Showing 108001 words to 111000 words out of 250912 words
ya canja ya koma ƙhamshinsa. Gashi ya kunna ac ta fara fita a hankal
i, sai ƙhamshin ya ha
ɗ
e da sanyin ya ba da wani yanayi mai da
ɗ
i.
A hankali ta fara jin relief ta koma sauke ajiyar zuciya a hankali, ta buƙe ido ta kai kallon ta gare sa, sai ta ga ya dora ƙafa kan ƙaya yana danna waya hankalinsa kwance.
Sai kuma ta ga y
a
ɗ
ora waya a kunne yana magana cikin turanci, bai jima ba ya sauke wayar.
Islaha gefen fuskarsa take gani, gashinsa ya rufe gefen fuskarsa, ta miƙe zaune sosai gabanta yana fa
ɗ
uwa matuƙa. Ta miƙa hannu ta
ɗ
auki glass cup
ɗ
in da ya miƙa mata, ta kai bakin
ta zata sha kenan Rehaan ya juyo suka ha
ɗ
a ido.
Gabanta ya fa
ɗ
i, glass cup
ɗ
in hannunta ya fa
ɗ
i ƙasa, ruwan da ta sha ya sarƙe ta ta fara tari. Islaha kallonsa take yi tana tari kamar yadda yake kallon ta
Sai kuma ya
ɗ
auke kansa daga kallon ta ya cigaba
da abinda yake yi ita kuma ta sake firgicewa. Da sauri ta miƙe tsaye tunawa da babu
ɗ
ankwali a kanta balle hijjab
ɗ
in da ta shigo dashi, da sauri ta koma kitchen ta saka ta fito a hankali tana kallonsa kamar bai san da ita a wajan ba.
Kallonsa take yi ƙi
rjinta yana bugawa, kamar bai san ta fito ba duk da yana jin motsinta kuma ba kallon ta yake yi ba.
Ita dai ta kasa banbance yanayin da take ciki, gizo yake yi mata kamar yadda take yawan ganin fuskarsa a mafarki yana tambayarta bashinsa, ko kuma shi
ɗ
in
ne dai?. Tunda ta zo Jeddah take mafarkin sa, ta san kuma saka abinda ta yi masa a ranta ne ya saka take ganinsa, amma yanzu abin ya fara bata tsoro matuƙa, tunda gashi ta fara ganinsa a zahiri.
Gab da zata wuce ya sake juyowa ya kalle ta suka sake ha
ɗ
a
ido, yadda ta firgita hijjab
ɗ
inta ya ta
ɗ
eta ta baya ta zube a ƙasa, kuma bata daina kallonsa ba. Sai kuma ta miƙe da sauri ta juya ta fita da sassarafa bata sake waiwayonsa ba.
Shi dai bai motsa daga inda yake ba, shi kansa yana ganin kamar ya san fuska
r, kawai bazai tsaya ya tsaurara tunani a kanta ba ne, bashi da wannan lokacin. Sai ya yi tsaki tunawa da maganar Ubaid, ya sake kallon inda ta zauna yana tuna duk abinda Ubaid ya fa
ɗ
a a kanta.
Ya yi ƙaramin tsaki ya miƙe yana tuna yanayinta, ya shiga kit
chen yana kallon abinda ta ha
ɗ
a komai tsaf sai
ɓ
awon dankali guda biyu da yake ƙasa.
Ya saka hannu ya
ɗ
auke ya saka a dusbin, ya ƙaraso ya zuba tea yana bu
ɗ
e casrool
ɗ
in yana kallon abinda yake ciki. Fork ya
ɗ
auka ya ci abinda ta yi, sai kuma ya zauna a
kan dining
ɗ
in da yake kitchen
ɗ
in ya ci sosai, ya sha tea sannan ya miƙe da tea
ɗ
in a hannunsa ya hau sama.
Islaha a yanayi na ru
ɗ
ani ta koma, ta cire hijjab
ɗ
inta ta ajjiye tana kallon kanta yana tuna fuskar wanda ta gani. Ta dafe kanta da hannu bi
yu a bayyane ta ce, "da gaske shine ko kuma...."
Sai kuma ta katse waccen maganar ta ce, "nan fa ba Yola bane, ya aka yi ya zo nan kuma?."
Ta
ɗ
an runtse ido jin mararta tana mur
ɗ
awa, ta bu
ɗ
e idon ta ce, "Ya aka yi ya zo nan? Shine wai ko ba shi bane?"
Ta fa
ɗ
a da ƙarfi jin tunanin yana neman yi mata yawa.
Bu
ɗ
e ƙofar ta ji anyi, ta kalli wanda ya shigo ta ga Maleek ne, ta bisa da kallom mamaki dan ta san baya nan.
Ya ƙaraso ya riƙe kafa
ɗ
arta ya ce, "Islaha are you Okay?."
Sai a lokacin ta tuna magana
r da ta yi da ƙarfi ne ya ji har ya shigo, ita ta manta ma da ƙarfi take magana, a ru
ɗ
e take sosai. Ta
ɗ
an matsa baya tana
ɗ
aukar hular ta saka a kanta, sannan ta
ɗ
aga kai alamun lafiya lau take.
Ya bita da kallo ya ce, "you look so stress, and why are yo
u shouting?."
Islaha kamar zata kuka ta ce, "i'm not feeling wll."
"Okay, let me take you to the hospital."
"No, i'm feeling better."
"No, let me call my friend, he is a dr."
"No Sir, i'm Okay."
"are you sure?."
Ta
ɗ
aga kai alamun eh sannan ya ce,
"don't stress yourself, ki kwanta ki huta." Ta
ɗ
aga kai shi kuma ya fita.
A hankali ta zauna tana tunanin wannan lamari, ita ta kasa banbance abinda idonta ya gani dan gani take kamar ba shi
ɗ
in bane. Ta ya zata ganshi a Jeedah bayan ta san a Yola yake? S
hine ko kuma gizo yake yi mata saboda ku
ɗ
insa da ta
ɗ
auko? Sai ta sauke numfashi, ta jawo wayarta ta shiga lambar Hamma ta ga har lokacin bai yi unblocking
ɗ
inta ba. Ta rufe ido ta sauke nunfashi a hankali cikin kewar sa mai tsanani, kamar wasa ta ga kiran
sayana shigowa.
Ru
ɗ
ewa ta yi, ta gigice ƙijrinta yana bugawa ta miƙe tsaye, hannunta yana rawa tana kallon sunan Hamma da yake yawo a kai, murmushi take yi tana zubar da hawaye ganin sunan masoyinta yana kiran ta.
Wayar ta katse bata
ɗ
auka ba saboda ru
ɗ
ewa, wani kiran ya sake shigowa, da
ɗ
i ya mamaye mata zuciya a bayyane ta ce, "Ya sake kirana, ya kuma kira, Hamma yana kira" ta fa
ɗ
a hannunta yana rawa kafin ta
ɗ
auka.
Ta saka wayar a speaker ta toshe bakinta da hannunta ta kasa cewa komai, shima daga can
ɓ
angaren kasa yi mata magana ya yi shiru yana jin saukar numfashin ta a hankali. Saheer ya murmusa har ta ji sautin murmushin.
Calmly ya ce, "Matar Hamma!."
Sai kawai ta fashe da kuka mai matuƙar sauti, ya sauke numfashi a tausashe ya ce, "na kashe wa
yata, na sake yin blocking
ɗ
inki?."
Kai take girgizawa kamar yana ganinta, ta kasa magana sai kukan da ya sarƙe ta ya hanata cewa komai.
Saheer ya ce, "Islaha!."
Muryarta tana cracking ta ce, "Hamma!."
"Matar Hamma, ki bar wannan kukan mu yi magana
. Kar ya sarƙe ki samu attack, ki nutsu mu yi magana."
Ta kasa cewa komai sai ya kashe wayar, sai ta ga video call yana shigowa, ta zauna sosai ta
ɗ
auka fuskar hammanta ta bayyana mai cike da annuri.
Kanta a sunkuye yake ta kasa
ɗ
agawa ta kalle sa, ya c
e, "bakya so ki ganni ko?."
Ta girgiza kai ta ce, "kunyar ka nake ji Hamma, bazan iya ha
ɗ
a ido da kai ba, ina jin nauyin kallon ka."
Ya yi murmuahi ya ce, "
ɗ
ago ki kalle ni." A
hankali ta
ɗ
aga kai ta kalle sa suka ha
ɗ
a ido, ya ce, "filter ki ka saka n
e?."
Ta girgiza kai alamun bata saka komai ba, kuma bata yi magana ba, ya ce, "fuskar ki ta kumbura ka
ɗ
an, sannan ta yi ja alamun kin yi kuka sosai. Baki da lafiya?."
Ta
ɗ
aga kai a hankali ya ce, "me yake damun ki?."
A sanyaye ta ce, "ciwon kai ne."
Ya girgiza kai ya ce, "kin sha magani?." Ta
ɗ
aga kai tana tuna wanda ya bata magani, tana ganin abin kamar a mafarki ya faru, kamar zata bu
ɗ
e ido ace mafarki ne haka take hango abin a idanunta. A sanyaye ta ce, "na sha, kuma har ya fara dainawa."
"To ki
je ki huta kar na dame ki, na san ku dare ya yi ko?."
Ta
ɗ
aga kai ta ce, "an yi sallar i'sha."
"to ki kwanta, gobe zamu yi magana ?" Ya fa
ɗ
a da sigar tambaya yana kallon ta.
Ta girgiza kai tana shagwa
ɓ
a ta ce, "Ni dai kar ka kashe."
Saheer murmusa y
a ce, "ina so ki huta, gobe in kin samu lokaci ki yi min magana, sai kira ki mu yi hira."
"In ka kashe baza ka kuma kira na ba."
"Zan kira ki mana."
Ta kalli idonsa ta ce, "baza ka sake ƙin kula ni ba?."
Duk da ya kula da hasken da ta yi, da ramar da
ta yi bai yi mata magana ba ya ce, "bazan sake ba matar Hamma, ki huta kin ji?." Ta
ɗ
aga kai tana murmushi.
Ya bi jelar kitson ta da kallo ya ce, "da kan ki kika yi kitson?."
Ta kalli jelar kalbar sannan ta ce, "da kaina na yi...." da shagwa
ɓ
a ta ce,
"na sha wahala, hannuna ya dinga ciwo. Na yi awa biyu ina yi."
Ya yi dariya ya ce, "Wannan gashin naki ai yafi ƙarfin ki daman, ke daman ba ƙwari ba."
Ta yi murmushi ta ce, "To bani da wanda zai yi min."
Ya sake yin dariya ka
ɗ
an ya ce, "Sai da safe."
Zata amsa kenan aka
ɗ
an ƙwanƙwasa ƙofar, ta kalli ƙofar dan a tunaninta Sunaira ce sai ta ce, "come in."
Maleek yana shigowa gabanta ya fa
ɗ
i, ta juya ta kalli Saheer da yake kallon Maleek da ya shigo, ya ƙaraso inda ta ke yana bata magani ya ce, "take thi
s and sleep."
Ta kar
ɓ
i maganin ta ce, "thank you." Ya yi murmushi ya juya ya fita.
Ta kalli Saheer da ta san jiran amsar ta yake yi, iaya kallon da yake yi mata ka
ɗ
ai ta san na jiran amsa ne. Islaha ta ce, "Sunansa Maleek, nan gidansa ne, a gidan nake
aiki dani da wata Sunaira. Yanzu ma na yi tunanin itace shine na ce ya shigo."
"Oh! Da gidansa ne sai ya dinga shiga
ɗ
akin ki kai tsaye?."
Ta sunkuyar da kai ta ce, "ba ya shigowa, yanzu ma ni na bada dama, na
ɗ
auka Sunaira ce."
Ya yi shiru bai ce kom
ai ba, Islaha ta ce, "Ya ga bani da lafiya shine ya kawo min magani."
Ya sake yin shiru bai amsa ba sai kallon ta da yake yi, a sanyaye ta ce, "ka yi haƙuri."
Ya girgiza kai ya ce, "ki kwanta ki huta." Ta
ɗ
aga kai ya kashe wayar...
Ta kwanta da baya ta
na kallon sama, cikin farin ciki tana jin da
ɗ
i, ajiyar zuciya ta yi ta ce, "Hamma ya daina fushi dani, Allah na gode maka."
Ta juya a kan gadon ta kwanta tana murmushi, sai ta manta da batun Rehaan da ta gani, farin cikin ganin Hamma ya matar da ita wani
Rehaan, daman tunanin ta gizo yake yi mata ba gaskiya bane, dan bata ga dalilin da zata ganshi a Jeddah ba. Ta miƙe ta kashe hasken
ɗ
akin ga kwanta ta yi bacci.
_Masoyan Ragayar Dutse marubuciyarku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da c
omments
ɗ
in ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link
ɗ
in ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode
ɗ
in baya, shima ku yi like da comment saboda Allah._
https://youtu.be/POak37bdMT
E?si=dU33KLoRcvufRf7S
Nana Haleema.
[7/6, 9:38 AM] KRBBK: RDB2P40
Nana Haleema.
_Masoyan Ragayar Dutse marubuciyarku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da comments
ɗ
in ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wa
nnan link
ɗ
in ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode
ɗ
in baya, shima ku yi like da comment saboda Allah._
https://youtu.be/POak37bdMTE?si=dU33KLoRcvufRf7S
••••••••••••
Bata farka ba sai ƙarfe uku na dare, ta miƙ
e zaune tana murza ido tana tuna mafarkin da ta yi.
A bayyane ta ce, "da gaske dai gizo ya yi min, tunda gashi na sake yin mafarki yana cewa na biyasa ku
ɗ
insa."
Ta sauke numfashi tana
ɗ
an runtse ido dan har lokacin tana jin ciwo ka
ɗ
an ka
ɗ
an.
Ta
ɗ
an j
a numfashi ta ce, "Allah ka bani ku
ɗ
i na biya mutumin nan ku
ɗ
insa na huta, Allah kawo min hanyar da zan biyasa na huta da wannan bala'in. Sai mafarkinsa nake yi, fuskar da bata cancanci na ganta a mafarki ba ita nake gani. Na tsane shi, haka kawai bana son
ganinsa. Bana son mutumin da ya cika alfahari" ta fa
ɗ
a ta miƙewa a sanyaye dan jikinta kamar an yi mata duka, ga kasala da take ji kamar ta yi kuka haka take yi. Ta kunna hasken
ɗ
akin ta
ɗ
auki hular kanta ta saka, ta saka hijjab ta fito zuwa main falon.
Babu kowa a falon, ta wuce kitchen dan yunwa take ji sosai. Tana shiga ta ga babu abinci, babu komai sai da ta dafa. Takaici da baƙin cikin ya saka ta kukan da yake cin ranta, ta jingina da bango tana kuka dan bata dafa komai a halin da take ciki. So take
a dafa a bata, inda hali a bata a baki. Ita ta saba, Hamma ya shagwa
ɓ
ata, indai yana kusa baya bari ta yi komai, dan ya san yanayin da take ciki yana haifar mata da kasala da son jiki.
Motsin da ta ji ya saka ta kalli wajan, ta ga Maleek da shigar fita d
a alama dawowarsa kenan.
Ganin tana kuka sai ya ƙaraso ya ce, "Islaha are you Okay?."
Ta
ɗ
aga kai ya ce, "and why are you crying?."
Islaha ta goge idonta ta ce, "i'm so famished, and i don't want to cook."
Bai ce mata komai ba, ya ƙarasa fridge ya
ɗ
a
uko mata fresh laban ya ƙaraso ya ja kujerar dinging
ɗ
in kitchen
ɗ
in ya ce, "have a seat please."
Haka ta ja ƙafar ta kamar mara jini, ta zauna akan kujerar, ya tsiyaya a cup ya miƙa mata. Ta kar
ɓ
a sai ta ji ya yi sanyi sosai, ta ajjiye ta ce, "is too co
ol."
"Oh sorry" ya fa
ɗ
a yana
ɗ
auko mara sanyi ya yi mata mix ya bata.
Islaah haka take so a duk lokacin da take cikin wannan yanayin, tana son kulawa, tana so komai ayi mata, hakan yana sakawa ta ji ta comfort bata da damuwa ko ka
ɗ
an.
Ta ja cup
ɗ
in ta
na sha a hankali, yana tsaye yana kallon ta har shanye. Maleek ya ce, "me ki ke so kuma?."
Ta girgiza kai ta ce, "nothing, i'm okay."
"Are you sure?."
Ta
ɗ
aga kai ta ce, "Thank you."
Ya murmusa ya ce, "my pleasure."
Ta sauka daga kan kujerar tana
takawa a hankali ta fita shi kuma ya shiga ciki.
Washe gari da suka gama komai ita da Sunaira, yana fitowa breakfast sai da ya tambayi ya jikinta ta ce taji sauƙi.
Ya zauna akan dining
ɗ
in sanann ya ce, "za ki iya zuwa gidan Dr?."
Ta
ɗ
aga kai ta ce,
"zan iya."
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "Fine." Ya zauna ya gama cin abincinsa sannan ya fita.
Islaha tana zaune kafin ta tafi gidan Rehaan, ta yi shiru tana tunani Umma ta fa
ɗ
o mata rai. Duk da Umma bata sonta amma mahaifiyar Safeera ce, baza ta iya share ta ba,
kuma Safeera ta bata amanar Umma, ko lafiyar ta ya kamata ace ta kira ta ji. Ta
ɗ
auki wayar ta ta shiga kiran wayar Umma amma bata samu, duk sai ta ji ta damu tana so ta san halin da Umma take ciki kodan saboda alƙawarin da ta yiwa Safeera.
Tunawa da Alha
ji Musa ya basu lambar sa sai ta kira sa, ta yi sa a ya
ɗ
auka suka gaisa ta ce,
"Islaha ce, wacce suka zo daga Yola aka kawo su nan Jeddah."
"Okay na gane, ya aka yi?."
"Don Allah Lambar wacce ka ha
ɗ
a Umma da ita suka tafi Madina nake so, ina ta neman U
mma bana samun ta ko ka
ɗ
an."
Ya ce, "okay zan tura miki." Ta yi masa godiya ya kashe wayar. Tana zaune lambar ta shigo, bata yi ƙasa a guiwa ba ta kira ta.
Tana
ɗ
auka Islaha ta ce, "Barka ina yini."
Ta ce, "lafiya lau."
"Islaha ce, ƴar uwar wacce Alh
aji Musa ya ha
ɗ
a ki da ita ki ka kaita Madina."
"Yaushe kenan?.
"Sati biyu da suka wuce, har ni na zauna a Jeddah nida ƴar uwata."
"Na gane. Ya aka yi?."
"Ina nemanta a waya bana samu, don Allah ko za ki ha
ɗ
a ni da ita?."
"Sai aka ce miki tare mu ke
kwana ko me?."
"A'a ina so na san ne kawai."
Matar ta ce, "shikenan, zan tura miki da lamba Shafa sai ki yi mata magana, zata iya ha