Showing 45001 words to 48000 words out of 250912 words
ta fita ta tsaya ta jingina da bango cikin rashin
sanin abinda ya kamata ta yi a lokacin.
Ku
ɗ
in nan da ta
ɗ
auko yana damunta sosai, ta yi danasani yafi cikin kwando, sai dai danasanin bata da amfani, tunda ta riga ta aikata. Danasani akan abinda ya riga ya wuce
ɓ
ata lokaci ne. Tana so ta yi focusing akan
abinda zai faru a gaba, amma ta rasa abinda ya kamata ace ta yi.
Ta sauke numfashi tana cire facemask
ɗ
inta, ta lumshe ido tana tuna hanyar da ya kamata ta bi wajan ganin ta samo ku
ɗ
in nan ta biya shi. Dan gaskiya sai ta biya, baza ta zauna da bashi a
kanta ba, mutuwa ake yi ko yaushe, in ta mutu da wannan ku
ɗ
i ta cewa Allah me?. Bashi da yake hana kwanciyar kabari, haka kawai ta jawowa kanta bala'in lahira bayan wanda ta bari a duniya?.
Bata san adadin lokacin da ta kwashe a haka ba, tana zaune ta jin
gina ta rufe ido ba tare da ta san tunanin me take yi ba.
Maganar da taji a nesa da ita ya saka ta bu
ɗ
e idanunta, ta ga likitoci a zagaye da wani farin mutum ya saka black
ɗ
in suit ya juya baya yana magana.
Yadda suka mayar da hankali suka ba sa attensi
on
ɗ
insu zai baka tabbacin ba ƙaramin girmama sa suke yi, yadda suka nutsu kowa yana magana da girmamawa zaka san ba ƙaramin mutum bane. Islaha mamaki take yi ganin yadda duk suka nutsu, ta
ɗ
an ta
ɓ
e baki amma still kllon wajan take yi.
A hankali ya juyo y
ana yiwa na gefen ta magana, a lokacin taga gefen fuskarsa sanye da blue
ɗ
in facemask da farin glasses a fuskarsa, kafin ya waiwayo gaba
ɗ
aya kuma ya yi gaba sun binsa a baya kamar jela.
Ta ta
ɓ
e baki ta sake rufe idonta, sai kuma ta bu
ɗ
e da sauri tana sha
ƙ
ar ƙhamshin turaren da ya dabaibaye wajan da take. Cike mamaki ta ce, "kai! Wannan ai ƙhamshin turaren wancan baturen da ya sace ni ne."
Sai kuma tayi sanyi ta ce, "babu lallai shine kuma ai" ta yi shiru ta gyara zaman ta dan bata san lokacin da zata ba
r wajen ba.
Wayar ta yi ƙara, ta duba ta ga Hamma ne yake kira a karo na babu adadi, ta yi ajiyar zuciya ta
ɗ
auka ta saka a kunneta. Inda take ta fa
ɗ
a masa, ta kashe wayar ta yi shiru, bata so yazo ya tsare ta tambayoyin abinda yake damunta, kuma gashi ba
za ta iya
ɓ
oye masa inda take ba shiyasa ta
ɗ
auka.
A kan idanunta ya ƙaraso inda take, ya zauna a gefenta ya ce, "an yi tiyata cikin nasara."
Ta
ɗ
an yi murmushi ta ce, "Allah ya basu lafiya."
"Amin."
Ta yi shiru bata ce komai ba shima bai sake magan
a ba, ta kalle shi suka ha
ɗ
a ido alamun daman shi kallon ta yake yi.
Ya ce, "meye a zuciyar ki ne? Ban yarda da wannan shiru shirun naki ba, duk wanda ya san halin ki in yaga yadda ki ka koma a yanzu ya san kina da damuwa. Meyasa ki ke ke
ɓ
e kan ki cikin
yanayi na damuwa har haka?."
Islaha ta yi shiru bata ce komai ba, ta sunkuyar da kai ta rasa amsar da zata bashi. Sai wasa take yi da hannunta, ta rasa abinda zata fa
ɗ
a da zata kare kanta a wajensa.
Saheer ya ce, "ina jin ki, fa
ɗ
a min abinda yake damun
ki. Kin san duk girman matsala, duk girman damuwa, zan taimaka miki mu yaƙe ta ni da ke. Dan haka fa
ɗ
a min damuwar ki, kar ki ji komai, ki fa
ɗ
a min ko meye zan fahimce ki. Wani abu suka yi miki da bakya so mu sani?."
Islaha ta yi ajiyar zuciya, tana ji gw
ara kawai ta fa
ɗ
a masa, gwara ta fa
ɗ
a masa abinda ya faru ta huta da nauyin da zuciyarta take yi mata. In ta fa
ɗ
a masa zata ji sauƙi, zata ji sassaucin abun da yake damunta. Amma kuma ya zai
ɗ
auki maganar? A wanne
ɓ
angare zai ajjiye ta? Zai
ɗ
ora ta akan ma
'aunin fahimta ko zai kalle ta a akasin haka?. Ta
ɗ
ago suka ha
ɗ
a ido, ta bu
ɗ
e baki a sanyaye zata yi magana......
Nana Haleema.
[6/23, 11:47 AM] KRBBK: RDB2P17
Nana Haleema.
Islaha ta
ɗ
auke kai daga kallon sa, ta
ɗ
an sauke kai ƙasa a sanyaye ta ce, "Hamm
a babu komai fa" ta fa
ɗ
a tana
ɓ
oye masa dan bata san a yaya zai fahimci maganar ba.
Ya yi shiru bai amsa ba yana kallon ta, jin shiru sai ta
ɗ
ago suka ha
ɗ
a ido, ya
ɗ
aga mata gira ya ce, "Ba dani ki ke ba ko?."
"Da kai nake mana Hamma."
A'a, da wani Hamm
an ki ke ba ni ba, dan kin san ni baza ki fa
ɗ
a min wannan tatsuniyar ba ko?."
Ta shagwa
ɓ
e fuska ta ce, "Allah babu komai, kawai ina tuna abinda ya faru a lokacin da bana nan ne."
Ya zuba mata ido ya ce, "fa
ɗ
a min me ya faru?."
"Ina tuna a inda aka aj
jiye ni, da baturen da ya sace ni, da yadda ya dinga..." sai ta yi shiru bata ƙarasa ba.
Saheer ya ce, "ya dinga mene? Ina jin ki, ƙarasa."
"Yadda ya dinga sakawa a kawo min abinci, shine abin yake
ɗ
aure min kai. Na rasa dalilinsa na sace ni."
"Iya abi
nda ya dinga yi miki kenan?."
"Eh shikenan."
Ya zuba mata ido yana kallo, dan shi zuciyarsa fa
ɗ
a masa take yi ko dai sun yi raping
ɗ
inta ne shiyasa take a sanyaye? Dan yawanci wa
ɗ
anda aka sace da wahala su dawo ba a yi musu wani abu ba, sai wa
ɗ
anda Alla
h ya kiyaye.
Ya ce, "akwai abinda ki ke
ɓ
oye min wanda bakya so na sani. Amma babu komai, tunda an fito daga tiyatar ki tashi mu tafi wajan ƴan sanda a cigaba da bincike."
Ta kalle sa taga ya ha
ɗ
e rai alamun babu wasa, ta bu
ɗ
e baki zata yi magana, ya
dakatar da ita ya ce, "kar ki ce min komai, ki tashi muje kawai, dan ba za a rufe maganar nan ba na fa
ɗ
a miki."
Bata iya musu da Hammanta, ta yi shiru tana turo baki gaba dan ita kam babu abinda zata ce wallahi, sai ranar da ta biyasa ku
ɗ
in da aro daga n
an sai ta san abinda zata yi a akai.
Saheer miƙe tsaye yana kallon ta ya ce, "tashi muje." Ba yadda ta iya haka ta bi bayansa jikinta a sanyaye.
Yana tsaye ya jingina da bango yana duba file
ɗ
in hannunsa, ya
ɗ
aga ido ya kalli tv da take nuna masa masu
shige da fice a asibitin na ko ina. Ya
ɗ
auke ido yana tuna wacce ya gani a zaune lokacin da suna magana tayi daidai da mara kunyar yarinyar nan da ya
ɗ
auke, kamar wanda aka bawa umarni ya saka remote ya bu
ɗ
e inda take zaune, ya zuba mata ido yana ya sake t
abbatarwa da ita
ɗ
in ce.
Ya ta
ɓ
e baki a bayyane ya ce, "shine mahaifinta" ya fa
ɗ
a yana sake kallon file
ɗ
in hannunsa, yana kuma karanta sunan Baffa a zahiri.
Ya
ɗ
aga kai ya sake kallon ta, a lokacin da Saheer ya zauna kusa da ita, ya
ɗ
auke kai ya ajjiye
file
ɗ
in ya zauna a akan kujera a lokacin kiran Jazy ya shigo wayarsa. Kamar bazai
ɗ
auka ba, sai kuma ya
ɗ
auka ya saka a speaker ya ajjiye wayar a kusa dashi.
Jazy ya ce, "kai wai me ka mayar dani ne? Ɗan aikin ka ko a ƙarƙashin ka nake aiki kana biyana
albashi?. Dan ma ina taimaka maka ina yi maka abubuwa da baka san sai ka dinga raina min wayo, har ni na kira ka ƙi
ɗ
auka sai yanzu da ka ga dama zaka amsa kirana?. Yaronka ne ni ko
ɗ
an aikinka?."
Rehaan ya lumshe ido ya bu
ɗ
e ya ce, "Jazy kana da matsala
."
Sai ya sake harzuƙa Jafar ya ce, "ni ne ma kai, in ina da matsala kai meye da kai?. Tun safe nake kiran ka a waya, yanzu na tabbatar azahar ta yi a inda ka ke, amma dan ka raina ni sai yanzu zaka
ɗ
auka?."
Rehaan ya yi shiru bai ce komai ba, Jafar ya
ce, "na samu labarin ka sallami yarinyar nan, wallahi ina garga
ɗ
in ka akan kar ka sake
ɗ
aukar wata yarinya ka kai gidan ka, in ba haka ba wallahi sai na fa
ɗ
awa kowa na gidanku. Tunda kai naga har yanzu baka yi hankali ba, baka san ya kamata ba."
Ya lumsh
e ido ya bu
ɗ
e, ya
ɗ
aga ido ya sake kallon screen
ɗ
in daidai lokacin da Saheer ya miƙe tsaye yana riƙo hannunta. Ya jingina da kujera yana kallonsu kamar ya samu wani film a hankali ya ce, "kaine ka haife ni da ka ke yi fa
ɗ
a min haka? Kar ka manta, na girme
ka."
"Ban haife ka ba, amma na isa da kai. In aure ka ke so daman kakar ka ta ce zata yi maka aure ai, wataƙila ma alamomin iskanci ta gani a tare da kai ya saka ta yanke wannan hukuncin a kanka. In ba
ɗ
an iska ba, waye yake ajjiye mace a gidansa? Allah
ka
ɗ
ai ya san me ka yi mata. Banza kawai."
Murmushi ya yi ya shafa fuskarsa yana kallon screen
ɗ
in gabansa har lokacin da suka bar wajan, ya
ɗ
an yi ajiyar zuciya ya ce, "Ka saka maids
ɗ
in Al Hamra su gyara min apartment? Da safe zan shiga Jeddah."
Jazy y
a ja tsaki ya ce, "da yake ga
ɗ
an aikinka ko? Ni zan saka maids su gyara maka apartment dan zaka je ko?. Kar ka je, don Allah ka zauna indai har sai na yi magana dasu."
Rehaan ya ce, "kashe wayar sai na tura a gyara min, ka cika ni da maganar banza, gaba
ɗ
aya baka da amfani."
"Kai ka sani kuma. Sannan ka fa
ɗ
awa budurwar ka, ta daina zuwa inda nake, wallahi zan saka a kamata. Ni ba
ɗ
an iska bane, kai ka san ni ba irin ka bane."
"Ni shine Jazy."
"Har sai ka maimaita? Duk wanda ya kai mace gidansa har ta k
wana biyu ai
ɗ
an iska ne." Rehaan bai ce komai ba ya yanke wayar, yana ganin kiran Alma yana shigowa ta snapchat amma bai duba ba.
Ya rasa meyasa Alma ta fi tasiri a wajansa in yana England, da zarar ya dawo Nigeria shikenan sai ya dinga mantawa da labar
inta. In yana can sai yaji a ransa zai iya aurenta ya zauna da ita.
Ya ta
ɓ
e baki kafin ya
ɗ
auki waya ya kira wanda zai kira, ya miƙe a hankali ya sauka ya fita daga asibitin gaba
ɗ
aya.
Islaha kamar yadda Saheer ya ce wajan ƴan sandan suka nufa, da it
a dashi da Sadik dashi. Tana zaune a bayan mota ta yi shiru, shi kuma shida Sadik suna gaba suna tafiya.
Safeera ce ta kira ta a waya, ta
ɗ
auka suka yi magana kafin ta ce, "Hamma Sadik zamu
ɗ
auki Safeera a hanya." Ya amsa suka cigaba da tafiya har suka je
inda take, ta shiga motar suka nufi police station
ɗ
in gabanta yana tsannanta bugawa, dan bata san amsar da zata bayar wacce zata gamsar da Hamma ba.
A can suka samu Ummi da danginta, aka zauna ana tattauanwa akan batun case
ɗ
in sace ta.
Islaha ta ce,
"babu hannun Ummi a sace
ɗ
in da aka yi."
Dpo ya kalli Ummi ya ce, "Wannan case
ɗ
in dai na yanzu, kin bar cikinsa. Amma kina cikin duk wanda zai iya afkuwa nan gaba, dan ko ciwon kai Islaha ta yi zamu nemo ki."
Saherr ya ce, "ni ban gamsu da wannan maga
nar ba, ina so a yi mata tsakani da Islaha, ko ciwon kai Islaha tayi wallahi sai na
ɗ
aure Ummi. Domin ta furta kalmar sai ta ga bayanta a gaban shaida, kuma ta amsa da bakinta ta ce ta san ta aikata."
Dpo ya ce, "ba ina nufin rufe case
ɗ
in Ummi ba, ina ma
gana akan case
ɗ
in sace Islaha babu hannunta a ciki. Tunda ga Islaha a zaune ta tabbatar mana da Ummi bata da hannu a ciki."
Ya kalli mahaifin Ummu ya ce, "Alhaji wannan case
ɗ
in babu ita a ciki, amma kamar yadda Saheer ya fa
ɗ
a ko cuwon kai Islaha tayi da
saka hannun Ummu a ciki. Domin kalmar da ta fa
ɗ
a ba ƙaramar kalma bace, tun kwanaki na fa
ɗ
a maka wannan kalmar zata iya sakawa a
ɗ
aure ta a gidan yari, ita ake kira da baki shi ke yanka wuya."
Mahaifinta ya ce, "na sani, na kuma san duk abinda ka fa
ɗ
a ga
skiya. Na gode da karamcin ka sosai."
Dpo ya ce, "yanzu hukuma ta shiga tsakanin wannan kalma da Ummi ta fa
ɗ
a, muna tsakiya akan kalaminta, dan haka ko yaushe in wani abu ya samu Islaha za a wayi gari Ummi tana wajan nan mun riƙe ta."
Ummi tace, "wallahi
bazan sake aikata komai ba, bazan yi mata komai ba."
"Hajiya Ummi wannan daga baya ne, kin
ɗ
aure kan ki da kalaman ki. A yanzu dai babu ke a case
ɗ
in, amma nan gaba zaki iya shigowa. Alhaji zaku iya tafiya.." Godiya ya yi musu sannan suka yi sallama suka
fita.
Ya juyo ya kalli Islaha ya ce, "malama Islaha na dawo kanki. Ki bamu bayanai da abubuwan da za ki iya tunawa, wanda zasu bamu makama akan nemo wa
ɗ
annan mugaye mutane."
Ta
ɗ
an sauke numfashi tana jin idon Hamma a kanta yana yawo, ta
ɗ
ago ta kalle
sa a sanyaye ta ce, "bazan iya tuna komai ba, abu
ɗ
aya na sani, shi ba bahaushe bane, kuma lokacin da aka
ɗ
auke ni rufe min ido suka yi ban san ta inda muka bi ba."
"Na fa
ɗ
a miki indai za ki iya fa
ɗ
a mana kammaninsa, zamu iya sakawa a zana mana shi."
"Ko
yaushe yana saka facemask bazan bambamce ba gaskiya" ta samu kanta da yin ƙarya dan ta
ɓ
oye gaskiya.
"Lambar mota, katin shaida, lambar gida babu abinda za ki iya tunawa?." Ta
ɗ
aga kai alamun eh.
Ya sauke numfashi ya kalli Saheer ya ce, "baza mu iya y
in komai a case
ɗ
in nan ba, indai bata fa
ɗ
a mana wata makama ko hujja da zamu yi bincike a kai ba. A lokacin da motar ta
ɗ
auke ta, cctv asibitin Rehaan Yola ta yanke, sannan mai napep
ɗ
in da ya ce mana yaga lokacin da aka
ɗ
auke ta, shima ya ce bai ga lamba
r mota ba, itama kuma sun rufe mata fuska bata ga inda aka ajjiye ta ba. Babu hoto ko wani abu da zai taimaka mana mu binciko abiinda muke son bincikowa."
Islaha ta
ɗ
an yi shiru kafin ta ce, "mai napep! Kuna nufin yazo nan?."
Dpo ya kalle ta ya ce, "kin
gan shi ne?."
Ta
ɗ
aga kai ta ce, "lokacin da nake a tsorace akan hanyar, yazo zai wuce sai na tare shi, har muka yi ciniki zan shiga ya kai ni gida, sai zuciya ta bata amince dashi ba, domin ya saka facemask da baƙin glasses bana gane yanayinsa. Sai nac
e yaje na fasa hawa, sai naga ya fito ya biyo ni, nayi sauri na gudu, ya kamo ni yana bu
ɗ
e wata kwalba da take a hannunsa, wacce ya riƙe ta da baƙin abu."
"Ban san meye a cikin kwalbar ba, amma yana ƙoƙarin watsa min a fuskata. Yana gama bu
ɗ
ewa sai naji a
n jani da ƙarfi cikin mota, daga nan ban sake bu
ɗ
e ido ba sai a wannan gida."
Dpo ya zuba mata ido har ta gama ya ce, "shima mai napep
ɗ
in ya yi nufin cutar dake kenan?."
"Ƙwarai kuwa, duk da ban san meye a cikin kwalbar ba, amma tabbas abin cutarwa."
Saheer cikin tashin hankali ya ce, "meye za a yi ƙoƙarin zuba mata? Meye a cikim kwalbar?."
Dpo ya ce, "probably acid ne, hydrocloric acid!. Babu abinda za a yi ƙoƙarin zuba mata a fuska in ba shi ba."
Ƙ
irjinta ya buga da ƙarfi, ta dafe ƙirji tana bu
ɗ
e
cikin firgici ta ce, "Acid!."
Sadik ya ce, "Sai a nemo Muslim ya nemo mana shi, daman tare suka zo." Ya