Showing 96001 words to 99000 words out of 250912 words

Chapter 33 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1663

"ba a

ɗ

auka ba, amma gobe zan kira muku ita da kaina."

Jikinsu duk ya yi sanyi alamun ba haka aka so ba. Atika ta kalli Safeera ta ce, "Ya aikin naki?." Safeera ta ce, "Alhamdu lillah."

"Amma za ki cig

aba da zuwa ko?."

Safeera zata yi magana Baba ya yi sallama ya shigo. Mama Atika ta sauka har ƙasa ta gaishe sa, ya amsa ya ce, "yau ke ce a gidan?."

Cikin fara'a ta ce, "Ni ce. Mun yi magana da Maimuna ne ta ce don Allah nazo naga ya yaran suke, shiya

sa na fito."

Baba ya gya

ɗ

a kai ya ce, "kin kyauta" ya fa

ɗ

a yana shiga

ɗ

aki.

Atika ta ce, "Safeera kar ki ce zaki ajiiye aikin ki akan wannan abun, ki yi haƙuri ki cigaba da zuwa."

Safeera ta ce, "Mama Atika in na tafi waye zai dinga kula da gidan? San

nan in Baba ya dawo abincinsa fa?. In suka dawo daga makaranta ban dawo ba Baba bai dawo ba ina zasu je?."

Mama Atika ta ce, "ki ji wata magana, ni ba uwa ce a wajen ku ba kenan ko Safeera?." Safeera ta

ɗ

aga kai ta kalle ta Mama Atika.

Mama Atika ta ce,

"kalle ni da kyau, ni ba uwa bace da baza su iya zama a wajena su ci abinci kafin ki dawo ba? Kina tunanin akwai abinda bazan iya yi muku ke da ƙannen ki ba?."

"A'a Mama, kar a

ɗ

ora miki nauyi ne shiyasa."

"Babu batun nauyi, yadda Kausar take ƴa a wajen

a haka kuma ku ke gaba

ɗ

ayan ku. Babu yadda ban yi da babar ku ba amma ta ƙi ji tace sai ta tafi, ni daman ku nake ji ba wani abun ba. Mahaifin ku yana yin tafiya wani lokacin, in ya tafi da wa zai bar ku?. Wanna dalilin ya saka na ce tunda ita bata yi wann

an tunanin ba ni nayi, duk abinda ya samu kizo ki fa

ɗ

a min, in tafiyar ta kama Baban ku, sai ku taho wajena mu zauna. Danginta ba a garin nan suke ba balle ace ku je can, kinga ni ka

ɗ

ai ku ke da ita."

Da

ɗ

i ya mamaye zuciyar Safeera, amma bata nuna ba ta c

e, "Mama bama so mu takura ki ne, kuma..."

Mama Atika ta daktar da ita ta ce, "Kar ki sake fa

ɗ

ar maganar nan, ni mai tsayawa akan lamarin ku ce a ko yaushe. Yanzu akwai abinda ku ke so?."

Safeera ta murmusa cikin jin da

ɗ

i ta ce, "Babu komai."

"Gobe ki

shirya ki tafi aiki, in zaki tafi ki kawo min makullin gidan. Ke Rukayya in kin dawo daga makaranta ki zo ki kar

ɓ

a a wajena." Ta

ɗ

aga kai alamun to.

Baba da yake jin komai, ya fito da fara'a ya ce, "Atika ba a

ɗ

ora miki nauyi ba?."

Ta yi dariya ta ce,

"babu komai. Auren Saeera za a yi nan da wani lokaci, suna buƙatar uwa a tare dasu, kuma in sha Allah zanyi iya abinda zan iya dan basu kulawar da ta kamata.  Na yiwa Maimuna alƙawari, kuma zan cika in sha Allah."

Baba ya

ɗ

aga kai cikin jin da

ɗ

i ya ce, "m

adallah, Allah ya ƙara zumunci." Ta amsa da amin. Baba ya fita cikin jin da

ɗ

in kalamanta.

Safeera ma ta ji da

ɗ

i sosai, lokaci

ɗ

aya ta sake dan sun saba da Atika ƙawar Umma ce.

Safeera ta ji da

ɗ

in karamcinta, hakan ya rage mata nauyin da take ji a ranta.

Daman dangin Umman sun ce ko zasu koma Katsina, itace daman bata so kuma ga mafita an samu hakan ya yi mata da

ɗ

i sosai.

••••••••

Islaha suna tsaye a gaban dining table yana zuba abincin dinner, sai da ya gama ya fara ci a nutse sannan yankalle

su ya ce, "you made this?."

Islaha ta

ɗ

aga kai alamun itace, ya girgiza kai ya ce, "perfect." Ta yi murmushi tana sunkuyar da kanta shi kuma yana cigaba da cin abincinsa.

Sai da ya kama kaf suka kwashe kayan suka wanke, Islaha ta

ɗ

an ci abincin dan kay

an ƙhamshinsu ba wani da

ɗ

i suke yi mata sosai ba. Bayan sun kammala ta shiga

ɗ

aki ta yi wanka ta canja kaya zuwa mofty ta zauna tana tunanin Saheer.

Waya ta

ɗ

auko ta bu

ɗ

e saƙon Mama, ta bu

ɗ

e voice note

ɗ

in ta ji ta ce, "an samu waje ko waya baki yi min b

a, ke haka za a yi dake? Haka za a yi dake tun ba a yi cikin ba harza a haihu?."

Kafin ta ba ta amsa kiran ta ya shigo kamar jira suke su ganta online.

Tana

ɗ

auka Mama ta fara masifa tana fa

ɗ

in,  "dan wulaƙanci baza ki iya kirana ki fa

ɗ

a min a inda ku

sauka ba, haka za a yi dake kenan ko? Kin je kin fara shan laban kina cin kaji kin manta yadda tsarin yake ko?."

"Mama ina yini."

"Da ban yini ba ai da ban kira ki ba."

"Ki yi haƙuri, aikin ne da yawa shiyasa sai an yi a hankali."

"Wannan ke ta shafa b

ani ba, ku

ɗ

i ne in ki ka samu sai an raba an bani nawa, duk abinda zai biyo baya keki ka jiyo."

"Ki yi haƙuri." Mama ta ja tsaki ta kashe wayar.

Islaha bata damu ba ta kira Saherr, ta kasa jurewa sai an kwana biyu kamar yadda tace sannan zata kira sa,

hakan ya saka ta kira ko zata

ɗ

auka.

Har ta gama ringing bai

ɗ

auka ba, ta bu

ɗ

e saƙonsa tana karantawa ƙirjinta yana bugawa cikin tsananin kewarsa. A hankalinta danna vn ta ce, "Hammana ka yini lafiya, ya aiki?. Ka yi haƙuri Hamma, na san na yi kuskure, k

a bani dama na wanke laifina."

Tana turawa ta ga ya yi blue alamun har ya bu

ɗ

e, ta tsaya tana jiran amsa amma shiru bai ce komai ba kuma ta tabbatar ya ji.

Ta sake yi masa wani ya sake bu

ɗ

ewa, daga ƙarshe sai ta ga dp ya koma fari sa

ɓ

anin hoton addu'a d

a yake kai, in ta tura saƙon sai ya yi tick

ɗ

aya alamun an yi blocking number.

Hankalin Islaha ya tashi, ta gigice ta rasa yadda zata yi. Daga ƙarshe ta zauna ta ci kuka son ranta, ta share hawaye ta kwanta tana jan numfashi cikin rashin mafita.

    Bal

l suke bugawa a babban wajen ball

ɗ

in da aka tanada a gidan Rehaan, Rehaan yana tsaye sanye da complete set

ɗ

in kayan barcelona, ya tufke gashinsa a tsakiyar kansa.

Yadda suke ball

ɗ

in da jikinsu da ƙarfinsu sai ka

ɗ

auka turanwan gaske ne, ko kuma biyans

u ake yi.

Lokacin da suka gama Rehaan yana riƙe da ruwa yana sha, suka taho suna hira har suka ƙaraso tsakiyar compound

ɗ

in gidan Rehaan.

Duk suka yi masa sallama, ya rage daga shi sai Ubaid da ya cika sa da uban surutu.

Rehaan ya ce, "ina ta so na t

ambaye ka sai na manta, har fita nayi zan shiga wajen Maleek na dawo. Kana da extra maid? I want it for my chef."

Ubaid ya shafa gemu ya ce, "yes i have it. She's from Nigeria, Yarinyar ta ha

ɗ

u sosai, zaka ji da

ɗ

in ta."

Rehaan ya kalle sa sai ya ja tsak

i bai ce komai baz Ubaid ya ce, "Riyar dubu

ɗ

aya ta raba ka da ita, zaka mori lokacin ka yadda ka ke so. Kuma ta iya soyayya sosai Rehaan, zata shagwa

ɓ

a ka. Zan iya ara maka ita na lokaci

ɗ

aya ta zo ku kwana tare. Wallahi ta yi, ga skin

ɗ

inta very soft and

smooth."

Rehaan ya ja tsaki ya ce, "ka bar su bana so."

Ubaid ya yi dariya ce, "i'm telling you, ƴan Nigeria sun fi arab zama too hot, komai so sweet."

Reehan bai kuma ce masa komai ba ya koma ciki zuciyarsa cike da takaici. Allah ya sani baya son w

annan

ɗ

abi'a, yana kishin ƴan ƙasar sa sosai, yana so a martaba ƴan ƙasarsa, amma duk sun gantalar da ƙimar ta bi rariya. Cikin takaici ya shiga

ɗ

aki, ya yi wanka ya shirya ya tafi asibiti.

Islaha ta

ɗ

an sake, ta saba da wasu abubuwan sosai. Ta fahi

mci Maleek yana da kirki sosai, bai ta

ɓ

a ƙoƙarin yi mata wani abu ba, sai dai a gaisa daga nan ba ya cewa komai zai fita. Damuwar ta bai wuce Hamma ba, ya ƙi ya yi unblocing

ɗ

inta, gaba

ɗ

aya ta damu, har sim card na ƙasar suka je ta yi register amma da kira

shi sai ya ƙi

ɗ

auka, ƙarshe ma sai ya kashe wayar.

Ta yi ajiyar zuciya ta fito falon, a nan suka ha

ɗ

u da Maleek zai fita, suka gaisa ya kalle ta ya ce, "Are you able to work as a chef in another house as well, or would that be too much for you?."

Islaha

ta

ɗ

an yi jim bata amsa ba, sai kuma ya

ɗ

aga kai alamun zata iya.

Ya girgiza kai ya ce, "The house in the middle close to us, gidan abokina ne. He's looking for someone to cook and make tea for him. If you're willing, you can also work there, he pays we

ll and he's very kind.

Islaha ta ce, "yeah i can."

"Okay. Let's go, I'll show you the house."

Islaha ta koma ciki ta

ɗ

auko hijjab ta fito ya fita itama ta bi bayansa. Tunda ku

ɗ

i take nema, dole ta ha

ɗ

a da gidan tunda ya ce yana biya dakyau.

A wannan lo

kacin ta ga Labiba ta fito saka shara a babban trash

ɗ

in da yake wajan, suka ha

ɗ

a ido Labiba ta

ɗ

auke kai ta koma ciki itama ta

ɗ

auke kanta.

Tunda suka nufi gate

ɗ

in gidan gabanta ya yanke ya fa

ɗ

i, ta dinga addu'a ranta, bata san dalilin da ya saka take

jin fa

ɗ

uwar gaba ba, gashi bata san mai gidan ba balle tace tsoron aikin take yi, haka kawai tana cike da fargaba.

Bayan sun shiga compound

ɗ

in gidan ya juyo ya kalle ta ya ce, "Shima

ɗ

an nigeria ne kamar ki, amma yana kiwon damisa."

Islaha ta

ɗ

an bu

ɗ

e

ido cikin mamaki, Maleek ya murmusa ya ce, "yeah." Bata tanka ba suka cigaba da tafiya.

Gidan shiru babu sautin komai sai na tsuntsaye ka

ɗ

an ka

ɗ

an, sai kallon gidan take yi tana girmama girmansa, duk yadda take ganin kyaun na Maleek sai taga wannan yafi

sa komai, ya tsaru sosai, ya sha adon flowers a ko ina.

Suna zuwa wajen babban ƙofar ta ga Maleek ya saka card ya bu

ɗ

e ƙofar falon, ya kalle ta ya ce, "ki shiga, akwai kitchen ki yi abinda ya kamata. Ki yi komai kamar yadda ki ke yi min, na yarda dake s

hiyasa na za

ɓ

e ki. Note, ba ya son milk tea or milk coffee, baya shan madara" ya fa

ɗ

a yana miƙa mata katin, ta kar

ɓ

a ya juya ya barta a wajan.

Gaban Islaha ya fa

ɗ

i, ta taka ta ƙarasa cikin falon a hankali ƙhamshi yana dukan hancinta.

Falon da duhu sosa

i, hakan ya saka ta nemi switch ta kunna take haske ya gauraye ko ina. Ta bi falon da kallo ganin yadda ya tsaru, komai a tsaftacce, komai yana mahallinsa.

Laptop ce a ajjiye akan table

ɗ

in, bayan ita babu komai a wajen. Ta kalli sama ta ga upstairs

ɗ

in w

anda yake sama zai iya gano na ƙasa, irin mai balcony

ɗ

in nan ne saman, na saman in yana tsaye tsaf zaku yi hira.

Islaha ta

ɗ

aga kai ta fara tafiya dan neman kitchen ta yi abinda zata yi ba kallon falo ba.

Ƙ

ofar farko da ta bu

ɗ

e ta ga kitchen

ɗ

in ne, mai

mahaukacin girma da tsari, ta kunna haskensa tana sake kallon ko ina cikin mamakin girmansa.

Gashi babu wasu tarkace, gas stove, sai oven da microwive, sai mixer da blander kawai ajjiye a wajan.

Ita dai a tsorace ta ke kallon ko ina, kafin ta ƙarasa ta

bu

ɗ

e drawer a nan ta ga glass tea pot mai madaidaicin girma, ta

ɗ

auka ta ƙarasa gaban sink ta

ɗ

auraye sannan ta dawo ta

ɗ

ora akan gas

ɗ

in.

Hijjab

ɗ

in ta cire, ta sake

ɗ

auka ta zuba ruwa madaidaici ta dawo ta

ɗ

ora ba tare da ta kunna ba. Bu

ɗ

e bu

ɗ

e take y

i amma bata ga komai na kayan tea ba, ta

ɗ

an yi tsaki kamar ance ta kalli gefe, a nan ta ga wani carbinet na glass, ta ƙarasa ta bu

ɗ

e ta ga da kayan tea kamar hauka. Tea leaves ma sun fi kala talatin. Black, green, red duk akwai.

Ta

ɗ

auko normal black, ta



ɗ

auko cimmanon stick guda

ɗ

aya, cardamon

ɗ

aya, clove guda biyar sai citta.

Ta ƙarasa ta zuba a ciki ta sake dawowa, ta

ɗ

auki mint powder ta dawo ta zuba a cikin tea

ɗ

in ta kunna wuta. Tana tsaye ya tafasa, ƙamshi ya mamaye ko ina.

Ta

ɗ

auko flaks

ɗ

in d

a ta gani, ta juye a ciki. Sai bayan ta juye take kallon flaks

ɗ

in ganin kamar gold aka yi sa saboda kyau da

ɗ

aukar hankali, gashi

ɗ

an ƙarami daidai mutum

ɗ

aya ko biyu.

Sai da ta gama ta tafi tunanin me kuma ya kamata ta dafa. A bayyane ta ce, "ko me zan

dafa oho. Ni bana son sabgar mutanen nan, sun cika iyayin tsiya. Allah ya taimake ni can gidan da Sunaira, shiyasa nake jin da

ɗ

in yin abubuwa tana taimaka min."

Sai ta tuna ance

ɗ

an nigeria ne, ta duba ko ina taga akwai komai na amfani, nan take ta

ɗ

ora

mandi rice.

Cikin lokaci ka

ɗ

an ta gama, ta yi grill kaza ta yi ganishin komai a warmer. Ta wanke kayan ta mayar da komai mazauninsa kitchen ya zama kamar ba ayi komai ba.

A kan dining

ɗ

in da yake kitchen

ɗ

in ta ajjiye, ta

ɗ

auko plate da komai ta yi ser

ving a wajan, sai da ta tabbatar ta yi komai yadda ya kamata sannan ta saka hijjab

ɗ

inta ta fito daga gidan.

Tana shiga gidan Maleek Rehaan yana dawowa, ya shiga gidan a gajiye ya kunna haske, coat

ɗ

in jikinsa ya cire, ya ware gashinsa ya sauka, ya cire

takalminsa ya saka room slippers, ya shiga kitchen dan ya

ɗ

auki ruwa.

Turus ya yi ganin abinci a ajjiye, ya ta fi tunanin ko Jazy ne yazo, sai kuma ya tuna ai basu yi maganar zuwan sa ba.

Text

ɗ

in Ubaid ya gani, sai ya bu

ɗ

e yana karantawa, ya ja numfas

hi yana kallon yadda aka tsara komai cikin tsafta daidai da ra'ayinsa.

Ɗ

an tsaki ya yi yana

ɗ

aukar flaks

ɗ

in ya zuba tea a glass mug

ɗ

in da ta ajjiye masa. A yadda yake so ya fi so komai a yi masa, da akwai dama a bashi tea

ɗ

in a baki hakan ya fi masa, b

a ya son wahala shi kam ko ka

ɗ

an.

A hankali ya kai tea

ɗ

in bakinsa ya sha, sai ya

ɗ

an yatsine fuska jin cloves

ɗ

in ya fito sosai, amma sugar

ɗ

in ya yi masa yadda yake so, ya ha

ɗɗ

iye a hankali yana kallon tea

ɗ

in kamar mai karantar wani abun a ciki.

Da m

ug

ɗ

in a hannunsa ya juya ya fita daga kitchen

ɗ

in ya hau sama a hankali.

Yana shiga

ɗ

aki kalaman Ubaid suka fa

ɗ

o masa a rai, sai ya ta ya yana kallon tea

ɗ

in a bayyane ya ce, "itace ta yi min kenan?." Ya

ɗ

an yi tsaki ka

ɗ

an ya ajjiye cup

ɗ

in akan mirror

yana cire rigar jikinsa.

Sai da ya yi wanka ya shirya, ya kalli tea

ɗ

in da ya rage a ciki, ya

ɗ

an yi tsaki dan sauka da mug

ɗ

in ma a wajansa babban aiki ne.

Ya

ɗ

auke ido ya sauka ya shiga kitchen ya bu

ɗ

e abincin yana kalko jin ƙkhamshin spices

ɗ

in sun

daki hancinsa. Abincin ko a ido ya yi kyau sosai, a yi garnishing

ɗ

insa da parsley da green peper, ko ba a ce ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login