Showing 81001 words to 84000 words out of 250912 words
tana yi mata magana, amma bata san me take fa
ɗ
a ba. Yarinyar ta yiwa Umma nuni, hakan ya saka ta miƙe ta ta bi bayanta tana sake kallon ko ina na falon.
Ɗ
aki ne madaidaici da komai a cikin sa,
Umma ta shiga tana ajjiye kayanta gana kallon
ɗ
akin cikin wani irin yanayi mara da
ɗ
i.
Umma ta zauna a gefen gado tana kallon
ɗ
akin, sai kuma ta miƙe tana kallon ƙofar tana tunanin ban
ɗ
aki ne, ta bu
ɗ
e tana kallon ban
ɗ
akin kafin ta shiga ta yi wanka.
Ta
na fitowa taga yarinyar nan a tsaye a
ɗ
akin tana kallon
ɗ
akin. Umma tana fitowa ta bita da kallo kafin ta yi mata alama da tazo da hannunta.
Umma ta canja kaya a gajiye, ta yi tunanin za a barta ta huta amma sai ta ga akasin haka. Ta fito tana takawa a h
ankali dan ta gaji sosai ma kuwa.
Tana fitowa ta ga mutane harr a falon manya da yara, kowa ya zuba mata ido yana ƙare mata kallo kamar sun ga wata mujiya.
Iyayen gidan tana kallonsu ta san sune iyaye, uwa da uban suna zaune a waje
ɗ
aya, sai sauran yara
n duk mata ne da namiji
ɗ
aya, suna zaune sun yi kaca-kaca da wajan suna ciye ciye kamar ba manya ba.
Umma tana fitowa matar ta kalle ta tayi mata nuni da ta kwashe kayan wajan. Umma a sanyaye ta duƙa ta fara kwashe kayan, aka nuna mata kitchen ta kai ta
ajjiye.
Tana fitowa yarinyar cikinsu ta zubar da lemo a kan tiles har kan carpet. Aka
ɗ
auko abinda gyara waje aka bawa Umma ta goge tiles
ɗ
in, aka bata ƙramin towel alamun ta goge wajan ta duƙa tana gogewa.
Tana gamawa aka nuna mata wata yarinya, ita da
i ta kalli yarinyar amma bata san me ake fa
ɗ
a ba.Cikin tsawa matar take yiwa Umma Magana, duk ta ru
ɗ
ata dan ta kasa gane me take nufi balle ta yi.
A lokacin aka bu
ɗ
e ƙofar aka shigo, matar gidan ta kalli wacce ta shigo ta hauta da bala'i ita dai Umma ta
yi shiru bata san me suke fa
ɗ
a ba.
Hajiya Shafa da aka damƙa Umma a hannunta ta kalli Umma da ta yi tsuru-tsuru ta ce, "ki riƙe yarinyar ki yi mata wanka, wannan matar bala'i ne da ita sai kin yi da gaske, in ba haka ba tsaf zata dake ki wallahi."
Da m
amaki Umma ta ce, "Duka kuma?."
"Kina mamaki kenan? Lallai baki san larabawa ba. Ki riƙe yarinyar nan ki je ki wanke ta."
Umma ta riƙe hannun yarinyar ta ce, "ina ne wajen wankan?."
Hajiya Shafa ta ce, "mu je na nuna miki." Tare suka tafi yarinyar tana
turjewa tana ƙwalla ihu, duk ta cika musu kunne da magana.
Hajiya Shafa ta kalli Umma ta ce, "ki
ɗ
auke ta, basa jurar
ɗ
ansu yana kuka fa, a kan haka zaku
ɓ
ata dasu wallahi."
Umma ta kalli yarinyar ta ga a taƙaice zata yi shekara goma, sannan gata lukut
a ce, ta kalli Hajiya Shafa ta ce, "ta ya zan iya
ɗ
aukar yarinyar nan, kalle ta fa?."
"Haka zaki gwada, in wacce ta fita aka ce ki
ɗ
auka haka zaki
ɗ
auka. Kamar baiwa ki ke a gidansu, ko taka ki suka yi suka wuce haka zaki yi haƙuri." Umma ta duka ta
ɗ
auki
yarinyar daƙyar tana hakki.
Ɗ
akin yaran ta raka ta, suna shiga ta gansa kaca-kaca, an ci abubuwa an watsar ga toys an zubar kamar
ɗ
akin mahaukata.
Hajiya Shafa ta ce, "gashi nan, kije kiyi mata wanka sai ki saka mata kaya. Sannan ki gyara wa
ɗ
annan kaya
n da suka watsar. Maimuna kwana da sanin baza ki yi bacci ba, domin kuwa zasu je makaranta."
Umma ta kalle ta cikin firgici ta ce, "Baiwar Allah zuwa na kenan fa, ko hutawa ban yi ba, ko
ɗ
an abinci ban ci ba balle bacci. Wallahi ƙafafuna a gajiye suke, z
aman motar nan gaba
ɗ
aya ya sagar min da ƙafafu. Tun safe muka taso, aka samu matsalar mota muka kwana a hanya, yanzu gashi har gari ya yi haske. Kuma ace bazan kwanta ba? In ban kwanta ba ai sai na fa
ɗ
i."
Hajiya Shafa ta bi Umma da kallo ta ce, "aiki kika
zo yi ai ba hutu ba, kar ma ki saka a ranki wai zaki huta a gidan nan, wallahi aiki zaki zage ki yi kamar jaka, dan kaf aikin gidan nan a kan ki yake, ga kula da yaransu. Su basu san uzuri ba, kuma basu san
ɓ
ata lokaci ba, in suna so sai an yi kawai babu
na gaji."
Umma ta sauke numfashi tana jinjina kai ta ce, "to bara na yi mata wankan."
Hajiya Shafa ta ce, "ya fi miki dai. Sunana Shafa, ni ce waccce suka fa
ɗ
awa suna neman mai aiki a kawo musu, ni kuma na fa
ɗ
awa Oga Musa, shi kuma ya saka aka nemo ki.
Duk abinda zaki aikata a gidan nan ni zasu nema su fa
ɗ
awa, dan haka ko rufa min asiri ki zauna dasu lafiya, bana so a
ɗ
aga min hankali."
Umma ta shiga ban
ɗ
akin tana kallon ban
ɗ
akin, yarinyar ta ƙarasa cikin bathtub ta kunna ruwa alamun a ciki ake yi mata
wankan.
Umma bata tsaya ƙarewa ban
ɗ
akin kallo ba, dan a gajiye take matuƙa tana so ta huta. Ta kunna ruwa ya fara zuwa sai yarinya ta ƙwalla ƙara mai ƙarfi.
Umma ta firgita ta ta
ɓ
a ruwan dan ta
ɗ
auka ƙonata ta yi, saita ji ruwan sanyi ne kuma bai yi sa
nyin da zata yi wannan ƙarar ba.
Kafin ta tsayar da ƙarar har an shigo ban
ɗ
akin, da uwar da uban da yayyenta duk sun hallara an nufe ta ana tambayar abinda ya faru.
Tana gani yarinyar tana fa
ɗ
a musu ita dai tana tsaye bata san me ake cewa ba. Matar gida
n ta juyo tana yiwa Umma bala'in da bata san me take fa
ɗ
a ba, ta dai zuba masa ido tana kallo bata fahimci ko kalma
ɗ
aya ba.
A lokacin Shafa ta shigo, suka koma kan Shafa suna fa
ɗ
a mata itama tana mayarwa. Suka fito da ƴar tasu daga ciki suka fita da ita.
Shafa ta bi Umma da kallo ta ce, "Na fa
ɗ
a miki wallahi Allah ba a ta
ɓ
a musu yaransu, ba a ta
ɓ
a yayansu a zauma lafiya. Ƙauna ƴaƴansu suke yi kamar su
ɗ
iga musu sabon rai, akan ƴaƴansu zasu iya yi miki komai wallahi. Na yi miki bayanin nan, amma daga fit
a ta har kin canja. Akan cutar musu da yara zasu iya kama ki, kuma a ƙasar Saudia ki ke ba Nigeria ba, kulle ki zasu yi a gidan yari, babu ruwan su dake ba ƴar ƙasa bace."
A sanyaye Umma ta ce, "ban san ruwan sanyi na kunna mata ba, wallahi ban san ya yi
mata sanyi ba."
"Waye ya ce ki bari ta shiga ciki? Ai sai kin fara ha
ɗ
a mata ruwan sannan zaki bari ta shiga ciki. Yanzu da na zafi ki ka kunna mata fa?."
"Wallahi ban sani ba, da na san me sanyi ne bazan kunna ba. Tunda kin ga ban san kan gidan ba, ko a
wa
ɗ
aya ban yi da zuwa ba, sai a hankali zan saba."
"Wallahi da ruwan zafi ki ka zuba mata da yanzu sun kira ƴan sanda sun tafi dake. Basa jurar ƙaramar matsala, son jikinsu ne dasu."
Umma ta yi shiru bata ce komai ba, Shafa ta ce, "akan yaran nan sai za
man ki zai ƙare a gidan nan, kin ga dai yau ki ka zo ko? To zaki iya komawa yau. Kinga ke ce da asara, kafin a sake samun wani gidan kin galabaita, gashi baki san gari ba, kuma baki da ko sisi."
Umma ta ce, "to ya zanyi?."
Shafa ta ce, "mu je."
Umma ta
biyo ta a sanyaye tana ji kamar ta kifa saboda gajiya mai nauyi, ga kanta yana ciwo, ga yunwar da take ji mai ƙona ciki.
Shafa tabi
ɗ
akin yaran da kallo ta ce, "ki gyara
ɗ
akin nan, sannan ki je ki dafa musu abinci, lokacin cin abincin su ya kusa."
Umm
a a galabaice da rauni ta ce, "Hajiya Shafa na gaji, wallahi bazan iya aikata komai a yanzu ba, ina buƙatar hutu. Ga
ɓ
o
ɓ
ina ciwo suke yi min, ga kaina yana ciwo, ga yunwa, ga gajiya. Tafiyar Jeddah zuwa madina ba kusa bace kin sani, tafiya muka dinga yi kam
ar zamu bar duniya. Gashi mota ta lalace, haka muka zauna a daji ana gyarawa. Don Allah ki ce musu a bari na huta zuwa anjima sai nayi."
Hajiya Shafa ta gya
ɗ
a kai tana bin Umma da kallo tana bu
ɗ
e ido tace, "Hajiya meye ma sunan ki?."
"Maimuna nake."
"Ma
imuna bu
ɗ
e kunnen ki dakyau ki ji abinda zan fa
ɗ
a miki, dan na ga alama baki san inda ki ka kawo kan ki ba...."
"Ina so ki san a inda ki ke, nan ba Nigeria bace, a ƙasar Saudia kike, a cikin garin Madina. A cikin Madinan ma ba ziyara ki ka zo ba, ba hutu
kika zo ba, a gidan larabawa kike kuma aiki zaki yi su biya ki."
Ta yi ƙwafa irin baki san dawar garin ba ta ce, "Maimina ina sake fa
ɗ
a miki basu san
ɗ
aga ƙafa ba, basu san kara ko wani abu hutu ba. Mai aiki akwai sunan ki a wajensu, a haka suke kallon ki
ba wacce tazo ta huta ba. Kamar baiwa haka zaki koma a gidan nan, tunda ku
ɗ
i zasu baki ba kyauta zaki yi musu ba. Dole ki yi abinda suke so a yanzu, babu ruwansu da yanzu ki ka zo ko kin gaji. Indai kina son samun ku
ɗ
in dole ki bu
ɗ
e ido ki san a inda ki k
e."
Umma a gajiye ta ce, "ina son samun ku
ɗ
i, kuma na san aiki zan yi, amma tsakani da Allah a bari na huta zuwa gobe ko zuwa dare mana. Tun da muka
ɗ
auko hanyar garin nan a zaune nake, wallahi na gaji, gajiya mai yawa. Babu abinda zan iya yi yanzu, ko sa
llah da akwai dama yi min za a yi, ƙafafuna jinsu nake kamar ba nawa ba."
Shafa ta ce, "zancen ki ke so, wannan maganar hutun ki haƙura sai dare. Mu je na nuna miki kitchen ki dafa musu abinci, lokaci yana gudu."
Umma ta bi bayanta a sanyaye tana ji kama
r zata kifa saboda gajiya da tashin hankali. Suka shiga kitchen
ɗ
in, Umma taga babban kitchen ne mai kyau da tsari irin na larabawa.
Ta nunawa Umma komai ta ce, "ki
ɗ
auki kajin nan ki gyara su sannan ki gasa a nan" ta fa
ɗ
a tana nunawa Umma oven.
Shafa
ta ce, "sai ki dafa shinkafar nan, basa son yaji, basa son
ɗ
an
ɗ
ano ya yi yawa. In ki ka saka musu yaji mai yawa wallahi babu ruwana. Ga kayan ƙhamshin, sai ki yi amfani dashi yadda ya kamata."
Umma dai tana ji ne kawai ba wani fahimta take yi sosai ba, ka
nta juyawa yake yi tana ji kamar ta fa
ɗ
i a wajen. Da taimakon Shafa suka fara dafa abincin, dan bata san me
Tana cikin dafawa sai ga budurwar yarinya ta ƙaraso, ta yiwa Shafa magana da larabci ta amsa bayan ta bar wajan ta ce, "wai tana da wanki a
ɗ
aki, k
i je ki wanke musu."
Umma ta tsame hannunta daga wanke shinkafar, ta bi inda aka nuna mata. Ɗakin wanki ne wanda yake
ɗ
auke da injinan wanki guda biyu, sai wajan goga da kayan gugar.
Umma ta sauke numfashi ganin kayan tuli masu yawa sosai, gashi sun yi
kaca-kaca kamar kayan ƙananun yara masu rarrafe.
Umma ba iya amfani da komai sosai ba, amma bata fita ta tambayi Shafa ba ta dinga bi a hankali har ta kunna ya fara wankin. Ganin ta fara wankin sai ta samu waje ta zauna tana lumshe iso bacci yana figart
a sosai.
A haka tana zaune a wajen har aka yi kiran sallar azahar, ta ji kiran ya kara
ɗ
e ko ina. Umma ta miƙe daƙyar ta fito ta koma wajan Shafa ta tarar har ta gama abinci ta gama gyara waje komai tsaf.
Shafa ta kalli Umma ta ce, "wai har kin gama wanki
n?."
Umma a sanyaye ta ce, "sallah na ji ana yi, shine na fito nayi zallah sai na koma."
Ta kalli Umma tana girgiza kaita ce, "hmm, Allah yasa su yi miki wannan uzurin, sufa sun fi so da ance kawai a yi, basa son
ɓ
ata lokaci."
Umma ta wara ido waje ci
kin mamaki ta ce, "har sallar ma?......"
Nana Haleema✍
🏻
❤
️
[7/1, 1:08 PM] KRBBK: RDB2P31
Nana Haleema
Hajiya Shafa ta yi dariya ta ce, "baki san a ina ki ke bane. Jeki ki yi alawar."
Umma ta juya ta shiga
ɗ
akin da aka nuna mata, daƙyar ta iya alawala t
a fito ta yi sallah, Tana idarwa bata san bacci ya
ɗ
auke ta a inda ta idar da sallar ba, ko hijjab bata cire ba saboda yadda baccin ya ci ƙarfinta.
A firgice ta farka jin ana shafa hannunta, ta bu
ɗ
e ido tare da miƙewa zaune tana raba ido jin baƙon ab
u wanda bata saba ji ba.
Suna ha
ɗ
a ido taga mai gidan ne da kansa a tsugune a gabanta yana yi mata murmushi.
Gaban Umma ya fa
ɗ
i, ta ja baya da sauri tana so ta yi magana amma bata san me zata ce ba, ta san ba yaren ta yake ji, sannan itama ba nasa take
ji ba balle ta tambaye sa dalilin zuwan sa waje. Umma ta ru
ɗ
e sosai, tashin hankali ya bayyana ƙarara a tare da ita. Shi dai ya bita da kallo kafin ya miƙe ya fita.
Umma ta bisa da kallo sai kuma ta tuna da wanki, ta firgita ta miƙe ta koma
ɗ
akin wankin
ta tarar an sake tulo mata wasu.
A haka Umma ta gama wankin, ko gama bushewa basu yi ba ta fito jin kanta yana sarawa kuma ta san yunwa ce. Tana fitowa suka ha
ɗ
u da matar gidan, ta yi mata alama da ta biyo bayanta, Umma ta bita har kitchen.
Ganin kaya
n wanke-wanken da suke jibge sai da gabanta ya fa
ɗ
i, ta ji hawaye har taruwa suka yi a idanunta saboda tashin hankali da damuwa.
Matar gidan ta nunawa Umma kayan alamun ta wanke, sannan ta nuna nata wani kwano alamun ga abincinta nan. Umma ta bi kayan wa
nke-wanken da kallo dan kayan suna da bala'in yawa sosai.
Umma ta ƙarasa ta bu
ɗ
e abincin ganin shinkafar da aka dafa ce sai rabin kaza. Hannu yana rawa Umma ta fara ci a hankali dan yunwa take ji sosai.
Kafin ta ci rabin abincin ta ji ana jan hannunta,
taga yarinyar nan da zata yiwa wanka
ɗ
azu, Umma ta bi bayanta suka fita sai taga yadda suka lalata falon, kuma taga alama ake yi mata da ta gyara wajan.
Umma ta yi ajiyar zuciya cikin wani irin yanayi, ta bi dining
ɗ
in da kallo ganin sa kaca-kaca kamar
yara ƙananu ne suka ci, bayan cin abincin suka ha
ɗ
a da dambe a kai.
Ta lumshe ido tana ƙarasa wajan ta
ɗ
auki abinda aka nuna mata na aiki, ta fara share wajan sannan ta goge dining
ɗ
in ta gyara kujuren, ragowar tarkacen kayan da suka bari ta
ɗ
auke ta koma
kitchen ta fara wankeawanken dan ta manta ma abinci take ci.
Kamar an tuna mata da wayar ta, gabanta ya fa
ɗ
i ta ji tana so ta yi magana da ƴaƴanta.
Ta juya zata fita ta
ɗ
auko ta ga mai gidan a tsaye a falo shi ka
ɗ
ai yana binta da shegen kallo da ya sak
a ta tsaya cak, gabanta ya fa
ɗ
i matuƙa, ta juya ta cigaba da aikin jikinta yana rawa cikin tashin hankali. Tunani take a zuciyarta ina ta kawo kanta haka?.
••••••
"Sadik ina Islaha ne, ban ganta ba kwata-kwata. Ko ta tafi aiki ne?."
Sadik
ya kalli Baffa ya ce, "Wallahi Baffa nima bamu ha
ɗ
u da ita ba, amma na san tana wajan aiki, zata biyo in ta tashi.
Baffa ya ce, "Islaha sarkin ƙorƙari, Allah ya yiwa rayuwa Albarka."
Sadik ya amsa yana fitowa daga
ɗ
akin suka ha
ɗ
u da Hanan zata shiga ya
ce, "Hanan don Allah ina Islaha?."
Ta
ɗ
an ta
ɓ
e baki ta ce, "Ban sani ba" ta fa
ɗ
a tana shiga
ɗ
akin ta bar sa a tsaye yana binta da kallon mamaki.
Sadik ya
ɗ
auke kai ya
ɗ
auko wayarsa