Showing 1 words to 3000 words out of 250912 words
RAGA
YAR DUTSE BOOK 2
Arewapen@nanahaleema11
#The Surgery
#The working abroad
#The kidnapping
#The marriage.
A hankali yake fitowa daga bedroom
ɗ
in Mamy zuwa parlour, jikinsa a sanyaye yake sosai, gaba
ɗ
aya baya son zaman gidansu bai san meyasa ba. In ya da
wo haka yake ƙarewa da sanyin jiki, bashi da kuzari ko ka
ɗ
an.
Mamy da take zaune ta ce, "Rehaan ina zuwa?."
Ya juyo ya kalle ta ya ce, "Zan je in yi wanka, ina so na je na gaida Mummy."
Mamy ta
ɗ
aga kai jin ya ce Mummy ta san babar su Jafar yake nufi
ta ce, "Okay, amma kar ka tafi kai ka
ɗ
ai." Ya
ɗ
aga kai bai ce komai ba ya fita daga apartment
ɗ
in zuwa na sa.
Yana fitowa suka ha
ɗ
a ido da Mama ta rako baƙuwa daga
ɓ
angarenta, ya
ɗ
an
ɗ
auke kansa yana tafiya a hankali ya wuce zuwa
ɓ
angarensa.
Ƙ
awar Mama
ta bisa da kallo har
ɓ
ace ta ce, "kut! Haka ki ke fama? Ya fi ƙarfin ya gaishe ki kenan ko? Balle ni na saka ran zai ce min ina yini?."
Mama ta girgiza kai ta ce, "shegen yaro ne, magana ma sai ya ga dama yake yi min balle gaisuwa. Kaf gidan nan babu tant
iri kamarsa, sai ya yi sati biyu a ƙasar nan sai ya ga dama zai ce miki ina yini."
"Kuma ki ka zauna, ki ka zuba masa ido ya raina ki har haka?. Ke ce fa uwar gida, ke ce babba a gidan nan fa."
"Kema kin san bazan zauna ba, babu abinda ban yi ba amma wan
i lokacin kamar aikin ba ya ci, ina kan yi
ɗ
in ma zan ce."
"Kar ki yi sanya, ki maganin sa ta ƙarfi da yaji, kar ki bari nan gaba ya sake kallon ki ya
ɗ
auke kai, raini ne mai girma. Da a gaban ƙawayen mu ya yi miki haka ai ya cuce mu, ya gama zubar miki d
a ajin ki wallahi."
"Ki dakusar da
ɗ
aukakar sa ta ƙarfi, a bazama wajen malamai su taimaka mana ya yi ƙasa. Bayan an dakushe shi, ki
ɓ
ata masa suna ta yadda bazai ta
ɓ
a goguwa ba. In ba haka ba wallahi muna ji muna gani komai zai koma hannun ƴa india."
"B
ari kawai. Bazan ta
ɓ
a ƙyale wani ya fi ƴaƴana ba, kema kin san bazan bar hakan ta kasance ba. Ban san ya aka yi na yi baccin da Rehaan ya kai wannan matakin ba, ban san ya aka yi hakan ta faru ba. Amma yanzu na farka, hana idona bacci nake yi na je neman t
aimako. duk dan saboda naga bayan
ɗ
aukakar nan ta sa. Kuma na san zan gani, dan zan iya yin komai akan hakan."
"Shegen yaro, ni kaina na tsane sa balle ke. Ki duba fa, ya wani kalle mu sheƙeƙe ya wuce."
A lokacin Salman ne ya zo wucewa, ya ƙwacewa yara a
lewa, ya yi dagaje-dagaje da bakinsa kamar ba babba ba. Gashi kallon farko zaka yi masa ka san ya girma, yanayinsa da halittar da Allah ya basa ka san ta manya ce sosai. Ga gashin da yake fuskarsa, gashi fari tass kyakykawaZ
Ya kalli Mama yana nuna mata a
lewar ya ce, "bazan baki ba."
Ta
ɗ
an ta
ɓ
e baki ta ce, "jeka ka shanye kayan ka, na gode." Ya wuce ta da gudu ya shiga wajen Umma.
Mama ta kalli ƙawarta suka ƙyalƙyale da dariya har suna tafawa. Ta ce, "wai wannan ba Salman bane,
ɗ
an kishiyarki?."
Mam
a ta ce, "shine mana."
"Haka haukan nasa ya sake yin gaba? Kamar ya girmi Sameer ko?."
"Ya girmi Baba ba ma Sameer ba, Sameer fa daga shi sai Rehaan."
Matar ta
ɗ
an yi dariya ta ce, "Ikon Allah, gashi nan ya zama kamar jikanki."
"Haka ma da kyaun gani f
a, wani lokacin abin tausayi."
"Haka nake so na ga Rehaan, yana yawo yara suna binsa ana kiran mahaukaci."
Mama ta yi dariya ta ce, "ke dai sai mun yi waya, akwai labari mai zafi" ta fa
ɗ
a tana raka ta mota ta shiga ta tafi.
Rehaan yana kallon yadd
a Yayansa ya wuce a guje jikokin gidan suna binsa a guje ana kokawar ƙwatar alawa daga hannunsa.
Ya sauke numfashi ya shiga
ɓ
angarensa yana jin zuciyarsa babu da
ɗ
i akan hakan. Har ya shiga sai kuma ya dawo da baya ya shiga
ɓ
angaren mahaifinsa da sallama.
Umma ta amsa daga falon, ya ƙarasa tura ƙofar suka ha
ɗ
a ido da ita.
Rehaan ya ce, "Abba yana nan?."
A daƙile ta ce, "yana wajan Daada."
Bai ce ƙala ba ya juya ya nufi wajan Daada dan yana son ayi maganar Salman.
A zaune ya samu Abba shida Baffa ƙanin
sa a kusa da Daada, ya yi sallama suka amsa ya ƙarasa ya zauna.
Ya kalli ƙanin Abba ya ce, "Baffa ina yini."
Da murmushi ya ce, "lafiya lau Rehaan, ya jiki?."
"Na ji sauƙi."
"Allah ya ƙara lafiya."
"Amin."
Ya kalli Abba ya ce, "Abba wajan ka naje
baka nan."
Abba ya ce, "to lafiya?."
Ya
ɗ
an kalli Daada suka ha
ɗ
a ido, ta harare sa ta ce, "ko na baka wuri ne?."
Ya
ɗ
auke kai daga kallon ta ya ce, "daman akan maganar Hamma Salman ne, naga yanayin sa ya sake lalacewa Abba, ba kamar wancen zuwan da n
a yi na gansa ba. Ban ji da
ɗ
in yadda na gan shi yanzu ba, shiyasa na zo dan na yi maka magana a kai. Akwai likitan da na sani zai yi masa aiki, in sha Allah za a dace akan hakan."
Abba ya sauke nunfashi ya ce, "Rehaan ba yau aka saba yiwa Salman magani ba
."
Rehaan ya ce, "duk da haka Abba, ba a san inda za a dace ba. Kuma ai ba a ta
ɓ
a yi masa aiki ba, in aka gwada sai a dace."
Baffa ya ce, "gaskiya ne. Ba a san inda za a dace ba, magani lalube ne a cikin duhu."
Daada ta ce, "Ni kaina lamarin yaron nan
yana bani tausayi matuƙa, ya koma kamar yaro
ɗ
an shekara biyar. Ya girmi Baba, ya girmi Sameer ya girmi Muhammad amma ya zama kamar jikokin gida. Abin akwai ta
ɓ
a zuciya."
Rehaan ya ce, "Daman zan je Jedda, zan saka ayi masa visa sai mu tafi dashi a duba
sa."
A lokacin Salman ya shigo a guje yara suna binsa zasu ƙwace chocolate
ɗ
in hannunsa.
Banisha ta shigo ta ce, "Hamma ka bani chocolate
ɗ
ina."
Ya noƙe kafa
ɗ
a ya ce, "bazan baki ba, ai Abba ne ya siya min."
Ta hararesa ta ce, "ba ka shanye ta ka b
a, kawai ina tsaye ya ƙwace ta daga hannuna. Gaskiya ka bani." Ganin zata ƙwace sai ya gudu ta bisa zata ƙwace.
Salman ya dawo kusa da Rehaan ya ce, "kaga Banisha zata ƙwace min ko?."
Rehaan rauni ya mamaye masa zuciya, ya
ɗ
an sauke nunfashi ya ce, "Kid
do meye haka?."
Cikin shagwa
ɓ
a ta ce, "kawai na fito daga wajen Mamy ya ƙwace min. Ni ai bana kula shi, shine kawai ya ƙwace min."
"ki je
ɗ
akina ki
ɗ
auki wata."
Banisha ta harare sa, shi kuma ya yi mata gwalo yana riƙe hannun Rehaan.
Salman ya miƙawa
alawar bakin Reahaan ya ce, "ka sha."
Rehaan ya girgiza kai ya ce, "na gode Hamma, bana sha."
Ya sake miƙa masa ya ce, "kai ka
ɗ
ai na bawa, in ba kai ba ko Daada bazan bata ba. Ka sha da da
ɗ
i" ya fa
ɗ
a yana
ɗ
ora masa masa alawar a bakinsa. Rehaan ya riƙe
hannunsa alamun baya so.
Salman kamar zai yi kuka ya ce, "baza ka sha ba ko? Kaima ka ce ni ƙazami ne, kai ne ka
ɗ
ai mai sona kaima baza ka sha ba?."
Rehaan ya bu
ɗ
e baki a hankali Salman ya saka masa alawar yana dariya. Shima Rehaan murmushi ya yi yana k
allonsa cikin tausayi da ƙaunarsa.
Ya kalli mutanen da suke kallonsu, kowa tausayin Salman ya bayyana akan fuskarsa, dan Daada kuka take yi, shi kansa Rehaan
ɗ
in ji yake zuciyarsa ta karye kamar ya yi kuka.
Abba ya sauke numfashi ya kalli Rehaan da yake
kallonsa ya ce, "Rehaan yanzu ya ka ke so ayi?."
"Kawai a bari mu tafi dashi Jedda, tunda ina can zan dinga kula dashi da kaina. In kuma Umma zata je sai ta je mu zauna tare dashi. In sha Allah zai dawo lafiya."
A lokacin Umma ta shigo tana fa
ɗ
in, "Daad
a sannun ku. Kai Salman kai nake nema, taso muje ka sha magani."
Ya noƙe kafa
ɗ
a yana kwanciya a kafa
ɗ
ar Rehaan alamun bazai je ba. Rehaan ya kalle sa ganin fuskarsa ta cika da gashi alamun ba a gyara masa ba, ya ce, "zamu je a gyara gashinka" ya fa
ɗ
a yan
a shafa fuskarsa a hankali.
Umma ta harari Rehaan ta ce, "ai da ba kai ka ke kai sa a yi masa ba ko? Uban ƴan iyayi. Kana can wata ƙasar kana rayuwa, sai yau zaka ce za a je a gyara masa gashi, haka aka ce maka ni bana kai shi?."
A lokacin Mama ta shigo
da sallama, ta samu labarin Umma dasu Rehaan suna
ɓ
angaren Daada, hakan ya saka ta shigo dan bata san me zai faru a ciki ba.
Abba ya ce, "ku ƙaraso ku zauna daman shawara ake nema, Rehaan ne yake da magana akan Salman."
Rehaan dai kallon Salman yake d
a ya lalata kayansa da alawa, shi kansa ya
ɓ
ata masa kayan jikinsa. Sai kuma ya fara ja masa gashi, Rehaan duk da yana jin zafi, bai ce komai ba kuma bai hanasa ba.
Abba ya ce, "Daman Rehaan ne yake so zai tafi da Salman Jedda a yi masa magani."
Umma ta
ha
ɗ
e rai ta ce, "wanne irin magani? Bashi da lafiya ne?."
Daada ta kalle ta cike da mamakita ce, "ke sai an ce miki bashi da lafiya ma?."
"To na ga a haka yake rayuwa ko?."
"asibiti ƙwaƙwalwa zai kai sa."
Umma ta girgiza kai ta ce, "A'a, wallahi
ɗ
an
a ba mahaukaci bane. Babu asibitin mahaukatan da za a kaisa."
Abba ya ce, "asibitin ƙwaƙwalwa aka ce, ba mahaukaci aka ce masa ba."
Umma ta ce, "a duk
ɗ
aya ne, duk wanda aka
ɗ
auka aka ce zai ga likitan ƙwaƙwalwa kasan mahaukaci ake
ɗ
aukarsa. Ɗana ba ma
haukaci bane, babu asibitin da zai je wallahi. Ban nema ba, na gode da niya, Allah ya ba da lada, amma bazai je ba."
Baffa ya ce, "Haba ke kuwa, me ki ke cewa haka? Dan ance za a kai sa asibiti a duba ƙwaƙwalwarsa hakan yana nufin mahaukaci ne?."
Daada
da takaicin Umma ya mamaye mata zuciya ta ce, "to meye ma in ba mahaukacin ba? Ko ba a kira Salman kai tsaye da sunan mahaukaci ba, ace mai ta
ɓ
in hankali. Duk wanda za yi abinda Salman yake yi ai mahaukaci ne lamba
ɗ
aya."
Umma ta
ɗ
aure fuska tamau bata ce
komai ba, tana ta girgiza kai tana hararar Daada.
Abba ya ce, "Rehaan ya ce zai kai sa asibiti a dubasa, dan haka zasu tafi tare dashi. In za ki je sai ku tafi gaba
ɗ
aya."
"Tsakani da Allah sau nawa ana kai shi asibitin, sau nawa ana kai shi a duba shi?
Magana
ɗ
aya ce, ko yaushe cewa ake babu komai a tare dashi. Ni gaskiya ban amince ba, babu inda zai je."
Abba zai magana Daada ta katse shi ta ce, "kin hutar da shi, daman ku
ɗ
insa ne ai ba ku
ɗ
in ki ko na mijin ki ba. Shi ya yi niya da ra'ayi, ya ga zai y
i saboda zumunci, in ya yi ba kansa zai taimaka ba
ɗ
anki da kanki zai taimaka. Tunda bakya so kin huta, sai ki je ki cigaba da saka shi a
ɗ
aki kuna dambe in zai saka kaya. Wata ran azo a tarar ya karya miki hannu da ƙafa."
Umma ta miƙe tsaye ta ce, "Alla
h zai bashi lafiya, Allah ne ya
ɗ
ora masa kuma zai yaye masa. Kuma ni
ɗ
ana ba mahaukaci bane ba wallahi,
ɗ
a ne kamar kowa,
ɗ
ane kamar wanda kowa yake
ɗ
a a gidan nan, lalura ce ta wani lokaci kuma zai wuce."
"Yadda za a raba a bawa mai hankali haka za a ra
ba a bashi kasonsa. Ban nemi kowa ya kai sa asibiti ba, a riƙe ku
ɗ
in na hutar da kowa, daman ban ce ina da buƙata ba. In niyar ya yi akwai mabuƙata da yawa a waje yaje ya yi musu, sunansa zai fi
ɗ
aukaka akan ya yi min. Ta so mu je" ta fa
ɗ
a tana ƙarasowa wa
jan Salman da yake kallon ta.
Salman da yake kusa da Rehaan ya ce, "Umma tare da Rehaan zan zauna."
Ta zare masa idamu ta ce, "dallah malam tashi ka wuce mu je, baza ka zauna dashi
ɗ
in ba. Ƙanin uwar ka ne?."
Salman yaƙi tashi, zata sake magana Abba y
a ce, "Salamatu ki bar falon nan."
Zata yi magana ya daka matsa tsawa ya ce, "ki fita nace ko!." Ta girgiza kai ta juya ta fita cikin fusata.
Mama ta kalli Abba da Daada ta ce, "Sai haƙuri. Bata kyauta ba kam, ina laifin wanda ya ce zai taimaki naka?."
Daada ta ce, "bar shashasha, ita ai komai akan kishi yake, neman lafiyar ma kishi take yi dashi. Mtsww! Zai a bar mata shi ta jiƙa a ruwa tasha, ita ta ga zata iya."
Mama ta ce, "Allah ya kyauta" ta fa
ɗ
a taa miƙewa ta fita bata sake magana ba.
Abba ya
kalli Rehaan da yake ta biyewa Salman da yake ta tsokanarsaya ce, "ka ji abinda babarsa ta ce, sai ka bar maganar kawai."
Baffa ya ce, "akan me zai barta? Daman ai ba dan ita zai yi ba, dan Allah zai yi da darajar zumunci, ai bai kamata ya dakata ba."
Daada ta ce, "tunda uwarsa bata so baza ta bari ba, ku ƙyale mata shi a yadda yake."
Salman ya miƙe ya fita Rehan ya bisa da kallo kafin ya sauke ajiyar zuciya yana jin tausayinsa yana sake ninkuwa a zuciyarsa. Bai ce komai ba ya miƙe ya fita daga falon
ya koma
ɓ
angarensa.
Mama tana fita daga wajan Daada wajan Umma ta wuce, ta same ta tana cika tana batsewa, a zaune tana ka
ɗ
a ƙafa cikin ƙunci da takaicin abinda ya faru.
Mama ta ce, "ki yi daidai, kin yi daidai da ki ka nunawa wancan
ɗ
an jar fatan
ke ki ke da iko da Salman ba shi ba, kin yi daidai da baki amince da kai sa asibiti ba. Ki ji wata magana, daman kallon mahaukaci yake yiwa Salman
ɗ
in ko me?."
Umma ta fusata ta ce, "Rehaan ya tsaya min a rai Mama, Rehaan yana neman ya tunzura ni na aikat
a abinda ban ta
ɓ
a tunanin aikata masa ba. Na nemasa akan ya kai Salman asibiti ne?."
"Dan ya nuna miki yana da ku
ɗ
i mana, ai ya nuna miki yana da ku
ɗ
in da
ɗ
anki bashi dashi, tunda har zai iya kai shi Jedda a yi masa magani. Shine kawai."
"ku
ɗ
insa
ɗ
in ban
za da wofi, ku
ɗ
insa bazai ta
ɓ
a
ɗ
aga min hankali ba wallahi. Salman kuma babu asibitin da za a kai shi wallahi. Tun da ba a ce za a kai sa ba sai yanzu?. Wallahi Abba ne yake goyawa Rehaan baya, ki duba tsawar da ya yi min a gabansa."
Mama ta ce, "Ke kin s
an Abba duk abinda Rehaan yake so shi yake so. Tunda kin murza kambu, kin nuna babu wanda ya isa da
ɗ
anki sai ke ka
ɗ
ai babu mai takura miki. Ya cika iyayi, shi lallai ga bature."
Umma ta ce, "Sai ga Riyya ta kira ni a waya, wai Umma account details
ɗ
inki
ne ban gani ba, Hamma Rehaan ne ya bani ku
ɗ
i in saka miki" ta fa
ɗ
a tana kwaikwayon muryar Riyya tana ta
ɓ
e baki. Ta yi tsaki ta ce, "Su lallai sai sun zama lamba
ɗ
aya a gidan nan."
"Ni ta tura min, na ga ku
ɗ
i masu yawa sai na kira ta, shine ta ce wai na sh
opping ne in ji Rehaan. Ko godiya ban yi ba na kashe wayar."
Umma ta yi tsaki ta ce, "Lokacin sa ne, ya yi gama, zai dawo tafin hannunmu wallahi."
"Nan da lokaci ka
ɗ
an kuwa. Ke dai kar ki yarda da batun asibitin nan wallahi, ke aka aurowa Nadira ba ni b
a, kina yarda aka fita dashi ta yi nasara a kan ki."
"Ai wallahi ko Abba bazai saka na yarda ba, tunda na ce bana so a ƙyale ni, ni nake kula dashi