Showing 60001 words to 63000 words out of 250912 words

Chapter 21 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1729

/>
"To ina ruwansa? Zai hanaki abinda ki ka y

i niya ne?."

Umma ta ce, "shikenan dai, ina zuwa" ta fa

ɗ

a tana kashe wayar cikin tunani.

Baba ko da ya fita a ƙofar gida ya tsaya cike da tunani, ya san halin matarsa tsaf zata iya tsalleke auren ta tafi. In hakan ya faru bazai ji da

ɗ

i ba, bazai ta

ɓ

a j

in da

ɗ

i ta tafi ta bar yaranss a gantale ba tare da uwa ba. Shi mutum ne mai

ɗ

an tafiye-tafiye neman na abinci, in ta saka ƙafa ta tafi in zai yi tafiya da wa zai bar ƴaƴansa mata?.

Ya yi ajiyar zuciya, ya saka hannu aljihu ya

ɗ

auko waya ya kira Yayanta n

a Katsina dan ya sanar dashi halin da ake ciki, da farko ya

ɗ

auka ta bar maganar shiyasa bai saka magabatanta a ciki ba, amma ya ga alama yanzu dole ya saka makusantata a maganar.

Basu jima suna wayar ba ya sauke wayar ya cigaba da tsayuwa a wajan har mot

a ta tsaya a kusa dashi.

Aka fito daga motar, mutumin ya ƙaraso kusa da Baba da fara'a Baba ya ce, "Ashe kana cikin garin na mu."

Alhaji Yakub ya ce, "na shigo garin jiya, kuma na yi niyar na shigo mu gaisa sai ga wayar ka, shine na ce ai ko ban yi niy

a ba ya kamata ace nazo."

Baba ya ce, "barka da zuwa."

"Barka dai. Ka yi haƙuri, ban san abinda yake fatuwa ba kenan, ai da na yiwa tufkar hanci."

"Mu ƙarasa ciki." Bai musa ba suka shiga cikin gidan da sallama.

Umma da fitowar ta tsakar gida kenan

ta ji sallar tasu su ta amsa tana kallon su, gabanta ya yanke ya fa

ɗ

i ganin Yayanta da kuma mijinta.

Cikin yaƙe da fa

ɗ

uwar gaba ta ce, "Yaya Sannu da zuwa."

Ya yi murmushi ya ce, "Yauwa sannun ki." Ta nuna masa falo ta ce, "Yaya mu shiga ciki." Suka sh

iga shida Baba ita kuma ta dafe ƙirji tana ajiyar zuciya.

Daƙyar ta

ɗ

auko faranti ta

ɗ

ora masa pure water guda biyu, ta koma kitchen ta

ɗ

auko ƙaramin flakass wanda ta zuba kunu tun na safe da kofi ta shiga da sallama.

Suka amsa ta ajjiyewa Yaya ta ce, "

Yaya ban san zaka zo ba, da na yi maka tanadi na musamman" ta fa

ɗ

a tana zama da murmushi.

Yaya ya ce, "jiya nazo, daman kuma nayi niyar na shigo mu gaisa, sai yanzu Allah ya yi na ƙaraso."

Ta durƙusa har ƙasa ta ce, "Ina yini."

"Lafiya lau, ya gida ya

yara?."

"Alhamdu lilah. Ya mutanen Katsina?."

"Kowa lafiya lau. Da nace musu in na zo Yola zanzo mu gaisa sun ce duk a gaishe ku."

"Muna amsawa."

"ina Safeera da ƙannenta?."

Umma ta ce, "duk suna islamiyya. Safeera kuma tana wajan aiki."

Yaya ya ce,

"ma sha Allah! Allah ya taimaka."

"Amin Yaya."

"Yaushe ne bikin Safeera ne?."

"Ba a saka lokaci ba har yanzu, Yaron yana aiki ne."

"Gwara haka, gwara ya yi komai a nutse. Allah ya kaimu lokacin."

"Amin Yaya. Ga kunu na kawo maka ka sha, bara na kawo

abinci" ta fa

ɗ

a tana miƙewa.

Yaya ya ce, "yi zaman ki, kunun dai zan sha, abinci kam na ƙoshi."

"Ka dai ci har abincin."

Baba ma ya ce, "ya kamata dai ka ci wani abun."

Yaya ya ce, "wallahi a ƙoshe nake, zan dai sha kunun tunda daman ina sonsa." Umma

ta yi murmushi bata ce komai ba, ƙirjinta yana dukan goma goma.

Yaya sai da ya sha ruwa sannan ya kalle ta ya ce, "Maimuna!."

Gaban Umma ya yanke ya fa

ɗ

i, ta

ɗ

aga kai ta kalle sa ta ce, "Naam Yaya."

Ya gyara zama ya ce, "Meye matsalar ki? Me ki ka ne

ma ki ka rasa a cikin gidan nan?."

Umma ta sauke numfashi kanta yana ƙasa ta ce, "babu komai."

Yaya ya ce, "A'a akwai, ki fa

ɗ

a min abinda yake damun ki, ina ji." Umma ta yi shiru bata amsa ba, dan bata san me zata ce masa ba.

Alhaji Yakub ya ha

ɗ

e mata

rai ya ce, "magama nake yi miki, me yake damun ki?."

Umma ta ce,"babu komai."

Ya girgiza kai ya ce, "da girman ki, da shekarun ki, da ƴaƴan mata duk sun kai munzalin aure, ke da kanki kike so ki tsallake su ki bar ƙasa saboda abin duniya Maimuna?."

_

Shikenan, ta faru ta ƙare._

Umma ta fa

ɗ

a a zuciyarta, cike da jin haushi da takaici, dan ta san tunda mutanen Katsina suka ji maganar ta shiga uku.

Alhaji Yakub ya ce, "Wallahi ko a mafarki ban yi tunanin zaki aikata wannan

ɗ

anyen aikin har haka ba, ban

yi tunanin shirmen ki da rashin girman naki ya kai haka ba sai yanzu. Ke yanzu za ki iya

ɗ

aukar ƙafa ki bar ƙasa, ki bar mijin ki da ƴaƴan ki saboda duniya don Allah?."

Umma ta sunkuyar da kai bata ce komai ba, dan ta san bazai ta

ɓ

a bata damar magana ba,

ko ta fa

ɗ

a bazai fahimce ta ba ko ka

ɗ

an.

Cikin fa

ɗ

a ya ce, "dan tsabar shirme da neman duniya? Ki rufe ido ki

ɗ

auki ƙafa ki tafi wata ƙasa ki bar yaran ƴan mata a Nigeria, in ba shirme da rashin hankali me meye amfanin wannan?."

Nan ma bata tanka ba ya

ce, "kin rasa ci da sha a gidan nan?."

Ta girgiza kai alamun a'a ya ce, "fa

ɗ

a min dalilin ki na tafiya, fa

ɗ

a min dalili mai ƙarfi da ya saka ki ke son barin ƙasar nan ki tafi aiki wata ƙasa."

Umma ta kasa cewa komai, dan duk da Baba bashi da ku

ɗ

i amma

yana ƙoƙarin ganin ya tsare musu komai na rayuwa. Ilimi, abinci, suttura da sauransu duk basu rasa a gidan ba, in ta fa

ɗ

i wani abu makamanincin haka ta yi masa ƙarya.

Ya ce, "ina jin ki."

Umma ta ce, "babu komai."

"Haka kawai ki ke neman

ɓ

ata rayuwar k

i, da girman ki da shekarun ki kike son mayar da kan ki baya?. Abinda baki yi da kina ƙarama ba, shi zaki yi yanzu da ki ka isa ajjiye jika? Kar ki manta, an saka kawo ku

ɗ

in auren ƴarki Safeera, ko kunyar hakan bakya ji za ki saka wannan shirmen da ya zama

ruwan dare a zuciyar ki?."

Umma ta ce, "Yaya da farko ban yi niyar zuwa ba, sai da na fa

ɗ

a masa ya ƙyale Safeera ta je amma sai ya ce indai shi ya haife ta wallahi bazata je."

"To fa

ɗ

a miki aka yi shi mahaukaci ne irin ki? Ko an fa

ɗ

a miki bai san abind

a yake yi ba kamar yadda baki sani ba?. Haka kawai ki

ɗ

auki yariya budurwa ki sahale mata ta tafi wata ƙasa aiki? Ba tare da kin san da wa ki ka ha

ɗ

ata ba, baki san a ina zata sauka ba, baki san a hannun wa zata zauna ba? Kedai kawai ta je ta samo miki ku

ɗ

in da baki san ta hanyar da za a samu ba ko?."

Umma ta kalle sa ta ce, "Aiki ne fa kawai Yaya, aikin gida ne irin na gidan larabawa ko gidan turawa, ba wani abu ake aikatawa a can ba."

Ya yi shiru kawai yana kallon ta bai ce komai ba dan bai san me zai c

e ba, dan shima ya ga lamarin nata da gaske take ba da wasa ba.

Jin ya yi shiru sai ta

ɗ

ago ta kalle sa taga ita yake kallo, ta sunkuyar da kai sai kuma ya ce, "Mahaifi. Safeera ya hanata zuwa ne saboda ya isa da ita, tunda shine ya haife ta babu mai iko

da ita kamar sa."

"Ni kuma Yayanki ne, na girme miki da shekaru masu yawa, iyayenmu basu da rai, dan haka ni ne uba a gare ni. Dan haka nima na hana ki zuwa saboda na isa dake, zan gani in na isa dake in ban isa dake ba."

"Banda lalacewa da shirme, da gi

rmanki da shekarun ki zaki

ɗ

auki ƙafa ki ta fi wata ƙasa aikin gida? Anya kina da hankali kuwa?."

Baba dai yana zaune ya yi shiru bai ce komai ba, Yaya ya kalle sa ya ce, "Anya tana da hankali?."

Baba ya

ɗ

an murmusa ya ce, "tana da hankali, kawai wani a

bun ne ya rufe mata ido."

"A'a, mai hankali bazai aikata abinda take aikatawa ba. In da ace tana da hankali baza ta yi kwatankwacin wannan shirmen ba. Tafiya aiki fa take tunanin yi wani waje, ba cikin yola ko cikin nigeria ba, jirgi zata hau ta bar ƙasa

. Kuma wai ita irin huce haushin nan zata yi, wato an hana Safeera tafiya ita bara ta je da kanta, tunda kaine ka haifi Safeera kuma ka hanata zuwa, to ita ai baka haife ta ba. Abinda take nufi kenan, shiyasa take wannan maganar."

Baba dai ya yi murmushi

kawai bai ce komai ba, dan kuwa haka Umman ta fa

ɗ

a masa, Safeera ya haifa ba ita ba.

Yaya ya ce, "in ban da lalacewa ma, ƙasa kamar Nigeria amma ace wai matan cikinta ne suke fita su tafi wata ƙasashen larabawa yin aikii kamar wasu gantallalun mutane?. T

sakani da Allah wanne farar fatar ne ya ta

ɓ

a zuwa nigeria yake aikin wanke-wanke da shara a gidan baƙaƙe fata ƴan Nigeria?."

Baba ya ce, "babu."

"Amma mu mun mayar da kan mu baya, babu abinda ƙasashensu suka fi mu dashi, dan dai kawai lalacewa irin ta ƙ

asar ta mu, an

ɗ

auki hakan a matsayin ba komai bane."

Ya juyo ya kalle ta ya ce, "Ahir Maimuna! Kar na ji kar na gani, kar na sake jin wannan maganar mai kama da wasan yara. Ki adana wannan shirmen a gefe, ki cire shi daga ranki ki kalli gaban ki. Wallah

i in n kuma jin wata magana makamanciyar wannan sai na

ɓ

ata miki rai. Kin ji ko?."

Umma ta

ɗ

aga kai ta ce, "na ji."

"Yauwa, maganar ta tsaya iya haka, maganar ta ƙare a iya falon nan, maganar ta tsaya a nan wajan. In kina niyar tafiya ma ki tabbatar kin

daina, wallahi in wani abun ya sake faruwa sai na sa

ɓ

a miki, kin ji na rantse."

Umma ta ce, "in Allah ya yarda babu abinda zai kuma faruwa."

Ya ce, "ya fi miki. Kome ki ke hange da zai saka ki kai rayuwar ki can, in so ki san komai lalacewar nan

ɗ

in s

hine dai jin da

ɗ

i ki, baza ki je ki

ɗ

auko farin ciki da walwala ba, in kika sake ki ka bar gidan nan, wallahi kin yi bankwana dasu har abada. Abinda suke fa

ɗ

a miki zaki samu a can roman baka ne, suna kwa

ɗ

aita miki abinda zai saka ki ji ranki yana so, amma

in kin je akasin hakan zaki tarar. Kin girma, wannan shirmen duk ba naki bane, kin taso a gidan tarbiyya ,kin samu ilimi daidai gwargwado, wannan shirme da

ɓ

ata lokacin duk bai kamace ki ba."

Umma tayi shiru bata ce komai ba. Ya ce, "kin ji me nace ko?."

"Na ji Yaya, in sha Allah ta wuce."

"Haka ake so."

Ya kalli kunun ya ce, "zan tafi da kunun nan, in anjima zan bayar a dawo da flaks

ɗ

in. Wannan ki bawa yaran" ya fa

ɗ

a yana miƙa mata ku

ɗ

i. Ta kar

ɓ

a fuskar ta babu walwala sosai, dan ji take an takura ma

ta an matsawa rayuwar ta an hanata abinda take so. Sama-sama take amsawa, babu walwala ko ka

ɗ

an a tare da ita. Daga haka dai suka yi sallama Yaya ya tafi ya barta da tunani.

Nana Haleema.

[6/26, 12:30 PM] KRBBK: RDB2P23

Nana Haleema.

Islaha tunda Saleem

ya taho kawo su gida daga asibiti wajan Baffa ta yi shiru bata cewa komai. Saleem da Safeera ne suke magana sama-sama, ita dai bata saka musu baki.

Saleem yana tsayar da motar Islaha ta ce, "Safeera zo mu je gida mu yi magana don Allah."

Safeera ta kall

e ta ta ce, "me ya faru?."

Islaha ta ce, "ki zo mu je" tana fa

ɗ

a ta bu

ɗ

e motar ta bu

ɗ

e gidan dan babu kowa duk basa nan ta.

Saleem ya kalli safeera bayan Islaha ta shiga gida ya ce, "ƙawar ki tana da damuwa, tun daga dawowar ta daga

ɓ

acewar da ta yi, na

tabbatar tana da wata matsala da take

ɓ

oyewa."

Safeera ta ce, "nima naga hakan, in na tambaye sai ta ce min ita babu komai. Amma bara na je na ji me zata ce min. Ka gaishe da Mama don Allah."

Ya wani kalle ta ya ce, "ba wani na gaishe ta, ko sau

ɗ

aya

baki ta

ɓ

a zuwa kin gaishe ta ba."

Ta bu

ɗ

e ido waje ta ce, "bafulatana ce ni fa, da kunya aka san mu. Ina ni ina zuwa gidan ku gaida Mama?."

"Ko ba bafulatama ba" ya fa

ɗ

a yana hararar ta cikin wasa da soyayya. Murmushi ta yi ta bu

ɗ

e motar ta fita shi kum

a ya wuce gida.

Safeera a zaune ta samu Islaha ta riƙe ciki tana cize bakinta, Safeera ta ce, "ya dai? Period

ɗ

in ne?."

Ta girgiza kai ta ce, "ovalution ne."

"Tab

ɗ

i! Kina ƙoƙarin gane lokacin ovalution cycle

ɗ

in ki, ni wallahi mantawa nake yi" ta fa

ɗ

a tana zama a kusa da ita.

Safeera ta ce, "ina jinki, lafiya?."

Islaha ta

ɗ

an sauke numfashi ta kalli Safeera ta ce, "a duniya bani da wani daga ke sai Hamma. Bani da iyaye, inda na taso kuma gida ne na kowa da kowa, ba wani nake dashi da zan je na yi s

irri dashi ba. Ke ka

ɗ

ai nake da ita wacce nake fa

ɗ

awa damuwata na ji da

ɗ

i. Safeera..." sai kuma ta yi shiru bata ce komai ba.

Safeera a sanyaye ta ce, "ina jin ki, zaki jefa zuciyata cikin dogon tunani Islaha."

"Akan ku

ɗ

in mutumin nan ne, wallahi kullum

sai na yi mafarki mara kyau akan hakan. Ban san tautsayin da ya kaini aikatawa ba, gashi gaba

ɗ

aya na kasa nutsuwa."

"Kin saka abin a ranki ne shiyasa ki ke mafarki akan abun. Wani mafarin yana zuwa ne in ka saka wani abu a zuciyar ka kana tunaninsa, yawa

n tunanin sai ya jawo ka yi mafarki akan hakan."

"Hanyar da zan biyasa ku

ɗ

insa nake nema Safeera. Ta wacce hanya zan samu ku

ɗ

in?."

Safeera ta ce, "babu gaskiya, duk hanyar da zaki bi ki samu maƙudan ku

ɗ

i kamar wannan a lokaci

ɗ

aya ba hanya ce mai

ɓ

ullewa

ba. Sata, iskanci, fashi, damfara da sauransu. Sune zasu kawo miki ku

ɗ

i masu yawan wannan lokaci guda. In kuwa ta hanyar halak ne dole sai kin jira, a hankali a hankali in kin tara sai ki biya."

Ta ja nunfashi mai ƙarfi ta ce, "Yaushe kenan? Yaushe zan t

ara wannan ku

ɗ

i masu yawa?. Shekara goma ko ashirin?."

"To gashi nan dai."

"Safeera ni dai na samo mafita, kuma in Allah ya yarda a shekara

ɗ

aya zan ha

ɗ

a masa ku

ɗ

insa. Zan neme sa a duk inda yake na damƙa masa koda zai saka a kama ni."

Safeera ta bita

da kallon mamaki ta ce, "wacce mafita ce wannan?."

Islaha ta

ɗ

an yi shiru tana kallon ƙasa, ta

ɗ

ago ta kalli Safeera da take kallon ta tana jin nauyin fa

ɗ

ar abinda yake bakin ta.

"Fa

ɗ

i mana Islaha, kin saka ni a tunani fa."

"Na shiga cikin wa

ɗ

anda Mama

zata kai Saudia aiki a wannan lokacin, tafiyar baza ta wuce nan da kwana biyu ba."

Safeera ta zabura ta miƙe tsaye cikin mamaki da ki

ɗ

ima ha

ɗ

i da tashin hankali. Islaha ta riƙo hannunta ta ce, "ki zauna mana."

Safeera ta ce, "ban gane me ki ke nufi ba,

maimaita na ji da kyau" ta fa

ɗ

a tana komawa ta zauna.

Islaha a sanyaye cikin rauni da rashin mafita ta ce, "cewa nayi zan tafi aiki ƙasar larabawa, a can nake tunanin zan iya ha

ɗ

a ku

ɗ

in...."

Safeera ta dakatar da ita ta ce, "kina cikin hankalin ki kuwa

Islaha, kin san abinda ki ke fa

ɗ

a min?."

"Na sani mana, ni da kaina nake fa

ɗ

a miki abinda na yanke."

"Gaskiya ban yarda kina cikin hankalin ki ba Islaha, ban yarda kin san abinda ki ke fa

ɗ

a ba wallahi. Anya a inda aka sace ki basu gur

ɓ

ata miki tunani ba

? Anya basu masu baki kayan maye kin sha tunanin ki ya gushe ba?."

Islaha ta runtse ido, ta san dole Safeera tana shiga ru

ɗ

ani akan hakan, tunda sune masu yaƙi da son kawo ƙarshen matsalar. Dole zata firgita in ta ji ita da kanta zata je.

Cikin sanyin

murya ta ce, "Safeera! Wallahi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login