Showing 123001 words to 126000 words out of 250912 words
kar ki canja kin ji?."
Kamar zata yi kuka ta ce, "Hamma ka fara zargina ne?" Ta fa
ɗ
a hawaye yana sakko mata.
Jin
ta fara yi masa kuka sai ya tausasa murya ya ce, "Har abada bazan ta
ɓ
a zargin ki ba Islaha, na yarda dake
ɗ
ari bisa
ɗ
ari, in ana yarda da mutum dubu bisa dubu ma na yi miki. Ina tsoron zaman ki a wajan da babu kowa na ki, kar wasu su canja miki tunani ki y
i wani abun dan ki samu ku
ɗ
i da gaggawa."
Muryar ta tana rawa ta ce, "ni bani da kowa ma, wacce nake tare da ita ko turanci bata iya ba sai larabci. Wallahi Hamma bazan ta
ɓ
a aikata wani abu mara kyau ba, na san abinda nake yi, kuma na san haramcin hakan."
Ya sanyaya murya ya ce, "Oh matar Hamma, meye na kukan, uhum!."
"Kaine ka ke magana kamar kana zargin zan samo ku
ɗ
i ta wata hanya daban."
"Don't deflecte my issue, kin san har abada bazan iya zargin ki ba. Wallahi na yarda dake, bana jin wani
ɗ
ar a ra
ina dan bakya kusa dani. Ki daina kuka, kin ji matar hamma!."
Ta goge ido cikin shagwa
ɓ
a ta ce, "to ba kai bane."
Ya yi murmushi ya ce, "To na bari Matar Hamma, ki daina kuka kin ji?."
Ta
ɗ
aga kai kamar yana gabanta ta ce, "to na daina."
Ya murmusa
ya ce, "kin san meye?."
A hankali ta ce, "A'a."
"In sonki."
Ta yi dariya harda rufe idonta kamar yana kallon ta.
Shima ya yi dariya ya ce, "Kina ganin Labiba kuwa?."
Ta girgiza kai ta ce, "sau
ɗ
aya na ta
ɓ
a ganinta, bayan nan ban kuma ganjnta ba. Ku
ma ni ba fita nake yi ba shiyasa."
"Ki cigaba da zama a gida, kar wani balaraben ya ganar min ke ya ƙwace."
Ta yi dariya ta ce, "shi
ɗ
in banza, ai wannan Islahan ta Hamma, sai dai ya nemi wata. Ai babu halittar da zata iya rabu mu Hamma, in dai ina da ra
i ni mallakin ka ce. Muna tare daga nan har aljanna in sha Allah."
Ya yi dariya ya ce, "Allah ya tabbatar matar Hamma. Zan je na gaishe da kawu."
"Amin. Kace ina gaishe sa da kyau, kuma in ka shiga wajan Baffa ka ha
ɗ
a mu don Allah."
"In sha Allah, sai
na dawo" daga nan suka yi sallama suka kashe.
A lokacin ta miƙe tsaye ta na
ɗ
a mayafinta ta fita zuwa gidan Rehaan dan gaba
ɗ
aya bata je ba gashi har i'sha ta yi. Da sallama ta shiga falom kamar ko yaushe babu kowa, ta wuce kitchen ta ga cup ne kawai wanda
bashi da kyau. Ta
ɗ
auke ta wanke tana tunanin abinda ya kamata ta yi.
Kamar wasa ta ji ana knocking ƙofar falon, da mamaki ta fito ta tsaya tana kallon falon dan ta san dai bashi bane, duk da sau biyu suka ta
ɓ
a ha
ɗ
uwa, amma tasan shi bazai yi knocking ƙ
ofa ba, zai bu
ɗ
e ya shigo ne kawai.
Kamar mai jin tsoro ta kai hannu a hankali ta bu
ɗ
e ƙofar, idonta ya fa
ɗ
a kan wacce take tsaye.
Alma ce a tsaye gajeriyar riga wacce bata wuce cinyar ta ba, ga rigar bata da hannu, sannan daga cikin ta a yanke take ana
ganin cibiyar ta, sai handbag sannan da trolly bag, sai farin gashinta da ya sauka har baya.
Bata cewa Islaha komai ba ta shiga falon, sannan ta kalli Islaha dan uniform
ɗ
inta sun yi maya indecating matsayinta a gidan.
Cikin english ta ta ce, "Dr is h
ere?." Islaha ta bita da kallo tana mamakin wacece wannan kuma, sai ta
ɗ
an ta
ɓ
e baki kafin ta girgiza kai alamun baya nan.
Alma ta ja jakarta ta hau sama ita kuma ta bita da kallo ta ce, "ikon Allah, wannan kuma daga ina oho." Ta koma kitchen ta cigaba da
abinda take yi ta.
Ba jimawa ta ji an shigo kitchen
ɗ
in, Alma ta bu
ɗ
e fridge ta
ɗ
auki drink ta dawo falon tana sha. Islaha ta bita da kallo ganin ta canja kaya, yanzu riga da wando, wandon ya kai guiwa amma rigar bata kai ciki ba iyakacinta ƙirji. Ko ba
a fa
ɗ
a ba ta san baturiya ce, kamaninta gaba
ɗ
aya sun nuna yaren ta.
Islaha ta ta
ɓ
e baki ta cigaba da abinda take yi, sai ta fito falo dan ta ajjiye tea
ɗ
in da ta gama dafawa a dining
ɗ
in falon.
A daidai lokacin ya shigo yana amsa waya, hannunsa yana cik
in aljihu kamar yadda ya saba. Alma tana ganinsa ta miƙe tana kallonsa, shi kuma ya tsaya cak yana kallonta cikin mamaki da al'ajabi.
Kafin ya gama mamaki ta ce, "Beb i missed you" ta fa
ɗ
a tana nufarsa a guje ta fa
ɗ
a jikinsa tana
ɗ
afe sa tsaf.
Islaha ta
yi saurin
ɗ
auke kai jin gabanta ya fa
ɗ
i, ta kawar da kai gefe tana jin wani iri a ranta, sai kuma ta kuma kallonsu ta ji ya
ɗ
an yi tsaki ya ce, "Alma what are you doing here?" ya fa
ɗ
a yana cire ta daga jikinsa.
Ita kuma ta kai masa kiss a bakinsa ya kau
ce ya ce, "why are you here?."
Ta riƙe hannunsa ta ce, "i missed you my love, i'm here beacuse i wanted to see you."
"Why you did not call me?."
"Suprise."
Ya
ɗ
an sauke numfshi ya kalli Islaha suka ha
ɗ
a ido sai ta
ɗ
auke kai, ya ƙaraso inda take tsaye
kamar zai magana sai ya fasa, bai ce komai ba ya wuce Islaha ya hau upstairs Alma ta bi bayansa.
Nana Haleema.
[7/8, 11:07 AM] KRBBK: RDB2P46
Nana Haleema.
_Masoyan Ragayar Dutse marubuciyarku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da comm
ents
ɗ
in ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link
ɗ
in ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode
ɗ
in baya, shima ku yi like da comment saboda Allah._ https://youtu.be/y7KtU9yRxrs?s
i=Q-KB7p8hKxcVfv1L
••••••••••
"Alma!."
Islaha ta maimaita tana binsu da kallo, ta girgiza kai ta ce, "shi kuma baturiya ce matarsa, baturiyar ma irin wannan...." Ta fa
ɗ
a tana bin Alma da kallo har ta
ɓ
ace sannan ta ce, "Ji ƙirjinta ko abin kirki babu,
gaba
ɗ
ayan ta kamar an zana number. Ban ta
ɓ
a ganin bature mai munin wannan ba, shi kuma ita ta yi masa, iko sai Allah. Ko ni da nake baƙa na fi ta kyau wallahi, ban da ma namiji meye abin so a wannan? Ko ni da nake mace bata burge ni ba, mtwww tirrr."
Kafi
n ta bar wajan Alma ta sakko, ta kalli Islaha ta ce, "hey! Make something delicious to my Husband now."
Islaha ta ce, "a matsayin ki na wa zaki bani umarni?."
Alma cikin rashin fahimta ta ce, "you say?."
Islaha ta ce, "ban sani ba. Ke ko shi mai gida
n ba ya bani umarni sai abinda na ga dama nake yi, balle ke ko
ɗ
a
ɗɗ
iya ru
ɓ
a
ɓɓ
iya, za ki zo ki ce ga abinda zan yi. In ki ka yi wasa sai na
ɓ
allaki:"
"I don't undersand, what are you saying?."
"Sanin bakya fahimtar ne ya saka nake fa
ɗ
a ai. Wai Alma, ke dam
a alif aka saka miki da ya fi dacewa dake, bazan yi ba" tana gama fa
ɗ
a ta wuce kitchen tana ta mita ita ka
ɗ
ai a ranta.
"Duk iyayin nasa akan wannan ya ƙare, duk turawan da suke duniya wannan ce tafi masa?. Tirrr an yi asara babba, ban ga abin so a wannan
doguwar ba." (Ko ina ruwan Islaha
🤔🤣
).
Macroni salad kawai ta yi, ta
ɗ
ora a tray da tea
ɗ
in ta hau sama.
Sai da tray
ɗ
in ya kusa kubcewa daga hannunta, ganin Alma a zaune a jikinsa yana ƙoƙarin ta
ɗ
agasa amma ta ƙi. Islaha ta ji takaici ya mamaye mata
zuciya, haka kawai ta ji Alma bata yi mata ba kwata kwata, haushin Rehaan da take ji a ranta gaba
ɗ
aya ya koma kan Alma.
Ta yi siririn tsaki tana takawa zuwa cikin falon, a lokacin ta ji ya ce, "Alma stop this nonsense!."
Da sauri ta miƙe daga jikinsa,
ya kalli Isalaha ya nuna mata bedroom alamun ta kai sama can. Ta juya tana takawa a hankali tana jin me Alma take cewa.
"My love i missied you, i want to kiss you, please allow me."
"You know i don't tolerate this nonsense right? Who invited you here?."
A lokacin ta daina jin maganarsa, dan ba da ƙarfi yake magana ba, ta shiga bedroom
ɗ
in ta ajjiye a kan table.
Ta juyo zata fito ya shigo ya zauna akan kujera, har zata wuce ya ce, "help me with water."
Ƙ
asa ƙasa ta ce, "in naƙi fa? Ka je ko
ɗ
a
ɗɗ
iyar mat
ar ka ta baka mana." Sai kuma ta nufi fridge
ɗ
in ta
ɗ
auko ra kawo masa. Ya bu
ɗ
e ya sha ya ajjiye, ya yamusaha gashin kansa ya ce, "What the fuck!." Ta ta
ɓ
e baki ta wuce ta sauka tana tsaki a ranta.
Waya ya
ɗ
auka ya kira Jafar, yana
ɗ
auka ya ce, "kaine ka
bawa Alma address
ɗ
in gidan nan?."
Jafar ya ce, "kawai sau na bata address
ɗ
in gidan ka ko?."
"To ta ya aka yi ta san gidan in ba kai ka fa
ɗ
a mata ba? Bata ta
ɓ
a zuwa Jeddah ba balle ace daman ta san gidan. Gata nan ta zo zata chaja min kai."
"Malam ka
daina yi min fa
ɗ
a, ba budurwar ka bace, dan ta zo sai me? Na ga daman kuna zama kai da ita a london ko?."
"This is not london, saudia ne."
"Kai ka sani kuma, kai ka saba mata da hakan, da kana yin abinda nake cewa da hakan bai faru ba ai. Sai ka kore ta
ko ta ta ya ka zama."
Rehaan Ya dafe kansa cikin takaici ya kashe wayarsa.
A lokacin Alma ta shigo
ɗ
akin, ya lumshe ido ya bu
ɗ
e, ya
ɗ
ago ido yana jifanta da wani irin kallo, kallon ka
ɗ
ai ya saka ta tsaya cak bata ƙarasa ba, sai kuma ta koma sa baya ta
fita bata ce komai ba. Ya ja tsaki ya
ɗ
auki spoon zai ci macorni salad
ɗ
in sai kuma ya fasa, ya yi fatali da tray
ɗ
in ya kufe a wajan ya tsallake ya shiga bathroom.
Alma hankalin ta ya tashi, yadda ta so ya kar
ɓ
e ta ya yi rawar jiki in ya ganta bai yi
hakan ba. Ta fara zagaye
ɗ
akin da ta yiwa kanta a gidan, cikin damuwa da neman mafita. Ko ba ya so a wannan lokacin sai ta yi abinda take so, zata yi masa video sannan kuma zata same shi.
Wajan handbag
ɗ
inta ta ƙarasa, ta
ɗ
auko
ɗ
auko wani tab tana kallo
n maganin. Ta yi ajiyar zuciya ta ce, "dole na yi amfani da wannan, na ga alama a london ya fi kirki, a nan bashi da kirki dole a ha
ɗ
a da tab."
Ta mayar da maganin ta zauna a gefen gado tana huci, bata so yin amfani da maganin wajan cimma burinta ba, so
take ta same shi a hayyacinsa ba tare da ta bugar dashi ba, so take ta same shi cikin soyayya ba tare da wani abu ya taimaka mata ba. Amma ta ga alama ya zo da taurin kai, dole ta koya msa hankali.
Washe gari Islaha da safe da ta farka bata je gidan ba, a
ikin gidan suka gama ita da Sunaira sannan ta yi nufin zuwa. Sai kuma ta tuna zata yi sabon content, ta yi creating topic da kanta ta ta saka hijjab ta zauna ta saka camera a gaba ta
ɗ
an yi magana mai
ɗ
auke da ilimi sannan ta yi posting.
Tun kafin ta fir
a take ta ganin comments yana zuwa espacilly a tiktok da ig. Ta yi murmushi ta ta miƙe ta fita zuwa gidan Rehaan. Falon babu kamar ko yaushe, ta shiga kitchen sai kuma ta tuna da bowl
ɗ
in jiya yana sama, ta san bai saulo dashi ba, ita kuma bata so sai ta g
ama zata fita ace ta je ta
ɗ
auko wani abun, hakan ya saka ta hau sama.
A hankali take takawa har ta ƙarasa ciki, falon babu kowa dan babu haske ma a falon sai ka
ɗ
an. Sai ta ja ta tsaya tana tunanin yana nan ko ba ya nan, duk da bata ga mota ba amma bata
yi tunani ba ko bata nan.
A hankali take tafiya har ta ƙarasa
ɗ
akin ta mur
ɗ
a handle
ɗ
akin ta shiga da sallama, side
ɗ
aya gadon yana yamutse alamun an kwanta a kai, dan
ɗ
aya side
ɗ
in yana nan normal ko pillow sa bai nuna alamun an kwanta ba.
Ta kalli ƙas
a ta ga macroni
ɗ
in da ya
ɓ
arar a kan carpet, ta kalli ko ina ta ga babu kowa alamun dai ba ya nan.
Ta ja dogon tsaki ta ce, "ji wani abu don Allah, ji yadda ya zubar da abu akan carpet. Kwashe kayan zan yi shara ba aikina bans, ya je ya samu ya san abin
da zai yi."
Ta sunkuya ta
ɗ
auko bowl
ɗ
in, ta
ɗ
auke tray da tea
ɗ
in ta ajjiye. Tsaki ta yi tana ganin yadda salad
ɗ
in duk ya bushe, ta harari wajan harda murgu
ɗ
a baki. Kamar wasa ta ga an bu
ɗ
e an shigo, ta
ɗ
aga kai ta kalle sa suka ha
ɗ
a ido ta
ɗ
auke kai da
ga kallonsa. Shima
ɗ
auke kai
ɗ
in ya yi, ya wuce ya
ɗ
auki wayarsa da take kan bedside.
Islaha ta bisa da kallo ta ce, "aikin banza, ji wani abu kamar ƙaramin yaro, sai ka nemo wanda zai gyara maka wajen, ni dai bazan iya ba."
Rehaan ya waiwayo ya kalle
ta, ta maze kamar ba ita ta yi magana ba, dan ta san bai ji abinda take fa
ɗ
a ba. Rehaan ya ce, "cleaner zasu gyara wajan."
Ta harare sa ta ce, "ai ko baka ce ba, ni ba gyarawa zan yi ba wallahi, ai ba ƙaramin yaro bane ba kai." Shi dai bai tanka mata ba,
ya
ɗ
auki wayarsa ya fita.
Itama downstairs
ɗ
in ta sakko ta dafa tea, ta juye a mini kettle, wacce yake da mug guda hu
ɗ
u madaidaita. A lokacin Alma ta shigo, ta bi Islaha da kallo kallo ta ce, "he is calling you."
"Ubana ne yake kira na?." Alma bata ce
komai ba dan ba ji tayi ba ta ja ta tsaya ita kuma Islaha ta fita.
Islaha tana fita ta
ɗ
auko tab
ɗ
in ta ƙarasa gaban tea
ɗ
in tana marmasawa a ciki.
Daidai na Islaha ta dawo ta ga tana juya tea
ɗ
in da tea spoon, ta tsaya cak tana kallon ta tana girgiza
kai cikin mamaki.
A hankalinIslaha ta ce, "kai! Me matar nan ta zuba a tea?."
Ta yi shiru tana kallon Alma sannan ta ce, "in fa ya sha wani abun ya same shi ko ya mutu ni za a
ɗ
orawa alhakkin hakan, ni za a kama a kulle ban ji ban gani ba. Dole na san a
binda zan yi, bazai sha wannan tea
ɗ
in ba wallahi."
Tana ganin Alma
ɗ
auke da tea
ɗ
in, Islaha ta yi saurin hawa sama, gab da zata ƙarasa falon sa ta tsaya tana hangosa a zaune. Ta ƙarasa ta hau saman tana ganin Alma ta taho sai ta yi kamar zata koma ta sak
ka downstairs, sai da Alma tazo daidai da ita, Islaha ta bangaje ta tea
ɗ
in ya zube a ƙasa, mug
ɗ
in ya fashe.
"Ouchhh! You burned me with the tea" Alma ta fa
ɗ
a da ƙarfi wanda hakan ta ja hankalin Rehaan ya kalle su.
Islaha a ru
ɗ
e kamar da gaske ta ce,
"I'm sorry, it was an accident."
"To hell with the accident! Can't you see how you burned me with the tea?."
"I'm sorry Madam."
Rehaan daman ciki yake da Alma, ya ƙaraso cikin fushi ya ce, "Alma Pack your things and leave Jeddah immediately!."
Ta bi s
a da kallon mamaki ta ce, "I'm Alma."
"That's exactly why I told you to leave. I don't want to see you here."
"I'm not going anywhere until you promise to marry me."
"I'm not marrying you, i don't feel that way about you.