Showing 210001 words to 213000 words out of 250912 words
ba, kuma bazata iya motsawa ta bar jikinsa ba gudun kar ya tashi, shiyasa ta nutsu ko mo
tsi bata yi, wayarta ma ta kashe ta saboda kar vibrating ya tashesa.
Sai ƙarfe uku na dare ya bu
ɗ
e ido a hankali yana kallon
ɗ
akin, sai a lokacin ya tuna ashe fa ya dawo gida ba a Jeddah yake ba. Ya
ɗ
aga ido ya kalli Mamynsa da take bacci a zaune, ga kan
ta ya yi gefe.
Rehaan ya yi murmush ya miƙe zaune yana runtse ido, dan har lokacin yana jin zafi a cikinsa sosai. Ya miƙa hannunsa a hankali ya
ɗ
ago kanta yana shafa fuskar ta ya ce, "Mamy!."
A hankali ta bu
ɗ
e ido ta kalle shi a firgice ta ce, "Rehaan
me ya faru, Ciwon ne?."
Ya girgiza kai ya ce, "za ki yi ciwon wuya Mamy."
Maimakon ta amsa sai ta ce, "akwai ciwon ciki?."
Saboda kar ta damu sai ya girgiza kai ya ce, "Babu. Mu je ki kwanta" ya fa
ɗ
a yana miƙewa, yana
ɗ
agawa tsaye a hankali kamar tsoh
o ko wanda aka yiwa tiyata.
Sai kuma ya koma ya zauna ya ce, "oshhh!."
Mamy ta miƙe a gigice ta ce, "koma ka zauna, ka san ciwon nan ba ya ƙyale ka lokaci
ɗ
aya. Me ka ke so na kawo maka?."
Ya bita da kallo a hankali ya ce, "Mamy kina buƙatar hutu."
"Waye ya ce maka na gaji? Har bacci na yi. Me ka ke so yanzu?."
Ya girgiza kai yana magana numfashi yana sauka ya ce, "Babu, Ina so ki huta ne."
"Na san kana son shan tea, ina zuwa." Zata tafi ya riƙo hannunta ya ce, "No Mamy, ki dawo."
Ta dawo ta za
una ya
ɗ
ora kansa a ƙirjinta ya ce, "Bana son komai Mamy."
Ta shafa bayansa ta ce, "ba ka ci komai ba Rehaan, me za a dafa maka?." Bai ce komai ba ya yi shiru, itama sai ta yi shiru tana shafa bayansa a hankali.
Ya jima a haka sannan ya
ɗ
ago daga jikin
ta ya ce, "Mamy mu je ki yi bacci."
Ta kalli agogon da ta saka aka cire masa ta ce, "yanzu uku ta wuce, baccin me zan yi? Kai ka je ka kwanta ka cigaba da baccin ka."
"Me za ki yi?."
"Addu'a zan yi maka, kana bacci ina bawa Allah gadin ka."
Rehaan ji
ya yi kamar ya yi hawaye, ya zagaya da hannunsa ya rungume ta, sai kuma ya yi pecking goshinta ya ce, "i love you Mamy."
Ta riƙe sa a jikinta ta ce, "You are my world Babyn Mamy."
Ta ta
ɓ
a jikinsa ta ce, "Body temperature
ɗ
in ka ta canja Rehaan, kana j
in zazza
ɓ
i ne?."
Ya girgiza kai alamun a'a, dan shi gani yake kamar babu wanda ya yi dacen uwa mai ƙaunarsa kamar yadda Mamy take ƙaunarsa, gani yake da za a ajjiye iyaye mata na duniya gaba
ɗ
aya, a yi gasar nuna so da ƙaunan da suke yiwa ƴaƴansu, yana da
tabbacin Mamy ce zata yi nasara. Bai san ya sauran iyaye suke yiwa yaransu ba, kawai ya san Mamynsa daban take a cikin iyayen duniya gaba
ɗ
aya.
Ta ta
ɓ
a fuskarsa ta ce, "tashi mu je ka kwanta."
Bai musa ba ya miƙe daƙyar tana yi nasa sannu, ji yake kamar
ana kuna wuta a cikinsa, ko iy ƙarasa miƙewa tsaye bai yi ba, a duƙe suka shiga bedroom
ɗ
in.
(Wa
ɗ
anda suke fama da irin wanann ciwon cikin mu ka
ɗ
ai mu ka san me muke ji. Allah ya bamu lafiya baki
ɗ
aya
😭
).
Mamy zaunar dashi a gefen gado, ya
ɗ
an juyo y
a kalle ta ya ce, "zan yi wanka."
Ta girgiza kai ta ce, "A'a, ka yi bacci gobe sai ka yi. Yanzu dare ya yi sosai, ka kwanta" ta fa
ɗ
a tana taimaka masa ya kwanta amma sai ya ƙi kwanciya ya ce, "nima zan yi sallar."
"Zan roƙa maka duk abinda ka ke so, ka
kwanta kawai."
Babu yadda zai yi da ita, haka ya kwanta ta rufe shi da duvet mai nauyi. Sannan ta ce, "ka yi addu'a?."
Ya girgiza kai alamua a'a ta ce, "ka yi."
"Ki yi min" ya fa
ɗ
a yana lumshe idanunsa.
Mamy ta zauna a gefensa tana yi masa addu'a tana
shafa masa.
Ta kunna masa a.c ka
ɗ
an, ta kashe masa haske, ta shiga ban
ɗ
akinsa ta yi alwala ta fito ta tayar da sallar a
ɗ
aki, dan gani take baza ta iya fita falo ta bar sa shi ka
ɗ
ai ba. Yana kallonta tana sallah, har bacci ya sake
ɗ
auke shi.
•••••
•
Saheer yana kallon yadda ake gudanar da rayuwa a hannun masu garkuwa da mutane, yana ganin yadda Sudaisa ta samu ƴancin yin duk abinda take so, Sudais yana haska mata akan ta gudu amma ta kasa.
Lokacin da Ar
ɗ
o ya zo aka jawo masa Sudais aka jefar daahi
a gabansa. Magaji ya ce, "Yana bawa matar black shawara akan ta gudu."
Ar
ɗ
o ya kalli Sudais ya ce, "Ina
ɗ
aga maka ƙafa amma ba ka gani ko? Har shawarar guduwa ka ke ba wa matar abokina?."
Ya yi shiru bai amsa ba, Ar
ɗ
o ya ce, "in ya sake aikata abinda ya
yi a kashe shi kawai." Suka amsa da to, aka
ɗ
auke sa daga wajen aka mayar dashi inda yake.
Sudais ya yi ƙudurin dole ku
ɓ
utar da Sudaisa kafin Black ya dawo ya
ɗ
auke ta, bazai bar yar uwarsa a hannunsu da sunan mata ba.
Ar
ɗ
o ya kalle su gaba
ɗ
aya ya ce,
"za mu kira dangin ku gaba
ɗ
aya, kowa za a fanshe shi akan naira miliyan
ɗ
ari
ɗ
ari. Ni na gaji da ganin ku, ban kawo ku nan dan na ciyar da ku a banza ba, ku
ɗ
ina nake buƙatar fanshewa."
Saheer ya kalle sa jin abinda ya ce, ya sunkuyar da kai yana tunanin
inda ahlinsa zasu samu wannan ku
ɗ
i masu matuƙar yawa, dan ya san basu da hanyarsu, basu da inda zasu samu sai dai a kashe shi.
Ya
ɗ
auki waya ya ce, "zan kira lambarsu, kowa zai yi magana da ƴan uwansa, kafin mu yi gajeren video mu aika musu dashi." A tak
e aka fara kiran waya ana bawa su suna magana.
••••••••
A wannan lokacin ahlin gidan Baffa a daidai wannan lokaci sun yi cirko cirko cikin yanayi na damuwa. Islaha gaba
ɗ
aya ta manta da batun wani auren da Baffa ya yi mata, zancen
ɓ
acewar Saheer kawai ak
e yi. Hankalin kowa a tashe yake, suna zaune a wajan Baffa wayar Baffa ta hau ƙara alamun kira ya shigo.
Gabansa ya fa
ɗ
i, amma haka ya
ɗ
auka ya saka a speaker, daga can
ɓ
angaren aka yi sallama cikin fulfulde.
Baffa ya amsa cikin yaren, sai kuwa ya ce,
"Ina magana da ƴan uwan Saheer dai ko?."
Baffa ya
ɗ
aga kai ya ce, "su ne."
"Ga
ɗ
an ku zai yi mu ku magana."
Duk sai suka ji muryar Saheer ya ce, "Baffa!."
Baffa ya ce, "Saheer kai ne?." Ya ce, "eh Baffa, ina Mama?."
Mama da take kuka ta ce, "Gani
Saheer."
Islaha kuka take yi wanda sautinsa ya bayyana, gashi tana kusa da Baffa a zaune, kukanta ya shiga cikin wayar har Saheer ya ji.
Saheer ya ce, "Islaha ce take kuka ko? Ina Sadik ?." Sai kuwa ta ƙara ƙarfin kukanta ta kasa magana, kuka take yi m
ai matuƙar
ɗ
aga hankali.
Ar
ɗ
o ya ce, "Kun ji muryar
ɗ
an ku ko?."
Baffa ya ce, "mun ji."
Ya ce, "to ba mu kashe shi ba, yana nan da ransa. Amma in ba ku cika alƙawari ba zamu kashe shi."
Baffa ya ce, "wanne alƙawari kenan?."
Mutumin ya ce, "Za ku ka
wo mana ku
ɗ
i naira miliyan
ɗ
ari ku kar
ɓ
i
ɗ
an ku, in kuwa ba ku kawo ba....." sai ya yi shiru ya fara harba bindiga suna jin ƙararta a kunensu.
Ya ce, "Ka ji sautinta ko?."
A sanyaye Baffa ya ce, "na ji."
"To zamu kashe shi. Ku
ɗ
in shine fansar
ɗ
an ku n
aira miliyan
ɗ
ari!."
Baffa ya kasa cewa komai, dan bai san me zai ce ba. Ya ce, "ka yi shiru baka ce komai ba, ko mu kashe shi?."
Mama ta yi caraf ta ce, "A'a, zamu kawo, don Allah kar ku yi msa komai bawan Allah."
Ar
ɗ
o ya ce, "ba sunana bawan Allah b
a, Ar
ɗ
o za ki ce, in da hausa ne ki ce Shugaba, inda turanci ne ki ce master ko ki ce leader."
Mama ta ce, "To Ar
ɗ
o, don Allah kar ku kashe sa zamu kawo."
"Yauwa. A shirya ku
ɗ
in nan da kwana biyu, zamu sake kiran ku" yana fa
ɗ
a suka kashe wayar.
Baffa y
a yi shiru bayan an gama wayar ya kalle su sanyaye ya ce, "Ina zamu ga wa
ɗ
anan ku
ɗ
in? Ai sai dai mu ce Allah ya gafarta maka Saheer, Allah ya sa ƙarshen wahalar ka kenan. Dan na san lokacin mutuwar ka ne kawai ya yi!."
100 millions ta fansar Saheer! Sahe
er fans a ha
ɗ
o ku
ɗ
i kar a kashe mana bawan Allah
😭
[7/24, 5:59 PM] KRBBK: RDB2P85
Nana Haleema.
Cikin tashin hankali da ru
ɗ
ewa suke kallon Baffa jin furuncin a kashe Saheer da yake fa
ɗ
a. Mama ta ce, "Haba Baffa, ya ka ke fa
ɗ
ar irin wannan kalaman, maimako
n ka yi fatan Allah ya kawo mafita sai ka ce haka?."
Baffa ya kalle ta cikin yanayi na damuwa da tashin hankali ya ce, "A ina za ki samu naira miliyan
ɗ
ari? Ko gidan nan za a siyar baza a ta
ɓ
a samun wannan ku
ɗ
in ba, in za a zaga dangina da na ki ana nema
n wa
ɗ
anan ku
ɗ
i baza a samu ba, dan ba mu dasu, ba mu da dalilinsu. In aka bayar
ɗ
in ma kashe mutane suke yi, gwara mu yi masa fatan cikawa da imani."
Mama tana girgiza kai tana kuka ta ce, "Baza su kashe Saherr ba, zai dawo in Allah ya yarda, bazai mutu b
a."
Islaha kuka take yi kamar ranta zai fita, tunda ta ji muryar Hammanta shikenan ta gigice take kuka mai sauti, bata tare da nutsuwa ko ka
ɗ
an, Hamma kawai zuciyarta da ƙwaƙwalwarta take kira.
Baffa ya dafa Islaha ya ce, "ki daina kuka Islaha, ki cigab
a da addu'a, in akwai rabon zamu sake ganawa zai dawo."
Mama ta yi tsaki cikin jin haushi, ita da take mahaifiyarsa bai ce ta daina kuka ba sai wata banzar Islaha. Baffa ya
ɗ
auki waya ya kira Sadik, babu jimawa sai ga shi ya zo gidan.
Baffa ya kalli Sadi
k da sanyin jiki ya ce, "Sun kira waya Sadik, suna neman ku
ɗ
in fansa har naira miliyan
ɗ
ari."
Sadik ya wara ido ya ce, "
ɗ
ari Baffa? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, Miliyan
ɗ
ari!" Ya sake maimaita cikin tashin hankali.
Sai kuma ya girgiza kai ya ce
, "dole hukuma ta shiga maganar nan, in Allah ya taimaka sai ka ga an dace."
Mama ta ce, "ni dai kar a fa
ɗ
awa ƴan sanda, kar su kashe min
ɗ
ana."
"Baza su kashe sa ba in sha Allah, za a san yadda za a yi a ku
ɓ
utar dashi in Allah ya amince." Sadik ya juya
ya fita, Islaha ta zabura ta bi bayansa ko takalmi bata saka ba.
Sadik da ya fita gab da zai shiga mota ya ji maganar Islaha a bayansa. Ya tsaya ya waiwayo ya kalle ta, Islaha ta ƙaraso kusa dashi ta goge ido ta ce, "zan bi ka mu je."
Ya kalle ta ganin
duk ta firgice, ta koma wani iri kamar ba Islaha ƴar gayu da aji ba. Sadik ya ce, "to ki koma ki saka takalmi." Sai a sannan ta san babu takalmi a ƙafarta, ta koma ta je ta
ɗ
auko ta shiga mota suka tafi. Bayan sun dawo wajan Baffa Sadik ya shiga, ya same
shi a zaune yana tunanin mafita akan wannan lamari.
Sadik ya zauna ya ce, "Gani Baffa."
Baffa ya ce, "Sadik akan maganar ku
ɗ
in nan ne, ya ka ke ganin za a yi?."
Sadik ya ce, "Wallahi kaina ya rufe Baffa, ban san me zan ce."
Baffa ya ce, "Akwai gonat
a guda biyu, kwanaki a ta ya
ɗ
aya miliyan biyar,
ɗ
aya kuma miliyan bakwai ban siyar ba, ka ga yanzu zasu iya yin miliyan asirin. Sannan ga wannan gidan, tunda a babbar unguwa yake, kuma yana da girma sosai, a tunanina zai iya zuwa miliyan hamsin zuwa sama
haka. Ka ga an
ɗ
an samu ku
ɗ
in, sauran ku
ɗ
in sai a siyar da gidansa, da
ɗ
an abubuwan da za a rasa ba.."
Sadik a sanyaye ya ce, "Baffa in aka siyar da gidan nan ina za ku koma?."
"Sai mu koma ƙauye cikin ƴan uwa, ran Saheer ya fi komai mahimmaci Sadik."
Ya sauke numfashi ya ce, "kwana nawa suka ce?."
Baffa ya ce, "Kwana biyu suka bayar."
Sadik ya ce, "in sun kuma kira mu fa
ɗ
a musu ba mu da halin wannan ku
ɗ
in su taimaka su rage, in aka yi sa a zasu rage. Tunda daman ciniki ake yi dasu, ba da sun fa
ɗ
a a
ke
ɗ
auka a bayar ba."
Baffa ya sauke numfashi bai ce komai ba, dan bai san wanne irin tunani zai yi akan haka ba. Abinda suke ji a waje ga shi ya zo gidansu, har cikin
ɗ
akinsu. Sadik ya dinga rarrashin Baffa ganin ya
ɗ
aga hankalinsa sosai, shi kansa hanka
linsa a tashe yake, amma yana
ɓ
oyewa ne saboda halin da Baffa yake ciki.
•••••••
Suna kashe wayar suka kalli Saheeer Ar
ɗ
o ya ce, "Baban ka ya ce basu da miliyan
ɗ
ari, ku
ɗ
i sun fi ranka kenan."
Saheer ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Basu da wannan ku
ɗ
in, ba
su da hanyarsa."
"Ba bafulatani bane? Ya siyar shanunsa mana."
"Ranka ya da
ɗ
e wanne shanu ne zasu yi miliyan
ɗ
ari a wannan lokacin?."
Ar
ɗ
o da yake goge bindiga ya kalle sa ya ce, "in ba a kawo ba za a cilla ka cikin ramin marasa amfani."
A lokacin wan
i matashi ya ƙaraso wajen da machine, Ar
ɗ
o ya kalle su har suka ƙaraso. Aka gurfanar da matashin a gaban Ar
ɗ
o. Ar
ɗ
o ya yi murmushi ya ce, "Barka da zuwa."
Mutumin ya
ɗ
an dake ya ce, "Barka ranka ya da
ɗ
e."
"Ku
ɗ
in fansar Bala ka kawo ko?."
"Sune ranka ya
da
ɗ
e."
"Nawa ne?."
"Miliyan biyar aka ce, da waya guda hu
ɗ
u, da wannan machine
ɗ
in" ya fa
ɗ
a yana nuna machine
ɗ
in da ya zo a kai.
Ar
ɗ
o ya ja jakar ya bu
ɗ
e ya ga dubu dubu ne a ciki, ya
ɗ
auke wayoyin ciki yana kallonsu sabbabi duk a kwalayensu. Ya tura m
asa ku
ɗ
in ya ce, "ka lissafa, naira
ɗ
aya in babu ka yi kuka da kan ka." Mutumin ya fara irga ku
ɗ
in kamar yadda aka ce, yana yi yana gumi jikinsa yana rawa sosai.
A lokacin Magaji ya ƙaraso wajen ya ce, "Ar
ɗ
o mai cikin can da take cikin matan can ta haihu,
ta samu
ɗ
a namiji amma ita ta koma."
Ar
ɗ
o ya ce, "Har yanzu ba a
ɗ
auko mana likitoci ba? Har yanzu ba a samu mai amfani a cikin sanƙammmun ba?."
Kafin Magaji ya yi magana ya kalli Saheer ya ce, "Kai baka iya aikin asibiti ba?."
Saheer ya ce, "Ban iya b
a."
"Mtsw! Ba ka da amfani."
Ya kalli baƙo da yake irga ku
ɗ
i ya ce, "Baƙo fa, ka iya likitanci?."
Ya
ɗ
ago ya kalle sa jikinsa yana karkarwa, Ar
ɗ
o ya ce, "Kar ka ji tsoro, babu abinda za mu yi maka, in ka iya likitanci ka taimaka mana ka duba wacce ta h
aihu."
Murya tana rawa ya ce, "Na iya."
Ya yi dariya ya ce, "Dakyau baƙo...Magaji a
ɗ
auke shi a je dashi ya duba ta, ina akwai wanda bashi da lafiya yau mun samu likita. Bar irga ku
ɗ
in, alfamar likitancin da ka iya ko nawa ka kawo mun kar
ɓ
a." Aka tafi da
shi inda matar ta haihu.
Ya je ya same ta a kwance kaca kaca cikin jini, ga matan sun zagaye ta suna kallo, ga jaririn an na
ɗ
e shi da
ɗ
ankwali yana ta kuka, ita kuma tana kwance tana jan numfashi daƙyar. Ya duba ta ya kalli Magaji ya ce, "Da ranta, ba mut
uwa ta yi ba,