Showing 138001 words to 141000 words out of 250912 words
zauna har aka kira ta suka shiga gaba
ɗ
aya.
Yana shiga suk
a ga Ubaid a zaune a table
ɗ
in fuba marasa lafiya, cikin larabci suka gaisa da Maleek, sannan ya nuna islaha ya ce, "itace mara lafiyar, kamar dai tana da asthma."
Ya kalli Islaha, duk da ya san sunanta tunda an turo masa amma sai ya ce, "What is your nam
e?."
Islaha a hankali ta ce, "Islaha Muhammad Maddibo."
Ya
ɗ
an bita da kallo ya ce, "your age." Ta fa
ɗ
a masa ya shigar a computer sannan ya ce, "meye yake damun ki?."
Islaha a sanyaye ba tare da ta bu
ɗ
e hancinta ba ta cw, "ina wahalar numfashi in na
shaƙi iska ko turare ko gas da hayaƙi. Ina shan wahala in na yi tafiya mai nisa, sannan ina yawan tari da ciwon ƙirji."
Ya gya
ɗ
a kai yana shigarwar sannan ya ce, "kina da asthama kafin yanzu?"
Ta girgiza kai alamun a'a, ya ce, "kin ta
ɓ
a yin gwaji akan h
akan?."
"Eh, na yi."
"Yana ina?."
"Yana Nigeria."
Ya bita da wani irin kallo ya ce, "you are from nigeria?."
Ta
ɗ
aga kai alamun eh, shi kuma ya ce, "wow!."
Maleek aka kira sa a waya ya tashi ya fita ya bar su.
Ubaid ya ce, "Which country in Nigeri
a?."
"Adamawa."
Ya
ɗ
aga kai kawai bai ce komai ba, a lokacin Ubaid ya ce, "za a yi miki spirometry test for that, ki je lab zasu yi miki."
Islaha ta miƙe suna bin arrow
ɗ
in asibitin har lab
ɗ
in. Ita dai islaha kallon ikon Allah take yi, asibitin tsari
nsa ya yi iri
ɗ
aya da asibitin da Baffa ya kwanta, kusan komai iri
ɗ
aya ne,
Tana zuwa lab tana fa
ɗ
ar sunan ta ta ga har an basu details
ɗ
inta tun kafin ta zo.
Nan da nan aka yi mata test
ɗ
in, aka ce ta jira result ya fito. Bata jima sosai ba aka sake tu
ra su Office
ɗ
in Ubaid, saboda an tura masa sakamakon.
Suna shiga ya duba ya kalli Islaha ya ce, "Asthma ta rabu kaso uku, akwai mild persisten asthma, itace mafi ƙanƙanta a ciki, itace wacce bata yi ƙarfi sosai ba. Akwai moderate persisten asthma, matsa
kaiciya kenan, wacce ta fara ƙarfi a jikin mutum, ta fi mild ƙarfi, amma bata kai matakin ƙarshe ba. Last one
ɗ
in itace severe persisten asthma, itace stage
ɗ
in ƙarshe a Asthma. In asthma ta kai severe, ta kai ƙarshe a matakin asthma, babu wata a gaba sai
ita ka
ɗ
ai."
"Akwai allergic and non allergic asthma. Allergic one
ɗ
in itace wacce take tashi in aka shiga ƙura, danshi bango, ko shaƙar wani abu kamar ƙhamshin furannci, wasu ko wani abin suka ci yana iya tayar musu da allergic asthma. Ƙaiƙayin ido, hanci
, kunne, maƙogwaro, cunkushewar ƙirji. Amma ita allergic mafi yawan lokaci, tari ko mura sun fi tayar da ita."
"Non allergic itace wacce take tashi ta hanyar hayaƙi, motsa jiki, gajiya, sanyi, ƙura mai tsanani, zafi mai tsanani, damuwa, tsoro mai firgitar
wa, gas da sauran abubuwa."
Ya
ɗ
an sauke numfashi ya kalli Islaha ya ce, "Islaha ta ki tana mild presisten ne, ƙarama ce bata yi ƙarfi a jikin ki sosai ba. Amma in ba ki kula da abubuwan da suke sakawa ki samu attack ba zata koma moderate presisten, daga
nan ta tafi severe presisten. Ki gu ji shiga hayaƙi, ƙura, sanyi, gas, zafi mai tsanani. In ki ka gujewa wannan, a za ki yi controlling asthma
ɗ
in ki ba tare da controller inhaler ba. Abu ka
ɗ
an yana iya tayar da Asthma, sai kin kula sosai, wani lokacin abi
nda ka raina shine yake sakawa ka samu attack."
Islaha ta
ɗ
aga kai tana fahimtar maganar sa sosai. Ya
ɗ
an yi rubutu sannan ya yi mata printing test. Ya kalle ta ya ce, "ku je pharmacy ku kar
ɓ
i magani. Akwai reliever inhaler, zata dinga taimaka miki a loka
cin da ki ka samu attack. Bakya buƙatar controller one, saboda bata yi ƙarfi sosai a jikin ki ba."
"Thank you Dr."
"My pleasure."
Malek ya ce, "yanzu zaka koma gida?."
Ubaid ya ce, "she's my last patient."
Maleek ya ce, "thank god! Ku je da ita, sh
e's my housemaid."
Ubaid ya zaro ido ya ce, "housemaid!" ya maimaita yana kallon Islaha da kanta yake ƙasa.
Maleek ya
ɗ
aga kai ya ce, "take care of her, i'm coming" ya fa
ɗ
a yana fita.
Ubaid ya bita da kallo, kalar ta ta
ɗ
auki hankalinsa sosai, yadda t
a kalli ƙasa bata kallonsa, eyelashes
ɗ
inta sun kwanta a ƙasan fuskar ta, ga wata kyakykyawan eyebrow da take cikakkiya baƙa wuluk. Ga bakinta yana moving a hankali, dan ta cire mayafin a fuskarta. Gashinta ya sauka har bayanta, ana iya ganowa dan mayafin
kawai ta yi.
Jin shirun ya yi yawa sai ta
ɗ
ago kai suka ha
ɗ
a ido, ya
ɗ
an yi murmushi ya ce, "Mu je phamarcy."
Ta miƙe a sanyaye, shima ya miƙe suka fita tare zuwa phmarcy.
Ya kar
ɓ
o ya rubuta dust sannan ya koma office ya rufe komai suka fita. Har bak
in mota suka ƙarasa, ya bu
ɗ
e mata gaba ya ce, "bismillah." Ta shiga shima ya shiga ya ja motar suka fita.
Sai da suka
ɗ
an yi nisa sannan ya ce, "so you are from nigeria?."
Ta
ɗ
aga kai ya ce, "Wow! Amma kina da kyau Islaha, ban ta
ɓ
a ganin ƴar nigeria mai
kyaun ki ba." Ta
ɗ
an murmusa bata ce komai ba suka cigaba da tafiya.
Suka cigaba da tafiya yana ta janta da hira ita dai taƙi sakewa yadda ta kamata.
A ƙofar gidan Maleek ya tsaya, ya kalle ta ya ce, "Yaushe za ki kawo mana ziyara? Wannan shine gidana
, can i have your digit?."
Ta
ɗ
an sauke numfashi ta ce, "Dr my medicine, please." Ya
ɗ
an yatsine fuska ya ce, "sorry my lady.." Ya fa
ɗ
a yana nuna mata yadda inhaler
ɗ
in take.
Ta kar
ɓ
a ta saka takardar gwajin a ciki ta ce, "thank you."
"my pleasure, ki
kula da abinda na fa
ɗ
a miki saboda samun attack, har turare mai ƙarfi ki daina sakawa. In ki ka bi doka a hankali wani abun zai ragu."
Ta
ɗ
an gy
ɗ
a kai za ta bu
ɗ
e motar amma ta ji a rufe, ta
ɗ
an kalle sa ta ga ya zuba mata ido yana murmushi, sai ta ga ya
fita da kansa ya bu
ɗ
e mata, ta fito tana kallonsa ta ce, "thanks."
Ya yi murmushi yana kai hannunsa kumatunta ya shafa, abin ya zo mata bazata, sai hannunsa kawai ta ji bata san zai yi ba, sai ji ta yi ya ja kumatunta.
Rehaan yana tsaye a balcony yana
kallonsu, tun tsayuwar motar ya san Ubaid ne a ciki, dan su larabawa duk ku
ɗ
insu canje-canje mota, mota
ɗ
aya suke amfani da ita ko yaushe, duk ku
ɗ
in balarabe da mota
ɗ
aya aka san shi. Kuma da yake motar larabawa babu baƙin glass, yana iya hango akwai mace
a ciki.
A bayyane ya ce, "Ubaid! Allah ya shirya ka."
Yana tsaye yana kallon su, haka kawai yake so ya ga wacece zata fito daga motar. A kan idonsa ya fito ya bu
ɗ
e mata motar, tana fitowa ya ja dogon tsakin da bai san dalilinsa ba.
Ya miƙe tsaye sosa
i yana sake bu
ɗ
e idanunsa a kanta ya ce, "Oh god!" Ya furta lokacin da yake jan kumatunta yana murmushi.
Bai san ya ja tsaki ba sai sautinsa ya ji a kunnensa, ya
ɗ
an
ɗ
auke kai har yana rufe idanunsa, yana
ɗ
an gya
ɗ
a kai yana cewa, "a haka kamar mai hanka
li."
Lokacin da ya juyo bai ga gidan da Islaha ta shiga ba, ya ga dai bata nan. Ya ta
ɓ
e baki ya ce, "dole na dakatar da ita daga zuwa gidan nan, bana son shirme."
Jafar da ya zo wajen ya ce, "kai kuma kai da wa?. Sai magana ka ke yi kai ka
ɗ
ai."
Bai sa
n ya sake yin tsaki ba, ya ra
ɓ
a Jazy ya wuce cikin jin haushinta, haka kawai ya ji haushinta yana mamaye masa zuciya, bai san dalilin da ya saka yake jin haushinta da ta kasance yarinyar Ubaid ba, shi kansa yana tambayar kansa ina ruwansa? Amma bashi da am
sar da zai bawa kansa akan hakan.
Jazy ya kalli abinda yake kallo har yake tsaki, ya juya ya kalli inda Rehaan
ɗ
in ya bari, ya sake kallon wajen ya girgiza kai yana tunani....
Nana Haleema.
[7/13, 12:11 PM] KRBBK: RDB2P53
Nana Haleema.
Islaha tana shig
a
ɗ
aki ta wuce, ba jimawa sai ga Maryam ta shigo tana yi mata sannu. Ita dai murmushi take yi dan ta ji da
ɗ
in yadda suke nuna mata kulawa sosai, sun nuna mata iya mai aiki bace, ita ma tana da daraja sosai. Hutu aka bata aka ce ta kwanta, sallah ce ta tash
e ta ta tashi ta yi sallah kafin ta
ɗ
auki waya ta kira Hamma.
Bata jima tana ringing ba ya ya
ɗ
auka, yana
ɗ
auka ya ce, "Matar Hamma ya ki ke?."
Ta
ɗ
an yi murmushi a sanyaye ta ce, "Alhamdu lillah."
Ya ce, "ya dai, na ji muryar ki ta yi ƙasa kamar kin
samu attack. Kina lafiya?."
Ta yi murmushi, ba dole son Hamma ya cigaba da ninkuwa a ranta ba, ko maganar ta ya ji ta canja sai ya tambaya. Wani lokacin sai ta
ɓ
oye masa damuwar ta, amma da ya ga fuskar ta sai ya ce me yake damun ki. Kulawar da yake bata
tana sakawa ta ji ta kai wani mataki a zuciyarsa, tana jin ta kamar sarauniya, tana jin ta kamar gimbiya.
Ta sauke numfashi ta ce, "na samu attack, ban jimawa da dawowa daga asibiti ba."
"Subahanallahi! Ya jikin naki, kin samu sauƙi?."
"Na ji sauƙi so
ssi. Har test aka yi min, kuma ka san an ga asthma
ɗ
in, amma bata da yawa. Har inhaler an bani."
"Kin ga banbancin ƙasar mu da ƙasar waje kenan. Amma sun baki magani ko?."
"Sun bani Hamma, har da inhaler. Mutanen gidan suna kirki sosai wallahi, ba ka ga
yadda hankalin matar gidan ya tashi ba. Yanzu ta shigo ta duba ni ta tafi."
"Larabawa ai suna da tausayin mara lafiya, kuma dan kin kasance mai yi musu hidima bazasu ƙi taimakon ki ba."
Ta
ɗ
an sauke nunfashi ta ce, "Ya batun Zainab? Ana bibiyar ta kuwa
Hamma?."
Ya
ɗ
an yi shiru sannan ya ce, "ina bibiya Islaha, amma gaskiya kwana biyu hankalina ba ya kai tunda na koma Niger, sai na koma zan
ɗ
ora daga inda na tsaya sha Allah."
A sanyaye ta ce, "To Hamma, Allah ya taimaka."
"Amin ya rabbi. Bara na bar
ki ki huta tunda ba ki da lafiya." Ta amsa ya kashe wayar ta yi shiru.
Tana son bibiyar lamarin Zainab amma bata san ya zata yi ba, kwana biyu ko wayar Suraj bata samu balle ta yi masa magana a kai. Gaba
ɗ
aya zaman ya ishe ta, tana so ta koma gida, kuma t
ana so ta je Madina ta ga Umma.
•••••••
Mama Atika ta yi shiru tana sauraren abinda Safeera tazo mata dashi, ta sunkuyar da kai tana jin maganar Safeera kamar a mafarki, kwata-kwata bata ta
ɓ
a tunanin Safeera zata same ta da maganar ba, ko ka
ɗ
an bata k
awo a ranta hakan zai faru nan kusa ba.
Safeera ta ce, "Mama kin yi shiru ba ki ce komai ba. Baba yana gani kamar yana takura miki, hidimar iyalansa da ki ka
ɗ
auka ya yi yawa. In kuwa ki ka aure sa kin ga kema kin dawo ƙarƙashinsa, duk abinda ki ka yi ba
za a ce haka ba."
Mama ta
ɗ
aga kai ta kalle ta ta ce, "Safeera dole na kasa magana. Baba mijin ƙawata ne fa, ta ya zan iya aurensa? Kuma ni duk abinda nake yi, ina yi mu ku shi tsakani da Allah ba dan baban ku ya aure ni ba, ban yi dan na auri baban ku ba
."
"Na sani Mama. Alfarmar ki muke nema, kema za ki shiga inuwar aure, Kausar zata samu uba, mu ma zamu samu uwa, Baba zai samu mata. Kin ga kowa zai amfana da auren, ba kan ki za ki duba ba, ki duba mu da Kausar da baban. Don Allah ki amince Mama ."
Ta
sauke numfashi a sanyaye ta ce, "Shi Baban naki ya amince ne?."
"Ya amince, amincewar ki kawai ake jira. Ba ma so a
ɗ
auki lokaci, ranar juma'a mu ke so a
ɗ
aura auren kawai."
Atika ta
ɗ
an yi murmushi ta ce, "da wuri haka?."
"To me za a jira? Kin halinsa
, shima san halin ki, ba yau ki ka saba jin halinsa a bakin Umma ba, ba yau ki ka san abinda Baba yake yi a bakin Umma. Tunda haka ne ba sai ayi auren a wuce wajan ba?."
Ta
ɗ
an yi shiru tana murmushi, ta kalli Kausar da take kallonsu ta ce, "Kausar ba ki
ce komai ba."
Kausar wacce bata wuce agemate
ɗ
in Rukayya ƙanwar Safeera ba ta ce, "ki amince Mama, ina goyan bayan hakan."
"Bakwa ganin na ci amanar ƙawata? Ta yarda dani, ta bar min amanar gidanta, kuma ta dawo ta ga na auri mijinta?."
Safeera ta yi
caraf ta ce, "babu wani cin amana, ko tana nan dan kin auri Baba ai ba laifi bane, balle kuma bata nan."
Ta
ɗ
an yi murmushi tana jin da
ɗ
i a ranta, dan yadda ta san halin Baba yana tsarewa iyalansa komai na rayuwa, zata so ace ta aure sa
ɗ
in. Bai ragi iya
lansa da komai ba, duk ƙarfinsa akan ya nemo ya kawo musu yake ƙarewa. Za ta so ta rayu a ƙarƙashin wanda zai riƙe ta hannu biyu, ya girmamata kuma ya san darajar ta. Mama Atika ta ce, "shikenan Safeera, na amince."
Safeera ta rungume Mama cikin farin cik
i ta ce, "mun gode sosai Mama, Allah ya saka miki da alkhairi, Allah ya ba ki haƙurin zama damu."
Ta shafa bayan Safeera tana murmushin jin da
ɗ
i, dan gaskiya abin ya zo mata bazata, kuma ta ji da
ɗ
i, ta kar
ɓ
i auren hannu biyu.
Safeers ta miƙe ta ce, "ba
ra na je na sanar da Baba, sai ya zo ku yi zance ko?."
Mama ta kai mata duka tana dariya, Safeera ta kauce ta fita tana dariyar farin ciki.
A zaune ta samu Baba, ta shiga kamar an cillo ta tana kiran sunansa, ya
ɗ
aga kai ya kalle ta ya ce, "Safeera laf
iya?."
Ta zauna a kusa daahi ta ce, "Baba ina da wani albishir da zan yi maka."
Ya kalle ta ya ce, "ina ji Safeera."
"Mama Atika dai ta amince."
Baba ya girgiza kai cikin mamaki dan ko ka
ɗ
an tunaninsa bai kai wajen ba ya ce, "ta amince da me?."
Ta
ɗ
an
ɓ
ata fuska ta ce, "auren mana."
Ya riƙe ha
ɓ
a ya ce, "Yanzu Safeera zuwa ki ka yi ki ka same ta? Ni na ce miki ki je ku yi maganar nan ne?."
"Baba ai ka amince, itama amincewar ta na je nema kuma na samu. Yanzu kawai ayi magana a
ɗ
aura auren ranar j
uma'a a huta."
Ya kalle ta ya ce, "Ranar juma'a! Har kin yanke lokaci?."
"Eh mana, to me za a jira?."
"an fa
ɗ
a miki haka ake auren ba a bada komai ba?."
"To Baba ai kana da abinda zaka bata
ɗ
in, kawai ka je ku yi magana."
Ya yi murmushi bai ce komai
ba, dan bai san me zai cewa Safeera ba. Safeera ta ce, "Ni sai na raka ka ma." Ya kalle ta, sai ta miƙe da sauri ta fita tana dariya.
Ya girgiza kai yana murmushi, zai yi ne kawai dan ya ga suna farin ciki da hakan, kuma danginsa gaba
ɗ
aya sun bada goya
n baya a kai, kuma yana so ya aure ta
ɗ
in ko dan ta kula yaransa in ya bar garin.
Baba ya sauke numfashi, ya cigaba da abinda yake yi yana tuna Umma, zuciyarsa tana fa
ɗ
a masa ko tana ina yanzu, ko ta samu ku
ɗ
in da take nema bai sani ba. Ya
ɗ
an sauke numf
ashi yana tuna kishin Umma, duk da ba matarsa bace a yanzu, in ta ji labarin Atika zata aure sa sai ta yi jinyar kanta. Ya
ɗ
an yi murmushi, ya cigaba da abinda yake yi.
•••••••
Suna zaune zaman meeting na ƙungiya, sun yi shiru ana sauraren abu a
cikin wayar. Yadda suka nutsu da kyau zai baka tabbacin abin mai mahimmaci suke ji,