Showing 111001 words to 114000 words out of 365093 words

Chapter 38 - Zakuna Biyar

26 Sep 2026

6228

Ya kira number Angelina da yake da shi, yasa ta bata waya amma ta ce ace mashi ya manta da ita, kada ya sake nemanta, Noor bai tashi sanin a sati ɗaya da ƴan kwanaki da suka yi suna soyayyar nan mugun sonta ya shigesa ba sai yau.

Gabaɗaya yau ya gagara yin aikin ma, wlh sai kai komo yake yi tsakanin ɗaki da waje, ya rasa me yake yi mashi daɗi, jikinsa dik a mace, ita kawai yake tinani yake son jin muryarta, daga karshe ya yanke shawarar komawa AZURE gobe mai maimakon jibi, ya ce tin gobe zai koma dan ya samu ganinta ko hankalinsa zai kwanta.

Jama'a kunga irin abin da Lion yake gudunwa IRON FIST kenan, shiyasa suka haramtawa kansu soyayya, da gaske ne idan kana soyayya wasu abubuwan ba zaka mai da hankali a kansu ba, kuma su a yadda suke ɗin nan dik yarinya da suka so ma sun cutar da ita ne, saboda sun san a kowani lokaci mutuwa zasu yi, bare yanzu da suke ƙoƙarin ɗauko mission ɗin da duniya dik ta gagara, abin dake ɓoye a cikin duhu suke shirin bangaɗowa duniya shi, kuma kun san gagarumin haɗari zasu jefa kansu, ga dai Noor, soyayya na neman hanasa abin dake da muhimmanci a kansa, ta yi fushi da shi ta jefa zuciyansa a cikin wahala da tinani, tasa ya gagara yin aikin dake gabansa, har yana tunanin zuwa wajenta gobe.

A gefe guda kuwa Aunty Lisa na can tana abin da ta ga dama da zuciyar our daddy GAT ɗinmu, tasa bawan ALLAH ya zama yaro ɗan 20 years, sai juya shi take yi yarinyar nan, shi kuwa sai biye mata yake yi, ya zauna ya gama zuba mata sexy and romantic words yarinyar nan sai ta ce mashi. "Daddy all this fa westing of time ne". Kuma ƴar kaniya har kwana mafarkinsa da kalaman nasa take yi, amma take cigaba da mashi abin da take so.

Yau dai da ta kawo shi har wuya, ya yi ya yi su yi video call taki yarda, sai ya katse kiran tare da miƙewa ya koma gida, a take ya nemi bizar zuwa US, ga shi two days ago su Arya suka yi passing out ɗinsu, dama ya ce idan suka fita kafin su fara aiki zai kai su yawo, dan haka sai ya shirya masu tafiya gabaɗayansu.

Da yamma jirginsu ya ɗaga sai US, bai sanar da su Arya ga in da zasu je kai tsaye ba, kazalika bai sanar da Aunty Lisa yana zuwa ba, while Noor bai san V na hanya ba, ya bari sai da suka yi dirar mikiya a airport sannan ya kira daddy Noor ya faɗa mashi suna US yanzu.

Ai da sauri daddy ya umarci ƙaninsa uncle ɗin su Noor da ya ɗauki motoci da guards aje a ɗauko mashi bakinsa a airport. Noor bawan ALLAH yana ɗaki yana ta faman shirye-shirye kan cewa gobe zai wuce AZURE ya je ya ganta, ya gama shirya rucksack ɗinsa, yana kwance a saman bed rike da waya yana ta faman neman numberta.

A daidai lokacin suka danno cikin gidan, da yake su kullum suna cikin yin baki daga ƴan siyasa, sarakuna, manyan ƴan kasuwa sai basu wani damu dan sun ji manyan baki sun zo ba, dik suna cikin ɗakunansu, Aunty Lisa na kan gado tana aikin wana hankalin GAT a Whatsapp ɗinta bata san ga shi ya shigo gidansu ba. Aunty Luna na kwance cikin bargo tana shirin yin barci, Aunty Lusi tana waya da wani abokinta, kunga Noor kuma yana ɗakinsa, kwanan nan da yake yasa aiki a gaba sam baya samun lokacin zama da su Aunty Lisa su sha hira.

Tin da suka diro cikin ƙasar su V suka saki baki suna kallon haɗuwar New York, basu tashi rikicewa bama sai da suka shararo kan titin da zai sadasu da cikin CRYSTAL PALACE. Basu kaɗai ha har daddy GAT sai da ya juya ya saki baki yana kallon yanayin tsarin wajen, dogayen glasa tower dake wajen ya ilahi, ga shi dare ne kowani bene ya bada hasken sky blue light, abin ba'a magana.

Kai tsaye sai side na gidansu Noor aka nufa da su, Arya dik kamewarta da basarwarta da suka shiga main parlon su Noor sai da ta zuba kauyanci, dan ta ga abin da bata taɓa gani ba, CRYSTAL PALACE ba dik kai ba wlh.

Tun da suka shigo main parlo V ta ɗaura idanunta a kan hoton family dake manne a bango ta san ina suka zo, da sauri ta matsa kusa da Angelina, a kunne ta raɗa mata cewa wlh nan gidansu heartbeat suka zo.

Da sauri Angelina ta ɗago tana kallon hoton dake manne a bangon ita ma, bata kai ga yin magana ba sai ga daddy Noor ya sauko ƙasa ta wata ƴar siririyar electric staircase. Fuskansa a ɗauke da fara'a ya tarbesu yanai masu sannu da zuwa. Da gudu V ta je ta rungumesa tana faɗin. "Oyoyo daddy"...... Su Arya dai suna baya suna kallonsa, while shi kuma daddy GAT yana ta faman baza ido yana neman ta ina zai ga tauraruwar tasa da ya yi wa bazata, bai san ma tana can tana faman danna mashi typing a Whatsapp ba, ko kaɗan bata kawowa ranta saboda ita zai iya barin dik abin da yake yi ya zo ba.

Ita ma V sai baza ido take yi ƴar kaniya, burinta kawai ta hango heartbeat ɗin nata ko zata ji sanyin zafin da zuciyarta take yi mata tin jiya, ƴar kaniya dik tana firgice saboda tin jiya bata ji voice ɗinsa ba, haka ta zauna ta dinga kunna previous voice ɗinsa a Whatsapp ɗinta tana sauraro, amma taki yarda ta karɓi waya, wai ita nan ta yi fushi.

Ai ganin iyayenta sai gaggaisawa suke yi, sun zauna zaman hiransu yasa ta ga bafa zata iya hakuri ba, cikin dabara ta ce. "Daddy ina Aunty's and uncle ɗina?".

Ba tare da daddy Noor ya san da ita Noor yake waya ba ya amsa mata da. "Noor ina ga yana office ɗinsa dake kusa da room ɗinsa yana aiki, su Lisa kuma suna ɗaki"........ "To daddy ina son ganinsu". Ta faɗa a ɗan shagwaɓe. Da sauri ya kira robot dan ya yi mata rakiya. Nan fa daddy GAT ya ce su Arya dik su bita zuwa wajensu Lisa.

Arya na ɗan haɗe rai suka miƙe zuka bi bayan robot ɗin, da yake horon AZURE ne su ko tsoron robot ɗin basu ji ba, kofar side na Noor ne a farko bayan na daddy, dan haka a nan robot ɗin ya fara tsayawa tare da ce masu nan ɗakin Noor ne. Da sauri V ta nufi kofar tana faɗawa su Arya su je wajen Aunty Lisa bari ta fara duba heartbeat ɗinta.

Takaici ne ya kama Arya, a ƙule ta ce da robot ɗin. "Kaimu ɗakin da babu kowa sai gado". Ita bata son zuwa wajen mutane ne sam-sam. Ba musu robot ɗin ya kai su in da suka buƙata, daga nan ya fito ya dawo parlo. Sai hararar robot ɗin Arya take yi kamar wacce aka yi wa dole, ita bata so su zo gidansu Noor ba ko dan haukace masu da V take yi a kansa, ta so daddynta ya kama hotel ne kawai.

Lisa dai har yanzu bata da labarin GAT ya zo ƙasar ba, shi kuwa yana parlo suna hira da daddy, daga karshe daddy ya ce su je room ɗinsa ya yi wanka, sai ya zo su yi dinner. Da okey ya amsa, burinsa kawai ya ga Lisa, da haka suka miƙe zuwa room na kusa dana daddy Noor dan ya yi wanka a can.

Murɗa handle na door ɗinsa V ta yi ta shiga, ɗan karamin parlo ta fara cin karo da shi wanda ya ji kayan more rayuwa, ga makeken hotonsa manne a bango yana murmushi a tsakanin three sisters ɗinsa. Hararar hoton ta yi tare da murguɗa mashi baki kamar Noor ɗin ne a gabanta take gani. Da sauri ta nufi in da take zaton nan ce bedroom ɗinsa.
https://aihausanovels.com.ng/hausa-novels/zakuna-biyar-page-17-by-princess-teema

STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥

ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥️
[10/01, 9:15 am] PRINCESS TEEMA YOLA: 🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥



PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.




STEP 1🔥


2025-11-20.🔥



اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️



E_____________ 17



Murɗa handle na master room ɗinsa ta yi. Kai tsaye ta shige ciki, ya ilahi, tsayuwa ta yi tana karewa haɗuwar ɗakin kallo, ya haɗu fiye da yadda ake zato, ga girma sosai, dan bed ɗinsa ma na can nesa da kofar. Can ta wurga eyes ɗinta a saman makeken bed ɗin nasa, da sauri ta waro idanunta tana kallon yadda ya kwanta yana kallon ceiling tamkar mai tinanin wani abin, idanunsa a lumshe, kafafunsa dikka biyu a ƙasan gadon.

Ya ji buɗe kofar, amma ya zaci daddy ne shiyasa bai buɗe idanu ba, ban da tinaninta babu abin da yake yi. Sleeping dress ɗin jikinsa ta fara bi da kallo, a ranta ta ce ta ko'ina ya haɗu, ganinsa da ta yi kawai yasa ta huce laifin da ya yi mata, ta yafe mashi.

Gently ta tako izuwa wajen bed ɗin nasa. A gabansa ta tsaya tare da sanya hannu ta riko waist ɗinta, shi kuwa ya nuna kamar ya yi barci, wai dan kada daddy ya takura mashi yana tsaka da kewar heartbeat ɗinsa, shiyasa yaki motsawa.

Intently ta lallaɓa ta hauro saman jikinsa, a saman faffaɗar kirjinsa ta kwantar da kanta tare da sanya hannayenta dikka biyu a cikin kyakkyawar coily hair ɗinsa. Gashin Noor ya wuci curly hair, coily ne nasa, mai nannaɗa over, zaku ce zaman nannaɗa mashi aka yi, amma haka yake.

Jin alamar ba daddy bane, macece yasa ya ce. "Aunty Lisa please stop it, go out now! I don't want to see anybody close to me now!". A ɗan kaifafe ya faɗa alamar da iya gaskiyarsa yake maganar.

Ɗaga kai V ta yi, slowly ta sumbaci ɗan bakinsa tare da sauƙa daga kansa, bai damu ba dan yasan Aunty's ɗinsa suna sumbatarsa ai. A gefe ta tsaya tare da rike waist ɗinta, a kule ta ce. "Dama nasan ka daina sona, kuma nima zan cireka a raina na har abada ....... ".

Zaro mata idanu waje da ya yi a kanta ne yasa ta gagara karisa maganar, a jere sau uku ya yi blinking eyes ɗinsa dan ya tabbatar da gaskiya, lokaci guda ya zabura ya miƙe zauna, ya gagara kawar da kallonsa ko na second ɗaya daga kanta. Muryansa na sarkewa ya ce. "My Juliet?".

Ɗaure fuska ta yi tare da dallah mashi harara kafin ta ce. "Don't talk to me". Ta faɗa tana dallah mashi kallon up and down. Tana kai karshe ta juya da sauri zata bar wajen. Ai cikin wani irin zafa ya miƙe, taku ɗaya ya yi ya damko waist ɗinta ta ciki-ciki. Tana ƙoƙarin kwace kanta ya ɗagata sama da hannu ɗaya.

Duka ta fara kai mashi da ƴan hannunta kamar bulala tana faɗin ya saketa ai sun ɓata. Ai ina, bai saurareta ba, sai saman bed ɗinsa ya yi jifa da ita, tana ƙoƙarin sauƙa tana kunkuni ya yi saurin hawa ya rikota tare da kwantar da ita, kanta ya haye, rumfa yai mata da faffaɗar kirjin nan nasa game da kurawa kyakkyawan face ɗinta idanu.

Ai take ta natsu sosai tana kallon cikin kwayar idanunsa ita ma. Wani irin nannauyar ajiyar zuciya ya sauke, sai da ya tabbatar da ta natsu sannan ya ce. "I'm so so sorry my Juliet, please accept my apology, nasan ban kyauta maki ba, but it's not my fault, aiki ne ya mun yawa".

Ai tin daga ta shigo room ɗin ta yi tozali da kyakkyawan fuskansa ta ji zuciyarta ta yi sanyi komai ya wuce, yanzu ma kawai rigima ce irin tata yasa take jan mashi rai da zata tafi. Jin yadda ya bata hakuri cikin sigar tsananin sonta ne yasa ta ɗan turo baki game da cewa. "To kada ka sake".

One side smiling ya saki tare da kama hannunta, ya manna da kumatunsa, can ƙasa ya ce. "Thank you my Juliet, I love you more than your expectations". "Love you to my Romeo". Ta faɗa a shagwaɓe.

Yana ɗan matsa hannunta da ya rike ya ce. "Da waye kika zo? Kuma yaushe kuka zo? Ko dai ku ne bakin da robot na gidan nan ya sanar zaku zo?"...... Ɗan turo mashi baki ta yi kafin ta amsa da. "Now muka zo, tare da su daddy muke".

Da sauri ya zazzaro mata eyes ɗinsa, sai kuma ya ce. "Let me go and see them, in gaisa da my daddy kuma my senior". Ya faɗa yana ƙoƙarin miƙewa daga kanta cikin zafin nama.

Da sauri ta sanya hannayenta bibbiyu ta yi hugging ɗinsa, ta rikesa ta baya da kyau kafin ta ce. "Daddy yana tare da daddy suna magana, stay with me now, it's my time". A shagwaɓe ta faɗa.

Kurawa juna ido suka yi cike da tsantsar so da kauna, wani irin melting na zuƙatan juna suke yi da kallon ƙauna. Slowly V ta dawo da hannunta ɗaya izuwa saman bayan wuyansa, cikin salo ta tura hannun cikin gashin kansa, ɗayan hannun nata kuma ta fara ɗan yawo da shi a gadon bayansa.

Take ya ɗan lumshe idanu tare da sake warosu a kanta, gabaɗaya sai ya ji ya ɗan ɗauke wuta, slowly ya matsar da face ɗinsa dab da tata, tana ta faman rarraba eyes ball ɗinta a cikin nasa eyes ɗin, while shima ita yake kallo cike da wani irin tsantsan kaunarta. Ɗaura soft lips ɗinsa a saman nata ya yi, hakan yasa dik suka ɗan lumshe ido tare da sauke ajiyar zuciya kafin su buɗe.

Intently ya capki lips ɗinta na ƙasa, kissing ɗinsa ya fara yi cikin salon da bai ma san ya iya ba, ya dawo da hannunsa ɗaya saman gashin kanta, hakan ya bashi damar kissing ɗin nata da kyau.

Ita ma sake mashi jiki da kyau ta yi, tana kara tura hannunta cikin gashin nasa da kyau ta fara mayar mashi da martanin zazzafar kiss ɗinta da har kamar ta so ta fisa iyawa ma. Hakan ba ƙaramin gigita shi ya yi ba, ya kara narke mata, take suka fara sakarwa juna wani haɗaɗɗen numfashi na feeling ɗin juna. In a romantic way ya sanya hannusa ɗaya ya riko waist ɗinta, slowly ya tura hannun nasa ta kasar rigarta, yana mata wani irin salon kiss mai sanyawa ta manta kanta da in da take.

Tura hannunsa ya yi har izuwa kan matasan tula-tulanta. A tare suka ji wani irin shock na musamman, sai ta kara shigewa jikinsa tana kara ƙanƙamesa. Shi kuwa slowly ya zame ɗan bakinsa daga nata ya mayar saman wuyanta, a take idanunsa suka rikiɗe suka yi jajir da su.

Ita kuwa shiru ta yi tana tinano kalaman Angelina dake bata labarin abin da maza suka fi so, sai ta ji tana buƙatar yi wa heartbeat ɗinta kuma Remeo ɗinta, dan ita son shi ya rufe mata ido, farincikinsa kawai take so. In less than 2 mins kafin ta dawo daga tinanin kalaman Angelina Noor ya rabata da kayan jikinta dikka saura pant kawai.

Jawota jikinsa da kyau ya yi, ko kaɗan bata damu ba, sai ma tayasa da ta fara yi abinta. Romancing ɗinta ya fara yi cikin salo da zafin nama, yasa hannayensa yana ta faman wasa da matasan tula-tulanta, shi kansa bai san daga ina ya koyo dikka waɗan nan abubuwa ba, kawai ya tsinci kansa yana yinsu ne.

"Are you ready to have sex with me?". Ya raɗa mata a kunne cikin wani irin yanayi tamkar wanda yake cikin maye. Da sauri ta ce. "I'm yours, you can do whatever you want with me"......... Ba ƙaramin daɗi ya ji ba, da sauri ya ɗan raba jikinsa da nata, kasan bed ɗin ya sauƙo, sai da ya fara rage hasken ɗakin izuwa dim light kafin ya cire kayan jikinsa dikka, ya rage daga shi sai short, sannan ya rufe kofar room ɗinsa wai dan ma kada su daddy su shigo su rage masu jin daɗi, saboda gaskiya a hannu yake, abar ta motsa da ba zai iya rikewa ba.

Saman bed ɗin ya dawo, da sauri ta rungumosa a jikinta tana jin wani irin feeling ɗinsa, dik ya motsa mata komai. Cikin zafa ya zame pant ɗin jikinta tare da kwantowa kanta kaɗan, sannan ya zame nasa shorts ɗin, yana jinsa da karfi tamkar doki, cikin zafa yake yi mata komai, gabaɗaya jijiyoyin jikinsa sun mimmiƙe, sai wani tsuma yake yi, har wani sheki face ɗinsa ta fara yi.

Dik da ta ji gabansa na da girma sosai, hakan bai sa ta tsorata ba, saboda bata taɓa kwanciya da namiji ba, bata san ya abin yake ba, kawai dai watarana Angelina na gwada mata video ta kalli ana yi, kuma ita a ganinta daɗi kawai suke ji, and Angelina ta faɗa mata akwai daɗi sosai, kuma ita ma Angelinan bata taɓa yi ba. Yaran GAT dik da suke basu da addini basu taɓa zina ba, dan gaskiya batu na ALLAH GAT ya sa ido a kansu matuƙa, kome suke yi yana kula da shi sosai, ALLAH kuma ya tsare mashi su, irin soyayyar da ake yi a secondary, aa yara da shan soyayyar shan minti dik basu yi wannan ba, bama su kula even their classmates.

Su dai a waya suka koyi dik wata tsiyar da suka iya, musamman Angelina, kuma kun san tafi kusa da V, shiyasa ta koyawa V me sex kuma ta ce mata da daɗi,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login