Showing 177001 words to 180000 words out of 250912 words

Chapter 60 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1759

da kirki sosai, na yi binckena kanta. Ni da na ji a gidan marayu ta girma sai na ji ta bani tausayi, shiyasa ka ga na sake da ita har muna hira haka, dan ra

shin iyaye babu da

ɗ

i."

"Oh, na

ɗ

auka ka shiga jerin mazan da suke tare da ita, kamar Ubaid."

Jazy ya yi tsaki yana binsa da kallon mamaki ya ce, "ko da na shiga cikinsu

ɗ

in bana tunanin ranka zai

ɓ

aci kamar haka, ko da ni da ita za ka gani a

ɗ

aki

ɗ

aya b

ana tunanin ranka bazai

ɓ

aci har haka ba Rehaan. Ni na rasa me ta yi maka da ke ke

ɓ

ata rai saboda ita, kai ta fa

ɗ

a kamar wata mata mahimmaci a gare ka. Kuma ta fa

ɗ

a min ta zo ƙasar nan saboda kai, lokacin da ka sace ta akwai ku

ɗ

in ka da ta

ɗ

auka, ta ce ka

duba cctv zaka gani. Wannan ku

ɗ

in shine ya kawo ta nan dan ta biya ka. Ni kuma nace maya ta koma gida, zan biya ka ku

ɗ

in ka, kuma already na tura Bilal ku

ɗ

in."

Rehaan ya

ɗ

ago ya kalle shi, sai kuma ya ja tsaki ya ce, "wani lokacin wannan

ɗ

abi'ar ta ka ta

saurin sakewa da kowa haushi yake bani, a haka kamar namiji amma banza ne kai."

Kafin ya yi magana ya ce, "Kawai saboda ba ka san zafin nema bane, shiyasa ka ke abinda ka ke so da ku

ɗ

in Daddy, shiyasa fitar da ku

ɗ

i ba ya yi maka wahala. Ni da na san zaf

insu ai bazan yi ba."

"Dallah can, har ka fa

ɗ

awa wani kashe ku

ɗ

i?. Naira miliyan sha bakwai ne fa ba wani abu ba."

"Oh! seventeen millions ka ke cewa ba wani abu ba? Baka zafin nema ba Jazy."

Ya yi dariya ya ce, "dan kana keeping malice da ita ns ya sak

a ka ce cewa haka, amma ban kama ƙafarka a kashe ku

ɗ

i ba. Kuma na biya bashin da ya saka ta baro gida dominsa."

Ray ya ce, "ƙarya take yi fa, ta saka ka yi asarar ku

ɗ

in ka, dan na rantse da Allah baza a dawo maka dasu ba."

Jazy ya ce, "ka ji na ce a daw

o dasu ne? Ni dai na biya mata na sauke mata nauyin da take ganin ta

ɗ

orawa kanta."

Ray ya ta

ɓ

e baki ya ce, "Lokacin da na ganta a diamond hotel, ina ranar da aka ce anyi sata an gudu, har ka ke bani labari?."

Jazy ya ce, "wani

ɗ

an siyasa ko?."

"To ita

ce ta yi, a kan idona ta fito daga

ɗ

akin, shima ya fito yana cewa ta manta face mask

ɗ

inta."

Jazy ya zuba masa ido yana kallonsa kafin ya ce, "da gaske ka ke?."

"Ita

ɗ

in banza na yi mata ƙarya? Tun daga nan na santa, nima kuma gashi ta fa

ɗ

a maka ta yi m

in sata. Na ha

ɗ

u da ita a train da zan dawo daga Madina, har na taimaka mata ganin bata da lafiya, ashe miscarrige ta yi."

Jazy ya zaro ido ya ce, "miscarrige?."

"Na ga record

ɗ

in ta a asibiti da komai, ta sha wrong medicine ne ya saka cikin ya zube. A i

na ta samu ciki? Ko shima ni ne silar da ya saka ta yi?."

Jikin Jafar sai ya yi sanyi dan ya san bazai ta

ɓ

a yi masa ƙarya akan Islaha ba. Jazy sai ya ji bai ji da

ɗ

in maganar ba, da gaske shi tausayi ta bashi shiyasa ya taimake, ta ashe ƙarya ta yi masa.

Ray ya ja tsaki ya ce, "ka daina yi min magana a kan wacce bata cikin rayuwata, a bar maganar don Allah, ka daina

ɓ

ata min rai."

Jazy ya ce, "na yi mamaki ne sosai, ban yi tunanin tana da

ɓ

oyayyen hali ba, dan ni da zuciya

ɗ

aya na taimaka mata." Ray ya

miƙe ya bar masa wajan, dan shi ko tuna ta ma ba ya son yi ko ka

ɗ

an.

Nana Haleema.

[7/20, 10:27 AM] KRBBK: RDB2P69

Nana Haleema.

Islaha a hankali take tafiya da daddare akan titi, titin yana burge ta yadda komai yake cikin tsari, duk da akwai nisa da mal

l

ɗ

in amma haka ta ke son zuwa a ƙafa saboda kawai titin yana burge ta.

Daidai wani shawarma and home of ta ga Jafar a tsaye, ta

ɗ

an yi jimm tana kallonsa dan bata so su ha

ɗ

u, ba dan ya yi mata laifi ba sai dan

ɗ

an uwansa da take jin haushi. Ganin bai ga

nta ba sai ta

ɗ

auke kai tana fatan Allah ya sa kar ya ganta, dan bata san me zata ce ba.

A hankali ta ji an ce, "Miss Islaha."

Ta

ɗ

an runtse ido kafin ta juyo a hankali, ta kalle sa da murmushi ta ce, "Mr Jafar."

Ya yi murmushi yana kallon ta, ta

ɗ

an

ƙarasa kusa dashi ta ce, "ina yini."

Ya ce, "lafiya lau. Ina zuwa ke ka

ɗ

ai?."

Islsha ts ce, "zan je mall ne."

"Mall

ɗ

in za ki je da ƙafa?."

"Uhum, ina son ganin gari ne kawai."

Ya

ɗ

an girgiza kai ya ce, "i through kina Nigeria."

Ta girgiza kai ta

ce, "Jibi zan koma in sha Allah."

"Allah ya kaimu. Na tsayar dake, sai kin dawo, a yi min tsaraba." Ta

ɗ

an yi murmushi ta juya ta cigaba da tafiya ta a hankali.

Jafar ya tsaya yana tunanin abinda Rehaan ya fa

ɗ

a masa, ya san Rehaan bazai yi masa ƙarya ba

, dan shi damuwar wani ba damunsa ta yi ba, ba ya shiga lamarin da bai shafe sa ba, tunda har ya fa

ɗ

a

ɗ

in ya san ta faru.

Amma Islaha bata yi kama da irin matan da yake kwantanta dasu ba, she looks very decent and neat, bata yi kama da abinda yake yawan

fa

ɗ

a a kanta. Abinda ya yarda dashi akan Islaha kawai bata da kunya, kuma tana da tsiwa, shima ba ko yaushe ba.

Lokaci na farko da ya ji bai yarda da maganar Rehaan ba, duk da ya san abinda ya fa

ɗ

a masa ya faru, dan bazai yi ƙarya akan Islaha ba, amma ba

a kan Islaha ba, sai dai in kuskure ko akasi aka samu a kan hakan. In itace wacce yake cewa ta yi sata a hotel da yanzu an kamata, tunda ba

ɓ

oyayyiyar fuska ce da ita ba, tana da

ɗ

aukakar da baza ta yiwa

ɗ

an siyasa sata ya ƙyale ta. Kuma shi ba daga gidan

Ubaid yake ganin ta ba, a gidan Maleek yake ganinta, hakan sai ya tabbatar masa da kuskure Rehaan ya yi.

Ya kawar da tunanin daga ransa, amma yana ji a ransa sai ya yanke ta a idanun Rehaan, ba dan wani abu ba, sai dan baka dan me gobe zata haifar ba. Ic

e cream da shawarma ya siya ya koma gida ya tarar da Rehaan yana shirin tafiya aiki, yana tsaye a gaban consool

ɗ

in falon yana gyara zaman necktie

ɗ

in wuyansa.

Ya yi kyau cikin black

ɗ

in suit, ya ha

ɗ

e gashinsa a tsakiya, ga wani luxury watch da ya

ɗ

aura

a tsintsiyar hannunsa. Jafar ya kalle sa ya

ɗ

auke kai, ya zauna a kan kujera yana waya da inda ya ba da order kayan da zai saka.

Sai da ya gama wayar Rehaan ya kalle sa ya ce, "kai ka

ɗ

ai ka ke siyayyar ka, ba ka fa

ɗ

a min."

Jazy ya ce, "sau nawa ina fa

ɗ

a

maka kana avoiding

ɗ

ina? Shiyasa na ƙyale ka, bikina ne ba naka ba, ni ya kamata na yi duk abinda zan yi."

Ya gya

ɗ

a kai ya ce, "bikin ka ne kam" ya fa

ɗ

a yana

ɗ

aukar wayarsa.

Jay ya ce, "Kaima harda kai, tunda tare za a ha

ɗ

a mu."

Hararar sa ya yi, hak

an ya saka ya

ɗ

an yi murmushi bai ce komai ya fara cin shawarmarsa hankali kwance.

Rehaan yana sauka Mamy ta kira wayar Jafar, ganin video call ne sai ya gyara zama sosai kafin ya

ɗ

auka.

Fukar Mamy ta bayyana kan screen, ganinsa da ice cream da shawarm

a sai ta ce, "shan zaƙi, sanyi, ciye ciye duk ka iya Jafar."

Ya

ɗ

an yi dariya ta ce, "Ina yini Mamy."

Ta ce, "Lafiya lau Jazy, nima yau na zama Rehaan, na ce Jazy."

Ya yi murmushi Mamy ta ce, "Tunda mu ka yi magana da kai baka ce min komai ba, ya ami

nce da zancen Ikram kuwa?."

Jazy ya ce, "Wallahi Mamy na yi masa, amma ina farawa ya ce shi baya so, Ikram ƙanwarsa ce ba zai iya auren ta ba."

Mamy da damuwa ta ce, "Jafar Rehaan ya girma fa, ga arzuƙin da Allah ya yi masa, aure ne ka

ɗ

ai ya rage masa.

Meyasa bazai amince ya auri Ikram ba? Duk wacce zata aure shi a yanzu dan ku

ɗ

i zata aure shi, amma ikram mun santa, mun san wacece ita."

"Mamy ko ni na fa

ɗ

a masa, da yana zancen zai yi lissafi za a fitar da zakka nake fa

ɗ

a masa ya kamata zuwa yanzu ya yi

aure."

Mamy ta

ɗ

an yi jim kafin ta ce, "Ni na fara wani tunani Jazy."

Jafar ya ce, "na me kenan Mamy?."

"Anya yana da lafiya?."

Maimakon Mamy ta ji kunyar tambayar shine ya ji kunya, amma ganin ita ko a jikinta sai ya basar yana

ɗ

an murmushi ya ce,

"waye ya sanar masa Mamy? Amma na tabbata lafiya lau yake, yana da ilimin da in bashi da lafiya zai nemi magani bazai zauna ba."

"Haka ne kam Jafar. Daman ni ya bawa damar za

ɓ

a masa mata, kawai zan za

ɓ

a nasa ita, koda zai zo ya ce baya so na san daga baya

zai amimce. Zan yi magana da Ikram, in ta shirya aurensa za a yi bayan auren ku."

Jafar ya ce, "Mamy amma da kar a yi gaggawa,  ki bari ya amince

ɗ

in. Kin san hali,

ɗ

an rigima ne."

Mamy ta ce, "ƙyale ni dashi, bazan zuba masa ido haka ba. Ita wacce Da

ada zata aura masa bamu san wacece ba, wataƙila tana daga cikin wa

ɗ

anda zasu so su ga bayansa saboda ku

ɗ

i. Ina so ya samu wacce zai samu peace of mind."

Jafar ya ce, "Shikenan Mamy, Allah ya za

ɓ

a mana abinda ya fi alkhairi." Ta amsa da amin ta kashe waya

r.

Jafar ya sauke numfashi ya ce, "za a sha rikici dashi kam, kafin ya kar

ɓ

i auren nan za a jima sosai." Ya fa

ɗ

a yana kiran Juwariyya, dan tunda Rehaan ya fita bashi da abokin hira, gwara ya kira ta su sha soyayya.

       ••••••

Daada tana zaune ita ka

ɗ

ai a falon ta, Abba ya shiga da sallama ya zauna a kan carpwt ya ce, "lokacin da ki ka aika in zo na shiga wanka, yanzu na fito."

Daada ta kalle sa ta ce, "akan maganar yarinyar nan da Muhammad zai aura, an sake komawa kuwa? Tunda ka ce min babanta yan

a asibiti baka sake cemin komai ba. Ka san da bikin Zuwairiyya nake so a ha

ɗ

a, gaba

ɗ

aya biki yanzu bai wuce sati hu

ɗ

u ba."

Abba ya ce, "Daada wanda take hannunsa ba mahaifinta bane."

Daada da mamaki ta ce, "waye

ɗ

in ta?."

Abba ya ce, "Yarinyar a gidan

marayu ta tashi, bata san kowa nata ba, tana gidan ne a matsayin ƴar riƙo ba ƴar gida ba."

Abba sai ya ji shiru Daada bata ce komai ba, jin shirun ya yi yawa ya

ɗ

ago ya ga Daada tana hawaye.

Hankalin Abba ya tashi ya ce, "Daada lafiya,

Me ya faru haka?

Na fa

ɗ

i wani abun da ya saka ki kuka ne?."

Daada ta dakatar dashi da hannunta ta ce, "ashe shiyasa ta shiga cikin raina, shiyasa nake jin sonta har cikin jinina, ashe marainiya ce.

Allah sarki, maraya bawan Allah, Allah sarki Ishlaya, sai na sake jin son

ta, sai na sake ji dole ma Muhammadu ya aure ta."

Abba ya

ɗ

an girgiza kai jin kukan ba wani mai babban dalili bane ya ce, "Zan saka a sake bincikawa in Allah ya yarda. Tunda kina so za a yi in Allah ya yarda, in mahaifin nata ya dawo daga asibitin za a j

e a same shi in Allah ya yarda."

Ta goge idonta ta ce, "haka nake so na ji, Allah ya nuna mana lokacin." Abba ya amsa ya tashi ya fita.

Abba yana fita ya shiga apartment

ɗ

insa, a zaune ya tarar da Mama tana jiransa, ya ƙarasa ya zauna ta ce, "ka dawo."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "Na dawo. Daada da rigima, wai batun auren Rehaan take yi da yarinyar nan. Ni da yake ban mayar da hamkali ba, tunda na saka a ka bincila sau

ɗ

aya ban sake bincikawa ba."

Mama ta ce, "Tunda ka ga ta dage akwai alkhairi a ciki, gwara k

a saka albarka Allah ya sanya alkhairi."

"Maganar auren take yi a na nan da sati uku fa, Kawai sai na je na ce musu nan da sati uku zuwa hu

ɗ

u

ɗ

ana zai auri ƴar ku?."

"Ai ba wani abun damuwa bane, akwai abinda za a dawata su dashi har a yi auren a wannan

lokacin."

"Ba a yi binciken kirki a kanta ba, bazai yu ace daga nemo yarinya a yi aure babu bincike mai ƙarfi ba."

Mama ta

ɗ

an

ɓ

ata fuska ta ce, "haka ne kuma" ta fa

ɗ

a dan kar ta musa ya yi saurin gano ta

Abba bai ce komai ba ya miƙe ya shiga

ɗ

aki, t

a bi sa da kallo ta ce, "Wallahi sai auren nan ya yu, sai na tabbatar da auren nan ya tabbata ko da zan rasa wani abu nawa. Bazan bari a yi binciken ba, ni na san abinda zan yi" ta fa

ɗ

a tana tashi ta fita cike da mugunta a ranta.

Nana Haleema.

[7/20, 10:2

7 AM] KRBBK: RDB2P70

Nana Haleema.

    Riyya suna tare da Ikram da Janan, suan ta za

ɓ

en fabrics na biki, ga kaya nan a gabansu a jibge kamar ba a so, ana ta ha

ɗ

awa ƙawaye packs

ɗ

insu, dan bikin manya ne, bikin ƙanwar Rehaan Yola komai na package

ɗ

in ƙaway

en amarya kyauta za a bayar, babu batun siyan anko. Bayan kayan sakawa a pack

ɗ

in, harda ku

ɗ

in

ɗ

inki za a sakawa ko wacce a cikin pack

ɗ

inta.

Janan ta ce, "Ya batun musician

ɗ

in ne? An gama komai?."

Riyya ta ce, "an gama yin komai, babu abinda ba a yi b

ooking ba. Indian night ma an gama yin komai, kuma ba ki siyi outfit

ɗ

in ki ba."

Ikram ta ce, "waye ya ganni a kayan india, ban ta

ɓ

a sakawa ba fa."

Riyya ta cee, "kuma dole ki saka. Kin ga nawa nan" ta fa

ɗ

a tana bu

ɗ

e musu wani milk kaya mai kyau.

Jana

n ta ce, "Wow, amma ya yi kyau. Zai yi miki kyau sosai. Ina na Hamma Rehaan?."

Janan tana fa

ɗ

ar hakan gaban Ikram ya fa

ɗ

i, amma bata nuna ba ta ce, "zan so na gansa cikin kayan india, na tabbatar ba ƙaramin kyau zai yi ba."

Janan ta ce, "ba ki ta

ɓ

a gani

ba? Ni na ta

ɓ

a gani ya saka sau

ɗ

aya, yana sakawa ya cire wai babu da

ɗ

i."

Riyya ta yi dariya ta ce, "bara na kirasa yanzu, bai fa

ɗ

a min gift

ɗ

in da zai bani ba" ta fa

ɗ

a tana

ɗ

aukar waya ta kira sa ta saka a speaker.

Yadda wayar take yin ringing da bugu

n zuciyar Ikram, ta

ɗ

an yi shiru tana jira ya

ɗ

auka amma sai ta katse bai

ɗ

auka ba.

Riyya ta ce, "Mr busy, Matarsa ta shiga uku, ko yaushe yana kan waya akan kasuwanci, in ba waya ba laptop, ki rasa inda zai kai ku

ɗ

i."

Janan ta ce, "ya za a yi ya yiwa

matarsa? Ai duk wannan abubuwan nasa sauke sa zai yi a sha love."

Riyya ta yi dariya ta ce, "Kuma fa haka ne." Zata sake yin magana kiransa ya shigo wayar.

Ta

ɗ

auka ta saka a speaker ya ce, "Riyya."

Ta ce, "Na kira ba ka

ɗ

auka ba."

"Ina ganin kiran,

kawai dai na kira ki ne yanzu.

Ya aka yi?."

"Ba ka bani gift ba."

"Wanne gift?."

"For my wedding."

Ya

ɗ

an yi dariya ya ce, "oh amarya."

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login