Showing 207001 words to 210000 words out of 250912 words
riƙe masa ƙanwarsa dakyau. Lamarin yaron abin tausayi, yana ƙaunar ƙanwarsa sosai.”
Saheer ya juya yana kallon Sudais cikin tsananin tausayinsu shi da ƴar uwarsa, dan sun fi kowa ƙanƙanta a cikin mutanen da suke wajen.
Su
daisa sai dare sannan ta bar cikinsu ta koma wajen mata, ko sau nawa za a ga tana kai kawo babu mai yi mata magana balle tsawa, dan tana da matsayin da dole kowa ya girmamata.
Maganar Sudais take tunawa da yace ta gudu, amma baza ta iya guduwa ta bar shi
ba, shiyasa ta haƙura da tsaf zata iya guduwa tunda babu mai takura mata.
••••••••
Washe Islaha gari ta shiga wajan Baffa kamar yadda ya ce ta je yana neman ta, tana shiga ta same shi shi ka
ɗ
ai a zaune ya yi shiru yana tunanin Saheer.
Islaha ta zauna
ta ce, "Gani Baffa."
Ya yi murmushin yaƙe, dan ba ya son saka ta a damuwa ya ce, “ba ki daina kukan ba ko?."
Ta
ɗ
an yi murmushi ta ce, "na daina Baffa."
"Yauwa gwara ki daina, ki cigaba da ta ya shi da addu'a." Ta
ɗ
aga kai bata ce komai ba.
Baffa ya
ce, "Islaha shekaran jiya an zo min wata magana mai girma a kan ki, rashin nutsuwa ne ya saka ban same ki da batun ba. Yanzu ma ina yi miki maganar ne dan babu wanda ya wuce ƙaddara, dan an sace Saheer ba hakan ne zai hana yuwar wani abun a rayuwar ki ba.
" Ta yi shiru tana saurarensa bata ce komai ba.
Baffa ya ce, "An zo min da wata magana mai girma da kuma alkhairi, kuma ni na amince har cikin raina, ina so na ji ra'ayin ki daga
ɓ
angaren ki ba. Islaha bana son yi miki katsalandan a rayuwar ki, shiyasa n
ake
ɗ
an ja baya ina tambayar ki shawara akan rayuwarki ta yau da ta gobe."
Baffa ya cigaba ya ce, "Kin san Alhaji AbdulAziz Yola?." Ta
ɗ
an
ɗ
aga kai alamun eh, a ranta tana ayyana ta ya zan ƙi sanin sunan da yake rubuce a gaban sunan maƙiyinta?.
Baffa y
a ce, "za ki iya tuna wata tsohuwa da ki ka taimaka a kan titi, har ki ka kaita gida a napep?."
Ta
ɗ
aga kai bata kalli Baffa ba ta ce, "Na tuna Baffa."
Baffa ya ce, "Yauwa. To itace mahaifiyar AbdulAziz Yola."
Baffa ya cigaba ya ce, "Ya turo an same n
i akan yana nemawa
ɗ
ansa auren ki nan da kwanaki goma masu zuwa, kuma ni na ba su ke!."
Da hanzari ta
ɗ
ago ta kalli Baffa idanunta a waje, ta kasa cewa komai sai kallonasa da take yi tana mamakin furucin Baffa mai kama da labari ko tatsuniya.
Baffa ya c
e, "na san za ki yi tunanin ka basu ni kuma Baffa, to Saheer fa, bayan kai ka ke cewa za ka aura min Saheer a kwanakin nan, me ya kawo maganar wani?....." ya fa
ɗ
a yana kallon ta dan ya san abinda yake ranta kenan.
Islaha bata ce komai ba, dan ya riga ya
karanta abinda yake zuciyar ta, sai ta sunkuyar da kai ƙasa tana jira ta ji dalilin Baffa akan abinda ya fa
ɗ
a.
Baffa ya ce, "Islaha na za
ɓ
i na ajiiye batun auren ki da Saheer a gefe saboda wani dalili da ni ka
ɗ
ai na san meye, ba dan saboda gidan AbdulAziz
Yola suna da ku
ɗ
i, Allah ya sani ko basu zo nemawa
ɗ
ansu auren ki ba, ban yi niyar aura miki Saheer ba. Ranar da na tambaye ki ki ka ce kin amince za ki aure sa, a ranar da gaske nake zan aura miki Saheer, amma daga baya na canja shawara, saboda na ga kwa
ta-kwata Saheer bai dace da ke ba. Ni ne uba a gare ki, ni nake da haƙƙin za
ɓ
a miki mijin da nake ganin ya dace rayuwarki, shiyasa na ajjiye batun Saheer har abada, a gefe na jawo wani daban."
Ita dai ta kasa magana ta zubawa Baffa ido, tana jin abin kama
r a mafarki. Sai maimaita an ajjiye maganar Saheer a gefe kawai take yi a ranta, ga tashin hankalin da take ciki, ga wata magana da ta kasa gane mata gaba
ɗ
aya.
Ganin Baffa yana kallonta sai ta sauke ido ƙasa, Baffa ya ce, "na yi hakan dan cigaban rayuwark
i da samun rayuwa mai inganci, kuma kowa yana son cigaba a rayuwarsa, za ki so ki auri wanda ya fi Saheer wani abu a duniya."
"A'a Baffa, ni bana son komai daga hannun kowa, ku
ɗ
i ko mulki basa gabana, ko shi wanda ka ke fa
ɗ
a
ɗ
in bazan iya za
ɓ
arsa na bar H
amma ba."
Baffa ya murmusa ya ce, "a yanzu ba za ki gane abinda nake nufi ba Islaha, ba za ki fahimci abinda nake gujewa rayuwar ki ba. Amma indai kin
ɗ
auke ni a matsayin uba, kin yarda bazan cutar dake ba, kin yarda bazan kai ki inda za ki sha wahala ba,
kin yarda bazan hana ki auren Saheer saboda son zuciya ba, to ki kalli maganar da na kawo miki da zuciya
ɗ
aya, kar ki kalle ta ta fuskar ku
ɗ
i ko na za
ɓ
i wanda ya fi ku
ɗ
i akan
ɗ
ana. Duk wanda zai so auren ki da Saheer wallahil azim a bayana yake, ko ke da
kan ki bana tunanin kina so ki aure shi kamar yadda nake so ki aure shi. Tunda ki ka ga na ja baya, ki amince da abinda nake fa
ɗ
a miki kawai."
Ita dai bata san me zata ce ba, ta yi shiru kawai tana tunani dan ba wani jin kalaman Baffa take yi ba, tana cik
in tashin hankalin rasa Hamma ana yi mata wani abu na daban.
Baffa ya ce, "Kina jina?."
Ta
ɗ
aga kai ta kalle sa ta ce, "Wallahi Baffa bana fahimtar komai, ni tunanin Hamma kawai nake yi."
Ya yi murmushi yana kallon ta ya ce, "Tashi ki je Islaha."
Ta
miƙe kamar jira take yi, da gaske bata fahimtar abinda Baffa yake fa
ɗ
a.
Mama duk ta ji abinda suke fa
ɗ
a ta yi shiru tana tunanin wannan lamari cike da tashin hankali. Da hanzari ta koma
ɓ
angarenta ta tarar da Karima da Hanan a zaune.
Nana Haleema.
[7/
24, 9:52 AM] KRBBK: RDB2P83
Nana Haleema.
Mama tana shiga suka bi ta da kallo har ta samu waje ta zauna sannan Hajiya Karima ta ce, "Kun yi magana kuwa?."
Mama cikin wani irin yanayi ta ce, "Waye ma Alhaji AbdulAziz Yola?."
Hanan ta yi caraf ta ce, "
Shine mahaifin Rehaan Yola."
Ta zaro ido cikin bugawar ƙirji da tashin hankali ta ce, "kan bala'i! Kun san me na jiyo a falon mai gidan nan?."
Hajiya Karima cike da zumu
ɗ
i ta ce, "Fa
ɗ
i muna jin ki."
Mama ta ce, "Magana na ji ana yi akan ya turo a nem
awa
ɗ
ansa auren Islaha."
A tare suka zaro ido waje Hanan ta ce, "Ɗansa fa! Wanne daga cikin su?."
Karima ta ce, "Ke Zulaiga bana son ru
ɗ
ewa, ƴaƴansa fa ance kaf sun yi aure, kuma tsakani da Allah me za su yi da Islaha? Su da suke auren ƴaƴan masu ku
ɗ
i m
e zasu yi da tashin gidan marayu? Ai sun fi ƙarfinta Islaha, mai gadin gidan ma ya fi ƙarfinta balle kuma
ɗ
am gidan da kansa, anya kin ji da kyau?."
Mama cikin tabbatarwa ta ce, "Wallahi da gaske nake. Har Baffa ya amince da batun auren, itama yana saka m
ata ra'ayin ta amince ta bar Saheer."
"Danƙari!."
Mama ta gyara zama cikin baƙin ciki ta girgiza kai ta ce, "aiki ja Karima, na hana auren ta da Saheer kuma ta auri wanda ya fi Saheer? Ina wallahi bazai yu ba, dole na san abinda zan yi, AbdulAziz Yola fa
."
Hanan ta ce, "Amma kuma akwai wani mahaukaci a gidan, shima
ɗ
ansa, kuma an ce ya girma sosai ana nema masa matar aure, amma yana da ta
ɓ
in hankali. An ce in haukan ya tashi sai ya yiwa kowa duka, har mai aikin gidan ya ta
ɓ
a kashewa kuma ya kashe banza.
Ina jin shi ake so a aura mata."
Mama ta kalli Hanan ta ce, "Yana da
ɗ
a na cikinsa wanda yake da ta
ɓ
in hankali daman?."
Karima cikin tabbatarwa ta ce, "yana dashi, na ta
ɓ
a ganinsa. Ya girma sosai, dan zai girmi Saheer amma babu hankali sam."
Sai kuma Ka
rima ta kuma cewa, "Irinsa ne daidai da islahan ai, irin wanda zai kashe ta ya kashe banza shine daidai ita."
Mama ta kalli Karima ta ce, "bazai yu ba, in ta auri
ɗ
an gidan dole za a ce matar
ɗ
an uwan Rehaan Yola ce."
"Amma kuma matar mahaukaci ba.... I
slaha bazata ta
ɓ
a samun kwanciyar hankalin aure ba, kullum cikin fargaba da tunani take, ku
ɗ
in mahaifinsa bazai amfane ta da komai ba sai danasani. Kin ga kin samu hanyar ku
ɓ
utar da Saheer daga auren ta cikin sauƙi. Kar ki manta, in ya kashe ta ya kashe ba
nza har lahira."
Mama ta yi shiru ta kalli Karima ta ce, "ni ban damu da wanda zata aura ba, ko waye ta aura ban da
ɗ
ana. Kawai wanann ne na ji ya yi girma da yawa, ta wuce class
ɗ
in Saheer fa."
Karima ta ja tsaki ta ce, "To wannan
ɗ
in ya kai Saheer han
kali ne? Ana fa
ɗ
a miki mahaukaci ne tuburan kina kawo wata magana. In za ki amince da auren nan ki amince kawai, ta je can ta ƙarata, meye amfanin ku
ɗ
i babu farin ciki?."
Mama ta sauke numfashi cikin jin da
ɗ
i ta ce, "Ni dama zai kashe
ɗ
in ai da zan so ha
kan,
ɗ
ana ne wallahi baza ta aure shi ba, akan ta aure shi zan iya zama ajalinta. Ta je ta auri duk wanda zata aura amma ban da
ɗ
ana, dan nasan Alhaji AbdukAziz bazai bawa
ɗ
ansa mai hankali auren ta ba."
Hanan ta ce, "kin ga matan da ƴan gidan suke aure
kuwa? Kyawawa, farare tass, kuma ƴaƴam masu ku
ɗ
i, dan har da wanda yake auren yar gwamna. To ban da abin ki Mama waye zai
ɗ
auki Islaha in ba mahaukacin ba?."
Karima ta ce, "Bar Maman nan ta ki, ko kuma tana so ta ce Rehaan
ɗ
in ne zai aure ta?.”
Hanan ta
ce, “Bar fa
ɗ
a, ai ko a mafarki bazai ta
ɓ
a faruwa ba balle a zahiri. Wai! Ina ita ina ganin Rehana balle aurensa?. Ban ƙi ba ta zo a wankewa matarsa toilet.”
Hajiya Karima ta yi dariya ta ce, “Ba ki da kirki Hanan. Amma a wajea mai wankin toilet
ɗ
in ma mat
sayi ne, ta ƙare a a matar mahaukacin ya fi riba.”
“Wallahi ya fi. Ban da abin Mama tunda har aka zo neman aurenta ai kin san ba abin kirki bane, basai an fa
ɗ
a ba kowa ya san mahaukacin zata aura.”
“Maman ta ki ma na ga ta
ɗ
au haske." Suka yi dariya suka
tafa.
Hanan ta sake yin dariyar mugunta ta ce, "duk wannan iyayin a matar mahaukaci zata ƙare, duk wanann gashin har baya, da wannan idanun, da shagwa
ɓ
a duk na mahaukaci ne."
Karima ta ce, "ta yi masa shagwa
ɓ
a ya ci kutmar ubanta, ya kashe ta ya kashe
banza, ta mutu tana amsa sunan matar mahaukaci." Suka ƙyalƙyale da dariya a tare suna tafawa.
Baffa yana tsaye ya zo kiran Mama akan maganar Saheer ya jin duk abinda suke fa
ɗ
a, ya sauke numfashi yana girgiza kai yana mamakin wannan ƙiyaya da suke yiwa Is
laha. Ya dawo da baya ya kira lambar Alhaji Rufa'i dan shaida musu amincewar Islaha.
•••••
"Mamy Hamma Rehaan bashi da lafiya." Riyya ta fa
ɗ
a a gigice tana shigowa
ɗ
akin Mamy a guje.
Mamy gabanta ya fa
ɗ
i, ta miƙe da gaggawa ta ce, "me ya sam
e shi?." Ta fa
ɗ
a suna fita a guje zuwa apartment
ɗ
insa.
Dawowarsa kenan daga Jeedah, ko wanka bai yi ba, yana zaune ya ji cikinsa yana yi masa ciwo sosai.
Mamy ta shiga da hanzari ta ƙarasa ta tallafo shi jikinta, ya kwantar da kansa a ƙirjinta tana sha
fa kansa ta ce, "Rehaan ciwon cikin ne?..."
Bai iya bata amsa ba saboda ciwo Mamy ta ce, "Sannu. Riyya je ki ki
ɗ
auko min pcm injectiom da sauri."
Ta koma da sauri ita kuma ta kwantar da shi a jikinta ta ce, "Banisha shiga
ɗ
aki ki
ɗ
auko towel, ki taho d
a ruwan sanyi."
Banisha ta je ta dawo, Rehaan yana ta juya kansa a ƙirjinta tana riƙe dashi cikin azabar da take addabarsa.
Banisha ce ta fara dawowa, Mamy ta kwantar da kansa a cinyarta, ta jiƙa towel
ɗ
in da ruwan sanyi, ta
ɗ
aga rigar jikinsa tana goga
masa a cikinsa da ya
ɗ
auki zafi kamar bakin wuta.
Ya
ɗ
an riƙe hannun Mamy, dan wani irin ciwon ciki yake yi da ba ya so a ta
ɓ
a masa cikin ko ka
ɗ
an, ko ya aka ta
ɓ
a cikinsa ko aka motsa shi sai ya ji kamar za a zare masa rai.
Mamy cikin tausayi ta ce, "Y
i haƙuri, zai daina."
Bai ce komai ba idonsa yana rufe yana kwance akan cinyarta tana shafa kansa da hannu
ɗ
aya, hannu
ɗ
aya yana kan cikinsa da towel dan ya ji sanyi.
A lokacin Riyya ta dawo da abinda Mamy ta saka ta
ɗ
auko. Mamy ta saka Riyya ha
ɗ
a mata
allurar, ta gama ha
ɗ
a mata allurar ta bawa Mamy.
Mamy ta kar
ɓ
a ta riƙo hannunsa guda
ɗ
aya, ta cire masa agogon hannunsa, ta kalli Riyya ta ce, "cire takalmin ƙafarsa." Riyya ta cire masa ta ajjiye.
Mamy da dabara ta yi masa allurar a jijiyar hannunsa, d
aƙyar take motsawa saboda kar ta motsa ta motsa shi ciwo ya dawo baya.
Mamy ta kalli Riyya, murya a can ƙasa yadda baza ta dame shi ba ta ce, "kawo min ruwa a cup."
Riyya ta kawo mata ruwan, Mamy ta yi masa addu'a a cikin ruwan kamar yadda ta saba, ta t
allafo kansa ta ce, "Ɗago ka sha."
Ya
ɗ
ago a hankali ta zuba masa ka
ɗ
an a bakinsa, yana ha
ɗɗ
iyewa a hankali, ruwan yana sauka cikinsa ya saurin runtse ido, saboda in wani abun ya shiga cikinsa kamar saukar garwashi haka yake ji. Daƙyar ya sha ka
ɗ
an, saur
an ta zuba masa a fatar cikinsa tana gogewa da towel a hankali. Shi dai ya riƙe cinyarta sosai, ya kifa kansa a kai tana shafa gashin kansa tana yi masa tofi a hankali.
Mamy ta kalli Riyya da Banisha ta yi musu alamun su zo su zauna, suka zagaye Rehaan s
una yi masa addu'a Banisha sai kuka take yi.
Sun fi minitina talatin a haka, in cikin ya riƙe Mamy tana jin yadda zai riƙe jikinta sosai, sai ta riƙe shi tana cigaba da yi masa duk addu'ar da ta zo bakinta, a hankali jikinsa ya saki alamun ya samu bacci.
Mamy ta yi pecking goshinsa tana janye gashin kansa da ya rufe masa fuska, ta saka hannu a gashin kanta ta cire band
ɗ
in da ta
ɗ
aure gashinta, ta
ɗ
aure masa gashinsa tana shafa fuskarsa a hankali.
Sai kuma ta yi pecking kuncinsa, tana kallon fuskarsa y
adda ta yi ja saboda tsananin ciwon da yake damunsa.
A hankali Riyya ta taso ta zo tana shafa fuskar Yayanta cikin tausayi da ƙauna. Ƴaƴan
ɗ
akin Mamy ji suke da Rehaan, in ba shi da lafiya kamar su
ɗ
auko cutar su dawo da ita kansu haka suke ji.
Suna zau
ne a wajan baccinsa ya yi nisa sosai alamun ya samu sauƙi, Mamy ta
ɗ
auki waya ta turawa Riyya message, dan bata so ta yi magana ya farka.
Riyya ta karanta ta ga Mamy ta ce, "ku je ku kwanta, dare ya yi. Ni zan kwana tare dashi."
Riyya ta yi mata reply
ta ce, "Zamu kwana tare Mamy."
"A'a, gobe kina da inda za ki je kar ki damu kan ki. Banisha zata je makaranta, ku je ku kwanta."
Riyya ba yadda zata yi, ta rage musu hasken
ɗ
akin fita ta ita da Banisha saka bar Mamy a zaune a wajansa.
Nana Haleema.
[7/
24, 5:59 PM] KRBBK: RDB2P84
Nana Haleema.
Rehaan baccin yake yi sosai a jikin Mamy, ita ma ta jingina da kujera ta lumshe ido. Ta saba masa da wannan
ɗ
abi'a, in bashi da lafiya a jikinta yake bacci, tun yana ƙarami har yanzu bai daina ba, har hakan ya zam
ar masa jiki. Shiyasa in yana rashin lafiya a inda bata nan yake shan wahala sosai, dan shi ya saba, har bacci itace take saka shi ya yi.
A haka itama bacci bata sani