Showing 3001 words to 6000 words out of 250912 words

Chapter 2 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1659

ai ba wani ba." Mama ta ce, "gaskiya ne wannan, babu me zuwa inda yake sai ke

ɗ

in. Bara na je na dawo" ta f

a

ɗ

a tana fita daga apartment

ɗ

in ta bar Umma tana mita. Mama kuwa ta yi murmushi, ta ya zata bari a yiwa Salman magani? Ta ya zata bari Salman ya samu lafiya?. In ya samu lafiya an ƙaru kenan fa, zai shiga cikin masu riƙe da dukiyar mahaifinsu, ita kuma ba

ta so ƴaƴanta ka

ɗ

ai.

Rehaan ko da ya gama shiryawa Shams da Mansur ya kira a waya, duk da shi ka

ɗ

ai yake son fita amma Mamy ta ce kar ya fita shi ka

ɗ

ai shiyasa ya kira su. Mota ya shiga suka tafi gidan Mummy kamar yadda ya ce mata zai je.

Da sallama

ya shiga falon, suka amsa suna kallonsa. Mummy cikin da farin ciki ta ce, "La la la Rehaan! Yau kai ne a gidan na mu? ." Ya yi murmushi yana ƙarasawa ciki.

Ambatar Rehaan da aka yi, ya saka wata kyakykyawar budurwa mate

ɗ

in Riyya yin tsalle ta fito daga

kitchen, suna ha

ɗ

a ido dashi ya sakar mata murmushi mai taushi, dan kallon Riyya yake yiwa Ikram ko yaushe, ta yi ihuuu ta nufesa a guje ta rungume shi tana murnar ganinsa.

Ƙ

iris ya rage ta kayar dashi, yadda ta

ɗ

afe jikinsa ya saka ya yi baya zai fa

ɗ

i, s

ai da ya yi da gaske ya tsaya ya riƙe ta ya ce, "Ikram."

Mumny ta ce, "Za ki yar dashi, kin san bashi da lafiya."

Ikram ta sake shi ta riƙe hannunsa ta ce, "My favorite bro, ya jikinka?. Da na je asibiti baka yi min magana sosai ba, har na yi tafiya na

je Abuja." Tare suke tafiya tana riƙe da hannunsa har suka zauna, ta zauna a kusa dashi tana ji kamar ta shige jikinsa saboda ƙauna.

Ya bi fuskar ta da kallo yana

ɗ

an lumshe ido ya ce, "Me ake yi a Abuja?."

"Biki na je."

Ya ja hancinta ya ce, "Sarkin bi

ki."

Mummy da take murmushi ta ce, "Sai kun gama gaisawa zamu gaisa?." Ya

ɗ

an yi dariya ka

ɗ

an, a lokacin Daddy ya shigo ya ce, "Ahh Rehaan, daga samun lafiya sai yawo?." Ya yi murmushi suka gaisa har Daady. Daddy ya ce, "Ya jikin?."

"Na ji sauƙi sosai."

"Allah ya ƙara lafiya, ya kiyaye gaba."

"Amin Daddy."

A lokacin ƙannen Jafar suka shigo suka gaisa suka zauna Daddy kuma ya fita.

Mummy ta ce, "gashi ka zo Jafar yana Uk."

"Wajen Mummy nazo ba wajensa ba."

Ta yi dariya ta ce, "Na gode sosai Rehaan. I

kram kawo masa abinci ya ci."

Bai musa akan kar a kawo ba, daman bai ci komai a wajen Mamy ba, Mummy kuma kamar Mamy take a wajensa.

Ikram ta miƙe ta ciko masa tray da kayan abinci ta kawo masa. Da kanta ta yi serving

ɗ

insa ta miƙa masa ya kar

ɓ

a ya ce,

"Thank you."

Mummy ta ce, "Jafar ya ce min zaka tafi Jeddah."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "ina da contract, zan je in gama sai na dawo."

"Allah ya taimaka Rehaan, Allah ya cigaba da kare ka."

"Amin Mummy."

"Riyya ta saka mana ku

ɗ

i ta ce na shopping ne, mun g

ode Rehaan, Allah ya albarkaci rayuwarka."

"Amin" ya amsa softly yana shan ruwa.

Sama sama suke hira da Mummy da Ikram, har ya gama ci, ya

ɗ

an zauna ka

ɗ

an sai ya miƙe ya ce, "Mummy zan tafi."

Mummy ta ce, "To Rehaan, a gaishe da Mamy." Ya amsa suka fit

a shi da Ikram suna hira.

Har mota ta raka shi, tana riƙe da hannunsa ta ƙi saki kamar zai gudu. Ya

ɗ

an kalle ta ya ce, "Ikram, ya school?."

Ta yi murmushi ta ce, "Alhamdu lillah."

"Allah ya taimaka. Ki koma gida, zan tafi."

Cikin shagwa

ɓ

a ta ce, "Ni

bana so ka tafi, zan zo mu tafi Jedda."

Ya

ɗ

an murmusa ya ce, "sai kin zo Ikram" ya fa

ɗ

a yana sakin hannunta. Har zai shiga mota Ikram ta ce, "Hamma Ray."

Ya juyo yana kallon ta kamar yadda take kallonsa, sai ƙifta idanu take yi tana kallonsa ta ce, "I

love you."

Ya yi murmushi yana

ɗ

aga kai bai ce komai ba. Duk da ya saba da fa

ɗ

ar i love you ga ƙannensa da iyayen sa, but Ikram ya ga alamun ba irin love

ɗ

in su Riyya take so ba, tana daban yake daga yanayin yadda take fa

ɗ

a zaka san nata is different, s

hi kuma baya son causing wani abun shiyasa bai ce komai ba.

Cikin shagwa

ɓ

a ta ce, "you can't say you love me too?."

"i love you, shikenan?."

Da

ɗ

i ya mamaye mata zuciya, ta

ɗ

aga masa kai tana jin da

ɗ

i, sai ta ji babu wanda ya iya furta Ikram da kuma k

almar i love you. Rehaan ya shiga mota tana

ɗ

aga masa hannu suka fita daga gidan. Ta yi ajiyar zuciya tana jin ƙhamshin turarensa yana mamaye ta kayan jikinta. Zama in ya yi a waje sai ka san ya zauna, balle ita da ta yi hugging

ɗ

insa.

Ta yi murmushi tana

shaƙar ƙhamshisa, tana jin ƙaunarsa tana sake shiga zuciyarta, ƙauna ba irin ta Yaya da ƙanwa ba, ƙauna ta masoya wanda suke burin aure...

Da alama an samo za

ɓ

in Mamy

🤭🤣

Nana Haleema

09030398006.

[6/15, 12:45 PM] KRBBK: RDB02P02

Arewapen@nanahaleema11

Tunda suka fizgeta suke tsula gudu akan titi, Islaha kawai jinta ta yi a cikin motar, bata san ta ya aka yi hakan ta kasance ba. Ta kalle su ganinsu su biyu ne kawai a ciki, sai mai tuƙa motar na uku, kana kallonsu ka san mutane ne ƙarfafa wanda suka yi k

ama da bouncers.

Islaha ta bu

ɗ

e baki zata yi magana

ɗ

aya daga cikinsu ya

ɗ

ora hannunsa akan lips

ɗ

insa, ya bu

ɗ

e idanu ya ce, "shii! Kar ki ce komai."

Islaha bata ji kashedin da suka yi mata ba, duk da tana cikin tsoro haka ta daure ta ce, "kamar ya kar

na ce komai? Ina za ku kaini, su waye ku?."

Ɗ

aya ya kalle sa ya yi masa alama da kansa, kafin ta yi zato an saka mata baƙar hula, an kulle mata fuska.

Islaha ta kurma ihuu tana fizge-fizge, duk da sun

ɗ

aure mata iya hannu, amma sai fizge-fizge take yi

ta ce, "su waye ku? Ina zaku kaini, me na yi muku ku ka

ɗ

auko ni?."

Suka yi shiru babu wanda yace mata komai a motar, dan van

ɗ

in a kulle take, babu wanda zai ji abinda take fa

ɗ

a. Ga glass

ɗ

in baƙi, babu wanda zai hango ta duk haukan da zata yi. Islaaha

ta fara dukan glass

ɗ

in motar da hannunta tana fa

ɗ

in, "A taimake ni, an sace ni! Wayyo Allah, ku taimaka min!"

Ta fa

ɗ

a tana ihuu sosai tana cigaba da dukan glass

ɗ

in.

Ɗ

aya daga cikinsu ya fusata, cikin tsawa ya ce, "ke! In ba ki yi mana shiru ba sai na

dalla miki mari!."

Islaha bata yi shiru ba sai ihu take yi kamar ba warning aka yi mata ba.

Ɗ

ayan ma ya kalle ta ya ce, "baza ki yi shiru ba?."

Bata daina ba sai ma sake ƙara ƙarfin ihun da take yi. Wanda ya fara magana a farko 

ya ce, "zan cilla t

a window yarinyar nan wallahi."

"A'a, kar ka yi haka. Yi haƙuri mu ƙarasa."

Ya yi ƙaramin tsaki suka cigaba da tafiya tana fizge-fizge tana kuka.

Ita dai ta ji an tsaya, sai sautin bu

ɗ

e mota da ta ji, kafin ta ji an yi mata

ɗ

aukar kaza. Wannan ya riƙe

kafa

ɗ

arta

ɗ

aya,

ɗ

aya ma ya riƙe kafa

ɗ

arta

ɗ

aya, ana tafiya da ita bata san inda zasu je ba, dan an rufe mata fuska.

Ajjiye ta ta ji an yi, sannan suka kunce mata hannunta, kafin su cire mata abin suka rufe mata fuskar ta cire da kanta, a lokacin har sun

fita sun kulle ƙofar. Islaha sai da ta

ɗ

an jira, idanunta ya dawo daidai saboda duhu, ta bi inda suka ajjiye ta da kallo ƙirjinta yana bugawa da ƙarfi.

Babban katafaren luxury parlor ne mai kyau da haske, duk inda ake neman ha

ɗ

a

ɗɗ

en falo da kyau da girma

yake ya kai. Ya ha

ɗ

u sosai, ga sanyi da ƙhamshi da yake yi kamar gidan amarya.

Islaha ganin wannan falo sai ta kuma firgita, ta nufi ƙofar a guje tana jijjiga ƙofar amma kamar babu kowa, ta ƙarasa wajan window ta janye lalube, ta bu

ɗ

e glass

ɗ

in window tan

a fa

ɗ

in, "ku su waye? Ina ne nan ku ka kawo ni? Don Allah ku zo ku barni na tafi. Babana bashi da lafiya, yana asibiti, don Allah ku bu

ɗ

e ni!."

Tistt kamar babu kowa, dan ko mota

ɗ

aya babu a ajjiye a wajan, kamar ba yanzu aka ajjiye ba. Ta sake bu

ɗ

e mury

a ta ce, "Kuna ina!." Nan ma shiru babu motsin komai.

Islaha ta dafe kai cikin rashin sanin abinda zata yi, ta sake kallon falon tana tunanin ina ne nan kuma? Ina aka kawo ta, waye ya ƙwamuso ta aka ajjiye ta a nan?.

Kamar an tuna mata, sai ta fara duba

aljihun jikinta, a nan ta jiyo wayarta tana nan. Hannu yana rawa ta

ɗ

auko ta shiga kiran wayar Sadik amma network error. Ta saka wayar a flightmode ta cire, amma abinda service

ɗ

in yake nuna mata no service.

Islaha ta dafe kai ta zube a wajan ta rasa abin

da zata yi, kuka take yi dan bata san abinda zata yi ba in ba kukan ba. Sai ta kuma zabura ta miƙe, ta sake komawa window tana ihuuu tana hawaye, amma babu wanda ta gani balle aji maganarta.

Ta koma ta zauna ta rasa tunanim me zata yi, hankalinta ya tashi

ta rasa abinda yake yi mata da

ɗ

i. Falon shiru babu motsin komai, sai sautin ac ka

ɗ

an, sai ƙhamshi da yake yi a hankali.

Ta kalli agogo ta ga ƙarfe tara na dare, ta sake duba waya ta ga no service, ta cillar da wayar ta sake fashewa da kuka mai sauti.

Ku

ka ta yi mai isar ta lokaci

ɗ

aya kanta ya rike, ya yi mata nauyi, tana ji kamar zai cire saboda nauyin da take ji ya yi mata.

Ta sake miƙewa ta koma wajan window, murya a dashe ta ce, "babu kowa ne! Don Allah ku bu

ɗ

e min, Babana bashi da lafiya, ina so i

n je in gan shi, ku taimaka min!."

Nan ma shiru babu alamun kowa, sai haske a compound

ɗ

in gidan kamar hasken rana, da wata ƙaramar mage da take yawo a wajan.

Takaici ya mamaye mata zuciya ta buga kanta a jikin bango tana kuka, tana ji kamar ta samu wu

ƙ

a ta dinga cakawa kanta har sai ta mutu, ga waya a hannunta amma ta zama babu amfani, gata a gidan da babu kowa amma bazata iya fita ba.

A wajan ta zame ta kwanta tana kukan rashin mafita, sanyin falon ya fara yi mata yawa, ta cure a waje

ɗ

aya ta ha

ɗ

e ka

nta da guiwa tana kuka mai tsuma zuciya. Tun tana kukan cikin da

ɗ

in rai har ta gaza, ta koma sauke numfashi, tana sake curewa waje

ɗ

aya saboda sanyin da yake ratsa ko ina na jikinta.

Ta miƙe ta sake kallon window ta ga gidan shiru babu motsin kowa. Gaban

ta ya fa

ɗ

i, ta tafi tunanin yanzu ita ka

ɗ

ai ce a gidan mai uban girma?. Hawaye ya sakko mata, ta koma ta zauna ta rasa abinda yake yi ma da

ɗ

i.

Bata san adadin lokacin da ta

ɗ

auka a wajan ba, duk da sanyin da take ji haka take zaune a wajan, tsoro da tash

in hankali ya cika mata zuciya, tunanin wa

ɗ

anda suka sace ta ya hanata sukuni. Bata san lokacin da bacci ya

ɗ

auke ta ba.

            Washe gari.

"Yauwa Hanan, don Allah turo min Islaha in kin shiga gida."

Hanan ta kalli Sadik ta ce, "Islaha bata kwana

a gidan nan ba."

Ya kalle ta da mamaki ya ce, "kamar ya bata kwana a gidan ba?."

Hanan ta ce, "eh, jiya kwata-kwata bata dawo gidan nan ba, ni na yi tunanin ma a asibiti ta kwana."

Sadik ya zuba mata ido yana kallon ta, kafin ya janye idanunsa ya ce,

"ni ban gane ba, kina nufin bata dawo gida ba gaba

ɗ

aya?."

Hanan ta ce, "na fa

ɗ

a maka na yi tunanin tana asibiti tare da Mama."

Sadik ya ce, "wataƙila tana can

ɗ

in, na kira wayar ta bata shiga kwata-kwata. Bara na je na duba."

Zai kunna motar kenan sa

i ya ji Hannan ta ce, "to ai ga Maman ma."

Ya dakata yana kallon Mama da ta sauka daga napep,  ya tsaya yana jira ta ƙaraso ya ji ko Islahan tana can. Mama tana zuwa wajen ta ce," Sadik ka ganni ko? Na dawo gida na

ɗ

an kimtsa sai in koma, na bar Sa'ida a

can. Ya batun ku

ɗ

in aikin, An samu kuwa?. Nima yanzu zan

ɗ

an tattaro wani abun sai a ha

ɗ

a dashi."

Sadik ya ce, "ana kan ha

ɗ

awa Mama. Islaha tana can ne?."

Mama ta ce, "Islaha bata je ba, na yi tunanin tare za ku tafi da ita."

Hanan ta ce, "ba a asibi

tin ta kwana ba?."

Mama ta ce, "tun jiya da daddare da ta bar asibiti bata koma ba har na fito."

Hanan ta ce, "to wallahi ba a gida ta kwana ba, dan kwata-kwata Islaha bata dawo gidan nan ba."

Mama ta kalli Hanan ta ce, "to wajan ƙawarta fa? Wataƙila a

i tana can ko?."

Jin hakan sai Sadik ya

ɗ

aga kai yana ajiyar zuciya ya ce, "eh gaskiya ne, bara na aika gidansu Safeeran."

Mama bata ce komai ba ta shiga ciki shi kuma ya ƙarasa ƙofar gidansu Safeera Hanan ta bi bayan sa.

Kafin Hanan ta ƙaraso Safeer

a ta fito, ganinsa sai ta yi murmushi ta ce, "Hamma Sadik barka da zuwa."

Ya ce, "Barka dai Safeera. Ya gida?."

"Lafiya lau, ya mai jiki?."

"Da sauƙi. Ina ƙawar taki?."

"Yanzu zan tambaye ka na ce tana ina, na ga ban gan ku tare ba."

Sadik gabansa y

a fa

ɗ

i ya ce, "kina so ki ce ba tare ku ka kwana ba?."

Safeera ta girgiza kai ta ce, "ni rabona da ita tun a wajan aiki, da ta tashi ta ce min ta wuce asibiti. Na kira wayar ta jiya wajan tara na dare amma wayar bata shiga ko ka

ɗ

an."

Sadik ya ce, "innal

illahi wa'inna ilaihir raji'un!."

Safeera ta firgita ta ce, "me ya faru? Ina Islahan take?."

Hanan ta ce, "Islaha bata kwana a gida ba, hasalima ba a san inda take ba."

Safeera ta zaro ido waje ta ce, "kamar ya ba a ganta ba, kamar ya ba a san inda t

ake ba? Ku yi min bayani."

Sadik ya ce, "abinda ki ka ji shine gaskiya, bamu san inda Islaha take ba. Dalilin zuwan mu nan mun yi tunanin kuna tare."

"Innalillahi! To ina ta je? Ko tana orphanage?."

Sadik ya kalle ta ya ce, "tana zuwa can ta kwana ne?

."

"Gaskiya tunda ta bar gidan bata ta

ɓ

a kwana ba. Na shiga uku, ina Islaha ta tafi?. Bara na kira Zainab ƙanwarta ta gidan na ji ko suna tare" ta fa

ɗ

a hannunta yana rawa ta kira Zainab ta saka a speaker.

Daga can

ɓ

angaren Zainab ta

ɗ

auka ta ce, "Adda Sa

feera ina kwana?."

Safeera cikin rashin nutsuwa ta ce, "lafiya. Zainab kuna tare da Islaha ne?."

Zainab ta ce, "A'a, ina ta nemanta nima, ko a waya na kasa samunta."

Safeera ta ce, "Na gode" ta fa

ɗ

a tana kashe wayar.

Safeera ta kalli Sadik ta ce, "i

na Islaha take? A ina ta kwana?" Ta fa

ɗ

a hawaye yana sakkowa akan fuskarta.

Sadik ya ce, "kwantar da hankalin ki Safeera, zamu ganta in sha Allah."

Safeera ta fashe da kuka ta ce, "Islaha bata kwana a wani wajen sai a Hamma Sadik, bata zuwa ko ina. A i

na ta zauna haka, Ina ta je?."

Ya yi ajiyar zuciya bai ce komai ba, dan abin ya

ɗ

aure masa kai, ya rasa inda Islaha ta shiga, duk inda ake tunanin taje bata can. A lokacin Saleem ya ƙaraso wajan yana kallonsu.

Ganin yanayin da suke ciki ya saka ya ya ce

, "Sadik lafiya na gan ku haka?."

Sadik ya ce, "Islaha ce ba a gani ba, tun dare jiya ba a sake samunta a waya ba. Kuma duk inda muke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login