Showing 111001 words to 114000 words out of 250912 words

Chapter 38 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1684

/>
ɗ

a ki da ita." Bata gama maganar ba ta kashe wayar.

Islaha ta tsaya jiran lamba amma shiru, sai daga baya sai ga lambar

ta shigo, Islaha ta kira kai tsaye.

Hajiya Shafa bata

ɗ

auka, hakan ya saka Islaha ta gaji tanmiƙe ta shiga cikin

ɗ

akinta. Ta tsaya tana kallon kanta, tana tuna abinda ya faru a gidan Rehaan wanda take ganinsa kamar a mafarki. Ta yi saurin ta

ɓ

a waist

ɗ

in

ta jin kamar har yanzu akwai hannun Rehaan a wajan, ta

ɗ

an lumshe ido tana tuna ƙhamshin turarensa da sassanyar muyarsa da yake tambayarta tana lafiya.

Ta yi ajiyar zuciya, ta sake gyara kitson kanta sannan ta canja kaya zuwa sabon uniform ta saka hijjabi

ta

ɗ

auki wayarta.

Sai kuma ta ya tsaya tunawa ina kuma zata je? Gidan da take zuwa ta san ba lokacin zuwan ta bane, tunda yanzu rana ta bu

ɗ

e. Ta yi ajiyar zuciya ta fita dan sai ta ji gidan ya fita daga ranta.

Tana fitowa gidan ta ga Labiba ita da Aish

a sun fito daga gidan Ubaid, suka ha

ɗ

a ido da Labiba, sai da gaban Islaha ya fa

ɗ

i ganin wani irin kyaun da Labiba da ta yi kamar ba ita ba. Itama

Labiban kallon Islaha take yi dan ganin ta yi kyau itama sosai, sai dai ta

ɗ

an rame ka

ɗ

an kuma fuskar ta ta

nuna alamun rashin lafiya.

Aisha ta kalli Labiba da take kallon Islaha, kowa ya tsaya kuma babu wanda ya cewa

ɗ

an uwansa Hii. Aisha ta ce, "wannan zuƙeƙiyar fa? Itace wacce ku ka zo tare?."

Labiba ta kalli Aisha ta ce, "itace. Tsintacciya ce a gidan mu

, kuma ita Yayana zai aura."

"Kai amma tana da kyau fa, kalle ta fa, kalli skin

ɗ

inta har wani shining yake yi kamar tana shafa chocolate. Wow, gaskiya ta burge ni sosai."

Labiba ta

ɓ

ata rai ta ce, "kin ga Aisha, mu je inda zamu je."

Aisha ta ce, "ita

baza ta shigo ba? Ya kamata a sako ta a sabgar nan itama ta samu, wallahi ni kaina ta burge ni balle namiji."

"Ki ka sani ko gidan da take itama irin mu ne?."

Aisha ta yi dariya ta ce, "gaskiya, daga ganin yanayinta baza a barta haka ba." Labiba ta yi

dariya ta ce, "Daman ta saba, tun a gida tana yawon ta."

Islaha dai tana tsaye tana kallonsu har suka fara tafiya kafin su samu taxi su tafi.

Islaha ta yi ajiyar zuciya ta motsa daga wajan ta ƙarasa gidan Rehaan ta bu

ɗ

e gate

ɗ

in ta shiga a hankali.

Tan

a tafiya tana sake ƙarewa gidan kallo, ta kalli car park

ɗ

in da yake can gefe, ta ga mota biyu a ajjiye, sai ƙaton filin da ya rage wanda zagaye ko ina da fulayoyi masu kyau da tsada.

A hankali take takawa wajan ƙofar ta saka code

ɗ

in ƙofar ta bu

ɗ

e ta sh

iga a hankali. Hasken falon a kunne yake sa

ɓ

anin yadda ta saba tarar sa falon, sai laptop da take bu

ɗ

e a ajjiye, da alama ba a jima da gama amfani da ita ba, sai mug

ɗ

in tea da yake wajan a ajjiye.

Islaha ta bi wajan da kallo, ƙhamshin turaren Rehaan yan

a nan, duk inda ta gifta a falon ƙhamshinsa yake yi.

Tana shiga kitchen

ɗ

in ta kunna haske, ta bi ko ina da kallo kamar mai neman wani abun. Sai ta jingina da bango tana tunani, a bayyane ta ce, "Har ƙhamshin turaren iri

ɗ

aya, bazan manta da ƙhamshin tur

aren nan ba tunda ya jima kafin wayata ta daina ƙhamshin. Ya aka yi nake jin ƙhamshin a nan? Shima ƙhamshin gizo yake yi min ko me?." Sai ta zame ta zauna akan tiles, ta ha

ɗ

a kai da guiwa bata san asalin abinda yake damun ta ba.

Rehaan yana tare da baƙi

a sama suna meeting, yana zaune ya ji wayarsa ta yi alert

ɗ

in lock

ɗ

in da yake ha

ɗ

e da ƙofar falo, wanda duk wanda ya shigo indai yana gidan zai sani, hakan ta ba shi tabbacin an shigo gidan.

Rehaan ya miƙe tsaye ya sakko ƙasa ya shiga kitchen

ɗ

in, dan d

aman ita kawai yake jira, da yana da number ta da ya kira ta, dan yana buƙatar ta a lokacin.

Bai kula da ita ba ya shiga kalle-kalle sai ya hango ta a zaune a ƙasa ta ha

ɗ

e kai da guiwa. Ya bita da kallo yana mamaki, yana tunanin dalilin da ya saka ta zau

na a ƙasa.

Islaha da ta ji motsi ta

ɗ

ago suka ha

ɗ

a ido dashi da yake tsaye ya saka hannu aljihu yana kallon ta. Ta zuba masa ido ta ga ya ha

ɗ

e gashin kansa, yana sanye da complete black suit, sai ƙhamshi yake yi. Islaha ta miƙe tsaye daƙyar tana kallonsa,

ta gaji da gizon nan da yake yi mata, gwara ta yi masa warning kawai.

"Don Allah ka daina zuwa idona, don Allah ka ƙyale ni na huta da ganin ka ko yaushe. Na ganka a Yola, na ganka a Jeddah, na ganka a mafarki, na ganka a zahiri, ka bari na huta don Alla

h. Na san na yi laifi, kuma zan gyara kuskurena, zuwana nan ma saboda na biya bashi da na

ɗ

auka ne. Ka ƙyale ƙwaƙwalwata ta huta, kar ka saka na haukace. Ko yaushe kai nake gani, ka rabu dani na huta, da kaina zan nemo ka duk inda ka ke, ba sai ka dinga da

muna da tunani ba don Allah!" Ta ƙarasa fa

ɗ

a hawaye yana sakkowa daga idanunta.

Rehaan ya bita da kallo jin tana magana ita ka

ɗ

ai, sai ya kama ƙugu yana tunanin anya lafiya lau take, in ba haka wacce irin magana take yi haka kamar zautacciya?. Babban abi

nda ya bashi mamaki Yola da ya ji ta ambata, sannan kuma hawayen da take yi ya fi komai basa mamaki. (Ɗan rainin hankali, nufinsa ya manta Islaha

😒

).

Islaha ganin bai ce komai ba sai ta goge hawayen ta, tana sake tabbatarwa da kanta gizo yake yi mata bash

i bane, dan da shine da yanzu ya chakumi wuyanta ya ce ina ku

ɗ

insa.

Ta ce, "koma meye ya faru kaine da laifi, kai ka yi min duk abinda ka yi har ka saka na aikata abinda ban ta

ɓ

a yi ba. Na kar

ɓ

i laifin dan daga ƙarshe na yi kuskure nima. Ka ƙyale ni, ka

je can ka cigaba da zama a Yola, zan zo har inda ka ke na same ka. Ka ƙyale ni don Allah, ka daina zuwa mafarkina, ka daina yi min gizo!" Ta fa

ɗ

a cikin masifa dan ita a tunaninta gizo ne ba gaskiya bane.

Yatsunsa biyu ya yi snapping a daidai fuskarta suka

bada sauti mai ƙara.

Islaha ta firgita kamar wacce aka tsirawa allura, ta sake kallonsa idanunta duk hawaye. Ta ga ita yake kallo, ya zuba mata ido kawai bai ce komai ba.

Ita har lokacin bata gasgata shi

ɗ

in bane, ta kai hannunta a hankali kamar wacce

zata ta

ɓ

a wuta, ta

ɗ

an ta

ɓ

a sa dan ta tabbatar na gaske ne ko kuma na bogi ne. Shi dai ya tsaya cak yana kallon ikon Allah, ya zuba ido yana so yaga a ina zata tsaya.

Hannunta ya

ɗ

an ta

ɓ

a hannunsa sa ta ji kamar jan wutar lantarki, ta ja baya da sauri ta

na sake kallonsa dan ta tabbatar ba gizo yake yi mata ba, shine

ɗ

in a gabanta, a Jeddah ba a Yola.

Ya

ɗ

auke ido daga kallon ta, ya sake kallon ta ya ce, "We have seven guests, make tea for them, now......" yana gama fa

ɗ

a mata haka ya fita ya bar ta cikin

tunani da ru

ɗ

ani mai yawa.

Drama don start

🔥😍

_Masoyan Ragayar Dutse marubuciyarku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da comments

ɗ

in ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link

ɗ

in ku je Youtube, ku d

anna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode

ɗ

in baya, shima ku yi like da comment saboda Allah._

https://youtu.be/POak37bdMTE?si=dU33KLoRcvufRf7S

Nana Haleema.✍

🏻

[7/7, 10:21 AM] KRBBK: RDB2P41

Nana Haleema.

_Masoyan Ragayar Dutse maru

buciyarku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da comments

ɗ

in ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link

ɗ

in ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode

ɗ

in baya, shi

ma ku yi like da comment saboda Allah._ https://youtu.be/S0HoWfmkTOI?si=vJKdn7h8rPpmDhS5

•••••••••••••

Islaha ta bisa da kallo har ya

ɓ

ace daga wajan daga wajen ta daina jin sautin takunsa, ta dafe kai cikin ru

ɗ

ani da tashin hankali, a bayyane ta ce, "ta

ya ya zai zama shine?."

Ta shiga zagaye kitchen

ɗ

in, tana kai kawo kamar mai

ɗ

awafi, sai kuma ta sake tsayawa ta ce, “amma bai nuna ya sanni ba, kuma in har shine na tabbatar zai neme ni saboda ku

ɗ

insa....."

Ta sake yin shiru tana tunani kafin ta ce, "

Amma ya aka yi na ga ya share ni, yana yi min kallon housemaid kawai ba wacce ya sani a Yola ba?." Ta safe kama ƙugu cikin son tabbatarwa.

Ta sake kallon inda ya bi, ta ja numfashi tana jin turaren yana shiga hancinta a hankali ta ce, "turaren iri

ɗ

aya,

wallahi ƙhamshin iri

ɗ

aya ne da nasa. Na haddace ƙhamshin nan, tunda wayata ta jima kafin ta daina ƙhamshinsa. Sannan ga gashin wancan mutumin irin wannan, sannan maganar ma iri

ɗ

aya, turancin ma irin na wancan kamar na ƴan Englaand. Iyayin da komai iri

ɗ

a

ya ne."

Sai kuma ta sake jan numfashi, ta lumshe ido tana tattaro nutsuwa ta ce, "Nutsu Islaha, ba lallai shi

ɗ

in bane. Ki nutsu ki dawo hankalin ki, nan Jeddah ne ba Yola ba" ta fa

ɗ

a tana kwantarwa da kanta hankali dan ta kasa fahimtar komai.

Sai kuma

ta

ɗ

auki waya da niyar fa

ɗ

awa Safeera, sai kuma ta fasa tana kallon wayar a bayyane ta ce, "A'a kar ki fa

ɗ

a, in ki ka fa

ɗ

a mata zarginsu zai iya zama gaskiya, zasu ce daman can na sanshi, kuma zasu ce da ha

ɗ

in bakinsa na zo nan. Kenan da gaske shine?."

S

ai kuma ta wara hannu ta ce, "indai har ni Islaha zan iya zuwa Jeddah shi meyesa nake ganin ba shi bane? Bayan shi mai ku

ɗ

i ne, zai iya zuwa duk inda ya ga dama?. Tabbas shine, ko tantama bana yi shine wanda ya sace ni."

Ta sauke ajiyar zuciya ta bi inda

ya tsaya da kallo, ta ta

ɓ

e baki ta ce, "yadda ya nuna bai sanni ba nima zan nuna ban sanshi ba, zan cigaba da harkata har na tara ku

ɗ

insa na biyasa na kama gabana....."

Ta sake riƙe baki cikin mamaki ta ce, "kai!

Me gayen nan yake nufi wai, bai gane ni ba

?. Lallai an yi

ɗ

an rainin sense, ya sace ni ya ajjiye a gidansa ya ce bai gane ji ba?.”

Ta girgiza kai ta ce, “Amma mutumin nan ya yanke ni fa, abin ya firgita ni sosai. Allah mai iko, Allah ya sake ha

ɗ

a mu waje

ɗ

aya, a inda ban yi tunani zan ganshi ba

sai gashi na gani" ta fa

ɗ

a tana kallon stove, sai kuma ta tuna da abinda ya ce.

Ta yi tsaki ta ce, "wallahi shine, maganar ma iri

ɗ

aya ce. Wai we have seven guests, ko shi da wa suke da baƙin oho masa. Ɗan rainin hankali mai sace mutane kawai, zaka shigo

hannuna ne, bari dai na biyaka ku

ɗ

in ka, wallahi sai na yi maganin ka."

Tea

ɗ

in ta dafa kamar yadda ya ce, ta samu babban tray ta

ɗ

ora kai. Ta bu

ɗ

e fridge ta ga akwai loaf cake a ciki, ta

ɗ

auka ta

ɗ

orawa kowa slice

ɗ

aya.

Ta cire hijjab

ɗ

in jikinta, dan

bazai barta

ɗ

aukar trayn  yadda ya kamata ba, ta gyara zama rigarta ta na

ɗ

a mayafi kamar ko yaushe. Ta

ɗ

auki tea

ɗ

in ta nufi upstairs a hankali saboda nauyin tea

ɗ

in.

Stairs

ɗ

in ma na

ɗ

aurawa, kamar kana taka glass haka suke kana ganin fuskarka. Saman ya

rabu biyu, wani ya yi gefe wani ma ya yi gefe, ta za

ɓ

i na dama ta bi ta ƙarasa ƙatuwar balcony

ɗ

in da in kana tsaye a jikin staircase

ɗ

in wajan kana kallon kowa na ƙasa, hira zaka iya da mutumin da yake ƙasa shima kuma yana kallon ka.

Islaha sai da ta ha

u saman ta ga ashe a ƙasa ba komai take gani ba, ga asalin kallo a nan a sama, dan tunda take bata ta

ɓ

a ganin lafiyayyen falo mai

ɗ

aukar hanlali kamar sa ba. Harda BAR a gefe, wacce aka yi adogon glass cups da kwalabe kamar na giya.

Ta tsaya cak tana kal

lon falon dan bata san inda zata bi ba, ga dai corrior nan tana gani, amma bata san in ta bi ina zata je ba, ta ajjiye tea

ɗ

in akan table tana sake kallon falon dan ta gaji da riƙewa. Bar

ɗ

in take kallo, a bayyane ta ce, "Malam Bature har giya ana sha kena

n, an yi asara" ta fa

ɗ

a tana ta

ɓ

e baki.

"Hey."

Islaha jin magana daga bayanta, sai ta juya tana kallonsa. Bature ne na asali, kana kallonsa sa ka san bai yi kama da wani jinsi ba ba sai bature.

Ta ce, "hello."

"Are you looking for meeting room?."

T

a

ɗ

aga masa kai, ya nuna mata inda zata shiga ta

ɗ

auki tray

ɗ

in ta ƙarasa wajan.

Autimatic door ce a wajan, tana zuwa wajan ƙofar ta bu

ɗ

e ta shiga da sallama a bakinta.

Babban meeting room ne mai

ɗ

auke da table da kujeru masu yawa, su bakwai ne a zaune

a ciki, har wanda ya fita bakwai, ko wanne sanye da transilater a kunnensa dan wani baya jin turanci.

Rehaan yana tsaye a jikin kujerar CEO, yana kallon wani da yake tsaye tsaye shima yana abinda za a yi a projector.

Tana shiga duk suka zuba mata ido,

har shi Rehaan

ɗ

in sai da ya juyo yana kallon ta, kafin ya

ɗ

auke kai yana jira ta ƙaraso.

Gajiya kallon nasu ta yi ta tako ciki a hankali, suna ganin uniform

ɗ

inta suka san housemaid ce, amma duk da haka kallon ta suke yi.

Wani irin sanyi

ɗ

akin yake yi,

ita bata san meyasa suke saka ac mai hawa kai haka ba, sanyi zaka ji kamar ka bu

ɗ

e fridge, sanyi mai ratsa ƙwaƙwalwa da ƙasusuwan jiki. Haka gidan Maleek yake, kamar ka shiga cikin ƙanƙara.

Sanyin ya buge ta, ta ji kamar numfashinta zai

ɗ

auke, ta ƙarasa

a hankali ta ajjiyewa kowa a gabansa. Bata ce komai ba sai su da in ta ajjiye zasu ce sun gode, Allah Allah take ta bar wajan kafin ta samu attack, dan sanyin ya yi mata yawa sosai, yanzu numfashin ta zai fara sarƙewa, ƙirjinta ya fara ciwo.

Tana gama ajj

iye musu da sauri ta juya ta fita daga wajan, ta tsaya a falon da yake da

ɗ

umi tana sauke numfashi har ta

ɗ

an nutsu snanan ta sauka ƙasa a hankali tana sake ƙarewa ko ina na gidan kallo.

Tana shiga kitchen kiran Hajiya Shafa ya shigo wayarta, ta

ɗ

auka ta

saka a kunne da sallama, jin Hajiya Shafa ta fara larabci sai ta ce, "Sunana Islaha, don Allah ina so ki ha

ɗ

a ni da Hajiya Maimuna da ki ka kai wajan aiki. Tare mu ka zo nan da ita, ni ƴarta ce, ina garin Jeddah, tunda mu ka zo bamu yi magana ba."

Hajiya

Shafa ta ce, "Shikenan, zan ha

ɗ

a ku in na shiga wajen ta." Islaha ta yi mata godiya ta kashe wayar.

Islaha ta yi ajiyar zuciya tana kallon kitchen

ɗ

in har lokacin ƙhamshin tea

ɗ

in yake yi, ga ƙhamshin turarensa da ya cika ko ina.

Hijjab

ɗ

inta ta mayar,

ta fito falon kenan shi kuma ya sakko yana amsa waya kamar baya so, tafiyar ma a hankali yake yu kamar mara lafiya, komai nasa a sanyaye kamar nata laka.

Islaha ta yi kamar bata gan shi ba, har zata wuce ta fita ya ce, "go and take the used cups from the

meeting room, then go into my bedroom and clean it up."

Islaha wani juyo ta kalle sa, sai ta ga shi ba ita yake kallo ba, wani wajen daban yake kallo kamar ba shine ya yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login