Showing 165001 words to 168000 words out of 250912 words
tarar da Umma tana share falon, tana sharewa yarana suna marmasa cake, haka zata dawo ta sake bi ta sharewa.
Duk ta yi wujiga wujiga, sai kuma ta ajjiye ta koma kitchen tana duba abinci. Ta dawo sai ga babbar budurwar da kayan wanki ta
watsawa Umman, Umma ta tattare ta shiga laundry room lafin ta fito.
Daƙyar Umma ta samu lokacin sallah, tana idarwa ta kalli Islaha da take kallon ta ta ce, "ba ki sha ruwan ba."
Islaha cikin tausayin halin da Umma take ciki ta ce, "Umma haka ki ke sha
n aiki a gidan nan?."
Ta sauke numfashi ta ce, "ka
ɗ
an ma ki ka gani Islaha, komai ni ce, babu abinda aka
ɗ
auke min a gidan nan. Bara na kawo miki abinci."
Islaha ta ce, "a'a Umma, wucewa ma zan yi ba sai na ci ba, amma ke ki samu ki ci."
"ina na ga l
okacin cin abinci? Tun dafe har dare aiki nake yi kamar agogo. Kalli ki ga" ta fa
ɗ
a tana nuna mata hannunta.
Islaha ta ga hannun Umma duk ya yi wani iri, ta ce, "wanki ne, kin ga dai akwai injin wanki ko, to bashi da amfani, dan dau
ɗ
ar kayansu sai na saka
hannu."
Islaha ta ce, "Amma wallahi wani abun ki dinga ƙin yi, ki dinga yi musu wuta wuta da yaren ki yadda baza su gane ba, zasu dinga shakkar ki."
"Islaha ni zaman ma ya ishe ni, ki dinga yi min addu'a Allah ya kawo silar da zan koma na ƙasata na run
gumi yarana. Na watsar dasu a can ban san halin da suke ciki ba, na zo nan na rungumi na wasu ina yi musu bauta. Na bar mijina a Nigeria, na zo ina yiwa mijin wata bauta. Bauta na ke yi a gidan nan ba aiki ba Islaha, bani da banbanci da baiwa. Gashi basa w
ani damuwa da bani da lafiya sai sun ga dama, ni zan siyi magani na yi jinyar kaina, shiyasa ko bani da lafiya bana fa
ɗ
a, sai dai na
ɗ
auki ƴan ku
ɗ
i na siyi magani. Ga ku
ɗ
in babu yawa, gaba
ɗ
aya riyal
ɗ
ari nake tsira da ita,
ɗ
ari biyar
ɗ
in ku
ɗ
in ta su Maman
Saheer ce."
"Riyar
ɗ
ari shida suke ba ki? Aka ce riyal dubu?."
"Roman ba ka ne Islaha, ƙarya ce wallahi. An zuga ni na zo naga duk abinda aka ce ba haka bane. Na zo da niyar na tara ku
ɗ
i, amma har yau ban tara riyar
ɗ
ari biyar ba. Masifar da nake ciki a
gidan nan yawa ne da ita, gwara na koma gida na bawa kowa haƙuri, na riƙe ƴaƴana."
Jikin Islaha ya yi sanyi matuƙa, cikin tausayin Umma ta ce, "Allah zai kawo mafita Umma."
"Allah ya kawo Islaha. Ke kam daga ganin ki an san bakya shan wahala."
Islaha
ta ce, "gaskiya bana shan wahala Umma, inda nake aiki basa bani aiki mai wahalar naki, dan bai kai rabin wannan ba, kuma mu biyu ne. Sannan suna da kirki akasin naki, ranar da na samu attack har asibiti suka kai ni da ku
ɗ
insu, yanzu ma da na ce zan zo madi
na, ku
ɗ
in ticket
ɗ
in da na zo nan sune suka biya min. Kuma akwai maƙotansu ina shiga ina aiki, kyautar ku
ɗ
i kawai mai gidan yake bani ba albashi ba."
Umma ta goge hawayen da ya sakko mata ta ce, "Kin ji da
ɗ
in ki. Ni nan abubuwan sun yi yawa, da girmana am
ma ban wuce wulaƙanci ba. Babban abinda yake
ɗ
aga min hankali bai wuce mai gidan nan ba, nemana yake yi Islaha.....!" Ta fa
ɗ
a tana kuka.
Islaha gabanta ya fa
ɗ
i sosai, Umma ta cigaba ta ce, "kwanaki da suka wuce na yi masa barazana da police ya daina, amma
a yanzu ta kai ta kawo in ban rufe ƙofata ba sai dai na ji shi a kusa dani. Babu damar na shiga
ɗ
aki sai ya biyo ni, sai dai ina shiga na kulle, in ba haka ba ya farmin."
Islaha ta ƙame ƙam ta bu
ɗ
e ido waje cikin mamaki, hawaye suka taru a idonta ta ce,
"Umma!." Sai ta kasa fa
ɗ
a ta fara kuka.
Umman ma tana kuka ta ce, "bai ta
ɓ
a sanun nasara a kaina ba, kuma Allah bazai bashi iko ba….” Umma ta fa
ɗ
a cikin kuka mai tsuma zuciya.
Nana Haleema.
[7/17, 7:20 PM] KRBBK: RDB2P64
Nana Haleema.
Islaha ta rungume
Umma tana kuka sosai, dan bata ta
ɓ
a jin abinda ya tayar mata da hankali kamar wanann ba. Mace kamar Umma ace wani namijin yana ƙoƙarin yi mata fya
ɗ
e? Uwa kamar ta, wacce take ƙoƙarin kare mutuncin ƴaƴanta, amma ace ita da kanta wani namiji yake ƙoƙarin ha
ike mata?.
Shine abinda ya saka Islaha kuka, Umma tana shafa bayanta ta ce, "ki yafe min da ƙiyayyar dana nuna miki, ki yafe min Islaha. Na nuna bana sonki ba don kin yi min komai ba, yanzu ga shi kece ki ka
ɗ
auko ƙafa tun daga Jeddah ki ka zo madina da
ki ganni. In ban da naka waye zai yi maka haka? Sai mai ƙaunar ka."
Islaha ta
ɗ
ago tana kuka ta ce, "Umma ki zo ki bi ni kawai, bazan iya barin ki a wannan halin ba."
Umma ta girgiza kai ta ce, "in bi ki na je ina? Gwara na zauna a nan
ɗ
in, na gama ha
ɗ
a
musu ku
ɗ
insu, daga nan sai na gudu na kai kaina wajan ƴan sanda nace a dawo dani ƙasata."
Islaha ta ce, "yaushe za ki tara ku
ɗ
in Umma?."
"Nima ban sani ba Islaha, kawai ki ta ya ni da addu'a."
Islaha ta ja numfashi ta goge idanunta ta ce, "Allah yana
tare dake Umma."
Umma ta ce, "kar ki fa
ɗ
awa Safeera, duk da fushi take yi dani, amma hankalinta zai tashi in ta ji ana ƙoƙarin keta min haddi."
Ta
ɗ
aga kai ta ce, "ba fushi take yi ba Umma, kewar ki take yi."
"In fushin ta yi ma bata yi laifi ba Islah
a, tsallake su na yi na taho nan, sai gashi ina yiwa wasu bauta na bar nawa."
"Umma ga lamabar ƴan sandar ƙasar nan, da zarar ya sake zuwa inda ki ke ki nuna masa lambar, zai tsorata bazai sake yi miki ba."
Umma ta kalla ta ce, "bara na saka a wayata, d
an in abin ya ci tura kiransu zan yi."
Umma ta saka lambar ta kalli Islaha ta ce, "a ina za ki kwana? Ko yau za ki koma?."
"Sai gobe, ina so na shiga masallaci annabi. A can zan kwana, ance min zan iya zamana a can, har na yi wanka na shirya duk a ciki
."
"Ki yi min addu'a in kin je, ina so na je amma babu dama, ko ku
ɗ
in mota ma bani dashi. Albashina na farko ma a magani suka tafi, saboda mura da tari."
Islaha ta sauke jakar bayanta, ta
ɗ
auko ku
ɗ
i ta ce, "ki riƙe wannan Umma."
Umma ta kalli ku
ɗ
in, ta
kalli Islaha ta ce, "Islaha a ina ki ka samu wannan ku
ɗ
in?."
Islaha ta ce, "na fa
ɗ
a miki kyautarsu da ake yi min, ranar farko riyar dubu bakwai ya bani."
Umma bata kar
ɓ
i ku
ɗ
in ba, ta zuba mata ido ta ce, "Islaha kar fa ki
ɓ
ata rayuwar ki a ƙasar nsn,
na lura in ka ja mutuncin ka zaka zauna lafiya, amma in ka watsar ya watse."
Islsha ta sakawa Umma ku
ɗ
in ta ce, "Wallahi Umma babu abinda nake aikatawa, ki yarda dani, kyauta aka bani."
Umma ta kalli ku
ɗ
in ta ga riyal dubu biyu ne, ta sauke numfashi ta
ce, "na gode, Allah ya albarkaci rayuwar ki, ki yafe min."
Islaha ta murmusa ta ce, "Amin Umma. Ina tunanin komawa Nigeria a kwanakin nan, wannan ku
ɗ
in da aka yi min kyauta dasu zan biya su Mama kawai na wuce gida."
Umma ta
ɗ
aga kai ta ce, "Hakan ya fi
miki, Allah ya saka mu a danshin ki."ta amsa da amin a sanyaye.
Umma ta ce, "Labiba fa?."
Islaha ta ce, "sau
ɗ
aya na ta
ɓ
a ganinta, har yanzu ban sake ganinta."
Umma bata ce komai ba, Islaha ta sha ruwan sannan ta miƙe ta ce, "Umma ni zan tafi."
Umm
a ta miƙe ta riƙe hannunta ta ce, "Allah ya kai ki lafiya, na gode miki, in ba ke ba waye zai yi min abinda ki ka yi? Allah ya albarkaci rayuwar ki."
"Amin Umma. In sha Allah sai na zama silar barin ki gidan nan."
"Allah ya sa Islaha."
Tare suka fito, I
slaha ta bi falon da kallo ganin kamar ba yanzu Umma ta gyara sa ba, anyi kaca kaca dashi da abinci.
Umma ta ce, "kin gani ko, ga shara ga wanke wanke, ga wankin kayansu, sannan ga kula da yaran. Kullum a haka nake."
Islaha tausayim Umma ya sake kamata
, a lokacin matar ta fito ta fara yiwa Umma masifa.
Umam ta fusata ta ce, "bazan yi aikin ba, ki dake ni. Haifata ki ka yi da za ki dinga yi min fa
ɗ
a? Dan ina aiki a ƙarƙashin ki sai ki dinga
ɗ
aga min murya?. Wallahi ba ki isa ba, na daina
ɗ
aukat wulaƙanc
in ki!."
Sak matar ta yi, duk da ba ji take yi ba amma Umma ya bata tsoro, ta ja baya ganin Umma tana yi mata fa
ɗ
a sosai, sai ta bar wajan bata ce komai ba.
Islaha ta ce, "Yauwa Umma, haka za ki dinga yi musu, duk da ba ji suke yi ba amma zasu yi shakk
ar ki, ki dinga ƙunduma musu ashariya."
Umma ta ce, "Na gaji islaha, mu je na raka ki." Tare suka fito Umma ta raka ta har kan titic ta tari taxi ta hau Umma ta koma ciki cikin kewa.
Islaha tunda suka
ɗ
auki hanya ta yi lamo a jikin kujera tana kallo
n titi, tunanin halin da ta ssmu Umma take yi da abinda take fa
ɗ
a mata.
Ta sauke numfashi tana tunanin ita kam Allah ya tarfawa garin ta nono, Allah ya kai ta hannu na gari, basu ta
ɓ
a ƙoƙarin cutar da ita ko neman ta da wani sharri ba, ga ku
ɗ
i da take sa
mi hankali kwance ba tare da ta ba da kanta ba. Tabbas Allah ne ya ga zuciyarta ya ha
ɗ
ata da mutanen kirki masu farar zuciya, in itace a halin da Umma take ciki bata san wanne mataki zata ajjiye abinda zai faru ba.
Kallon titi take yi ganin ko ina mai kya
u da
ɗ
aukar hankali, ta girgiza kai tana tabbatar da an yiwa nigeria nisa ta ko wanne fanni.
Sun
ɗ
an jima suna tafiya kafin ya tsaya, a nan take hango gate
ɗ
in masallacin, ga mutane ana ta shige da fice dan a idar da sallar la'asar lokacin. Cikin zumu
ɗ
i
da sanyin jiki ta fito, ta bashi ku
ɗ
in da suka yi sannan ta taka a hankali tana nufar gate
ɗ
in.
Tafiya take yi tana kalle kalle, ta san duk wanda ya ganta ya san faron zuwa masallacin ce, amma sai ta ga babu mai kallon ta kowa harkokinsa yake yi.
A sany
aye take takawa tana sake kallon ko ina, sai yanzu ta san ta shiga madina, dan Umma a ƙauyen Madina take. A haka ta riski inda ban
ɗ
aki yake, ta ga mata yadda suke hawa excletor yana sauka da su ban
ɗ
akin, itama ta bisu ta yi alwala ta fito ta yi sallah a ha
rabar masallacin.
Babu inda ta sani, bata san kuma me zata yi a gaba ba. Tana zaune tana kalle kalle, sai kuma ta tashi ta shiga cikin mata ganin ana ahiga cikin masallaci. Shiga ta yi ta zauna ganin mata a zaune wasu suna addu'a wasu suna karanta alkur'a
ni. Ta zauna ta
ɗ
auki alkur'ani tana karantawa har aka yi sallar i'sha tana ciki, yunwa take ji, amma saboda bata son fita haka ta maƙale a ciki gani take ksmar in ta fita bazata dawo ba.
Jin yunwar ta dame ta ya saka ta fito, ta si yi abinci ta koma har
abar masallacin ta ci ta sha ruwa. Sai kuma ta miƙe tana zaga ko ina dan in ba haka ta yi ba bazata rage dare ba.
Tun daga farkon masallacin sai da ta kai ƙarshe, nan ta ga mata sun hau layi ita dai bata san me za a yi ba itama ta hau. Sai gashi ta shiga
rauda wothout nusik permit, ita bata san ma rauda za a shiga ba, sai da aka shiga
ɗ
in wannan ta ji hakan a zuciyarta.
Bayan sun fito ta dinga jin farin ciki yana ratsata, tunda ta zo ƙasar bata ta
ɓ
a jin da
ɗ
i da alfaharin zuwa kamar lokacin ba.
Ta dinga
yawace yawace, ta shiga binwood, ta shiga movepick har taba da wayar ta ayi mata hotuna.
Haka ta raba dare tana zaga ko ina, in ta ga wani hotel da ya yi mata kyau kawai ta shiga ta gama yawo da
ɗ
aukar hoto sannan ta fito.
Sai biyu na dare ta koma cik
in msallacin, a nan bacci ya
ɗ
auke ta bata farka ba sai kiran farko na asuba. Duk da baccin da take ji haka ta fita ta yi alawa ta dawo ta fara sallah tana addu'a.
Sai bayan sallar asuba sannsn ta fito ta shiga ban
ɗ
aki ta yi wankanta, ta canja kaya ta sak
a wasu kayan a cikin jakar. Ta so komawa Jeddah da safe, amma da ta tuna juma'a ce sai ta fasa, ta yi niyar sai bayan juma'a sai ta tafi.
Sai bayan an idar da juma'a sannan ta fara shirin tafiya, sai take ji kamar kar ta tafi, ta dinga jin zuciyarta babu
da
ɗ
i kamar ta koma.
Ta ji da
ɗ
in zaman kamar ta cigaba da kwana kar ta koma, dan ita kam ko shekara zata iya yi a haka; ta kwana a masallaci abinta.
Har zata tafi sai ta fasa, ta sake komawa ta kwana asabar, ta saka sabuwar rigar da ta siya sannan ta fa
ra shirin tafiya saboda marar ta da ta ji tana
ɗ
aurewa alamun period zata yi.
Duk sai hankalin ta ya tashi kar ciwo ya riske ta a haka, a station
ɗ
in ta si yi tucket na daidai ku
ɗ
in wancan, ta shiga ta zauna a seat number ta.
Idonta a rufe yake ruf, ta
jingina da kujera tana jin yadda mararrta take
ɗ
aurewa tana rutse ido.
Ƙ
hamshin turaren wanda yake kusa da ita ya mamaye hancinta, sai ta ja facemask ta rufe hancinta, ta saka hannu ta kashe a.c inda take saboda sanyi, ta ja labule ta rufe window
ɗ
in.
Babu jimawa sai ta ji an kunna ac, ta
ɗ
ago jajayen idanunta ta kalli wanda yake zaune a gefenta, a lokacin jirgi ya fara tafiya...........
Nana Haleema.
[7/19, 10:59 AM] KRBBK: RDB2P65
Nana Haleema.
Kansa yana ƙasa yana danna waya kamar bai san abinda ya
yi ba, Islaha ta
ɗ
auke kai ta sake kashe a.c, dan yadda kansa yake a duƙe kuma ya saka glasses bata gane waye a kusa da ita ba.
Ta sake komawa ta kwanta tana runtse ido cikin ciwon da ya fara takura mata. A lokacin train staff suka fara raba musu abin sh
a, Islaha idonta yana rufe bata sani ba, sai magana ta dinga ji a kanta sama-sama.
Sanyin ta sake ji ya dame ta, ta
ɗ
aga kai ta ga an sake kunna ac, ta waiwayo ta kalle sa a lokacin ya
ɗ
ago kai yana magana da wani da yake
ɗ
aya side
ɗ
in.
Yana juyowa suka
ha
ɗ
a ido, dan ya cire glasses
ɗ
in idanunsa. Islaha gabanta ya yanke ya fa
ɗ
i, ta yi saurin
ɗ
auke kanta tana mamakin wacce irin ƙaddara ce take ha
ɗ
asu ko yaushe? Ita ba wata danginsa ba, amma ko yaushe sai su ha
ɗ
u. Bata ce komai ba, tacure a waje
ɗ
aya, ta k
ifa kanta a jikinta tana kuka mai sauti.
Rehaan yana jinta, duk da ta rufe rabin fuskarta da face mask amma ya gane ta, haushinta ya sake mamaye masa zuciya. Ya ja tsaki ya
ɗ
auke kai yana jin kukanta a kunensa, bai san ƙaddara da ta saka shi siyan ticket
na kusa da ita ba, ji yake kamar ya miƙe ya koma wani wajan saboda takaici.
Kuka take yi sosai, sanyin ya yi mata yawa ga ciwon da yake damunta. Ta yi shiru bata ce komai ba, bata cikin yanayin masifa dan tana kan ciwo, sauƙi take nema, amma bata san ind
a zata same shi ba. Ga sanyi, ga ciwo, gashi bata da mai taimaka mata.
Muryar ta a sarƙe ta ce, "Don Allah ka kashe ac, zan mutu."
Banza ya yi mata kamar bai ji