonta?".

Zazzaro mata idanu ya yi, bai yi tinanin Seraphina tana da wayo da kaifin kwakwalwar iya dogon tunani haka ba, yarinya sosai yake ɗaukarta. Gudun kada ta gane yasa ya ce. "Baby ni ban santa ba, kawai bana son ki dinga yin friends ne, koba ita ba haka zan yi wa kawayenki dan bana son abota".

Wani irin kallo ta wurga mashi mai kama da na tuhuma kafin ta ce. "Daddy is seems like you're hiding something, you look like Rimsha! And you don't.......". Da sauri ta danna mata brush a baki, yanzu ya fahimci yarinyar nan ba dai wayau ba, ka ji wani kaifin tinani da basira, har ta fara ɗagosa, ya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login