Showing 156001 words to 159000 words out of 250912 words

Chapter 53 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1738

ya ce, "You are so funny."

"Ba wasa nake

yi maka ba, da gaske ne abinda na fa

ɗ

a."

"Na san da gaske ki ke, kin bani dariya ne kawai."

Ta

ɗ

an sauke numfashi ta ce, "ban san tsautsayin da ya sake ha

ɗ

a ni dashi a nan ba, dan ni mugun haushinsa nake ji sosai wallahi. Ina zama a nan ne dan na tara

ku

ɗ

i na biyasa, daga nan na kai ƙarar sa a bi min haƙƙina, dan bazan bar case

ɗ

in sace ni ya sha ruwa ba."

Ya yi dariya mai sauti, dan wallahi ƙyalƙyala dariya yake so ya yi, kawai ba ya son zubar da ajinsa ne.

Ya ce, "Miss Islaha yanzu kin fara tara ma

sa ku

ɗ

in na sa?."

Ta

ɗ

aga kai ta ce, "na fara."

"Nawa ki ka tara?."

Ta

ɗ

ago tana kallonsa, sai kuma ta chunkushe fuska ta ce, "basu da yawa, riyal dubu takwas ne, dubu bakwai a ciki....." sai ta dakata tana jin haushin abinda zata ce. Sai kuma ta sak

e kallonsa ta ce, "dubu bakwai a ciki, shine ya bani."

Jazy ya ƙyalƙyale da dariyar da take damunsa, yadda ta yi maganar ya bashi dariya matuƙa, ya yi dariya son ransa yana kallon ta ganin ta sake ha

ɗ

e rai.

Ya dakata ya ce, "i'm sorry Miss, abin ne ya b

ani dariya sosai. Ya sace ki, kuma ki ka saci...."

Ta dakatar dashi ta ce, "bashi ne, ni ba sata na yi ba."

"Oh Sorry, kin ci bashin sa, kuma shine yake ba li ku

ɗ

in da zaki fara biyansa?."

Ta kawar da kai ta ce, "ai ba kyauta ya bani ba, aiki na yi mas

a ya biya ni ku

ɗ

in aikina."

Har lokacin murmushi yake yi yana kallonta, ya

ɗ

an girgiza kai ya ce, "Kina da sa'a Miss."

Ta

ɗ

ago ido tana kallon Jazy ta ce, "dan ya bani ku

ɗ

in?."

Ya girgiza kai ya ce, "ha

ɗ

uwa dashi gaba

ɗ

aya sa a ce."

"Rashinta dai, ni

a wajena rashin sa'a ne. Na fa

ɗ

a maka gaskiya Mr Jafar? Wallahi babu wanda nake jin haushinsa kamar sa."

Ya

ɗ

an yi clapping hannunsa yana gya

ɗ

a kai ya ce, "So ya batun interview ki da Mr Rehaan Yola?....." ya fa

ɗ

a yana kallom ta yana so ya ji me zata ce.

Nana Haleema.

[7/16, 12:11 PM] KRBBK: RDB2P60

Nana Haleema.

Islaha ta kalle sa tana girgiza kai ta ce, "wannan yana hannunka, kai ka yi alƙawari akan hakan."

Jafar ya ce, "To ai yanzu ai kina Jeddah, bakya Yola."

"Zan koma, in sha Allah."

Ya gya

ɗ

a k

ai ya ce, "ai yanzu kema kin san shi, bakya buƙatar taimakona. Kina da damar da za ki bashi invitation ke da shi."

Da mamaki take kallonsa ta ce, "A ina na san shi

ɗ

in? Ni fa ban san shi ba, ban ta

ɓ

a ganinsa ba har yanzu."

Ya

ɗ

an yi murmushi ka

ɗ

an yana

girgiza kai cike da mamaki ya ce, "Unbelievable!."

Ya sake kallon ta sannan ya ce, "Wanda ku ka ha

ɗ

u a diamond hotel, ku ka ha

ɗ

u a asibiti, ya sace ki, ki ka ranci ku

ɗ

insa, ya yiwa babanki tiyata, ki fara aiki a gidan sa..." ya

ɗ

aga kai yana kallon Rehaan

da yake tsaye a upstairs yana amsa waya.

Jazy kalli Islaha ya yi mata alama da ta kalli inda ya kalla, ta

ɗ

aga kai ta kalli Rehaan sannan ta kalli Jazy alamun na gani meye. Ya ce, "Rehaan AbdulAziz Yola, wanda ki ka fi sani da Ray!."

Wani irin dum Islah

a ta ji a kanta da kunnenta, ta bu

ɗ

e ido sosai ta saka

ɗ

aga kai tana kallon Rehaan da yake amasa waya yana murmushi.

Yana sanye da riga mai ƙaramin hannu, sai dogon wando, ya saka hannu a aljihun yana zagayawa daga nan zuwa nan.

Ta sake kallin Jafar alam

un tana son tabbatarwa, ya

ɗ

an murmusa yana

ɗ

aga mata kai ya ce, "Ba ki yarda ba?."

Bata amsa ba dan mamaki ya kashe ta a zaune, Jazy ya

ɗ

an

ɗ

aga murya ya ce, "Rehaan!."

Rehaan ya

ɗ

an zabura ya juyo yana kallonsa, ya yi masa alamun what kafin ya bar wa

jan.

Ya sake kallon Islaha da ta daskare a wajan, ta kalle sa dan har lokacin bata dawo daidai ba, mamaki take yi da ya kasance shine Rehaan Yola, zuciyarta bugawa take yi, dan kwata-kwata bata ta

ɓ

a wannan hasashen ba.

Ya ce, "har yanzu ba ki yarda ba? K

o dan kina ganin babu security kamar a Nigeria?."

Ta

ɗ

an sauke numfashi ta kasa magana, dan harshen ta ya sarƙe, kamar an

ɗ

aure sa ta kasa furta komai. Rehaan Yola kawai take maimaitawa a ranta, tana ganin abin kamar rainin hankali.

Jazy ya

ɗ

auki wayars

a a gefe kafin ya miƙa mata, ta kar

ɓ

i wayar tana kallo, ta sake jin fa

ɗ

uwatr gaba mai yawa, dan ta tabbatar shine Rehaan Yola. Ta kalli Jafar tana miƙa masa wayar sa, ta koma ta zauna tana ganin abin kamar wasa.

Jazy ganin ta shiga ru

ɗ

ani sosai ya ce, "Is

laha nan gidan Rehaan, duk abinda ya faru ya faru tsakanin ki da Mr Ray. Shiyasa na ce kina da sa'a, babu macen da ta ta

ɓ

a rayuwa dashi kamar ki. Ke kam kin zauna dashi, kun yi magana, sannan ya yiwa mahaifin ki tiyata. Ta ko ina kin shiga rayuwarsa, shima

ya shiga ta ki. Itace sa'ar da nake fa

ɗ

a miki, dan ni na san waye Rehaan, na san abinda zai yi da wanda bazai yi ba."

Ta

ɗ

an kalle sa ta ce, "Da gaske shine Mr Ray?."

Ya

ɗ

aga mata kai ya ce, "a gidan Mr Ray ki ke, Miss Islaha."

Islaha ta gya

ɗ

a kai ta

ce, "Ikon Allah! Wallahi ban ta

ɓ

a sani ba. Ban

ɗ

auka ma wannan yana jin hausa ba, har na gama zama a hannunsa

ɗ

auka nake yi ba bahaushe bane, dan sau

ɗ

aya na ji ya yi magana, kuma ban san sunansa ba. A nan ma sai akan wannan baturiyar na ji ya yi min haus

a."

Ya yi murmushi ya ce, "na san ba ki sani ba, shiyasa na fa

ɗ

a miki."

Ta sunkuyar da kai ta yi shiru bata ce komai ba, dan jikinta har rawa yake yi saboda mamaki.

Ya gyara zama ya ce, "kin san meyasa nake tambayar ki kuma nake fa

ɗ

a miki?."

Ta girgi

za kai alamun bata sani ba, ya ce, "Tunda na yi bincike a kanki sai na ji na yarda dake, sai nake ji a raina aikin nan da ki ke yi kamar bai dace dake ba. Kina da carrier mai kyau, kina da farin jini, ana son fuskar ki a duniya, meyasa za ki zo nan ki daku

sar da rayuwar ki?."

Ta

ɗ

an rausayar da kai ta ce, "na fa

ɗ

a maka ina nan saboda shi, wallahi ba dan ku

ɗ

in nan ba da babu abinda zai kawo ni Jeddah da sunan aiki."

"Tun farko da kin fa

ɗ

a masa maganar ku

ɗ

in da ba ki tsinci kan ki a nan ba. Na fa

ɗ

a miki sh

ine ya yiwa mahaifinki tiyata, ranar da ya yi aikin ranar ya tawo nan, bai sake komawa ba har yanzu. Na tabbatar da bazai kar

ɓ

i komai na ki ba."

"Haka kawai ban san mutum ba sai na roƙe sa? Ni

ɗ

aukar da na yi ma ban san dalili ba. Kuma wallahi da na san s

hine Mr Rehaan, da na san shine zai yiwa Baffa aiki, da bazan

ɗ

aga hankalina na taho nan neman ku

ɗ

in da zan bashi ba."

Jazy ya kalle ta, ta

ɗ

aga kai ta ce, "Eh, da na san shine da bazan zo ba. Na ci bashin ku

ɗ

insa, kuma na ba da ku

ɗ

in a asibitinsa. Na

ɗ

au

ko, kuma na mayar."

Jafar ya yi dariya yana kallon ta ya ce, "yanzu ki ajjiye batun nan, kina da asthma aiki irin wannan bai dace dake ba. Ki koma gida, ki cigaba da aikin jaridar ki, kamar zai fi miki."

Islaha ta ce, "ina son hakan, amma bazai yu ba s

ai na sauke nauyin da yake kaina. A nan ne zan iya ha

ɗ

a masa ku

ɗ

in nan within one year, can kuwa fa?."

"Au ki ka ce baza ki biya ba."

"ai cewa na yi da san haka ne tun farko, amma ba wai na fasa biya

ɗ

in bane."

Jafar ya nuna mata ku

ɗ

i akan table, ta kal

la ta ga ku

ɗ

in saudia ne masu yawa a wajan a ajjiye.

Ya ce, "tun jiya ku

ɗ

in nan suke a wajan nan,

ɗ

abi'ar Rehaan ce ajjiye ku

ɗ

i ya manta. I'm very much sure ku

ɗ

in nan da ki ka

ɗ

auka ya manta dasu, in dai ba

ɗ

auka aka yi aka bashi ba shikenan sun sha ruwa

. Sai dai Shams ya

ɗ

auke ya ajjiye a wajensa, dan duk inda Rehaan zai zauna indai zai fito da ku

ɗ

i, daƙyar bai bar wasu a wajen ba."

Islaha ta kalle shi ta ce, "dan shi bai sani ba ai Allah ya gani, akwai haƙƙin hakan a kaina."

Ya gya

ɗ

a kai ya ce, "In da

i za ki koma Nigeria, na yi miki alƙawarin zan biya Rehaan ku

ɗ

insa, Shikenan ko?."

Ta

ɗ

ago ido yana kallonsa bayan ta bu

ɗ

e su waje, ta ce, "za ka biya sa kuma? Ni ban ce ka biya ba, zan yi aiki da kaina dan biyasa."

"Kina son zaman nan

ɗ

in kenan, in kin

a so fine bai dame ni ba, sai ki zauna."

Ta sunkyyar da kai ta ce, "bana son zama, ina da abubuwan yi da yawa a can. Kawai bazan amince ka biya min ku

ɗ

in bane Mr Jafar, na gode da niyar alkhairi, amma gwara na yi aikin na samu na biyasa."

"Ban ce zan bi

yasa saboda wani dalili ba, zan biyaa ne saboda na yi niya. Yanayin rayuwarki, da ciwon da ki ke dashi ne ya saka min son biya miki ku

ɗ

in. Dan haka kar ki damu, bazai san ma na tura masa ku

ɗ

in ba. A account

ɗ

in PA

ɗ

insa zan tura, ba shi ne ma zai ga alert

ɗ

in ku

ɗ

in ba."

Ta sauke nunfashi cikin wani irin yanayi, ta kalle sa zata yi magana ya katse ta ya ce, "Indai bakya son aikin nan da gaske, kawai ki fara shirin komawa Nigeria, in kuma kina so ban yi miki dole ba."

Ta sauke numfashi a hankali, ta

ɗ

ago t

a sake kallonsa ta ce, "kamar na

ɗ

ora maka nauyi, ba ka sanni ba fa."

"Na sanki mana" ya fa

ɗ

a yana

ɗ

aukar wayarsa da dan gaske yake zai biya mata

ɗ

in, gwara ta koma gida ta bar Jeddah

Islaha a sanyaye ta ce, "Na gode Mr Jafar, Allah ya saka maka da alkha

iri..."

"Amin Miss Islaha."

Ta kalli hanyar da take jin takun tahowa, ta ga Rehaan ne yake sakkowa, ya ƙaraso ya wuce su ya fita bai ko kalle su ba.

Yana fita ta girgiza kai ta ce, "Da gaske shine Mr Ray?."

Jafar da yake jinta ya

ɗ

an murmusa ya ce,

"Sai ki fara shirin interview."

Ta

ɗ

an bu

ɗ

e ido cikin firgici ta ce, "har yanzu yana interview tana hannunka."

Ya kalle ta ya ce, "Ki fa

ɗ

a min abinda Alma ta yi nufin yi masa please, hankalin mu ya kasa kwanciya da ita."

Ta kalle sa ta ce, "na fa

ɗ

a

maka tsakani da Allah na yi."

"nima tsakani da Allah zaki fa

ɗ

a min."

"Na ganta a kitchen tana zuba masa tablet a tea, sai na ha

ɗ

a accident

ɗ

in da na zubar da tea

ɗ

in."

Ya har

ɗ

e hannayensa yana binta da kallo ya ce, "meyasa ki ka yi abinda ki ka zubar d

a tea

ɗ

in?."

"Saboda in wani abun ya same sa ni za a ce, ban san me ta zuba a ciki ba, shiyasa na yi hakan."

Ya ce, "na biyun fa?."

"Ya ce na kai masa tea bedroom, na kai na fito ba jimawa na dawo na

ɗ

auki cup

ɗ

in, sai na ga ta fito daga

ɗ

akin cikin mu

rna tana cewa yanzu zai fara aiki. Sai ban yarda da ita ba na shiga

ɗ

akin, sai na same sa kamar wanda aka yi knocking out ya riƙe kansa, daga ƙarshe ya kwanta bacci ya

ɗ

auke sa....."

"Sai na

ɗ

an

ɓ

uya a

ɗ

akin, a nan na ga ta shigo tana undressing kayan jik

inta, sannan ta saka waya da light ta fara

ɗ

aukar video. Ni kuma sai na fito, na

ɗ

auke wayar na goge video, na ce in bata fita ba sai na kira police. Shine kawai."

Ya girgiza kai ya ce, "Thank you so much, mun gode da wannan taimakon da ki ka yi."

Ta

ɗ

a

n ta

ɓ

e baki ta ce, "ba dan shi na yi ba, saboda Allah na yi. Kuma na san in wani abun ya faru dashi ni za a ce, tunda ni ce housemaid a gidan."

"Mun gode."

"Kar ka fa

ɗ

a masa, ka ƙyale sa kawai." Ya gya

ɗ

a mata kai alamun to.

Ya miƙe tsaye itama ta miƙe

tana yin rolling mayafin kanta ya ce, "ki koma, zuwa gobe in Allah ya kaimu ki siyi ticket ki koma Nigeria. Zamu sake ha

ɗ

uwa in lokacin interview ya yi."

Ta yi murmushi ta ce, "na gode sosai." Bai ce komai ba ya fita ya biyan Rehaan dam ya san ita ya taf

i.

A zaune ya same sa a cikin garden ya har

ɗ

e hannayensa yana girgiza kai kamar wanda aka yiwa laifi. Jazy ya zauna a kusa dashi bai ce komai ba.

Ray ya wani kalle sa ya ce, "so you found a new girlfriend, you are cheating Riyya."

Jazy ya yi dariya cik

in mamaki ya ce, "girlfriend kuma?."

"Yes, awa nawa ku ka yi a zaune kai da ita? Sai wani hira ku ke yi kamar ka santa, kana ta dariya abinka."

Jazy ya ce, "tana bani labarin yadda ka sace ta ka kaita gidan ka ne."

Ray ya ja tsaki ya

ɗ

auke kai cikin ta

kaici mai yawa, sai daga baya ya ce, "yarinyar tana da mental disorder, ta dinga magana ita ka

ɗ

ai, kai kuma ka biye mata kun zama

ɗ

aya."

Jazy ya kawar da maganat ya ce, "gobe zan tafi Madina."

Rehaan ya fusata ya ce, "ina yi maka magana akan kana cin a

manar ƙanwata kana zancen gobe za ka tafi madina? Na riƙe ka ne? Yanzu ma ka tashi ka tafi mana."

Jazy ya bi shi da kallon mamaki jin ya fusata lokaci

ɗ

aya, ya ce, "calm down, me ya fusata ka haka Ray?."

Ya ja tsaki bai ce komai ba, yana jin zafi haushi

n Jazy da ya biyewa Islaha suna hira.

Jazy ya ce, "Ni ban ga abin fa

ɗ

a a nan ba Ray, dan na yi hira da ita ban ga dalilin da zai saka ka fusata kana fa

ɗ

a haka ba. Yau na saba hira da mata?."

"You were talking in a low voice so I wouldn't hear, right?.

Me ka ke fa

ɗ

a da baka so na ji?."

Jazy ya bi sa da kallon mamaki ya ce, "wait! Ya ka ke magana kamar wanda yake kishi?."

Wani banzan kallo ya yi masa, kafin ya yi tsaki ya miƙe ya bar wajen. Jazy ya bi sa da kallo yana dariya, dan shi bai ga abin

ɗ

aga ha

nkali ba.

Nana Haleema.

[7/17, 11:50 AM] KRBBK: RDB2P61

Nana Haleema.

Islaha a sanyaye ta fita daga gidan, ta sake kallon ƙofar gate

ɗ

in ta ga Dr Rehaan a rubuce, ta yi ajiyar zuciya, ta shiga gidan Maleek.

Tana tafiya tana tunani, ganin abin take yi ka

mar a mafarki wai wannan mutumin da take rainawa hankali, take fa

ɗ

a masa duk abinda ta ga dama, wai shine Rehaan Yola da kowa yake son yin magana dashi.

Ta zauna a gefen gado tana tuna yadda ta dinga fa

ɗ

a masa magana, da yadda Chairman ya ke son a kawo s

hi channel

ɗ

in su, da yadda kowa yake son ace ya ga Rehaan Yola.

Ta

ɗ

an ta

ɓ

e baki ta dafe kai ta ce, "Shiyasa Hamma yake yawan yi min fa

ɗ

a, yana cewa na iya harshena, ban san mutanen da zan ha

ɗ

u dasu ba, amma bana jin magana."

Ta

ɗ

auki wayarta, ta sake

yin searching Rehaan Yola ta ga dai shi

ɗ

in ne ya fito, a bayyane ta ce, "Anya Jafar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login