Showing 36001 words to 39000 words out of 250912 words
ranki. Haka kawai wanda ya sace ki zai
ɗ
auki wa
ɗ
anan ku
ɗ
i ya baki ba tare da ya ƙaru dake ba?."
Ta goge hawayen da suka taru a idanunta ta ce, "Wallahi Allah ni ban aikata komai ba, abinda ku ke zargi ba haka bane. Mutumin nan ban san shi ba, ko sunansa ban sani ba, kuma ni ko hannuna bai riƙ
e ba."
Saleem da ya cika da mamaki ya ce, "To wani
ɓ
angare daga sassan jikinki ki ka siyar masa? Na tabbatar haka kawai namiji bazai
ɗ
auki wannan ku
ɗ
i a baki ba."
Ta dafe kai ta ce, "Ku yarda dani, wallahi sace ni yayi, sannan duk zargin ku a kaina ba h
aka bane. Rantsuwa nake yi muku da wallahi, ku yarda dani."
Safeera a sanyaye ta ce, "Islaha ba ƙin yarda muka yi dake ba, mun ji ya sace ki, kina nufin bayan ya sace ki da ya tashi sakin ki sai ya baki kyautar ku
ɗ
in? Kuma ya aka yi ki ka bar hannunsa? Sa
nnan waye shi?."
"Na fa
ɗ
a muku ban san sunansa ba."
"Meyasa ki ka ce a rufe case
ɗ
in?."
Ta sauke numfashi ta kalli Safeera a sanyaye ta ce, "kema zargina ki ke yi?."
Ta girgiza kai ta ce, "bana zarginki da fasiƙanci, amma zuciyata tana fa
ɗ
a min kin sa
n wani abu akan case
ɗ
in nan. Meyasa zaki ce a kulle case
ɗ
in? Ki bari hukuma tayi bincike a gano mai hannu a ciki mana."
Islaha ta ce, "Wallahi Allah ban san komai akan case
ɗ
in nan, kawai na bu
ɗ
e ido na ganni a wani gida, daga nan aka dinga kawo min ab
inci kamar ina gida. Abinci ake bani mai rai da lafiya kamar na hotel, shiyasa baku ga wahala a tare dani ba. Ac nake kwana nake tashi, tsabar sanyi sai da numfashina ya fara riƙewa. Sai daga baya naga asalin wanda ya saka aka
ɗ
auko ni."
Sadik ya ce, "aka
n wanne dalili ya saka aka
ɗ
auko ki?."
"Saboda kawai nayi masa rashin kunya, yana so ya nuna min yana da ikon da zai iya
ɗ
auke ni. Shine kawai."
Sadik ya ja tsaki jin tana raina musu hankali, tana wata magana kamar a drama ko a tsatsuniya, ya kawar da k
ai dan tsaf zai iya zaginta, haushinta yake ji sosai, baya a dinga magana cikin rainin hankali.
Saleem ya girgiza kai ya ce, "kawai dan kin yi masa rashin kunya sai ya sace ki?...."
Ta sunkuyar da kai bata amsa ba, Saleem ya ce, "Hmm Islaha ba fa film mu
ke kallo ba, ya kamata ki fa
ɗ
a mana abinda ya faru, in kuma kina ganin sirrin ki ne ba sai mun san maganar ba sai mu cigaba da sabgar mu."
Sadik ya ce, "shine kawai, kai tsaye ta ce mana bata buƙatar mu san komai, shikenan sai muyi shiru. Rayuwarta ce ai
ba tamu ba, ita ta ga zata iya ai."
Islaha ta yi shiru, bakin ta yayi nauyi ta kasa ce musu
ɗ
auko masa ku
ɗ
in tayi, nauyin kalmar take ji sosai a zuciyar ta shiyasa ta kasa magana.
Amma dan ta fitar da kanta daga zargi sai ta ce, "ni dai na fa
ɗ
a muku wa
llahil azim ko hannuna bai riƙe ba, kuma ban siyar da ko wanne sassa na jikina ba. Wanda ya
ɗ
auke ni kuma ban san sunansa ba, amma na san fuskarsa a yanzu. Kuma ku
ɗ
in nan aronsu na kar
ɓ
o, kuma......" sai ta kasa ƙarasawa ta yi shiru tana kallon ƙasa.
Sadi
k ya yi murmushin takaici yana binta da kallon kin raina mana hankali ya ce, "kar ki damu Islaha, tunda Allah ya bayyana ki abinda muke fata kenan daman. Ummi ta fita daga zargi, yanzu wa
ɗ
anda suka yi waya suna neman ku
ɗ
in fansa za a nemo. Ko da yake, tund
a kin ce a rufe case
ɗ
in ai case close."
Ta sauke numfashi a sanyaye ta ce, "Don Allah Hamma Sadik kar ka bari Hamma ya san labarin nan, don Allah kar ka ce masa ni na biya ku
ɗ
in aikin Baffa, ka ji?."
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "akan me zan yi shiru, bayan ban
san daga inda ki ka samo ku
ɗ
in ba?."
"Wallahi ban yi abinda ku ke zargi ba."
"Shikenan Islaha, bazan fa
ɗ
a masa ba." Ta sauke ajiyar zuciya ta ce, "na gode."
Ta kalli Safeera da itama ita take kallo ta, ta mayar da ido ta rufe tana jin haushin kanta ak
an akan
ɗ
auko ku
ɗ
in da tayi. Danasani ya cika mata zuciya, da bata
ɗ
auko ku
ɗ
in ba da yanzu ta fa
ɗ
awa hukuma kamanninsa an kamo shi.
Sadik ya ce, "Na kira Saheer bana samunsa, ina jin ya taho ne."
Ita dai ta yi shiru bata ce komai ba tana tuna yadda koma
i ya kasance a can gidan.
Saleem ya ce, "na fa
ɗ
awa Muslim ya yi update akan bayyanar ki, mutane sun damu da rashin ki sosai."
Ta yi ajiyar zuciya bata ce komai ba, ta jinginar da kanta a jikin ƙofar motar tana tunani kala-kala. Bata san haka ku
ɗ
in da ta
ɗ
auko suke da yawa ba, da ta san haka suke da matuƙar yawa da bata
ɗ
auko ba. Yanzu wacce hanya zata bi ta samo masa ku
ɗ
insa ta biyasa? Yanzu a ina zata samo ku
ɗ
in da zata biyasa? A ina zata gansa har ta basa ku
ɗ
insa?.
A ƙofar gida suka tsaya Saleem ya ce
, "ki je ki huta." A sanyaye ta bu
ɗ
e ƙofar ta fita ita da Safeera.
A hankali aka bu
ɗ
e gate
ɗ
in gidan aka fito, tana kallon gate
ɗ
in idonta ya fa
ɗ
a cikin na Saheer, da dawowarsa kenan ya shiga ya ajjiye kayan hannunsa ya fito.
Suna ha
ɗ
a ido ta ji hawaye
ya taru a idonta, gabanta ya fa
ɗ
i tana tunanin da wacce kalma zata kare kanta a wajensa? Ta san bazai ta
ɓ
a yarda a rufe case
ɗ
in ba, dole sai an yi bincike ita kuma bata so. Saheer ya zuba mata ido yana kallonta cikin wani irin yanayi na kewa.
A hankali
ta taka ta ƙarasa inda yake ta ce, "Hamma!."
Ya runtse idonsa cikin wani yanayi na rauni da sanyin zuciya, bai san lokacin da ya riƙo hannunta ya rungume ta tsam ba.
Duk da tana cikin wani irin yanayi, amma hakan bai saka ta ji abin baƙo ba. Duk da so
n da Hamma yake yi mata bai ta
ɓ
a rungume ta baa, sau
ɗ
aya ya ta
ɓ
a ha
ɗ
a jikinsa da nata lokacin da ta samu attack, amma tana hayyacinta bai ta
ɓ
a aikatawa ba.
Sadik ne ya ƙaraso ganin ya riƙe ta gam yana lumshe ido yaƙi sakin ta, ya kalli inda suke yaga ba
bu jama'a sosai, ya ƙarasa daidai kunnensa ya ce, "A kan hanya ka ke Malam, ka sake ta."
Kasa sakinta ya yi, dan ji yake in ya sake ta kamar za a sake cewa ba a ganta ba. Ita ta fara ƙoƙarin raba kanta daga garesa, jin hakan sai ya sake ta ya riƙe hannunt
a suka shiga cikin gidan.
Ya zaunar da ita a inda suka saba zama a harabar gidan yana binta da kallo. Sai ta sunkuyar da kai, dan a yau idanun Hamman nata ba irin wanda zata tsaya kalla bane.
"Matar Hamma, kina lafiya? Su waye suka
ɗ
auke min ke!?" Ya fa
ɗ
a cikin murya mai sanyi yana kallon ta.
Ta
ɗ
ago ta kalle sa, a sanyaye ta ce, "Lafiya lau nake Hamma. Amma kai ma ka rame."
"ta ya hankalina zai kwnata ina can an ce min ba a ganki ba? Ga Baffa babu lafiya, ga ki kema kin
ɓ
ace. Ai dole na rame."
"Yanzu
na dawo ai."
"Waye ya
ɗ
auke ki? Ina suka kai ki, basu yi miki komai ba?. Kin fa
ɗ
awa ƴan sanda komai akai?."
A sanyaye ta ce, "babu abinda suka yi min, kuma ni ban san wanda ya
ɗ
auke ni ba Hamma."
Ya ce, "Amma kin yi bayani yadda ya kamata a gaban ƴan
sanda ko?" Sai ta juyo ya kalli Saleem da Sadik da Safeera da suke tsaye suna kallon su ya ce, "anje wajan hukuma? Sun
ɗ
auki bayaninta yadda ya kamata?."
Sadik ya ce, "anje, amma ta ce a rufe case
ɗ
in."
Da mamaki ya ce, "Kamar ya a rufe case
ɗ
in?."
"Ha
ka ta ce."
Ya kalle ta ya ce, "kamar ya a rufe case
ɗ
in, meyasa za a rufe matar Hamma?."
Ta sauke numfashi ta ce, "Saboda ni ban san shi ba, hasalima ba yaren mu bane ba fa, baya jin fulatanci kuma baya jin hausa. English
ɗ
in da yake yi ma british ne, k
ana ji ka san ba
ɗ
an ƙasar nan bane."
Saheer ya ce, "saboda haka kawai sai a kashe case
ɗ
in? Saboda kawai ba
ɗ
an ƙasar nan bane sai a kashe case
ɗ
in?. Mu mun isa mu je ƙasar su mu yi abinda ya yi, sai shine zai yi ya ci bulus?."
Ta
ɗ
an
ɗ
aga kai ta ce, "k
awai bana so ai ta wahala ne, domin baza a iya kama sa ba wallahi, babban mutum ne sosai. Kuma ni nafi so mu mayar da hankali akan rashin lafiyar Baffa shiyasa na ce haka."
Saheer ya bita da kallo yana
ɗ
aga kai ya ce, "saboda hakan kuma sai wa
ɗ
anda suka s
ace ki a ƙyale su sun sace banza kenan? So ki ke a rufe case
ɗ
in, shi kuma ajjiye ki
ɗ
in da yayi ya yiwa banza ko?." Ta yi ajiyar zuciya bata ce komai ba dan tasan bazai fahimce ta ba.
Ya kalli Sadik ya ce, "ku ji fa abinda take fa
ɗ
a."
Saleem ya ce, "ha
ka ta fa
ɗ
a a police station, ta ce bata buƙatar a yi bincike akan case
ɗ
in."
Ya bita da kallo tuhuma yana rolling idanunsa a kanta ya ce, "Islaha meyasa bakya so a bibiyi case
ɗ
in, kin san shi ne?."
Zata bashi amsa ya
ɗ
aga mata hannu ya ce, "kar ki mai
maita abinda ki ka fa
ɗ
a min a farko, ki bani dalili mai ƙarfi wanda zai saka na amince."
Ta sunkuyar da kai bata ce komai ba, Saheer ya ce, "tunda baki da dalili ba za a rufe case
ɗ
in nan ba Islaha, har Ummin baza ta fita ba. Domin zamu je ayi rubutu nida
iyayenta, duk abinda ya same ki wallahi sai na
ɗ
aure ta. Kuma dole ki basu bayani mai gamsarwa akan maganar nan, baza a ƙyale case
ɗ
in ya tafi a banza ba wallahi, kin ji na rantse ko?."
Ta
ɗ
an girgiza kai cikin rashin mafita ta ce, "To Hamma."
Sai a sa
nnan ya kalli Sadik da Saleem ya ce, "ku yi haƙuri, ashe bamu gaisa ba" ya fa
ɗ
a yana basu hannu.
Suka gaisa suna dariya, Safeera ta ce, "ta ya zamu gaisa, ka ga Islaha ai dole ka manta damu."
Ya yi murmushi ya ce, "Hankalina ne a tashe, sai da na baro
ƙ
asar nan sannan na samu nutsuwa. Ina labarin wa
ɗ
anda suka yi waya akan ku
ɗ
in fansar ta?."
Sadik ya ce, "Amfani aka yi da
ɓ
atanta aka kira dan a damfare mu, suma za a yi bincike a gano wa
ɗ
anda suka yi wayar."
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "babu wanda zai sha a cik
im case
ɗ
in nan wallahi, ko shi wanda ya
ɗ
auke ta
ɗ
in ne sai mun yi shari'a dashi indai ina da rai."
"Hakan ne ya kamata daman" Saleem ya amsa yana kallon Islaha.
Saheer ya ce, "Ya ku
ɗ
in aikin Baffa? An gama ha
ɗ
awa ne Sadik?."
Sadik ya
ɗ
an kalli Islah
a yaga ta zuba masa ido alamun kar ya fa
ɗ
a, ya
ɗ
auke kai daga kallon ta ya ce, "uhum an samu, har an biya ma. Sai dai mu yi fatan Allah ya sa a yi a sa'a."
"Amin. Amma baka fa
ɗ
a min an gama ba."
"Ina gama biyan ku
ɗ
in islaha ta bayyana shiyasa na manta."
Ya
ɗ
aga kai, ya juyo yana kallon Islaha ganinta tsaf da ita kamar babu abinda ya faru da ita ya ce, "babu alamun wahala a tare dake, kin dai
ɗ
an rame ka
ɗ
an, amma kwata-kwata baki yi kama da wacce aka sace ba."
Ta sunkuyar da kai ta ce, "kaina ciwo yake
yi min Hamma" ta fa
ɗ
a dan ta kawar da waccan maganar.
Ya bita da kallo cike da kulawa ya ce, "muje ki huta" ya fa
ɗ
a yana miƙewa, ya riƙe hannunta suka shiga ciki.
Sadik ya kalli Safeera ya ce, "ƙawar ki akwai abinda take
ɓ
oyewa wanda bata so mu san das
hi."
Safeera ta girgiza kai ta ce, "nima na gani, zan je naji ko meye, dan na tabbatar zata fa
ɗ
a min. Ina zuwa" ta fa
ɗ
a tana bin bayansu da sauri......
Nana Haleema.
[6/22, 9:42 AM] KRBBK: RDB2P014
Nana Haleema
Rehaan yana zaune a falon Mamy yana danna
wayarsa, magana yake akan sabuwar order da ya yi gaba
ɗ
aya ya yi busy har su Mamy suka zauna bai sani ba. Ƙaramin tsaki ya yi yana dafe kai, sai kuma ya kira waya ya saka a kunne ya fara magana cikin turanci.
Ya fi mintina arba'in yana waya, sai ya sauke
wayar ya yi ajiyar zuciya, sannan yaji Mamy ta ce, "Mr Busy."
Ya hankali ya juyo suka ha
ɗ
a ido, suna ha
ɗ
a ido ya yi murmushi ya
ɗ
an langwa
ɓ
ar da kai cikin shagwa
ɓ
ar da ya saba yi mata ya ce, "neman halak da wahala Mamy."
Ikram da take zaune ta ce, "aww
wn! Bruh ashe ka iya karin magana?."
Ya
ɗ
aga ido ya kalle ta suka ha
ɗ
a ido, a lokacin ta ƙaraso ta basa hannu alamun su gaisa. Bai musa ba ya bata hannu suka gaisa, ya
ɗ
an yi murmuahi ya ce, "Ikram, ya Mummy?."
Ta zauna a gefensa tana kallonsa ta ce, "
tana gaishe ka." Ya
ɗ
an
ɗ
aga kai yana kallon falon sannan ya ce, "Ina Riyya da Kiddo?."
A guje Kiddo ta taho ta zauna kusa dashi tana riƙe hannunsa tana kallonsa ta ce, "My love."
Ya shafa kanta ya ce, "My love bakya yi min waya."
Cikin shagwa
ɓ
a ta ce
, "na kira ka baka yi picking calls
ɗ
in ba."
Ya
ɗ
an bu
ɗ
e ido, sai ya
ɗ
auki waya ya shiga recent calls
ɗ
insa, a nan ya yi karo da kiran ta har sau biyu. Ya
ɗ
aga ido ya kalle ta, sai ta fara kukan shagwa
ɓ
a kamar bata girma ba ta ce, "kana gani ka ƙi ka
ɗ
au
ka. Ka daina sona."
Ya riƙo ta ya ce, "I'm sorry Kiddo, banga kiran ki ba, da zan yi pecking."
Ta turo baki ta ce, "ni dai a'a."
"Me ki ke so?."
"Mu tafi Jeddah tare."
"sai kin je Jeddah zaki haƙura?."
"Eh."
"Kiddo ni ka
ɗ
ai ne a Jeddah, Jazy baya
nan, in na tafi aiki da wa zaki zauna?."
Sai ta
ɗ
an yi jim ka
ɗ
an ta ce, "to yaushe zaka je danii?." Ya ja hancinta ya ce, "zan turo a zo a tafi dake."
Ta
ɗ
aga kai ya yi murmushi sannan ya ce, "Ina Riyya?." Banisha ta ce, "Tana school."
"Janan fa?."
"T
ana wajan aiki."
Ya gya
ɗ
a kai bai ce komai ba, a lokacin Riyya ta dawo daga makaranta. Mamy ta miƙe ta ce, "tunda ga Riyya ta dawo muje muyi lunch gaba
ɗ
aya."
Tare suka hau kan dining har Ikram aka fara cin abinci, rabin zaman nasa amsa waya yake yi, ko
ka ji shigowar saƙo ya mayar da amsa ya cigaba da cin abincin. Mamy ta zuba masa wani abu ta miƙa masa, ya kalla yana kallonta ya ce, "meye wannan?."
Mamy ta ce, "moimoi."
"Moimoi!."
Mamy ta ce, "in baka ci ka daina harararsa."
Ya
ɗ
an ture ya ce, "b
ana so Mamy. Kema sun koya miki cin wannan abun" ya fa
ɗ
a yana cigaba da shan tea
ɗ
insa yana danna waya. Mamy ta ce, "Kai kuwa dole na koya ai, zaman da nayi a nan ban yi shi a inda aka haife ni ba."
Ikram aka kira a waya, ta
ɗ
aga waya tana magana kafin ta
kashe ta ce, "Mamy zan je gida yanzu, zan dawo in anjima." Mamy bita da kallo tana murmushi ta ce, "To Ikram, a gaishe da Mummy."
"Zata ji. Byee Riyya, byee Hamma" ta fa
ɗ
a tana
ɗ
aga masa hannu ta