Showing 147001 words to 150000 words out of 250912 words
ba" tana gama fa
ɗ
ar hakan ta nufi exit door.
"Wanne irin taimako ki ka yi masa, mai Alma zata yi ma
sa ki ka taimake sa?."
Ta juyo ta kalle shi ta ce, "don Allah na yi, na yi saboda kasancewarsa musulmi
ɗ
an uwana, bayan wannan babu wani abun. Dan haka no need sai na fa
ɗ
a maka" tana gama fa
ɗ
ar hakan ta fita daga kitchen
ɗ
in.
Jafar ya
ɗ
aga ƙafa zai fita
aka kira shi a waya, yana
ɗ
auka aka ce, "Mr Jafar kamar yadda ka fa
ɗ
a haka sunanta yake, yarinyar ƴar jarida ce bata da wata damuwa. Matsalar ta kawai bata da kunya, tana da tsiwa bata saurarawa wanda ya
ɗ
aga mata murya. Dalilin neman ku
ɗ
i ne ya kawo ta J
edda ba dan tana so ba, a kwanakin baya tana daga cikin masu wayarwa da iyaye kai akan illar kai yaransu mata wata ƙasa aiki. Itace dai wacce Mr Ray ya
ɗ
auke ta, ta yi kwana biyu a hannunsa, amma duk da hakan bai saka ta yi sanyi ba. A yadda na ji ance ta
ci bashi ku
ɗ
i ta biya ku
ɗ
in aikin mai riƙonta, ta zo ƙasar saudia dan ta samu ku
ɗ
in biyan wannan bashin. Bata tare da kowa, kuma ba aiko ta aka yi ba."
Jafar ya sauke numfashi ya ce, "ka tabbatar?."
"Na tabbatar ranka ya da
ɗ
e." Bai ce komai ba ya kashe
wayar yana tuna abinda tace daki-daki.
Islaha rai a
ɓ
ace ta koma, gani take kamar Jafar ya gama raina mata hankali da yake tunanin an tiro ta dan ta cutar da wanda bata sani ba. Ta cire mayafin ta ajjiye, ta zauna sai kuma ta ja dogon tsaki ta ce, "wai h
e will have me arriested, ko shi waye da zai kama ni oho."
Sai kuma ta ce, "ko kuma dan
ɗ
an uwan Ray ne ba. Mtsww! Ai ba shine Rehaan
ɗ
in ba balle ya yi taƙama da ku
ɗ
i, kuma Allah na tuba ko Baban Rehaan ne ya yi min...."
Sai kuma ta dakata ta ce, "bak
yau yiwa iyayen wasu irin haka, amma ko shi Rehaan
ɗ
in ne ya yi min daidai nake dashi balle wani
ɗ
an uwansa. Meye abin cutarwa a wancan ragon? Mtsw! Mai zubin mata, yadda yake da gashin nan a kansa, kamata ya yi ya saka kayan nata kawai, tsaf zai saje da s
u."
Haka ta ƙaraci mitar ta ita ka
ɗ
ai, kafin tunanin Zainab ya dawo ranta ta
ɗ
auki waya ta kira Safeera tunawa ta kira ta
ɗ
azu.
Safeera tana
ɗ
auka ta ce, "Ɗazu na kira ki, ina ki ka ajjiye wayar?."
Islaha ta ce, "ya aka yi?."
"Muna magana kin katse
kiran, me ya faru da Zainba
ɗ
in?."
"Bestie mutanen nan kamar yadda suka saka aka goge hotunan Hafsat a wayata ba tare da na san ya aka yi suka sani ba, sun sake samun wannan recording
ɗ
in, har ana yiwa Zainab barazanar a kai. Yanzu babban tashin hankalina
kar a cutar da ita."
Safeera ta ce, "subahanallah! Lallai lamarinsu azimun ne. Yanzu an samu Zainab
ɗ
in?."
"Hamma ya ce min zai dawo ya dubata."
"To waye ya fitar da audio
ɗ
in? Wani ya san dashi ne bayan ni?."
"Ina zan sani?. Daga ke, sai Hamma, Suraj
da Saleem ne ka
ɗ
ai ku ka san dashi. A cikun ku akwai abin zargi ne?."
Safeera ta sauke numfashi, a sanyaye ta ce, "babu kam. Amma kuma dole a cikin mu akwai munafukin, mu
ɗ
in dai akwai wanda yake tare dake, kuma yake tare dasu.. Ni dai wallahi...."
Is
laha ya dakatar da ita ta ce, "kar ki fara yi min rantse rantse malama, kin ji na ce ke ne? Kina da matsala wallahi."
"Ba ki ce ba, amma ina cikin abin zargi, kuma zata iya yuwa ni
ɗ
in ce, kin yarda dani ne shiyasa ki ke ganin bazan yi ba."
"kowa ma yana
cikin zargi ai ba ke ka
ɗ
ai ba, ki dakata da wannan maganar kawai. Ni wallahi gaba
ɗ
aya zaman nan ya dame ni, ina so na je Madina na duba Umma, daga nan ina son dawowa gida."
Safeera ta ce, "Hajiya Umma, sai ga Vn
ɗ
inta a wayar Mama Atika, wai a ta ya ta
a da addu'a Allah ya dawo da ita. Na ce Umma tun kafin daren ya yi har an fara fatan wayewar gari."
Islaha bata ce komai ba, Safeera ta ce, "ki samu ayi miki bincike yadda ya kamata, daga nan sai a san abinda za a yi."
Islaha tana so ta bata labarin ha
ɗ
uwar ta da Mr Jafar, amma bata son bata labarin wanda ya
ɗ
auke ta kuma take aiki a gidansa, dan bata san ya zata
ɗ
auki abin ba. Daga haka suka yi sallama ta kashe wayar
••••••
Adda dai kallon Mama kawai take yi, jin tana ta lissafin ku
ɗ
i cikin fa
rin cikin da yake kwance akan fuskar ta.
Ta
ɗ
an sauke numfashi ta ce, "Mama duk Labiba ce ta aiko miki da wannan ku
ɗ
in da ki ke lissafi?."
Mama ta ce, "itace mana, farar haihuwa ba, wallahi itace."
Ran Hanan ga
ɓ
aci ta ce, "mu da muke baƙaƙen haihuwar
sai a yar damu, kuma duk abinda Labiba zata ba ki a bayan wanda na ba ki yake wallahi. Kuma in ku
ɗ
i ne sai na kawo wanda Labiba bata kawo rabinsa ba."
Mama ta kalle ta tana murmushi ta ce, "mu gani a ƙasa Hanan. Dah dai kin yi, amma yanzu ƙanwar ki ta wu
ce ki, ko a hanya baza ku ha
ɗ
u ba, ta wuce ki tuni wallahi. Madarar ku
ɗ
i take aiko min dasu, ba ƙananun ku
ɗ
i ba."
"Amma kafin ta ba ki ni ce na fara ba ki."
"Ke ki ka fara, amma ki
ɗ
auka ba ki yi komai ba, kawai ƴan tsaba ki ka bani, hajiyar tana Jeddah.
"
Hanan ta miƙe ta shige
ɗ
aki, jim ka
ɗ
an sai gata ta fito ta fita fuuu cikin
ɓ
acin rai.
Adda ta kalli Mama ta ce, "Mama anya hanyar da ki ka
ɗ
ora yaran nan zata
ɓ
ulle kuwa? Kamar fa kin je ku je ku yi karuwanci....."
Mama cikin tsawa ta katse ta ta ce,
"Ya isa Sa'ida, ni ban aika yarana da su nemi maza ba, ina ja musu kunne ko yaushe akan raba kansu daga mazan banza. Ni dai na ce su san hanyar da zasu bi su kar
ɓ
i ku
ɗ
i a wajan maza, amma ban da basu kansu."
"To yanzu Mama wacce hanya zasu bi su samo ku
ɗ
i a wajen maza? Sana'ar me suke yi? Ko kuma mazan da suke basu ku
ɗ
in haifarsu suka yi da zasu
ɗ
auki ku
ɗ
i haka kawai su basu?."
"Soyayya ce zata saka su bayar ba wani abu ba, in kana son mutum dan ka
ɗ
auki abu ka ba shi baka jin komai. Shi ƙaninki meye ba
ya yiwa watsatstsiyar yarinyar can? Duk da ya san ta gama watsewa ku
ɗ
i yake
ɗ
auka yake bata, saboda yana sonta. Dan kin fifita bare akan jininki, shine za ki ce min wai kamar na aike su karuwanci ne?. Ahir
ɗ
in ki wallahi, kar na sake jin wannan ƙazamar ma
ganar a bakin ki."
"Shikenan Mama. Amma ita Labiba a ina take samun ku
ɗ
in da take baki haka? Albashin ta bai kai yawan da zata dinga turo miki da manya ku
ɗ
i haka ba."
"Ke duk duniya akwai wanda ta kai balarabe kyauta ne? In balarabe ya yi miki kyauta sai
kin gigice kin fita daga hankalin ki saboda farin ciki da ru
ɗ
ewa. Balarabe da kyauta, balarabe da kyautatawa mutane, ai wannan hidimar da Labiba take yi min duk cikin kyaututtukan da suke samu ne."
Adda ta ce, "ita Islaha bata samun kyautar ne, ko ita U
mmansu Safeera ba a bata ku
ɗ
in?. Na ji an ce ita wahala ma take sha a gidan da take aikin, ita bata samun kyautar ne?."
"Waye zai
ɗ
auki ku
ɗ
i ya bawa tsohuwa mai budurwar ƴa kamar Safeera? Kema dai wasa ki ke yi. Ita kuma Islaha zata bani ne? Zan san inda
ta samo ku
ɗ
in ne balle ta
ɗ
auka ta bani?. Shegiyar yarinya mai zubin mayu."
"Labiba ce tawa, ita da yake ni na haife ta gashi ina ganin amfanin haihuwa. Shiyasa hausawa suka ce, ko baka so haifi ka yar."
Adda ta yi shiru bata ce komai ba, sai ta miƙe ta
nufi wajan Baffa, dan Mama ba ji zata yi ba.
A zaune ta same sa yana cin dafaffen zogale, ta zauna ta ce, "Baffa ya ƙarfin jikin?."
Baffa ya kalle ta ya ce, "Jiki da sauƙi. Ya na ganki haka?."
Adda ta ce, "Baffa haka za a bar Mama tana
ɗ
ora Hanan da L
abiba akan hanyar da bata dace ba? Ace har fa
ɗ
a take ha
ɗ
a yaran nan akan kawo mata ku
ɗ
i ta hanyar da bata san ya suke samowa ba?."
Baffa ya ce, "babu yadda zan yi, na yi maganar tun ba yanzu ba abin duk a banza. Na yi fa
ɗ
an, na dake su, na hana fitar amma
da yake suna da goyan baya da kanta yake bu
ɗ
e musu ƙofa su futa. Ta kai ta kawo ko maganata sun daina ji, sai abinda suka ga dama suke yi. Daman Saheer suke
ɗ
an tsoro, shima yanzu ba wata shakkarsa suke yi ba, dan ta riga ta gama saba musu."
Adda ta ce,
"abin ya yi yawa Baffa, yanzu Labiba ku
ɗ
i take aiko nata dashi ba tare da ta san a inda take samu ba. Na yi magana ta ce wai kyauta ce daga larabawa, wallahi hankalina bai kwanta akan hakan ba. In kyautar ce meyasa Islaha bata samu? Meyasa Umman su Safeer
a bata samun kyautar?."
Baffa ya murmusa ya ce, "a ko da yaushe Islaha itace lalatacciya watsatstsiya a idonta, a idanun mu da idanun kowa na garin nan kuma Islaha itace nutsatstsiya mai hankali. Yaran nata da take gani sune na karki, na tabbatar sune lal
latattun."
"Ka daina fa
ɗ
a Baffa, ka cigaba da yi musu addu'a."
Ya sauke numfashi ya ce, "Allah ya shirya." Ta amsa da min tana
ɗ
an jansa da hira kafin ta miƙe ta fita.
Nana Haleema
[7/15, 11:45 AM] KRBBK: RDB2P57
Nana Haleema.
Washe gari Islaha ko shi
rin zuwa gidan Rehaan bata yi ba, gaba
ɗ
aya hankalinta yana kan Zainab ta kasa samun nutsuwa. Har mafarki ta yi saboda ta saka a bin a ranta, gani take in wani abun ya samu Zainab itace sila.
Ranar ma Maleek da matarsa fita suka yi, tana zaune a falo tana
tunani ta ji an shigo, ta
ɗ
aga kai ta kalli wanda ya shigo, kamar yadda tunda ya shigo yana kallon ta.
Islaha ta miƙe tsaye bata ce komai ba, shi kuma ya murmusa yana ƙarasowa inda take ya ce, "hii beauty."
A ciki ta amsa ya zauna yana kallon ta ya ce,
"Na zo na duba ki, ya jikin ki?."
Islaha tana daga tsaye ta ce, "Alhamdu lillah, na ji sauƙi sosai
"Good. Have a seat" ya fa
ɗ
a yana nuna mata kusa dashi.
Bata zauna ba ta cigaba da tsayuwa ya ce, "Kina da kyau sosai." Ɗan kawar da kai tayi tana ha
ɗ
e
rai cikin takaicinsa.
Bata farga ba sai gani ta yi ya tsaya a kusa da ita, ya miƙa mata hannu alamun su gaisa ya ce, "Can i be your friend?."
Ta
ɗ
an ja da baya ka
ɗ
an ta ce, "Sorry Dr, i'm not interesting. Thank you" tana gama fa
ɗ
a ta bar wajan cikin ji
n haushinsa har zuciyarta
Shi kam fita ya yi yana neman hanyar da zai bi ya ga Islaha ta saba dashi sosai. Gidan ya koma, ya shiga
ɗ
aki yana kallon window cikin damuwa mai yawa. Sai kuma aka bu
ɗ
e ƙofar aka shigo, ya juya ya kalli wacce ta shigo ya ga Labi
ba ce, ya yi tsaki yana kallon ta da yarinyar tana tsaya masa a ransa. Tunda ya ga Islaha ta fara sire masa, amma yana jin da
ɗ
in mu'amala da ita sosai.
Zama ya yi akan sofa, ta zauna a kusa dashi ta ce, "Me yake damun ka?."
Ya gyara zama ya kalle ta ya
ce, "Kin san haousemaid
ɗ
in gidan Maleek? Sunanta Islaha, itama ƴar nigeria ce, kuma fulani ce."
Gaban Labiba ya fa
ɗ
i, ta
ɗ
an ha
ɗ
e rai ta ce, "Eh na santa."
Ya yi murmushin jin da
ɗ
i ya ce, "Ina sonta, ina son kasancewa da ita, ina jin yanayi mara misalt
uwa a akanta. In dai za ki jawo min hankalin ta, zan ba ki ku
ɗ
a
ɗ
e masu yawa, zan ba ki ku
ɗ
in da ban ta
ɓ
a ba ki kamar su ba."
Labiba ta
ɓ
ata rai, cikin jin haushin Islaha ta ce, "Ni ba ƙawata ba ce."
"Amma za ki iya sakawa ta zo nan, Indai ki za ki saka t
a ta zo..." ya dakata ya
ɗ
auko ku
ɗ
i masu yawa ya bata ya ce, "zan ƙara miki wasu."
Ta kalli ku
ɗ
in, ko lokacin da ya fara kwanciya da ita bai bata wannan ku
ɗ
in ba, amma gashi yau saboda Islaha yake bata wannan ku
ɗ
i masu yawa har yana cewa wai zai ƙara mat
a.
Bata ƙi kar
ɓ
ar ku
ɗ
in ba, ta riƙe a hannunta sannan ta ce, "zan yi, amma tana da taurin kai, babu lallai ta amince."
"Zan jira, ko yaushe ne indai zata amince. I like her, tana da kyau sosai." Labiba ta girgiza kai sai ta miƙe ta fita.
Tana shiga
ɗ
ak
i ta kira Mama, Mama yana
ɗ
auka ta ce, "Mama sai kin tashi tsaye, balaraben da yake yi min kyauta ya gano Islaha Mama, Shikenan Mama, zai daina bani komai."
Daga can
ɓ
angaren Mama ta ce, "ban gane ya gano Islaha ba, a ina ya ganta?."
Daidai lokacin Sah
eer ya kai abinci bakinsa, jin abinda Mama ta ce sai ya tsaya cak ya kasa ci ya zubawa Mama Ido kallon ta.
Labiba ta ce, "Ban sani ba Mama, amma shekaran jiya an ganta a motarsa, yau kuma ya zo yana fa
ɗ
a min indai zan saka ta zo gidansa ta kwana dashi kam
ar yadda take kwana da saura abokinsa zai bani ku
ɗ
i masu yawa. Mama kin ga ku
ɗ
in da ya bani saboda ita? Kin ga yawan ku
ɗ
in, har yana cewa zai ƙara min in dai ta zo gdain?. Mama shikenan ta mu ta ƙare, don Allah Mama ki yi wani abun."
Mama ta ce, "ke dalla
h kar ki damu, islahan ta isa ta shiga tsakanin mu da arzuƙin mu?. Ki kwantar da hankalin ki, zan yi maganin abin wallahi. Amma in ya ba ki ku
ɗ
i akan ki kawo masa ita ki kar
ɓ
a, amma ko da wasa kar ki bari ta kusanci gidan, ta je ta ƙarata da abokinsa, shi
kam ya fi ƙarfinta. Sannan me ya kaita shiga motarsa?."
"Mama ko ni ban ta
ɓ
a shiga ba, amma ita ta shiga. Sai gano su na yi ta camera yana yi mata kiss. Kin san ta da farin jinin maza, inda take aikin ba ki ga yadda mai gidan yake rawar jiki a kanta ba,
ita tsabar ha
ɗ
ama namiji
ɗ
aya ya yi mata ka
ɗ
an, har wani gidan take zuwa kullum, nan ma ta samo ku
ɗ
i. Wallahi Hamma bai yi dacen mata ba, gaba
ɗ
aya Islaha ta gama zubar da mutuncinta, ta zama ƴar iska mai lasisi."
"Farin jinin samarin banza ba, ai in saura
yi na kirki ne bazai kalli Islaha ya ce yana so ba, ke da ganinta ka san babu irin duniyancin da bata aikata ba, yadda idanunta suke a kakkafe akan mutane, babu iskancin da basu gani ba. Yanzu dai ki kwantar da hankalin ki, ta je ta ji da wasu amma wannan
na ki ne ke ka
ɗ
ai, ke ka
ɗ
ai zai dinga yiwa kyauta, baza ta hana mu rawar gaban hantsi ba."
"Kuma Mama ta ci a can, ta ci a nan kenan? Ni ina zuwa gidan da take ne?."
"Bar shegiya tsintacciya, zan yi maganin abun."
"yauwa Mama, Yanzu zan je na canja ku
ɗ
i
n xuwa naira sai na turo miki." Mama fara saka mata albarka kafin ta kashe wayar.
Saheer ya ƙame ya kasa yin komai, ya ajjiye cokalin yana juyasa a plate yana jin duk abinda dukkansu suke fa
ɗ
a, har wanda Labiba ta fa
ɗ
a ya ji.
Baffa da ya shigo yana tsa
ye shima duk ya ji abinda ta ce, ya girgiza kai cikin ƙunar zuciya da
ɓ
acin rai ya ce, "a cikin samarin banza da suke kula Islaha, ina so ki san