Showing 18001 words to 21000 words out of 250912 words
yana da haƙuri, yana da kawaici, amma in ya yi fushin sai ka gwammace bai yi ba.
Jazy ya ce, "kwantar da hankalin ka Ray, na san ta
ɓ
ata maka rai, amma meye na sakaw
a a
ɗ
auko yarinya ƙarama don Allah?. Wannan ba girmanka bane, in sunan ka ya fita a kan wannan lamarin ka san abinda zai faru ko?."
"So what? Babu wanda ya isa ya yi min wani abun, kaf danginta babu wanda zai iya ja dani. In na kashe ta na kashe banza, ha
ka zan binne a nan, ta ko na bawa kare ya cinye namanta."
"Amma haƙƙinta ai yana kanka, shi kuma akwai wanda zai rama mata ko?."
Ray ya yi masa shiru bai tanka ba, dan ko me Jazy zai ce wallahi bazai bar Islaha ba sai ya ga damaX Jazy ya ce, "don Allah
ka ƙyale ta tayi tafiyar ta. Wannan abun ba girman ka bane wallahi, ka ƙyale ta rashin sanin waye kai ne ya saka ta yi maka rashin kunya har ta ce waye kai, amma nan gaba ko ku
ɗ
i aka bata akace ta yi baza ta yi ba. Please, allow her to go."
Ray ya yi tsak
i ya ce, "So is that all you have to say to me? Should I hang up now?."
Jazy ya ce, "calm down Mr Ray, don't do anything that will ruin your reputation, don't smeer yourself with black paint. Don Allah, ka ƙyale ta ko dan iyayenta, na tabbatar suna can g
ida suna nemanta. Ko Mamy in ta ji ka
ɗ
auke yarinyar mutane kawai dan ka nuna mata who you are zata yi maka fa
ɗ
a."
Ray ya
ɗ
an yi shiru kamar ya ji nasihar, sai ya kuma yin tsaki ya ce, "i don't have your time" yana fa
ɗ
a ya kashe wayar ya cillar da ita gef
e yana shafa fuskarsa da hannayensa, yana ji kamar a lokacin take yi masa rashin kunya, ya yi alwashin sai yarinyar ta san waye shi kamar yadda take tambaya.
Babu wanda ya ta
ɓ
a kallonsa ya ce masa waye kai, a ko ina girmama shi ake yi in yaje waje, kafin
ya je sunansa ya riga shi zuwa. Amma sau biyu suna ha
ɗ
uwa tana raina masa hankali, in ya ƙyaleta ma ai bai nuna mata capacity da yake dashi a Nigeria ba. Zai nuna mata yana da ikon da zai saka a
ɓ
atar da ita gaba
ɗ
aya, kuma in ta
ɓ
ata ta
ɓ
ata kenan har aba
da, ko cigiyar ta baza a sake yi ba.
******
Sadik yana komawa asibiti bayan sallar magrib Mama da Adda Sa'ida da Labiba suka fito daga reception zuwa waje.
Adda ta ce, "Sadik ya labarin Islaha, an ganta ko an samu labarinta?."
Ya
ɗ
an yi shiru y
ana girgiza ka ya ce, "wallahi babu labari Adda. Kawai an samu wani ya fa
ɗ
a yadda abin ya faru, ya tabbatar mana da
ɗ
auke Islaha aka yi."
Adda ta ce, "innalillahi! Aka
ɗ
auke ta Sadik?."
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "tabbas, a gaban asibitin nan ka
ɗ
an aka yi garku
wa da ita."
Mama jikinta y yi sanyi matuƙa, ta kalle sa ta ce, "yanzu me ƴan sandan suka ce?."
"Sun bamu tabbacin za a yi bincike, duk abinda yake akwai zamu ji. Yanzu muna jira mu ji ta inda za a
ɓ
ullo, in an yi waya an nemi ku
ɗ
in fansa to masu garkuwa
da mutane ne, in ba ayi waya ba kuma wani ne ya
ɗ
auke ta bisa dalilin kansa."
Adda ta ce, "daman islaha ta tara maƙiya akan aikin jaridar nan da take yi, wataƙila ta tsayawa wani ko wata a rai."
"tabbas kuwa, dan har an kama mace
ɗ
aya, wata yarinya ce d
a ta yi iƙirarin sai ta ga bayanta."
"Ka ji ko? Kai innallahi wa'inna ilaihir raji'un!. Saheer ya sani?."
"Ya sani, mun yi dashi da gobe zai taho ma, to na ga gwamnatin ƙasar ta hana kowa fita saboda matsalar tsaron da ake samu, kin ga shima an rufe da
shi sai lokacin da suka bu
ɗ
e zai samu damar fitowa."
Labiba ta ce, "Allah ya bayyana Islaha."
Suka amsa da amin duk jikinsu ya yi sanyi, Mama da bata ƙaunarta ita kanta ta ji babu da
ɗ
i jin an yi garkuwa da ita, abin bai yi mata da
ɗ
i ba ko ka
ɗ
an.
Adda
ta ce, "ya batun ku
ɗ
in aikin Baffa? An dace?."
"Wallahi
ɓ
atan islaha ne ya
ɗ
auke min hankali, amma in Allah ya amince za a dace, komai zai zo da sauƙi in sha Allah."
Adda ta ce, "Allah ya sa. Nima zan turo maka wani abu da yake hannuna, sai a san abinda
za a yi."
Ya
ɗ
aga kai kawai bai ce komai ba, dan jikimn a sanyaye yake akan
ɓ
atan Islaha, ganin abin yake yi kamar wasa.
******
Kyakykyawam mari ya sauke nata akan kuncinta, Ummi ta fasa ihu ta koma jikin mahaifiyarta tana kuka sosai.
Mahai
finta ya ce, "shashasha mara hankali, tunda nake ban ta
ɓ
a shiga police station ba sai yau. Ke kin san furuci akan sai kin ga bayan mutum? Kin san girman kuskuren da ki ka aikata kuwa?."
Yayanta da yake tsaye ya ce, "wallahi akan wannan maganar sai ta yi z
aman gidan yari."
Abba ya sake fusata matuƙa ya kalle ta ya ce, "meya kai ki, waye ya aike ki furtawa wani sai kinga bayansa?."
Ummi tana kuka a jikin babarta ta ce, "kuskure ne Abba, wallahi ni ban fa
ɗ
a da niyar zan aikata ba."
"Yanzu sai ki fito da
yarinyar, sai ki fa
ɗ
a mana uban da ki ka saka ya sace ta."
Ta
ɗ
ago tana kuka ta ce, "wallahi Allah ni ban saka ayi mata komai ba, ban yi mata komai ba Abba. Tun daga lokacin ban sake tunawa na yi wata magana ba sai
ɗ
azu."
Abba ya ce, "ƙarya ki ke yi, tu
nda ki ka ce sai kin ga bayanta ke kika saka a sace ta, dan haka ki fito musu da yarinya."
Ta fashe da kuka ta ce, "wallahi ban saka a sace ta ba!."
Cikin fa
ɗ
a Yayanta ya ce, "wannan ke kika sani, kotu bata san ba ke bace tunda kin furta. An samu shaid
a kuma kema kin amsa da bakin ki, iya wannan ya ishi kotu tura ki zaman gidan yari."
Mamanta ta ce, "ke waye ya aike ki? Waye ya fa
ɗ
a miki ana wasa da irin wannan maganar?."
Ta share hawaye ta ce, "wallahi sai dai in wani ne ya yi amfani da kalamaina ya
aikata, amma wallahi ni ban aikata komai ba."
Abba ya girgiza kai ya ce, "wannan ke kika sani, abinda hukuma ta sani kin fi kowa hannu a
ɓ
atan yarinyar nan, kuma koda ta bayyana case
ɗ
in bazai mutu ba, ko ya ya wai abun ya same ta za a ce ke ce."
Yayan
ta ya ce, "Abba in ta rasu fa? Ai tana mutuwa a hannunsu wallahi ita ta kashe ta, gidan yari zata tafi a
ɗ
aure ta
ɗ
aurin rai da rai."
Ummi cikin kuka ta ce, "na shiga uku! Wallahi ban yi komai ba. Ni haushi take bani ne kawai, na riga ta fara aiki amma ta
zo ta mamaye komai, ba a saka mu yin komai sai ita. Mu da muka rigata zuwa ba a yi mana abinda ake yi mata, akan idanunmu ake
ɗ
aukaka, ta koma kamar bamu rigata fara aiki ba."
"Ranar ma katin gayyatar Mr Ray aka bata, kuma ni chairman ya yiwa alƙwarin zan
yi hira da duk wani babban baƙo, amma sai bai bani ba ya bata. Shine na ji haushi na tare ta har na fa
ɗ
i maganar, amma wallahi Allah ban saka ayi nata komai ba."
Abba ya fusata ya ce, "rufe min baki ko na
ɓ
alla ki, daman baƙin ciki ki ke yi nata kenan ko
? Hassada ce take damun zuciyarki ko?."
Yaya ya ce, "ga illarta nan ta fara gani yanzu, dan wallahi babu mai fitar dake a case
ɗ
in nan sai Allah, ki yi addu'a dan daƙyar baki yi zaman gidan kaso ba. Kin ga sai ki ƙara hankali, nan gaba kar ki sake furtaw
a wani kalma makamanciyar wannan balle ki ce sai kin ga bayansa."
Ita dai kuka take yi sosai ta ce, "Abba ka bani dama na gudu Lagos, don Allah."
Yaya ya harare ta ya ce, "ai in kika kuskura ki ka gudu kin ƙarawa wutar fetur wallahi, dan duk inda ki ke
sai an nemo ki kuma baza a sassuta miki ba. In kina wannan tunanin ma ki daina, shashasha mara hankali."
Shi dai Abba bai ce komai ba ya bar wajen saboda
ɓ
acin rai, Ummi ta cigaba da kukan rashin mafita, sai dai ta yi alwashin in har aka rufe ta to walla
hi sai ta zama silar da za a kulle Muslim, sai dai ayi mutuwar kasko, a mutu har liman, baza a a rufe ta ita ka
ɗ
ai ba wallahi.
[6/17, 11:58 AM] KRBBK: RDB2P07
Nana Haleema
Islaha bacci ta yi mai tsaho har asuba tana bacci, sai bayan an yi sallah sannan ta
miƙe tana riƙe wuyanta da ya riƙe, sannan ga bayanta ya riƙe sosai saboda kwanciyar kan kujera. A hankali take sake kallon
ɗ
akin tana tuna abinda ya faru, ita dai ta san ta tare masa hanya daga nan bazata iya tuna komai ba.
Wani tunani ya
ɗ
arsu a ranta,
ta miƙe a firgice tana duba jikinta, tana tattta
ɓ
a wuyanta da fuskar ta amma bata ji wani canji da zai nuna an yi wani abu da ita baz Ga kayan jikinta a yadda ta kwanta, alamun ba a ta
ɓ
a su ba, babu alamun an bu
ɗ
e wani
ɓ
angare na jikinta. Sai lokacin ta yi
ajiyar zuciya, hankalin ta ya
ɗ
an kwanta, tana sauke ajiyar zuciya a hankali.
Tana dafe da kanta, ta duba wayar ta taga lokacin sallar asuba ya yi, ta miƙe a sanyaye ta nufi inda ta yi alwala jiya da niyar sake yi.
Kayan jikinta duk sun dame ta, musamm
an undies
ɗ
inta har wani zafi take ji a jikinta saboda yadda suka yi dau
ɗ
a, duk ta ƙyamaci kanta.
A haka ta shiga ban
ɗ
aki sai kawai ta ha
ɗ
a da wanka, ta yi wanka ta cire undies
ɗ
in ta fito dasu a hannunta, ta tsaya tana kallon kayan ta rasa me zata saka.
Ta san dai bata da kayan sakawa, su
ɗ
in ne kawai. Rashin mafita ya saka ta mayar jikinta amma bata mayar da undies
ɗ
in ba, dan gaskiya baza ta iya mayar dasu jikinta ba, musamman pant
ɗ
inta, yafi komai damunta. Ta jawo bedside drawer ta cilla
undies
ɗ
in a
ciki, ta kalli undies
ɗ
in da ta saka da niyar duk ranar da zata bar gidan zata
ɗ
auke abinta. Ta kalli kanta tana tunanin anya ma kayan zasu yi sallah.
Tunawa bata da mafita ya saka ta fito ta dawo inda aka ajjiye ta tayar da sallar asuba jikinta a snayay
e.
Ta ji da
ɗ
in jikinta, babu ciwon kai kuma zazza
ɓ
in ya sauka gaba
ɗ
aya. Ta jingina da kujera tana lumshe ido tana tunanin halin da Baffa yake ciki, tana tunanin halin da masoyinta yake ciki. Ta san zuwa yanzu Hamma ya san an sace ta, ta san yana can ciki
n tashin hankali mai tsanani. Wayar ta ta
ɗ
auka amma still no service, ta cillar da wayar a wajan tana sauke numfashi a hankai.
Kallon abincin jiya ta yi, duk suna wajan babu abinda aka ta
ɓ
a, kuma Allah ya sani yunwa take ji, ta daure ta
ɗ
auke kai daga ka
llon abincin ta rufe ido, tana ji kamar ta dinga dukan kanta har sai ta daina jin takaicin da yake damun zuciyarta.
A hankali ta ji an bu
ɗ
e ƙofar, ta juyo tana kallon wanda ya shigo. Baturen Chef ne,
ɗ
aure da apron a ƙugunsa sai wata maid a bayansa.
Ta
zuba musu ido tana kallo suka
ɗ
auke abincin jiya, suka ajjiye mata sabo suka fita basu ce mata komai ba itama bata ce ba. Ta yi banza da abincin, ta rufe ido cikin rashin sanin abinda ya kamata ta yi.
Har gari ya yi haske Islaha bata motsa ba, sai ma gy
ara zama da ta yi a wajan. Sai da ta ji zata kashe kanta sannan ta ƙaraso ta zuba tea ta sha, bata sake kallon komai na wajan ba ta kwanta a kan carpet hawaye yana zuba a idanunta.
Rehaan kuwa da ya farka lokacin sallar asuba sai da ya dubata ta camera
record
ɗ
in wayar sa, bai
ɗ
auko ta dan ta yi rashin lafiya ba, dole ya so ya ga ya take tunda ya san ta suma. Da ya duba ya ga yadda take bacci sai ya ja tsaki ya ajjiye wayar.
Bayan an idar da sallar asuba bacci yayi mai aji, hakalinsa a kwance kamar ba
i
ɗ
auke ƴar mutane ba, ya jima sosai yana bacci dan har rana ta fito bacci yake yi.
Sai gab da sallar azahar ya tashi, ya shiga ya yi wanka ya shirya cikin ƙananun kaya, ya kwance gashinsa ya sauka har wuyansa. A lokacin ya
ɗ
auki wayarsa daidai lokacin k
iran Jazy yake shigowa.
Ya yi tsaki ya share bai
ɗ
auka ba, ya fito falon tare da sakkowa ƙasa cikin takun isa da ƙasaita.
A kan kujerar dining ya zauna, babu abinda ba a ajjiye masa akan dining ba, komai yana ajjiye yana jiransa kamar banza.
Kiran way
arsa da aka sake yi, ya zubawa wayar ido ganin Jazy yana yawo a kai,ya
ɗ
an girgiza kai ya
ɗ
auka Jazy ya ce, "na san daman zaka ƙi
ɗ
aukar wayata, kuma bazan fasa fa
ɗ
a maka gaskiya ba Ray, ajjiye yarinya a gidan ka babban hatsari ne wallahi."
Bai kula shi b
a, dan bashi da lokaci bashi amsa, dan bazai
ɗ
auki maganar sa ba sai ya yi maganinta. Jazy yana ji yana wasa da cokali ya san abinci yake ci, dan ya san lokacin cin abincinsa ne, dan shi yafi damuwa da yin lunch akan breakfast ko dinner.
Jazy ya ce, "mal
am kana ji ina magana fa." Nan ma ya yi masa banza bai ce komai ba.
Jazy ya ce, "Wallahi zan ha
ɗ
a ka da Mamy. Allah in na sake yin magana ka yi shiru sai na kira Mamy na fa
ɗ
a mata, sai na ce mata ka saka an
ɗ
auko maka mace kana abinda ka ga dama da ita, A
llah sai na ha
ɗ
a ƙarya da gasakiya na fa
ɗ
a mata."
"Daman ai kai maƙaryacin ne" ya furta a hankali yana cigaba da cin abincinsa.
Jazy ya ce, "kai ka san ya ka ke a gidanku, maganar nan tana fita an samu dama, yanzu za a dinga ya
ɗ
awa ana cewa daman halin
ka ne ka saba. Meye amfanin ajjiye yarinya budurwa don Allah? Kai ko tsoron ta mutu a hannun ka baka ji? Ko dan kana ji da kanka, kai ga matashin mai ku
ɗ
i ko ta mutu a gidan ka babu abinda za'a yi maka?."
"Look Jay or Jazy. Fa
ɗ
i matsalar ka."
"ga matsala
ta nan ina fa
ɗ
a maka, ka ƙyale yarinyar nan ta tafi."
"In na ƙi fa?."
"Zan fa
ɗ
awa Mamy."
"Wani ya riƙe maka hannu? Ka kira ta mana."
"Dan bana son tayar mata da hankali ne kawai, amma wallahi da sai na fa
ɗ
a mata. Kuma in ka ƙi jin maganata sai na fa
ɗ
a
mata."
Ray ya yi shiru yana
ɗ
aukar tissue ya goge bakinsa, ya
ɗ
auki ruwa ya sha yana sauke ajiyar zuciya sannan ya ce, "So ka shiga company ne? Ance an samu matsala, haka ne?."
Jazt ya yi tsaki ya ce, "ina yi maka maganar ƴar mutane kama yi min maganar
dukiya, kai akan dukiyar ka ka damu?."
"ita na fito nema, Jafar."
Jafar ya ce, "kai baza ka ji abinda ake fa
ɗ
a maka ba ko?."
"Kaima ka san da haka, meyasa ka ke wahalar da kan ka bayan ka san bazan ji ba? Ka bar ni nayi abinda nake so, ka daina dakatar
dani dan ka san bazan dakatu ba. Meyasa ka damu ka ke ta magana a kai?."
Jafar ya ce, "Rehaan wannan ba girman ka bane."
"A wajena girma ne, zan ƙyaleta ne a lokacin da naga dama, duk abinda zaka ce bazai saka na bar ta ba, gwara ka yi shiru."
"And ka
san halina, ban
ɗ
auko ta dan na yi wani abun da ita ba, amma inda ni
ɗ
an iska ne tabbas sai na yi mata abinda nan gaba baza ta sake cewa wani shi waye ba, matsala
ɗ
aya da aka samu bazan iya farawa daga kanta ba."
"Rehaan ta san